Showing 69001 words to 72000 words out of 338813 words
din zai amfanemu gaba dayanmu.”
Badan taso ba taja kujera ta zauna, tana zama yaronahi ya zagayo inda take ya ajiye mata proposal paper dinsu, kafin ya koma wajen oganshi, yana komawa abdul basit
ya bashi damar futa, yana gab da futa ya kallo nata secretary din, wannan yasa ya buqaci ta bashi damar futa shima, batace komai ba ta girgiza mashi kai ya bi bayan dayan suka fuce suka barsu su biyu a zaune.
Tunda ta zauna yake kallon fuskarta yana murmu
shi, wani irin dadi yake ji sosai ganinta da yayi kawai, saita tuno mashi da fuskar da bazai taba manta da ita ba kaf duniya, fsukar datayi sanadiyar arzikinsa, mace mai babban matsayi a zuciyarshi.
Tunda ta zauna akan kujera take bin proposal din dake
gabanta da kallo,
“Zan baki power, zan baki duk Abunda kikeso, kudi..arziki..power..”
“Hahahaha.. ta kece da dariya vatama san lokacin da dariyar ta kubce mata ba..” what a joke?”
“You have all the time for your self, everything is clear and simply, I
’m giving you power, ki zauna kiyi tunani akai, i have no bad intentions on this, i want you to join hand with us, zakiyi duk abunda kikeso da kamfanin,this is only chance for you to save your company...bayan wata biyar zaki iya tarminating proposal din”
“Why are you doing this? Why does it have to be from you? Kana tunanin zan taba yarda dakai? You our biggest competitor, duk wani trick and snitchy dirty works din da kakeyi don gannin kamfanina ya lalace na sani, now this? You want me to believe this? Why
? Give me a reason to believe this”
Mikewa yayi taaye fuskanshi dauke da murmushi, gadararta da rashin taoronta yana burgeshi kuma shike tuna mashi da mahaifiyarta, “do you really need a reason?”
“Yes”
Wata iriyar dariya yayi kafin ya sake kallonta ciki
n ido yace “saboda dalilin dayasa kikeson kamfanin ya zamo naki ke kadai…. I dont have to go into details, inason kije kiyi tunani akai…kamar yanda nace its a win win for you only.. babu abunda zanyi gaining a cikin wannan, after 5months zaki iya tarminati
ng proposal dinnan.. “ yana kaiwa nan ya tunkari hanyar futa daga wajen ta dakatar dashi..
“Meysa zakayi hakan? Saboda me?”
Dariya kawai yayi yana mai sake juyowa ya kalleta sai kawai ya girgiza kai ya fuce.
Tund aya fuce daga wajen ya barta cikin zulum
i da tunani, ta kasa wrapping kanta gaba daya tama rasa irin tunanin da zatayi, har secrwtary dinta yaso, saida ya kira sunanta tunkunna ta dawo daga dogon nazarin da ta fada kafin ta fuce daga wajen, “ma’am… sunyi mana reserving 5star hotel dinnan”
Shuru
tayi tana sauraron shi gaba daya kanta ya gama kullewa da kyar ta samu secrwtary din ya karba masu keys ya rakata har zuwa dakinta sannan ya mata sallama.
Tunda ta shugo dakin take tunani, gaban tafkekn windown dakin ta nufa tana kallon wajen compund din
hotel din.
“saboda dalilin dayasa kikeson kamfanin ya zamo naki ke kadai….”
Wannan kalma tashi ta tsaya mata arai, gashi tana cikin tight position, dole ta nemi supproting hand, she really needs that power, ko duniya zata hadu bataji zata taba yarda da
enemy dinta, wannan yasa ta yanke shawarar playing along, idanma playing dinta suke son yi, bayan wannan ma hes the perfect supporting hand din da take buqata, she need that power, dukda its a dangerous move shes ready to go for it.
Haka ta kwana da nazar
i, ta kulla chan ta kwance chan hartayi concluding amincewa da support din abdulbasit, don ta haka ne kawai zata iya samun power da zata iya yin duk abunda takeso, kuma wannan zai bata damar kawar da matsalar ta cikin sauqi, idan ta samu abund atake so zat
ayi tarminating proposal din nasu.
Washe gari da sassafiya ta buqaci secretary dinta ya kira secretary din basit ya shaida mashi tanason meeting da oganshi, hakan kuwa akayi by 10 am daidai basit ya iso hotel din, daman hotel din nashi ne.
Zama sukayi ka
mar jiya yana fuskantarta tana fuskantarshi.
“Ive agreep on this amma inada sharadi daya”
Girgiza mata kai yayi yana sauraronta..”zanyi tarminating din propsosal dinnan aduk lokacin danaso?”
“Considered that done, and what next?” Ya jefo mata tambaya.
“Bana ajiye debt akaina, i want to know me kake buqata daga wajenmu? Shares ne? Or what?”
Wata iriyar dariya ya kece da ita kafin ya kalleta yace “lets do this…inason 5 percent of your achievements”
“5..??” Ta nanata a ranta, kai this is unbelievable,
ta kasa amincewa definately akwai abund ayake hari kod ayake a shirye take itama
“Okay..” tana fadin haka ta moqe tsaye tana kallon wani irin kallon da yake mata data kasa fassarawa ko wane iri ne, mikewa shima yayi yana mai takowa inda take yana kallon
hannunta, saurin rintse idanunshi yayi abubuwa da dama na yawo aranshi kafin ya daga nashi ya saka cikin nata sukayi shaking “its a deal” ya furta
“Deal”
“Duk sauran abubuwan da zaki buqata you can send it to my personal email, just say a word duk abun
da kike buqata considered it done”
Saurin zame hannunta tayi daga cikin nashi cause she feels do unconfrotable da wannan tsohon, sa’an ubanta.
Yau utace ta fara fita ya bita da kallo fuskarshi wasai.
Tana futa sakatarenta ya tako inda take fsukanshi w
asai ya bata good news din kudin da suka buqata da kamfanin basit suka turo, har an cigaba da production dinta daya tsaya…
“Inason mu wuce dubai, kayi booking flight yau”
Ta umarci sakatarenta..
“Yes ma’am”
Taheel residence….
11am…
Tunda ta futa da
ga dakin taki shugowa, achan taci abuncinta ta koshi ta zauna a parlor ta doka uban tagumi.
Tun bayan futarta awa kusan biyu yayi a zaune ya kasa tashi, ya saka ya kulla ya rasa ma inda zai tsaya da nazarin da yakeyi, da kyar ya tashi zaune ya jawo waya
nshi ind ayaci karo da mesaage din hidaya inda take shaida mashi tayi tafiya, abunda bata taba yi ba kenan.
Miqewa yayi tsaye ya wuce bathroom ya watso ruwa mai zafi sosai, ya dade a bathroom din kamar mace ya goge chan ya wanke chan kafij ya futo da wan
i dan towel a kugunshi, yayi mamakin ganin babu towels din dayake jere, saidaga baya ya lura ashe zubasu tayi cikin automatic washing machine ya wankesu, wand aya rage ne kawai ya dauro a kugunsa ya futo.
A natse ya futo ya shige closet room hannunshi n
a rike da gaban towel din sabod akarya fadi, gaba daya wani irin tiririn kamshin lavender seruo jung shower gel yake, jikinshi gaba daya ya murde, so huge and attractive, kallon gashinsa ya somayi a jikin mirror inda ya dunga baya dashi, ya dade a gaban dr
esser yana feshe feshensa kafin ya fara kokarin fidda kayan da zai sa.
Daga chan sitting room kuwa ta gama gajiya da zaman, wannan yasata miqe ta shugo dakin, koda wasa batayi gigin kallon gadon ba kuma koda ta shugo ahankali ta budo kofar don duk a tun
aninta barcin yakeyi don saboda dakij is still dim babu hasken kirki kuma bata son tashinsa , direct wajen closet ta nufa don daukan hijab dinta harzata shiga ta dan dakata meta tuna allah kadai ya sani sai iuyawa tayi ta nufi bathroom a natse.
Bata wani
dade sosai ba tayi wankanta sharp sharp ta maida under skirt dinnan a jikinta tana kokari daukan doguwar rigar barcin data cire kawai taji sound din vibration vooo vooo lokaci guda ta dan tsorata, ta rasa a ina take jin wannan karar dan matsowa tayi gaban
wajen wash hand basin don daga nan ne tafi jin sautin sosai, dukawa tayi har kasan wajen tasa kanta ko zataga abund ake vibrating din tana tura hannu chan ciki kuwa hannunta ya tabo wani abu, jawo abun tayi nan take taga wani dan jan box ne yanata blinking
jan haske, still tana jin vibration din wannan yasa ta tabbatar ba abun bane don haka ta sake tura hannunta ta dayan sakon tana turawa kuwa ta jawo wayar,tana ganin wayar ta tabbatar tashi, jujuya wayar tayi kafin tace “me ya kawo wayarshi nan?” tana fadi
n haka ta fara kokarin miqewa, gaba daya ta manta da irin zaman datayi gashi jiya ta dan bige kafarta a kitchen.
Wata uwar kara data kwallah tundaga closet ya jiyo ta dake closet din yana opposite da bathroom wannan yasa yajita sosai, cikin hanzari ya a
jiye abunda yakeyi, ya zaka shorts dinshi kenan yana kokarin saka dogon wando yaji karar tata,yana futowa daga clost din yaji muryarta a bathroom
“wayyo allah kafa na”
Yanajin haka ya tabbatar daga bathroom ne baiyi wata wata ba kawai ya bude kofar ya s
hugo hankali a tashe, a zaune ya taddata wajen basin din ta kama kafarta data dan kumbura lokaci guda saboda bugun wajen data sakeyi, cikin saurin ya tunkari inda take ya duqa gabanta ganinta zaune tana rike da kafarta.
“Whats wrong? Meya faru? Menene? Eh
? Whats woorng”
A furgice ta dago ganinshi datayi ba zato ba tsammani cikin bathroom din, harda yar kwallarya a ido kuwa, saboda taji zafi sosai,
“Menene? Meya sameki? Kin bige ne? Cikin ki? What wrong with yiu?
Ya sake jero maga tambayoyi,yanda yake m
agana da yanda ya nuna tsataan damuwa da rudani lokaci guda yasa ta fara kokarin daidaita natsuwarta saima boye kafar data farayi don bataso ya gani, shiko binta ya dunga yi da ido yanason yasan meke make mata ciwo, kota bige ne inda bai kamata ba.
“Bakid
a baki ne? Speak up”
Ya daka mata tsawa tabara furgicin daya shiga,ganin haka cikin ya tsure saibinshi kawai take da kallo yanda ya duka a gabanta babu komi jikinshi sai wani matsoyaci. Short gashi dai gaba daya a haka a gabanta sai taji gabanta na faduwa
don bata taba ganin babba haka ba, idanunta ne ya sauka kan cinyoyinshi donta sauke kanta kasa taki yarda su hada ido, saurin rintse idanunta tayi saboda inda idanunta ya kaita, kirjinta kuwa kamar ana lugude tsabar bugu saboda kallo daya datayi ma gabans
hi cikin wannan dan mini short din.
Shima dai kallon nata ya dungayi don yaga abunda ya sameta harta kwala ihu haka, tundaga kan gashinta datayi wetting wajen wanka zuwa kafadunta da fatar kenan luwai luwai kamar ta sabon jariri har wani jaja takeyi, shes
just glowy naturally,har zuwa dan under skirt din dake jikinta data jawoshi kirjinta baima rufe kirjin ba sboda ga cleavages dinta nan yana gani rudu rudu sun fito in a circular motion, yana hango tudun boobiessz
dinta, zuwa ga kafarta data kama da hannu
daya kamar mai kokarin boye abu,
Kurama kafar tata idanu yayi ganin hannunta na karkarwa a wajen, baima san lokacin daya sanya huge hannunshi ya janyo kafarta guda daya ma, kafar saita zama yar kucila a hannunshi, saurin runtse idanunta tayi jin hannunsh
i kan fatarta, kurama kafar idnau yayi sosai haryayi identifining wajen da yayi jaa sosai kuka ya kumbura, dayan hannunshi ya dago ya shafa wajen a hankali, batasan lokacin datayi wani irin gasping breath ba nunfashinta ya nemi sarqewa, dan danna wajen yay
i ta sake kwalla wata karar tare da kama damtsen hannunshi, “way…yo didi akwai zafiii shiiiii akwai zafiii sosai”
Bai saurareta ba ya sake danna wajen don ya tabbatar iya nan ne ke mata zafin ko tayi buguwar qashi ne a wajen
“Wayyo ka barii akwai zafi so
saiii washhhh, didi stop it…” tana fadin haka tayi saurin dauke kafarta, yana ganin haka ya hade rai sosai tamau ya soma magana cikin izza da fada fada “how did you get that? Bakyaji ko?…didn’t i war..”
Bata bari ya karaeh ba ta katse shi, cikin shagwaba
batama san tanayi ba harda turo baki “dan allah karkayi fushi.. nasan zakace kayi warning dina banji ba, ni wallahi.. bansan zan buge ba a duhun”
Tundata soma magana ya kasa cire idanunshi akanta, she looks so cute kamar wata yar karamar yarinya, wallahi
kallon barad yake mata gaba dayanta,
“Didi…” saida ta kira sunanshi ya dawo hayyacinshi, “karkayi fushi dan allah,wallahi na ji warning dinka kuma I’m being careful, yanxu ma naji vibration ne shine na duka zan dauko abunda ke karar shine na buge”
Ta kar
ashe tana nuna mashi wayar da dan black box dinnan data zaro dake blinking wuta.
Kallon abun ya dungayi da wayar..karba yayi daga hannunta yana jujyawa, “meya kawo waya bathroom dinshi?” Sannan if hes not mistaken wannan abun dake blinking looks like a sp
y recorder,
“Ina kikaga wannan din”
Nuni ta mashi da karkashin basin din “anan ne”
Tana fadin haka ta kauda idanunta daga kanshi ta fara kamarin rufe jikinta ta hanyar nado hannayenta a kirjinta, gaba daya tama manta yanayin data ciki dazu sai yanxu ta
lura.
“Get up” tana jin haka gabanta ya bada dam, ya za ayi yace mata ta miqe a haka,
Wani irin kallo ya mata irin are you deaf…gaba daya taka rasa ya zata mashi me zata ce mashi, gaskia tana kunyar jikinta sosai ko bugin hauka ke famunta bazata miqe a
haka ba.
Wata dabara ce tazo mata “washh akwai zafi bazan iya tashi yanxu ba,”
Yana jin haka ya danyi jim, a tunanin ta dauka ya barta ne ya fucewarshi ga mamakinta saitaga akasin haka
Wayar ya ajiye tare da wannan black box din a gefen basin din sanna
n ya miqa mata hannunshi trying to help her out, “innalillahi!!! Waishi bazai gane bane” ta fada aranta, tana mai turo bakinta kamar zatayi kuka, yanda kasan zata yi kuka, tama rasa me zatayi, ganin tana neman bata mashi lokaci ya dan duqa tare da kamo han
nunta daya, cikin hanzari ta dago tana kallon cikin idanunshi, da taimakon hannunshi ta miqe tsaye tsulum,saijinta tayi kamar ya dagata gaba dayanta ta tsaya akan kafafunta, yanada wani irin karfi sosai.
Tunda ta mike take sunne kai tana kare kare, duk ya
lura da hakan amma ya nuna kamar baiga komai ba, miqewar datayi dinnan ya bashi damar ganin
abubuwa da dama amma ya basarwa, ganin ta mike kawai ta fara kokarin danne zafin da takeji ta fara takawa, ay bata gama takun bama ta dakata savoda zafib dataji, y
ana ganin haka kawai ya sungumeta gama dayanta kamar ya dauki yar tsana,
Innalillahi yanda kasan ya ta nitse haka taji, kunya babu irin wanda bata lulubeta ba, shiko ko a jikinshi haka ya fiddota daga bathroom din har daki ya ajiyeta akan gado.
Yana aji
yeta ya wuce closet room wajen inda yaga kayanta suke, baima tsaya wani dube dube ba ya jawo wata riga, har zai rufe closet din ya dakata inda idanunshi ya sauka kan inners dinta a jere wanda ammu ta sayo mata masu kyau, yar tsuka yayi ya jawo bra da pant
ya futo daga closet din, inda ya barta nan ya taddata, ajiye mata su yayi a gefe kafin yace “dress up” yana fadin haka ya koma bathroom din ya dauko wayar nan da wannan box din sannan ya wuce closet ya cigaba da shiryawa.
Tunda ya ajiye mata kayan take
kallon rigar, idanda ya warware rigar zaiga yanayin yanda take rigar, rigar shan iska ce amma fa wata arniyar riga ce, irin ta aza room dinnan, mai shegen kyau, daga gaban rigar anyi tattara shapes din hallitar mace idan ta saka zai fito.
Da zama haka gwa
ra ta saka, haka ta fara kiciniyar saka bra ta zura pants din sannan ta saka rigar, allah yaso akwai mayafinta daya cire jiya da daddare tana barci akan gado wannan yasa daukeshi ta yafa ya dan rufa mata kirjinta daya fito sosai daman gashi allah ya bata k
amar zaifi karfinta ma.
Saida ya dauka wajen 30mins kafin ya fito, yana fitowa ko kallon inda take baiyi ba ya fuce daga dakin ya wuce kitchen yana wani observation, chan naga ya tunkari wajen sakon kitchen cabinet ya zura hannunshi kafin ya fiddo da ha
nnunshi daga wajen, irin wannan black box dinne data bashi daxu ya gani a wajen, juya abun ya dunga yi da mamaki yana kallon black box din, ta yanda yasan da wannan anan kitchen djn kuwa shine ranar daya shugo dinnan da duhu ya hanngo abu na blinking,take
instint dinshi ya bashi yazo kitchen din ya sake dubawa ko same abu ne ya gani, yana zuwa kuma yanxu ya tabbatar.
Gaba daya ya rasa tunanin da zaiyi ma, me ya kawo spy recorders a cikin part dinshi? This is suspicious.
Dakin ya koma indaya taddata yand
a yabarta,wayoyinshi ya zara da keys din motarshi kafin ya fuce daga dakin batare da yace mata tak ba
Yana fita ta sauke nauyayyiyar ajiyar zuciya tana jin wani iri aranta duk a tunaninta ko yayi fushi ne.
“
✊
💋
BOSS LADIES WRITERS
💋
✊
MATAR TA
J (destined with you
🩵🤍
)
Written by
Queenmarh
✍
️
Book2
PAID
Chapter 72
The next morning…
Tashi tayi zaune, kanta da gashunta gaba daya ya hautsine kamar wata tsohuwar mahaukaciya, gefenta hotuna ne na taj burjik, different types.
Ya
u sati guda kenan, ta kasa tabuka komai sai zaman daki,bata cikin natuwarta kwata kwata, jiya kwata kwata bata samu ta runtsa ba, tunani kawai take yanda zatayi ta kauda yarinyar nan daga rayuwarshi gaba daya, daya daga cikin hotunan nasa ta dauka, hotonma
yayi shine a beach, yayi masifar kyau ba kadan ba duk da baiyi murmushi ba a hoton, yana tsaye da facing cap sai wani shade baki daya saka akan fuskanshi, yayinda ya riqe cocnut drink a hannunshi, sanye da dan dogon wando daya nannado shi zuwa gwiwa, da a
rmless riga.
Murmushi kawai ta sauke tana shafa kyakyawar fuskarshi tana