Showing 324001 words to 327000 words out of 338813 words

Chapter 109 - MATAR TAJ COMPLETE

sannnan state din shock data shiga amma aside fr

om that she’s safe from the cut Alhamdullah!, allah yaso baije deeep ba munyi mata dinki, yanxu she’s unconscious”

Gaba daya suka bishi da wani irin kallo, musamma taj da he’s more shock than anyone else, anne tayi saurin furta “innalillahi wa inna ilai

hi rajiun…subhanallah…”

dady sabeehan da hankalisa ya tashi sosai ya karaso gaban doctor yace “pregnancy? What pregnancy are you talking about???”

“Yes sir,, jinin data dunga fiddawa ne sanadiyar shock din data shiga yasa ta rasa 4weeks pregnancy dake ji

kinta”

Dam gaban taj ya kara bada wa babu abunda yake sai kallon doctor yana nanata maganar a ranshi, “she was pregnant??? Fatima was pregnant this whole time with his child??? Ya rasa cikinsa?? Because of wannan shedaniyar yarinyar..innalillahi wa inna

ialaihi rajiun, adaidai wannan lokacin ganinta kawai yakeso yayi, he just wants to see fatima shi” bai tsaya sauraron su ba ya zame yabar wajen

“Wani irin magana kake ne likita?? Fatiman ce takeda ciki?”

Fadila tayi mga tana duban doctor, “baku sani b

ane hajiya??”

Anne ta katse su jikinta a mace tace “mun sani…ya allahu,allah ya bata wasu masu albarka sannan ya bata lafiya”

Duk sukabi anne da kallon mamaki, duk wani shock news daga wajenta yake futowa.

“Zamu iya ganinta??” Anne ta tambaya, doctor ya

ce “eh an kaita recovery room tana samun rest”

“Thank you dr barau” ya kama hanyarshi suka nufi wajen recovery ward vip, gaba daya rututu suka taho taj suka tadda tsaye akanta ya kama hannunta yana kissing sannan ya duka goshinta ya hade da nashi ya shiga

wata duniyar, su da shigo suna ganin haka suka tsaya babu wanda ya tunkari wajen,bahijja ta kauda idanunta abubuwa da dama na yawo a qwaqwalwarta, anne ta samu waje ta zauna.

Anne tayi gyaran murya tace “alhamdulillah tunda bata samu wani rauni sosai

ba”

Fadila tace “anneeee!!!”

“Toh yanxu ma karin bayanin kuke nema? Bayan gasu nan a gabanku?“

Kowa yayi shur chan kuma anne tayi gyaran murya tace “tajudeen mijin sabeeha ne,”

“Mijinta kuma? Auren da ba ayi shi ba? Ko a bayan mu akayi bamu sani ba?”

“Ah ah da ma chan da aurensu, gashi nan gata,ay,”

“Anne ki mana bayani yanda zamu gane” fadila ta sake a natse, gaba daya daga nanna har bahijja da sameer kamar ruwa ya cisu bakinsu ya rufe, nanata maganar anne kawai suke aransu.

Nan take ta fada masu

komai yanda taj ya fada mata tundaga farko har karshe idanun nanna yayi jaa sosai, ta soma innalillahi a zuciyarta tayi tawakkali ta danne abunda ke zuciyarta kowa ayayi shuru da abunda ke ranshi, amma mamaki bai barsu ba.

“Shiyasa nace zan aurar dasu, ba

nso wannan zancen ya futo ba, don shi da kansa ya roki kar hakan ta faru, toh saidai kuma komai da yanda allah ya tsara, baiso kuji irin rayuwar da yayi ba saboda we had gone through alot, amma allah yana tare damu, we are still together no matter what alh

amdulillah komai na cikin tsarin allah, ke bahijja yanxu kinga duk abunda ya faru ishara ne a garemu, kina matsayin uwa baki ma san yarki nada ciki ba, kin sakankance akan wannan shedaniyar, har kina rokon dole saina hada aurenta dashi,”

Bahijja tayi ahur

u abun tausayi kanta a kasa ta doka uban tagumi.

“Hmm ay ni nasan yarinyar nan babu alkairi a tattare da ita yar hadiza ce fa??” Fadila ta fada tana tabe baki.

“Allah ya bata lafiya” majeed ya fada yana futa daga dakin.

Hamas ko tun kallo daya daya ma

ta daga nesa shima ya fuce daga dakin, zuciyarsa na zafi, tabbas fatima ta haramta a gareshi, ya rigada ya karbi hakan.

Laila ko tunda ta kafesu da ido ta kasa daukewa, sai kawi ta fara murmushi, fadila ta dubi bahijja sannan ta dan kauda idnaunta tace “o

h yanxu daman da aurensu shine suka boye mana? “

“Toh idan kukaji ba lallai ku fahimce su ba, kamar nima yanda da farko ban yarda ba saida ya zauna yamin bayani, wa zai taba tsammanin fatima taje aikatau saudiyya , kuma har ya kasance gidan su tayi aiki t

a kula dashi? Har sanadiyar hakan yasa kawunshi ya masu aure? Just to protect him? Ay babu wanda zai yarda da wannan cikin sauqi” nanna ta bata ansa

“Kai amma mutane mugaye ne, kana kallon naka inkaga na wani saikaga naka ba komai bane, yanxu meya tsaresu

dashi taakani da allah? Dan uwanku jininku? Wannan zalincin ay yayi yawa”

Nanna dai tayi shuru tana matsar kwalla, taji wani irin soyayyar sabewha na ninkiwa a cikin zuciyarta, she did the duty of a mother, she protected a lokacin da yafi buqatar uwars

a a tare dashi,

Lokacin sallar asr nayi anne ta tashi ta dafa taj sannan tace “tashi kaje kayi sallah, zata farfado insha allahu deeni kaji ko?”

Haka nan ya tashi idanunshi sunyi jaa sosai ya futa daga dakin, wanda hakan ya bama bahijja sakewa ta kara

so kusa da sabeehar ta kama hannunta tana hawaye.

She can’t imagine loosing sabeeha, wallahi zuciyarta zata iya bugawa lokaci guda.

Haka zalika shock din maganar aurensu da taj bai barta ba.

Anne na zaune gefen nanna tana bata baki tana tausasa ta s

uka soma jin maganar bahijja, tana kiran sunan sabewha a daidai lokacin kuma sabeehar ta soma bude idanunta laila ta futa da gudu ta kira doctor yazo.

Taj bai shugo ba bayan futar dayayi sai wuraren bayan sallar magrib, kusan a tare suka shigo sa hamad

da sallama.

Anne da nanna na zaune while anty fadila na sallah.

Bahijja kuma na gefen sabeeha dake kwance amma an dago gadon nata kamar tana zaune, anesthesia da aka mata yasa batajin zafin komi kwata kwata saidan abunda baza a rasa ba donma alluran ya s

oma sakinta amma tayi shuru.

Babu wanda ya mata magnar cikin da bata san dashi ba, haka zalika babu wanda ya fada mata cewa sunsan da aurensu ita da taj din.

Sallamarsa yasa taqi dagowa balle ta kalli inda yake, bahijja tayi saurin miqewa ta bashi guri d

on kamar baisan wani abu wai shi kunya ba ya tunkaro inda suke.

Kana ganin expression din fuskarsa zakasan he’s relieved daya ganta zaune.

Ya karaso har gabanta ya kafeta da idanu, ya rasa ma me zaice mata, sai tunanin cikin nan yake, abunda ya hanashi d

awowa asibitin kenan ya tsaya a masallaci yana addua akan allah ya kawo masu wani mai albarka, balarbe dai akwai son yaya, baima san da cikin ba amma barewarshi dayaji abun ya mashi zafi sosai.

Tana jin yanda idanunshi ke yawo akanta amma taqi kallonsa

ya dan duka kadan ya kamo hannunta, cikin Sauri ta juyo ta kalleahi ta kalli mutanwn dake daki, taga kowa harkar gabansa yake banda laila datake guntsw dariyarta ya dan rankwafo ya soma mata magana cikin sanyi with so much care affection and love..”how are

you feeling?akwai inda ke maki ciwo?”

Kasa kasa yake magana yanda dagashi sai ita ne zasuji, kuma yana kashe mata murya,mamaki ya gama cikata,

Ta soma kokarin kwace hannunta yayi pwcking hannun ta kwalo idanu, kasa kasa ta soma magana itama “menene hak

a, idan aka ganmu fa? What is this?”

Yatsanshi yakai bakinta “shiiii” alamu tayi shuru tayi saurin ture hannun nashi gaba daya rai a bace tace “don’t ever touch me…”

“This touch or the other naughty touch uhmmm???” Ya fada in a naughty way yana mata wani

irin mayen kallon flirtingly

Ta kauda kanta, gaba daya a furgice take, shin ya mance da su mummy na wajen ne ko kuwa, ta lura tunda aka fara maganar aure shikenan yake neman zaqewa, itako ayanxu babu abunda ta tsana kamar maganar auren.

Anty fadila na

idarwa ta soma magana “toh toh…akwai dai iyaye anan..sai ayi maintaining basai kun nuna mana kunsan juna ba”

“Kai mummy..”

Laila ta fada tana murmushi, sabeeha ta sunkuyar da kanta tsabar kunya da takaici, gashi yaqi barin wajen kamarma baisan abunda tak

e cewa ba.

Anne tayi breaking silence din, “toh alhamdulillh tunda ta farfado sai ayi tunanin wanda zai zauna da ita ko?”

Bahijja dai tayi shuru batace komai ba,nanna tayi saurin cewa “kuje ni saina zauna da ita…”

“Ah ah baza ayi haka ba, keda kike fama

da kanki, kubar bahijja ta zauna da ita”

Fadila tace “toh shikenan”

Suka shirya komawa gida a daidai lokacin kuma majeed ya karaso asibitin.

Nanna ta tunkari inda sabewha take ta shafa kanta sannan tace “allah ya maki albarka ya baki Lafiya fatima”

S

abeeha ta sunkwi dakai ta kasa cewa ameen dinma.

Haka suka fita gaba dayansu, harda taj.

Ya rage daga bahijja sai majeed, daya tako gaban sabeehar ya zauna yana tambayarta ya jikinta sai faman lallabata yake uba mai dadi, bahijja dai ta kasa cewa komai t

ana kallonsu duk jikinta yayi sanyi gaba daya.

Sai wajwn karfw sha daya majeed ya koma ya rage daga bahijja sai sabeehar.

Nan ne bahijja ta zauna ta soma mata tambayiyi, “meysa baki fada min ba?”

Sabeeha tayi shuru ta kasa bata amsa don ta gane sun san

komai.

“Dan allah fatima karki dunga boye min komai na rayuwarki, inason na kasance mutun ta farko da zaki sama da maganar daya shafeki, mai dadi ko mara dadi, I’m here for you, i will never judge you, banida wadda ta wuceki, i was so scared of loosing yo

u, idan na rasaki diyata bansan ya zanyi ba” bahijja ta soma hawaye, sabeehar ma na kuka ta share mata hawayen tace “mummy im sorry…bazan kara boye maki komai ba Insha Allah”…

Sun dan jima suna magana bahijja na bata abunci tanaci chan sabeeha ta dan daka

ta tace “mummy…maya…”

“Karki sake ambaton sunan ta… sunanta ya haramta a gaba “bahijja ta katse sabeeha, wanda hakan yasa jikin sabeeha mutuwa tace “kiyi hkuri mummy…” sai kawai ta fashe da kuka, “sanadiyarta na kusa rasaki, bazan taba iya yafe ma yarinya

r nan ba, da wani abun ya sameki shikenan, gashi tayi sanadiyar zubewar…”

Sai kuma ta dakata daga nan bata karasa ba, sabeeha ta goge hawayenta ta soma kokarin kawar da maganar mayar..

Haka suka kwana bahijja na jin mostinta zata tashi, baiwar allah ta k

asa barci gaba daya.

Bangaren maya bayan wannan korar da aka mata, mutun na farko daya fara zuwa ranta shine salim, tana kiranshi a waya kuwa ya dauka, ta umarceshi dayazo ya daukwta.

Aikuwa yazo yana zuwa yaga yanayin da take ciki ya gane akwai matsal

a.

Tunda ta shiga motar nan babu abunda take sai sambatu da bababi iri iri,shidai baice komai ba abunda ke damunsa ya ishesa kawai, gashi ya kasa gane kan magnganun da take, daga yabda take magana ya gane tayi ma kanta allura.

Suna zuwa hotel ta tadda wa

ni sabon tashin hankali, daman daga asibiti yake ta kirashi yazo ya dauketa, an dubashi aka tabbatar mashi yana da HIV/AID, which tabbas yasan itama yanxu haka tana dauke dashi, da farko baiyi niyar fada mata saida yaga ta nadu ta nadu ko tsoron zubewar ci

kin jikinta batayi inama take ta cikin yanxu neman abunda zai dauke mata damuwa kawai take tana farkawa doshin asuba taga babu shi babu labarinsa sai takardar report din test dayayi.

Nan ta shiga sabon tashin hankali, iskanci baiyi rana ba, ta dunga kuka

tana kiran wayanshi baya shiga, ragiwar allurar data aje ta kara makawa kanta ta fita hayyacinta gaba daya don ta jikinta bata gama futa ba ta kara sama kanta wani.

Wuraren karfe sha biyu na rana aka zo karban room, don kwanakin daya biya sun kare, ana sh

ugowa suka ganta unconscious, cikin gaggawa aka kira anbulance sukazo aka tafi da ita asibiti.

Chan asibitin ma aka kasa daukan ta saboda babu guardian dinta, shi salil data kira last da aka kira sa bai akaji wayar ma bata shiga, sai number mummy da aka g

ani shima yana cikin recents, kiran duniya shima akayi da farko ya shiga sai kuma daga baya yaqi shiga gaba daya.

Ana kanta ana kokarin daidai ta nunfashinta da ya tafi saboda buguwar datayi call ya shigo.

Cikin yan mintuna qalilan hamad ya karaso asibi

tin hankali a tashe, ta kirashi wajen sau goma ashe doshin asubar nan bai dauka ba ta mashi message kamar haka, “ka taimakeni ya hamad, zan mutu” harga allah baiyi niyar bin bayan call din ba ko message din sai kuma kawai ya kira, wannan yasa nurse sun suk

a sameshi a waya.

Yana zuwa aka mashi bayanin komai, tabbas akwai ciki a jikinta, sannan tana dauke da hiv aids da yan cucututukan da baza a rasa ba stds,but the most shockingly part shine effect din da allurar nan datayi ma kanta within the range of 16ho

urs, sannan tayi consuming 10 dosage cikin awannanin bayan ga wannan report ya nuna ta dade tanayi ma kanta allurar ta jijiya gashi tayi compulsing which might affect or damage her brain.

Tunda hamad yaji wannan masifa babu abunda yake sai innalillahi, ta

bbas maya ta lalata rayuwarta, ta cuci kanta da kanta, kuma ya tausaya mata batun yanxu ba yasan kanta na rawa amma bai taba tsammanin zata jefa kanta ga halaka haka ta hanyar shaye shaye mara amfani, above all ciki? Tana dauke da cikin shege a jikinta? Sa

nnan ga cutar HIV?

Tabbas abun a tausaya mata ne dukda ita ta jefa kanta a cikin wannan rayuwar amma bayajin ko dan wannan zaisa su yafe mata abunda tayi, har tanada audacity din daukar wuka zata kashe sabeeha? Tabbas zata iya yin komai and she can never

be trusted.

Shi ya biya bill din medication dinta komai, sannan yabar kulawarta hannun likitocin da suka dukufa akanta don ceto ta.

Koda ya koma gida baiyi gangancij fadama kowa ba yanayin da take ciki musamman anty fadila wato mami, idon idan taji ya

san ranta zai baci sosai.

MATAR TAJ (destined with you)

   Written by 

          Queenmarh

Book2 

PAID

Chapter 117

Washe gari..

Sabeeha ba karamin kulawa take samu ba wajen mahaifiyarta, duk wani motsinta akan idanunta, yan gida ko

yanda sukazo runduna gaba daya jiya haka yauma suka zo.

Sun dade sosai anata haba haba da sabeeha, itako babu abunda take sai murmushi, ada chan idan tana rashin lafiya tsakaninta da hadiza ko sannu wani sa’in ma saitayi cuta ta cinyeta babu wanda ya sani

, saima inna kawai datake dan nuna kulawa akanta.

Tana cikin wannan tunanin bata san hawaye na saukowa akan fuskanta ba sai jin hannu tayi kan fuskanta, dagowan da zatayi kenan idanunta ya sauka kan nashi, cikin hanzari ta dubi mutanen dake dakin, hirarsu

kawai sukeyi abunsu babu wanda yakai hankalinsa ga inda suke sai laila data kalleta ta kashe mata idanu cikin tsokana,

Cikin sauri ta kabe hannunshi dake kan fusknta ta hade rai sosai, ya dan matso gefen gadon kamar yana duba ruwan da ake kara mata.



How are you?”

Tayi banza dashi ya sake tamabayata.. “akwai wani abu da kike buqata??”

Nanma tayi banza dashi tana fakar idanun mutanen dake zaune musamman nannan,shi ko kunyanta ma bayaji kwata kwata.

Hannunta ya nemi rikewa ta mashi wani kallo mai tafe

da harara chan kasa kasa ta soma magana “please stop it…stop pretending as if you care”

Dan jinkirtawa yayi yana nanata maganarta aranshi, gaba daya jikinsa sai yayi sanyi sosai ya matsa kawai ya hade hannayenshi a kirjinsa.

Nanna dake zaunw jefi jefi

take dagowa tana kallonsu, daga haka inka kallesu saisu baka sha’awa sosai, jiya bata iya barci ba dan murna, wani irin mixed feelings ne yazo mata, she was very happy da sabewha ta kasance MATAR TAJ kuma ta kasance tare da shi alokacin dayake cikin hada

ri, wani ikon allah kenan, da allah ya tashi ikonsa saiya hadasu tun basu san cewa yan uwan juna bane.

Tana farin ciki, da wannan alamari, tamafi kowa farin ciki, don samun sirika kamar sabeeha sai an dace, itacw zata bada shaida akan yarinyar nan, da tar

biyarta da natsuwarta.

Chan yanma suka shirya komawa, shi ya tsaya daga baya kafin mummy ta dawo.

Sabeeha dai bataso haka ba amma bata da ikon cewa komai tayi shuru dai kawai.

Suna fita ya tashi ya nufi kofar bedroom din, cikin sauri ta bishi da mugun

kallo, dukda ta tsorata lokaci guda amma haka ta dake ta hade rai sosai.

Ya dawo inda take ita kuka ta soma kokarin tashi zata wuce bathroom da sauri yayi saurin rungumeta ta baya, ya sakalo kanshi ta wajen wuyanta hannayenshi kuma around her waist.

Aha

nakli ya soma magana kamar bashi ba “why are you so upset with me? Can’t you forgive me for all i did fatima?? Please don’t stress my heart bibi na”

Saida ta tsaya tajishi gaba daya take komai ya dawo mata daman a kusa take dashi, ko tabata bata kaunar yi

wallahi.

rai a bace ta nemi fisgewa daga rungumar daya mata ta kasa, duk yanda taso ta kwace ta kasa sai kawai ta saki jikinta hawaye ya soka sauka daga kan fuskarta tsabar ci mata rai da yake.

Kamar wasa ya soma jin sheshekar kukanta wand ake breaking

heart dinshi into pieces.

“Fati..ma.. did i do something wrong??? meysa kike kuka?”

Ya karashe yana sakinta sannan ya juyo da ita tana fuskantarshi, idanunta da fuskanta yayi jaa sosai tsabar bacin rai.

“Da zaka gane yanda ya tsani koda jin sautin nunfa

shinka ne da bakayi tunanin tunkarar inda nake ba…you are so selfish, kanka kawia ka sani, you keep on disappointing me all the time, wallahi na tsaneka, banason ganinka ko kadan..”

Gabanshi ya tsinke, yayi saurin runtse idanunshi ya budesu, babu abunda y

ake sai innalillahi a zuciyarshi, ay bansan he has caused hwr so much pain da zata fada mashi haka ba sai yanxu, anya mafarkin da yake zai tabbata kuwa? He

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login