Showing 39001 words to 42000 words out of 338813 words
kusa da ita dake facing ta taj, jiki a mace sabeeha ta ja kujerar ta zauna.
Tunda yaji abunda ammu ta fada kwata kwata bai dago ba saika maida hankalinshi da yayi ga breakfast din da yake.
Sonata kuwa ranta idan yayi dubu ya baci, ta tsani yarinyar nan
kamar ranta,ga wannan aunty din tasu da alamu she git her back, dole tasan irin takun da zatayi, su fadwa da afiya kuwa tabe baki kawai sukayi, hidaya kam ko kallon inda suke batayi ba, ita yanxu wannan yarinyar ba itace
damuwarta ba kwata kwata saboda ta
san kulallaiyar data hada bazaisa taj din yabar yarinyar ba, infact he will never accept wannan auren donma baisan cewa maid bace, bayan wannan ma tasan ita zai bama zabi idan tace a koreta bazai tsallake maganarta ba, ayanxu tana binshi a hanakli ne don k
aryayi suspecting komai.
Ahankali ta soma magana cikin muryarta mai sanyi da dadin sauraro ga natsuwa, “Sabahal khair ukty”
Ta gaishe da hidaya, tunda ta soma magana taj ya dakata da juya coffee dinda zaisha, yaune ya fara jin muryar ta a zahiri, idan
har ya tuna wani abu daya danganceta saidai yaji muryar na echoing a kunnenshi baya iya predicting.
Shuru hidaya tayi kamar bata jita ba, saida ammu tace “hidaya.. bakiji ana gaisheki ba”
Sai alokacin hidaya ta dago ta kalleta sai ta sake kauda idanun
ta daga wajen, jiki a mace sabeeha ta maida dubanta ga inda taj yake zaune, muryarta har breaking yakeyi wajen cewa “sabahal khair” ta karashe tana mai satar kallonsa, hankalinshi na kan abuncin gabansa, y
Sarai yasan dashi take yayi kamar baima san anyi
ruwanta a wajenba, gaba daya kowa kallonshi yayi don ganin reaction dinshi da response dinda zai yi ko zai kulata sai sukaga akasin haka, take hidaya ta sauke wani murmushin samun tabbacin maganarta tayi tasiri kenan, ammu dataga wulaqanci ya fara yawa tay
i saurin kama hannun sabeeha ganin tana kokarin gaishe da sauran mutanen da ke dining din har zatayi magana ta dakatar da ita, suna kallon juna ammi ta girgiza mata kai alamun tayi shuru,don haka tayi shuru bata sake cewa komai ba.
Idanunta na son sake
kallon inda yake amma tana tsoron karsu hada ido, shiko yi yayi ma kamar ba ayi ruwanta a wajenba.
As usual kullum shike gamawa don bai cika cin abunci da yawa ba musamman idan da mutane, mikewar da yayi yasa duk suka bishi da ido harma da hidaya dake zau
ne, “zanje gym” yana fadin haka ya fuce daga wajen ba tare da ya kalli kowa ba harma hidayar, sonata har zata bi bayanshi ammu ta mata wani irin mugun kallo ta koma ta zauna,tunda ya miqe harya fuce hidaya bata bar yin mamaki ba, yau taj ne ya tashi kafin
ta tashi? Why d sudden change in him? Abunda bai taba yi ba kenan, badan taga abunda yama sabeeha ba zata ce bai gamsu da maganganun da sukayi jiya ba kenan, koda ta shigo ma tayi mamakin ganinshi a dining don ta dauka maganar da sukayi zaita damunshi arai
, bama ita kadai ke mamaki ba harma dasu afiya kowa mamaki yake don sunsan baya taba tashi yabar wajen sai hidaya ta miqe tukunna,ammi kuwa daman wannan dabiar gidan datazo ta tadda ba burgeta yake ba.
Koda ya hau sama shiryawa yayi cikin kayan motaa ji
ki ya dauka duk wasu abubuwan da zai buqata ya fito kunenshi maqale da airpod, yana karasowa wajen parking lot harya shiga cikin mota sonata ta fito, ya hangota tana kokarin karasowa kamarma shirin binshi takeyi, kota kanta baibi ba yayi reverse da motarsh
i yabar wajen.
Gwiwarta a sake ta koma cikin gidan daidai nan ammu da sabeeha suka fito daga dining daman su kadai suka rage don kowa ya watse, sim sim ta wuce part din afiya kamar munafuka sabeeha ta bita da harara ba tare da ammu ta ganta ba.
“Kinga wa
nnan shegiyar, dolw ta bar gidannann, bada alkhairi suka kawota gidannan ba, bari ma kiga, inaso ki koma part dinshi yau yau dinnan ay daman achan kike zama kuka kayanki na chan ko”
Tunda ammu ta soma magana gaban sabeeha ya bada dam, itafa yanxu anything
related to him koda kuwa sunanshi aka kira saitaji wani iri a jikinta, “amma ammu ni ina ganin mubi komai a hankali, kinga yanxu bai san konu wacece ba baima tuna da konu wacece ba”
“Karki damu, dalilin da zaisa nakeson kinkoma din kenan ay, so nake ya
sandake din”
Sabeeha dai jinta take amma batajin tana da courage din tunkararshi ayanxu.
Taj ko tunda ya iso gym yana workout mind dinshi baya wajen, tunani kala kala na yawo a kunyarshi, na farko yanxu instint dinshi na bashi dalilin da yasa hidaya t
a hana TNT suyi investing a kamfani saboda ta gano shine investor din,
na biyu kuma maganar khaal ta tsaya mashi har zuwa yanxu arai,tun jiya yake wannan calculation din, major abunda yasa yakejin theres something else about maganar khaal datayi mashi
shine khaal yasan koshi waye, kuma yasan shike investing a taheel company and yasan dalilin da yasa yake investing a kamfanin saboda bayason shiga harkar business din familyn shiyasa ma yake supporting dinsu ta hanyar investing, so he can say that khaal y
asan baya son shiga business din family din.
Na biyu kuma yarinyar nan, he has come to conclusions na yanda zaiyi da ita.
Da wannan tunanin ya shafe wajen awa biyu a gym kafin ya futo ya shige motarshi, wayarshi ya latsa yayi dialing wata number ana daga
wa ya soma magana, ya dade sosai yana wayar ban samu naji me yake cew aba don yana daga cikin motar ni kuma ina daga waje harya gama kafin ya ajiye ya juya akalar motarshi, yabar wajen.
Chan bangaren hidaya itama futa tayi ta hadu da lawyer ta ya kawo m
ata takardun raba aure data buqata, daga nan ma bata tsaya ko’ina ba sai island dinta, as usual tana zuwa babu abunda ya sauya, frustration yasa ta fara kosawa, ajiye wannan mutun is useless to hwe indai bazai fada mata bunda takeson sani ba.
Haka ta da
wo gida bayan black ya bata update din abubuwan da taj din ke yi, yawan daga gym sai gida, daga nan kuma baya zuwa ko’ina, tun bayan zuwa gidan khaal da yayi so daya.
***
Budo kofar dakinsu tareeq yayi, shugowarta kenan ya biyo bayanta zuwa part din na
su, batasan cewa yana cikin gidan ba kwata kwata, babu inda bai duba ba a dakin nasu bai ganta ba wannan yasa ya fito ya nufi dakinta, yana shiga yabi ko’ina da kallo, ya dauka tana bathroom don haka ya dan jinkirta shuru bata fito ba wannan yasa ya nufi c
loset eoom dinta nan ma bai ganta ba chan ma bathroom baiji alamun saukan ruwa ba don haka ya fito kawai ya nufi kofar futa daidai nan ta fito ita kuma daga closet room, da mamaki yake kallonta itama dai tayi mamakin ganin nasa ta waske, hotunan dake hannu
nta ta ya kalla dukda baya fuskokin wanda ke ciki, “me kake buqata?”
Muryanshi a kasa kamar wani dan boyi boyinta yace, “naga shugowarki ne na shiga daki kuma ban ganki shine…”
“What do you need” ta sake jefo mashi tambaya, “kudi ne? Don nasan shi kake b
i,”
Cikin saurin ya tako inda take in a manipulativeway ya soma magana “no babe, ba kudi bane”
“Then menene?” Ta sake jefo mashi tambaya.
“Babe trust me, Kinsan nace maki i will do anything for you ko?, nasan me kike so, kuma zan taimaka maki don ganin
kin samu abund akike so, kalla kiga”
Ya bude wayarshi yana nuna mata wani hito, hidaya ce zata shiga cruise boat dinta,
“Akwai wani aboki na dake aiki da jiragen ruwa a marina, private boat driver ne,akwai ranar da mukayi waya dashi yake fada min cewa
yana yawan ganin hidaya ta yanda ya santa kuwa saboda,…..”
“Just go straight to the point” fadwa ta dakatar dashi son wannan surutan nashi na banza ne baya adding up kwata kwata, “shine ya tura min hoton nan,babe ina ganin kamar ukty is up to something ya
ce min kusan duk end of the month take zuwa nan, sannan akwai kishin kishin da yaji kamar tana da wani private island, daga mutanen dake kaita da waenda ke mata aiki gaba daya looks suspicious.
Saida ya gama tass ta soma magana “kana bin abokanan useles
s abokananka na street life djn da kayi kana fada masu where youre married into ko? First of all why are you telling me this? Kanason hadani da yar uwata ne? Idan tana yin wani abu ni menene ruwa na a ciki, dont play silly games with me”
Tana kaiwa nan ta
fuce ta barshi taaye saqe, sai kawai yayi murmushi, dake tantirin dan iska ne shima, “ni zaki rainama hankali, kina tunanin bansan kudirinki ba” yana kaiwa nan ya juya har zai futa ya dan dakata yaba kallon closet room dinda ta fito daga ciki, tabbas daga
ciki ta futo kuma lokacin da ya shiga ciki babu kowa a ciki, kasa wrapping kanshi kawia yayi yace “hmm,”yanaji a ranshi shes hiding something.
Yauma bayan futar taj ta wuce dakin nasa ta gyara shi fess fess, ta wanke bathroom dinshi, harda kitchen da
sitting room dinshi da yayi kura ta gyagyara ta kunna ac kafin ta fuce daga part din zuwa dakin ta, bata sake futowa ba tayi zamanta achan.
Misalin wajen karfe tara daidai ammu ta taso sabeeha a gaba, gaba daya hankalinta a tashe yake tsabar tsoro, a b
akin kofa ammu ta tsaya tana mai kallonta, ganin gaba daya ta tsure yasa ammi tace “karkiji tsoro kinji, Bazai maki komai ba kinji” remember our plan?
Girgiza mata kai kawai tayi, ammu ta juya tabar wajen ita kuma ta tsaya qiqam a bakin kofar kamar an das
a ta, da kyar ta iya sa hannu ta bude kofar, a tunaninta ko yana cikin bedroom, tana rufo kofar ta juyo gabanta ya bada wani dam hartana yin baya kamar zata fadi saboda lokaci guda idanunsu ya shige cikin na juna,take bakinta ya soma motsawa tayi saurin sa
uke nata idon saboda yanda ya cika mata idanu da kwarjini, yana zaune a sitting room yayi relaxing bayanshi akan kujera, sanye yake da wata hoodie da gajeran wando da bai rufe thigh dinshi ba, muscles dinshi sunyi piling rudu rudu,kamar wanda ke jiran zuwa
nta haka yayi zaman, kuma zuwanshi kenan sutting room achan daki ya rasa abubsa zaiyi shine ya dawo
parlor ya danyi wayoyi da mutanenshu dake chan london bayan ya gama dasu ya kafama tv idanu yana kallo, yana tuna wasu moment, a daidai lokacin kuma ta shug
o dakin maido da dubanshi da zaiyi ga kofar kuwa take idanunshi ya sauka ciki nata, yana kokarin tun ma inda ya taba ganin fuskarta, tabbas yarinyar daya gani ce a asibiti, kuma ya gane itace wadda ta shugo part dinshi ranar da light ya dauke, aranshi yace
“bingo, so wannan ce yarinyar kenan, wanan yar abar?,“
Bin fuskanta yayi da kallo daga samanta har kasa fuskanshi na nan yanda take babu alamun fara’a kwata kwata sai annuri kawai da yakeda,
Take ya tuna dalilen da hidaya ta fada na aura mashi ita da k
haal yayi ne, abubuwan dake ranshi yasa na kasa inda ya dosa,shi kanshi ya rasa a wani matsayi zai bar yarinyar,? Yana kallon abun kamar a film, sabeeha baiwar allah yanda kasan an dasa ta taqi motsawa kwata kwata, tana jin idnaunshi na yawo akanta, tana n
an tsaye kawai aka budo kofar aka shugo, sonata na hangota tsaye taji gaba daya duniyar ta mata wani irin daci, kishi, haushi, tsana duk babu wanda bai darsu a zuciyarta ba. Cije lebe kawai tayi tana raya abubuwa aranta sai kawai ta suake wani murmushi ta
wuce ta gaban sabeeha tana juya duwaiwuka, kamar kullum dai babu kayan arziki a jikinta, takowa tayi har inda yake ta zauna a gefensa tana kashe murya tace “hey zaddy”
Ko kallon ind atake baiba idanunshi na kan tv, tunda ya duake ido daga kan sabeeha ya m
aida tv bai sake kallonta ba, haka zalika baice mata ci kanki ba, baima damu da sanin meya kawota ba as far as he knows baisan da mutun a wajen ba tunda batayi sallama ba.
sonata dataga kamar yana neman dizgata gaban yarinyar nan kuma tana son ta kunsa
mata saboda yanxu tasan ko kallon inda take bazaiyiba, ada ma don taga yana sa matsalar kai ne shiyasa take da iko dashi amma ayanxu yana da iko akan karan kansa,no one is responsible for him, kuma tasan wannan dai maid dinnan dai can never be on his leagu
e, yafi karfinta nesa ba kusa ba, ko kasa daya bata isa ta taka dashi ba.
Sabeeha kuwa tun shugowar sonata ta hade rai sosai, taoron nata ma ya kau, saima ta manta lafiyar taj din lau ganin sonata na tunkarar inda yake.
Sonata dataga sabeeha ta kafes
u da idanu, wannan yasa ta dora hannunta kan lap dinshi ta sake kashe murya tace “babe, me maid dinnan keyi anan? Wani abu zata maka ne? Dont worry i can do it for you zaka iya sallamarta”
Sai a lokacin ya dauke idnaunshi daga kan tv ya maida kan hannun s
onata dake kan lap dinshi tana yawo dashi kan fatarshi,”get your filthy hands of me” ya fada yanda dagashi sai ita ne zasu ji, tana jin harsh tone din da yayi magana dashi tayi saurin dauke hannunta ya miqe yabar parlor ma gaba daya, sonata ma ta bishi a b
aya tana murmushin yaqe duk dan ta kunsawa sabeeha, sabeeha kuwa taga duk abund aya wakana a wajen sai taji wani irin aranta, daman tayi expecting haka, bai tuba ta ba baima san ko ita wacece ba, gashi dai a gabanta amma tana ji ya mata nisa, kafarta har n
auyi take mata, kamar sata juya ta tsaya tunawa da maganganun da sukayi da ammu,dole ta tsaya, dole ta dawo nan saboda ta hanyar nan ne kawai zata samu ya tunata har ya yarda da ita.
Tana nan tsaye sonata ta futo rai a bace, korarta yayi kiri kiri kamarma
kyamarta yake da zarar ta tunkaroshi, plans dinta will not succeed idan har bata samu kanshi ba, dole ne ma tasan yanda zatayi don ta sameshi don wannan ce hanya kadai da zaisa ta sake shugowa rayiwarshi tun bayan
lokacin daya gano tana cheating dinshi t
a kasa samun wanda zai maye gurbinshi a zuciyarta, abunda yafi damunta kuma take dana sani shine rashin samun kanshi datayi a baya, duk yanda taso tayi seducing dinshi yaqi falling, yana da wata taurarriyar zuciya, tana mamakin yan uwansa da suke mashi wan
i gani gani, basu san koshi waye ba, bata taba haduwa da mutunminda ya iya takunshi ba kamar taj.
tana karasowa inda sabeeha take ta kalleta, har ta fidda bacin ranta a fili ta tuna wani avu saita boye ta soma magana kamar haka, “ wow wow wow…i though
t kince ke matarshi ce, ya akayi bai tuna dake ba? Hahaha Listen bari nayi maki clearing kanki ke matarshi ce a lokacin da hankalinshi baya jikinshi sannan kwakwalrshi ta yara, Yanxu kuwa yafi karfin ki, inbanda karfun hali irin na talaka, ungrateful peopl
e how can you even think of your self as his wife, you’re nothing but his maid Just a maid, and as you can see now I’m his first love, your title as his wife is just a name, he will never accept you bitch”
Tana kaiwa nan ta kyalkyale da dariya tabar wajen
, sabeeha kuwa tunda ta fara magana harta gama jikinta yayi sanyi sosai.
Ta dade a tsaye har kafarta ya soma mata zafi kafin ta wuce sitting room ta zauna a kasa.
Chan bangaren taj yana shiga daki sonata ta biyoshi a baya, gaba daya ganinta ma baya son
yi don gazanta yake gani da zarar ya kalleta,
Kallota daya tsaya yi yasa ta fara tunanin ko tayi attrating dinshi ne wannan yasa ta fara kokarin shafa shi, rai a bace ya kora mata ta fito daga bedroom din rai a bace bayan ta bashi hakuri, cike lebe kawai
ta dunga yi abunda take so kamar zai mata wuyar samu….
Tana futa ya shiga bathroom yayi wanka ya fito ya saka kayan barci sannan yabi lafiyar gado abunshi..
Asuba nayi ya farka, daman time nayi yake bude idanunshi, tashi yayi zaune kafin ya miqe ya
shige bathroom ya dauro alwala, dayake baya son yawan haske dakin nashi is very dim sai hasken bedside lamp,daman wuraren wajen karfe 5:50 ne,yana fitowa ya shiga closet ya saka jallabiya sannan ya futo ya hau kan carpwt din sallah, saida yayi raka’a tainu
l fijir kafin ya tada kabbarar sallar fajir, bayja yabsallame ya dade sosai a zaune kar ya soma kulle idanunshi, karar bude kofa da yaji yasa ya maida idanunshi direct zuwa wajen, ahankali ta sako kanta cikin dakin tana duban wajen gadonshi tana fatan alla
h yasa bai tashi ba, da yake tasan baya tashi a daidai wannan loakcin lokacin da bashi da lafiya sai tayi tunanin habit dinshi ne, kwata kwata batasan cewa ya tashi ba harta wuce ta gefen ind ayake zaune ta shige bathroom ta rufo, alwala ta dauro bayan tay
i easing kanta sannan ta futo ta shiga closet wajen inda kayanta yake ta zaro hijab ta saka, sannan ta futo, sai a lokacin ya gane ashe kayanta nw a cikin closet room dinshi kenan harma da towel da panties din da ya gani wanda yasa aka zubar dasu daga bath
room dinshi, yana kallonta ta bude kofa ta fuce saga bedroom din sannan ta karo kofar, sai a lokacin ya