Showing 195001 words to 198000 words out of 338813 words

Chapter 66 - MATAR TAJ COMPLETE

da kananun shekarunki bai kamata ace har kinada urge din daukan abunda ba naki ba”

Bakinta na karkarwa ta soma magana, “wal..lahi bani na dauka ba ban taba daukan abunda ba nawa ba, ba halina bane”

“Maya zata maki karya ne? Ya akayi yazo

dakinku?, ba sata kadai ba har karya ma haramunne”

Sauke kanta kasa tayi a ranta tama daina tunanin kare kanta, to wama zai yarda? Wanda ta tsugunna ta haifeta ma bata yarda da ita ba balle su.

“Kiyi hakuri hajiya”

Kofar dakin su rabi aka budo rabin ce

ta futo, tana ganin bahijja tace “ina kwana hajiya,”

“Lafiya lau rabi, ta biki dakinku, naga kamar anan waje ta kwana” tana fadin haka ta juya ta barsu tsaye.

Rabi ta kalli sabeeha tace “shugo fatima”

Shugowa tayi rabi ta tambayeta meysa ta kwana waje

nan ta shiada mata kofan dakinsu ne a rufe.

Tausayinta sosai rabi taji, duk laifun da tayi baici ace hadiza ta barta ta kwana a waje ba tana matsayin mace kuma yarinya, kai sha’anin hadiza sai Allah.

Yanda takema yarta kamar ba wanda ta haifeta ba, idan

akace yar kishiyarta ce zata yarda.

10am daidai kowa yazo sallama da bahijja, anty fadila tun wajen 8 tazo part din anne, kusan ma gaba daya sukayi breakfast.

Maya ko bata tashi koke koke ba saida taga da gaske mummy nata tafiya zatayi.

Gaba daya fut

owa sukayi aka rakota bakin mota, anne bata samu futowa ba saboda kafa, sai anty fadila da nanna da maya ne kawai da zasu rakata airport.

Maya na kuka haka mummy nata ta tafi.

Fitowa hadiza tayi cikin shiri ta jawo jakar kayan sabeeha data tattara, bat

a tsaya ko’ina ba sai kitchen taba zuwa ta tadda su bilki na wanke wanken plates da akayi break dasu.

“Bilki Ina sabeehaa??”

“Tana dakin rabi”

Tana jin haka ta juya zuwa dakin rabi, ko kwankwasa bata yi ba bude tare da afka kai ciki, kamar an jehota ha

ka sabeeha dake zaune da abunci gabata ta kasa ci ta ganta.

“Tashi ki fito munafukaaa!!!” Ta daka mata tsawa.

Hankali a tashe sabeeha ta miqe, hadizq ta futo waje ta bita a baya har tana tuntube.

Hanyar main entrance tabi suka hau sama zuwa part din a

nne, suna isowa hadiza ta kwankwasa tare da neman iso.

Rabi ta bude masu kofa suka shugo suka zauna a parlorn a kasa.

Futowar anne yasa hadiza gyara zama harda kwalla.

Zama anne tayi tana kallonsu “lafiya dau hadiza da safiyar nan?”

“Ba lafiya ba hajiy

a” ta dan dakata harda share hawaye, “wallahi bansan cewa yarinyar nan sata ta koyo ba dana turata aikatau saudiyya, na mata tarbiyya mai kyau ta watsar allah kadai yasan irin ta’asar datayi achan, dan girman allah kuyi hkuri yau zan maidata garin dangin u

banta”

Duban sabeeha anne tayi kafin ta kalli hadizar, “kin zaunar da ita kin bunciki itace tayi satar da kanta?”

Shuru hadiza tayi ta rasa answer da zata bata, rabi dake tsaye tana jinsu, duk abund aya faru saida ta fada ma anne da yanda hadizar tabar s

abeehar ta kwana a kofar dakinsu, kuma dazu data zauna a dakinta cikin lumana ta tambayeta meya faru, sabeehar ta fada mata iya gaskiyarta, wallahi harga allah duk wanda ya zauja yaji batun abunda sabeehar ta fada zai gane akwai kulalliya a cikin ala’amri

n, na farko dai ya akayi maya tasan sarkan na dakinsu harta iya fiddota, duka gidan akwai yan aiki kamar sabeehar kuma akwai chances din sune

suka dauka, cikin yaran ma akwai wadda tayi gyaran dakin, ita ba ace itace ta dauka ba sai sabeeha?, abun akwai

tambaya a almarin.

Ganin hadiza tayi shuru ta kasa cewa komai yasa anne cewa “ke karaso nan”

Ta rarrafa ta karaso wajen anne, kallon cikin idanunta anne tayi tace “ke koka dauka? Fada kin da bakinki”

“Wallahi bani na dauka ba, kayan da akace na kwaso

na wanke su kawai na dauka na wanke, ban taba yin sata ba,”

“Kinsan wadda ta dauka ta saka a dakinku?” Ta sake tambayarta

Shuru sabeehar tayi wannan ya tabbatar ma da anne ba yarinyar ce ta dauka ba, kuma sai taji ta kara yarda da yarinyar.

“Rabi jeki k

ira mun maya, ke kuka hadiza Babu inda zaki maidata tana karatu, kuje kawai”

Hankalin hadiza ne ya tashi, badai anne ta gano maya ce ta dauka bangle dinnan ba ta qala ma sabeeha,don sarai hadiza tasan maya ce ta kawo abun hannun nan, don lokacin data shug

o dakinsu tana kallonta tasan batada gaskia a lokacin amma tayi shuru batace komai ba, gudun kar ayima mayan fada ko a gano ta, ta hanyr nan ne kawai zatayi gaining trust din mayar.

Suna fita hadiza ta kasa sukuni,chan sama kuwa anne datasa a kira maya, d

aga tambayoyin data mata ba’aje ko’ina ba ta gano gaskiya, as always itafa ba a ha’intar kowa a gabanta wannan yasa tayi ma mayar warning kan cewa idan ta sake ta sake irin wannan zata saba mata sosai ba kadan ba, and she will punish her.

Weekly allowance

da take basu ta yanke na mayar sannan ta sata dole ta kira mamanta ta fada mata gaskia.

Ko sama da kasa zata hade bazatayi hakan ba, allowance ko da aka hanata tanada hanyoyin samun su daban daban, tsakanin shekaran jiya da jiya yarinya kankanuwa tana sh

irin haddasa fitina, tunda mamanta tazo babu abunda take fada sai an tsaneta ba a sonta anne bata qaunarta, ba a janta jiki, har bahijja na tunkarar anne da maganar.

Maya na shiga dakinta ta kudiri aniyar saita illata sabeeha, ta tsaneta ta tsaneta kama

r ranta, duk duniya batajin akwai dan adam data tsana sama da sabeeha haka kawai bata mata komai ba.

Duk mai sauraro idan ya dubi hakan da kyau zai gane cewa ba komai ne kesa maya jin tsanar sabeeha ba saidan ganin ta fita da komai, hasalima itace take ki

shi da ita, ta futa kyau, ta fita basira, uwa uba hankali ga girmama dana gaba, school dinsu ko kowa son kawance yake da ita musamman a department dinsu sabeehar, wannan yasa maya ta tsanaeta kawai. Babu yanda za ayi yar aiki ta fita da komai.

After

few weeks…

Tahudeen dai ya zama dan gida Masha allah, su abal an koma school, sufyan ma da matarshi sun koma kasar da yake aiki achan.

Tsakaninsa da mahaifiyarsa kuwa wani irin kusanci ne mai karfi tsakaninsu.

Anne ko data maidashi kamar abokin shawara

r ta duk wani abu daya danganci kasuwancin su sakashi take a ciki, yanxu haka ma tace ya dunga zuwa don har an bashi office achan.

Har zuwa lokacin abunda ya shafi rashin lafiyarta babu wanda ya sani saishi kadai, kuma baiyi sake da zancen ba ya tsaya k

an gaba dukda ta nemi karya fada ma mahaifiyarsa.

Bangaren anty fadila ko har ya saba da zuwa cin tuwo, baya gajiya dacin signature tuwon shinkafanta da miyan zogale.

Da farko idan an kawo mashi lunch part dinshi saiyaqi cin na bangaren anne saidai azo

a kwashe warmers din, da anne ta lura da yafi son girkin fadila wannan yasa ake mashi.

Da anty fadila ta gaka take kiranshi a waya yazo yaci.

Maya duk yanda zatayi ta samu chan din haduwa dashi bata wasa da wannan, breakfast ko baya wuceta, duk sanda ya

yi deciding yayi a bangaren nanna kuwa ji take kamar tayi kuka, bahijja ko duk tighness din aikinta saita nemi lokaci everyday ta kira maya taji ya take.

Sun cigaba da zuwa school gaba daya yanda suka saba saidai an samu sauyi daga wajen maya data daina

kula laila ma saboda har zuwa lokacin haushinta takeji don ta fadi abund aya faru ranar da suka tafi suka barta a school, wai a cewarta tabi bayan yayanta da sabeeha.

Duk hkurin da laila ta dunga bata amma kiff taki kulata, ta daina zuwa part dinsu ma ga

ba daya sai bangaren anty laila.

Achan saudi ko abubuwa da dama sun faru a wannan kwanakin, tundaga ranar da jamid yayi visiting dinta bai sake komawa ba, gashi batasan meke faruwa ba, shin dabta na ciki. Qoshin lpy ko akasin haka.

Akwai ranar juma’a d

a afiya ta dawo kasar daga yawace yawacenta, duk abubuwan nan da suka faru kwata kwata bata sani ba saida ta dawo.

Koda taje gida kiri kiri fadwa tayi brainwashing dinta, ta zuzugata sannan ta fayyace mata cewa hidaya kanta ta sani kawai kuma dole su hada

hannu don ganin sun tabbatr bata futo ba, dama chan itama afiyar akwai son abun duniya akanta wannan yasa taji tanason irin daukakar da hidayar takeda ta hanasu suma su samu, wannan yasa ta amince in support of fadw ata karba taheel ita kuma saita zama ma

biyarta.

Fadwa batasha wahalar amfani da afiya ba don ganin ta samun abunda takeso, tana samu kuwa ta futo mata da true color dinta.

A Ranar bidding za a saka taheel company a kasuwa afiya ta gano shirin fadwa, fadwa ko saida tasan yanda tayi ta rufe b

akinta, ta hanyar threatening dinta don itace sanadiyar mutuwar wata maid da suka sa ta zubama taj poison.

Afiya tayi understimeting fadwa sosai, sai a lokacin ta tabbatar fadwa maqira ce ta karshe,

Duk san abun duniyar afiya bazata taba son kamfaninsu

ya tafi a banza haka ba, don legacy dinsu ne.

Gaba daya komai fadwa tayi legalizing ya zama nata hatta gidajen su gaba daya duk wani propety dake karkashin sunan hidaya.

Neman khaal ko har yanxu bata fasa yinshi ba, dole ma ta nemoshi a duk inda yake sa

boda kar asirinta ya tonu.

Hidaya ko zatasan duk ya da tayi bata futo ba, batason kashe ta yanxu don saitaga ta zama miserable.

Wanda ya sauke barad ko ta gane mutallib,don ranar da tareeq yazo ya kawo masu hotunan sabeeha da mutallib da recordings din m

aganr su ta gane shine driver, shika tasa a nemoshi a duk inda yake.

Abdul basit da fadwa burinsu ya gama cika, sun tarwatsa wannan ahali, hidaya will rot in jail don an saka trial dinta, kotu zata yanke hukunci kawai base on buncike da akayi.

Kuma har z

uwa lokacin babu wanda ya tsaya mata kuma batayi making any move ba.

Deeda hospital nigeria.

Yana tsaye a asibiti wayanshi yayi ringing har sau biyu baima sani ba, futowa yayi inda yasan babu hayaniya ya daga wayar.

Yana kaiwa kunnashi yayi sallam

a nanna ta amsa.

“Ina kaje ne taj? Hamad yace kun fita tare da anne”

Shuru yayi bayason yi mata karya kwata kwata saboda hankalinta zai iya tashi sosai idan taji zancen turmo din anne.

“Kayi shuru?”

“Munzo asibiti ne,?”

“Subhanallah waye babu lafiya?

Anne ne?”

“No lafiya lau oummi, ki kwnatar da hankalinki,”

Sauke ajiyar zuciya tayi tace “yaushe zaku dawo”

“In an hour insha allah” ya bata amsa kafin suyi sallama.

Komawa yayi treatment room din da ake treating anne, traetment din na dauka awa biyu.

Ana gamawa suka wuce gida.

Shi da kanshi ya taimaka ma anne har zuwa bedrom dinta ta saka mashi albarka kafin ya sake futa.

Motanshi ya shiga tare da dialing number salim yana dagawa ya Shaida mashi ya tura masa lokacin din inda yake yana nan tafe? Y

ana turawa kuwa ya kunna motar ya futa.

Bai tsaya ko’ina ba sai agency din daya fada mashi, yana zuwa ya fada masu abunda yake buqata.

Da sallam laila ta shugo part din anne hannunta rike da tray na abunci, maya dake zaune tana latsa waya ta dira kafa

daya kan daya tana mata kallo daya ta dauke idanunta itama ta kauda kanta.

Hanyar kitcwhn ta nufa tayi sallama tana ganin rabi tace “sannu da aiki”

“Yauwa laila, inq wuni ya karatu”

“Alhamdulillah, daman mami ce tace na kawo lunch din uncle taj, tun da

zu aka gama”

Karba rabi tayi tace “toh bari akai bangaren nanna”

Bilki dake goge goge tayi saurin cewa “anty rabi kawo nakai saman”

Wani irin kallo rabi ta mata ba tun yanxu ba ta lura da shirman da sukeyi ita da basira dayar yar aikin, idan an turasu g

yaran part dinshi har rige rigen zuwa sukeyi, “wazai maki aikin? Ko nace maki bazan iya kaiwa bane dakaina”

Kama kanta tayi ta cigaba da goge gogen basu lura da shugowar maya ba kwata data dade da tsayuwa a wajen.

Laila ta juya ta futa avunta, maya ta da

uka zata mata magana sai taga akasin haka, itama juyawa tayi har zata futa ta dakata “abuncin waye ta kawo wannan?”

“Na kawunku ne,“

Smriking maya tayi tace “kawo”

Kallonta tayi da mamaki kafin ta bata tray din ta futa dashi.

A maimakon takai sama part

din anne saita wuce part dinshi, ba tun yanxu ba take son zuwa amma bata samu dalili ba, kowacce smart door ta gidan anyi setting pin din shiga 1234 wannan yasa batasha wahalar budewa ba tasa kai ciki.

Tundaga sitting room take jin kamshinsa mai shegen d

adi, ko’ina fess fess kamar babu wanda ke rayuwa a ciki, well organised.

Aje tray din tayi a dining kafin ta fara zagaye ko’ina na cikin apartment din har zuwa bedroom dinshi.

Batayi tunanin yana nan ko baya nan ba ta bude kofar kai tsaye.

Parking y

ayi bai kashe motar ba karar ac na tashi, bude wayanshi yayi ya shiga pictures din sabeeha yana scrolling, duk bunciken da yakeyi ya kasa gano inda take, baisan nigeria komai namu sai a hankali ba yanxu haka qila illegally aka shigar da ita kamfanin da suk

a dauketa suka kaita kasar waje aiki, duk wani reasonable waje yaje manya manyan agencies daban daban amma babu record dinta ko mai kama da ita ma.

Jiki a mace ya kashe motar tare da futowa, a gajiye yake gaba daya yau ko lunch bai yiba, suna dawowa daga

asibiti ya futa.

Part dinshi ya wuce direct yana bude kofar yasa kai ciki, bai tsaya ko’ina ba sai sama ya sanya hannunshi kan door knob yaji kofar a bude.

Da mamaki ya karasa bude kofar,ya shiga daga ciki sannan yabi ko’ina da kallo.

Wayanshi da key di

n motarshi ya aje kan bedside kafin ya nufi walk-in closet.

“Excuse me!!”

Cikin sauri ta juyo da turaren shi a hannunta saura qiris ma ya fadi, yanda yake kallonta haka take kallonsa, murmushi ta kirkiro tare da aje turaren nashi tace “good afternoon unc

le taj, I’m sorry for encroaching without your consent, daman na kawo maka lunch ne”

Hade ranshi yayi lokaci guda, bayason ana invading privacy dinshi, ba kowa yakeson yana taba mashi abunda ya shafesa ba.

Ko gyaran part dinshi da ake zuwa yi yana daur

ewa ne kawai amma ba kowa yakeson yana ta’ammali dashi ba.

“Anything else? Idan babu Zaki iya futa” ya fada kai tsaye, yanda yayı magana kamar yana cikin bacin rai,

Juyawa tayi zata futa jiki a mace kafin ta bude kofar ya dakatar da ita “i don’t apprec

iate invading of my privacy okay?”

“Girgiza kai tayi cikin ladabi kamar ba maya ba ta futa.

Tana futa ya sauke ajiyar zuciya tare da furzar da iska, ya rasa me ya bata mashi rai lokaci guda.



💋

BOSS LADIES WRITERS

💋



MATAR TAJ (destined wit

h you

🩵



🤍

)

Written by

Queenmarh





Book2

PAID

Chapter 98

After 2 weeks..

Cikin sati biyun nan taj bai samu sukuni ba, duk wani registered agencies da ake kai yan aiki saida salim ya nemo masa sukaje neman ta, amma kwata kwata babu mai

kamaninta a record dinsu, dukda haka baiyi giving up ba.

Shidai salim baisan dalilinsa na neman wadda yake nema ba don bai fada mashi ba amma ganin yanda ya dage sosai yasan cewa yarinyar is very important to him.

Amma me zaisa mai kudi kamarshi yana ne

man yar aiki? Anan nigeria? Ya tuna da lokacij daya taba tambayarshi meya kawoshi Nigeria ya shaida mashi its something personally important.

Fada mashi da babanshi yayi cewa taj din is someone that is very important to their business yasashi dagewa don n

eman yarinyar.

Yau ne last day of the semester, wanda ya kasance ranar da zasu gama last paper na exams dinsu.

Sabeeha tunda suka fara exams ta kebanci kanta da komai, da duk wani abu da zai jawo mata fitina da maya.

Tunda taga kiri kiri mayar ta ts

aneta don tundaga lokacin datayi mata sharrin sata ta gane binta take da sharrin.

abun da sabeeha bata taba expecting ba shine anne data yarda cewa ba itace tayi satan ba, dukda bata fadi cewa maya ce tayi mata sharrin ba, da farko dataga reaction din mam

an maya da yanda ta yarda lokaci guda kan cewa itace tayi sata saiyata jin kowa ma yarda da hakan zaiyi, saitaga akasin haka

Wannan yasa ta kudurci duk avubda zai faru bazata taba bari tayi abun da zaisa anne ta zama disappointed da ita ba.

Misalin waj

en karfe biyar na yamma hamad yazo ya daukesu daga school, gaba dayansu daga yanda suka fito zaka gane wxams din ta jijiga su, hamad ya tambayesu how was the exam laila ce kawia ta iya amsa shi.

Yana tuki ya juyo ya kalli sabeeha ganin yanda ta rakube tay

i shuru, ba tun yanxu ba ya lura gaba daya ta chanza, yanda take ada yanxu dukta daina, abunda ke hadashi da ita gaisuwa ne kawai daga haka bata sake cewa komai, she’s trying to be invisible a gaban su gaba dayansu, daman don hamad na tsaya mata ne yasa ma

ya ke jin haushi ita da ba kowan kowa ba.

Wannan abu na damunshi sosai ta dawo yanda ya fara saninta, babu walwala babu fara’a.

“Fatima how was your exam?”

Ya jefo mata tambaya,shuru bahu response saida ya sake cewa “fatimaa!”

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login