Showing 147001 words to 150000 words out of 338813 words

Chapter 50 - MATAR TAJ COMPLETE

ya bullo.

A safiyar ranar kawai akayi wrapping case din as unknown disclosed scene don hatta the type of the bomb sun kasa ganowa.

Abunda yasa sukayi wrapping case din shine saboda reporters

har sun samu labarin acceident din, avunda sukeson tabbatarwa shine ko bomb dinne ya

tashi da gaske? Kunsan yanda police suke, basa kaunar ayi questioning aikin su, don tabbas idan ya tabbata bomb ne ya tashi za a tambayesu how? Kuma meysa suka kasa gano

komai gameda bomb din, what if anso attacking kasar ne, abunda zai zamo complicated wannan yasa sukayi wrapping case din kawai aka miqashi ga SSS secret service.

Masu yada labarai da safiyar ranar suka fara yada labarin accident din inda suka shaida acc

ident din ya faru cikin dare misalin karfe 3:25 daidai sannan anyi tracking mutun daya cikin motar wanda ake kokarin bincike kan identity dinshi.

Chan wajensu mutallib gaba daya ya kasa natsuwa kwata kwata, matsalar dake gabanshi ma batasashi tsayawa ka

llon wani news ba balle yasan meke faruwa.

Babu taj babu labarin taj, ya sake kiran wayar yafi sau dari a kashe, jikinshi na bashi wani abu ya faru da taj din,hankalinshi ba a karamin tashe yake ba, sai faman sintiri yake, khaal ko cikin ikon allah he’s s

afe amma ya shiga semicoma.

Abunda ya faru jiyan bayan wayar da sukayi da taj wayar na katsewa gang leader nan ya tashi zaune yana haki, ya dubi mutab yace “nunfashinsa ya dawo amma dole yana buqatar medical attention”

Cikin murna da jin dadi mutallib ya

tunkari khaal din dake kwance kamar matacce yana fidda nunfashin wahala, sai a lokacin ya tuna da akwai mutun daya da zai iya trusting ayanxu, shine babban likitan khaal wanda ke kula da iyalanshi.

Cikin gaggawa suka sashi cikin mota suka fita dashi, mot

a biyu sukayi daya tayi gaba gudun karya zamana ana tailing dinsu.

Cikin ikon allah suka kawoshi asibitin, mutab ya nemi ganin doc din kuma ya sameshi, suka bashi irin private dakin nan irin wanda manyan kasar ake kawosu idan ba a son sanin rashin lafiya

r da suke.

Saida yaga khaal yyi stabilizing tukunna gang leader dinnan ya nuna mashi cctv cam din dayayi capturing doctor din, da yanda ya shiga yayi injecting khaal ya fita, allah yaso ko sakan goma baiba da futar shi mutab ya farka badan haka ba daya w

uce haka saidai su tashi suga ya mutu, minimum time din dake shiga jinin mutun gaba daya baya wuce minti goma sha biyar.

Abu na biyu da gang leader ya fada ma mutab yasashi shiga wani yanayi mara dadi, mutane babu amana kwata kwata, cikin yaranshi akwai m

utun daya da suka hada baki da doctor din, kamarma shine yake yima doc din jagora, shi doc din ya tsere don badda kama yayi shi kuma yaron ya nemi ya gudu suka kamashi, suka mashi jina jina ya fada masu komai, and he keep insisting doctor ne ya nemi su had

a kai, zai bashi kudi sosai don haka baisan komai gameda waenda suka turo doc dinba.

Yanxu duk wannan mai sauqi ne damuwar mutab yanxu ta koma ga taj, rabanshi dashi tun wajen karfe uku da rabi na dare, da sukayi waya, tabbas yaji alamun taj ya futo a w

annan daren hankali a tashe, kuma yana tsammanin wajensu zaizo dubaga yanda hankalinshi ya tashi da jin batun khaal, toh yanxu tashin hankalin mutallib bai wuce babu taj ba babu labarinshi, wayarshi a kashe, abu fa kamar wasa hankalin mutallib ya tashi ba

kadan ba har wuraren yamma gashi khaal bai tashi ba.

Yasan yabar khaal karkashin kulawar liktan khaal din dayayi mugun mamakin ganin khaal din bai mutu ba shima koda yaga labarin mutuwarsa da scandal

dinshi watannin bayan yayi mamaki sosai kuma zuciyars

hi taqi yarda da hakan.

Dole mutab ya futa daga asibitin ya wuce company, koda yaje ma ya rasa ta yanda zai nemi taj din, at that point tsoro ya gama cikashi, ya fara tunin last conversation dinsu dashi, ko abunda yake nufi da last comment din da yayi ken

an? “at anytime komai zai iya faruwa dashi”

Tunda ya tuna da haka ya tabbatar da suna da hannu cikin bacewar taj din.

Don tabbas jiya daya kirashi around 3am dinnan wayarshi ta mutu bai sake samunshi ba.

Yanda taj din ya tada hankalinshi jiyan yasa m

utab tunanin kodai wani mugun abu ya sameshi ne? Baya fatan haka amma ina taj????

akwai matsala babba, ina taj ya shige? Daga daren jiya zuwa yanxu? Fatanshi daya allah yasa ba wani mugun abu sukayi mashi ba gashi bazai iya zuwa gidanba.

Island…

Anats

e ta futo daga cikin yatch dinta ta nufi inda motarta take, da mamaki take kallon sabon driver da aka kawo, kallon black dake taaye da driver tayi yayi saurin tarar nunfashinta “welcome madam”

“Wannan fa? Ina tsohon driver yake?”

Shuru black yayi chan k

uma yace “ he’s gone”

Batayi questioning dinshi ba don ya rigada yasan komai wannan Yasa ta shiga motar shi kuma ya bita a baya.

Suna karasowa yayi hanzarin bude mata kofa ta futo suka nufi cikin uncompleted building din.

As usual shigewa kawai tayi cik

in dakin black ya tsaya daga waje, dakin duhu dum yauma saida ta kunna hasken wayarta sannan ta kutsa kai dan nesa da mutumin dake zaune.

Farar kujerar dake wajen taja ta zauna tana fuskantarshi ya juya mata baya amma yasan itace ta shugo.

“Abdallah!!!”

Bai juyo ba haka zalika bai amsata ba.

“Taurin kanka babu inda zai kaika, koka fada min sirrin dakake magana akai ko kuma ka kare rayuwarka anan”

“Babu abunda zan sauya daga maganata,”

Ya juyo a fusace kai saida ya bani tsoro wallahi, fuskanshi abun ts

oro, he looks so familiar don’t kamar na taba ganinshi.

“Abunda bokyason ji kuma kika kasa yarda dashi,”

“Babu yanda za ayi na yarda da maganrka, karyane karyane karyana”

“Kina kan bakarki ta cewa shi mahaifinki shine yaci amanar mahaifiyarki kenan?”

A

fusace ta miqe tsaye idanunta yayi jaa sosai kamar ta shaqeshi, itafa duk maganar da za ayi kan mahaifiyarta sai inda karfinta ya kare

“Saina wulaqanta rayuwarka,akan mahaifiyata zan iya komai”

…”zakiyi dana sani a lokacin da lokaci ya kure maki”

J

uyawa tayi a fusace ta futa daga wajen, taci karo da black dake tsaye yabi bayanta.

Tunda ta fito ta cire wayanta daga plane mood calls ke shugowa daga us, tasan abunda ya danganci jamid ne and yanxu bata da time din wannan.

Abubuwan dake gabanta sun ish

eta,ganin call din yaqi karewa ta daga, wata baturiya ta amsa ta “good morning mrs hidaya, were happy to inform you..”

“Please i’m busy right now,“

Tana fadin hola ta kashe wayar ta jefa kala, tasan maganar da zasuyi mata bazai wuce an samu wani method d

in za ayi mashi operation bane ko kuma yanda zai samu sauqi.

Ana kashe wayar nurse din ta dubi jamid daya farka, ya tashi zaune da kanshi abun al’ajabi, bakinshi daya karkarce ya soma komawa daidai,

“Do you need anything sir”

Nurse din ta taimaka mashi

zaune, “are you?”

Ya nuna mata wayar datake kira dashi, “yes sir, i contacted your wife, but its seems she’s busy”

Ajiyar zuciya ya sauke yace “please don’t contact her anymore, I don’t want to bother her”

Ya fadi haka ne only to stop them from contact

ing hidayar, yanasonsaiya samu lafiya completely kafin ta sani don yasan zata iya yin komai don ganin bai samu lafiya ba.

Mutab zauncewa ne kawai baiba, duk yanda zaiyi ya nemi taj yayi amma babu labari, ka allah bai bashi ikon kallon news ba kwat kwa

ta, haka ya baza duk wani connection dinshi da yaran gang leaders dinnan aka soma neman taj, kwana sukayi ido bude, mutab ya rasa sukuni abun ya hade mashi ga khaal a kwance a boye, gashi ba y taj ba labarinshi, wani hali yake ciki, meke faruwa dashi? Yana

ina? Allah kadai ne masani.

Amma yasan tabbas idan wani abu ya samu taj to wallahi suna da sa hannu.

The next very morning, ranar ne daman aka shirya board meeting inda aka buqaci taj din yayi presenting shaidar dake nuni da akasin allegations din d

a akeyi na cewa shi din ba asalin jinin gidan bane “the heir to the company”

Ana zaune for about 20mins babu taj babu alamun zuwanshi board meeting, hidaya na zaune ta daura kafa daya kan daya tana kallon munafukan dasukabi bayan taj daya dawo kamfanin, m

asu daga wuya kan dole sai an sauya leadership an bashi don shine heir.

Kallon juna kawai sukeyi gaba dayansu don kowa ya san qin zuwanshi abunda zai haifar, yana nufin bashida shaidar da zaiyi protecting kuma kamfanin bazaibar hannun hidaya ba har abad

a.

Gyaran murya tayi tana dubansu tace “are you still going to risk our comapny? What we build for over the years? Kunsan cikin kwana biyu yanda stock dinmu ya sauka kasa? Is that not enough reason for all of us to make reasonable decisions?”

Ta karashe

tana bugun table din gabanta

“But ma’am…”

Wani mugun kallo ta wullama tsohon yayi shuru, wanda ke gefenshi yace “we have come to conclusions madam, due to negligence of the ither party we can’t seat and watch the company fail”

Murmushi tayi na gefen bak

in tana sauraronsu suka gama tayi dismissing dinsu kowannensu.

Ta rasa gane kan wannan system din da tanada yanda zatayi ta hana shareholders suyi making decisions akan future din kamfanin datayi tuntuni.

Tunawa da maganar da yaran data suna tailing ta

j tayi, duk wani movement dinshi suna fada mata, kuma sun gano tunda ya fita a wannan daren around karfe ukun sukayi loosing tract dinshi basu sake ganinshi ba, ya bace masu batt .

She doesn’t care at all, don its to her benefit, and she’s wishing yanda y

a bace dinnan karya kara bayyana a gabanta don the least she can do is to forcefully take action din ganin bai tona asirinta ba and zata iya yin komai don ganin ta toshe duk wata kofar dazai ruguza mata sunanta koda kuwa it can result to ganin baya raye.

At some point kuma tana tunanin he’s trying to play games with her wannan yasa ta fara tunanin yanda zata kauda dashi karya kawo mata matsala.

Basit residence…

Suna zaune a tamkeken sitting room dake zagaye da hotunanta ko’ina, kallon news suke ita da

baban nata.

Dariya ya kyakyace dashi yana kallon news din, yana tunanin yanda babu abunda kudi bazai saya ba.

The plan is going smoothly and successfully, babu wanda yasan su sukayi planning mutuwar taj din, and they use a good opportunity and technique

for it.

At that moment they took the chance for it, and komai works perfectly as planned, the bomb, the car plate number dinshi da suka chanza, da record din motar da akayi clearing gaba daya yanda baza a taba tracking koma waye a cikin motar ba.

And th

e bomb da suka san bazai taba tsira daga tashinsa ba kwata kwata.

Kallonta yayi ganin tana murmushi abunda yafi kauna kenan a rayuwarshi, “what next baby?”

Kashe mashi ido daya tayi tace “according to the plan”

Sukayi cheers.

Black ya shugo da laptop

a hannunshi, yana karasowa inda suke ya masu bayanin hidaya tazo island jiya.

Nan ya masu playing record din da yayi na conversations dinsu.

Kwata kwata basu san inda zancen ya dosa ba, don maganr is not clear, abunda black bai sani ba, lokacin dayayi i

nstalling wannan rwcorder din abdallah ya ganshi yayi kamar bai ganshi ba don sunyi tunanin lokacin yayi barci.

Haka kawai jikinshi ya bashi something is off

Wannan yasa yayi dabarar samun foam din katifarsa ya toshe ta inda sound zai futo.

“Whats th

is?”

“I’m sorry sir, bansan cewa its faulty ba, amma alwai last conversation dinsu”

Yana rufe baki kuwa yaji, “zakizo kiyi dana sani daga baya”

Shi kadainw abunda ya futo daga jikin record din wanda yayi catching attention dinsu.

Basit yace “inason ka

bincika min koshi waye take aje dashi, da dalilin ajiyeshi datayi, cause definitely zai mata amfani shiyasa ta boyeshi, there has to be something very important about him”

“Okay sir” ya amsashi kafin ya fuce.

Mutab na zaune yana kallon khaal dake kwa

nce har yanxu bai farka ba, ya dafe kanshi, tun jiya ko abunci ya kasa ci kwata kwata,lokacin sallah nayi ya miqe tsaye zai shiga bathroom idanunshi ya sauka kan tv daketa aiki babu sound kwata kwata, chak ya tsaya kamar wanda babu jini a jikinshi.

Yana k

allon headlines din labarin da aketa sawa cikin kwana biyu nan, misali karfe 3:30 na daren 2days ago, motar tayi hadari, and an kasa reviving wanda yake tuka motar da duk abunda ya danganci motar dalilin konewa datayi.

Take gabanshi ya fadi, first thing

daya fara futowa daga bakinshi shine “innalillahi wa inna ilaihi rajiun jikinahi na karkarwa, wayarshi ya zaro yana duban last call da sukayi da taj, misalin karfe 3:27 wayar ta katse dif, same rana kuma same road din dazai kaishi ga hideout dinsu, baisan

sanda wayar ta fadi ba a kasa yana tuna last conversation dinshi da taj din.

“At any point komai zai iya faruwa dashi”

Jikin mutallib har tsuma yake sosai, saiya fara girgiza kanshi kawai “no no no no… “

Shine kawai abunda yake furtawa, khaal da farka

wanshi kenan baima ganin mutallib din da kyau saboda yanda idanunshi sukayi mashi nauyi, akwai wata na’ura dake nuna idan mutun ya farka take likitocin sukazo, da shigowarsu da maganganunsu kwata kwata mutab baiji, saboda yanda kunneshi ke mashi wani irin

dumm, he’s trying so hard to stopped kanshi daga tunanin cewa taj ne, “impossible”

Saida aka dafashi ya dawo hayyacinshi, doctor yace “he’s back, thankfully no any internal injuries, we sedate him immediately saboda blood dinshi yayi regulating”

Girgiza

kai kawai mutalib keyi baisan me doc din ke cewa ba wallahi harya futa.

Takowa yayi inda khaal yake surprisingly yaji khaal din na magana dukda yana cikin magagin barci “tajudeen? Ina tajudeen?”

Wallahi saida zuciyar mutallib ta tsinke, ya rasa ya zaiyi,

mey zaicema khaal idan ya farka ya nemi taj din? Ya bata? Kwana biyu kenan? Babu shi babu labarin ko me?.

Ahankali ya soma jin sautin muryar announcer din dake magana kamar haka. “Hello ladies and gentlemen, this is the last calling announcement for fl

ight B260 Saudi airlines from jedda to morooco please proceed to the boarding pass thank you.

Bude idanunshi yayi da suke a rufe ya saukesu kan pilot din dake gabanshi da merk dake tsaye a gefe suna maganganu,

Saida na rufe idona na bude da kyau na tabb

atarda taj dinne dai ba wani ba a zaune, hankali kwance, yana sanye da baqaqen kaya riga da wando sai facing cap daya saka akan fuskanshi…..

Bai mutu ba??? Gashi nan lafiya kalau?? Amma howww??????

Ku biyoniiii dan jin yanda zata kaya.



💋

BOSS LADIE

S WRITERS

💋

we

MATAR TAJ (destined with you

🩵🤍

)

Written by

Queenmarh





Book2

PAID

Chapter 89

saida merk ya gama magana da personal pilot din taj din ya juyo yana mai duban taj dindake zaune

“The jet is ready to take off sir,”

M

iqewa taj yayi, sannan yayi gaba merk na biye dashi da trollies dinshi a baya da jakar laptop dinshi suka tunkari wani waje daban, suna isowa daidai nan crew attendant din jet din ya karaso, ya amshi jakarshi, merk ya dubi taj din sannan yace “safe flight

sir,”

“Update me on anything okay?,”

“Yes sir, everything is under control”

Girgiza kai kawai yayi ya nufi kofar wajen ya futa, chan saman bulding din airport dinne ashe, babu kowa a wajen sai jet din dake wajen da wasu attendant mutane biyu dake tsaye

suna ganin isowarshi suka rissina mashi aka bude mashi kofa ya aza black shades Dinshi sannan ya hau kan matattakalar ya shiga daga ciki…Ouuuu money language kawai alaji.

Babu kowa cikin jet din sai shi kadai, chan station din crews kuwa haka suka dunga

futowa don ganin bai buqaci komai ba.

Aka kawo mashi brevages, sannan ya umarcesu da kar ayi disturbing nashi ya kwanta tare da rufe idanunshi yana tuna abubuwan da suka faru cikin kwana biyu.

Kwana uku da suka wuce….

3:20am daidai ya futo daga gida ha

nkali a tashe, tunda ya kunna motar hankalinshi baya jikinshi yayi nisa, tunanin khaal kawai yake, kuma a daidai lokacin yayi alqawarin duk abunda ya faru da khaal wallahi bazai barsu ba, bazai taba yafema hidaya ba.

Lokacin da ya sake kiran mutallb bayan

ya dau doguwar hanya motarshi ta soma alarming dinshi, bai lura ba kwata kwata da wannan, don gaskia branded car ce, kuma tanada hidden features masu yawa, misali idan akwai wani abu daya baci ko idan akwai any leakage.

Bomb dinnan anyi attaching dinshi

ta break din motar, da zarar ya takashi don tsaida motar boom zata tashi.

Duk bai ankareba da waennan abubuwa, yana cikin wayar hasken daya dallo mashi yasashi kauda ido cikin abunda baifi second biyu ba kawai truck din tayo kanshi out of nowhere, saijins

hi yayi ya wulwula gaba daya ya buga jikin wani abu, motar ta tsaya chak,kanshi hannunshi da gefen kafarshi ya bugu sosai, har jini na dan futowa a gefen kanshi saboda steering dake wajen.

Yana dago da kanshi ya fara jin jiri jiri na dibanshi ga sound din

tik tik tik dake tashi,wallahi babu me karewa da tsarewa sai Allah,baisan yanda akayi ya fito daga motar ba yana layi, ko 10 seconds baiba kamar almara kawai bomb dinnan ya tashi da motar.

Daga inda yake tsaye yana jin tiriri da zafin wutar dake tashi,


Related Ebooks

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login