Showing 177001 words to 180000 words out of 338813 words

Chapter 60 - MATAR TAJ COMPLETE

datayi ta dauki zabinta.

Anan gida nigeria kuwa, sharridan da santuraki ya gindaya ashe masu tsauri ne, inda ya haramta wa kowa kusantar nanna, koda ta haihu ma anne taso zuwa tare da mahaifiyarsu amma

yace bai yafe ba duk wanda yasa kafa ya bita, haka suka hkura amma bata taba bari nanna tasan dalilin ba kenan.

Taj nada shekara uku mahaifiyarsu ta rasu, a lokacin ne nanna tasan duk halin da ake ciki, don mahaifinsu ya shaida mata indai tasa kafa tazo

nigeria toh bai yafe mata ba.

Hankalin nanna ya tashi sosai don sai a lokacin ta tabbatar da akwai matsala babba tsakaninta da mahaifinta, kuma bai amince da aurenta da taheel ba har zuwa yanxu.

Tanaji tana gani ta kasa zuwa nigeria tayi kukan rashi

n mahaifiyarta data kasance itace mai tausasa ta da anne, mai nuna mata komai mai wucewa ne kuma komai daya faru mukaddari ne dağa Allah.

Akwana a tashi taj ya taso da shakuwa tsakanin iyayenshi, musamman nanna mahaifiyarshi, bashida hayaniya bashi da yaw

an surutu kwata kwata, da farko ma tayi tunanin ko yanada wani mental issue ne aka tabbatar masu da lafiyarshi kalau kawai dai miskilin yaro ne, bai cika wasa ba saidai kullum yana jikin mamanshi.

Taj na gab da shiga shekara bakwai a duniya komai yayi tur

ning upside down on a blink of an eye, aurensu shekara takwas nanna bata taba sanin abdallah nada wasu iyali ba sai a lokacin.

Babu abunda abdallah bai dauke ma nanna ba, gida na alfarma, cima mai kyau, mota kayan jindadi na zamani daidai gwargwado kuma

daidai karfinsa daya nuna mata.

Akwai wata ranar friday, nanna na zaune a sitting room tana kallon tv, gaba daya hankalinta ma bayaga tv don gaba daya wani irin faduwar gaba take ji cikin kwana biyu, tayi nisa sosai cikin tunani kamar ance ta maida han

kalinta ga tv taga abdallah, janyo remote tayi cikin sauri ta kara volume don jin maganr da akeyi a jiki, take jikinta ya soma bari,ko barci take taji muryarshi zata iya farkawa.

Abdallah ne da kuma wata mata a gaba suna tafiya sai wasu manyan mutane da

ke biye dasu a baya suna zagayen shops din wajen a yanda aka dauko rahoton.

Inda mai bada rahota ta dora da “an bude sabon mall din daya kasance additional to the taheel companys a nan jedda karkashin ikon matar mai kamfanin, bayan shekaru takwas da suk

a wuce basu bude sabo ba”

dam gaban nanna ya sake badawa, “karkashin ikon matar kamfani?”

Idanunta ne suka sauka kan sunan “Fattu abdallah taheel”

This is the most shocking moment of her life,

Jikinta na bari idanunta kamar gizau suke mata ganin

abdallah ne dai abdallan ta tunda gashi nan zahiri kuma ga asalin sunansa nan data sanshi dashi, babu abunda bakinta ke furtawa sai innalillahi wa inna ilaihi rajiun.

She’s so confused at the momemt taqi yarda da abunda idanunta ke gane mata.

Da a tsay

e take zata iya zubewa kasa sumammiya,

Aranar ya kamata ya dawo daman between mondays to friday baya zama a gida sai weekends sabod ayanayin aikinsa daya shaida mata, kuma ya nuna mata bashida muhalli achan da zai iya tafiya da ita saidai ya barta anan.

Yana isowa kuwa yanayin daya taddata ya tabbatar mashi da ta gane gaskiyar dayake ta boyeta shekara da shekaru, daman khaal yayi warning dinshi ba sau daya ba ba sau biyu ba, don aure ba abun wasa bane, bashida yanda ya iya ne dole ya boye mata gaskiar al

amari don shine mafi alkahiri dukda yasan watarana gaskia zatayi halinta.

Ba tare da wani coner coner ba tambaya daya biyu zuwa uku ta mashi akan ya fada mata gaskia shin da gaske yanada aure daman tun kafin ya aureta? Yanada wasu iyalan? Bai mata karya b

a ya fada mata hakan ne, kuma da matsayinshi saidai ya kasa fada mata dalilin boye mata dayayi shekara wajen takwas.

She felt betrayed, tayi kuka tayi kuka ta göde Allah, abunda bata taba tsammani ba daga gareshi, abdallah lied to her.

Daga nan matsaloli

suka dunga shugowa tsakaninsu, gaba daya saita fara regretting aurenshi, ga rabo a tsakaninsu, saita fara tunanin hakkin mahaifinta ne daya hanata aurenshi batabi zabinsa ba ta bujire mashi, yanxu ko ta tsaya babu wanda zai yarda ita matarshi ce ta kasanc

e wani boyayyen sashe a rayuwarsa.

Aure dai yaqi dadi bawai don taqi karbar qaddara ba saidan trust din data bashi ta yarda dashi yayi mata karya yayi breaking trust dinta ya gina rayuwar aurensu da karya.

Ana nan dai a haka ta zauna tayi tunani kan ra

yuwar danta yanxu idan abdallah ya fadi ya mutu babu wanda zai yarda ita din matarsa ce kuma taj

dansa ne tunda ya boyesu a idanun duniya, bazata so danta ya wulaqanta ba wannan yasa ta buqaci dole ya shiada ma iyalansa, abu ne mai wuya don bazai taba bari

n hakan ta kasance ba saboda yasan halin fattu, wannan yasa yaqi amincewa da haka, ganin haka yasa nanna yanke hukunci idan har bai yi yanda ta buqata ba dole ya saketa ta dauki danta ta koma nigeria, rigima sosai ta afki tsqkaninsu don bazai taba barinta

ta tafi da danshi ba, zai iya hkura da komai amma banda dansa.

Ta bangarenshi ya kasa fuskantarta da dalilin dayasa ta buqaci ya bayyana second family dinshi, ba dan komai baneba sai dan taj din saboda kar a duniya ta mashi wani kallon daban tunda kowa ya

san bashida wani family apart from wanda ya bayyana a duniya.

Suna cikin wannan iftila’in matsalolin nanna ta fayyacema anne don bata fadama kowa ba, batada abokiyar shawara sama da anne, gurinta take kai kukanta, damuwa ta mata yawa dole ta sanarwa da

yar uwarta.

Anne tabi bayan decision din datayi making kuma ta bata kwarin gwiwa

Ranar wata litinin da safe,nanna ta hada kayanta dana danta, aranar tayi alkawarin barin auren gaba daya har abada, tana gabda futa abdallah yazo da khaal domin su roket

a akan tayi hkuri yanxu ba lokacin daya kamata ya bayyana su bane, daman ta bashi tsakanin jiya zuw ayau idan har baiyi yanda tace ba zatabarshi har abada wannan yasa ya kira khaal don shi kadai ne yasan komai don shine ya shiga ala’amarin auren nasu.

Bab

u yanda basuyi da ita ba ta tubure saita bar gidan adaidai lokacin kiran da bata taba tsammani ba yazo mata kiran mahaifinta.

Zata iya cewa shekara da shekarun nan bai taba kiranta ba saidai ta kirashi.

Cikin hanzari ta dauka tana hawaye, maganganun daya

fada mata ne yasa ta saki hannun taj data rike.

“Hajara daman na fada maki daga ranar da kikayi regretting decision dinki ki mance ni mahaifinki ne, saboda bakida matsayi a gidana. Zaki samu matsuguni a gidana idan har kika dawo kasar nan yanda kika bart

a”

Yana fadin haka ya katse wayar hawaye suka sauka kan fuskar nanna, yanda ta saki hannun taj dinnan bata sake riko hannunshi ba ta dubi abdallah don tasan shine ya kira mahaifinta.

Dole batada option, kota hakura ta zauna da danta ko kuma ta koma y

anda tazo kasar nan, bata taba tsammanin abdallah zai mata haka ba aurensu bai kareta da komai ba sai tsantsar yaudara da cin amana, ta dalilin aurensu bata da daidaito da mahaifinta tsawon shekara takwas, ta dalilin aurensu ta sadaukar da kusancin dake ts

akaninta da mahaifinta tabi zuciyarta data rudeta da sonshi, kamar yanda mahaifinta ya fada gashi nan yau tayi regretting din aurensa datayi.

Daman ance duk abunda babu albarkar iyaye a ciki yana tattare da lalacewa.

Bata waiwayesu ba ta tafi tana hawaye

…..



💋

BOSS LADIES WRITERS

💋



MATAR TAJ (destined with you

🩵🤍

)

Written by

Queenmarh





Book2

PAID

Chapter 94

Cigaban labari….

Da sallama rabi mai aiki ta shiga part din anne don amsa kiran datayi mata, tana shiga ta duka c

ikin ladabi tace “hajiya gani”

“Yauwa rabi cikin yanmatan nan ki dauka mai hankali daya ki tura part din nanna ta dunga kwana achan saboda a samu mai duba yanayin ta”

“Toh Hajiya,“

Tana fadin haka ta futa zuwa kasa, da sabeeha taci karo a kitchen tana w

anke wanke tana ganin rabi tayi saurin juyowa ta kalleta, tunda aka dawo da nanna takeson a basu damar zuwa suyi mata sannu.

“Anty rabi ya jikin nanna? Dan allah zan iya zuwa na dubata?

Kallonta rabi tayi ganin yanda ta damu yasa ta saurin cewa “eh zaki

iya, hajiya ma tace a samu mutun daya dazai yi hidima da ita a sama kafin ta samu sauki sosai,“

“Anty rabi zan iya kula da itan?”

Sabeeha ta fada kamar mai jin tsoro, kallonta hadiza tayi, daman babu wanda yazo ranta koda akce a samu mutun daya cikin yan

matan masu aikin gidan.

“Eh, kije ki dauka hijabinki saboda sallah don achan zaki kwana”

“toh” sabeeha ta fada tare da wucewa dakinsu, hijab dinta kawai ta dauka da wayarta ta futo, rabi tayi gaba sabeeha ta bita a baya har zuwa part din nanna.

Suna

shiga part din rabi tayi mata nuni da dakin dake gefen corridor wajen sitting room, irin dan karamin extra rooms ne haka, “ga daki nan saiki kwana achan, idan ta buqaci wani abun saikiyi hanzarin yi kinji ko, idan har da wata matsala kuma kiyi gaggawar sau

kowa ki fada min”

“Toh anty rabi”

Rabi na fita ta nufi hanyar bedroom, daidai wajen kofar tayi knocking a hankali, sake knocking tayi kafin daga ciki aka bata izinin shugowa.

Ahankali sabeeha ta bude kofar tare da yin sallama, ido hudu sukayi da nanna d

ake zaune gefen gado hannunta na kan bedside drawer tana kokarin aje hotunan data fidda.

Takowa sabeeha tayi cikin natsuwa har taakiyar dakin sannan ta duqa har kasa tace “barka da dare nanna ya jiki? Allah yasa kaffara ne”

Cikin muryanta dake nuna alamu

n tayi kuka don harta dashe sosai tace “Jiki da sauqi alhamdulillah fatima, ya makaranta?”

“Dagowa sabeeha tayi sai a lokacin taga idanunta, da tanada hurumin tambaya data tambayi meya sameta, don duk ta rame lokaci guda ga damuwa kwance akan fuskanta,“Al

hamdulillah, akwai abunda kike buqata? Ko abunci? Idan akwai ki fada sainaje ayo maki yanxu”

“Ah ah babu abunda nake buqata fatima, nagode”

“Daman hajiya ce tace nazo na zauna anan ko zaki buqaci wani abun, anty rabi ta nunamin dakin dake parlor tace na

kwanta anan”

“Yau na samu yar tayin kwana kenan?”

Murmushi sabeeha tayi tace “eh”

“Toh a kawo min hot coffee”

Cikin sauri sabeeha ta miqe ta sauka kasa cikin qanqanin lokaci ta dawo saman da coffee har zata fita nanna tace tayi zamanta a bedroom din.

Aiko ta zauna jwfi jefi take tambayr ko nanna na buqatar wani abu.



Zuwan sabeeha ba karamin dauke mata damuwa yayi ba, sabehar na tare da ita har wajen karfe goman dare tana mata tausa suna dan hira jefi jefi, around 11 tasata taje ta kwanta abunta k

awai.

Hadiza ko data dawo daga hidimar maya batama tambayi ina sabeehar ba saida rabi ta fada mata cewa ta turata sama don kula da nanna.

Washe gari da safe saida ta gama hidima da nanna kafin ta tafi school.

Saudi pre trial detention center….

.

Budo kofar cell din wata balarabiya dake sanye da kayan security tayi tana duban waenda ke zaune cikin dakin kafin tace.

“Inmate 235 You have a visitor”

Shuru babu response wannan yasa ta buga kofar cell din da karfi kamar zata balla karfen wajen da

wani stick dake hannunta mai kauri sosai “call on inmate 235”

Dagowa hidaya tayi ta kalleta sannan ta miqe tabi bayanta, saida ta futo haske sosai na bita da kallo dakyau,tana sanya da kayan inmate riga da wando sai hijab da kowacce inmate take nadashi a

kanta.

Gaba dayan wajen mata ne babu namiji ko daya don mata ke operating wajen.

Gaba daya tayi wani sanyi kamar ba hidaya ba, tunda suka kawota wajen bata samu kanta daidaiba, har zuwa lokacin shock din sirrin magaifiyarta bai barta ba gashi taqi bada

hadin kai ayi trial din allegations din da ake mata, ko questining dinta da aka soma yi qin bada amsa tayi ta koma kamar wata kurma wannan yasa aka turota pre trial detention center kafin shi wanda akayi kidnapping din ya samu lafiya sannan har zuwa lokaci

n evidences ake gathering, wani abun mamaki ko lawyer daya babu wanda ya dauka case dinta the whole hodaya, hatta personal lawyers dinta wanda ta aminta dasu sosai babu wanda ya karba case dinta balle akaiga su tsaya matq.

Satinta biyu kenan a detention c

enter she couldn’t bring her self together, gaba daya bata cikin hayyacinta,abubuwan da ke waje kuwa batasan meke faruwa ba.’

Abun ne har zuwa lokacin tana jinshi ne kamar a mafarki.

Tun kafin ta karaso wajen da visitor ke zama ta kura mata idanu tun dag

a nesa, fadwa dake zaune tana sanye cikin kaya na alfarma saidai fuskarta babu kwalliya babu komai tayi wani kalar abun tausayi tana ganin isowar hidayar tayi saurin miqewa da hanzari ta karaso inda take zaune ta rungumeta “ukty…”

Tunda fadwa ta rungumeta

wani irin zafin ya soma rufeta kamar an watsa mata garwashi, saitaji gaba daya kamar an fiddota daga kogin data fada.

Sakinta fadwa tayi tana mai dubanta harda kukan munafurci “I’m sorry ukty…i’m sorry ukty, bansan ya zanyi da rayuwata ba, kamfaninmu ya

lalace ukty..duk lawyers din dana nema maki sunqi karbar case din, all our supporters turns out to be our betrayals”

Tana gama fadin haka ta jaa kujerar dake facing ta hidayar ta zauna, tashin farko gaba daya hidayar ta sauya, ta kasa daina kallon fadwar

da itama ta kura mata idanu.

Sai kawai hidaya ta fashe da dariya, dariya sosai take kamar zautacciya tana kallon fadwar,wannan dariyar datayi ya tabbatarma da fadwa da abunda tazo dubawa

Dakatawa hidaya tayi jin fadwar itama tana kyakyacewa da dariya sos

ai harma tafi da hidayar ta soma share hawayen dake kan fuskarta tace

“Oufff i just wasted my precious tears, kindawo hayyacin ki kenan”

Zuba mata idanu sosai hidaya tayi ba kadan ba tana kallonta.

“Hidaya….hidaya the almighty and powerful hidaya, yau

kece a kaskantaccen waje kamar haka bazanyi mamaki ba idan har akace kin zauce don wannan kadai zaisa ki zauce”

Nunfasawa fadwa tayi tare da dora kafarta daya kan daya tana fuskantar hidayar, “at last kin gano gaskiyar komai kenan? It was a splendid game

tho, you played and i take the lead”

Kallon cikin idanunta hidaya keyi idanunta yayi jaa sosai, babu abund ake yawo a kwakwalwarta sai tunanin wato this is the taste of betrayal?cin amana

Kallon agogon dake hannunta tayi na gold kafin ta maida dubanta ga

hidayar ta bude jakarta ta zaro wasu takar du, tana gama fiddasu.

“By now nasan kinsan how we end up here, sign it,” ta fada tana mata nuni da papers, ko kallon takardun hidaya batayi ba ko ba a fada mata ba tasan na menene, idanunta sun gama budewa gaba

daya, nannade hannayenta tayi a kirjinta ta koma asalin hidayar ta, ganin haka yasa fadwa hade rai, wato dukda ta rasa komai yanxu and shes behind bars saita nuna isarta.

“Fadwa fadwa fadwa abdul-basit!!!!, asalin sunanki kenan ko? Wannan wasan nina shir

yashi kuma na jagoranceshi, kuma na barki ne kawai kin samu shiga ciki, ke ba komai bace a tafin hannun hidaya, basai na fada maki ko wacece hidaya ba, ke ba komai bace youre just a pest roaming around hidaya, kina tunanin saboda ina nan i will loose every

thing ko? Nop ki jira kankanin lokacin da zanyi facing dinki, keda wulaqantaccen ubanki ba komai bane a gaban hidayaaaaa!!”

Tana fadin haka ta buga table din dake gabansu, daga ganin fuskar fadwa zaka gane irin bacin ran dake fuskarta da fargaba,karfin ha

lin hidaya na bata mamaki, ita zata fadi ko wacecec hidaya ciki da bai.

Hidaya na ganin yanayinta ta kamo Hannunta tana kallon cikin idanunta.

“Kinason na baki kamfani?ke a

Matsayin wa? As far as im concerned ke ba jinin taheel bace, you’re just a basta

rd haifaffiyar asara, lets say na baki taheels what do you think the world will see you as idan suka gano kedin ba yar…”

Hannun fadwa har karkarwa yake gaba daya ta koma jajawur kamar zata furzar da hayaki daga nunfashinta tsabar bacin rai, har yanxu hida

ya is above her, har yanxu dukda yanxu tana jail, she’sss above her, and she sworn saita hau ta taka hidaya, a take ba ta chanza plans dinta ada tana kokarin sassauta mata amma yanxu wannan plan din ya kau,she will give her the worst.

Daman tasan za ayi

haka wannan yasa tazo da shirinta tsaf, hotunan dake cikin jakarta ta zari ta aje gaban hidayar, cikin saurin hidaya ta kwashi hotunan tana kallonsu, barad ne a school dinsu fadwar ta dauka hoto tare dashi ta rungumeshi yana kuka da alamu ya samu labarin

mahaifiyar tashi.

Dagowa hidaya tayi jikinta har rawa yake ta dubi fadwar, wato threatening tning dinta take da danta.

Matsowa daidai fuskar hidaya fadwa tayi yanda daga ita sai ita ne zasuji maganganun da suke saboda akwai cameras a wajen.

“Tunda ha

r na iya kashe MIJINA(tareeq), saboda sirri na,na Kashe TAJUDEEN da taimakon ki a karo na biyu, sannan na shafe babin khaal this is just a piece of cake, I’m capable of doing anything anything don na samu abunda nakeso, zan iya kawar dake nayi wiping tarih

in hidaya gaba daya…”

Duk yanda taso taoro ya bayyana akan fuskar hidaya qin bayyanashi tayi, saidai ga mamaki nan karara akan fuskarta data boye tsoronta dashi, Tana nufi zata iya kawar da barad kenan?

saurin daga hannu


Related Ebooks

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login