Showing 228001 words to 231000 words out of 338813 words
sosai,
Shuru sukayi for about 5-10 minute a haka tanajin bugun zuciyarshi yana jin nata shima ahankali, rankwafo da kanshi yayi daidai wajen kunnenta ya sauke mata wani irin lausassan nunfashi dataji
gaba daya jikinta ya sake rikidewa
“Are you sick?you body is hot”
Yanda yayi maganar saida yasa tsikar jikinta tashi sosai, da harta shagala da warm jikinsa sai kuma ta dawo hayyacinta gashi jiri jiri na neman dibanta.
Matsawa yayi yana kallon fuskan t
a gaba daya ta wani sauya launi.
Lashes dinta duk sun jiqe da hawaye ta rufe idanun nata, ko gama matsawan baiyi ba tayi baya baya luuu zata fadi saboda wani irin jiri daya debeta yayi saurin taro ta fadi jikinshi, take gabansa ya fadi sosai, ya kara jin
temperature din nata nata rising, gashi tana neman rurufe idanunta alamun yana cinta sosai.
Cikin saurin ya dan duqa ya dauketa chass kamar yar baby batada wani nauyi kwata kwata yabi fuskanta da kallo, karasawa yayi bakin gado ya dan hau tare da kwantar
da ita ahankali kamar ya dauka kwai.
Tallabe kanta ya farayi ya jawo pillow ya saka yanda she will be confortable.
Sanyi ac dakin yasa ta fara karkarwa, yayi saurin janyo duvet din datake kokarin sawa a gadon ya luluba mata, ya kashe sanyin ac din dakin
ya sauyashi ga heater kadan,
Miqewa yayi tsaye yana kallon fuskanta hawaye na sauka ta gefe, bakinta na karkarwa.
Closet ya nufa ya bude jakarshi, normally yana aje self medic-kit a cikin luggae dinshi incase of emergency yana treating kanshi which is go
od akwai wasu situations din da ba sai an jira likita ba considering anything can happen at any given time musamman shi da yakeda self medication certificate yana treating kanshi.
Daukan kit din yayi ya futo dashi zuwa bedroom din ya aje gefen bedside s
annan ya zauna bakin gadon, yanda ya barta haka ya taddata tanata juyi.
Bude medic kit din yayi ya zaro wani dan kwalba da syringe, shi kadai ne pain relief din da zai mata don daga ganin yanayin jikinta zazzabin ya shigeta sosai yanda ya hau sosai kafin
ya sauko zata sha wahala, a gurguje ya hada alluran sannan ya janye duvet din, hannunta ya daga ya janye hannun rigar ya fara kokarin neman jijiyan hannunta, bai wani sha wahala ba ya samu yayi injecting alluran, dukda yanayin datake ciki baisa ta danji za
fi ba tace “ouchhhh” ta tabe bakinta.
Kamar shi ke jin zafi yayi saurin cewa “sorryyyyyyy” ya shafa kanta, mayafin yayi baya, janye mata shi yayi, ya samu access to gashi ta ya soma shafawa ahankali ahankli kamar yana lallabata.
Wata ajiyar zuciya ta som
a saukewa ahankali ahankali tana fidda nunfashi, tana hawaye,
Matsowa yayi dab da fuskanta ya goge hawayen dake sauka kan fuskanta yana kallon fuskanta hawayen na sake futowa kamar ana janshi ya dora lips dinshi kan goshinta da yayi zafi sosai yayi kis
sing dinta ahankali “sorry bibi..”
tana jinshi fa bawai bata jinshi ba kawai dai abubuwa ne sun mata yawa, ga zazzabin ya dameta sosai babu yanda ta iya sai yanda yayi da ita.
Cire lebbanshi yayi ya miqe ya wuce bathroom ya dauka wani karamin towel ya
juqoshi da luke warm water ya fito yasa mata asaman goshinta. Ya tsaya yana kallonta yana duban agogo, cikin abunda bai wuce minti goma sha biyar ba barci mai nauyi ya soma daukanta sosai, effwct din alluran kenan, yana ganin tayi barci ya tabbatar zazzabi
n zai sauka, lokacin wajen karfe sha biyu saura,gaba daya yama manta da batun breakfast bai karya ba.
Ya damu sosai da ita, yanayi wani irin mix feelings akanta.
Ya dade sosai yana kallonta kafin ya sauka ya hadama kanshi hot coffee yasha sannan ya dawo
saman ya cigaba da zama, karshe ma dai jawo laptop dinshi yayi yana ayyuka a ciki bini bini zai dawo ya kalleta.
Tun bayan futar rabi daki ta wuce abunta don babu wani hidaya da za ayi a gidan tunda masu gidan basa nan, nanna inta tafi asibiti sai dare
, maya ko ta tattara ta koma bangaren anty fadila kwana ne kawai batayi achan sai dare take dawowa su kwana da laila.
Hamad ma ya rage zuwa part din daman saboda anne ne, sabeeha da yakeson gani kullum kuma yanxu ganinta yayi wuya saisu kwana biyu bai gan
ta ba dukda ya na son ganinta.
Abunci ko daga na safe saina dare akeyi, na safe wanda za akai asibiti saina dare shima wanda za akai.
Wannan yasa bata wani damu ba ko sabeeha ta dawo ko bata dawo ba don tasan tana gamaqa daki zata koma.
Mai barcin asara
kuwa basira tana futowa daga bandaki bayan tayi wanka ta sheme abunta sai barci.
Hadiza ko tana futa daga estates din drop ta samu ta fada mashi inda zai kaita suna isowa kasuwar dutsen habuja ta sauka ta samu mai mashin ya karasa da ita.
Tun kafin
ta sauka ta kira jamila a waya tana dauka tace “kin dawo gani nan na iso”
“Ki shiga ki jirani mana saikace wata bakuwa, kayan miya yayi tsada wallahi ina nan ina cinikin tumatur”
“Toh kiyi sauri dan allah maganar mu doguwa ce shiyasa na zo ma dakaina ba
zan iya jiran zuwanki ba”
“Na kusa gamawa, ki shiga halifa (danta kenan) yana ciki,”
Da haka sukayi sallama ta kashe wayar, mai mashin ya suaketa gaban gidan jamila.
Kudinsa ta basa ya bata changi ya kara gaba ita kuma ta nufi gidan, ko kwankwasa batayi
ba don kofar gidan a bude take tasa kai ciki tare da diguwar sallama.
Halifa na zaune yanacin dumame yana ganinta yace “sannu da zuwa ummam hadiza”
“Sannu halifa..tuwo kakeci?”
“Eh ina wuni”
Lafiya ta amsa shi kafin tace “ta tafi kasuwa ko?”
“Eh”
“
Toh bari na shiga ciki”
Cikin parlor ta shiga allh yaso da wuta fanka nata kadawa ta aje mayafinta da jakarta ta zauna.
Jamilu daya farka tun shugowarta yanajin muryar hadizar kuwa ya futo dagashi sai gajeran wando.
Dagowa hadiza tayi ganinshi tsaye ya
na wage baki, “ah ah hadiza kece yau a gidan namu”
Kauda kanta tayi irin kamar bata ganshi ba tace “eh nice ya gida ya iyali”
“Toh alhamdulillahi kwana biyu shuru baki ba labarin ki” ya karshe yana mata wani irn kallo,
Ya saki baki galala itako sai wan
i yauqi take daka idan ta juyo ta kalleshi ta bashi amsa saitawani farr da ido ta kauda idanun nata.
Kasa kasa yayi da murya yace “kai hadiza kin karo kyau, gdan nan ya karbeki wai wai wai”
Ya karashe yana kallon kugunta a zaune,
Takowa ya soma yi zai
zauna haka a gabanta tayi gyaran murya daidai nan halifa ya shugo parlorn nasu, yaro ne da bai wuce shekaru goma sha ba, amma akwai dan banzan wayo sosai.
Ya tsaya yana kallon baban nashi yanda ya futo haka, “kai baka tafi islamiyyar ba?”
Jamilu ya tamba
yeshi, “baba sai karfe daya ay”
Duban agogo jamilu yayi yace “karfe sha biyu yanxu zoka wuce karkayi latti bana son ana lattin makaranta jeka aljihun rigata kan durowa ka dauki dari ka sayi duk abunda kakeso”
Da murnarshi kuwa yaje ya dauko sannan ya dau
allonshi ya futa, jamilu gar rawar kafa yake yabisa har kofa saida yaga ya futa ya janyo kofar kafin karasa kofar yasa sakata sannan ya dawo parlorn, hadiza tayi kamar bata ganshi ba ya tunkaro inda take yana kama gaban wandonshi yace “ kaii kai hadiza ki
nyi bala’i wai, wayyo harkin tada zaune tsaye”
Dagowa tayi ta kalli wandon nashi kafin ta dauke fuskarta tace “hmm jamilu kenan”
“Yanxu dai ya za ayi ne? Mun dade bamu hadu ba ganinki yanxu yasa duk na kasa samun natsuwa kizo kawai mu rage zafi nasan kem
a shuru ne tunda kwana biyu baki samu abun da kike samu ba daga wajena tunda kika tafi babu sallama”
“Jamilu na fada maka bana son haka fa, wanda mukayi a gaya na ya isa gaskia, cin amana ce fa wannan”
“Hahah hadiza..wani cin amana kuma bayan ciyayyar da
muka dade munayi? Nasan tunanin ki bai wuce jamila ba ko? Toh tanachan tana yin nata na tabbatar futar nan datayi wani wajen ta zagaya, kinga taho kawai muji dadi haba dijee, kinfi jamila dadi na rantse da wanda raina ke hannunsa, wallahi tunda kuka bar a
nguwar nan sainakeji gaba daya bana samun yanda na kamata kinsan kece lamba daya,gaki da dadi ga gardi malam”
Ya jarashe yana afka mata sai wani kakkauda kai take, karshe ma dai sai ya zama kamar ita ke binshi bashi ke binta ba don da jarabarta tazo dukd
a yanxu ba wannan ne matsalarta ba.
Jamilu ya kasance kamar mijinta ita da jamila don yafi equal sharing da sukeyi, tun tana anguwar idan taji buqatarta tazo haka zata sashi yazo gidan musamman bayan mutuwar inna babu kowa a gidan sai ita kadai, da anyi m
agariba gari yayi duhu zata zai sa kai ya shugo gidan nasu abunka da gidan haya ba kowa yasan da zuwanshi ba.
Haka sukayi alfasharsu daga parlor suka kare a daki, duk suka haukata mata uwar daka, kai cin amana baiba.
Sun shafe awa guda suna abu daya auzu
billahi, babu tsoron allah kwata kwata, hadiza kamar ba tare take da mijin aminiyarta ba, abun ya katsanta sosai, saida suka dawo hayyacinsu tukunna ya kalleta yace “hadiza badai dadi ba kodai mu cigaba ne?”
hadiza ta dubeshu tace “kai jamilu kana nan yan
da kake baka gajiya”
“Yoh ina zan gaji? Dadin danayi watanni banjiba kin jiyar dani dijee dijee ikon Allah, kinfi kowa na rantse da allah”
Dariya tayi irin ta yan kwalta tace “hmm gwara danazo ashe zaka ragen zafi”
“Ay bansan ma da zuwanki ba bata fadan
ba, naji ance zaki aurar da diyarki, maimakon ayi yar gida kya kaiwa waje”
Wani irj kallo ta mashi tace “haba cin amanr saitayi yawa ay, mu tsaya a haka kawai”
“Toh matso mu sake mana”
Ta juya kenan suka soma jin bugun kofa, hankali a tashi hadiza ta
miqe haihuwar uwarta ta soma saka kayanta, gaba daya sunyi zufa dagashi gar ita kamar marasa gaskia, cikin sauri ta futo daga dakin zuwa parlor shima ya saka jallabiya ko gajran wandon bai maida ba ya fuce da sauri, “toh toh toh ta dawo kai wannan wani iri
n katse jin dadi mteww”
Ya karasa bakin kofar ya wani hade tai.
Tundaga sama gar kasa jamila ke kallonshi kamar, ya wani hade rai sai zufa yake kamar ragagyen rago, tunawa da hadiza na ciki yasa ta cewa “rufe kofar na menene?”
Tsaki yayi ya juya tare da
cewa “shegun akuyoyin nan ne ke shugowa suna barna a tsakar gida shiyasa na kulle kofar ya fada yana mata nuni da tukwanen dayayi kutuboli dasu, kuma fa taji sanda yake watsi dasu.
Hankalinta dai bai kwanta ba amma ta hana kanta tunanin wani abu daban ta
karaso ciki ta aje ledojin data shugo dasu tace “hadiza tazo ko?”
“Ki shugo mana ki ganema idanunki” yana fadin haka ya shuge ciki ta bisa.
Tana shiga ta hango hadiza zaune tana rarraba idanu, gaba daya itama gumin takeyi dukda ga fanka, ta wani irin da
uri akanta kamar gwanma, hannun bireziyarta daya a bayyane kamar an tsinke.
“Kin dawo? Kai ana zafi wallahi, kodan na fito daga ac, kin dade wallahi tun dazu ina zaune ni daya,”
Kasa magana jamila tayi kawai tana kallonsu su biyu, jamilu yayi saurin dauk
e kanshi ya shige daki.
Gyaran murya jamila tayi zuciyarta na tunzirata da tunanin akwai wata a kasa amma ta danne tace “wallahi na rasa abun hawa ne shiyasa na dade, ina zuwa”
Ta fada tana shiga uwar daki, kallon ko’ina ta soma yi, duk a burkice ta dubi
jamilu dayayi daidai akan gado kamar wanda ya tashi a barci tace “ya dakin a hargitse na fita na barshi a gyare?”
“Dan allah kin cikani da tambayoyi, ki bari yayanki su dawo ki tambayesu mana haba”
Tunawa da ta fita ta barshi yana barci ne yasa tace “na
dauka ka taci kasuwa ay bakaje ba ne?”
“Banjeba!!! Kina kallo dai yanxu na tashi”
“Bakasan gadiza tazo ba”
“Wai menene haka? Wannan wani irin tambayoyi ne?”
“Allah baka hakuri ta fada tana futa ya bita da harara
Kallonta hadiza tayi tace “kar yamma
tayi fa ina zaune kizo muyi magana ta tafi karna rasa drop”
“Toh” jamila ta fada tare da zama gefenta tace “ayda kin bari na kawo maki ruw ko?”
“Saikace bakon waje, idan inaso ay zan dauko nasha, gidan nan ay ba bakoma bane jamila.”
“Haka ne, toh ina j
inki muyi magana kasa kasa saboda jamilu”
“Ay ko yaji babu matsala tunda ta shafesa,kamar yanda nace maki nayi magana da hajiya, kuma kinji dai abunda ta fada waina bari ta karashe karatu da aka sata inyaso daga baya sai ayi wai na bawa qanin uban nata hk
uri ke kinsan dalilin dayasa ban nuna iko akanta ba saboda bana son nayi abunda zaisa a fara wani tunani daban shiyasa
“Ah ah ban gane ba? Waima tun farko ya akayi kika bari aka wani sakata a makaranta? yanxu me hakan ke nufi kenan? Dahiru fa bashi da h
ankali, kuma batun yanxu ba nake fada maki tun kafin a samu matsala asirin mu ya tonu ki kaita wani wajen kinata maganar ay gwara ki ajeta kusa don babu wanda zai tsammani”
“Jamila ya zanyi? Eh? Dama ce tazo min da zan samu kusanci da yata daya tilo, wa
llahi tunda har na rabeta bazan iya rabuwa da itaba ba bazan taba ravuwa ba ita ba,ada ina tunanin zan iya rayuwa koda kuwa bata kusa dani nasan tana cikin rayuwa mai inganci da jindadin da ni ban samu ba, aynxu kuwa da allah ya hadamu inajinta har cikin z
uciyata koda kuwa bata san nina tsugunna na haifeta ba ganinta daga nesa yafi min komai,” ta karashe tana kuka
“Toh ay gashi burinki ya cika tunda kin inganta rayuwarta ita kuma tasu yar kin wulaqanta tata yanda kika so tun farko, yanxu me yayi saura? So
kike gaskia ta fito kenan? Yanxu ki aurar da ita ya zama matsala?”
Shuru hadiza tayi tana share hawayen fuskanta tace “maganar danazo muyi kenan, daman na kwallafa rai ne akan kudin da zan samu mu dan raba nidake wanda nasan zasu bani don kinga lokacin da
na auri wanchan lusarin haka suka mana tara ta arziki nida inna ke har kayan daki fa akamin,”
“Ah gaskia bazaki mana buqulu ba wallahi, kudin nan saimun samu wallahi, kai wannan abu yamin dadi kinsan indai harkar kudi ce wani irin dadi nakeji idan anayi”
Dariya hadiza tayi tace “shine nake ganin mu bari ta gama karatun ko? Nida kaina zan kawonta nan gidan saiki kira shi dahirun yazo jamilu ya daura mata aure kawai”
“Shege jiya a buge ya kirani yana sababi, wai mun mashi alkawari garda pentin daki yayi ba
mu ce mashi komai ba”
Hahah suka kece da dariya, “au dan hannu ne ashe?”
“Wallahi inyasha yayi maqil ya mata shegen duka” jamila tayi magana tana dariya, “ke akwai wadda na sani a kauyensu kawata ce wallahi cewa tayi cutar hiv ce dashi shiyasa akaqi bari
ya auri yar kowa a kauyen”
Hadiza tace “shiyasa ya addabeshi ashe, inya kwantar da hankalinsa kyauta ma zan bashi ita babu ko sisi”
“Kai hadiza ke muguwa ce ta karshe, oh allah mun gode maka, kinyi bala’i fa shekaru ashirin da doriya da suka wuce? Ke ba
ki taba hadani da yar tamu ba mun gaisa”
“Wayyo jamila baki ganta ba, kamanninmu daya,”
“Dan allah ki hada mu a waya mana”
“Insha allahu..”
“Oh harna tuna ranar nan, bazan manta ba ranar juma’a 23 ga watan augusta….”
Jin motsinsu yasa jamilu miqew
a, cikin tsakiyar conversation dinsu ya dauki wayarsa yar android dinshi ya fara recording conversations dinsu, tsabar bayaji dakyau daga labulen yayi kamar munafuki ya tura wayar ta tafi suuu gefen kujerar da suke zaune, kuma ya kara da labewa jikin kofar
yana jiyosu sama sama wani conversation din yanaji wani bayaji.
Toh….yanxu wasan ya fara, koya zata kasance idan sabeeha ta farka ta ganta gadon taj? Me zai faru?
Bangaren jamilu da hadiza da alamu sun dade suna cin amanar jamila, ya zata kaya idan ta g
ano aminiyarta nacin amanarta da mijinta….
Jamilu dai ya samu hanyar samun kudi, shin zai gane inda maganrsu ta dosa?…ku biyoni don jin yanda zata kaya.
✊
💋
BOSS LADIES WRITERS
💋
✊
MATAR TAJ (destined with you
🩵
🤍
)
Written by
Qu
eenmarh
✍
️
Book2
PAID
Chapter 102
After some few a hours…
Ahankali ta soma bude idanunta da suka mata nauyi sosai,lumshe su tayi ta sake budewa tana bin ko’ina da kallo, take komai ya dawo mata yanda ta shugo dakin and how she end up on his bed, cikin
hanzari ta fara kokarin miqewa zaune tana janye duvet din, wani irin dumm kanta yayi mata dayasa tayi saurin dafe kan nata tana waiwaye ko zata ganshi a dakin idanunta kuwa ya sauka kan bedside alarm watch din dake gefen gadon nashi taga karfe 4 harda yan
mintina, take gabanta ya fadi ta wani zaro idanu sosai ta fara innalillahi aranta, “me ya mata dayasa ta passing out for so many hours, idan zata iya tunawa ta shugo bedroom din dinan wajen karfe sha daya da hamsin da wani abu.
Hankali a tashe ta tashi t
saye a furgice, ta shafa kanta taji babu mayafinta wannan yasa tabi gadon da kallo tana kokarin locating inda yake, tana ganinshi kuwa cikin sauri ta janyo mayafin zata juya kenan ya futo daga bathroom da towel a waist dinshi.