Showing 255001 words to 258000 words out of 338813 words

Chapter 86 - MATAR TAJ COMPLETE

hankali ba tare da sanin sa ba, kuma ba sau daya yayi mata haka ba amma bata kawo komai aranta ba.

Suna cikin kwanciyar aure kawai sai ya dunga kiran hadiz

a dije… kinyi ruwa dadi, tasha jinshi yana fadin haka data tambayeshi sai yace mata ay sunan uwarshi yake kira kuma dadinta ne yasa yake haka, kai namiji da yaudara

😂😂

batasan abunda yake shukawa ba.

Dare nayi jamila ta mata shimfidar kwana anan parlor,

saboda dakin yaran akwai zarni saboda futsarin kwance da sukeyi.

Achan gida ko sai wajen tara su bahijja suka dawo, suna dawowa ta wuce dakin maya ta taddata kwance, tashin duniya ta mata maya kamar gawa ko motsawa take gabanta ya soma faduwa, juyawan

da zatayi kuwa kawai taga kwayoyi jibge gefen gado, hannunta na karkarwa ta duba taga sleeping pills ne, jikinta gar rawa yakeyi, ne maya keyi da sleeping pills ay bata gama shiga tashin hankali ba saida taga wani maganin a gefe, tana dagawa taga family pl

anning, wannan yafi rukitar da ita, daddy na knckimg dakin tayi saurin boyewa a bayan hannunta, “wifey… “

“Yes daddy, barci takeyi ashe muje karmu tasheta”

Ta fada tare da futowa tabi bayanshi.

Kwana bahijja tayi tana kuka, ay a daren tabtura letter din

retire, akan yarta ta lalace ga hakura da aikin, daman fadan da sukeyi da dady kenan, yayi retirw already kuma ya kawo mata shawarar su dawo gida gaba daya ta nuna bazatayi hakan ba aikinta nada amfani.

Bangaren taj ko a wajen nanna yayi dinner sun dad

e tare kafin ya koma part dinshi da tunanin fatima.

Itako fatiman gaba daya bata cikin natsuwarta, ganin irin kallon da maya ta mata yasa duk ta fita hayyacinta, gashi hadiza tasha mata warning.

Toh bangarensu hadiza, sai wajen goma sha daya duk suka k

wanta, jamilu da baya barcin wuri sai gashi ya kwanta tun tara, su jamila suka hirarsu kafin ta mata sallama ta wuce daki, har hadiza na mata tsiya, “dan allah karku tada mim da hankali ina kusa da kofar daki, nida ba aure ba shekara nawa banji dadin namij

i ba”

“Shegiya badai kin tsaya kwadayin na mijin wata ba”

“Kwarai kuwa kuma wallahi nan bada jimawa ba zan mallakesa, bari wannan damuwar tawa ta wange kiga abunda zai faru” sukayi dariya jamila ta shige ciki ta karo kofa.

Chan wajen karfe biyu dare h

adiza ta soma jin ana tabata, kamar da wasa taji ana jan zanin ta, tuni ta bude ido, ga mamakinta wa zata gani jamilu, yana mata wasu abubuwa.

“Dan girman allah ki barni na dan dana”

“Baka da hankali ne? Jamila fa na ciki?”

“Toh se me? Ke wallahi bana i

ya barci in banji ki luntsum ba hadiza, dan matso mana..”

Toh da haka dai duk yanda taso ya kyaleta yaki karshe dai tace mashi toh su fita bandaki suyi acahn kar ajiyo su yace to, yaja jela yabita har toilet.

Ahankali jamila ta soma laluben dare, ay mag

anar da hadiza tayi da ita ta kwana dama kwana biyu basuyi ba, jin wayam yasa ta bude ido, ta kunna fitila, ba jamilu ba labarin jamilu, tashi tayi zaune ta gyara daurin kirji datayi ta haske dakin tass babu jamilu, ta dauka bandaki ya shiga wannan yasa ta

koam ta kwanta, ah ah minti goma ta wuce babu jamilu babu motsinsa, haka kawai jikinta ya bata ta tashi kawai, ta bude kofar dakin ahanakli ta futo, kallon katifar hadiza tayi ganin kamar mutun a kwance yasa ta sauke ajiyar zuciya da batasan tayi ba ta fu

ta ahankali tana bude kofa, hanyar bandaki ta nufa daidai nan aka kawo wuta, hasken bandakin ya bayyana, takowa ta somayi tun bata kaiga kofar ba ta soma jin wani irin sauti, da nunfarfashi, sai kuma muryar jamilu data biyo baya ahankali ahanakli “wayyo ha

diza dadi, kinfi jamila, wai zuma kike zubawa a wajen ne? Bude min dakyau, na shiga chan chan wayyo dadii wayyo”

Kafarta na rawa ta karaso bakin bandakin tana jin sautin muryar hadiza tana wasu abubuwa, “shiga jamilu wayyo dadi,alkah ya tsinewa jamila, as

he dadin da take ji kenan?”

Jikin jamila na karkarwa ta doso bandaki ga bakin kofar ta dan tura kofar taji a rufe, cikin sauri ta tafi wajen tagar bandaki tana bude daman akwai dan dutse a wajen ta hau kan dutse take ta hangosu tsirara turmi da tabarya sa

i faman kumi sukeyi, tuni jikin jamila ya fara rawa ta toshe bakinta tana kallonsu, har suka gama tasss akan idanunta, “Kai nayi missing dinka wallahi, rabona dakai tun ranar nan fa danazo, haka ka zazzage min ruwan dadi ka barni da juye juye da daddare”

“Kedai bari, dana hau kan jamila sainaji lamii shuru, gata a bushe wallahi babu kumarin arziki, yanxu nasan na ci wallahi, hadiza badai dadi ba”

“Ni din wasa ce, ka futa kaje wajen matar karta tashi tunda ka sallameni”

“Mu dan kara mana” ya fada yana juy

ata jamila ta sauka kan dutse, ta bude har kafarta na jini ta danyi yar kara bai futo sosai ba ta toshe bakinta ta arce zuwa daki, hadiza tayi zumbur tace “qara naji ko bakaji ba?”

“Ban jiba wallahi ina zanji ni jamilu ina kwasar dadi”

“Kaga jela duba ja

milu”

Dole ya kyaleta ya futo yana gyaran wando ya shiga daki, yana shiga jamila tayi saurin jan barko ta rufe fuskarta yayi tsaki ta hau kan gadon.

Jamila na kuka cikin bargo tana zazzaga ruwan bala’i aranta.

“Bura uban chan, hadiza kin je inda bai kam

ata kije ba, ni nan jamila saina jawo maki masifarda saikin kwana dubu kina kuka, tunda har kikaci amanata wallahi saina tona asirinki shegiyasa asararriya”….

Toh mun kwana nan allah ya kaimu zuwa gobe

😂

drama iya dramaa akwai bala’i a gaba



💋

B

OSS LADIES WRITERS

💋



MATAR TAJ (destined with you

🩵



🤍

)

Written by

Queenmarh





Book2

PAID

Chapter 105

Jamila dai kwana tayi tana kukan bakin ciki takaici, da zafin cin amana, idan za akwana ana ce mata ga abunda hadiza keyi da miji

nta zata rantse karya saboda ta yarda da hadiza sosai, ta maidata kamar yar uwarta ta jini, ta iya ta musanya yarda bata da alhakin kowa duk don hadizar ta bukaci haka kuma bata waiwayi mai zai biyo baya ba tsabar tsantsan kusancin dake tare dasu, amma ta

rasa abunda zata saka mata dashi sai wannan? Kuma akan idanunta ta shiada hakan? Wannan cin amana ko a lahira bazata taba yafe ma hadiza ba, kuma tayi alkawarin saita nuna mata ba a taba jamila a zauna lafiya, dukda tasan hatsabibancin hadizar ita kanta ba

isa taji tsoro ba, saidai su kanshe kansu don wallahi saita baqanta mata yanda taci amanarta, ashe sunyi shekaru sunayi? Bama tun yau aka fara ba, ranar nan ma ashe raina mata hankali sukayi, kuma wallahi saida taji a jikinta amma ta basar wai ita tana gan

in babu wadda takeda kusanci da aminci kamar hadiza, kai kota mutu zata iya barin yayanta wajen hadiza bazataji darr ba saboda tsabar yarda amma haka sukaci amanarta, shi jamilu bai wani dameta ba don tasan zaije waje ya nema, kuma yana bin mata wannan ta

sani tun tuni, shine bin kananun yara yan talla shine bin yan 2k one night, dayayi ta’asarsa ita ke bi taba kwashewa amma wannan karan kam abun ya mata zafi, gashi kwance gefenta bayan ya gama maganganu marasa mutunci akanta da wulakanci, wai gata a bushe,

wayam babu dadi, kam’bala’i badan tana danne zuciyarta ba sannan kuma tana tunanin yayan dake tsakaninsu ay wallahi data daba mashi wuka ta kashe shege ta huta dan buran’uba.

Safiya nayi ta riga kowa tashi, duk yanda taso ta danne abunda ke cinta a zuciy

a, kasawa tayi idanun nan a kumbure ta futo har ta wuce hadiza daketa sharar barci, ta dora tafashen ruwa, allah allah kawai take ya tafasa ta kwarawa shegiya, wata zuciyar ta haneta, “tunda har kika iya kaiwa har safiya bayan kinga cin amanar da suka maki

ra’ayul ayni ai zaki iya dakawata ki hukuntata yanda zata wulaqanta, yanxu kika watsa mata ruwa taci banza,daure jamila danne” haka zuciyarta ta dunga raya mata.

Haka nan ta hkura ta dora sanwar safiya, indomie ma ta aika aka suyi mata don su halifa sun

tashi, sheggun ne suketa barcin asara, tana gama dafawa ta zubawa su halifa suka tafi makaranta ita kuma ta juye masu a tray.

Daidai nan jamilu ya futo,sai faman wage baki yake da asuwaki, kauda kanta tayi ko mutunci gaisuwa bai samu ba saida ya fito daga

bandaki yana dariya ta kalleshi tace “ba haihuwa ba ko yaya dari mukayi dakai saina hukuntaka jamilu,”

“Ina kwana mijin jamilaaa ikon allah” jamila ta fada tana kashe murya, sakin baki yayi galala yace “lafiya lau uwar halifa, abunci fa?”

Daman haka yak

e kiranta dashi, indai bai kirata da jamila ba.



Gashi nan na zuba mana gaba daya, hadiza ta tashi kuwa?”

Kanshi har waji rawa rawa yake yace “bari na dubo ta” ya shige daga ciki jamila ta bishi da wani kallo, kai kana ganin irin kallon nan kasan suna

ruwa

😂

Cikin parlor ta shiga daidai nan hadiza ta tashi, tana hamma, kallon jamila tayi tace “ina kwana aminiyas”

Saida jamila ta dan dakata kamar ta shaqota kafin tace “lafiya lau, sauko muci tare na zuba mana duka”

Ko kuskurar baki hadiza batayi ba su

ka zauna, jamila taja kayan kwanciyar data kwanta dashi suka fara cin abunci.

Jamilu sai faman wage baki yakeyi don hardashi,normal normal suka fara hira, don kwata kwata jamila batayi gigin nuna masu ta ga wani abu ba, su ko a wajensu sun maisheta shasha

sha saisu kalli juna su kanne ido, jamila sai kawai murmushi tayi.

Wuraren wajen karfe goma sha daya hadiza tayi wanka ta shirya, zasuyi sallama jamila tace “toh maganar kudi ya za ayi kenan?”

Shuru hadiza tayi kafij tace “ni yanxu gaba daya dubu dari u

ku ce a wajena, kudin albashin mu kenan na wata uku, kinsan dubu hansin hansin wannan tsohuwar ke bamu nida shegiyar yarinyar nan”

“Toh ki turosu duka kuwa don wallahi dakyar idan zasu kai ma, ba ayi maganar kudin mota ba wannan mai sauki ne don zan biya

da kaina”

“Allah sarki jami, allah yabar min kawata”

Dariya jamila tayi tace “Ameen kawata”

A take hadiza ta tura dubu dari uku zuwa account din jamila, sannan sukayi sallama kan duk yanda akayi jamilar zata kira hadizar ta shaida mata.

Tana futa jamil

a ta daura kafa daya kan daya tana kallon alert dun kudin, “hadiza kenan…”

Chan banagaren maya bata tashi bafa saboda over dose tayi ma kanta, bayan kwayoyi data sha har yar kwalba ta kofa, allah baiyi bahijja zata gani ba, haka su laila suka wuce schoo

l ita bata samu taje ba, koda daddy ya tambayi mummy maisa batajeba nan ta shiada mashi baqon watan ta ne yazo shine ta mata allura ta huta.

Yadai je a zancen nata a haka amma bawai ya yarda bane, don tsakanin jiya zuwa yau gaba daya yanayin bahijjan ya s

auya koda ta shaida mashi tayi retire yayi mamaki sosai don yanda ta kafe bayajin zata iya hakura da wannan aikin nata, don tana son taimakon rayuka, koda yake anan ma zata iya yin hakan ba sai lallai achan ba.

Ya rasa dalilin da Nigeria gaba daya ta fit

a ranta, taki jinin dawowa, saitayi shekara biyu uku a jere bata yi tunanin zuwa gida ba abun yana bashi mamaki, kuma batun yanxu abun ya faro ba tun bayan data haifi maya.

Misalin wajen karfe goma sha daya ta farka, kanta yayi mata wani irin nauyi sosai,

ta dubi time ganin 11 yasa hankalinta tashi, gaba daya batayi aiki da tunani ba, what if dady yaganta a wannan yanayi? Take gabanta ya fara bada dam dam, sallamar bahijja yasa ta sola gyara natsuwarta yanda take taoron dady bata tsoron mummy kwata kwata,

its easy to fool mummy amma dady a take yake rafko ta.

Murmushi bahijja ta mata hannunta rike da bowl ta karaso ta ajeshi gefen bedside maya ta wani kauda ido, bahijja ta zauna gefen gadon tare da kamo hannunta tace “baby babu gaisuwa”

“Good morning” ta

gaisheta a takaice, “morning baby, kanki na ciwo ko? Ga soup nan na kawo maki”

Kallon bowl din maya tayi kafin tace “thank you”

Miqewa tayi ta wuce bathroom ta wanko bakinta kafin ta futo, bahijja ta kalleta tace “kinyi alwala?”

Girgiza kai mayan tayi t

a juya zuwa ga bathroom din.

Agaban bahijja ta futo bayan ta shunfida mata sallaya ta bata da hijab ta tada kabbarar sallah tana kallonta.

Kai ko a cikin sallar mayan ma aikwai dan gyara, at that point bahijja ji tayi ta tsani kanta gaba daya wallahi tsa

bar takaici.

Mayan na idarwa ta miqe tsaye ta nufi bakin gadon ta zauna ta dauka bowl din, bahijja na kallonta batace mata uppan ba, ta shanye tass, saida ta gama bahijja ta kalleta tare da aje pills dinnan a gabanta ta soma magana “when did this start ma

ya?yaushe kika fara shan different kinds of dangerous pills? Me kikeyi da maganin hana daukan ciki maya?”

Shuru maya tayi ta kauda kanta gefe, tgaba daya tsoro ya gama baibayeta, indai mummy ta gani to tabbas dady ma ya gani”

Sai kawai ta fara hawaye, ta

kamo hannun bahijja tace “mummy please don’t tell daddy, please bazna sake ba”

Take bahijjar itama ta soma hawaye, “haba maya? Haba maya? Meysa zaki lalata rayuwarki? Meysa? Kinsan a wani hali na kwana? Ina blaming kaina for this? Idan aure kikeso wallah

i zamu maki, amma zina? Zina maya?”

Dake futsararriya ce saita maidawa uwar tata martani, “idan na buqaci ku saurare aiba saurarona kukeyi ba, then why are you judging me now? Why are you blaming me? Inason magana dake mummy amma bakida lokaci na, jiya na

dawo cikin bacin rai baki tsaya kin saurareni ba”

Hannunta bahijja ta kama tace “nasan laifina ne baby, laifina ne ki yafeni, daga yau i will stand with you,duk damuwarki karki boyemin, we will over come this, kimin alkawari bazaki sake shan komai ba ple

ase”

Girgiza kai maya tayi tace “bazan sake ba” ta fada ne kawai amma a ranta kam babu abunda zai hanata shan waennan abubuwan, suke debe mata kewa.

Wasu tablet ta bata tace “cleanse your self”

“Mummy dady fa?”

“Bai sani ba, ban fada mashi ba, now tell

me meysameki jiya? What happened?”

Wata iriyar fuskar tausayi tayi tana kallon mummyn nata tace “mummy aure nakeso, inason uncle taj,”

Shuru bahijaj tayi amma fa saida gabanta ya fadi, saboda wasu yan kalubale datake hangowa, ayau inta fadima nanna itac

e first person da zatayi supporting dinta amma ba lallai anne ba, ita ke da decision na family din gaba daya,amma duj yanda za ayi saita san yanda tayi ta aurar da maya ga taj din, kodan saboda halin data tsinceta, gwara ta mata auren kawai.

“Kina sonshi?

so na zaman aure?”

“Yes mummy, i want him, shi kadai nakeso kuma shi nakeso ya zama mijina”

“Shikenan indai kin min alkawari Insha Allah bazaki sake bin maza a waje ba”

“Yes mummy nayi alkawari”

Da haka suka yi yan kuskus dinsu.

Wuraren wajen hudu b

ahijja ta shirya ta wuce asibiti, tare da basira, yau itace tayi lunch din da yan asibiti zasuci.

Da sallama suka shugo, yau anne na zaune yanxu an daina mata waennan allurorin da suke sata barci don ta samu progress sosai, saidai sallaman ta kawia da ba

ayi ba shima ana saka ran very soon za ayi.

Yau nanna bata samu zuwa ba don daga fadila sai anne a dakin.

Gaggaisawa akayi bahija tayima anne ya jiki tace mata da sauki, suka danyi hira har zuwa magrib.

So take tayima anne maganar amma bataan ta inda z

ata fara ba, da farko taso ta fara yima nanna maganar saitaga abun zai iya zama matsala idan har bata fara sanarma da anne ba wannn yasa tayi deciding sanarma da anne, futar fadila ta bata wannan damar din ko fadila bata tunkara ba da neman shawarar, so ta

ke kawai ta nema ma diyarta mafita.

Zama bahijja tayi gefen anne daman duk dare ana shafe jikinta da towel don bata fara shiga toilet ba komai a zaune ake mata.

Towel din ta dauka ta soma goge ma anne hannu dashi suna dan hira sama sama.

“Da magana a ba

kinki bahijja..”

Anne ta fada tana kallonta, ckin sauri ta dago, tana mai duban anne din kafin ta sauke murya tace “hakane anne, amma bansan ta yanda zaki dauki abunda zan fada maki ba”

“Menene??”

“Ina neman alfarma ne anne”

“Wace alfarma kenan?”

“Ina

son a hada karfin zumunci ne…” ta dan dakata ta kasa karawasa.

“Ina jinki kinyi shuru,”

“Daman maya nakeso na hada da tajudeen tunda akwai aure tsakaninsu kuma ta nuna tanason shi shine…”

Hannu anne ta daga tare da dakatar da ita, “keda bakinki kike nem

an hadin gida?hadin aure? Saboda yarki naso ko? Toh shi yace yana sonta ne? Inace duk cikin yayana kece kika bijirema zabina kika nunamim cewa bazaki taba auren zabin dana maki ba sai wanda kika yima kanki?, toh bari kiji bahijja,ba huruminki bane don yark

i ta nuna tanaso saikiyi deciding cewa hakan za’ayi”

“Anne dan allah ki saurareni, inada nawa dalilin”

“Ki rike dalilinki, dalilinki bazaisa na chanza ra’ayi na ba akan kowa,kuma karki sake kiyi tunanin tunkarar nanna da wannan zancen don wallahi zan sab

a maki bahijja..”

“Anne maisa? Meysa? Ay ba kaifi bane don maya tace tana sonshi, dan uwanta ne jininta ne, nayi imanin babu wanda zai kula da ita kamar shi kuma tana soshi”

“Sai akace maki shi kuma

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login