Showing 150001 words to 153000 words out of 338813 words

Chapter 51 - MATAR TAJ COMPLETE

T

uni ya dawo hayyacinshi, jinin kanshi na sauka kan fuskarshi, babu abunda yake furtawa sai innalillahi wa inna ilaihi rajiun, da ya kara wasu en sakanni cikin motar dashi zata tashi, innalilahi wa inna ilaihi rajiiun, fadin irin yanayin daya shiga ay bata

lokaci ne.

Akan idanunshi motarnan ta kone kurmus cikin mintuna kalilan, kuma ya tabbatr he can never survive it idanda yana ciki, yasan harkar motoci sosai ba kadan ba, yayin going thru ko wacce iriyar mota da implications wajen safety measures musamman

idan anyi accident, wannan ya bashi damar sanin this is not a normal accident, bomb aka saka a motar, kallon

hannunshi yayi yaga wayarshi data fashe sosai, gaggawar kunnata yayi ya soma dialing number merk, call wajen uku ya mashi kafin yayi picking call

din yayi saurin barin wajen.

Tsayuwar nan da yayi yana kallon motar nan yayi making different kinds of decisions, its like kamar an bashi second life haka yakeji, and this time around bazai bari rayuwarshi ta salwanta ba, he’s ready for this..

Tafiya yak

e sosai baya ganin gabanshi, babu komai sai hasken street lights, kamar ance ya dago saiga merk ya iso, yana isowa bai sake sanin inda yake ba. Sai bude idanunshi yayi ya ganshi kwance.

Recalling incident din daya faru, he’s still shocked, yasa merk yin b

unciken abunda ya faru jiyan,cctv din daya kamata yayi capturing incident din adaidai lokacin ya zama faulty baya aiki, wannan ya karavtabbatar mashi da komai is planned, he’s so convinced, ga kuma buncike da akayi don ya gani a news.

Shuru yayi har zuw

a lokacin, yana nazari, merk ya kawo mashi wayarshi da kuma envelop da hoton daya tsinta a cikin wandonshi, ranar da akayi mashi dressing a kafa aka cire mashi kayan har merk zai yarda yaga waennan abubuwan.

Koda ya sake kunna wayar da mesaage din mutab y

acu karo, asking yana ina yanat kiran wayashi a kashe sannan khaal is alive and safe.

Yaji dadin wannan labari ba kadan ba wallahi har cikin zuciyarsa.

2 things ya sashi making decisions din dayayi concluding, kuma thats the only way to end everything.

Na farko bazai bayyanar da kanshi ba, waenda sukayi kokarin kasheshi ayanxu tunaninsu ya kone kurmus cikin motar meaning ya mutu, idan ya bayyana zai zame masu threat and they will try to harm him again. kuma idan ya boye wannan zai bashi damar gano gaskia

r alamarin, zai bashi damar bayyana duk wani tuggu da akayi mashi.

Sannan lastly he will remove khaal from danger don yana ganin dalilinshi yasa suke son kashe khaal, and he will protect more.

Nan ya zauna yayi planning komai da merk,yanda zai bar kasa

r ya tafi wata kasar chan daban ba tare da an ganshi ba.

Sannan bayan ya tafi yasa merk yayi declaring dinshi missing.

Cigaban labari.

Nunfasawa yayi ya bude idanunshi jin alamun turbulence, shifa babu abunda ke tayar mashi da hankali yanxu, ya rigada

yaga abun tashin hankali a gabanshi…..

Da safiyar ranar merk ya shigarda kara ga poliçeyi station na missing din taj, kwana uku kenan he’s missing ba a ganshi ba kuma anyi lossing track dinshi tunda ya wuce gida.

A ranar aka zo gidan aka fara tracking

ina da ina yaje.

Abu dai kamar wasa rade radi ya soma tashi a kamfani kamar guguwa,anya ba wani abu aka mashi ba? Inba haka ba meysa zai bace just like? Kodai bacewar is related to family business dinsu?

Yanda hidaya ta biya bloggers suka dunga yada kar

ya akanshi haka yasa merk ya biya kudade shima anonymously aka biya su suka dunga pointing kamar dole akwai qulalliya a kasa.

Nanfa irin kananun reporters dinnan suka soma attacking hidaya, aka fara blaming dinta for his missing.

Abu dai kamar wasa ya

soma affecting kamfanin sosai, cikin kwanaki kalilian sunyi lossing so much ba kadan ba.

Duk waennan abubuwa data dunga yi batasan itake janyo ma Kamfanin ba, mutane aka daina zuwa malls dinsu, komai ya soma baya babu cigaba.

Ga uban kudaden kamfanin dat

a saka a wani sabon project datakeyi.

Duk yanda taso tayi restricting rade radin abun yaci tura, idan an toshe nan sai a bude chan, kamar zata zauce haka ta koma.

Saita koma fatan ya dawo kawai don ta dalilinshi komai nata da burikanta na neman rugujewa.

Tana zaune a office ta kafama tv idanu, tunda ake yada case din accident dinnan bata taba lura dashi ba, in fact bata da time din wannan ma, saidai cikin kwana biyun nan idanunta na kan tv sbd yada labaran karya da akeyi akan kamfanin da kuma alaqantas

hi da ake da batan taj, preview din accident dinne yazo a daidai lokacin tana kallon tv, aka hasko motar da yanda ta kone sai kuma matuqin motar da aka kasa gano identity dinshi, take wani tunani yazo mata, taj is missing, what if shine yayi accident? And

aka kasa recovering gawar shi? Saurin girgiza kai tayi amma dukda haka ta kasa barin tunanin aranta, Tasa black ya nemoshi a duk inda yake.

staffs din dake productions a kasa sunata protest, akan payment din su da aka rage.

tama rasa wanne zatayi handli

ng su yanxu waennan ba sune damuwarta ba.

Call din daya shugo mata ne yasa tayi saurin dagawa, tana kaiwa kunnenta akayi magana daga chan,banji me akace ba sai kawai kashewa datayi ta fuce daga office din.

Yan jarida da reporter sun cika kamfanin gaba da

ya dukda securities na handling dinsu.

Bata tsaya ko’ina ba sai gida, ta isowa ta wuce security room din gidan tana wanda ke guarding wajen yayi mata replaying daren 7 days da suka wuce.

Yana replaying to nade hannayenta idanunta kuri kan recording, forw

arding tasa yayi har wajen sanda taj ya dawo gidan, da musayar yawu da sukayi a wajen entrance, daga nan kuma sai clip din ya soma cracking, tun kafin tayi magana security din yayi saurin cewa

“madam camera din was faulty for some minutes daga baya kuma

ya dawo”

Bata kawo komai aranta ba tasa yayi mata playing next clip, forwarding ya sakeyi har yakai inda taj ya futo kamar zai tashi sama ya shiga cikin motar yayi reverse ya futa.

Yana ta sauri kamar zai tashi sama, replaying tasa ya sake mata ta kurama

screen din ido.

Take yanayin fuskarta ya sauya ta futa daga wajen tana mai duban wayarta.

From the footage da cctv ta dauka da timing din lokacin yasa ta tabbatar da zargin da take.

Tana cikin wannan tunanin saiga call din black, tun kafin yayi magana

ta soma magana , “are you behind’ his disappearance?”

Daga chan ya amsata, sauke ajiyar zuciya tayi tace “inason ka buncika min komai akan accident din daya faru na motar data kone, find out if he’s….” Shuru ta danyi sai kuma tace “na baka nanda hour daya

” ta kashe wayar

ta fara nazari, “what if???”

Saurin girgiza kanta tayi,“no no no”

At this point idan har ya tabbata taj ne yayi accident dinnan its going to be messy for her, this is not a good timing, za ayi attacking dunta

for it dole she needs to

do something, da zai dauke hankalin duniya gaba daya.

Bangaren Mutab ya rasa ansa da zaiba khaal sai karya da yake mashi kan cewa taj din yayi tafiya, hankalin khaal dai bai kwanta ba kwata kwata.

Lokacin da yaga reported missing news din taj din

kuma hankalinshi ya tashi sosai ba kadan ba, ya rasa ya zaiyi.

Fadwa ce kadai tasan taj ya mutu already, ta rigada ta goge shafinsa gaba daya, yanxu kawai plans dinta na gaba bai wuce ta gano ina khaal yake ba and the only way she can do that shine…

Tajudeen…

“Hello sir…good morning sir”

Muryar attendant dinnan ta sashi bude idanunshi ahankali, “morning sir, we’ve arrived”

Girgiza mata kai kawai yayi ya cire seat belt din jikinshi ya yaye bargon daya luluba dashi, wayanshi kawai ya fara dauka da

wristwatch dinshi sannan ya tashi tsaye, har zaibar wajen ya dakata tareda juyowa yayi hanzarin daukan takardar dake cikin envelope dinnan da hoton dake tare da takardar, juyoda hoton yayi for the countless of time ya kurama hoton kallo.

Macece a jikin ho

ton mai black and white, daidai wajen idanunta an danyi scratching ba a ganin kwayar idanunta, tayi wani irin kayataccen murmushi daya karama fuskanta kyau, Masha Allah ga hanci tubarkalla.

Na kasa tantance tana da qiba ko bata dashi don kamar passport ph

otograph haka hoton yake, iya wajen fuskarta ne kawai aka dauka.

Maida hoton yayi cikin envelop din hade da takardar ya rike a hannunshi with so much care.

Kafin ya tunkari wajen futa, daidai bakin kofar futowa daga jirgin ya dakata yanajin yanda yanayin

bugun zuciyarshi ke sauya, da sauri sauri.

Runtse idanunshi yayi ya budesu ahankali kafin ya futo daga jirgin, take wani sanyi da ni’ima ya shigeshi sosai, iska na kadawa ko’ina, duk taku daya da yakeyi sai yaji gaba daya wani irin ni’ima na shigarshi, g

angar jikinshi na amsawa.

Dagoda kanshi yayi bayan yayi taking last step dinshi, ya hango motar dake parker chan nesa da jirgin, sai wasu mutane guda biyu da alamu manager din dake managing jets landing ne.

Idanunshi ne ya sauka kan wani cardboard da s

uka rike a hannunsu an rubuta “welcome to Nigeria”

Saida ya kara nanata “Nigeria” a ranshi, he can’t believe it har yanxu, the only place dayazo mind dinshi lokacin da yayi deciding barin saudi shine nigeria.

Iso sukayi mashi ya nufi wajen motar, saida

ya fada ma merk banda any special treatment aka haka amma saida yaji abun banbarakwai, he wanted to some in as a commoner kawai.

Tafiya mai dan tsayi sukayi har suka karaso cikin gari, basu tsaya ko’ina ba sai hilton hotel, already merk yayi mashi reser

vation wannan yasa yana zuwa ya shiga ciki kawai aka bashi card sannan ya wuce dakinsa.

Yana shugowa yabi ko’ina da kallo, he just can’t believe it har zuwa yanxu.

A girguje dai yayi wanka yayi sallah don asuba a sararin samaniya sukayi.

Yana idarwa y

ayi room service aka kawo mashi breakfast.

He couldn’t eat komai don bai iyacin abuncin nan ba sai english breakfast da suka hado dashi daya iyacin kadan kawai ya aje gefe.

Ya dan kwanta to relieve stress, ya aza hannunshi daya kan fuskanshi babu abunda

yake sai tunanin yarinyar nan, tunda sukayi landing, she keeps on crossing his mind wanting her even more, heart beat dinshi na sauya sosai, yana tuna fuskarta da murmushi ta, ya dade a haka don ya kusa awa guda yana abu daya kafin barci ya dauke shi

Ac

ahn saudi, bayan tafiyarshi, wani abun ya sake bullowa, which is worse, komai ya sake tabarbarewa, the most shocking part is labarin khaal da bai mutu ba ya gama zagaye ko’ina, kuma da aka tashi sai aka alaqantashi da bakinsu daya da taj, taj ne ya boyeshi

all this while bai mutu ba ashe duk plans ne.

Hotunan su da few clip videos dinsu a tare ya gama yawo, lokacin da taj yazo ganin khaal a hideout dinnan nasu, ashe doctor nan ya samu damar daukansu hoto harma da video ba tare da saninsu ba, And hoton taj

ne kawai da khaal a jiki.

Nan aka bude case din, khaal is wanted for so many charges, fabrication of death dukda ba ayi confirming ba, shi kuma taj is still missing.

Mutane da dama sun shiga shocked na kadan ba, kamar irinsu hidaya data san cewa khaal

ya mutu, sai mutanen kamfani makusantarsa.

“How is that even possible? Mutumin daya mutu watannin da suka wuce yana raye? Ayfa sauta kara shiga tashin hankali,dataga yaj is related to it, shikenan they are trying to see her downfall.

Ay bansan hidaya nad

a tsoro ba sai a wannan lokacin, she’s restless, duk yanda zatayi saita san yanda tayi ta nemosu tun kafin hukuma ta nemosu.

Fadwa ko partyn ta take hankali kwance, duk wannan plans dinta ne, kuma tayi hakan ne donta kama khaal, dole idan yaga cewa ana

neman kama taj dole ya bayyana ya karyata haka, ta hanyar nan ne kadai za ta kamashi don he’s her biggest threat.

Tayi dana sanin barinshi a raye, the gravest mistake-she ever made kenan.

Mutab baisan yanda akayi khaal yaga wannan labari ba, kuma yayi

iya kokarinshi na ganin ya boye komai abun yaci tura, hankalin tsohon ya tashi ba kadan ba, bp shi ya hau sosai dole aka mashi allura.

Mutab ya kara shiga tashin hankali, babu taj ga khaal ma ana neman rasashi, ga wannan masifa data kullo kai.

Yaqi ya ya

rda cewa wannan news din accident dinnan ya danganci taj, bayason ma yin wannan tunani, dole taj yana raye, dole ya zama yana raye, idan taj ya mutu shikenan, babu makawa khaal bazai tsira ba.

Merk tunda yaga wannan news din yake neman taj, yasan ya isa

by this time, and duk yanda akayi baiyi setting up wayanshi ba wannan yasa ya kasa nemanshi kwata kwata.

Ta bangaren shi kuma taj din yana kwance wani irin ni’imataccen barcin da ya manta rabon da yayi shi ne ya daukeshi mai nauyin gaske.

Bai bude ida

nunshi ba sai wajen 2, ya tashi yayi wanka yayi sallah yana idarwa hankalinshi ya koma ga chan saudi, he wants to know a wani haki khaal ke ciki so badly.

Wayarshi ya dauka yayi connecting to wifi din dakin sannan ya shiga imessage.

A take yaci karo da m

esaage din merk yana shaida mashi akwai problem.

Cikin hanzari yayi facetiming dinshi, kamar merk jira yake ya dauka, ba tare sa wani bata lokaci ba merk ya mashi bayanin komai.

Hankalinshi ya tashi sosai don he never see that coming, bai taba expecting

haka ba kwata kwata.

Take khaal ya fado mashi, babu makawa yana ganin news dinna zaii bayyana kanshi and he wouldn’t want that, it’s a trick don neman ya bayyana da kanshi.

Dole yayi deciding neman mutalib amma dole ya boye ya zama very careful kar a gan

osu wannan yasa cikin hanzari ya sauya kayanshi zuwa wasu decent kayan sannan ya futa.

Yana karasowa reception zai aje card receptionist din wajen ta dakata daga kokarin kiran landline din dakinshi don sanar dashi ana nemansa, shagalcewa tayi da kallons

a harya nemi juyawa tayi saurin dakatar dashi, “sir you have a guest”

daidai nan wani kyakyawan saurayi ya karaso inda suke ya kalli taj fuskanshi dauke da murmushi yana tuna warning din babanshi, yayi tunanin zaizo yaga irin tsoffin turawan nan saiyaga a

kasin haka, salim kenan, babanshi babban dan kasuwa ne yana business din mototoci, shine top transporter and dealer na motocto a ko wace nahiyar gari a kasar nigeria yanada kamfaninsa.

order yake na motoci manya manya sosai kuma yana partnership da kamfan

in nuka daban daban ciki harda ford, don ya bude showroom na kamfanin ford anan abuja.

Baisan shi kanshi Tford dinne a garin ba don har zuwa yanxu babu wanda yasan identity dinshi.

A masu dealer motocin ma daga kasashe daban daban baban salim ba kowa b

ane, saidai yana daga cikin top dealers din dake sayen motoci daga kamfani sosai.

Wannan yasa merk yayi buncike akanshi dake ansan merk sosai don ana tunanin shine ma mai

Kamfanin, unexpectedly alhaji buba yaga email din merk, Inda ya shaida mashi akwai

someone important zaizo nigeria yanason yayi guiding dinshi with everything.

Wannan yasa alhaji buba ya tura babban danshi, the most attentive one of them dayasan bazai bashi kunya ba wato salim don yayi guiding din taj din.

Merk ya soma yima taj bayan

in dealer din na nan abuja, kawai dai sharrin mantuwa yasa ya mance gaba daya, har yana tunanin neman irin valet cars dinnan.

“Good day sir, I’m salim buba by the way”

Ya miqa mashi hannu fuskanshi wasai da fara’a hakorin makka har guda biyu daya saka su

ka bayyana.

Hannu taj ya miqa mashi sukayi musabaha sannan salim ya mashi bayani koshi waye.

First of all taj ya buqaci yayi accompanying dinshi don ya sauya sim card zuwa na nan nigeria da zaiyi using for the meantime, sannan ya buqaci sanin me zasu buq

ata, passport ne kawai nashi tunda shiba dan kasar bane wannan yasa suka shiga motar da salim yazo da ita wata jibgegiyar ford jeep.

Daga gani motar ba a dade da bareta a leda ba, qila ma yau aka fara hawan, komai neat neat.

Tunda taj ya shiga motar babu

abunda yake sai tunanin allah yasa khaal baiga wannan news dinba.

Salim dai ya kasa ce masa komai don ya kasa tamtance shi din ruwa nawa ne, kamar balarabe, kamar ba’indiye kamar kuma bature.

Harshensa ne ya kara confusing salim, yanayin accent dinshi,

kai gayen ya gama burgeshi, kaf rayuwarshi bayajin akwai guy daya taba burgeshi irin wannan.

Komai classy yakeyi, daga kan outfit din jikinshi zuwa yanda yake magana, koba’a fada mashi ba yasan wannan kam dan wani ne a kasar da yake duk yanda akayi.

A ha

ka suka iso mtn office salim yace mashi basai ya fito ba kawai ya rubuta mashi full sunansa kawai.

Nan ya rubuta mashi a wata paper sannan salim ya shiga ciki, cikin abunda baifi minti goma ba aka gama shigar mashi da sim salim ya biya dubu wajen ashiri

n aka mashi sharp shap ya futo da sim din after ya loda mashi kudi wajen dubu hamsin a ciki da data sannan ya futo.

Suna futowa salim ya tambayi if akwai inda yakeson zuwa, bai wani tsaya dogon tunani ba yace ya maidashi hotel, babu musu suka kama hanya s

ai a lokacin salik ya dan dake ya mashi magana “sir how are you enjoying your stay? And the weather”

Yayi tunanin bazai kulashi ba ganin yanda yake shan kanshi magana na mashi wuya “i

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login