Showing 129001 words to 132000 words out of 338813 words

Chapter 44 - MATAR TAJ COMPLETE

everything about reaction din hidaya daya kasa comprehend

ing, kallon wayanshi yayi yana son kiran mutallib amma wani abu nace mashi ya bari.

Chan bangaren mutallib kwananshi biyu a wani daki, shidai tunda suka saka mashi wani abu aka toshe mashi baki sai hayakin da suka dunga busawa bai iya tuna komai ba, yan

xu dai sun cicire daurin da sukayi mashi.

Bude idanunshi yayi widely da suka mashi nauyi, ya dubi ko’ina da kallo its just a uncompleted building, sai wuta da suke burning a dro, suna zazzaune suna cin gashin kasa ogansu na daga gefe yana danna laptop yan

a busa vape.

Dagowan da zaiyi yaga mutallib din ya tashi, dariya ya soma yi ya miqe tsaye “ka farfado, inace kai kwaro ne, nemanka ya zame mana wahala, for over a month”

“Who are you me kuke nema”

“Me muke nema? Kai muke nema, saboda an bamu kwangilar n

emoka”

Hankali tashe mutallib yace “waye ya baku kwagilar? Me zaku yimin”

“Hahahah haaaaa kasheka zamuyi”

Tale yaji gabanshi ya fadi ogan yace “kai

Matsoraci ne amma youre smart, but… i keep wondering why wannan bastard din zaiyi spending billions of d

irhams to find you”

“Whats he called again” ya tambayi sauran yaranshi, “tareeq”

“Yes tareeq”

Tunani mutallib ya soma yi waye kuma tareeq, hankali da atashe yake don ya dauka yaran hidaya ne daketa nemanshi ruwa a jallo sai yaji akasin haka.

Laptop din

oga ya dauka ya juyo mashi gabanshi yace “whats the deal with this? Definitely harkar kudi ce”

Kuri mutallib yayi da ido yana kallon screen farko duhu ya gani chan kuma ya soma ganin haske sabd lighgs da aka kunna, to his greatest and surprisingly emotio

nal surprising wa zai gani?????? Innalillahi wa inna ilaihi rajiun, khaal ya gani zaune an daure shi da wasu karafuna a kafanshi, a cikin wani daki da babu abun kirki sai katifa da gado, an kawo mashi abunci a lokacin kamar wani prisoner, fuskanshi yayi bi

ji biji da gashi kamar tsohon mahaukaci, ya wani irin rame sosai dakyar ya gane shine.

Jikin mutallib har rawa rawa yake taabar tashin hankali, “ina kuka samu wannan waye ya baku? Waye wannan tareeq din? Ina yakaishi? Me kuka mashi”

Haka ya hayyayko zai

shaqo daya oga ya daga tar dashi

“Heysss calm downnnnnnnnnn, waye wannan din? Aikin waye wannan?”

“Kai zaka fada min azzalumai mugaye”

“Shur the fuck up…”ogan ya mashi blow garda fasa baki dole mutaab ya dakata ya saurareshi.

Hoton tareeq suka nuna ma

shi da akayi publishing online lokacin da hes wanted tashin farko mutbb ya ganeshi, yasan shi a gidan taheel tabbas kuma mijin daya daga cikin matan ne saidai baisan ko wacece ba but tabbas he can be thier dirty dog da zai dunga masu aiki amma meysa ya nem

i a bashi wannan? Why? Ko yanada nasaba da mutuwarshi kenan? Tambayar daya fara ma kanshi kenan, take ogan ya mashi bayanin ya da tareeq din yazo wajensu da flash din ya basu aiki kan au nemo shi su bashi, hankalin mutallb ya tashi sosai, tabbas mutuwar t

areeq na nasaba da wannan sannan ya kara tabbatar da sune suke da hannu da alamarinnan, amma ta yaya zai nemo khaal how? Shi kadai ne zai iya explaining komai, oh god amma hes so happy wayyo harda hawayenshi bawan allah, yayi murma sosai sai gangs dinnan s

uka zama

Abun kallo suna kallonshi kamar yaro, harda rungumesu ya dunga yi kamar ba dasu ya gama zaginsu ba.

Saida ya gama murnarshi ya dubesu ya soma magana “ daga kan 1 million dollar zuwa sama, zan baku abunda yafi haka, i have a job for you”

Take su

ka soma cewa “woooooooo”

Taj na zaune a office yana nazarin kiran mutallib saiga call dinshi, yana dagawa ba tare da wani bata lokaci ba ya soma magana “khaal is alive, kazo waje kaza yanxu ka ganema idanunka”

Jikin taj har mazari yakeyi tsabar rudu, y

a fizgi key ya fuce a guje.

Cikin abunda baifi 10 mins ba sai gashi uncompleted builiding dinnan babu tsoro ba fargaba ya shuga, yana shugowa aka fara tafawa gangs dinnan, wato karyar da mutbb ya zabga masu shine yace tJ ne zai biya su idan har suka aminc

e sukayi abunda ya buqata,

Tunda taj ya fara kallon clip dinnan gaba daya jikinshi ya mutu jiniyiyin kanshi suka fito ridu ridu, ranshi a mugun baci, wallahi kasa kallon yanda khaal ya koma yayi da yanda wanda ya shugo kawo mashi abunci ya turo mashi kam

ar wani dabba kai ya allah abundai ba a cewa komai, amma an cuceshi wallahi cuta kai tsanini, idanun taj sunyi jaa sosai, he has anger issues sosai kamar zaiyi exploding haka yakeji, bayaji zai iya yafema koma wanene yayi wannan abun.

Basu waje gangs di

n sukayi tak dake zaune ya dafe kanshi ya kasa cewa komai saida mutt ya tabashi sannan ya zauna gefenshi ya soma magana “nasan its vwdy hard for you to believe musamman ga waenda baka taba expecting ba, inason kasan worse than this happens everywhere, baza

ka

taba sanin dalilin hakan ba kuma, saidai kuka allah baya barci, komin daren dadewa gaskia zata bayyana my friend, im sorry for this”

A sanyaye ya soma magana “but why why why?”

“Power, taj thats it”

Sun dade sosai suna plans…

Ahankali aka soma b

ude wata kofa ahankali, take haske ya bade ko’ina ya mamaye gurbun duhun daya karade dakin, ahankali ya soma bude idanunshi da sukayi mashi wani irin nauyi sosai ba kadan ba, cikin hanzari wanda ya bude ya shigo dakin ya zura hannunshi cikin aljihun ya far

a kakarin bude wani abu, cikin gaggawa yakeyi babu ji babu gani har saida ya bude, yana gama budewa ya kama hannun wansa ke zaune ya dagoshi tsaye ya taimaka mashi da kyar suka fito waje, ashe babu wani hasken kirki don ana gab da magrib ne, dagowan wanda

aka fiddashi ya bani damar kallonshi dakyau, da farko ko kadan ban kura da waye ba saida ya kurza idona da kyau, innalillahi wa inna ilaihi rajiun, khaal…..

Kai ba a cewa komai sai innalillahi kawai, Ya qanjame ya koma kamar…

🥺

this is too much for me to

handle.

Wanda ya fidda shi ne ya dubeshi da kyau, sai faman girgiza kai yake mashi don kwata kwata bayajin don kurma ne, this is the only opportunity da yake dashi da zai iya taimaka wa khaal din, ya sanshi farin sani don ya taba taimaka mashi kafin hid

aya ta daukeshi aiki saboda bayaji kurma ne, saidai shi bai sansa ba kwata kwata, janshi yake sosai kamar ranshi har suka fito daga tsungurmim island dinnan basu taaya ko ina ba sai bakin katon ocean din waje, ita toi risky to dive into The water amma dole

ne saboda ta haka ne zai iya cetonsa kawai.

Cikin dan karamin boat ya tura khaal sannan ya hau shima ya fara turawa iya karfinsa, bawan allah shi kadai haka ya dunga turawa yana zufa yana ihu yana gumi, saida sukayi kusan awa guda tukunna suka iso bakin

beach, suna isowa mutumin ya sake janyoshi ya kamashi da kyau duk sun jigata sosai, janshi ya dungayi sosai har zuwa wata motar sasake da akeyi ya sashi ciki sannan yasa abokinshi da shima kurma ne ya jasu suka bar wajen a guje.

Daga chan ciki black na

kwance kamar wani shemamman zaki, around wajen karfe uku daya daga cikin yaronshi ya shugo hankali a tashe ya soma magana “ogaaaa ogaa he escaped”

“Who escaped????”

“The old man”

A fusace black ya tashi aguje ya wuce wani daki yana shiga ya bude kofar

yaga mutunmin a ciki, yana juyowa ya kwadama yaron mari, hankali a tashe yarin yace bashi ba, wiki da ido black yayi don yasan tashi ta kare yau yau dinnan,

Baima san sanda ya bangaje yaron nashi ba ya zagaya chan baya cikin wani qurqun daki ya bude me za

i gani wayam babu kachar da suka sama khaal, hankali tashe ya zaro wayarshi ya soma dialing wasu special numbers, kira uku yayi na hudu aka dauka, tuni ya duka qasa kamar mai neman gafara “he escaped”

………

Kwanan khaal uku wannan driver hidaya dake ka

wota cikin island a mota ya kawoshi gidansa, bawan allah ya kasa kaisa asibiti, dole ya dunga bashi traditional treatment saidai abun ba gaba ba baya.

Chan wajensu taj da mutallib neman khaal suke gaba da baya, taj ya baza kudi kamar his life depends on k

haal, khaal ne kadai zai fayyace mashi komai game da rayuwarshi da aka boye aka gina mashi illusional life.

Achan office kuwa hidaya ta burkice ta haukace, she’s loosing it, ana bata pressure left and right, the only confidence da take dashi suke bandb co

mapny da take partnership dasu wannan kadai ke sata having power da babu wanda ya isa yayi manipulating title dinta.

Ta bangaren fadwa wani karamin haukan itama takeyi, kwananta hudu bakwai bataga taj ba, saita birkice ta zama kamar wadda aka ma asiri, ra

nar data gano ya koma office kuwa karkashin ikon hidaya abun yayi mugun bata mamaki saitayi tunanin ko sun hade kaine shida ita don dama tana suspecting akwai wani abu tsakaninshi da hidayar da suke boyewa, imagination ontop imagination take having, kai it

adai gaba daya she’s weird and scary.

On the fifth day cikin ikon allah khaal ya bude idanunshi, amma ya kasa cewa komai sai hawaye, saida suka sa mashi maganin ciwon ido ya samu idanunshi ya dawo daidai, sai kuma bakinshi da he couldnt talk, she ma don

bacterias ne da other stuff da baza a rasa ba irinsu steriods suka fifito mashi, with the help if vitamins yaji sauqin bakin nashi, amma still yaqi cewa komai.

Haka mutumin nan ya dunga taimaka mashi sosai haryaji sauqi soaai saidai abunda baza a rasa ba

, shi kanshi he wants to recover quickly ko dan taj..

The next dai dakyar ya iya miqewa sabda yanda hes so weak, haka yayi insisting akan dole su kaishi wani waje, haka nan suka badda kama hardashi suka fita a cikin mota.

Basu suka tsaya ko’ina ba sai ta

heel comapny, basu shiga daga ciki ba suka tsaya khaal ya dubi building din sai hawaye, his heart is so heavy, tunanin yanda zaiga taj da sabeeha kawai yake babu hali.

Sun dade sosai a wajen motarsu ta juya daidai nan ta taj ta kunno kai, kuma har kallon

motar da khaal din dake ciki saida yayi coincidentally allah baiyi zasuga juna ba.

The follwing week komai ya tabarbare, wato akwai abunda basu sani ba har yanxu, taj is one of the biggest shareholders kuma shi ne the person behind wanda ke basu budget as

the side support, shine wanda hidaya tayi stopping batasan cewa yana providing ta wasu bangaren dukdan cigaban kamfanin.

Ta wannan hanyar ne yake pressuring kamfanin ya cire duk gaba daya handy support din da yake badawa na budget kuma duk basusan koshi

waye ba.

Kamfani dai na neman yin kasa saboda ba a bi risk strategy ba yanda ya Kamata gashi taj ya tsaida support din da yake badawa, daman risk managers sun fada mata providing products dinnan a haka zai iya jawo cashflow shortage,

Nanfa shareholders

suka dage dole ayi bid da vote, suna buqatar change of service dole

Hidaya ta sauka, gashi press suma sai faman suka suka pressure ta ko’ina suna neman sanin meke faruwa a kamfanin, rumors din taj dama chan lafiyarshi kalau ta gama karade ko’ina, daga wa

nnan sai wannan.

Saukowa khaal yayi daga cikin motar da sukayi parking gaban gidanshi, an cire tag din da aka sassaka yayi mamaki soaai don jiya ya karanta news din yanda akayi mashi sharri da karyayyaki, harda gidajenshi da aka kwace aka mashi sharrin

kidnapping taj da sabeeha, ba karamin mamakin gidan yayi ba don hakan na nufin gidan ya koma nashi kenan ko an sayar, only god knows yanda akayi dashi, cikin kwanakin ya rasa ta yanda zai ga mutabl, don yanason yasan halinda taj ke ciki da sabeeha sai kum

a iyalanshi, yasan hidaya bazat barsu haka ba ya tabbatar da haka.

Saida yazo gaban gidan nasa nema damuwar iyalanshi suka tado mashi sosai, ian zai gansu a wani haki suke ciki, trauma din daya shiga a wannan wajen for over months bayason tunawa, ya hana

kanshi da tuna komai shiyasa ya kasa bude bakinshi ma.

Bawan allah ga girma ga hypertension, ga wahalar dayasha cikin wajenda baya fatan ko enemy dinshi ya shiga wannan wajen, hawayen dake sauka kan fuskanshi yayi saurin gogewa ya juya ya fara takawa zai

gangara inda sukayi parking, baima lurada motar dake tahowa ba hes so lost sai ji kake qiiiiiii dam

A guje suka fito gaba dayansu mutallib na daga mazaunin gaba, futowarsu kenan, yana yima gangs dinnan jawabin khaal, instint dinshi na bashi suje gidan, tu

nkan su karasa gidan kuma wannan tsohon ya hawo titin, kwata kwata baiji horn din da suke mashi ba, dake harkar yan buga buga da bige bige babu hankali, da mugun speed ya shigo street din wannan yasa ya kasa kauce mashi suka dan bugeshi.

Zagayeshi sukayi

gaba dayansu, waenda suka tajo tare da khaal suka hango abunda ya faru suka fito cikin hanzari.

Sandarewa mutallib yayi ya kasa motsawa kwata kwata, sai duqawa da yayi ya juyo da mutumin da kyau don tabbatar da abunda idanunshi ke son nuna mashi, innalill

ahi wa inna ilaihi rajiun “khaal” ya furta a hankali,

Duk juyowa sukayi suna kallonshi don saida sukaji ya ambaci sunan tukunna suka sake kallon mutumin da mamaki, mutumin da suke nema saboda kudin da aka masu alkawari gashi a gabansu, dole suyi protwcti

ng dinshi at all costs kodan kudin da za a basu, waenda sukazo da khaal din au taorata ma sukayi da sukaga gangs din, saida mutallib ya masu bayanin koshi waye don har hitonsa da khaal saida ya nuna masu kafin su shige mota dashi sukabi bayansu sai asibiti

, gudu suke kamar yaqi mutallb sai faman kiran taj yake baya samunshi, shi kuma suna wajen meeting ya saka wayan a silent.

An bashi taimakon gaggawa sosai ba kadan ba, har suka samu ya fita daga cikin dangers.

An hour past bai farfado ba and taj baiyi

responding ba suna tsaitsaye ogan gangs dinnan ya taho wajen mutallib, wayanshi ya nuna mashi mutallib ya kalla group chats din da aka turo da top terror groups dinsu, an baza hoton khaal da wannan driver din ana nemansu duk wanda ya gansu za a bashi kudi

masu tsoka sosai.

Tashin farko mutallib ya kalli gang leader din yace mashi, “kudin da mukayi alkawarin baku, taj zaiyi doubling times 3, in order to have it, inason kuyi protecting wannan mutumin, just take him as a treasure”

Murmushi gayen yayi, don y

asan tabbas zasu basu kudin nan don taj ya tura masu half deal din da sukayi dole duk yanda zasuyi bazasu taba bari khaal ya kubce masu ba.

Nan ya tattara yaranshi ya basu dogon warning wannan yasa mutallib ya nema discharge subar asibitin don zasu iya ci

mmasu don su kadai sukasan irin mutanensu, aiko suna barin wajen saiga wasu mugan yan ta’adda sun

badda kama har sun shigo asibitin harda mata sunyi shigar likitoci saidai allah bai basu sa’a ba kwata kwata.

Taheel company,

Meeting din da aka gamayi

ko shiga hidaya kasayi tayi, tama rasa ya zatayi don tabbas stock din kamfanin na sauka sosai, gashi stakeholders sun saka mata pressure sosai, kuma idan har batayi sorting wanna issue dinba zasu iya tunanin yin vote, kuma dole komai hannun taj zai koma,

inaa bazata taba barin wannan ba har gwanda taga baya nunfashi data bari hakan ta faru.

Yana zaune office 10mins kenan da gama meetings din da yayi, bude wayar da zaiyi yaci karo da imessage din da mutallib ya tura mashi, “alhamdulillah, khaal is alive!



Sai ga hoton khaal da suka dauka a asibiti, miqewa yayi tsaye yanajin wani irin guilt, bakin ciki, da takaicin kanshi sosai ba kadan ba.

Cikin hanzari ya kira wayar mutalln yana dagawa yace “khaal, he’s alive?”

“Yes, mubar asibiti yanxu, cause his lif

e is in danger, i dunno what happen exactly amma duk yanda akayi he manage to escape, taj basuda imani, basuda imani, for over 7 months yana kulle kamar prisoner, sunyi torturing dinshi, sun wulaqantashi, wanda yayi saving dinshi yace he couldn’t talk, he

couldn’t walk, they maltreated him, sun cuceshi,”

Idanun taj sunyi jaa sosai ya buga table din gabanshi yafi sau nawa hannunshi har yayi jajawur sosai.

“Zan tura maka address din hideout din da zamu kaishi..you have to be very careful tajjjj…”

Dip wayar

ta katse, daidai nan aka budo kofar, fadwa ce ta shigo sanye da wani arnen kaya, tana ganinshi taji wani sanyi duk ilahirin jikinta, takowa ta somayi har inda yaje ta tsaya gabanshi, “ka gama hide and seek din nata?”

“You’re playing with fire taj…hidaya

will make your life miserable”

Azafafe ya dago wallahi ya karade ya sauya kamar ba taj ba yace “just the way with khaals????”

Unexpectedly taji maganar, harta daga hannu zata kama nashi yayi wani irin kama wuyanta ya turata bangon office dun saida idanun

ta suka fito kwalala, temper dinshi ya gama hawa sosaiiii kuma zai iya mata illa adaidai lokacin wallahi taji shaqa kuwa ba kadan ba sai faman kakari take tana kama hannunshi yaqi sakinta saima kara sqeezing wuyanta da yake ya fita hayyacinshi gaba daya

“Just prayy…just pray khaal survives this, if not… if not…i will make your live unbearably miserable, i will make yall pay for the pain”

“Tajjjjj…” tayi wani tarin mutuwa tana bugun hannunshi, wallhi bai iya tantace waye ne a gabanshi, he’s in so much ang

er.

Saida merk

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login