Showing 321001 words to 324000 words out of 338813 words

Chapter 108 - MATAR TAJ COMPLETE

dariya tace “thank you for being my parents. I love you both”

Kan stage ta hau suna tsaye suna kallo

nta zata yi jawabi.

Ta goge hawayenta tana kallon iyayenta da audience sannan ta soma magana .

“Alhamdulillah alhamdulillah, I’ve never thought in my whole life that one day i will achieve this, i will like to thank allah almighty, my Allah has done lot

for me alahmdulillahi, i cant thank him enough, my lovely parents mummy, dada, i appreciate you alot, you are my world, my family my 2 in 1 grand ma’s..you’re the best if all, i love you so much, my uncles my auty, my cousins ya hamad you play a big role o

n my achievements, thank youuu so much..”

Aka soma tafi sosai dady ya kama hannunta daya haka zalika mummy suka sauko daga stage, tana ta murmushi, anata masu hotq, har suka zauna, tana kallon certificate dinta murna fall cikinta, tana nunama su anne suna

congratulating dinta.

An dan dade sosai aka soma fitowa bayan an gama, laila na rike da nata certificate din, fadila nata murna and she’s proud of her as well, suna futowa saiga baban laila ya iso, daman he promised to be present for her,ta taho da sauri

ta rungumeshi…

Maya koo…bazan iya tantance maku yanayin datake ciki ba, yanayin fuskanta is unreadable gaba daya.

Taj ko tun bayan futowansu yake qule da sabeeha for not calling out on him sannan a gaskia he’s so jealous yanda class mate dinta harda maz

a ke zuwa sunayi hoto, hoton ma bawai inappropriate bane, cikin set sukeyi kuma da mata don ba ita kadai bace.

Masha allah ansha after party abunka na manya da yayan manya, senatoci da ministoci duk sun hallara, manyan mutane anata connecting da juna, shi

ma kanshi taj din yayi connecting da few dukda basu san koshi waye ba his identity is still hidden.

Ana gamawa aka koma gida, as promised kowacce anne ta bata brand new chick car as gift, laila kamar tayi tsalle don murna, sannan ta basu opportunity duk w

anda keda ra’ayin shiga family business dinsu kofa a bude take, dadyn laila ya biya ma laila umra ita da mummy ta with a trip of her choice as a congratulatory gift kai abun ba a cewa komai.

Sabeeha ko itama nata iyayen ba a barsu a baya ba, sun shaqeta d

a gift, dukda yawanci babu abunda ta nema ta rasa Masha allah.

Sulalewa sabeeha tayi jin kanta nadan juyawa ta shiga cikin gida,zata nemi vitamins dinta tasha, taj daya lura da ita ya biyo bayanta sadaf sadaf shima, kai tsaye saman ya wuce part dinta, t

a juya baya batasan an shugo ba ya shugo sadaf sadaf dagowan da zatayi sai ji tayi an saqalo hannu wajen waist dinta sannan ya sanya habarshi wajen wuyanta yana sauke mata nunfashi kamshinsa mai sanya mata natsuwa ya zuyarceta, amaimako ta turashi zai taji

wata ni’ima.

“Uhmmmm i love your smell puckyy” ya fada in a harsh yet loving tone.

Duk yabi ya kashe mata jiki daga rike kwankwaso, ahankali ya saka bakinshi wajen wuyanta ta karkarta da wuyan nata din bashi access yayi kissing wajen har yan abada wani

arousing aound, ta lumshe ido kafafunta na nemna gaza daukanta ta kasa believing kanta for allowing him, jikinta kuma yanaso, yana craving hakan.

Ganin bata hanashi ba yasa shi juyo da ita ya kafeta da ido, sannan ya matao da fuskanshi ga nata ya sauke ma

ta nunfashi mai zafi yace “please tell me when to stop okay? I will never force you again, idan baki so just tell me”

Tayi shuru batace komai ba idanunta na rufe, ya zaro halshensa ya lashi tip din hancinta taja nunfashi sosai tana jin wani baqon yanayi y

ana ganin haka kawai yaji ta wani fuzgeshi baiyi wata wata ba kawai yakai lips dinshi kan nata ya dan dakata, ahanakli ahanakl ba tare da yayi forcing dinta ba yaji ta bude bakin gaba daya which makes him go mad ya tura harshen deeply ya soma bata wani hot

test kiss of her life, calmly, yake tafiyar da ita yana matsawa tana biye dashi ya watsa da abubuwan dake gaban dresser dinta ya sanya hannayeahi biyu ya cicibeta ya dora akai, sannan ya bude kafafunta ya tsaya tsakankani, hannayenta dake faman rawa ya san

ya ya zagayosu ga wuyansa sai kawai ta amshe ta soma shafa keyarsa da gashi ke kwance, ta bashi hadin kai yanda ya kamata, suka fara fidda wani irin nunfashi, he didnt go too far sosai sai bayanta kawai da yake shafawa yana sarrafa bakinta yaga dama, sun d

ade a haka don sun kai wajen 10 mins a haka kafin karar kofa da sukaji yasa suka dawo hayyacinsu, tayi saurin hankadashi yayi baya, jikinsa duk ya mutu, tabi jikinsa da kallo his arms, his chest his body, hiss down dare.. tabi da kallo tana hadiyar yawu, i

danunta gaba daya ya sauya launi.. hannunsa ya sanya ya dafe wajen bayan ya kalleta yaga inda take kallo, samun kanshi yayi da kashe mata idanu rai a bace ta sauko tace “get out…”

“Uhm…daga baya kenan, i see you enjoyed my company cause i can feel how you

r heart was racing and above all those nippie were so hardf…” ya karashe in a naughty way dayasa tayi saurin runtse idanunta tana jin wani irin baqon yanayi..

Rai abace ta sake cewa “ka futaa please banason ganinka”

Dariya yayi ya kwaikwaywta dukda hausa

n sa baya futa sosai kafin ya juya ya futa daga dakin, ta fara jin haushin kanta.

Akan idanun maya sabeeha tabar wajen, daman tana ta observing duk wani motsinta, bata jima da barin wajen ba kawai taga taj shima ya bi bayanta wannan yasa ta itama ta biy

o bayansu, tana haurowa saman ko ba tare da wani bata lokaci ba ta bude kofar daidai nan kuma taga abunda sukeyi, enjoying them self, take idanunta ya rufe kawai ta saki kofar ta banko a guje ta sauka kasa tayi kitchen.

Wannan yasa sukaji motsin dayayi in

terrupting dinsu shi kuma adaidai lokacin ya soma daidaita natsuwarsa ya sauko kasa sannan ya fuce daga gidan yanda baza a ganeba.

Maya na shiga kitchen kamar zautacciya rabi ta dubeta da mamaki ganinta a furgice, “maya lafiya??”

Bata kaiga karasa magan

a ba taga mayar ta bude wajen da suke aje cutleries, jikinta na rawa ta zaro the most sharpest wukar dake wajen, tana dauka ta juyo kamar mahaukaciya idanunta yayi zuru zuru ta fito a guje…

Kai kana ganinta zaka gane ba a hayyacinta take ba, babu abunda t

ake fada sai

“Saina kashe ki..saina kashe ki!!!!!!!!!,“

Ta fada da karfi bayan ta futa daga kitchen din wani ikon allah yasa rabi taji,hankali a tashe tabi bayanta daidai nan ta hango wucewarta sama, rabi tayi shuru chan kuma tajiyo kara, cikin sauri t

a haura saman a guje tana zuwa daidai nan ta soma jin hayaniyar fashe fashe a part din sabeeha, take gabanta ya fadi ta tabbatar maya da sabeeha na ciki, jikinta na rawa ta nufi dakin ta murda handle din kofar taji a rufe, aiko tuni ta bazaba a guje jin ih

un da ake daga ciki kamar suna dambe ta sauko da gudu harda tumble ta kusa targade hannunta ta fito waje tana haki ta fara ihu…

“Na shiga uku hajiyaaaa hajiyaaa zata kasheta zata kasheta..”…

MATAR TAJ (destined with you)

   Written by 

     

    Queenmarh

Book2 

PAID

Chapter 116

Hankali a tashe suka juyo suna kallonta, anne tace “ke rabi wani irin magana kike yi haka? Waye zai kashe wani??”

“Maya da wuka…dakin sabeeha, ta kulle, zata kasheta”

Take glass din hannun bahijja ya fati

tarrrr a kasa, ta taho a guje suka suka biyo bayanta, bahijja da fadila har an rasa waye zai riga wani tsabar tashin hankali, suna isowa sukaji wata kara da sabeeha ta kwalla, wanda yasa suka sake furgicewa suka soma kokarin bude kofar an rufe daga ciki,

hamad ya fara tura kofar ya kasa, su sameer da daddy already sun fice, taj ne kawai da hamad maza a gidan, daidia nan taj din shima ya hauro sama ya dan matsa gefe yana waya kenan yaga suna gudu sun shiga cikin gida, hankali a tashe shima ya shugo ya haura

saman ya gansu chirko shirko ana kokarin balle kofar dakin sabeeha, hankalinsa bai gama tashi saida yaji karar sabeeha adaidai lokacin, take gabansa ya yanke ya fadi ya furta fatima…

Ya taho da sauri ya karaso hamad ya matsa gefe yayi baya ya daga kafa

daya ya buga kofar iya karfinsa kofar ta balle ta fadi kasa gaba daya har ruge ruge suke wajen kutsawa ciki taj na gaba bahijja na biye dashi daidai nan maya ta samu nasarar shammatar sabeeha ta chaka mata wuka a gefen cikinta, “saika kashekiiiii!!!” Shin

e abunda take furtawa kawai idanunta yayi jaa sosai, bataji akwai digon imani a zuciyarta adaidai lokacin, wata uwar kara da bahijja ta kwala saida dakin ya amsa, inda a take jini ya fara ambali sabeeha fadi wanwas a kasa ga wuka nan a tsaye a gefen cikint

a,

Gaba daya suka taho a guje sukayo kanta,nanna ta dafe kirjinta haka zalika anne dataga jini na saukowa daga cinyarta.

“Innalillahi wa inna ialiahi ilaihi rajiun…. Innalillahi wa inna ialiahi ilaihi rajiun”

Anne ta furta tare da nannan, anne ta n

emi faduwa rabi tayi saurin tarota, hamad kuma ya kamo hannun maya daketa faman ihu… “saina kasheta saina kasheta…wallahi idan ban rabaki da nunfashi ba a duniya bazan taba samun sukuni ba” ji kake tassss ya kwashe ta mari, ya kara mata wani tass taga taur

ari, gaba daya bata cikin hayyacinta, laila tayi hanzarin kiran babanninta tana kuka tana hawaye, taj da bahijja da kusan a atare sukayo kan sabeehar ita bahijja kasa komai tayi hannunta na karkarwa tsabar shock, yarta ce agabanta kwance ga jini nabin jiki

nta bata nunfashu?? Innalillahi wa inna ilaihi rajiun, lokaci guda hankalin ta ya gushe gaba daya nunfashunta ya nemi rabuwa da gangar jikinta, shi kuma taj ya tallabo kan sabeeha shima duk ya burkice ya sanya hannunshi wajen inda wukar take yana kokarin d

akatar da jinin dake fita daga jikinta, tana kokarin rufe idnaunta ya fara magana hannunsa na karkarwa, “fatima no no no.. please stay with me, stay with me…the world means nothing without you fatima, i have much to say to you, i have done nothing to appre

ciate you fatima for being in my life stay with me pls.. karki rufe idanunki”

Kamar jira take ya gama magana dipp ta rufe idon nata gaba daya bata wani motsi, take bahijja ta fashe da matsanancin kuka takai hannunta dake karkarwa kan cikin sabeehar, “dan

allah ki rufa min asiri yata, karki tafi ki barni, a daidai gabar da nafi kowa buqatarki, ban zame maki uwa ba…fatima ki tashi”

Fadin irin yanayin da bahijja ta shiga bata lokaci ne gaba daya tunaninsu ya gushe gaba daya ita da taj, da fadila da suka

zagaye sabeehar, yarta ce a kwance da makami a ciki ga jini na malala innalillahi wa inna ialaihi ilihi rajin, ta fashe da matsanancin kuka tana girgiza sabeehar, nanna ta dubi taj da gaggawa tana hawaye tace “tajjjj come back to your sense, ku tashi ayi

gaggawar kaita asibiti karmu rasa ta,ku tashi acece ta” nanna ta daka masu tsawa, anne ko wani dan karamin heart attack ne ya kamata tun ganin jini dake sauka daga cinyar sabeehar.

Sai a lokacin hankalinsa ya dawo jikinsa a burkice ya cicibeta kamar matac

ciya ya futa da ita bahijja da fadila suka biyo bayanshi, su nanna ma suka sauko gaba daya, suna saukowa bahijja ta hango maya da hamad ya kado ta kasa tana ta fuzge fuzge, har zuwa lokacin bakinta yaqi shuru.

“Na tsaneta bana kaunar ganinta…wallahi ko ba

ta mutu ba saina kasheta…saina wulaqanta rayuwarta…ta rabani da komai..sanadiyarta na rasa komai…saina kasheta”

Hamad ya sake daga hannu zai mareta bahijja ta taho da gaggawa ta fuzgota batayi wata wata ba ta wanketa da mari babu adadi, maya ta dago ta wa

ni hankada ko digon dana sani batayi ba ta fara ihu…”ki kasheni, saboda na kashe yarki, daman baki taba sona ba, kinfi sonta, na kasheta na kashe banza, ay wallahi ko bata mutu ba sainayi sanadiyar rabuwarta da nunfashi har abadaaaaa!”

Bakinta yaqi rufu

wa dayasa bahijja ta sake kamota tana jijigata, “Nayi dana sanin barinki danayi bayan na gano asalinki, nayi dana sanin rikonki danayi har kikakai iyanxu, zuwanki cikin rayuwarmu bai amfanemu da komai ba, you’re ungrateful, na kula dake kamar yanda zan kul

a da abinda na tsugunna na haifa na baki gata, i do everything for you maya, amma da abunda zaki sakamin kenan? Ki kashe min yata saboda kawai kin tsaneta? Alhalin sanadiyarki ta rasa komai kika maye gurbinta? Kika amshi sunanta? Allah ya isa tsakanina dak

e, allah ya isa tsakanina dake maya…daga yau na yanke duk wata alaka dake tsakanina dake, macuciya, azzaluma, ungrateful, jinin uwar ki na biye dake, na maki rana kinmin dare, sanadiyarki da uwarki zan rasa yata har abada, nayi dana sanin rikeki danayi bay

an nasan irin jinin dake yawo a jikinki, keda uwarki annoba ne a doran kasa”

A take Maganganun bahijja ya shigeta wanda yasa hankalinta ya soma dawowa jikinta ta lura da ta’asar data tafka, badai korarta zasuyi ba?? Kai mummy can never do that saboda tan

a sonta sosai

“ ku fita da yar iska, tsinanniyar yarinya, annamimiya muguwa mai bakar zuciya wadda bata gaji mutunci ba da halarci”

Fadila ta fada da karfi cikin jin zafi, badan bahijja ta mari maya ba wallahi saitayi mata dukan tsiya yanda tayi ma uwar

ta.

Cikin maya ya duri ruwa, tabbas wannan zaisa a koreta kuma bata samu abunda take so ba, idan auka koreta ina zataje? Wa take dashi? Innalillahi wa inna ilaihi rajiun, lallai ta tafka baban kuskuren da batayi ma wannan abun shiri ba, bawai tayi nadam

ar yunkurin kashe sabeeha datayi ba ah ah, ta biyema xuciyarta ta kaita ta barota, datayi abun cikin şirri a boye ba lallai a gano ba, take ta burkice ta taho gaban bahijja a guje ta kama kafafunta.

“mummy please wallahi sharrin shaidan ne da alluran dan

ayi ma kaina bansan nayi haka ba, ni ce fa mayan ki bazaki Taba iya korana ba ko? Mummy please forgive me”

Bahijja na tsaye ta hankadata gefe tana matsar kwalla, bacin ran da take ciki a wannan lokacin zata iya illata maya,

“Ay ko bata koreki ba wallahi

l azeem kin gama yawo, kai hamad kira hukuma suzo su futa da ita chan ta gurbi abunda ta shuka, muguwa mai bakar aniya, kin cuci rayuwarki wallahi…”

Maya najin haka ta sake rarrafowa ta kama kafar bahijja “mummy mummy…. Ni ce fa..mayan ki? Wallahi bazan

futa ba, bazan futa ba babu inda zanje, nanne gidanmu… nanna anne dan allah karku bari a fita dani…ku yafe min… i wasn’t on my right mind na shiga uku…wallahi bazan sake yunkurin yin komi ba..ku yafe min”

Nanna ta girgiza kai kawai, maya tayi laifin da

it’s unforgiving, tsintacciyar mage bata mage, tayi mamakin abunda mayar tayi.

“Mummy I’m pregnant…in kuka koreni bansan ya zanyi ba..ku rufa min asiri..nayi nadama”

Gaba daya Basuyi mamaki ba harma bahijjar,

Hamad na shirin kiran yan sanda anne ta

dakatar tashi, “ku futar da ita kawai, taje da halinta, allah ya maki abunda kikayi mana”

“Dan allah ku yafe min…bazan sakeba…”

“Kin makaro maya…you made a very big mistake” nanna ta fada tana hawaye, daidai nan guard suka shugo za a futar da ita, ta so

ma wani karamin haukan, kamar tababbiya…which duk effect din alluaran da takema kanta ne batama san maganganun da take ba “baku da imani, ku azzalumai ne, mugaye…allah ya tsine maku…wallahi bazqn taba yafe maku ba, saina lalalata sunan ahalin nan..”

Ana

fitar da maya suka bi bayan taj da tunda suka sauko ya tafi da sabeeha hankali a tashe, bazai iya tsayawa ba.

Fadila sai jan bahijja tayi data sandare a wajen nunfashunta na nemn rabuwa da sassan jikinta ta turata cikin mota.

Maya na ihu tana kundumam

a securities dinnan zagi haka suka watsota babu komai hatta takalmin kirki babu a jikinta, ihu take tana sambatu kamu amma ina, haka suka watsar da ita waje, data fara kokarin yi masu taurin kai daya daga cikinsu ya daga bundiga ya buga mata a goshinta ya

soma fidda jini, a razane tabar wajen babu abunda ke jikinta sai wayarta data saka a aljihun rugarta.

Ranga ranga aka shugo da sabeeha asibiti, gaba daya jikin taj ya jike da jini, bai taba tsoron rabuwa da ita ba sai yaxu, duk wanda ya ganta a wannan

yanayi bazaiyi tsammanin zatayi surviving ba, aka shiga da ita emergency.

Tun kafin akaiga komai jinin data rasa aka buqata, inda yayi insisting a deba nashi, saboda shi universal donor ne.

Bahijja suna karasowa ta zube aka bata taimakon gaggawa, majeed

ma suka karaso da su sameer, laila na kuka ta fayyace masu komai, sukayi allah wadai, anne tace babu ita babu gidan har abada, taje da mugun halinta, zasu kyaleta kawai albarkacin rikon da aka mata amma da an makata hukuta.

At that point addua kawai su

ke ma sabeeha don har bahijja ta farfardo ana kan sabeeha ana kokarin ceto ranta,

After 2-3 hours of waitings doctors suka fito, daga yanda kaga yanayinsu zakasan bad news, daoctor barau yayi shuru bahijja ta karaso gabanahi tace “yataa yata tell me she

s alive bata mutu ba, please ku fada min kun ceto ta..”

“Hajiya saidai kuyi hakuri,” yuu bahijja tayi zata fadi jin wani jiri ya debeta,

“She lost the pregnancy due to the excess blood data dunga zubdawa,


Related Ebooks

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login