Showing 144001 words to 147000 words out of 338813 words

Chapter 49 - MATAR TAJ COMPLETE

dawo dashi gida monday a maidashi kamar b

oarding haka take.

Parking yayi ya kashe motarshi bayan ya kwashi duk wani abun da zai buqata, ya nufi cikin gidan, bell ya danna shuru ba a budeba, sake danna wa yayi nanma ba a bude ba, a takaice yakai wajen 20mins a tsaye, ya hade hannayenshi a kirji

nshi, yana kokarin juyawa aka budo kofar, hidaya ce tsaye cikin kayan barci ta sauko da gashinta kasa tana kallonshi yana kallonta cikin ido.

Kauda idanunshi yayi zai raba gefenta ta damqo hannunshi tace “you have d audacity ka shugo cikin gidan nan? As w

ho?”

“I have no time for this mrs hidaya” ya bata amsa kai tsaye.

“What?? Securityyyy!!! Security!!!!”

Ta doka masu kira da ihu kamar zata tsaga gidan, “how dare you, kai harka isa ka shugo gidnan nan? Zaka iya taka kafarka cikin gidan nan only idan

ya kaidin jinin ahalin gidan nan ne, as for now? I will never allow a bastard to…”

Jikinshi ne ya soma suma Idanunshi sunyi jaa tsabar bacin rai yace “enough!!!! Enough! Hidaya, you are trying my patience”

“Wow…ni kake kira sunana kai tsaye? Banga lifin

ka ba, and yanxu na kara tabbatar da kai din ba dan halal bane, probably tsintarka akayi aka kawoka gidan nan, na raineka a banza”

Yatsanahi babba yayi mata nuni dashi hannunshi na karkarwa ga securities kusan goma sun tunkaro inda suke yace “i am warning

you hidaya…don’t make me loose my patience”

“What will you do? Kanada abunda zaka iyayi ne?”

“Yes inadashi, zan tona duk sirrikanki ba komai bane a wajena, kina tunanin bansan you are behind my accident ba? You think i’m dumb? You planned it shiyasa k

ikayi insisting aranar saina fita? Don ki aywatar da abunda kikeso? I know all of that and i have all the evidence i need, boye wayana da kikayi bazai maki amafnain komai ba don i have all i need, so don’t push me if you do…..ya girgiza kai

Har zuwa lokac

in yana kallon cikin idanunta yace i promise you….you will miserable hidaya”

Yana kaiwa nan ya shige ciki.

Yanda kasan ya cire kaf ma’aunin dake rike da gangar jikinta,taj just threatened her, and dayaga yanda yake magana ta tabbatar yanada evidwnce d

in da yake ikirari, what is she waiting for? Meysa take jinkirin kawar dashi kamar yanda fadwa ta fada, she can’t allow him to step on her, these has to come to an end.

Yana shiga daki ya watsar da komai kan gado, ya soma buttoning gaban rigarshi ya fis

geta kamar wani zautacce haka ya wuce closet room yana shiga ya sauke wata ajiyar zuciya, kamshinta na shiga hancinsa ya jingina da bangon dakin, wani irin nutsuwa yakeji na shigarshi, ya dade tsaye a

wajen don nan ne confort zone dinshi, yana imaginging g

atanan tazo inda yake ta rungumoshi, perishing him and showing him how much she cares, ya ilahi wallahi he missed yarinyar nan ba kadan ba, she’s his comfort zone, ita din wani bangare ne a jikinshi.

Daman ance Baka sanin darajar abu da amfaninsa saika ra

sashi gaba daya.

Takowa yayi wajen kayanta ya bude wardrop din yana kallonsu daya bayan daya,komai neat neat, har zai rufe wardrop din idanunshi ya sauka kan laptop dinta da wayarta da khaal ya taba bata, kwata kwata bai taba lura dasu ba sai yanxu, dau

ka yayi ya fito daga closet din ya wuce daki ya aje kan gado sannan ya wuce bathroom.

Wanka yayi da ruwan zafi sosai kafin ya nado jikinshi da towel.

Sallah ya farayi sannan ya sake komawa closet room dinshi ya saka kayan barci ya fito.

Bakin gadon ya z

auna tare da jawo wayar nata da laptop din ya kunna su.

Wayar ya fara latsawa tana kawowa, yayi tsammanin zaiga pins saiyaga akasin haka, wannan ya bashi damar budewa kai tsaye ya dan dakata, to me zai duba ma acikin wayar nata?

Ya tambayi kanshi, chan

kuma ya shiga messages dinta, babu komai a wajen sai irin sms dinnan da ake turowa daily, futa yayi ya shiga contacts, nanma daga number da akayi saving da khaal sai number jamid sai wata number,

Samun kanshi yayi da daukar wayarshi yayi dialing number

a wayanshi don yasan kona wanenw number, aiko yana dialing yaga saunan mutallib ya baiyyana har call din ya shiga.

Shuru ya danyi chan kuma ya katse wayar ya shiga ya maida hankalinshi ga nata ya shiga gallery, da kyakyawar fuskarta yaci karo yayi hanzari

n shiga folder din yaga hotuna biyar ne kawai a ciki.

Baima tsaya ya kalla sauran ba wanda tayi dinnan ita kadai ya fara maida hankali ga wajen, tayi masifar kyau sosai ta sanya abaya baqa tayi rolling kanta.

Ranar ta dauka ne lokacin da zasu fita da amm

u tayi kyau sosai kamar ba itaba she’s photogenic.

Ya dade yana mata kallon kurillah sosai,don yakai wajen minti goma a haka kafin ya kifta idanunshi.

Baika lura da hannunshi dake zooming fuskanta ba yana shafawa.

Tana da kananun round hazel eyes, kwa

yar idanunta kamar irin greenish brown dinnan ne da ba kowa keda irinshi ba kuma sai an kureta da kallo ake gani, tanada cikar gira masha allah har tana neman hadewa, ga gashin sumanta daya taho gar fuskata a kwance da gashi.

Ga hanci masha allah kamar an

tsaga kara, ga ido ga dan bakinta komai nata kifkif Masha allah.

“Masha….Allah!!!!” Ya furta harzardly beneath his breath ya sauke ajiyar zuciya.

Wuce picture din yayi ya shiga wani takw gabanshi ya fadi sosai, gashi bai iya tuna sanda akayi hoton ba, d

onshi ya daukesu, ya kamata irin sosai fuskansu na kallon juna ya daukesu hoton a lokacin baima sani ba.

Next one daya shiga shi ta dauka yana daga zaune yana yin puzzle game dinshi, next one ma shine yana dariya, the other onw kuma its like a video, yay

i saurin playing video din.

“Bibi zanyi wiwi”

Da suari ta karaso batama san wayar na hanunshi ba shi kuma baisan yana video ba ta ja hannunshi suka shiga bathroom

“Bibi, wiwi zai futo, help me”

“Haba didi, kullum saina cire maka buttons? Ka dunga yi d

a kanka please”

Bubuga kafafunshi yayi kamar zai mata kuka tayi saurin duqawa gabanshi ta soma jan button din wandonshi,

Daidai wajen nan saida ya runtse idanunshi yanajin wani yanayi na shiganshi sosai, muryarta daya ji yasa ya bude ido, “toh ka tsaya n

a fita saika cire sauran kayi”

Bai saurareta ba yasa hannu daya yana kokarin zake boxers din ta arce a guje shi kuma ya aje wayar a gefe.

Daidai wajen yanda tayi gudun nan saida yasa taj dariya, kai masha allah zan iya cewa this is the first time na gans

hi yaui dariya bayan ya samu sauqi, ashe idan yayi dariya wani irin kyau yake sosai ba kadan ba ya ilahi…”

Harda wani dan cute dimple guda daya yake dashi, bawan allah ba is gone, baisan yana murmushi ba, yayi replaying video din yafi sau goma a lokaci gu

da, har wayar ta dauko saboda ba charge ya ajeta gefe.

Laptop din ya bude hoping zaiga wani abun a ciki nan ma, allah yaso itama ba password, yana budewa babu abunda yaci karo dashi sai files dinta na karatu da sauran abubuwan online school essentials.

Budesu yayi kamar mara aikin yi daya bayan daya, ya duduba yana ganin abubuwan ta da progress dinta, he can say she’s so smart gaskia.

Wani file yaci karo dashi da akayi saving da TJ, shi kadaine bai shiga ba wannan yasa ba tare da tunanin komai ba ya shi

ga kawai, yana shiga laptop din ta buqaci face id don file din ya bude ga mamakinshi kawai yaga face dinshi ya dauka file din ya bude.

He was so surprised and shocked of how is that possible,

Kallon files uku dake ciki daya img ne sauran kuma pdf ne.

Im

age din ya fara shiga take wata fuska ta bayyana, lokaci guda ya kurama screen din idanu sosai kamar zasu zazzago, nidai na kasa ganin hoton saboda expression dinshi nake kallo kawai yanda gaba daya ya sauya ya chanza lokaci guda.

Saurin fita yayi daga im

agine din ya shiga other files din, take yaci karo da abubuwan daya shafi kamfani, da yarjejeniyar da khaal yayi da hidaya, da takardun inheritance din taj, da shaidar kasancewarshi the only heir, dukdai wani abu daya danganceshi yana ciki, fita yayi ya sh

iga dayan take yaci karo da bayanan slush funds da hidaya keyi, da wasu abubuwa daya shafi kamfani da illegal abubuwan da takeyi babu avunda babu a ciki,

Taj was so shocked and surprised at the same time, me wannan keyi a laptop din yarinyar nan? How did

she come across this?

Take kuma ya tuna da magnganun khaal, “fatima itace answers din komai, fatima ce komai naka taj, itace ke protecting dinka all these while”

Sake kallon files din yayi, tabbas wannan shine abunda zai wanke khaal Gaba daya and its a

concreate evidence, now he’s left with 2 option, to save khaal or to save the company, dole yayi tunani akai dole yasan yanda zaiyi, he needs to do something.

Zama yayi yana nazari sosai, maganganun da sukayi da khaal dazu na zuwan mashi.

Gefen bedside

dinshi ya jawo ya zaro envelope dinnan da matar khaal ta bashi, tunda ya dawo bai bude ba kwata kwata ya aje a wajen sai yanxu.

Nannadewa ya somayi a hankali yana budewa……….

Cikin hanzari mutallib ya bude idanunshi jin nunfashi na tashi kadan kadan, d

aman akan couch yake kwanciya saboda khaal, miqewa yayi zaune jin nunfashin na hauhawa sosai,

Yar karar kofar daya danji ne yasashi miqewa ya kunna fitila, take haske ya bade ko’ina ya dubi kofar, ganin kamar an budeta an fita, gabanshi ne ya dan fadi j

in kara timm kamar abu ya fadi daga ciki.

Cikin sauri ya nufi dakin khaal hankali tashe, yana bude kofar yayi turus ya tsaya, gabanshi na faduwa dam dam dam ganin khaal a kasa yana shure shure, idanunshi sun fito kwala kwala jikinshi ya karade ya koma gre

en, ga jini na neman fita ta bakinshi,

Aguje mutab ya doka uwar kara, ya nufi khaal din, “innalillahi wa inna ilaiahi rajiu, khaal khaal khaal ya soma jijiga shi hankali tashe, karar dayayi yasa gangs dinnan suka tifito da bundigu da wukake, suna zuwa dak

in sukaga khaal kwance ogansu ya dora hannu aka.

“Meya faru? Meya faru oga”

“Ban sani baaaa, ku taimaka min karya mutu innalillahi wa inna ilaihi rajiun”

Jini na ambaliya ta baki ta hanci, yayi wata iriyar miqa kyaf kyaf kyaf ya sandare, ogan nan ya kur

a mashi idanu sosai, kafin ya duqa ya bangaje mutab ya janyo hannun khaal nan yaga alamun allura, kuma ko ba a fada mashi ba yaga sign and symptoms don suna yawan yiwa mutane haka idan zasu kashe ko in an sasu suyi threatening mutun, deadly injection ce “

anyi poioning blood dinshi”

A fusace mutab ya dubeshi, tare da shaqoshi, “waye zaiyi haka? Kune ko? Cin amanar mu kukayi? Eh menene amfaninku?, waye zaiyi?????????? Idan ya mutu bazan kyale ku ba dukanku”

Kama habanshi ogan yayi kamar zai balla hannun m

utallib yace “we have no time for this, he’s going to die any minute”

“Innalillahi wa inna ilaihi rajiun”



💋

BOSS LADIES WRITERS

💋



MATAR TAJ (destined with you

🩵🤍

)

Written by

Queenmarh





Book2

PAID

Chapter 88

Miqewa ogan

yayi ya futa cikin gaggawa, ko second goma baiyi ba ya dawo dakin hannunshi riqe da wata allura, yana kokarin fasawa zai saka a syringe, mutallib ya kalleshi idanunshi sunyi jaa sosai ya kama hannun ogan kamar zasuyi dambe fa, don harga allah yana zargin s

une, ko cikin yaranshi ne.

“Menene wannan din? Kamin bayanin meke faruwa dashi”

“Ka sakeni indai ba so kake ya mutu ba yanxun nan…nunfashinsa ya dauke”

Dole mutab ya sakeshi ganin khaal din baya ninfashi gaba daya.

Duqawa gang leader yayi gaban khaal c

ikin gaggawa ya jawo hannunshi ya tsira mashi allurar, yana gamawa ya soma dukan kirjinshi da karfin gaske wajen zuciyarsa, don idan zuciyarshi ta tsaya toh mutuwa kawai zaiyi

saboda allurar nantake take damaging jijiyoyin dake connecting to heart dinshi s

hiyasa ake kiranta da deadly poison.

Bugun shi yake iya karfinshi sosai, mutabb ya kasa kallon khaal din, zuciyarshi gaba daya ta tsinke ya tunkari gang leader zai ture shi yaranshi suka kama mutab din suka ririkeshi don su kansu sunsan wannan ce hanya ka

dai da zasu samu suyi mashi taimakon gaggawa don ko minti daya ya kara zqi mutu.

Haka ya dunga bugun wajen zuciyarshi iya karfinshi babu response, mutab kuka shabe shabe, sai faman runtse idanunshi yake yana kokarin dambe da yaran gang leader din.

Juyo

wa gang leader yayi ya kallesu hankali tashe yace “I can’t feel his pulse, zuciyarshi zata bugawa anytime”

Wani daga cikin yaran gang dinne ya shugo dakinsu yana haki don fitar da yayi ogan nasu ya sashi duba cctv camera da sukayi installing privately.

“Sir It’s the doctor, shine yayi snicking cikin dakin 10mins ago !!!” Shine abunda ya fara furtawa.

Mutabb ya kama kanshi kamar zaiyi hauka, “mu kaishi asibiti”

“We can’t sir, babu wani amfani don bazai….”

“Innalillahi wa inna ialaihi rajiun”

Dukda wayanshi na silence, vibration din dayaji yasashi bude idanunshi, don wayar ta dade tana vibrating babu qaqautawa,yana jingine jikin gadonshi ya rungume wani dan hoto da takarda a kirjinshi, jawo wayar yayi don tana hannunshi baima san sanda barci ya

jashi ba.

Time ya fara duba ba its past 3am, wani call din ne ya sake shugowa saida gabanshi ya fadi sosai ya bude idanun nashi tarrr tare da hanzarin picking call din.

“Tajjj tajj…sun kasheshi, sun kasheshi, sun mashi poisonous injection taj…..”

Dammm

m gaban taj ya bada a razane ya miqe tsaye har zuwa lokacin hoton nan da takardar na hannunshi.

“Innalillahi wa inna ialaihi rajiun”

Juyawa kawai yayi ya zari key din motar shi ya futa, da laptop din da wayar sabeeha na ajiye gefen gadon.

Sound din tafi

yarshi kamar zai fasa ginin dip dip dip, ko ganin gabanshi wallahi bayayi kwata kwata tsabar rudu.

Yana sanye da wata long sleeve white top da farin wando sai bathroom shoes, ko buttoning rigar baiyi ba.

Yana shiga mota ya figi motar aguje, gudu yake sos

ai na kadan ba kamar zai tashi sama.

Kokarin dialing number mutab ya sakeyi ya daga “please don’t let him die please please ku ceceshi, i need him in my life, ban cika allawarin danayi mashi ba, baiga iyalanshi ba, we need him d most, please karkacemin ya

mutu, innalillahi wa inna ialaihi rajiun, wallahi bazan yafe masu ba idan har wani abu ya samu khaal, i will destroy them wallahil azeem,”

Kamar zaiyi hawaye haka ya ke magana da karfin gaske ga gudu da yake kamar zai tashi sama.

Mutabb dayaji kamar taj

din na neman zaucewa yayi saurin cewa “taj… calm your self,”

“I will fuckingggg make demm pay for this… wallahi bazan barsu ba…”

Yana cikin magana kawai yaga haskee bauu bai ganin gabanshi…….

Gabannnnnnnnn wata katuwar truck ta taho from nowhere tayi g

aba dashi ta hanyar turashi chan irin dajin gefen highway don ba cikin gari hideout din nasu yake ba.

Ko tsawa truck din batayi ba ta kara gaba,hayaqi ya zagaye motar, gaba daya outer part din motar yayi damage ba kadan ba, tik tik tik tik haka wani sound

ya soma fita daga motar, cikin abunda baifi minti biyu da yan seconds ba motar ta tashi da wuta bal bal bal bal,innalillahi wa inna ilaihi rajiun, masifa iri iri…kai my heart is so heavy, akwai marasa imani a duniya wallahi…

Tashin hankalin da mutall

ib ya shiga yafi wanda ke gabanshi, cha yake “hello hello tajjjjj tajj..” amma shuru babu response karshe ma wayar disconnecting tayi.

“Na samu ninfashinsa….na samu ninfashinsa, yana rayeeee”

Sauke wayar mutab yayi ya tunkari inda khaal yake cikin sauri.

3:30am dot na clicking wayarta tayi ringing,tana zaune cikin daki babu wani haske sai irin inner red light dinnan, don ko fuskarta bana gani, gabanta red strong wine ne datasha wajen half, a gefe kuka wani dan tray ne na different substances akai.

Win

e glass din dake hannunta ta ajiye sannan ta daga wayar takai kunnenta, banji me akace daga chan ba kawai saita dan murmusa ta aje wayar ta cigaba da shan wine dinta tana layi.

Motar nan saida taci taci taci sosai, babu abunda yayi saura ko kadan tun ka

fin fire service su karaso, koda suka karaso kokarin tracking ko akwai mutane a ciki suka farayi cikin gaggawa, abunda suka gani ya tayar masu da hankali sosai yan forensic research suka karaso da police gaba daya aka zagaye motar.

Yanda motar ta cinye ta

ss harda dalma yasa sukayi using special forces don binciken gaggawa, abu na farko daa akayi tracking shine bomb din daya tashi da motar, don shi yayi causing wannan explosion din, sai traces din jini da forensic researchers suka samu wanda hakan ya tabbat

arda akwai mutun cikin motar tayi exploding, gaba daya basu var wajen nan ba har saida gari ya soma wayewa, akayi gathering duk wani abunda za a buqata don yin bincike.

Bincike police suma suka soma nasu, aka duba plate number motar akaga its fake plate

number, gashi motar ta kone balle a gano series dinta da inda aka sayo ta.

Bangaren forensic researchers suma haka suka fara nasu observations din, dan jinin da sukayi tracking jikin wani fabric da suke tunanin kayan wanda ke cikin motar ne, su daman dut

y dinsu don su samu identity dinshi ne nanma dai babu abunda

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login