Showing 291001 words to 294000 words out of 338813 words
/>
haifeta ba.
Saidai kuma tunawa da wani abu yasa taji jikinta yayi sanyi sosai, idan yau birthday dinta to tabbas yau ne na sabeeha ma, kai wannan wace iriyar kaddara ce, ta rasa wanne yafi mata zafi aranta the fact that ita ce aka sauya da sabeeha kuma ta
kasance itace yar mai aiki ko kuma sabeeha data kasance yar masu gida, duk ci cika bakin nan nata a banza, da wulaqancin data dunga yima sabeehar ta kirata da yar talakawa mara uba mara gata ashe itace da wannan matsayin ba sabeehar ba, idan ta tuna da wa
nnan abu ji take kamar….
Kafin bahijja ta fita daga dakin ta shiada mata ta futo tayi breakfast tace mata kanta na ciwo, hakan yasa bahijja tace toh basira zata kawo mata, allah sarki duk yanda tayi haka bahijja ke binta dashi, babu abunda ta sauya game d
a kulawa da take mata, tana son maya hakika har cikin zuciyarta sosai ba kadan ba.
Tun bayan futar bahijja ta kasa natsuwa, wani abu na ce mata ta futa, haka kawai taji shes restless tayi gathering courage dinta ta futo, tana futowa bata kaiga shiga main
house ba ta jiqo muryoyinsu daga compound tana karasawa taga surprise din da aka shiryama sabeeha, saida taji wani dumm akanta kamar zata fadi, ta kafesu da idanu batasan sanda hawaye ya soma sulalo mata ba ta koma part dinsu da gudu, a daidai lokacin su k
uma suka fito daga garden, bata hakura ba ta sake lekowa nan ne kuma ta kara ganin abunda ya sake hargitsa mata lisaafi, ta kafe kaff ta kasa motsawa ta bisu da ido daidai lokacin da daddy ke presenting motar daya sayama sabeeha, daga nesa tana hango fuska
r sabeeha ta kafeta da idanu, reaction dinta na sauyawa kamar ba ita ba, da kuka take amma tuni kukan ya kafe abubuwa na running a mind dinta, wani zunzurutun shaidani na tunzirata yana ayyana mata negative abubuwa a mind dinta, take taji tsanar da takema
sabeeha a baya ma ay wasa ne, yanxu ne takejin tsanarta ninkin ba ninki, babban farin cikin ta a duniya yanxu shine taga sabeeha bata nunfashi a doron kasa.
A daidai lokacin ne kuma aka fara duakar hoto,gaba dayansu tana kallon yanda sukema sabeehar saita
ji dukkansu ta tsanesu suma, sanda taga hannun taj a kan ass sin sabewha kuwa batasan santa ta dunkule hannunta ba zaro zaron farcenta ya soma ji mata ciwo don harta fara bula fatar tafin hannunta, ya soma fidda jini, idanunta yayi jaa sosai, ta soma magan
a ahankali.. “,sanadiyarki na rasa duk wani farin ciki na, kinyi nasarar kwacemin komai nawa, i wish you never exist, you can have it now while it last kafin na kwace duk wani abu da kika rabani dashi… nayi alkawari bazan barki ba koda kuwa zai zamo na kas
heki ne da hannuna saina dandana maki pain din da kikayi sanadiyarsa a cikin rayuwata”
Tana kaiwa nan ta wuce part dinta sai kuka, kuka take wiwi wiwi saida tayi mai isarta kafin ta dakata tunawa da kuka yanxu ba nata bane, dole ta samu hanyar da zatayi t
a mallki taj kota halin qaqa, yanxu trick din da takema mommy bazaiyi amfani ba don idan tayi a lokacin tana amatsayin yarta da duk abunda ta nema zata mata yanxu ko ba lallai ta yi mata abunda take so ba, kuma ta tabbata yanxu da suka san asalinta babu wa
nda zai sake maganar aurwn nasu musamman mummyn ma, balle kuma akaiga anne, da tun tuni daman bata amince ba balle kuma yanxu?, dole tayi fiding solution duk yanda za ayi ta mallaki taj kota halin qaqa ne, atleast tasan daga nan duk wani abu da zai biyo ba
ya mai sauqi ne.
MATAR TAJ (destined with you)
Written by
Queenmarh
Book2
PAID
Chapter 110
wunin ranar dai kowa cikin farin ciki yayi shi banda maya, don har abuncin sadaka saida akayi mai yawan gaske, sannan aka diba ka
yayyyakin sadaka daga foundation din anne da za akai gidan marayu da marasa karfi.
Su sabeeha na zaune suna packaging abubuwan makaranta na yara wanda za akai gidan marayun sunata hira abunsu sallamar maya da shigowarta yasa duk suka dago suka bita da i
do, tana sanye da plain abaya baka, wadda ta saje da skin dinta saboda rashin kulawa da bata bashi cikin kwanakin, kai tun lokacin da gaskiar ala’amarin nan ya bayyana ta ta rasa natsuwarta gaba daya, fuskarta duk ta rame ta fada sosai kamar wadda tayi jin
yar shekara guda, kusan gaba dayansu sai yau suke ganinta, kullum tana daki bata futowa, nanna ce ma dai idan ta shiga part din bahijjar take ganinta, fadila ko bazata taba tako kafarta don zuwa ganin yar hadiza ba, danne abunda ke ranta kawai take game da
mayar.
Yaqe ta dan soma yi tana susune kai kamar wata ta allah ta kasa hada idanu da kowa, “ya kika tsaya shugo baby” bahijja tayi magana tana dan murmusawa, fadila ko tana dagowa ta mata kallo daya ta kauda kanta.
kamar ana jan kafarta haka ta soma t
akowa ahanakli ta karaso inda suke ta zauna a kujera dake gefensu ta dan rakube kanta a kasa kamar wata ta allah cikin natsuwa tace “good morning nannan, good morning anne”
Duk suka amsa a tare, fuskansu a sake, juyawa tayi ga anty fadila ta gaisheta, toh
dai ciki ciki ta amsa ta ta maida hankalinta ga abunda take, bahijja tayi mirmushi ganin mayar ta futo itama,kuma ta fara sakewa yanxu, it was very hard for her to accept the fact, da yanda abubuwa ya sauya cikin kankanin lokaci, tana tausaya mata sosai h
ar cikin zuciyarta kuma bata blaming dinta da komai, tana kaunar maya har cikin zuciyarta tsakani da allah dukda bata haifeta ba amma ta taso da soyayyar ta matsayin yarta ta cikinta.
Duk sai kowa yaga tayi sanyi ta natsu sosai, kuma badan komai bane said
an wannan gaskiar alamarin,duk sai kowa ya fara tausayinta.
Kallon inda laila ke zaune tare da sabeeha tayi kafin ta kauda idanunta, laila data lura da hakan tayi saurin miqewa ta karasa inda take sannan tace “happy birthday maya”
Duk kowa ya dago, bas
u ce dai komai ba, abun ko yayi ma maya zafi soaai, sai kawia tayi yaqe tace “thank you”
Fadila ta kalli laila ta galla mata hararar dayasa ta maida hankalinta ga abunda take, anne tayi gyaran murya suka cigaba da hirar da suke da nanna.
Ganin yanda kow
a yayi reacting da laila tayi wishing dinta yasa taji wani irin abu ya yokare mata a zuviyarta, ta soma jin wani abu kamar Kwalla amma tayi saurin hadiyewa tayi shuru.
Zaman nan datayi tana dagowa tana kallonsu sabeeha ta gefen idanu abubuwa da yawa na
yawo a mind dinta chan kuma kawai ta miqe ta nufi inda suke zaune, aiko duk suka bita da ido suna jiran ganin abunda za tayi, ta kafe sabeeha da idanu chan kuma saita zauna kawai tana fuskantar sabeehar kafin tace “happy birthday to you too sabeeha,zan iya
tayaku??”
Bahijja me zatayi banda murmushi, haka kawai taji wani irin dadi aranta, haka zalika su anne ma da nannan ay basu san maya nada hankali ba sai yanxu, wato ko wani irin situation na rayiwa yakan iya saka mutun shiga taitayinsa
😂
Ta rungumi ka
ddara ta sauke kanta cikin ruwan sanyi kamar babu komai aranta.
Sabeeha ko baiwar Allah dama chan bawai ta kullaceta bane ko kuma tana jin haushinta saboda madadinta data zamo wannan yasa ta mata murmushi sannan ta miqa mata paper bags din da suke saka pe
ncil da littafai da takalma a ciki tace “thank you and happy birthday to you too”
Murmushi maya ta mata kafin ta karba abun ta zauna, aka cigaba da hira, suna janta da hira tana amsa su sama sama,.
Kay abun burgewa wallahi idan ka gansu, saida suka gama
harhada komai sannan aka futa da kayyyayin kowa ya shirya aka futa zuwa orphanage.
Wannan abu yayima sabeeha dadi soaai, sanadiyar ta an farantawa marasa karfi da masu cikin mawuyacin hali abun ya mata dadi sosai ba kadan ba.
Daga nan fa basu sake zama b
a aka wuce restaurant akayi kayataccen dinner, sai faman haba haba ake da sabeeha, sai abunda takeso akeyi, minti kadan ka ganta da bahijja, tana tambayarta if she’s satisfied with everything, ko kuma idan tana buqatar wani abu, wannan abun duk akan idanun
maya, kafin bahijja ta tambayi sabeeha saita tambayi maya amma duk da haka maya ji take kuka gani take gaba daya ba ayi mata komai, kuma sonda ake mata an rage shi infact bata qaunar ganin tayi sharing komai da kowa musamman sabeeha data kasance bata kaun
arta ayanxu.
Basu ne suka koma gida ba sai wajen 8 suna dawowa kowa ya tafi part dinshi, a lokacin kuma taj bai dawo ba daga futar dayayi, don tundaga lokacin hoton nan ana gamawa ya fucewarsa, gaba daya yau mood dinshi babu dadi.
Sabeeha na shugowa da
ki ta soma rage kayan jikinta sannan ta wuce bathroom, don tayi wanka.
Tana shiga ta tsaya gaban mirror tana karema kanta kallon, ita kanta tasan ta chanza sosai,ahankali ta sauqe ajiyar zuciya tace alhamdulillah…
Kallon bathroom din nata ta sake yi yan
da kullum inta shiga saitayi irin wannan tunanin, “bata taba tunanin zata mallaki irin wannan jin dadin rayuwar ba kwata kwata, sai ayanxu ne take kravtabbatar da ni’imar da allah ya mata, cikin lokaci kankani, on a blink of an eye allah ya sauya rayuwarta
gaba daya, kai shes the most happiest on earth alhamdulullah…
Wanka ta feso mai tsada, da mayukan wanka hadaddu luxurious irinsu la prairie, tana gamawa ta nade gashinta da shower ya jiqa, har zata futo ta sake komawa ta wanke gashin luwai luwai sannan t
a futo tana tsanewa da towel.
Tana futowa daure da alwala daidai lokacin akayi kncking dakin, bama a jira ta bada izinin shugowa ba aka shugo, haka kawai tana ganin maya gabanta ya fadi amma ta dake kawai ta sauke mata murmushi, “zan iya shugowa???”
“Ai
kinma shugo” sabeeha ta bata amsa kai taaye tana murmushi.
“Hmm” maya ta fada tana cije lebe sannan ta tako har cikin dakin tanabin ko’ina da kallo, daga kan setting din dakin zuwaga abubuwan da aka qawata dakin dashi, wallahi ko quarter shi baikai ya dak
inta ba, take wani irin jealousy ya turniqeta, lallai tabbas yau ta kara shaida cewa ita ba yarsu bace, kuma soyayyar da suke ma sabeeha yanxu bata isa ta nuna isa ba
“hmmmm…dan talaka bai iya samun waje ba..”
Sarai sabeeha ta jita amma ta nuna kamar
bata jita ba tace “sorry…”
“Fada min how do you feel???”
Wani irin kallo sabeeha ta mata mai tattare da tambayoyi irin “Ban gane me kike nufi ba????” har zuwa lokacin yanayinta bai sauya ba amma fa ranta ya soma baci, cause mamaki take yanda gaba daya ma
yar ta sauya ba kamar yanda ta dunga mata ba dazu.
Daidai gabanta maya ta tsaya tana kallon cikin idanunta da sukayi jaa sosai, “are you happy??! kina cikin farun ciki ko? While ina cikin bakin ciki, while I’m in pain,“
“What are you talking about maya?…
”
“I hate you, na tsaneki, i wish you never exist, sanadiyarki na rasa komai on a blink of an eye, kin rabani da iyayena, kin rabani da komai, rana mafi baqin muni a cikin rayuwata shine ranar da kika bayyana a cikin gidan nan keda…”
Sabeeha bata bari
ta karasa ba ta dakatar da ita… “mahaifiyarki????? You mean you wish bamuzo gidan nan ba har gaskiyar madadi na da kika kasance ya bayyana???You enjoyed the life i never had?? While i was living a world that babu abunda na tsinta cikinta sai ukubar rayuwa
?, aka sheganta ni aka kirani mara uba duk a madadi ki? In place of you? If thats your wish then na fiki fatan hakan ta kasance da gaggawa”
Tuni hawaye ya soma saukowa maya jiniyoyin kanta suka futo rudu rudu hannunata har rawa yake, wani irin yanayi ne y
a bayyana akan fuskarta wanda zan alakantashi da tsantsanar tsana mafi tsanani da qiyayya a cikin idanunta, ji take kamar ta raba sabeeha da duniyar gaba daya yanda take jin kiyayyarta, ta daga hannu da niyar ta sauke akan fuskar sabeeha, sabeeha ko gizau
batayi ba saima zaro mata ido datayi yanayinta itama ya sauya sosai, sai yanxu ta kara tabbatar da maya baqar makira ce, wato daxu yanda tayi agaban kowa zakace babu komai aranta, yanxu haka ma allah kadai ne yasan dalilin dayasa ta bayyana ainahin abund
a ke cikin zuciyarta a gabanta, idan kowa baisan maya ba ita zata shaide ta saboda abubuwan datayi mata tunda tazo gidan nan, saidai kuma ta manta cewa yanxu komai ya chanza.
“karki kuskura ……karkiyi gangancin nan, sannan inaso ki bude kunenki da kyau
ki jini,”
Ta dan sauke muryanta ahankali.
“ban rabaki da kowa ba hasalima ni ce aka rabani da iyayena, kika zamo replacement of me, Ni…ce asalin biological daughtern mummy da daddy so stick that to your brain,..”
Ta karashe tana mata nuni da kanta, tu
nawa da wasu abubuwan na sata jin hawaye amma ta dake sannan ta cigaba “na taso bansan wani abu waishi soyayyar iyaye ba, na taso babu gata, idan har magana za ayi nice ya kamata na tsaneki saboda sanadiyarki na taso ba tare da iyayena na asali ba, na juri
wulaqantacciyar rayuwa, rayuwarsa ko asalin shekaru na ban sani ba kuma tunda gaskiyar hakan ta bayyana ban taba tunanin tsanarki ba ko kuma jin zafin kasancewar ki cikin rayuwarda ni ce ya kamata nayi ta,”
Maya ji tayi kamar sabeehar ta dauki wuka ta
daba mata a kirjinta, the reality hit her so well, dayasa ta runtse idanunta ta bude, yau sabeeha har cikin idanunta ta kalleta sannan tayi spiiting gaskiyar identity dinta to her face, she couldn’t believe it, ta kai wajen minti biyu a haka kafin ta bude
idanunta tana kallon sabeehar sannan ta nunata da yatsa.
“you take everything away from me kuma wallahi wallahi saikin dandana pain din da kikasani nayi going through, kin tarwatsa min rayuwata, its all because if you komai ya sauya ma rayuwata, dukda kin
kasance kece yarsu ta asali, ina fatan da kin mutu tun kafin a kai ga wannan baqar ranar da sanadiyarki komai ya sauya a rayuwata…i wish you were deadddd…and i promise you wallahi wallahi saina rabaki da komai, saina rabaki da wannan farin cikin, mark my
wordss..kuma zan iyayin komai don ganin hakan ta faru”….tana kaiwa nan ta juya a fusace ta futa.
Tunda ta soma maganarta ta karashe jikin sabeeha yayi sanyi, take wata fargaba ta durar mata haka kawai, tabi mayar da kallo harta fuce daga dakin
saurin d
afe kirjinta tayi gabanta na faduwa tana maimaita maganganun da sukayi da mayar musamman maganarta ta karshe, tana hango tsantsar tsana akan fuskarta, irin unbearable hatred dinan da zata iya komai.
Kan sabeeha ya gama daurewa, itace ya kamata ta tsani ma
yar saboda itace taci moriyar rayuwarta da iyayenta na asali, amma kwata kwata tunda gaskiyar nan ta futo bata taba jin taanar mayar ba saima tausayinta dataji.
Ahankali ta soma jin wani irin ciwon kai yana durar mata tayi saurin zama bakin gado ta kasa m
otsawa, gabanta na faduwa ta soma innalillahi…takai har wajen karfe goma a haka kafin ta miqe ko saka kaya batayi ba ta dauka jilabab dinta dake har kasa ya rufe kafafunta ta tada kabbara, ta dade a sujjada tana addua kafin ta sallame, tana sallama ta tash
i zaune ta cire jilbab din sannan ta hau kan gado.
**
Bashine ya shugo gidan ba sai wajen karfe goma da rabi na dare, kwata kwata rabonshi da abunci tun na safe da sukayi breakfast,aikin da ya fita yi baisashi ya nemi abunci ba don bai wani cika ci soaai
ba sai da dare yayi yaji cikinsa is empty and he noticed coffee wont do gashi sabeeha yanxu kam babu ita babu shiga part dinshi,duk wani hidimar part dinshi kuma ta tashi daga wajenta.
Wannan yasa ya sanarma da nanna zaizo yayi dinner wannan yasa tasa a
shirya mashi anan part dinta.
Yana isowa kuwa da kanta ta zuba mashi yaci ya koshi sannan suka dan taba hira, bashine ya tashi ba daga wajen nanna sai wajen 11 ta gifta ma.
Sallama yayi mata sannan ya futo, yana futowa idanunshi ya suka kan part din sabe
eha, kamar ana fusganshi haka yaji, ya soma takawa zuwa part din nata, yana isowa ya sanya hannunahi ga kofar yajita a bude wannan ya bashi damar shugowa kai tsaye, da dan miny sitting room dinta yaci karo dayayi kyan gaske ko ina fess fess sai kamshin dad
i ne ke kaduwa, karasawa yayi ga bedroom din ya saka hannuahi ga handle din ya soma budewa ahankali, yana shiga yaga haske ya gauraye dakin gaba daya, take idanunshi ya suaka ga sabewha dake kwance tayi wani irin kwanciya sa baisan a wani category zaisa kw
anciyar ba but she looks so sexy cikin dan mini towel din jikinta pink, karasowa yayi har zuwa ga inda take kwance ya kare mata kallo shes fast asleep deeply sosai don har sautin nunfashinta yanaji sosai,
Bin jikinta ya somayi da wani irin mayen kallo ya
nda take kyalli skin dinta na glowing, gata fara tass babu wani tabo ko spot, fuskanta kadai ma abun kalloce balle ga jikinta.
Wani irin juyawa tayi da yasa towel din ya nemi rabuwa da jikinta yayi saurin kauda idanunshi ya juya don take yanayinshi ya som
a sauyawa, sake juyowa yayi idanunshi ya sauka ga cleavages dinta daya bayyan sosai mula mulan kirjinta ya futo kiris ya rage nipple dinta