Showing 216001 words to 219000 words out of 338813 words

Chapter 73 - MATAR TAJ COMPLETE

sabeeha taki yarda taje tayi gyaran part din shi gudun haduwa dashi, su rabi m

a duk sun ziyarci asibiti amma banda ita, harda hadiza ma.

Bangaren shi kuwa saiya shugo main part sau nawa da zarar ya dawo daga asibitin hoping ko zai sake ganinta amma abun ya ci tura, kamar babu existence dinta a gidan.

Don ya kara tabbatar da ita

dince wannan yasa salim ya kira jamilu, suka sake zuwa har estate din jamilu ya shaida masu anan suke ita da babarta,kuma ya kara tabbatar masu da itace dai yarinyar da suke nema.

Saturday morning..

Bayan sun gama breakfast an jera wanda za a kai asi

biti sai kuma na yan gida wanda zasuci, suna gamawa ta wuce daki direct ta zauna tana tunanin yanda zatayi, tunda rabi ta lura kwana biyu batayi gyaran part din chan ba yasa tace mata taje ta gyara.

Daman karyar ciwon ciki takeyi, kar abun yayi yawa yasa

ta danne zuciyarta kawai ta miqe tare da gyara hijab din data saka ta futo.

wannan boye boyen da datakeyi ne zaisa shi ganewa itace, and bataga dalilin da zaisa ta dunga boye masa ba, koda ya gano itace batada wani alaka dashi he’s a completely stranger t

o her kuma she will stand by it.

Gaba daya tayi wani fayau har yar rama saida tayi saboda tunani ya mata yawa,Sauri take kamar zata harde kafafunta ta nufi part din nashi, ahankali ta bude kofar tare da sanyo kafafunta a ciki, duk fitilun part din a kas

he suke alamun babu kowa a ciki wannan yasa aggaguce ta wuce kitchen ta dauko vacuum da mops ta futo dasu ta fara gyaran part, da kasa ta fara kuma babu wani dattin kirki wannan yasa ta gama cikin sauri.

Tana gamawa tayi yan goge goge, bayan ta gama ta da

uka vacuum din ta wuce sama, tunda ta fara hawa stairs dun ta rasa dalilin dayasa gabanta ke faduwa kamar ana lugude, duk a tsorace take gaba daya.

Ahankali ta sanya hannu ta bude kofar bedroom ba tare da tunanin yana ciki ko baya ciki, tadai san adaidai

irin wannan lokacin idan tazo gyara mostly baya dakin.

daga waje baka hango komai saboda dakin gaba daya duhu ya lulubeshi, sanin inda switch din fitilun suke yasa ta saki kofar ta rufe ta nufi wajen switch din, tana kaiwa wajen ta sanya hannunta a wajen

taji kamar hannun mutun a wajen, take gabanta ya wani irin fadi, zata kwala ihu yayi saurin kunna hasken, gaba daya hasken ya bade ko’ina, gabanta ya wani irin bada damm ganinshi a tsaye a gabanta,taga taga tayi zata fadi don yana kunna hasken idanunshi ya

shiga nata, yana tsaye dagashi sai towel kamarma futowanshi kenan daga wanka don ga leman ruwa na sauka a huge kirjinsa, jikinsa sai glowing and tempting yake, wallahi jintayi kamar tayi futsari abun yazo mata ba zata, fuskanshi ko babu wasa ya dubeta da

kyau sai wani kakkauda ido take kamar munafuka.

Zuciyarsa kamar zata fito tsabar bugawa da takeyi, daya sake arba da ita a karo na biyu, babu abunda zuciyarsa keyi sai tsalle, kallonta yakeyi sosai tunda ga sama har kasa, abun yana mashi kamar a mafarki,

hannunshi na jikin switch din ya kasa cirewa,tana sanye da bakin hijab fuskanta ta dan rame, kyawunta ko yana nan babu abunda ya sauya, bayajin akwai wadda yakejin komai nata na burgeshi kamar na sabeeha kodan ta kasance wani bangare na rayuwarshi, yanaji

kamar ya kamata ya rungumeta a jikinshi kozai daina jin tiririn dake tsatso masa, kokari yake sosai wajen dannewa.

Zama yayi tare da yin dogon tunani da nazarin dalilinta na nuna kamar bata sanshi ba, yanda ta dunga avoiding dinshi da yanda take shugowa d

akin da hijabi ta rufe fuskanta tana avoiding haduwa dashi, Hakan ya kara tabbatar mashi da komai,kwata kwata tunda take zuwa gyaran part din bata yarda su hada idanu ko magana batayi saboda karya ganota shiyasa ma yayi tunanin kodai she’s mute don bai tab

a ganin fuskar yarinyar dake zuwa gyaran part din ba, yadai san house maid ce kuma bawai yana basu attention bane, lokacin daya fara jin murayanta kuwa a part din nanna saida yaji wannan spark,kuma ba tun yanxu ba yakeji tana kusa dashi jikinsa na bashi ha

kan amma bai lura da hakan ba.

Bayan wannan maganar da jamilu yayi na cewa ita da mahaifiyarta aiki suke a gidan yasa shi kara tabbatar da ita ce, wannan kakkaucewar da takeyi saboda karya ganta ne donta ganshi shi, baisan dalilinta ba amma zai bita a

haka har saita fallasa kanta.

Yanda ta nuna batasan koshi waye ba zai bita a haka amma zaisata da kanta ta tona kanta.

Tundaga ranar daya ganta ta nuna bata sanshi ba kuma bata taba ganinshi ba bai sake ganin ta ba sai yanxu, boyewa ma takeyi karya ga

nta and for sure yanxu haka batayi expecting ganinshi ba.

Cikin gaggawa ta soma daidaita natsuwarta, ta fuske tare da hade rai sosai tana kauda kanta gefe tace “I’m sorry sir, bansan akwai mutun ba a cik…”

Da gatsali tayi maganar kuma abun ba karamin m

amaki ya bashi ba, don zai iya rantse wa this is not the calm and peaceful fatima daya sani, this is the other side of her da bai taba sani ba don at this point he can believe ba itace ba, amma he wants to take everything slowly, ya gama yarda da dalilinta

na nuna kamar batasan dashi ba saboda abubuwan dayayi mata ne.

Dauke idanunshi yayi bai sake kallon inda take ba ya nufi wajen bedside ya dauka remote din ac ya kashe sannan ya aje tare da juyowa tana ganin haka ta nufi hanyar futa cikin hanzari harta

sa hannunta jikin handle yayi saurin dakatar da ita “i mistake you for someone else…my apologies”

Chak ta tsaya tare da mamakin maganarsa sosai, bai gano ba? Ya yarda ba ita din bace? Wata ajiyar zuciya ta sauke jin maganar tasa and how cold he is comp

ared to jiya daya ganta.

Har ta bude kofar muryarshi ta sake dakatar da ita this time around saida taji wani iri, “stop there waya baki iznin fita? Aren’t you here to do your job? Then do it properly”

Sakin kofar tayi ta dawo jiki a mace hannunta rike da

vacuum din da abubuwan goge goge, har zuwa lokacin bata yarda ta dago ta kalleshi ba ta wani hade rai ko kallon fuskansa bata sonyi.

Yana ankare da yanayinta which make him wants to go easy on everything.

“Why are you here? Whats your job here ?” Ya t

ambayeta ba tare da ya kalleta ba

Kai tsaye tace “I’m assign to take care of this part,“

“Are you also assign to disrespect your masters?” Da sauri ta dago ta kalleshi ta rasa inda ya dosa gaba daya.

“No sir” ta bashi amsa a gadarance trying to show h

im apposite of fatiman daya sani.

Daga yanayin fuskanshi zaka gane babu wasa shima, indai har ya yarda ba itace sabeeha ba to dole zaiyi treating dinta as yar aiki,and she wouldn’t mind hakan indai har bazai gane itace ba, duk wani abu daya danganci tar

ihinta a saudi dashi ta bunne shi kuma bata fatan tonoshi, yama za ayi ta bari asan cewa ta kasance matarsa a baya lokacin da baya cikin hayyacinsa, inda ya taka ma bata isa ta taka ba no one will believe that gwara ma a tsaya a haka bata sanshi ba kwata k

wata, tunda ma bata da wata alaqa dashi ayanxu, this is for the best.

“Okay.. i have my rules and you must abide, firstly zakiyi gyaran part dinnan sau uku a rana, and you must be on standby when ever i need a job to be done asap, secondly my breakfast

lunch and dinner will be served here as early as possible, and you have to be clean as well i hate to be disgusted, thirdly don’t you dare step in here with the intention of disrespecting me” yana kaiwa nan ya dubeta don ganin yanayinta.

Kwata kwata yanay

inta bai sauya ba, saima hade rai datayi sosai chan cikin zuciyarta kuwa mamaki ya gama cikata sosai.

Gyaran murya yayi dayasa ta dan dago ta kalleshi shima ya kalleta fuskanshi ba yabi ba fallasa, “okay sir” ta amsa

“What are you standing here for? Do

your job”

Kofar ta bude ta futa tare da rufewa, tana futa ya runtse idanunshi ya budesu lokaci guda suka karade sukayi jaa sosai, kamar yau ya fara jin muryanta a kunneshi, yarinya ce dole ya bita a haka, bazai iya misalta irin shauqi da dadin da yakeji b

a da zarar ya ganta.

Baiga laifinta ba idan ta nuna bata sanshi ba don harga allah bai mata adalci ba bai mata halarci ba kwata kwata.

Bai taba tunanin it will turnout like this ba kwata kwata its time for him yayi mata halarci ya biya alkhairin datayi

masa.

Bangaren sabeeha ta rasa me zataji aranta zafi ko dadi? Tafi jin dadin haka don duk a tunanin ta ya yarda ba ita din bace, ta wani bangaren kuwa wani iri takeji ta rasa dalili.

Cikin gida ta koma ta shaidama rabi komai da abubuwan daya buqata

, rabi tace “toh shiknn tunda daman gyaran part din na hannunki”

Tana son tambayar yaushe za akawo wadda zata karbi aikin part din don kwata kwata bata son shiga bangaren nasa, saitaga kamar hakan bai dace ba.

Wannan yasa ta har harda komai ta dauka tray

din ta wuce part dinshi dasu.

Tana zuwa ta jera a dining, tana cikin yin hakan saigashi ya sauko kasan, kamshinsa ne ya bugi hancinta daya sa ta dago da sauri, yana daura agogon hannunshi, sanye yake da jallabiya fara tass, da bakin takalmi gashinsa ko

sai walqi yakeyi sosai, yana kokarin juyowa inda take ta dauke idanunta.

Smirking yayi tare da tunkarar dining din ya ja kujera ya zauna,

Bata yarda ta kalleshi ba fuskanta babu walwala kwata kwata tace “what would you like to have sir?”

“serve me anyt

hing preferably to my taste”

Sanin abunda yafi so kafin yaci komai coffee ne yasa ta deba mashi a mug tasa sugar cube biyu kawai turawa gabanshi, aynxu hakan ma ta fallasa kanta ba tare da saninta ba.

Kallon mug din yayi bai dagoba yace

“I never mentio

ned having coffee first”

Tana kokarin bude warmers kwata kwata batasan doguwar magana ta shiga tsakaninsu allah allah kawai take ta fita daga part din batama san tace

“You prefer having it first before having meal”

“How did you know?” Ya jefo mata ta

mbaya unexpectedly

Chak ta tsaya da abunda take gabanta ya wani mugun faduwa ta fara wulla idanuwa, batasan banbaramar dataso yi ba sai yanxu, “uhm????” Ya sake tambayarta yana relaxing bayanshi akan dining din tare da hade hanneyenshi kamar wanda ke que

stioning wanda ake tuhuma ya kureta da idanunshi.

This time around yanda yayi maganar clamly yayi, kuma tanajin yanda idanunsa ke yawo akanta.

“You ask for anything preferable to your taste, and I assumed you will prefer having coffee first”

Smirkin

g ya sakeyi wanda ya karama fuskanshi kyau sosai bai sake cewa komai ba, he wanted the conversation to be long saidai bayason ya bata impression din cewa ya gano ta.

Baitaba tunanin yarinya ce ba shar sai yanxu, in badan yarinta ba how can she even think

of tunanin bazai san itace ba.

Tana gama serving tabar wajen tare da hawa sama don tsaftace wajen.

Harta gama yana zaune dining ya kasa cin abunci coffee din kawai yasha, dake daga hannunta ya futo sai yaji ya fita daban, he missed yanda take kula dash

i sosai acahn saudi, everything about her is just different.

Tashi yayi daga dining din ya dawo sitting room ya zauna.

Tana gamawa da saman ta sauko kasa ta tattara abubuwan dake dining din ganin ko abunci bai taba ba sai coffee din kawai dayasha ta fara

tunanin ko bai iyacin abuncin nan din bane kauda tunanin kawia tayi ta kwashe komai ta nufi hanyar futa ba tare da takai idanunta ga sitting room ba inda yake zaune tana gab da futa Wayar shi tayi ringing yayi sauri dauka tare

dakaiwa kunnenshi “wa al

aikum salam khaal”

Chak ta tsaya jin abunda ya fada yanxu, da larabci yayi magana kuma taji komai, cikin sauri ta juyo ta kalleshi, ya kauda idanunshi kamar bai ganta ba ya cigaba da wayanshi.

Juyawa tayi ta bude kofar ta futa tana contemplating abunda k

unenta ya jiyo mata, tabbas taji yace khaal, saurin girgiza kanta tayi tana hana kanta tunanin komai, da wani khaal din yake waya? Khaal din daya mutu? Kai abundai yana neman hargitsa mata tunani.

***

Karar wayar dayayi yawa ne yasa jamilu miqewa ya za

re charging wayar sunan daya ga anyi saving da dahiru ne yasa shi daukan wayar da mamaki.

Yana kaiwa kunnenshi dahiru ya soma magana “wai wannan wani irin wulaqanci ne jamila?ya kuke neman yimin yawo da hankali ne karku nemi ku raina min hankali, tun jiya

nake kiranki bakya dauka, wallahi tallahi idan kuka nemi raina min hankali zan tona ta fashe da kowa na rantse da allah, tunda har na kwallafa rai akan yarinyar nan nima saina ci moriyarta, ki fadama uwarta, kunce min sati mai zuwa za a gama komai na gama

shiri na inata kira kuma bkya dauka, ban manta yanda kika sauyo ta ba wallahi”

Kit wayar ta dauke, jamilu gaba daya bai gane inda zancen ya dosa ba amma jin muryar namiji yasa ya wuce daki a fusace.

“Jamila jamila.. ya budo labulen dakinsu hannunsa ri

ke da wayar ta futowarta kenan daga bandaki daure da zani a kirjinta, ya dubeta yana mai mata nuni da wayar hannunsa “waye dahiru????”

Gabanta ne ya fadi ganin wayar tata a hannunshi gashi kuma yana tambayar waye dahiru, kame kame ta somayi kamar mara ga

skia “waye dahiru jamila? Karuwancin naki kika koma ban sani ba? Wacha mu’amala ce tsakanin ki dashi?”

Saurin nutsar da kanta tayi tace “ah ah wallahi haba jamilu, ya zakayi irin wannan tunanin?”

“To meya hadaki da wani gardi? Eh???”

“Dan allah ka dan s

arara kaji abunda zan fada maka,”

Wani irin ashariya ya qudundumo yace “ki fada min waye dahiru ya kiraki wajen sau biyar ina zaune a parlor, na daga naji yana kiranki da wani suna gatsai? Daman baki bar karuwancin naki ba dukda na rufa maki asiri na aure

ki?”

“Haba jamilu ya kake wannan maganar ne mara kan gado, ba kowa bane wanda zai auri yar hadiza ne fa,”

“Wanda zai auri yar hadiza? Toh uban meysa yake kiranki? Ke meya hadaki dashi?”

Shuru tayi ta rasa ansar da zata bashi, gaba daya kana ganinta kaga

mara gaskia, “haba jamilu, yanxu baka yarda dani ba?”

“Chap ana taba yarda da karuwa ne? Tsohuwar bugaggaiya ma ta bugun karshe? Ke har kin manta yanda na tsamoki ne na rufa maki asiri”

“Kai jamilu kar fa tasan kar, muka dai rufawa juna asiri, kaima fa

nasan irin rayiwar da kakeyi, yaya nawa kayi wa cikin shege? A anguwar nan amma nasan yanda nayi na rufa maka asiri mukaje aka zubar da cikin ba tare da kasani bama, yauwa ehe,”

Tsit yayi bakinsa ya mutu murus, ya wullo mata wayarta,

“Tun tuni bata aura

r da ita ba sai yanxu? Inace neman kudi take da yarinyar? Har tanada kudin aurar da ita?” Ya jefo mata tambaya

“Eh, dan uwansu ne auran gida zatayi mata, toh ay gwara da aurar da ita ma huta da nemanta da akeyi, karma ta jawo mana masifa”

Shuru dahiru

yayi kafin ya zauna kusa da ita yace “jamila nasan hadiza kawarki ce tunda tare da ganku, ni kuwa wannan yar tata anya ta hanyar sunna aka sameta kuwa ko shegiya ce don kwata kwata ban taba ganin wani daga dangin ubanta yazo ba tun tasowarta kodai itama a

gantalin ta samo ta?“

“da ubanta mana,meysa zakayi tunanin haihuwar titi ce?”

“Hmm..toh ay naga yanda ita kanta uwar keyi da yarinyar ay abun tambaya ne, ba tun yanxu ake gulmar nan ba a anguwar nan, yanda take bobboyeta kamar batasan duniya tasan da it

a kodai satota tayi?”

Shuru jamila tayi tama kasa shafa vaseline din da take, shiko jamilu kallonta yakeyi sosai ba tun yanxu yasan akwai wata kullaliya da suke boyewa ba ita da hadiza game da yarinyar nan yanxu daya daga wayar dahiru yaji maganganun da y

ake don duk a tunaninshi da jamila yake wayar baisan cewa jamilu ne ya duaka wayar ba yasashi dasa ayar tambaya.

Jamila na futa daga dakin tayi hanzarin kira dahiru, yana daga zaune ya gama fentin dakin da zaisa amarya dakanshi ma yayi, abun duniya ya m

ashi yawa kwana biyu kenan yana kiran jamila bata dauka, gashi ya kwallafa rai kamar tsohon maye, baiga yarinyar ba dake tangararren dan iska ne ji yake kamar ta gama hada komai zaisha romo kawai, tauntsu daga sama gasasshe.

Kaf kauyen nan kowa yasan dahi

ru nada cutar zamani wato HIV wannan yasa babu iyayen da suka amince da aurar da yarsu ga shi saboda karya sa mata cutar shiyasa baiyi aure ba, ta yanda aka gano kuwa shine yaran daya dunga bi yana nemansu yana shafa masu cutar.

Yan iskan da yake nema ma

sun daina bashi gudun karya shafa masu wannan yasa abun ya mashi yawa, gashi jararrabe dukda ya jeme gaba daya.

Yana ganin kiran kuwa ya miqe tsaye yana kama ta tsula “jamila jamila!!!”

“Dalla malam dakata, kai wani irin dan buhun uba ne, meysa zaka dung

a kirana haka eh? Kashe min aure kake son yi?”

“Jamila wallahi kuna wasa da qanin shaidan, na rantse da allah idan kuka sauya magana zan

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login