Showing 36001 words to 39000 words out of 176422 words

Chapter 13 - YAR BANGAR SIYASA COMPLETE

haka ga duk wani mai bukatar ya karanta completed dinsu sai ya nemi numbar ta ya biya ya karanta hankal

i kwance, Ina kara tunasar daku cewar kada kuje ku biya wani ko wata kudin wannan novels din dana jera muku 'karya yake 'karya take zasu siyar muku da hakkin da bana su ba kumai ba zama lallai su baku complete ba shikkenan sunci kudinku a banza, hanya mafi

sauki anan ita ce ku tuntu'be ta wannan numbars din nawa

*08089965176*

*07084653262*

Masha Allah masoya sai naji ku

🙋🏻

‍♀



[07/08, 11:49 pm] +234 803 238 4602: 'Yr bngr Sys.

*21*

Kan makeken bed dinshi ya shimfidata a gaggauce ya bude ma dai-d

ai cin firjin dake gefan bed din ya dauko goran ruwa mai sanyi ya bude murfin ya tsiyaya a hannushi ya soma yarfa ma a fuska, sai da yayi haka sau uku tukkuna ta sauke wata nannauyar ajiyar zuciya numfashinta ya dawo amma kuma idanunta a rufe ruf sai dai g

ashin idanunta dake motsi.....Tsayuwa yayi a kanta yana me 'karewa fuskarta kallo, Tunda yake da yarinyar bai ta'ba tsayuwa ya kare mata kallo ba irin yau! tana da masifar kyau! wanda sai ka dade kana kallonta zaka fahimta babu abunda yafi tafiya da hankal

insa irin karamin bakinta mai dan tudun le'be dai-dai sumba, bai san sanda ya tsotsi leb'anshi ba ya dan lumshe idonsa tare da sake budesu a kanta, karaf! suka hada ido lokacin ta bude nata idon yayin saurin dauke kansa yana dan ja baya daga kusa da ita...

..Cikinta ta rike da hannuwanta tana rintse ido hawaye ya soma shatata! "Wayyo cikina wayyo cikina! wayyo cikina."!!!! Abunda take ta fad'a kenan tana matagugu kan bed din......Sai ya tsinci kanshi da kid'imewa ya zauna kusa da ita yana kokarin rike hannun

ta ta fuzge! da 'karfi! tana cigaba da murkususu da kiran cikinta.....Hayewa yayi bed din ba tare da ya sani ba ya rirrike ta jikinsa sai kyarma! yake " Menene! ina ne yake miki ciwo sannu daina kuka ko kin bugu ne."? Duka ya jero mata wannan tambayar loka

ci guda.....Shiru tayi masa ta sane ta dinga kwanciya a jikinsa tana mutsika masa jikinta anashi tana kuka da kiran cikinta......Bai san sanda ya zura hannunsa cikin rigarta ba yana shafa kasan mararta muryarshi sanyi kalau! yake magana "Sannu daina kuka b

ari na duba miki magani ina kin buga gurin da jikin mota dole yayi miki ciwo mybe ma yunwa kikeji ko."? Ba tace komai ba sai aukin tureshi da takeyi daga jikinta yana sake rirriketa shi duk a tunaninsa da gaske take cikinta ciwo yake.....Ya mike da sauri y

ans fad'in" Bari na duba miki magani dare yayi yanzu da na kaiki an duba ki.''' Yana fita taja tsaki ta mike da azama! taje ta rufe kofar dakin tabar key din a jiki.....Komawa tayi ta kwanta tana sa'ka wacce zata fisheta.

Ya dawo dakin hannunsa rike da

maganin ciwon ciki duk ya had'a uban gumi yana jan kofar yaji a kulle gam! gam!! Turus yayi da maganin a hannunsa yana tunani Babu shakka yarinyar nan yaudararsa tayi.....handle din ya sake murdawa yaji a rufe gam! gashi bedroom dinshi ne duk wasu abubuwa

n bukatunsa na ciki.....Wato tana so yayi mata magiya ta bude kofar shi kuma ya dauki alkawari kan sai dai ta gaji dan karan kanta ta bude tunda ya gane manufarta.....Wani bedroom din ya nufa ranshi a 'bace! amma

yarinyar ta shammace shi gashi wayoyinsa na

dakin hade da sauran makullan gidan.....Idanunsa suka sauka kan key din dake jikin kofar dakin da yake ciki....Da sauri ya mike ya isa gurin ya zare key din ya nufi dakin....Koda ya zura key din sai yaki shiga yayi yayi nan ya fahimci tabar key din a ji

ki. Ya juyo yana girgiza kai agogon bango ya kalla karfe daya na dare har da wani abu yarinyar nan ta hanashi bacci.....Idanunsa ne suka sauka kan pose dinta dake can bakin kofa yayi saurin isa inda take ya dauka tare da zama kan kujera yana budewa.....Way

arta babba da karama ce a ciki sai turaranta da wani zobe na gold a cikin gidanshi sai 'yan kudinta wanda basu wuce dubu takwas ba zuwa goma....Ya kunna wayar yana dube dube a ciki.

Tana kwance ta 'kurawa cilling ido tana tunanin yanda za'ayi ta kubutar

da kanta daga hannun Ahamdu, ta mike zaune da sauri tana dube dube! sai yanzu ta tuna da pose dinta....Tsaye ta mike lifayar jikinta na hard'e tayi gaggawar cireta ta jefar a gurin babu ruwanta da yanayin kayan dake jikinta ta durfafi kofar futa.....Har t

a murda kofar zata futa sai kuma ta fasa tsoro takeji kar ya ritsata ta k sanya kunnanta jikin kofar wai ko za taji alamun motsi taji tsit! a hankali ta murza key din ta ja kofar ta bude.......Yana zaune kasan kafet tsakanin kujeru shine dalilin da ya sany

a ba ta ganshi ba sai ta fara dube dube a palon....Ya zuba mata idanunsa yana kallonta tar cikin jan 'kwan dake palon mai hasken tsiya.....Can yaga ta nufi bakin kofar futa domin anan take tunanin ta yar da Pose din nata....Ya mike a hankali ya iske inda

take hannunsa rike da pose din nata....Tana juyowa suka buga karo goshinta ne ya daki kirjinsa......Tayi masifar razana!!! da sauri tayi nufi guduwa ya tare ta tare da matseta a jikin labule......." 'Kas tayi da kanta kunya ta isheta sai yanzu ta fahimci a

yanda ta fito tama manta shaf da kananun kayane a jikinta.

"Kallonta kawai yake yi ya ma rasa abunda zai ce mata sai bin sasan jikinta yake da kallo yana ayyana abubuwa da dama a kanta.

Pose din dake hannunshi ta zubawa ido....Ya dage mata gira tare

da fad'in" Kin bude kofa ne sabida kizo ki dauki jakarki ko."? Tayi shiru yace."Kin yaudareni da ciwon ciki kin kulle min daki....Daga taimako sai sharri ya biyo baya kinga dake bani da alhaki a kanki da kanki kin bude kofar wai ke me wayo ko? Okey jakar

ki gata a hannunta zan baki abarka amma zan dauki abu biyu a ciki."

Hannu ta kai da sauri zata fuzge! yayi sama da jakar yana kallonta sai d'age! takeyi Yace."Ki daina wani wahalar da kanki Ba komai zan dauka ba a ciki illah wayoyinki dukaninsu babu ke

babu amfani da waya sai kinyi hankali."

Ido ta zare! hannunta na kyarma sai rirrike hannunsa takeyi tana so ta fuzgo pose din....Dariya ta bashi ganin yand ta dage tana d'age! 'kafafu Ya d'an ture ta daga jikinsa yana matsawa, Biyo shi tayi muryarta na

rawa "Allah sai ka bani waya ta." Abunda take fada kenan tana rirrike masa riga....Ya 'bata fuska da fad'in"Idan ba ki daina tatta'ba min jiki ba sai na 'bata miki " Wallahi kinji na rantse ke da wayar nan har abadah sai nayi niyya nan gaba na yarda da ha

nkalin ki sannan zan yarda ki rike waya."

Dajin wannan magana tashi sai ta fashe da kuka" Wallahi ban yarda ba haka kawai zaka takura min ka shiga rayuwa ta kace ba zan rike waya ba, Idan ka cuzguwa rayuwata nima sai na cuzguna maka kuma na fada maka w

annan auran dashi da babu duk daya suke a gurina Gwara kawai ka sallame ni naje na cigaba da harkokina."

Ko kallonta baiyi ba ya cire mata agogonta da turaranta ya ajiye mata kan kujera ya nufu bedroom dinshi yana fadin"Wahala ce bata isheki ba yarinya

sai kiyi tayi ke kadai, Ahamdu bashi da lokacin ki." Yana shiga dakin ya murza key ta tsaya jikin kofar tana bugawa ya share ta kawai ya kwanta bed din shi tare da rufe ido bacci yake ji sosai bayan haka kuma ga gajiya ta dabaibaye shi......Tun yana jin bu

gun kofarta sama-sama har ya daina ji bacci yaci karfinsa.......Itama da ta gaji da dukan kofar sai ta silale kofar dakin tana kuka da kiran sunan Allah shiru palon tsoro da farga duk ya isheta haka dai tayi kwance bakin kofar dakin ga sanyi Ac yayi yawa

a palon tsoro ya hanata taje ta rage, Yanda taga rana haka taga dare domin a kunnanta aka soma kiran assalatu.

Kika futa da book din nan na barki da Allah kika karanta baki biya ba kema ke da Allah! Whasap numbar

*07084653262*

*BINTA UMAR ABB

ALE*

[07/08, 11:49 pm] +234 803 238 4602: 'Yr bngr Sys

*22*

Yana fitowa da shirin zuwa masalaci yaci tuntube da ita a bakin 'kofa yayi saurin matsawa yana dan haske ta da wayarshi, ta bude idanunta da suka ci kuka suka 'koshi ta zuba a kanshi....Wani ir

in mugun haushinsa da tsanarsa ne ya kamata haka kawai ya daukota ya rufe a gida yana azabtar da ita, Da sauri ta mike tsaye! yayi saurin kaucewa ya bata hanya ya dauka dakin zata shige sai yaga tayi kansa ta cikwokwiye shi tana kuka." Ka dauke ni ka mayar

dani inda ka dauko ni ba zan iya wannan rayuwar ba bana sonka kan me yasa zakaje ka sanya a daura maka aure dani ai wannan zalinci ne, Wallahi gwara na kashe kaina kan in zauna da kai na tsaneka." kuka take hai'kan! tana sake rike masa riga sai shigewa ji

kinsa takeyi gashi ya dauro alwala.

Yanda take gunjin kuka ya nuna masa da gaske takeyi abunda take fada har cikin ranta yake......Sai yaji rashin dadin hakan ranshi a bace ya ture ta daga jikinshi ya bar gurin da sauri! ta kuma mikewa a guje ta cimma sa

ta baya ta rikeshi tam ta zagaye 'kugunsa da hannuwanta kirjinta na gogan bayanshi.....A zabure! ya juyo ya hankade ta hade da kifa mata mari! da hannu ya nuna ta "Kika sake kika 'kara ta'bani sai ranki ya 'baci! wallahi ba zan sake ki ba za kiyi ta zama a

cikin kunci da bacin rai! ke da kin dauka nima sonki ne? Allah ya sawake na fada miki domin na karya alkadarinki yasa na aure ki shashasha kawai."! Juyawa yayi ya shige dakin....A gurguje ya sake sabuwar alwala yana jan tsaki ko yaya ta ra'bi jikinsa sa

i yaji sauyi a tare dashi abinda bai taba faruwa ba dashi.....Tana durkushe tsakiyar palon ya fito ko kallonta baiyi ba ya fice! yaji masifar haushin cewar da tayi bata sonsa yanzu ya soma zama da ita duk dan ya kuntatawa rayuwarta.

Can gidan kuwa Uw

ani da Rashida na ganin sha biyu na dare ta wuce sai suka hakura da jiran ta suka kwanta ba tare da wata damuwa ba saboda sun san dama ta saba irin wannan tafiyar wani sa'in ta kwana wani sa'in kuma ta dawo.......Gashi Rashida ta kira wayarta tana shiga ba

ta dauka ba sai tayi zargin ko tana tare da mutane ne dalili kenan da ya sanya suka kwanta ba tare da sunsa wata fargaba ba a cikin ransu.

Bai jima da futa ba ta mike da azama! ta shiga dakin nasa nan idanunta suka sauka kan wayoyinta dake zube kan be

d kusa da inda ya kwanta taga har da babbar wayarshi ma....Da sauri ta dauki babbar wayar ta tana duba contec numbar As take nema.....Sai taga ba kwata kwata babu sim card a wayar tayi saurin budewa wayar tana dubawa wai ko gocewa yayi taga duk babu, hannu

na rawa ta dauki karamar ma taga itama ya cire sim card din gashi duka kan wayoyin babu numbar kowa ziro take........Hankali a tashe ta zube kan gadon tana rike kai! Wannan guy ya kassara ni! Innalilihi wa'ina ilahi raji'un! abunda take iya fada kenan jik

inta na kyarma! babbar wayarshi ta kaiwa raruma hannu na rawa ta bud'e duka ta zare sim card din dake ciki ta zura cikin birziyarta rufe wayar tayi ta nemi guri ta zauna kan stoll tana jiran shigowarsa kwata kwata tunaninta ma baya kan ibadah burinta ta ku

butar da kanta.

Tananan zaune ya shigo dakin...Kallo guda yayi mata ya ga alamun ba tayi alwala ba ballanta tayi sallah! Ya sha kunu tare da fad'in"Tashi kije kiyi sallah."! Ba tayi masa musu ba ta mike yabi bayanta da kallo tana muskuta d'uwawu cikin

damammen wandonta da sauri ya kauda kai yana fadin"Mara kunyar 'karya." Sarai taji shi girgiza kai tayi tace"Wallahi kome za'ayi ba zan bayar da sim card din nan ba nima sai an bani nawa.

Sabon bursh ta bude ta matsa man goge baki a kai ta wanke bakinta

tas ta dauro alwala ta fito.....Lifayar ta ta hango can karshen gadonshi ta haura kan bed din yana kwance yayi saurin gyarawa ganin kamar zata fado kansa, ba tare da ta damu ba ta dauko ta nad'a a jikinta ta nemi gefen kafet ta tada sallah! Yana kwance ya

na kallonta har ta tayar da sallahr.

Hannu ya kai ya dauki wayarshi yana dan dubawa sai yaga babu sim card ya bude wayar yaga babu ajiye ta yayi ya dauki karamar ita ya bude yaga ta cire! Murmushi yayi......."Ke! waye ya baki izinin daukar min waya kiy

i min bunkice."? Kai tsaye tace"Nima waye yace ka cire min sim card din waya ta ina ruwanka da kaya dukanin sirrina yana waya ta ka duba min ni banyi maka bunkice a waya ba kawai na cire sim card ne sai ka bani nawa sai na baka."

Mikewa yayi zaune...sai

ta zabura! ta matsa gefe da sauri! Hannu ya mika mata "bani Sim card dina tun muna shaida juna dake."

"Allah sai ka bani nawa zan baka." Tafada cikin dakewa da jajurcewa."!

"Nayi bunkice jiya a wayarki naga komai a ciki da irin mutanan da kike mu'a

mula dasu dalili kenan da ya sanya na cire sim card din, da da yanzu ba daya bane kina da aure yanzu ba kowa ya kamata kiyi mu'amula dasu ba sanna duk mutanan da naga numbarsu a wayarki basu da kirki babu wanda ban sani ba a cikinsu, ga yanayin yanda kika

dauki wannan auran da rashin

kima kina iya cigaba da mu'amula dasu dalili kenan da ya sanya na zare sim card din wayoyinki......Su kansu wayoyin anjima kadan zan bada kyautarsu ga mabu'kata." Ya kare maganarshi cike da rashin wasa.

"Ni wayoyi basu ne d

amuwa ta ba kawai ka bani sim card dina sunfi muhimanci a gurina idan kuma kace ba zaka bayar ba to kai ma naka sun mula."

Ya dan tsira mata idonshi yana kallo, kimanin minti biyu ya mike! Zabura tayi! Bai ko kalleta ba ya kwashi wayoyinta ya fita dasu

a hannunsa.....Ajiyar zuciya ta sauke! ta rasa me yasa take jin tsoronsa duk lokacin da zai tunkareta....Tananan tsaye ya shigo dakin taga ya bude wardrobe din shi short nickar ya dauki da wata t_shart mai karamin hannu ya sanya a jikinsa ta matse shi sosa

i duk wasu hallitunsa suka bayyana....Ya zauna gefan bed yana kallonta, saurin sunkuyar da kanta tayi Yace."Mara kunya zo ki bani sim card dina zanyi kiran waya ko bakya ji."

'Ki tayi! Yace."Idan nazo nan fa ba zakiji dadi ba.

"Nifa ba zan bayar ba sai

ka bani nawa." Tafada muryarta na rawa ganinshi a haka ya sanya mata wani irin shau'ki wanda bata ta'ba shiga cikinsa ba sai taji tana sha'awar taji ta kwance cikin fafaffadan kirjinsa....Idonta lumshe! wanda shi kuma a lokacin ya mike ya iske inda take t

saye sai hucin numfashinsa taji! Tana bude ido ta ganshi daf da ita ya babbake gurin ko kyallinta baka gani ya rufe ta ruf a jikin bango (garu) Kauda fuskarta ta shiga yi ya sanya hannu yana juyo da fuskar tana sauke kauda fuskarta gabanta sai faduwa yake!

!! Cikin hosky voice yace."Ina kika kai min sim card."!? Shiru tayi masa....Ya sanya hannunwansa ya kama hannunta yana dubawa. bude masa tafikan hannayen tayi ya laluba tsaf babu! Ha'bar ta ya d'ago ya tsurawa le'bunanta ido....Ta fuzge fuskarta daga hannu

nshi Yace."Ke! zafin kai! zaki nuna min ko."? Ta sanya hannu ta ture kirjinsa da fadin"Ka dauko min nawa sai na baka naka." Saukar hannunsa taji kan nonowanta! Ta 'kwallara 'kara! jikinta na makyarkyata! sam ba tayi tsammani ba!!! Ya d'an 'bata fuska kad'a

n "Meye haka."? Yafada yana kallon 'kwayar idonta.

Shiru tayi tana so ta gudu ya sake matse ta da bango " Idan baki fito min da sim ba zanyi miki tsirara inyi miki sintir duk inda sim card dina yake sai na gani."

''Nima ka dauko min nawa." Tafada m

urya na rawa "Taurin kai ne dake Na fada miki dalilina amma tunda kin fiso nayi miki sintir irin naku na 'yan jagaliya to bari kiga." Da sauri ta buge hannunsa da ya dora kan blet din da ta matse 'kungunta dashi!! ya sake mai da hannunsa gurun fuzga daya y

ayi wa blet din sai gashi a hannunsa.....Ihun! hauka take masa tana tutture shi.....Ya 'bata fuska sosai da hannu daya ya hade dukanin hannuwanta ya rike ya daga sama ya kalleta ta kalleshi taga ya hade rai! sai hawaye ya wanke mata fuska da alama dai guy

nan sintir din zai mata!!! "Ki daina 'bata hawayen ki a banza na fad'a miki ko a cikin wandonki kika 'boye min sim card sai na ciro kaya na." Yana gama maganarshi ya fara kokarin zare mata dogon wandon jins din dake jikinta.....Kafafunta ta sanya ta dinga

harbinsa dasu tana bugunsa ko kallonta baiyi ba sai da ya zare mata wandon tayi saura daga ita sai pant! Kuka take tana masa Allah ya isa! Ya kalleta da jan ido "Kar ki

'kara yi min Allah ya isa."! babu wasa yayi maganar tace" To nima ka daina cire min wan

do wannan ai wulakanci ne." Yace."Ke! kika so a wulakanta ki." Hannu ya sa xai zare pant din! Sai ta kwala kara ta lauye ta lanjare! ta kanannad'e jikinta a jikinsa tana masa magiya! "Tsaya in dauko maka kar

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login