Showing 252001 words to 255000 words out of 338813 words

Chapter 85 - MATAR TAJ COMPLETE

jikinta ya gama mutuwa da alamarin taj, bayan ya mata maganar hamad kan cewa wa

i ta daina kulasa ya dora da yanda ta faro gyaran part dinshi dole ta dawo yi, abuncinsa breakfast lunch dinner shima dole saita kawo mashi wannan yasa ta hado ta fito.

Tana gab da wuce apartment din dake gaba da nashi bahijja ta futo sanye da lullubinta.

Macece kyakyawa, sai kamshi takeyi, tundaga nesa ta hango sabeehar, dake akwai haske a compound din wanna yasa tana ganinta ta ganeta.

Gaba daya hankalin sabeeha yayi nisa kwata kwata bata lura da ita ba saida tazo dab da zata wuceta ta dago suka hada i

do cikin sauri ta sauke nata idanun ta dan duqa cikin biyayya tace “ina wuni hajiya”

Ba yabi ba fallasa bahijja tace “lafiya!!” Sannan ta wuce

Sabeeha ma ta wuce har zuwa part dinshi, dan dakatawa bahijja tayi tare da juyowa ta ganta ta shige part dinsa.

Dan jimmm bahijja tayi na yan mintuna kafin ta maida hankalinta zuwa cikin main house.

Da sallama sabeeha ta bude kofar, babu kowa akasan kuma ko’ina fess fess babu datti sai kamshi da sanyi.

Aje abuncin tayi bayan ta jera har ta juya zata futa sai kum

a ta dan dakata tare da wucewa sama, tana karasowa tayi knocking, shuru daga ciki ta sake knocking, shuru nanma saitayi tunanin koya futa ne wannan yasa ta dan bude kofar ahankali, ko’ina duhu babu haske wannan yasa juya har zata rufe kofar ta soma jin nu

nfashi sama sama, dan dakatawa tayi don tabbatarwa aiko taji nunfashin na hauhauwa, cikin sauri ta kunna fitilar bedroom din, take hasken ya bade ko’ina ta jefa idanunta ga bedroom din, a kwance ta taddashi amma jingine jikin board din gadon ya rufe idanun

shi yana fidda nunfashi kamar wanda ke zazzabi, tundaga nesa ta soma dola sallama, yaji shugowarta amma ya kasa bude idanunshi saida ta doka sallama.

Dan karasowa tayi cikin dakin ta budeshi daga nesa nesa tace “na kawo dinner yana kasa”

Baice komai ba s

aida ya dauka wajen 2 minute kafin yace “okay thanks”

Harta juya zata futa taji wani irin aranta, alamunshi kamar baida lafiya tace “are you okay?”

Baice mata komai ba yayi shuru, ta sake cewa “bakada lafiya?”

Sai a lokacin ya sake bude idanunshi yace “

zaki iya futa”

Ya fada a hankali, saitaji wani iri, daga yanda yake magana zakasan bashida lafiya don idan ta tuna yawanci haka yake idan yana zazzabi, saboda tsabar yanada strong blood yasa yake shan wahala.

Abunda yafi bata mamaki dazu fa suka rabu? Ku

ma bataga alamun rashin lafiya a tattare dashi ba.

Kokarin tashi ya somayi, sai taga kamar zai fadi ya koma ya zuwna tayi saurin takowa inda yake ta tsaya gabanshi tace “ka fadamin idan wani abun ne ke damunka zanje na fadi ma nanna”

Dagowa yayi ya kal

leta yace “please step out..”

Jin haka yasa ta dakatar da zuciyarta ga avubda take raya mata, “tsayuwar me kikeyi? Ki fita kawai, ina ruwanki dashi? Idan kika nuna kin damu dashi shine zai bashi damar yi maki abunda yaga dama.

Aiko tana gama shawara da z

uciyarta tayi fucewata kawai bata waiwayeshi ba.

Taba futowa daga part din nashi daidai nan kuwa bahijja ta sake fitowa, for the second time suka sake haduwa, data shiga ta ganta da tray saita dauka abunci zata kai ta futo immediately amma daga ganin loka

cin data futo ya wuce ace abunci kawai ta ajiye, don daga shigarta zuwa main house har ta shiga dakin maya anyi wajen 20mins, saitaji gaba daya yarinyar ta kara fuce mata akai, daman what did she expect jinin hadiza?? Hmm”

Fuska anty bahijja tayi kamar b

aga ganta ba ta wuce part dinsu.

Tana shugowa ata tadda dady harya dawo, ya tambayeta ina maya ta shaida mashi taba main house achan zata kwana.

Chan bangaren oga taj kwana akayi a zaune, anata fama da abu daya, zazzabi ya rikeshi wanda urge dinshi ya

jawo mashi.

Washe gari da safe duk suka fito, suka tadda driver ne zai kaisu, su maya suka shiga baya while sabeeha ta wuce gaba.

Suna isowa kowacce ta wuce class dinta banda maya data tsaya tayi bolt, ride dinta na isowa ta kira salim ya tura mata add

ress dinshi ta kara gaba.

Ba itace tabar wajen salim ba sai ana gab da tashinsu ta dawo, tana dawowa kuwa driver yazo ya daukesu.

Rabuwarta da salim yasha tambayoyi akan taj, ya akayi yasan taj, menen relation dinsu da take ganinsu tare kuma tayaya suka

san juya, dukda ya fada mata tun farko amma haka ta tado da maganar, yanda yaga tanayi yasashi suspecting ko sonshi takeyi, don gaskia hes a big catch overall all kuma relative dinta ne.

Suna dawowa gida kowacce ta kama gabanta.

Sabewha da tunanin taj ta

wuni dukda tana kanta, tabbasa karya ne tace bata damu dashi ba, karya ne.

Suna dawowa gida she use the opportunity if gyaran part dinshi taje, sai kuma ya kasance a lokacin shi kuma baya gidan, haka ta gyara part dinshi sannan ta futo tana ta tunanin ya

nda ta taddashi jiya da daddare.

Shikam a asibiti ya wuni ma, yaje shima doctor ya dubashi, to his greatest surprise doctor ya tambayeshi if yaga abunda ya sashi jin urge din having intimate interaction, don daga yanda yake mashi bayanin yanda yakeji ya g

ano kamun zaren, nan ya shaida mashi mace yake buqata a rayuwanshi tunda namiji ne mai lafiya, he’s healthy above all samun irinsu akwai wahala, shi bai taba experiencing wannan abun ba sai yanxu.

The very next day..

Duk suka fito gaba dayansu, shi

ma ya fito walking majestically just like always, tunda hanad ya tafi nanna tasashi ya dunga kaisu tunda shi hes less busy, abunda ya danganci kaisu makaranta ba tun yanxu ba anne tace banda drivers saboda yaro zai iya hada baki da driver ya tafi inda ba a

sani ba agida.

Daga maya har laila binshi suke da ido bare maya kamar zata cinyeshi suka hada baki wajen cewa “good morning uncle taj”

“Morning” ya amsa su kai tsaye, sabeeha ta sauke kanta kasa tace “good morning..”

“Morning ya amsata calmly, motar ya

bude maya ta nufi gidan gaba ya dakatar ta ita.

“Let her seat in the front, u go back”

Da mamaki maya ke kallonshi yana kallon sabeeha kuma ta tabvatar ita yake nufi,take taji wani abu ya daki zuciyarta kamar ta tsala ihu, saitaji ta kara tsanar sabeeha

sau miliyan.

“But uncle taj… ya za ayi ace wannan yar aikin ce zata zauna a gaba tare dakai?”

“Dont you dare make me repeat my self” ya fada rai a bace coldly, maya felt so embarrassed, she felt so bad, haka nan ta juya ta koma baya, da hamad ne data ma

shi rashin kunya taj ko ina zata iya.

Sabeeha dai sai yanda akayi da ita, ammafa hankalinta a tashe yake, tana tuna maganganun hadiza, idan har ran maya ya baci babu zaman lafiya.

Fatanta suna sauka ta bata hkuri kawai karta kullaceta.

Aiko suna shiga m

otar bini bini yake kallonta jwfi jefi, yana kokarin hana kanshi kallon surarta don akwai damuwa inyayi haka.

Suna isowa school duk auka bude kofar, laila tace “thank you uncle taj,”

Maya dai ta kasa cewa komai ya dubi sabeeha da batace komai ba, jira ya

ke yaji me zatace tayi saurin cewa “thank you”

Har wata ijjiyar zuciya ya suake jin muryarta, muryanta ma yanxu junta yake so sexy.

Har zata bude kofa yace “seat for a minute”

Aiko ta rufo kofar, ya dago da kanshi ga maya suna hada ido tayi saurin bude

motar kirjinta na bugawa, meysa uncle taj ke kallon yarinyar nan haka, badai sonta yake ba? Badai ya fara sonta ba? Menene tsakaninsu??? Haka ta dunga jefoma kanta tanbayoyin daga karshe ma dai kasa tafiya class tayi ta tsaya tana kallon motarshi.

Bayan f

utarsu ya dubi sabeeha sannan ya miqa mata wayar daya saya mata yace “when will your first ends?”

“In an hour or 2”

Ta bashi amsa kai tsaye, “your phone, i will call you after then”

Kallon wayar tayi gabanta na faduwa zatayi magana yace “take the phone…

..”

Haka nan ta karba ta rike a hannunta, brand new Iphone 15 ne sak irin nashi, saidai banbancin color don nashi black ne nata kuma titanium color.

Futa yayi daga motar ya zagayo inda take ya bude kofar datake zaune, ta sauko ahankali gaba daya wani iri

takeji ga idanu a wajen, sunkuyar da kanta tayi ta wuce department dinsu shi kuma ya shiga motar ya bar school din.

Duk wannan abun akan idanun maya, idanunta har wani jaja yakeyi tsabar bala’i,jikinta na rawa ta lalubo wayarta tama rasa wa zata kira, ab

unda take fargaba yana shirin faruwa akan idanunta.

After 2hours kuwa daidai saiga call dinshi ya shugo taqi dagawa saida ya sake kira ta dauka, ya tambayeta what time zaau gama tace mashi sai wajen 4 na yamma

4 nayi kuwa yazo ya daukesu, yanxu ma mayan

ce tayi gigin shiga gaba ya sake ce mata daga yanxu karta sake zama a gaba fatima ce zata zauna a gaba,

Laila ko mamaki baisa tace uppan ba, ai ba komai bane don sabewha ta zauna gaba saboda idan hamad yana nan agaba take zama amma kuma saboda maya nason

taj sosai yasa bata ce tak ba.

Suna isowa gida daidai nan mummy ta futo zasu fita tare da daddy zasuje dubo anne a asibiti don ana shirin dawowa da ita gida, cikin yan kwanakin.

Tana sanye da kaya na alfarma tayi kyau masha allah, tun daga nesa ta hangos

u suna fitowa daga mota, ga mamakinta taga harda yar hadiza data futo daga gidan gaba, aranta tace lallai samun guri.

Ganin sabeehar datayi tare dasu laila saitaji kawai abun baiyi ba, gashi taj ya futo shima daga motar.

Maya na ganinta ta taho da sauri

idanunta yayi jaa sosai kamar zatayi kuka tace “mummy…lets talk”

Ko gaisheta batayi ba ma, bahijja tace “baby…”

Laila ta karaso tace “mummy ina wuni”

“Lafiya lau laila ya school”

“Alhamdulillah”

“Me akayi ma baby ne taketa bata rai kamar zatayi kuka

, kuje kuci abunci zamu fita da daddy dubo anne”

Rai a bace maya ta wuce ciki, laila tabi bayanta.

Bahijja saitaji babu dadi kamar tabita taji meke damunta amma ta kyaleta.

Karasowa tayi wajen motar dady daidai nan sabeeha ta karaso ta duka ta gaisheta

, ta amsa ciki ciki, taj da futowanshi kenan shima ya karasa inda suke ya gaisheda bahijja da daddy kafin su wuce.

Already sabeeha tayi shigewarta don gaba daya taoron bahijja take tun ranar nan da wannan abun ya faru.

Maya na shiga gida ko zama batayi b

a ta futo zuwa ga maim house, tana shugiwa ta antaya dakin hadiza, hadiza daketa zumundun ganinta kwana biyu, ganin yanda ta shugo yasa ahankalinta tashi sosai,

Tunda maya ta soma magana hadiza ta kasa zaune ta kasa tsaye,gaba daya ta rasa inda zancen ma

yar ya nufa.

Kawai dai tasan saboda sabeeha ne take wannan abun.

Zagi ko har hadizar saida ta hada ta zageta tass , tace “wallahi yafi karfinta, taj nawa ne ni kadai, yafi karfinta, i was so stupid for thinking kina bayana, ashe cin amanata kike kina tir

a yarki wajenshi ko kunga mai kudi, bari ku shugo cikin dangin mu, toh wallahi wallahi idan har na sake ganinta ta rabeshi saina kashe ta, saina illatata.”

Hadiza fa hankali ya tashi, ganin maya ta juya mata baya gani take kamar tana bayan sabeeha, “dan a

llah karki ce haka, duk abunda zaki mata kiyi mata, wallahi ni mai iya taimakon ki ne, bazata taba shugowa cikin danginnan ba ita da arziki har abada tayaya ma zanyi fatan ta shiga arziki ita da ba yata ba? Tsintota fa nayi a titi??? Yar sheggu ce, mara ga

lihu, banida wata alaqa da ita wallahi ki yarda dani hajiya karama kinji, wallahi babu wanda yakaini son cigabanki, nafi kowa son nagnki cikin farin ciki”

“Wallahi sai kun bar gidannan nan dagake gar ita,… bana kaunar ganinta daman yanxu ay da kikaga asir

inku ya tonu zakice ba yarki bace”

“Ki yarda dani, bakiga ko kamanni bamayi ba wallahi ba yata bace, ina riketa ne kawai don ta zame min kadara da zan dunga cida kaina”

Shuru maya tayi tana nazari,”idan har da gaske kike ba yarki bace ba to zaman uban me

takeyi mana agida? ki futar da ita daga gidan nan bana kaunar ganinta”

“Wallahi na maki alkawari duk abunda kikeso shi za ayi, zan futar da ita cikin gaggawa”

Tsaki maya tayi ta futa daga dakin hadiza ta fara safa da marwa, ya zatayi ta futar da sabeeha

daga gidan nan? Ta wace hanya zata futa da ita?

Ay batasan sanda ta zari mayafinta ta futo daga gidan, kusan karfe biyar ta dan gifta,ko takalmin arziki babu a kafarta, kwana biyu tana kiran jamila ma bata dauka.

Ba ita ce ta isa dutsen habuja ba sai

wajen karfe shida, kamar daga sama jamila ta ganta shugi duk a burkice.

Tana gaban reshow tana girki, “lafiya dai hadiza kamar an wulloki? Da magariba? Mutuwa akayi?

“Jamila ba lafiya ba, inda mutuwa akayi da sauki, inna kira wayarki bata shiga.

“Ina za

ta shiga wayarce ta fada masai”

“Taso jamila”

Kashe reshow din jamila tayi suka shiga uwar daka, ko wuta babu saida ta kunna touch light tukunna suka samu haske.

Cire mayafin dake kanta tayi tace “jamila na shiga uku, akwai matsala”

“Mecece matsalar?an

gano ne?”

“Ana dai gab da ganowa, jamila shegiyar yarinyar nan tana neman shiga tsakanina da yata,ji nake kamar na kasheta wallahi na huta, kullum cikin tashin hankali nake da fargaba,“

Shuru jamila tayi kafin tace “me ya faru kimin bayani mana”

Take h

adiza ta kwashi komai ta fada ma tun tuni yanda maya tsani sabeeha gashi kuma su bahijja sun dawo harda majeed”

“Jamila na kasa natsuwa, ina inuwa daya dasu,gani nake kamar za a gano komai,”

Jamila tace gashi wannan shegen yama daina daukan wayata,wai mu

je muji da matsalarmu shi ya samu na hannu, ke har barazana yamim wai wallahi wani yazo yana tambayarsa batun yarinyar nan amma ya rufa mana asiri yace taintota mukayi kina ganin akwai wanda yasan sirrin mu kenan? Ko akwai wanda kika fadamawa? Ke nifa dali

lin dayasa na ki daga wayar ki kenan don wallahi ba faduwa tayi ba tsoro nakeji, ina zaune gani da yaya idan aka gano ai mun shiga uku.

“Haba jamila bazakice haka ba, taakanin mu yafi haka, ke kadai ce kikasan sirri na, kuma kema kinsan nasan naki sirrin.

“Shiyasa ay har yanxu bakida wadda takaini hadiza, yanxu ya za ayi ko saceta zamusa ayi?”

“Toh tayaya za a sace ta? In kika koma kice masu menene?”

“Ya zanyi jamila toh??? Eh ya zanyi?”

“Ki bata fiya fiya kawai tasha ta mutu,”

Shuru hadiza tayi ta ra

sa ya zatayi, “in aka gane kuma fa?”

“Eh haka ne kuma, ke kodai mu koma wajen boka? Wanda ya maida maki ita kamar ba mutun ba? Ya kulle maki bakinta?”

“Kinsan fa na daina bin bokaye, shika wanchan rabona dashi harna manta shekaru nawa? Tunda ta fara taso

wa fa?”

“Ai kuwa aikin boka ne kawai zai kar ta cikin sauki ba tare da sanin kowa ba”

Shuru jamila tayi kafin tace “akwai wani takaddiri, amma gaskia aikinsa na kudi ne zaki nemo kudi masu yawa?”

“Zan nemo wallahi, a kassarata kawai, tayi mutuwar wulaqa

nci jamila”

“Bakida case, hankalin kowa ya huta, asirinmu ya rufu da hujja”

Suka kyalkyale da dariya harda tafi, “dadina dake akwai nemowa mutun mafita jamila”

“Haba waa hadiza kece fa, menene bazan maki ba a duniyar nan, zan rufa maki asiri har lahira

indai bazamu ci amanar juna ba”

“Ay babu cin amana tsakaninmu tunda kowa yasan sirrin kowa, kai jamila kefa hatsabibiya ce, allah sarki alhajiji, haka kika kashe tsohonnan kikayi fuska kamar ba a yi ba, kinfi iyalansa ma kuka lokacin zaman makoki”

Wata b

azawarar dariya jamila tayi tace “ay gadon filinsa dana samu har yanxu yana nan kuwa sheggun yayansa sunata bala’i akanshi har yanxu danaje aka rufe bakin sheggu tsit kikeji”

Suka sake tafawa, gyaran murya da akayi ne yasa sukayi saurin yi shiru.

“Ah ah

hadiza kece a gidan namu da dare haka?”

“Hmm jamilu ba dole ka ganni ba kasan idan matsalata ta ciyo ni banida abokiyar shawara sai jamila”

“A sani cikin hirar mana indai ta samun arziki ce”

“Jamila ta hade rai ganin zai zauna tace “ka shiga ka huta man

a muna sirrin mu zaka zauna.

“Kya bari mu gaisa dai ko?”

“Haba jamy kyaleshi mana, ya kasuwa jamilun jamy” ta fara tana kanne mashi ido, jamila bata lura ba taba kokarin kashe touch light don an kawo wuta tace “bari kiga nasa sanwa karya kone” ta fada ta

na miqewa, ay kuwa tana futa jamilu matso kusa da hadiza yace “ina shugowa naji kamshinki, hadiza uwar ruwa”

“Kaifa dan iska ne?”

“Kin fini iskanci ne,kwana dai zakiyi ko?”

“Yanxu zan tafi”

“Dan allah karki tafi haka ki kwana”

Shugowar jamila yasa yad

an gyara zama yace “wai tambayarta nake zata kwana ne tace ah ah ga dare yayi”

“Dama baka bata bakinka ba dole ta kwana ay ina zata samu motar cikin gari yanxu, an kira sallah ka tafi masalaci”

Miqewa yayi yana yaqe ya futa ya barsu zaune.

Wajen bayan

isha’i saigashi da tsire, wai ya kawowa hadizq bakuwa, jamila bata kawo ranta ba wannan yasa tace “ an gode”

Kusan a tare ta zuba masu tuwo sukaci, suna hira, banda shi data sashi cin tuwon a daki, koda wasa jamila bata wasa da zanjen jamilu da wata mace

n koda kuwa hadiza ce, tasanshi da zalama, musamman da kwanaki taji yayi wata magana data tada mata

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login