Showing 246001 words to 249000 words out of 338813 words

Chapter 83 - MATAR TAJ COMPLETE

hannunshi na cikin nata, ya wani irin jawota sai kawai jinta tayi akan cinyansa, saita kara burkicewa kawai, tana mai hana kanta yin magana.

Babu wasa kan fuskanshi yace “what would you like to have?”

Shuru tayu kamar ruwa ya cita, gaba daya shes so uncomfortable, yau itace kan cinyar taj, gashi ta kasa tabuka komai.

Batayi auni ba taga spoon din dake hannunshi da fruit yakai bakinta, saurin kauda fuskanta tayi gefe, kasa kasa ya soma magana “whatever

is running through your mind keep it aside, the more you’re being uncooperative the more you upset me, I’m your husband you can’t deprive me of my right idan shi kike tunanin dalilin dayasa na kawoki nan, like i said we are here to just have a peaceful ta

lk,the earlier you corporate the better”

Tana jin haka hankalinta ya dan kwanta ta fara kokarin tashi daga jikinshi ya hanata dole ta hakura ta zauna.

Tanaji tana gani duk abunda ya dauka yakai bakinsa saiya deba yakai bakinta, haka nan ya dunga tura mat

a forcefully don dacin abuncin takeji, allah allah kawai take taji mai zaice subar wajen nan, ada batajin komai idan sun kasance tare a daki daya don sau nawa suna kwana tare, sua nawa tana ganin taj babu riga ma amma batajin komai, saidai yanxu komai ya c

hanza, ita kabta tanajin wani abu musamman idan ta kasance tare dashi a kebataccen wajen, hadakar namiji da mace irin wanann abubuwa da dama na biyowa baya.

Saida yaji ya koshi kuma ya tabbatar itama ta koshi kafin ya dakata daga cin abuncin, kumafa ba wa

ni cin kirki sukayi ba dagashi har ita, komarin tashi tayi bai hanata ba ta miqe sannan shima ya tashi ya kama hannunta zuwa bakin gadon, gabanta na faduwa ya saki hannayenta bakin gadon yace “seat!!!”

Babu gadara ta zauna ya dubi veil din dake kanta yace

“get rid of that” yayi nuni da mayafin dake kanta, saurin kauda idanunta tayi tace “im sorry i cant”

Bata gama fada ba kawai ya zare veil din unexpectdely to her, aranta tace “wai me yake nufi ne?meysa zai zaremin mayafi”

Kamar yana karantar zuciyarta t

aji yace “because i want to see you like that,”

Kauda kanta ta sakeyi tana hana kanta kallonshi, zama yayi bakin kujera yana fuskantarta ya zuba mata idanu sosai.

“Whats your full name? How old are you?” kamar wadda yake interrogating haka yake tambayart

a,

“Fatima dalhatu, I’m 22 years old”

Shuru ya danyi yana tuna sanda ya mata wannan tambayar same answer data bashi kenan, “kinsan actual date of birth dinki?”

Shuru ta danyi don agaskia bata sani, idan zatayi nata calculation din saidai tace 22 kawai

don ko birth month dinta bata sani ba, yoh suna zaune a dutsen habuja ina taga wani damar sanin birthmonth ko ta wani damu da birth month a wannan getti din bayan wannan ma batada kusancin da zata tambayi hadiza.

“Where are you from?i mean where are is yo

ur origins?”

“Nassarawa lafia” ta bashi amsa kai tsaye, a ina kika taso? I mean wherw did your childhood begins?”ban sani ba” ta amsa shi kai tsaye,

“I remember kince babanki ya rasu ko? Yaushe ya rasu?“

Wani irin kallo take mashi tana wondering meyaa

yake mata wannan tambayoyin, ganin yanda ya kafeta da ido yasa tace “before i was born”

“Kin taba ganinshi ko a picture?”

Shes fed up da tambayiyin nashi wannan yasa tace “eh, meysa kake min wannan tambayoyin”

“Saboda inason nasan asalin ki, saboda inas

on nasan wacece fatima, not the fatima that i knew in saudi the fatima in my presence”

Shuru tayi bata ce mashi komai ba, yace “you can ask me any questions aswell”

Tana son tambayarshi gaskiar maganar aurensu amma ta kasa, tanason ta yarje ma kanta cewa

babu auren nan, kuma tana son tasan ya akayi khaal bai mutu ba, sannan tanason tasan yanda akayi yazo nigeria, ya akayi ya gano gaskiar dayace ya gano game da yan uwansa, a takaice dai tana son tasan meya faru amma wata zuciyarta na haninta da sanin komai

.

A irin ganin da yake mata yasan meke running a mind dinta amma ya bari ne tayi tambayar da kanta.



Kamar ana daure mata baki haka ta daure tace “what do you mean with what you said last time?”

“What did I say last time?” Yafa san me take nufi amma y

ayi kanar bai sani ba.

Shuru tayi bata sake cewa komai ba ganin haka yasashi cewa “you mean about aurena dake kanki? Baki yarda bane?”

Cikin sauri ta dago ta kalleshi, “meysa zan yarda? Babu abunda ke tsakanina dakai, duk wata alaqa dake tsakanina dakai

ka yanketa daga ranar dakasa aka tafi dani”

Saurin runtse idanunshi yayı ya bude, yana tuna avunda ya mata abaya, sai yaji wani irin rashin dadi zuciyanshi ta karaya sosai.

Miqewa yayi tsaye ya soma cire vest din dake jikinshi, take gabanta ya wani b

ada dam, yana cirewa ya wulloshi kan cinyanta, cikin sauri ta dubi rigar tana dago kanta zata kalleshi ya wullo mata wandon jikinshi, tuni ta wani irin furgice gabanta na faduwa ganinshi tsaye gabanta dagashi sai wani very tight panty boxer, gabadaya murda

ddun kafafunshi suka bayyana, takai idanunta ga inda suka nami kafewa a wajen ta kasa daukesu, ya soma takowa gabanta, kirjinta na bugawa dab dab dab, ta soma yi baya baya, “me kake shirin yi?” Ta fada bakinta na karkarwa, “zanyu abunda zaisa ki yarda ne”

Tuni ta dane gadon jikinta na karkarwa babu damar guduwa don hanyar gudu na gabanshi,ta soma yin baya baya yana biye da ita daga jikinta har bakinta ko’ina rawar dari yake, idanunta suka ciciko da hawaye, “dan allah karkayi kin komai, dan allah..”

Ta som

a magana cikin tashin hankali, abun saiya bashi dariya sosai daman yasan abunda ke running mind dinta kenan, tunanin da take kenan, kuma zai nuna mata hakan ne…..



💋

BOSS LADIES WRITERS

💋



MATAR TAJ (destined with you

🩵



🤍

)

Written by



Queenmarh





Book2

PAID

Chapter 104

Tuni ta dane gadon jikinta na karkarwa babu damar guduwa don hanyar gudu na gabanshi,ta soma yin baya baya yana biye da ita daga jikinta har bakinta ko’ina rawar dari yake, idanunta suka ciciko da hawaye,

“dan allah karkayi min komai, dan allah..”

Ta soma magana cikin tashin hankali, abun saiya bashi dariya sosai daman yasan abunda ke running mind dinta kenan, tunanin da take kenan, kuma zai nuna mata hakan ne…..

Saida yazo dab da ita sosai bai tabata ba

kamar zai afka mata ya dan dakata, yana kallon yanda jikinta ke karkarwa, ga tsoro daya bayyana a jikinta gaba daya da fuskarta.

“Kin yarda ko baki yarda ba sainayi abunda zaisa ki yarda..”

Cikin sauri a bude idanunta tana hade jikinta guri daya a tsorac

e ta girgiza mashi kai, tana jin nunfashinsa mai fita hade da kamshinsa akan fuskanta tayi saurin girgiza kanta, babu bakin yin magana, bai taba tunanin matsoraciya ce ba sosai kamar haka, duk stubborness din saiya tafi lokaci guda ta sauya ta koma asalin

fatiman daya sani a saudi.

Kara matso da fuskanshi yayi har hancinsu na gogan na juna yana jin wani irin urge din kasancewa da ita, kamar ana rura wutar sha’awar tabata, yanda ya taba yi a saudi, he can still recall yanda boobs dinta are so soft and fluff

y, kullum da abun ban yake kwana kuma dashi yake tashi, tun bayan tafiyarta,

saurin rufe idanunta data bude tayi tana jira kawai taji me zaiyi don harta saddakar kawai tabata zaiyi don ya saba ba tun yanxu ba.

Tsayawa yayi yana kallon innocent fuskant

a,yana danne wannan urge din tausayinta na kara mamaye zuciyansa, yana sashi karaya sosai.

Wayarshi daman dayayi niyar dauka data soma yin baya batasan cewa akai ta zauna ba ya dauka sannan ya matsa daga jikinta ya sauka daga kan gadon.

Jin babu inuwarsa

da nunfashunsa a gabanta yasa ta soma bude idanunta,har zuwa lokacin hannunta bai bar karkarwa ba tana son bude idanunta amma tsoro takeji.

Dialing number yayi ko magana baiba ana dauka ya saka a mute sannan ya dubeta yace “open your eyes”

Cikin sauri t

a bude idanun nata ya mata wani irin naughty kallo irin you’re a bad girl dinnan, “what where you thinking??”

Sai a lokacin ta lura da abunda take tunani bashi bane tayi saurin kauda kanta ta hade rai, wayar ya miqa mata bayan ya cire mute din ya saka a

silent yace “khaal is on the line”

Juyo da kanta tayi ta kalli wayar tare da sa hannayenta biyu ta karba wayar shi kuma ya juya ya wuce bathroom.

Yana shiga ya juyo yana kallonta don kamar yanda nace bathroom din glass ne zagaye dashi, na waje na kallon

na ciki haka zalika na ciki na hango na waje, ta zubama wayar idanu batakai kunneta ba haka zalika bata ce komai ba.

Wani abu ya danna take rabin glass din ya rufe ta kasa ya zamana ana hango iya kirjinsa kawai banda kasansa.

Ya dade a tsaye rike da kug

unshi ya rufe idanunshi daga bisani kuma ya soma cire inners din nashi har wata ni’ima ya soma ji don ji yayi kamar ya takure **k dinsa ya saki shower.

Sallama akayi daga wayar mutallib ya bama khaal wayar bayan ya fada mashi ko wacece akan layin.

Ciki

n murna da farinciki khaal ya soma magana, “fatima??? Fatima??”

Tana jin muryar ta tabbatar khaal ne, khaal yana raye? Allahu akbar sai kawai taji hawaye na neman sauka akan fuskanta.

Ya cigaba da cewa “hello..fatima?? How are you my dear? How have you b

een??”

“Khaal???” Ta kira sunansa a hankali kuka ya kubce mata.

“Daman kana raye khaal? Baka mutu ba?”

“Yes my dear, ina raye ban mutu ba, mutuwa sai idan lokacin mutun yayi”

“Amma khaal sunce ka mutu, munga gawarka, me sukayi maka?”

Nunfasawa khaal y

ayi cikin dattako yace

“Dogon labari ne mai tsayi fatima, komai ya faru akwai karshensa kamar yanda Allah ya bayyana komai ta hanyar da bamu taba tsammani ba, a yau nafi kowa farin ciki, kullum fatana allah yasa kina cikin koshin lafiya, ina mai baki hkur

in komai fatima,kinsha wahala sosai kuma duk nine sanadi,tunda ni na kawo ki ta hanyar leken asiri,on behalf of duk abubuwan da suka faru dake kiyi hkuri ki yafe min.

Tana kuka tace “dama chan allah ya rubuta duk abunda zai faru, kuma haka ya kaddara,”

S

un dade suna waya kafin suyi sallama ta kashe wayar,Ba karamin dadi taji ba da khaal ke raye, kamar yanda yace daman duk abunda ya faru akwai karshensa”

Har zata aje wayar ta dakata da mamaki tana kallon screen din wayar nashi, wani tsohon hotantane data

tabayi a saudi cikin wayar da khaal ya saya mata, tayi smiling braces dinta sun fito, ba karamin kyau tayi ba, fararen idanunta suka fito darr gashi tayi wani smiling mai kayatarwa, iya fuskanta ne kawai akan screen din,

Mamaki ta dunga yi yanda akayi ya

samu hoton, meysa yasa shi kan screen wallpaper dinshi, bashida reasons nayi hakan, Dagowa tayi idanunta ya sauka ga bathroom din, take ta zaro ido ganinshi tsaye yana wankansa hankali kwance ruwan nan na sauka kan a gashinsa masu silki, sai faman shafa g

ashin yake, gashi ya juya mata baya don bata hango fuskanshi sai huge attractive bayanshi kwata kwata baisan ana kallonshi ba.

“Wannan wani irin bandaki ne haka…”

Ta furta ahankali tana kallon glass din, thankfully ba’a hango wasu guraren daya shafi jik

in dan adam, amma indai itace ta shiga bathroom din dole za a ga jikinta, don kasan ne kawai a rufe banda saman.

Kasa dauke idanunta tayi daga gareshi ta kare mashi kallo sosai, shidai ya gama haduwa, namiji ne cikakke kuma ingarma don allah ya bashi ko

mai da kowacce ya mace zata mace akanshi, probably shiyasa maya ke hauka akanshi, ga kyau ga aji, ga arziki ga class, kai komai ya hada shi kadai, such a charismatic man.

Ta shagala sosai tana kallonsa unexpectedly ya juyo charaf ya kamata, gaba daya hank

alinta yayi nisa da wani tunani daban, ko me take qissawa aranta allah kadai ne ya sani, don kwata kwata batasan ya ganta ba.

Murmushi yayi kasa kasa ya basar kamar bai ganta ba shima ya juyo yana fuskantarta, har wani irin shafa kirjinshi yakeyi ruwan na

sauka a jikinshi, hakan nan dayayi saida yasa ta hadiye wani irin saliva daya zo mata harda kifta idanu, hannayeshin ya aza ga wuyanshi tana hango yanda ruwan ke sauka kan damtsensa, ay batasan haka yake jibegege ba sai yanxu, kwanciyar hankali tasa ya ka

ra wani irin habaka yayi kyau sosai.

Saida ya barta tayi kallonta ma’ishi kafin ya danna wannan button din, take glass din ya soma dishashe ya koma fari tarr kamar an cire tint din wajen, kuma a daudai lokacin ta gane ya kamata tana kallonshi, hankali tas

he cikin sauri ta kauda kanta tana wani rarraba idanu, koda wasa bata bari ta sake juyowa ba harya futo daga bathroom din.

Kugunshi nade da towel sai kuma left hand dinshi rike da hand towel da yake share kanshi dashi.

Kallonta ya farayi yana dan murmush

i kasa kasa itako sai faman kakkauda kai take kamar rakuma.

Shi ko ko a jikinsa namiji dai baisan wani abu waishi kunya ba kwata kwata ya samu waje gefwn gadon inda take zaune yayi zamansa.

Hannunshi yakai gabanta yace “my phone”

Ba tare data waiwayesa

ba ta juyo da hannunta tana kokarin mika masa ya hado da hannayen nata gaba daya da wayar ya matsota jikin sa.

“Are done looking?”

Kame kame ta soma yi tana wani harhade rai tace “ga wayar nan”

Muryanshi kamar mai rada rada yace “I’m not talking’ of th

e phone, ina magana ne akan kallona da kikeyi? Are you done or should i go back? Naughty girl”

Zumburo dan cute bakinta tayi tace “da wani idon kasan ina kallonka? Please idan ka gama maganar dakace zakayi ka maidani school i have things that are importan

t for me to do”

“This is more important than whatever you’re going to do at school,”

Yana fadin haka yayi kwanciyarsa tare da rufe idanunshi, da mamaki take kallonsa, wai me yake nufi ne? Ta tambayi kanta, saurin miqewa tayi daga gadon ta matsa gefe.

“Dan allah ka maidani school i have things to do,”

Idanunshi na rufe ya sanya hannunshi ga bakinsa yace “shiiiiiii…”

Kaga wani karfin hali, ta fada aranta, da tanada yanda zatayi wallahi guduwa zatayi, ta kai waien rabin awa a tsaye kamar soja bata mots

a ba, ta cika tayi famm gashi tanajin wani irin futsari da tun da suka shugo ta soma jinshi.

Kallonshi tayi ganin barcin sa yake hankali kwance, kamar ta dora hannu aka som takaici, gashi ko da wasa bata tunanin yin gigin shiga wannan bandakin da sunan yi

n futsari, koda wasa.

Dataga go no go kawai ta samu waje bakin kujera ta zauna ta doka uban tagumi abun tausayi.

Barcinsa yake cikin kwnaciyar hankali, peaceful kamar wani jariri.

Ya dauka wajen 2hrs kafin ya bude idanunshi, wasu yan addu’oi yayi kafin

ya tashi zaune, lokacin wajen karfe biyu.

Tashi zaune yayi ya ganta zaune jikin kujera tana bar inta hankali kwance, daga gani ka a takure tayi shi.

Mikewa yayi ya wuce bathroom ya danyi abunda zaiyi kafin ya futo, a gaggauce ya saka kayanshi sannan ya t

unkari inda take, so yake ya tasheta amma ganin barcin ya mata dadi yasa ya kyaleta, ya nufi wajen da akayi providing for sallah.

Hawa kan sallayan yayi ya tada kabbara daidai nan ta Tashi firgigi, mararta ta cika pamm da futsari, batasan sanda tace “inna

lillahi wayyo allah na”

Ta wani irin miqe zubbur, sallama yayi ya juyo ya kalleta ganin yanda ta kama doguwar rigarta, ga zufa dake keto mata dukda ac dakin, wani irin mafarki tayi mai tada hankali, akanshi da ita, yana mata wasu abubuwa daya kulle mata k

ai har tana neman yin futsari, ashe dai futsarin a zahiri take jinshi kiris ya rage bata sakeshi ba a mafarkin don dadi.

😂

yarinya da kinyi abun kunya.

Karasowa yayi inda take yace “are you okay? What wrong?”

Girgiza mashi kai tayi ta kasa cewa komai sai

kama gaban rigarta take, “hey!!!what wrong ya fada yana kai hannunsa ga inda inda nata hannun yake tayi wani baya, kadan ya rage bata saki futsarin ba, tace “i’m pressed”

Hannayenshi ya nade ga kirjinshi, idan futsari takeji batasan ind abathroom yake ban

e ta tsaya.

Nuni ya mata ga bathroom, cikin sauri tace “gaskia bazan shiga nan ba”

“Why????” Ya jefo mata tambaya ta kalli bandaki ta kalleshi, arabta tace “haka kawai na dage rigata na hau kan wc kana hangoni a wannan bandaki? Inaa bazai yuwu ba”

Girgi

za kanta ta soma yi, “ana hango mutun daga waje fa”

“And so what?” Ya jefo mata tambaya.

“Gaskia bazan shiga ba..”

Hade rai yayi soaai yace “you’re not really pressed, idan har ya matseki sosai bazaki tsaya ba”

Zai juya kenan ta kamo hannun rigarsa tac

e “dan allah ka rufe min toilet din gaba daya saina shiga”

Kallonta yayi yana nazari, wato bazata iya shiga ba ya ganta kenan?.

“Okay!!” Yace tare da nufar toilet din tabi bayanshi.

Suna shiga ya danna wani abu take glass din ya koma baki,”there you go,



Juyawa yayi zai futa ya dan dakata tare da cewa “ki gyara jikinki”

Yana fadin haka ya futa.

Yana futa ta leka don tabbatar da ko’ina a rufe yake kafin ta soma kokarin dage rigar jikinta, kafafunta har rawa sukeyi tsabar a matse take.

Saida ta rage m

ararta taji

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login