Showing 318001 words to 321000 words out of 338813 words
by
Queenmarh
Book2
PAID
Chapter 115
Bahijja tayi shuru jikinta yayi sanyi tana duban maya tana ganin yanda take hawaye tana kuda idanu, nanna me zatayi banda murmushi ta rungume
anne tace “allah ya tabbatar da alkairi” anne ta amsa da ameen tana kallon bahijja da gaba daya yanayinta ya sauya.
Sabeeha na dawowa kana ganin fuskanta kasan hawaye tayi, anne ta kalleta kawai saitayi murmushi.
Har aka koma gida sabeeha bata cikin nat
suwarta, gaba daya jikinta rawa yakeyi, kanta ya fara wani irin ciwo sai zazzabi.
Kwananta biyu zuwa uku tana zazAbi ta kasa kwantar da hankalinta, kullum kuka hawaye kamar rabta zai futa, vata sonahi bata kaunarshi amma bazata taba iya bijirema na gaba d
a ita ba, amma fa saidai akai gawarta gidansa don wallahi bazata taba zaman aure dashi ba.
Haka ta karacii ciwonta dukta rame ta fada sosaiabun duniya ya isheta amma bata fasa maida hankalinta ga karatunta ba.
Gaba daya bahijja kuwa hankalinta ya koma ga
maya, tausayinta take ji sosai, idan sabeeha yarta ce maya ma har yanxu matsayin yarta take kuma tana bala’in sonta sosai ba kadan ba.
Kwanaki sun dan ja har sun fara exam, sabeeha haka nan ta dage da karatu sosai amma ranta na cike fall da damuwa, ta
gama yanke shawarar zata fada ma mamanta kawai wata qila zata saurareta.
Yanxu hamad ne ke zuwa kaisu kuma ya dukosu
Saboda exam,
Specially yasa laila ta dunga dawoqa gaba tana zama ita kuma sabeeha ta koma baya, yanda yakeyi da ita ya ragu sosai ya
danne abund ake ranshi.
Zaman bayan nan fa babu alkairi a ciki, son in banda harara babu abunda ke hadata da maya, maya data ganta ji take kamar ta kasheta, ayfa bawai ta hkura bane ba akan batun taj, sun nuna mata ita bare ce ay kiwa zata nuna masu tabb
as ita bare ce don zata iyayin komai ganin wannan ayren bai yuwu ba koda kuwa kashe sabeehan zatayi.
On the last day of papers dinsu sabeeha ta fara wani irin rashin lafiya, exam din da bata samu tayi ba kenan aka maidota gida,da school bus, tana dawowa a
nne ta kira doctor tazo ta dubata.
Doctor tazo ta dubata ta shaida lafiyanta kalau ta bata multi vitamins da dan pain killer kawai da zaisa ta danji dama dama.
Ay kuwa tana fara sha taji dama dama ta koma school akayi mata remaking exam specially tayi.
Wani abun mamaki makarantar da kayi mising paper daya shikenan saidai ka sake semester sai gashi oga na zuwa me yayi me yayi allahu akbar, tashin farko akayi engaging dinta specially tayi.
Suka koma gida sai preparation na report da zasuyi defense.
Ilimi
n dai babu wuya, idan har akwai kudi, yau sabewha ce ke rike da takardunta, report din da tana yin defense shikenan sai graduation ta zama a degree holder kai alhamdulillah, irin farin cikin da take ciki da godiya ga allah da takeyi daya sauya mata rayuwar
ta ya inganta mata ita babu abunda zatace sai hamdullah.
Allah baya barci kuma baya bari a zalinci bawansa allahu akbar.
Yau Ranar friday, juma’atu babbar rana mai girma mai daraja, ayau allah ya basu ikon kammala karatunsu cikin sauqi ita da laila, murn
a ba a cewa komai daka gansu, su hajiya kaya kuwa ashe semester biyu na jiranta saboda yanda ta tara carry over, tsabar bakin ciki ko zuwa makarantar batayi ba ranar, daman an gama exams anyi hutu, dan dalili ne ke fiddata which is yawan banza da takeyi.
Su sabeeha na dawowa gida aka shirya masu congratulatory liyafa mai kayatarwa,anan compound din gidan, kowa murna yake da farin ciki sosai, what a happy family, maya kiri kiri taki futowa ta hau ta hau famm fam sosai, kowa da yaji cgp din sabeeha saisu bud
e baki waaa, what a wonderful result, laila ma tayi kokari don itama nata 2:1 ne.
Ana cikin cin abunci sabeeha ta dubi laila tace “pass me the noodles”
Anne tace “ki tura nata duka gabanta mana tadaina wahala wajen diba tunda rabta naso”
Laila najin hak
a ta tura mata, anne tayi murmushi tana kallon sabeehar.
Oga kwata kwata ya kasa daina kallonta, tayi wani irin fresh, kumatunta ya futo bulbul, gashi da zarar ya kalleta sai yaga tana wani lumshe ido sexily, which turns him on, ita batasam ma tanayi ba,
haka kawai data zauna take yawan jin barci just like that, saida taci noodles din sosai ba kadan ba sannan ta jawo snacks zataci kenan tana gutsiran wani pie da akayi da tuna kawai taji amai yazo mata gadan gadan, tayi saurin ajewa ta miqe tsaye zata bar w
ajen tayi yuuu zata fadi yayi saurin tarota, bahijja tayi gyaran murya anne ta kallesu tayi murmushi fadila tace “oh babu kunya yayan zamani..meke damunta ne i noticed tun dazu she looks pale”
Duk suka maida dubansu ga mayar, sai ayanxu suka lura da chang
es a jikinta annw tayi saurin breaking silence din tace “propapbly tayi karatu mai tsayi sosai dayasa tayi exhausting kanta,
Daidai nan maya tazo kamar ana wullota, fadila ta kalleta tace “ke kuma baki iya sallama ba”
Tayi banza da fadila, laila tace “ba
magana mami ke maki ba”
“Dallah ance maki banji bane”
“Kinga karki fadamin maganar banza…ke ko boye bakin cikin ki bakyayi..”
“Uwar…”
“Maya!!!!!!!!” Bahijja ta daka mata tsawa ganin tana neman yin rashin kunya, yanda tazo tana surutai kamar a buge tak
e
Sai kaqi ta fashe da kuka, daman ba a sona a gidan nan, baku taba sona ba kwata kwata.
“Keee!!!!” Anne ta daka mata tsawa sannan ta matsa dakuwa, “bahijja ja yarki ku wuce, futsarar tata har ta kaiga tazo har cikin manya tana maganar nan?? What sort if
disrespect is that?”
“Anne kiyi hkuri…a bita a hankali..”
Tana fadin haka taja maya suka bar wajen tana kuka.
Fadila tace “chap akwai aiki,”
Nanna tayi shuru batace komai ba jikinta ya sake sosai, tasan matsalar maya da bahijja.
“Taj rakata ciki ta h
uta” anne tayi magana
Ya kamo sabeeha auka shige ciki, tun kafin su kaiga shiga ta fuzge hannunta taashi kaskantaccen kallo, “na fada maka karka sake tabani”
Ya fara matsowa kusa da ita har suka kai bango yace “why?, meysa karna tabaki? Ko kuma just han
nunki ne karna taba?”
“Saboda baka da qima da darajar yin haka,”
“Niko nake dashi, kuma inada right din taba ko’ina a jikinki yanda na taba every angle if your whole body..”
Take ta soma hawaye ta runtsw idanunta ta bude kafin tace “wallahi wallahi idan
kaga na aureka kaddara gawata aka kai, bana sonka bana kaunar, wallahi mai irin sunanka banson ji balle gani…kayimin abunda har abada banajin zan taba yafe maka” tana kaiwa nan tayi wucewarta, rabi dake taaye taji abunda sukace tayi gyaran murya ta wycw s
adaf sadaf, tana shuga dakin sabeehar ta taddata tana kuka, rabi ta kamo hannunta cikin lallashi tace “menene???”
“Anty rabi bansan ya zanyi ba na tsane sa bana kaunarsa, yamin abunda bazan iya mantawa dashi ba kullum bana iya barcin kirki, yayi traumatzi
ng dina”
Share mata hawaye rabi tayi tace, “indai har yana matsayin mijinki toh tabbas daman akwai hakkinsa na aure akanki kuma dole ki basa,shi iyayenmu sukayi har suka haife mu, ki saka ma ranki ruwan sanyi kinji ko?”
Sabeeha tayi shuru tana matsar kwa
lla, rabi ta cugaba da cewa “karki sama kanki damuwa dan allah, karya shafi abunda ke jikinki?”
Dagowa sabeeha tayi ta kalleta bata gane dai me maganar tata ke nufi ba amma ta basar kawai ta tashi tayo wanka.
Mutun daya take tunawa kawai takejin tsanaraa
na raguwa wato nannan mahaifiyarsa, tana baka in son nannan har cikin ranta, itace mace ta farko da bata kyamaceta ba a lokacin da take cikin wulaqantacciyar rayuwar, saita tuna sanda take sayarda kwai, ranar sata fara haduwa da nanna.
Macece mai mutunci
, mai zuciya mai kyau, mai hkuri, bata kyamar kowa, yanxu taya za ayi ace taki jininta? Ay bazata taba bari nanna taga hakan ba.
Tana wanka tana mutsika jikinta tana turo baki tace “baiyi halinta ba mace ce mai mutunci, mtewww dama nasan tun da shi dan is
ka ne, na tuna sanda baya cikin hayyacinsa lokacin da akayi kidnapping dinmu ya dunga taba min kirji, no wonder mteww”
Ta fada tana shafa kirjinta da suka wani irin chuchuko, tun sanda ya tattabatan nan nippy dinta har yanxu suna nan a tsaye.
Rabi na bar
in dakin sabeeha ta wuce part din anne tana murmushi, tace “kai fatima ba hankalin babu shekaru”
Sallamarta yaza anne dagowa tace “barka da hutawa hajiya”
“Barka dai rabi ya take?”
“Lafiya lau hajiya”
“Har yanxu tana jin haushinsa ko?”
“Eh wallahi haj
iya amma komai mai wucewa ne, wallahi ina tayata murna,harma dashi, kuma duk basu san cewa allah ya albarkace su ba da gudan jini,”
“Saidai a masu fatan allah ya raba lafiya kawai rabi sannan ya basu zuriya mai albarka”
“Ashe daman mijinta ne tuntuni.. i
kon allah” rabi ta fada
“Au bata taba fada maki ba kema ko?” Anne ta tambaya
“Wallahi bata taba ba kuma ban taba lura ba nadai san tunda ta fara zuwa aiki bangarensa ya hana kowa zuwa sai ita kadai hatta abuncinsa ita ke kaiwa”
Anne tayi murmushi kawai.
Dam damm gaban maya ya bada ta saki handle din kofar don harta bude, tazo dakin anne ne donta shaida mata abunda mummy ta kasa fada ma, itafa tana son taj kuma hartayi planning tace ay yayi taki ga advantage dinta ya kwanta da ita kuma tana da ciki, sai
kawai taji wannan mumunan alamari, taj da sabeeha sunada aure, sannan sabewha na dauke da cikinsa?? Innalillahi wa inna ialaihi rajiun, lokaci guda ta burkice ta haukace ta futa a guje bata rufo kofarba, tafiya take amma bata ganin gabanta harta sauko kasa
ta nufi part dinsu.
Wani ikon allah ne kawai ya kaita dakinta tasa key ta rufe tana duban hannunta data rike prenancy testing strip dake nuna positive, anata shirman idan taje ta nunama anne sannan tace nashi ne babu yanda suka iya dole suyi accepting ay
i aure koda kuwa sunce za ayi DNA test dole saita haife dan, inma akwai wasu abubuwan medical check up da zatayi salim will cover up don yace shi bazaiyi taking responsibility din cikin ba ta zubar ita kuma tace she needs it.
Tana zuwa kuwa daidai nan kun
enta ya jiyo mata wannan bala’i.
Ta sulale kasa sai hawaye ta hautsina dakin, ta fasa wannan ta wulla wannan, bahijja dataji tazo dokin taji a rufe, bugun duniya tayi ma maya maya taqi budewa hankalinta ya tshi soaai ta wuce main house, harda hawayenta.
Tana shiga ta nufi dakin anne, ta soma magana anne ta dakatar da ita.
“Wallahi baki isa ba bahijja ki tsallake maganata ko kimin iyaka da abunda na kayyade, idan kinga taj bai auri sabeeha ba saidai dayan biyu, kodai bana nunfashi, ko kuma daya daga cikin
su ya nuna baya so”
“Anne maya ma yata ce, i cant stand seeing her suffering”
“Ita kuma sabeeha ba yarki bace, ke bari kiji, maya ba yarki bace, yar hadiza ce wadda ta wulqanta rayuwar yarki ta asali, ta musan yata da tata, son ta inganta tata rayuwar,st
ick that to your brain, ki dawo hayyacinki tun wuri bahijja”
Tana fadin haka ta umarci ta data futa.
Bahijja ta futa jiki a mace, ta quce dakin sabeeha, tana shiga ta taddata ta shirya kwanciya, bahijja ta shugo ta rungumeta sabeeha tace “mummy…yanaga fu
skanki kamar da damuwa”
Bahijja tayi shuru tana mai kaunar yar tata tace “ya akayi kike gane aduk lokacin da nake cikin wani hali”
“Saboda ina jinki har cikin zuciyata mummy”
Bahijja tace “inason tambayar abu”
Sabeeha ta tattara mata natauwarta bahijja
ta cigaba “kinason wannan hadin? Kinason taj? Ki fada min gaskia karki boye min”
Sabeeha tayi shuru yanayinta ya sauya idanunta ya kawo ruwa itadai batace komai ba bahijja ta kura nata idanu tace “bakya sonshi kenan?”
Sabeeha ta sakeyin shuru, bahijja t
a share mata hawaye tace shikenan, ki kwanta saida safe, sukayi sallama.
Bahijja na futa daga part din ta wuce bangarensu lokacin wajen karfe goma, ta sake komawa wajen maya shuru hankalinta ya sake tashi ta kwaso extra keys ta bude kofa, gabanta ya fadi
ganin dakin upside down, ga maya a kwance tana hawaye, da gudu ta karaso wajenta alluran data gani gaban maya yasa gabanta faduwa ta soma patting fuskarta “maya maya” maya ta dago, bahijja ta kalleta tace “menene wannan kinyi ma kanki allurar ne?? Karkimin
haka maya ki rufim asiri, zai lalata maki rayuwa tell me kinyi?”
Maya na kuka ta girgiza mata kai, “ki barni na kashe kaina, idan har bazan samesa ba saidai na kashe kaina”
“Noo maya bazaki kashe kanki ba, indai ina raye saikin aureshi bi’izinillah” ta
karashe sannan ta rungumeta maya tayi wani makirin murmushi aranta tace “na gama yarda da maganarki, baki taba sona ba kuma akan yarki bazaki taba bari kema na aure sa ba, at the end you will still choose her over me so i will do it my own way”
After fe
w days..
Monday morning.
Kofar main entrance aKa bude gaba daya kowa ya juyo yana kallon futowarta, sabeeha ce ta futo sanye da wani irin designer riga mai dan karan kyau sosai, tabi shape dinta ta zauna mata dap, ta saka wani hills baqi da pink color ka
yan jikinta , kanta ta nade shi da wani dauri mai kyau, fuskanta walwL tasha diamond rings, haka zalika hannunta dake nan fari tarr kamar ruwan madara yasha gold, ya ilahi ta yabbi samawato, ta hadu ta gaji da haduwa masha allah.
Ta saka wani irin kohl da
yabi shape din idanunta hannunta rike da wata designer bag sai graduation gown da wayarta a dayan hannu, hamad yana mata kallo daya ya daukw idanunshi ya shiga mota oga kuwa kasa daina kallonta yayi, yana admiring dinta, bai taba tunanin tana da mahaukacin
kyau ba sai yanxu, komai nata ya chuchuko, kugunta har wani bajewa yake ta baya kuma yayi wani tudu, gata dai yar gajeruwa amma allah ya mata halliita mai kyau subhanallah.
Taku take daidai tana murmushi, bayan ta futo ta karaso sai akmahi take bugawa, l
aila ta rungumeta sosai tace “its our day” sabeeha tayi dariya tace “yess it is”
“Toh abar kaudi a shugo mota mu tafi”
Fadila tayi magana, kowa ya shiahiga, duk inda sabeeha ta zagaya saitaga an rufe, karahe data gaji sai zuge glasa fadila tayi tace “ya
kika tsaya ki wuce motan taj mana mu tafi”
Badan taso ba ta shiga motar, maya ta fara kokarin futowa fadila ta mata wani irin kallo tace “ina zaki ke kuma”
“Zanje motar chan ne”
“My dear koma ki zauna, don’t waste our time”
Dole ta koma ta zauna tana c
ije lebe, tana jin tsanar fadila kamar mai.
Ana isowa school gaba daya duk inda ka kewaya zakaga yan mata anci ado sosai gwanin ban sha’awa.
Kai tsaye aka shige hall, su sabeeha sune karahe isowa har kowa ya shige suna mota yaqi budewa ita kuma tayi alka
wari bazata ce mashi ci kanka ba.
Ya sauke ajiyar zuciya ya juyo ya kalleta yace “you look sexy babe”
Ta wani hade rai dazai gane yanda takeji idan ya mata maganar banza irin wannan baya sake ba, tace “please we are running late”
“Yes let the grads wait
.. il having a moment with my wifu”
“This is disgusting..i hate this kind of conversation please open d door”
Ya danyi shuru kafin yace i will, but i will
Have to kiss you first.
Ranta inyayi dubu ya gama baci daidai nan cal din bahijja ya shugi tayi s
aurin dagawa tasa a handsfree
“Ina kuka tsaya kuma”
“Gamu nan” ta bata amsa kafin ta kashe, haka nan ya hakura ya bude kofar amma yayi alkawarin saifa yayi kissing dinta.
Tana futa shima ya futa da sauri ya rufe kofar ta dan tsaya zata gyara takalminta
wasu yan mata suka zo wucewa ta gabansu, dayar ta yarda abu ta gefenta ya duka ya dauka zai miqa mata kenan sabeeha ta dago ta mashi wani irin kallo, daya kasa gane kallon menene sai kawia ya fasaarashi as kishi ne yayi murmushi ya saki abunda yarinya ta y
arda tana miqa mashi hannu tana kwarkwasa sai ganin abun tayi ya yarda a kasa wato ta daukarma kanta.
Rai a bace sabeeha ta wuce ciki yana binta a baya as her protector.
Suna shiga aka zazzauna after national anthem, sannan aka gabatar da program, aka fa
ra da science course, sabeeha hankalinta nakan wayarta tana ganin notification din message dinshi that ia ao disgusting yana fada mata wasu dirty maganganu how sexy she look, i lips looks moist da dai sauransu tayi tsaki ta aje wayar bayan fa ta gama karan
tawa, she can chooae to ignore it amma ta tsaya ta karance tass
There’s something dake triggering dinta actually jikinta ke deceiving dinta, aduk zanda ya fada mata wani dirty abu saitaji tsikar jikinta na tashi, ko kuma muryanshi na arousing dinta shiyas
a batason yana fada mata, at that instant zata soma jin she’s getting wet ta rasa dalili.
“First class holder the overall best Fatima Majeed Abdul-Fatah Santuraki…
Taji an kira sunanta saiga hotonta ya bayyana a tafkeken screen tana murmushi, cikin sauri
ta mike tana murmushi ta gyara gown din jikinta da hular ta fara tafiya majestically daukar hankali iya daukar hankli, take wajen ya dauka da tafi, the guru of the year, oga ya wani hade rai, waishi hes jealous of her.
Majeed da bahijja suka taahi suka b
iyota, mummy ta rungumeta sai hawaye, haka zalika daddy ya rungumeta sannan ya dubeta yace “im so proud if you mamana”
Sabeeha na hawayen farin ciki tana