Showing 87001 words to 90000 words out of 338813 words

Chapter 30 - MATAR TAJ COMPLETE

kennan?” Afiya ta jefo mata tambaya.

“Zaki taimaka min?” Sonata ta jefo mata tambaya da turanci.

“Yea count me in…last plan dinki baiyi ba hope this time around zaki chanza wani?”

“Yes of course”

Tafawa sukayi

tare da sakarma juna wani irin makirin murmushi.

Around 8 na dare suka hauro sama, nan sitting room dake saman, daman tun dazu sonata ke zarya tana neman chance din hawa saman saboda ammu dqta kwasar mata kashedin hawa.

Kamar munafukai haka suka dunga

labe har suka isa bangaren taj da sabeeha.

Babu kowa sitting room din sai tv dake kunne babu sound gefe kuma irin dan karamin couch blanket dinnan ne sai tea akan center, wani irin sanyi sonata da afiya sukaji aransu don hakan na tabbatar masu da itace t

a ajiye.

A gaggauce ba tare da wani bata lokaci ba sonata ta bude wani bottle ta miqa ma afiya dake gaban cup din ta zazzaga wasu kwayoyi kananu a cikin sannan ta juya tea nan kafin su fice daga part din.

Suna fitowa sukayi tafi tare da dariya mugunta sa

nnan suka sauka kasa.

Baiwar Allah sabeeha data shiga bathroom tana fitowa ta dawo parlor ta zauna ta sake doka wani sabon tagumi, ta jima sosai tana tunani kala kala,yau har tunanin mahaifiyarta saida tayi ita allah ya cire mata tunanin gaba daya kamar d

aukewar ruwa.

“Ko me yakeyi yanxu? Shin yaci abunci kuwa? Yana cikin koshin lpy?” Tambayoyin datake ma

Kanta kennan tunda ta zauna, ko abuncin kirki kasa ci tayi gaba daya tunda ya tafi, tana cikin zulummi sosai, yanxu haka ma takura ma kanta tayi dole t

a nemi tea tasha.

Ba tare da tunanin wani abu ba kawai ta dauka cup din ta kafa a baki saida ta kwankwade duka sannan ta sauke ajiyar zuciya sannan ta aje cup din gefe ta lullube da blanket dinnan ta kwanta hawaye na zarya akan fuskanta tunawa da magangan

unshi.

3am..

Misalin wajen karfe uku na dare ya shugo gidan kamar wani barawo, tun ranar daya ga wannan takardun da fadwa ta ajiye bai sake dawowa gidan ba sai yau, yau dinma curiosity din dake cinshi ne ya hanashi sakat ya sashi shugowa bayan wannan m

a hunch dinshi na bashi akwai abunda fada ke boyewa.

First thing first wajen motocinta idanunshi suka sauka a wajen, ganin babu sabuwar motarta a wajen parling lots din ya tabbatar mashi da bata nan, daman ya kira daya daga cikin securities din gidan sani

n koshi waye a wajenta ya shaida masa ta fita bata dawo ba.

Wannan ya bashi damar shiga ciki a gaggauce, part dinsu ya wuce yabi ko’ina da kallo yana nan yanda yake yana wani nazari, futowa yayi daga dakin ya shiga nata dake daga chan sako ya bude kofar a

hankali kamar wani barawo, kofar na bude lights din dakin ma babu wani haske sosai, dube dube ya soma yi har wajen bathroom don ya tabbatar babu ko kafin ya fara binciken daya kawo shi, daga kan closet dinta, bedside drawers..ko’ina babu inda bai bubbude b

a, cikin rashin sa’a bai samu komai ba, tsabar bacin rai yasashi buga bangon closet dinta “shitt…wallahi nasan kina boye wani abu..kuma dole saina nemoshi, i will take you down wit me”

Ay bai gama magana ba kawai yaji motsi, cikin hanzari yayi magana tare

da zaro ido ganin closet din na juyawa saiga wata kofa ta bude, mamaki tsoro babu wanda bai durar mashi ba sai kawai ta sauke wani makirin murmushi tun bai shiga daga ciki ba yaga menene “bingoo”

Ya furta kafin ya karasa tura kofar da kyau ya shige daga

ciki, mamki Ne kwance cikin ranshi, bai taba tunanin akwai secret room kaf gidan, wato yayi underestimating dinsu gaba daya.

Cikin secret room din ya shiga, ko’ina duhu babu wani haske ko daya tal saida ya zari wayar ya kunna haske, take hasken ya bade ko

’ina, bin dakin yayi da haske babu komi a wajen, shi yama yi tunanin ko kudade ne a ciki sai yaga akasin haka wayam babu komai, har zai juya idanunshi da hasken ya sauka kan table da wani board a gaban table din, ba tare da second thought ba ya taka har w

ajen yana haska kan table din, laptop ne a ajiye a rufe sai wasu wayoyi kamar guda goma a ajiye gefe kuma tray ne da wata powder akai, sai irin ticking watch dinnan yana tiktik tik a wajen,

Kujerar dake wajen ya jawo ya zauna tare da ajie wayanshi gefe y

a kunna laptop din, sai fama jijijga kafa yake yana allah allah laptop din ta gama loading harta gama cikin ikon allah babu pin babu komi ya bude laptop din ya fara buncike, duk binciken duniya nan babu wanda baiyi ba harda backend server din baiga komai b

a da zai mashi amfani, saima cctv

cam recorder daya gani, koda ya shiga ma babu abunda ake gani sai blank black screen, rai a bace ya buga table..”shitttttt…damn it”

Rai a bace ya miqe ya nufi wajen board din ya juyo da katon board din yana facing dinshi,

take ya zaro idanu yana kallon hotunan da aka manna sunfi guda dari a board din, wasu anyi canceling hotunan da irin jan marker dinnan ko fuskr ma ba a gani, abu daya ne ya gama daure mashi kai ganin hotunan taj hauka a wajen,gashi tayi rubutu akan pictur

es din da mine…minee kai abunda ba a cewa komai wasu hotunan ma babu tsari, harda wani hoto daya fito daga bathroom, kadan ne babu tsiraicinshi a wajen,tareeq dai yaga karamin tashin hankali a wajen, ga wasu irin details zane da akayi akan board din daya k

asa gane na menene kamar irin plan structure dinnan, wayarshi yayi saurin zarowa yayi snapping duk abubuwan dake jikin board din..yana cikin yi ya tsaya Chak yana zare zaren ido gabanshi na faduwa jin tari mai sauti, tabbas yasan shi kadai ne a cikin wanna

n secret room amma daga ina sautin tari ke fitowa? Kodai ta dawo ne? Abunda yazo mashi mind kennan yana kokarin daukan hotunan abubuwan daya gama gani kawai ya juya harzai futa idanunshi ya sauka kan screen din laptop dinnan, chak ya tsaya ya kura ma scree

n din idanu, har baisan sanda ya tako ya zo wajen ba,jikin har rawa yake sosai barbar bar yayi saurin yin baya sosai, idanunshi sunyi jaa sosai, babu abunda ke kwance kan fuskanshi sai tsagwaran fargaba da tsoro, yakai wajen minti biyu bai kifta idanunshi

ba har ya samu ya janyo nunfashinsa da kyar, bai gama processing tashin hankalin daya gani ba idanunshi suka hango mashi wani tashin hankalin, hotonshi ne a gefen laptop din kwata kwata bai lura dashi ba anyi irin marking zanen daya gani dazu a jikin board

da alamu dai koma dai menene shine next target,wallahi sai tsintar kanshi yayi a bedroom din baima san sanda ya fito ba tsabar tashin hankali,dakinsu ya koma ya kwashi duk abunda zai kwasa daya san zai amfaneshi daga kan rolex data saya mashi, gold bars d

aya dan tara gaba daya kaf saida ya kwasa harda kayanshi sannan ya fito daga gidan gaba daya lokacin wajen karfe hudu da yan mintina, cikin gaggawa ya shiga motar yayi horn aka bude ya fice daga gidan gaba daya hankali a tashe.



💋

BOSS LADIES WRITER

S

💋



MATAR TAJ (destined with you

🩵🤍

)

Written by

Queenmarh





Book2

PAID

Chapter 77

Washe gari da asubahin fari ta tashi da irin matsanancin ciwon ciki ta tashi, which result too wannan abortion pills da aka bata bata sani ba, allah

yaso tana da jini mai karfi, har yasa side effects din ya tsaya kan ciwon ciki data dunga yi, shima tun wajen asuba data dunga fitarda wani irin stool mai ruwa ruwa ta samu sauki.

Sai ya zamana da safe garau ta tashi abunta, sonata kuwa kasa barci tayi j

iya, tana jiran tsammani shuru, wayanta na hannunta tana jiran jin motsi ko ihun sabeeha shuru,

wato ashe ranar da sabeehar ke kitchen har ammu ta shugo suna magana a ranar ne sabeeha ta shugo dakin ta maqala wani traverser dake recording conversation,

ranar taso shiga har cikin daki saidai allah bai bata iko

ba don daidai lolacin ya fito daga daki wannan yasa tayi hanzarin futa daka part din ba tare da ta bari ya ganta ba.

Daman tun safe suka hauro sama ita da afiya,kamar daga sama kuwa sukayi karar

bude kofar part din nasu, har guje guje suke wajen fitowa daga sitting room din, daidai nan sabeeha ta rufo kofar part din ta sanye da doguwar riga ta nufi kasa hankalinta kwance.

Ba karamin mamaki sukayi ba suna kallon juna, aka rasa wanda zaije ma dan u

wan sa tak nazari da tunani harma da mamaki ya gama cinsu, sonata na kallon afiya tace, “kodai bata sha bane? Ko maganin baya aiki?”

Afiya ta karbe zancen, “ya zakice maganin baya aiki, guda biyu fa muka saka, wannan abortion pils din nasha yafi sau nawa

kuma yana aiki sosai guda daya kawai idan nasha kamar zanyi hauka, kuma babu kowa a dakin, waye zai hada tea ya ajiya saidai idan…”

Kasa karaswa tayi tana mai duban sonata data zaro ido itama tunaninta bai tsaya ko ina ba saidai idan babu cikin kenan..”sa

idai idan babu cikin kennan a jikinta?” Sonata ta karashe.

“Yes..don babu yanda za ayi ace lpiyarta kalau indai tasha abunnnan, “

“Wow…lallai yarinyar nan she has the audacity to fool all of us..wallahi saina fadama taj..saina fada mashi…hahah i knew it”

“Ke kinga matsalarki kennan Lets reconfirm first..what if we were mistaken? Let’s say babu cikin kina tunanin kika tunkareshi da maganr zai yarda? Dole sai mun samu medical approval tukunna”

“To ya zamuyi kennan? How can we get the medical approval??”

Matsowa afiya tayi daidai kunnenta tayi mata magana kafin ta kalleta.

Bangaren taj dan dole ya kwana a garin saboda bai samu flight ba zuwa saudi, saboda weather din daya chanza lokaci guda dole ya hkura ya kwana da zummar dawowa washe gari, a ranar s

aida ya tabbatar ya bama matar khaal property dinsu, ba karamin dadi taji ba kuka kam tayi kuka harya gode allah haka zalika ta kasa ce mashi komi, duk yanda sukayi ko saida ta fada ma mutabblb nan ya shaida mata komai gameda yanda taj din ya karbo masu pr

operty ya saya da kudinshi, ranar dai kwana tayi tana goiiya ga allah sannan tayi taj din addua sosai.

Haka ya masu sha tara ta arziki sosai ita da mahaifinta da yaran ma.

Washe gari ya sake dawowa ya masu sallama, nan matar khaal ta fiddo da wani tsohon

envelope ta bashi.

“Ga wannan….naka ne khaal na yawan cewa ko bayan ranshi yana son yaje hannunka don zai maka amfani nan gaba” Ta miqa mashi

Kallon envelop din yayi bayan ya karba, bai wani kawo komai cikin maganganunta ba ya saka cikin aljihunsa sanna

n ya masu sallama ya shiga cikin taksi ya wuce bayan sunyi sallama.

Fadwa..

Bata dawo gidan ba sai wajen around karfe 10 na safe, sai baza kamshi takeyi ta zubo da gashi ta kan gadon bayanta.

Kai tsaye cikin gidan ta nufa maids na ganinta suka fara

gaisheta, tasan a daidai wannan lokacin sunata hidimar kaye kayen kwashe breakfast.

Part dinsu direct ta nufa bata yada zango ko’ina ba sai dakinta ta watsa jakarta ta wuce bathroom tayi wanka sannan ta fito da towel daure a kirjinta, zama tayi bakin gado

ta dauka wayanta dake ruri takai kunne,

A shagwabe tace “Yes I’m back safely”

Ta amsa daga chan akayi magana nidai banji me akace ba sai chan kawai ta soma hamma tace “okay bye love you”

Miqewa tayi ta nufi hanyar closet, sai a lokacin ta lura da kama

r an bubude wardrobs dinta, mamaki ne karara a fuskarta ta dan yi jim, chan ta daga idanunta zuwa ga secret hideout din, alamun budewa ta gani wanda yasa ta matsar da kofar wardrob din ta danna abunda ke bada access zuwa ciki, tun kafin ta karasa ciki taci

karo da id card din tareeq wanda ya fadi lokacin da yake kokarin zaro wayarshi daga aljihu don ya haska, a fusace ta shiga ciki, dakin na nan yanda yake duhu dum saida ta danna wani switch daga gefe ya kunnu take ko’ina ya bade da haske, da board din taci

karo sai kuma laptop din dake bude wadda a rufe take barinta indai ta gama mata amfani.

Taabar rudu data shiga har towel dinta na neman kwancewa tayi saurin tallabeshi ta karasa cikin dakin ta kunna laptop din, tana kawowa ta shiga cctv camera dake recor

ding dakin, tundaga daren jiya zuwa yau tayi playing,daga shugowarshi zuwa fitarshi da duk abuda yayi ta gani gaba daya, ashe dakin zagaye yake da cctv cameras shi baima sani ba.

A fusace ta fito daga dakin ta nufi bedroom dinta tare da janyo waya tay

i dialing wata number, gaba daya ta karade ta sauya kamar ba ita ba, ana daga wayar ta soma magana kamar haka.

“Akwai matsala…”

Mintuna talatin da suka wuce baya….

Anan dining gaba daya suna zaune, ammu, afiya, barad, sonata harda sabeeha wadda ammu

ta sata saukowa tayi breakfast din itama, tunda suka zauna babu abunda suke sai kurama sabeeha idanu, ammu na ankare da su saidai bata kawo komai a ranta ba, bayan sun gama breakfast kowa ta kama gabanta, gaba daya sonata ta hana afiya sakat, ita a dole s

ai sun samu shaidar da zata nuna cewa sabeeha babu cikin a jikinta, yanxu haka suna cikin bedroom din afiya suna saqawa suna warwara wa, ammu data biyo afiya daki don ta bata wayarta data mance a dining tun kafin ta kaiga shiga bedroom din ta jiyo magangan

unsu, cikin ikon allah a daidai lokacin taji maganganun da sukayi da maganin da suka sama sabeeha na abortion which duk plan din sonata ne, da kansu suke maganganun har suka yanke yanda zasuyi drugging dinta yau da daddare don su samu damar diban jininta,

yanxu haka babu wanda suke jiran dawowa kamar hidaya don ita kadai ce zasu fadi ma wannan zancen ta yarda, don shi kam bazasu iya tunkarar shi da maganar ba.

Ammu ranta ya baci sosai da maganganunsu, tabbas idan har da gaske sun gano babu ciki jikin sab

eeha akwai matsala, abunda yafi tsaya mata arai shine abortion pills da suka bata yanxu da akwai cikin shikennan, dole tasan yanda zatayi dasu cikin gaggawa tun kafin taj din ya dawo harma da hidayar.

Bangaren sabeeha duk batasan wainar da ake tauyawa b

a, gaba daya yau dinnan cikin walwala take sannan tana regreting abubuwa da dama musamman maganganun daya fada mata suka tsaya mata arai, tabbas babu maganar so tsakaninsu, zaman ma da take dashi ina amfaninshi? Ga karyar data mashi na cikin da babu shi ma

a cikin lissafi, tunawa da wannan kadai yana

dagula mata lissafi, badan ammu ba dake convincing dinta tana jin gwara kawai ta fada mashi gaskia, don karya babu inda zata kaisu.

Misalin wajen karfe hudu na yamma ya iso saudi, bai tsaya ko ina ba sai gid

a directly, dawowarshi yayi daidai da dawowar hidaya, after 2 long week of tafiyanta,saida ya jira tayi parking harta fito kafin ya dan nunfasa tare da sauke ajiyar zuciya, wannan ce tafiya ta farko da yayi tun bayan dawowarshi kasar kafin ya samu amnesia

harya warke ba tare da ya sanar da ita which he feels like she doesn’t need to know, bawai dan yana boye mata ba kawai dai yanajin shes doesn’t have to know don baisan yanda zatayi reacting to abun ba shiyasa bai fadama kowa inda zaije ba ammu ma daya fada

mata yayi hakan ne don yasan zata sa ido akan sabeeha da babyn shi dake cikinta, don kwata kwata hankalinshi ba a kwance yake da fadwa ba, yasan yanda she’s loose and obsessed akanshi, which he feels zata iya cutar da sabeeha, tun ranar ma dayaga juice di

nnan da aka bata hankalinshi bai kwanta da kowa ba a gidan.

Hidaya na fitowa ta dubi inda moton shi ke parke harya futo daga motar ya kulle tare da tunkarar inda take.

Babu abunda yake sai kamshi mai sanyi, Yana karasowa inda take ya rungumeta, tare da

pecking kumatunta yanda larabawa keyi, fuskanshi na nan yanda take babu yabo ba fallasa ya gaisheta, itama dai girman kanta baisa ta sauya fuska ba ganinshi, tadai amsa shi suka shiga cikin gidan tare.

Ammu dake zaune a sitting room tana ganin shugowar

su ta miqe har suka karaso inda take, shine ya fara pecking kumatunta kafin ya matsa hidaya ma tayi, aladace dake nuna respect ga elders saidai su basu fiye practicing dinta ba yanxu haka ba don taga yayi ne badan haka ba suna gaisa zata wucewar ta sama.

Hidaya ce ta fara wuce wa sama kafin ammu ta dube tare da tambayarsa how was his trip yace mata alhamdulillah.

Ganin yayi shuru yasa dabara tazo mata tace

“Ay jiya she couldn’t sleep, she’s nauseous amma na kaita asibiti and sun bata medication,”

Girg

iza kai kawai yayi ba tare da yace komai ba ammu ta sake cewa “tajudeen”

Dago da lumshashun idanunshi yayi ya duveta “you have to be giving her more attention, she needs us now, kasan pregnancy hormones, yanxu da babu iyayenta a kusa she needs you the mos

t”

Nan ma dai baice komai ba ya miqe tare da mata sallama.

Su afiya kwata kwata basu san ya dawo harma da sonata don a lokacin sun fita basa gidan.

Sabeeha na kwance a couch barci ma yayi gaba da ita ba tare da saninta ba don tana ta faman aikin

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login