Showing 135001 words to 138000 words out of 338813 words

Chapter 46 - MATAR TAJ COMPLETE

saboda hidaya ya kusa lalacewa, achan london, saidai kuma allah da baya barin a zalunci bawansa baibarga taci galaba akanshi ba ya tsareshi ya kareshi kuma ya nutsardashi bai lal

ace ba.

Da mugun speed ya fuce daga hideout din, ya dade yana tukinda baima san inda yake nufa ba, da mugun speed yake tafiya kamar zai tashi sama, with a blink of eye yaga wata katuwar mota fara ta taho highway ta inda bai kamata ta biyo ba, wallahi saur

a kiris su gabsa ya ankare yayi saurin kaucewa da hanzari, harya buge wata bishiya dake gefe allah ya taimaka baiji ciwo ba saidai ya dan bige kanshi da dashboard, “ya subhanallah!” Ya furta ahankali yana mai dafe kanshi, dumm yaji kanshi nayin wata kara t

ake memories din lokacin accident dinnan ya mashi flashing, yanda ya fito daga motarshi yana cikin driving har message din fadwa ya shugo wayarshi, harya bude yaji voice recording din data tura mashi, bai kaiga gama jin karshe ba kawai wata truck tayo kan

motarshi, sauda motar tayi sama ta wuluwa sannan ta fado kasa,harta fara kamawa da wuta.

Abu daya ne ya tsaya mashi chakkkk abunda yaji cikin voice record din he vividly remembers maganar dake ciki.

“Yanxu ya zakiyi ki dashi tunda khaal ya sashi dawowa

” fadwa ta tambayeta.

“He insited on dole saiya dawo ko? To he will regret dawowan shi”

“Hmm ukty..I’m sensing something terrible happening soon”

Dariya hidayar tayi saiga call ya shugo ta amsa tasa a speaker duk batasan fadwa tayi recording dinnan ba “

madam everything is ready, target is approaching”

“Okay…, make-sure that bakuyi mistake ba, don’t leave a traces of evidence, inason ya zamana kamar accident ne kawai”

“Yes ma’am”

Wannan ne recording din da fadwa ta tura mashi, yana kokarin sake saura

ron recording din don bai gane komai ba accident din ya afku.

Innalillahi wa inna ialaihi rajiun kawai yake furta, its a planned event not an accident? Daman anyi ne don a kasheshi? Why why meysa? Mey ya masu? Hidaya shi take son kashewa? Saboda me ??sabo

da dukiya? Saboda suna tunanin shine dalilin mutuwar mahaifiyarsu? Saboda mahaifinsu ya auri mahaifiyasa? Wadda baisan dadinta ba? Wadda bayajin zai iya tuna ya kamanninta yake? Wanda baiji dumin ta ba?baisan dadinta ba? Ina laifin iyayanshi ya zama nashi?

Shi ya hada iyayenshi har aka haifeshi cikin wannan rayuwar? How is it his fault? Haifarshi akayi shima, Idan an bashi zabi bazaiso ya shigo ahalin gidan ba, bazaiso yayi rayuwa cikin kunci ba, bazaiso yayi rayuwa babu wani abu waishi kusanci da so da ka

una ba, ya dade sosai yana innalillahi, he’s devastated.

Matar daya yarda da ita gaba daya rayuwarshi,matarda yake mata kallon kamar uwa, his mentor, matarda ya amince sa ita yayi respecting dinta fiye da kowa, wanda ya maida top priority dinshi? Itace k

e kokarin ganin bayanshi? Ganin baya nunfashi a doran kasa? Dukdan saboda tsana? Hatred? Why? Baiyi deserving haka ba don bai tsaya mata a gabanta ba, baida kwadayin business dinsu, baida burin baqanta mata kwata kwata.

Yakai har wajen magrib a wajen yana

tunani kala kala, gashi babu kowa a wajen don high way ne, dakyar ya tattara kuzarinshi ya fuddo da wayarshi ya kira mark sannan yayi instructing dinshi akan yanason yayi retrieving tsohon icloud dinshi, kuma yanason shi as soon as possible.

Yana gama wa

yar ya kira mutallib ya tambayeshi khaal, nan ya shaida mashi yanda khaal yaji zafi sosai gameda fatima,sai a lokacin mutallib ke shaida yanda how special fatima is, da yanda khaal ya kawota gidan a matsayin yar leken asiri, sannan ya shaida mashi yanda kh

aal din ya aura mashi ita, da wahalhalun datasha wajensu hidaya, wallahi maganganun nan ba karamin karya mashi zuciya yake ba, musamman idan ya tuna yanda ya dunga treating dinta.

“Tun bayan tafiyarka yaqi ya fada maka komai taj, mun tambayeshi ya bamu de

tails akan komai yaki taj”

“Ba komai, ku barshi for now, i felt sorry for everything mutallib and im grateful for having you in my life, kana cikin mutanenda bazan taba mantawa daku ba har abada kuma bazan iya biyanku ba, you stood for me, nagode sosai”

Dariya mutallib yayi yace “karka godemin, ka godema khaal, shine mafi soyuwa a gareka kuma shine gatanta,”

Da haka sukayi sallama ya kashe wayar ya sauke ajiyar zuciya, this is a big battle for him, and he need to dive into it and make them pay ta hanya

r dayasan itace suke tunanin bazai iya samu ba cikin ruwan sanyi babu wani tada wuya.

A nan yayi waya da few shareholders din kamfanin, ya shauda masu hidden identity dinshi wanda suka sani da huge investor dinsu, ba tare da wani bata lokaci ba ya shiada

masu abunda yakeso da plans dinshi son ganin kamfanin ya tsaya, dake abune na harkar kudi inda sukasan zai kawo masu daukaka da kudi nan zasu bi wannan yasa suka mashi alkawarin suna bayanshi.

So far wajen 60% shareholders din sunyi na’am da sauyin daya k

awo masu sai jiran lokaci kawai.

Gida ya nufa direct bayan ya bama gangs dinnan kwakwaran warning kan su bama khaal proper safety karyaji otherwise, sannan ya banka masu account

dinsu da kudade sosai, sudai sun samu sabon oga, kuma duk abunda yakeso zasuy

i mashi babu second thought.

Fitowa yayi ya nufi cikin gidan, yana shiga bai tsaya ko’ina ba ya tunkari stairs, daidai nan fadwa na shirin saukowa tana ganinshi tsoro ya dabaibayeta, amma ta danne sosai, tasan a irin lokaci kamar haka yana ganinta yake

kaucewa saitaga akasin haka, kallonta yake daga sama har kasa sannan ya tunkareta tana baya kadan kadan doj tayi tunanin ko shaqeta zaiyi.

Yanda ya matso dab da ita nunfashinau na gogan na juna tayi saurin rufe idanunta tana jiran shaqa taji akasin haka,

bakinshi yakai saitin wajen kunnenta ya soma magana “kinga ghost ne?,” saurin bude idanunta tayi tana mamakin tone din dayayi mata magana dashi, so soft and cool, suna hada ido kuwa ya danyi wani murmuahi ta gefen bakinsa trying as much as possible to tone

down his anger towards all of them “thank you”

Da mamaki take kallonshi fa irin sosai, kamar bashine ya shaketa ba dazu, yanxu kuma he’s thanking her for what?”

“You’re my life savior, and I’m sorry for misjudging you”

Yana kaiwa nan ya wuceta yna wa

ni makirin murmushi ganin ta sandare da mamaki fal akan fuskarta, aaurin juyowa tayi harya bude sitting room dinshi zai shiga ta kama hannunshi ta rike, kamar ta zuba mai wuta haka yaji wallahi amma ya daure.

“I’m i dreaming? Yanxu ka yarda dani kenan?”

Girgiza kanshi yayi irin baiji dadin nan ba yace “banyi tunani kece me sona tsakani da allah ba sai yanxu, i was blinded my whole life, kinata kokarin nunamin abubuwa amma na kasa yarda”

“Oh my god!!! I’m so happy, daman na fada ma, hidaya bata sanka bata

son ganinka,tayi attempting kasheka countless of times,” ta rungumeshi sosai tana sambatu yayi baya,

“Ni kadaice nake sonka, and I promise to protect you, lets take her down together, i have evidence da yawa danake ajiye dashi, nayita kokarin ganin na tu

ra maka kayi blocking dina”

Wow, cin amana kan amana kenan, uwa daya uba daya balle kuma shi da suke step, duk yanda akayi hidaya trusted her shiyasa take samun damar harharda evidence.

hannu daya yasa ya fiddota daga jikinshi yana jin wani kyan kyami

kamar zaiyi amai.

“Zan iya yi maka komai baby taj, yarda dakayi dani ka gama min komai, taj, i will give you the whole world taj,”

Yatsine fuska yayi yace “I’m tired let’s talk tomorrow, duk abunda kikace nayi zanyi, i want to fully trust you, sannan k

arki boyemin komai please FADYY”

Kai kan fadwa kamar zai fashe, har wani zut zut takeji a jikinta, itafa ta gama mace mashi gaba daya, “yes bazan taba boye maka komai ba, zan baka komai, you my life my world my everything, takardun inheritance dinka ma du

k zan baka su, i have them with me, and don’t forget to unblock me okay”

Shuru ya danyi yana nazarin maganar takardu datayi, yayi tunanin suna wajen hidaya, but mey zai kaisu wajen fadwa anyways wannan bashine

matsalarsa ba hasalima ta kawo mashi sauqi

ne, komai is going according-to his plan, just the way he planned it.

“I will unblock you Kije zan huta”

Ido daya ta kashe mashi sannan ta futa daga dakin, wallahi kamar tayi kyautar duniyar gaba daya haka takeji.

Tana fita yayi smirking,a tunaninta zai

yi tunanin fada mashi sirrikan hidaya datayi zaisa ya yarda da ita, well she’s another villain on another side, yayarshi da zata nemeshi da zina ay nata makircij dabanne, halinta ne da kudirinta ya riga na hidaya futowa.

Wanka yayi da ruwa mai shegen zafi

sosai sannan ya fito daure da towel.

Wayanshi ya dauka yayi unblocking dinta, kamar jira take kuwa ta fara turo mashi mesaage yayi banza da ita saida ta tura mashi recordings dun datayi ita da hidaya tukunna yace mata “goodnyt”

Bangarensu khaal around

karfe sha biyu na dare yana zaune ya jingina da bango mutallib ya shugo dakin don ya leka shi, akwai wani likita da suka kawo ya mashi allura yanata barci throughout sai wajen yanxu ya farka.

Mutallib na ganinshi zaune yayi saurin karasowa inda yake ya m

ashi sannu da jiki,ganin har zuwa lokacin hankalin khaal ba a kwance yake ba yasa mutallib ya soma mashi bayanin komai

Bayan karyar mutuwarshi da akace yayi da yanda ya shiga gidan ya badda kama ya hadu da sabeeha sannan ya shida mata komai, da yanda hida

ya ta ganoshi ta nemi a kamashi cikin ikon allah aranar ne kuma sukayi accident daya sa taj ya dawo hayyacinshi, ya warke.

Bai boye mashi komai ba ya fayyace mashi yanda yayi approaching taj din, da yan bayanai daya samu daga taj din gameda zaman takewar

da yayi da sabeeha da yanda tabar gidan.

A karshe ya shaida mashi yanda yayi hanya aka turata domestic workers organization har sukayi locating agents din da suka kawota aka kaita gida, saida ya tabbatar ma da khaal taje har nigeria cikin koshin lafiya.

Sai a lokacin khaal yaji sauqin abund ayakeji aranshi, bayanan mutallib sun sashi cikin salama, gashi ya zayyane mashi yanda taj ya karbo mashi gidanshi ya saya da kudinshi sannan ya tashi tundaga nan saudi ya wuce Egypt har wajen iyalinshi ya basu hakki

nsu sannan ya masu tara ta arziki, jin wannan kadai saida yasa khaal hawayen farin ciki, yana taisayin taj, yaro baijiba bai gani ba ya shiga kuncin rayuwa.

Waya mutallib ya aje mashi doj ya samu ya kira madam dinshi don har yanxu bai shaida mata ba.

Mut

allib na fita kuwa ya kasa hakura saida safe yayi dialing number ta, wajen sau uku yana kira ana hudu ta amsa cikin barci dontayi tunanin wani abu ne ya faru da taj don suna communicating sosai da mutallib.

Tana jin muryarsa bazata taba mantawa ba, muryar

da tayi bankwana da ita har abada, me zatayi banda hawaye in full shock, don kafin tayi barcin nan saida tayi hawayen rashin mijinta, “ban mutu ba madam, ina raye”

Babu abund atake sai innalillahi tana jin abun kamar mafarki, saida ya kwantar mata da hank

ali and bai shaida mata komai ba gameda abunda ya faru yadaice mata she should trust him kawai, its was a sweet and emotional moment, yayi ta lalashinta tana kukan shagwaba na kewar dan tsohonta lol

😂

The very next day, taj na tashi yayi wanka ya fito

bayan ya gama shafe shafenshi saiga knocking, sannan aka bude kofa, to his greatest surprise

yaga fadwa ko kayan barci bata cire ba ta karaso har inda yake, ta nemi kissing din kumatunshi ya dakatar da ita.

“Not today please”

Murmushi kawai tayi ita ida

n har zai dunga sauke mata murya haka ay ya gama mata komai.

Takardun data shugo dashi ta miqa mashi a hannun shi kuma original copy ba fake ba tana murmuaahi tace “as promised,”

Karba yayi ya karance tass, kuma yasan original ce, “wannan ce original cop

y, ukty batasan cewa she has the fake one all this while,”

Girgiza kai yayi yace “ya akayi bata sani ba”

“Nayi bribing lawyer dinta”

“Wow..so batasan original din na hannunki ba”

“Yes..” ta bashi amsa tana kama hannunshi,

“Let’s hangout”

“Sure by th

e night” ya bata amsa

Kamar ta huga tsalle haka taji “oohh i love that”

Tana kaiwa nan ta fuce, duk da tunaninta wani abun zasuyi da dare mahaukaciya.

Wayarshi yayi saurin dauka ya kira merk ya shaida mashi su fara proceeding transfer of inheritance d

inshi saboda ya samu original copy din transfer din da hidaya tayi.

Yana kashe wayar kawai ya girgiza kai, yau dinnan zai tada masu da babban bomb dinda basu taba expecting ba.

By 12 ya shirya yin live press da reporters yanxu its about 8 na safe a gag

gauce ya gama shirinshi sannan ya futo haduwa iya haduwa Masha allah.

Fadwa ana zaune kan dining tana jiranshi hartaci wanka batasan yayi fucewarshi.

Hidaya ta kirata yafi sau nawa taqi dagawa.

Wajen khaal ya fara zuwa, lokacin yana barci don an sa

ke mashi allurar nan wannan yasa basu sake haduwa ba, sai mutallib da suka dan zanta ya shaida mashi plans dinshi, mutallib baiyi tsammanin taj will be this tough ba sai yanxu, and he’s so happy daya gane komai tun ba’a zaunar dashi bama.

10 yabar wajen

su mutallib ya shigo taheel

Company, bai tsaya ko’ina ba sai office dinshi merk ya shugo da professional lawyer shi da sukayi hiring ya shiada mashi sun gama processing komai.

Lawyer na tafiya merk ya bashi recovered cloud dinshi da password daya buqata

.

Ya saka a dayar wayarshi take komai ya dawo, hannunshi na rawa ya shiga last message din da aka tura, sallamar merk yayi sannan ya soma playing recordings din, magnagnun fa sosai from unknow source don bai san dawa hidayar ke magana ba don an chanza voi

ce din other party din.

Saida ya gama tass sannan ya aje a gefe ya dafe kanshi.

Wallahi baisan time yaja ba sosai don its almost 12, merk yayi knocking ya bashi umarnin shugowa, nan ya shaida mashi its about time, jinjina mashi kai kawai yayi ya miqe ya

dauka suit dinshi ya saka kan white pale rigan jikinshi sannan ya kwashi wayoyinshi duka ya fito a natse, bai tsaya ko’ina ba sai hall din da suke press conference.

At that last minute hidaya taji labarin journalist din da taj ya tara unexpectedly without

her knowing, kiris ya rage bata kori secretary dinta ba wanda yaqi fada mata da gangan, jiya jiyan nan merk yayi making deal dashi yanda taj ya umarta akan yayi considering wani path zaibi, inda yasan cewa aikinshi tare da ita is not guaranteed ko kuma ya

yi considering deal din da suka zo masu din ya basu hadun kai, dake yasan hidayar ciki dabai wannan yasa ya zauna yayi dogon nazari sosai.

Kamar yanda ya qayyade 12 daidai babu ragin lokaci aka bude hall din ya shugo gefenshi merk ne da lawyer shi, gaba d

aya wajen ya karade da kyass kyass kyass anata faman daukanshi hoto, masuyin live harsun fara dauka manya manyan gidan tv stations duk an dauka.

Bakin stand din ya tsaya merk ya gyara mashi mic din gabanshi sannan ya dago ya kalli ilahirin reporters, da j

ournalist din dake zazzaune,ba tare sa wani bata lokaci ba dukda sun sanshi ya gabatar da kanshi with full confidence sannan ya nemi su bashi aron hankalinsu gaba daya zaiyi wani quick revelation.

Nan ya soma masu bayanin accident din daya faru dashi shek

ara biyu da suka sannan ya shaida masu halin daya shiga which result to amnesia daya samu, wanda yayi sanadiyar loosing memory dinshi gaba daya kuma kwakwalrshi ta koma ta yara.

Tun kafin su fara mashi tambayoyi ya dora da ayanxu haka da yake magana dasu

ya samu lafiya bashida any health issues,”

Yana kaiwa aya wani ya miqe baima nemi izini ba yace “zamu iya sanin yaushe ka samu lafiya? Gaba daya ko wata bamuyi ba muka samu labarin baka warkeba”

Murmushi taj yayi yana kallon screen yasan hidaya na kall

onshi ayanxu haka,

“Na dauka zaku fi buqatar sanin yanda akayi nayi accident babu report din yanda abun ya kasan ce, whether its a hit or run or it’s not”

Nanfa waje ya kachame, views suka karu, yabar mutane cikin curiosity, “yanxu zaka karbi kamfanin

ne?”

“Yes idan akwai buqatar hakan”

“Shin kana tunanin na kusa dakai suna da sa hannu cikin rashin lafiyarka?”

“Kamar wa kenan?”

“Khaal” wani ya amsa shi kai tsaye, “saboda shine mafi kusanci dakai da zaiyi hakan, bayan laifufukanshi da suka bayyana,

“What if shima and tricking dinshi ne? I have never had a terrible relationship with him, he will

Be the least person da zanyi suspecting, and i believe you’re all mistaken, but i will take legal action and the truth shall prevail”

“And lastly, I’m here

to compete, to build and to bring the best out of the taheel company,i have pass down my inheritance to my self”

Yana gama magana ya sauko kasa ya fito daga wajen, yana sauke ajiyar zuciya, people still think and suspect khaal for hidayas wring doing amm

a yayi alkawari saiyayi clearing sunan khaal da zarar ya samu duk wani proper evidence.

Ana gama wannan press conference din aka kira board meeting, gaba daya shareholders sun hallara kowa da kowa duk an fifito, shida ya kura meeting din shine last to ent

er the hall, ana zazzaune saiga hidaya ta shugo walking majestically yau ko tashi tsayen da suke mata basuyi ba.

“What is this meeting for without my consent”

“Please have

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login