Showing 51001 words to 54000 words out of 176422 words

Chapter 18 - YAR BANGAR SIYASA COMPLETE

hankali nace yau zanyi duk yanda zanyi na samu ganinki, A nan take shaida min cewar itama taje Can garinku Garko tayi wa mai allo wankin babban bargo sam! itama bata maraba da wannan auran naki."

"Ai ki bari kawai Camas! babu bab

ban wanda ya cuce ni irin mutumin nan ni nafi zargin kudi ya kuza masa shiyasa yayi min wannan wulakancin......Wai kamar ni budurwa a bani sadaki na dubu biyar wulakancin yayi tsanani."

Camas! tasa dariya tana fadin"Ta'b! amma gaskiya tsohon nan bai da

*M* Yo ko ni da nake a fanko ai ba zanyi arha irin taki ba, Wallahi naci alwashin sadakin aurena sisin gold ne da katuwar mota da katon gida......hahahaha kina nan kina 'boye budurci an bada shi kan mafi karancin kudin hahahaha."! Camas! ta dinga shaka ma

ta dariya har da kwanciya.

'Bata rai tayi tace"Kin ga Hadiza bana son iskanci da rashin mutunci! Ki bar dariya Budurcina nan yanda yake dubu biyar din sadaki nan a ajiye ai na fada masa da auran da babu duk daya suke a gurina kar ma yayi tunanin zai sam

u budurcina shi kuma mai allo duk sanda na kufce daga wannan gidan to ya kwana da shirin garin Garko sai anjimu dashi."

Camas! tace"Da kyau! kawata yanzu wane mataki kike dauka na kubutar da kanki daga hannun *Ahamadu Musa."?*

_*Yawo babu t

akalmi a cikin ruwa yakan jawowa mace babbar illah! 'Yar uwa ki lura da kyau! Sanyi na saurin shiga ta kafafu ba zaki gane haka ba sai ranar da ya soma yi miki illah! ki tsare jikinki idan zakiyi aikin ruwa kina kokarin sanya silifas domin kare kanki da l

afiyarki*_

Littafin na kud'i ne.....!

Kika futar min da book ke da Allah kika karanta baki biya ba kema ke da Allah! Whasap numbar.

*07084653262*

*BINTA UMAR ABBALE*

[07/08, 11:50 pm] +234 803 238 4602: 'Yr Bngr Sys

*29*

''Kin san Allah Camas!

na rasa wane mataki zan dauka na rasa wane tunani zanyi duk kaina ya kulle dana sa'ka wancan tunanin sai na warware yanzu ni ban san yanda zanyi na gudu daga gidanan ba, Ke da kanki kinga irin matakan tsaron daya zuba a gidanan da kyar suka barki kika shi

go kuma ina jin sanda yake ce musu mutukar suka bari na fita daga gidan to a bakin aikinsu kuma sai ya dauresu.....Shiyasa jikina yayi sanyi na rasa wane mataki zan dauka a kanshi.

Camas! tace"Kina da kudi a accont dinki ko."? "Sosai kuwa ni ban san ma

a dadin su ba." Shikkenan ai magana ta kare kud'inki zasu share miki hawaye.....Kin san abinda zamuyi yanzu."? Girgiza kai tayi, Ki bani Atm d'nki a ciro kudi masu kauri muzo mu yaudari masu tsaron kofar gidan na lura suna da bala'in son kudin tsiya tunda

dubu ashirin kacal na basu suka amince su cuci ubangidansu ina mai tabbatar miki da cewar kika basu dubu dari ko dari biyu zasu san yanda za'ayi bi futa daga cikin gidanan ba tare da kowa yaji ya gani ba sai yasu yasu."

Wata ajiyar zuciya ta sauke mai s

anyi a take taji zuciyarta tayi wasai! da jin wannan magana ta Camas! tace"Haka za'ayi wallahi ni ko nawa suka ce zan basu amma kin san inda gixo ke sa'kar tun sanda nazo ya dauke mim pose da wayoyina Atm dina na ciki yanzu ya za'ayi."? Camas! tace."Kinji

wata matsalar kuma ko da yake babu damuwa nasan idan na sanar da As abinda ke faruwa ko nawa ne zai bayar saboda shima ya damu da rashinki wallahi baki ga yanda duk ya susuce ba."

Da sauri tace."Yawwa Dan Allah ki mai magana Camas! kuma ki shaida masa cew

ar wallahi ina fitowa to ya sanya ranshi cewa na zama tashi nayi masa wannan al'kawarin." Camas! tace"Kar ki samu damuwa kawata ni zan tafi, kinga har na wuce mintinan da suka bani." Mikewa tayi tana fadin"Don Allah ki gaishe min Da Uwani kice su kwantar d

a hankalinsu insha Allahu zan fito da wannan kurkun dana fada."

Suna fitowa harabar gidan suka hada ido da Abdulmumini dake bawa shukoki ruwa yayi maza ya ajiye abinda ke hannunsa ya karaso inda take "Madam! akwai abinda kike bukata ne."? Harara ta wats

a masa " Bakuwa nayi ko itama bani da damar yi mata rakiya."? Girgiza kansa yayi ya koma bakin aiki. Tsayawa tayi ta fasa raka Camas din bakin gate dan ta lura yaron kamar munafiki ne me yiwuwa idan mai gidan ya dawo ya fada masa ta fito yanxu har shakkars

a takeyi saboda tana jin tsoron kar ya kara yi mata sha'kar mutuwa shiyasa take kaf kaf dashi.

Abdumumini yana bawa shukoki ruwa hankalinsa na kansu amma sam ba zaka fahimci hakan ba......''Camas! Ina ganin da kaina zan fara aiwatar da wannan aikin kafi

n ki sake dawowa ni zanyi kokari gurun ganin na kar'bi pose dina a gurinshi zan fara yi musu bayani duk sanda na samu sarari."

Camas! tace"Yawwa kema kiyi kokarin yin haka nima mybe jibi ki ganni." Shikkenan ki gaida gida dan Allah kar ki manta da sa'ko

na gurin su Uwani." Camas! tayi gaba tana fadin"Insha Allahu daga nan can zan wuce domin na isar da sakonki."

Abulmumini na ganin Wasila ta koma ciki sai yabi Camas! da kallo har ta isa bakin gate yana kallon sanda ta dan tsaya suna magana da Sundu'ki!

na minti biyar kana taga ya bude mata karamar kofa ta fita....Al'amarin sai ya shiga bashi mamaki ya akayi suka bar wannan 'yar iskar matar ta shigo gidan da kagani ba mutuniyar arziki bace amma babu shakka zai sanya ido sosai a kan lamarin domin shi ba za

i yarda a cuci mutumin da ya rufa masa asiri ba.

****

Malam mao allo na komawa gida ya sanya babban danshi ya kira masa Kattime da Habibu domin ya shaida musu abinda ke faruwa.....Lokacin da ya gama zayyane musu irin tujarar da Uwani tazo tayi masa

cikin almajiransa, dukaninsu sai suka hasala suka dinga zagin Uwani suna tsine mata, ganin yanda suka fusata yasa ya dakatar dasu da fadin"Ku saurara haka, sukayi shiru suna sauraransa sai mai da numfashi suke....Yace."Idan anbi ta 'barawo to abi ta mafi s

ahu! hakika muma muna da laifi babba kan wannan al'amarin da yake faruwa, Banga laifin Uwani ba akan abinda tazo tayi min na gane gaskiya kuma na amsa laifina da bamu wofintar da Yayan nan ba da babu abunda zai sanya ta samu damar zuwa cikin almajirai na t

a fada mun

magana, To d'an adam ajizi ne munyi kuskure sai dai mu kiyaye gaba kuma ni babban abinda ke daga mun hankali anan shine kada ta samu nasarar kashewa wannan yarinya auranta shine babbar damuwa ta."

Kawu Habibu yace."Insha Allahu hakan ba zata fa

ru ba ni da kaina zan kira Alhajin a waya na shaida masa abinda ke faruwa." Malam yace."To alhamdullahi ga hanya mai sauki dama ina ta tunanin ya za'ayi mu sadu dashi tinda da numbar wayarshi kirashi yanzu sai muyi magana dashi.

Habibu ya fito da gudar da

ri biyu ya baiwa Musa babban yaron malam yace ya siyo masa kati can bakin kasuwa, Ba tare da bata lokaci ba Musa ya karbi kudin ya kama hanya ya tafi.

Suna tsaye tare da Khalifa cikin babban boutique dinshi mai suma *A M B* ma'aikata sun kai talatin

ko sama da haka suna ta sauke kaya da alama an shigo da sabbin kaya....Shiyasa gurun ya hargitse da yawa, Wayarshi dake hannun Garba ta soma ringing, Garba Yayi saurin mika masa wayar ba tare da ya kalli mai kiran ba ya daga da sallama a bakinsa.

Jin

muryar mai allo na amsa sallamar ya sanya ya dan risina kamar yana gabanshi ya gaishe shi kunya ce ta kamashi Tun ranar da aka daura aure bai sake waiwayar mutumin ba, Mai allo Yace."Ina magana da Alhaji Ahamdu ko."? Ahamd yace."Kwarai kuwa arrama ni ne a

yi min afuwa arrama al'amura sun sha kaina wallahi ina ta so na kira waya nayi bangajiya Allah bai nufa ba." Malam mai allo yace."Ayya ai babu komai Ahamdu. ku da kuke da hurd'od'i da yawa ai dole sai na muku uziri, dama wata magana ce ta taso shine nace t

o tunda ka bamu numbar wayarka bari na sanar da kai."

Ahamdu ya dan bar cikin mutane ya samu ke'bantaccan guri ya tsaya yace."Ina sauraranka malam."! Mai allo yace."Alhaji ba wai zan raba Wasila da mahaifiyar ta bane a'a ina so Yarinyar nan Wasila ta tsir

a da auranta, mahaifiyar yarinyar nan ta dauki alwashi kan duk rintsi sai ta lalata wannan auran domin ba ta da'de da barin garin garko ba, tazo har inda nake ta tabbatar min da wannan maganar shine na gaza samu nutsuwa nace bari na kira ka na shaida maka

ka sanya ido sosai kana kuma ka tsaurara matakan tsaro kan shige da fice a cikin gidanka."

Ji yayi jikinsa na tsatstsafo da gumi! Anya kuwa wannan Uwar arziki ce? Bashi da mai bashi wannan amsa, Dan haka sai yace."Gaskiya naji dadin wannan magana taka

arrama zan kara kula sosai nima ba zan raba Uwa da 'Yarta ba amma mutukar naga tazo gidana da wata munufa to babu shakka zan sanya a hanata shigowa gidan." Malm mai allo yace."To masha Allahu Alhaji Allah yayiwa wannan auren albarka ka kula sosai insha All

ahu zakayi alfahari da wannan auran." Ji yayi ya kara jin kaunar mutumin cikin ranshi bai san abinda yasa yake son auransa da yarinyar ba kullum adduarsa Allah yasa auran nan yayi albarka shi kuwa zai yi kokarin ganin ya rike yarinyar da kirki duk wani alw

ashin da ya dauka a kanta zai sauke su.....Sallama sukayi da juna cikin mutunci da mutuntawa.....Ya katse wayar sai yaji duk hankalinsa yayi gida ya iske Khalifa tare da Manager suna magana yace."Khalifa ka tsaya komai yayi Clearing ni zanje gida yanzu."

Khalifa yace."Lafiya dai ko."!? Yace."Normal ba zan dade ba zan dawo insha Allahu." Yana gama maganar ya juya da niyar tafiya Garba da Hadi suka rufa masa baya.

Ya dad'e tsaye a harabar gidan nashi a tsaye yana nazarin ko ina da ina na gidan.....Har mas

u tsaron kofar shiga gidan suka soma shan jinin

jikinsu mussaman Sunduki da yayi 'kas! da kansa yana Allah Allah ya bar gurin babu shakka Alamun mara gaskiya ko a cikin ruwa gumi yake domin dai Sunduki wani irin gumi ne yake karyo masa yana jin tsoron kar

yallabai ya fahimci abinda ke da akwai!!!! AbdulMumini ya karaso inda yake tsaye hannunsa rungume da tarin kayansa wanda ya wanke su tas ya gogesu ya shiryasu cikin wata leda mai sheki! gaisawa sukayi Ahamdu na tambayarshi aikinsa. Abdumumini yace."Aiki a

lhmdullihi Yallabai." Ahamdu yayi gaba da niyar shiga cikin gidan Abdulmumini ya rufa masa baya hannunsa rungume da kayan wanki........Dan juyowa yayi yace."Dakata nan tukkuna."! Abdulmumini yaja ya tsaya, A hankali ya sanya hannunsa jikin kofar yana latsa

wa......Tana can cikin daki a kwance abin duniya ya taru yayi mata yawa taji alamun ana so a shigo da sauri ta diro daga gadon ta nufi kofar fita, Allah yasa tayi wanka ta shirya cikin wani les mai ruwan goro (orange colour) yayi mata kyau sosai yayin da d

inki ya zauna das a jikinta, sai kace an gwadata bata daura dankwalin ba sai ta lullube jikinta dashi, tun kafin ta karasa bakin kofar palon ta hangoshi tsaye dake kofar tana nuna mutum amma shi wanda yake waje bai ganin na ciki sai dai na ciki yaga mai sh

igowa, Ta bude a hankali taja gefe guda ta tsaya, juyawa yayi kawai ya kar'bi kayanshi dake hannun Abdulmumini ya sallameshi da fadin"Jeka kawai." Abdulmumini ya bar daga gurin da sauri....Shigeta yayi ba tare da ya tanka mata ba ya nufi bedroom dinshi...

..Yana shiga ya tadda shimfidar bed din a hargite duk pillows din sunyi d'ai-d'ai kasan kafet din ragowar abincin da taci ga plate da goran ruwa da lemo duk a ajiye ko ina yayi kaca kaca babu kyan gani.....Wardrobe dinshi ya bude ya ajiya kayanshi yana dan

jan tsaki ya fito ya sameta zaune kan kujera ta zuba tagumi.

'Bata rai yayi yace."Tashi kije ki gyara min daki." Ta kalleshi cikin wani irin yanayi Yace."Ban son kazanta bana shiri da kazamin mutum ina amfanin kin gyara jikinki baki gyara makwancin ki

ba to daga yau kar ki sake kwanciyar min a daki ki dauki daya cikin dakunan dake palon nan bana son kazanta."

Ranta ya 'baci dajin irin bakaken maganganun da yake ya'ba mata sai dai ta daure kawai saboda tana neman biyan bukatarta, ba tace masa komai b

a ta mike a hankali ta nufi dakin....Bayanta yabi da kallo yana ayyana abubuwa da yawa a kanta kwana biyu yaga ta soma yin sanyi Allah yasa ta d'ore.....Yana kokarin shiga sukayi karo ta dauko plate din dazu zata fita dashi......Dauke kansa yayi ya wuce Lo

kacin kirjinsa ya gogi nata yaji wani irin yanayi a jikinsa sam! baya so yanayin da yake ji a jikinsa yayi tasiri kan yarinyar shiyasa yanzu ko kallonta bai fiye yayi dan yaji haushin Allah ya isan da tayi masa,

Tana shiga dakin ta ganshi ya sunce kayan

jikinsa yana kokarin daura towel tayi saurin dauke kanta ta nufi toilet da sauri gabanta na wani irin faduwa! Manta abinda ya shigo da ita toilet din tayi sai ta hau duru-duru!!! can taji alamun zai shigo tayi saurin Kwance pampo tana wanke fuskarta sai s

annan ta tuna abinda ya shigo da ita, can wani guri ta nufa cikin toilet din dai ta dauki tsinsiyar laushi da makwashin shara, kanta a 'kasa zata fita suka buga karo yana daure da towel iyakacin sa ku'gunsa kirjinsa a waje! gigicewa tayi har sai da yaso ya

fahimci hakan! tayi saurin ra'bewa tayi zata wuce ya matse hanyar yana yi mata wani malalacin kallo....Kas da tayi da kanta kamar munafuka duk ta muxanta mutukar za taganshi a haka! babu suttura wata irin shakkarsa

takeji da tsoronsa, "Yau waye yazo gida

nan."!? Ya fadi maganar yana tsareta da idananunsa dake mutukar saukar mata da kasala da mutuwar jiki.

_*'Yar uwa ga shawara: Idan kina dauraye gabanki da ruwan sanyi bayan kun gama mu'amula ta aure da mijinki (sex) to ki daina domin yin hakan

yakan iya janyo miki matsala babba, duk sanda kuka gama mu,amula ta auratayya da mijinki to ki samu ruwa mai dumi ki wanke gabanki tsaf! kana ki daura wankan janaba! kar ki saba kwanciya da janaba a jikinki komai rintsi idan kina da toilet a daki ki tanadi

ruwanki idan baki da toilet a daki to kiyi addua dai-dai gwarwado Allah zai kare ki da kariyarsa ki fito ki tsarkake jikinki.....Ke kanki sai kinfi jin dadin hakan, Barin janaba a jiki na haifar da matsala babba na farko nan da nan idan an shiryo miki wan

i sharrin ya same ki a take saboda rashin tsarki, Na biyu shaidanu zasu dameki wannan najasar dake jikinki suma zasu zo su dora miki tasu ki tashi da ciwo ko dai wani abu makamancin haka......Allah yasa mu dace.*_

Littafin na kudi ne.....!

Kika f

utar min da book ke da Allah kika karanta baki biya ba kema keda Allah! Whasap numbar

*07084653262*

*BINTA UMAR ABBALE*

[07/08, 11:50 pm] +234 803 238 4602: 'Yr Bngr Sys

*30*

Kasa hada ido tayi dashi ballanta ta bashi amsar tambayar da yake mata gaban

ta faduwa kawai yake yi tana adduar Allah yasa ba wani ne ya fada masa cewar Camas! tazo gidan ba, Hannunsa yasa ya dago fuskarta dake sunkuye ya kura mata idanunsa, duk sai yaga alamun rashin gaskiya a tare da ita,Yace."Dazu Kawunki wanda ya bani auranki

ya kira ni a waya ya fada min wata magana, Idan kin san maganar gaskiya ce cewar mahaifiyarki tazo gidanan domin ta lalata miki aure to tun wuri ki hanata zuwa gidana, idan ba hakaba zan dauki mataki a kanta a da na aureki ne domin in wulakantaki kana kuma

na karya alkadarinki na sake ki, to sai daga baya kuma na janye wannan 'kudirin nawa saboda darajar wannan dattijon mutumin wato Mai allo, yafi gaban na watsa masa 'kasa a ido ki godewa Allah Kawunki na sonki da alkairi duk wannan abun da yake nunawa a ka

nku kauna ce ba tsana ba, kinci albarkacin masu albarka zaki zauna tare da Ahamdu babu saki a tsakaninmu mahaifiyar ki karta 'kara zuwar min gida da manufa mara kyau! zan sanya su Garba su dauki mataki a kanta."

Fuskarta ta fuxge dake tafin hannunsa ta

na watsa masa harara kwalla ta cika kwarmin idonta, bakinta na rawa tace"Mahaifiya ta kake kokarin ciwa mutunci a gabana."!? Yace."Meye abin cin mutunci anan gaskiya ce na fada."

Girgixa kanta tayi tana kokarin had'iye wani 'kululun ba'kin ciki da yazo y

a tokare mata a ma'kushi! Tace." To kaje ka fad'awa wanda ya fada maka cewar mahaifiyata tazo gidanka cewar Shi din azzalimi ne kuma ni banga

gatan da yayi min ya zalince ni da ya had'ani aure da kai mugu mai ba'kar aniya.''!

Cike da d'umbin mamaki yake

kallonta, ashe rashin kunyar yarinyar har ta kai haka kamar wannan mutumin take kira da azzalimi me yayi mata na zalinci ta kira malam mai allo azalimi shi ta kirashi da mugu mai ba'kar aniya.....Al'amarin ma dariya ya bashi ya fahimci taji ciwon maganars

hi kan mahaifiyarta, ya girgiza kai kurum yana kokarin shiga toilet din ba tare da ya tanka mata ba, taso yace wani abu daga nan ta zazzageshi in yaso ko mai zai yi mata sai da yayi mata, Duk lalacewar Uwa uwace tana masifar kishin iyayenta mussaman Uwani

da duk wahalarta a kansu ta kare shiyasa suke fad'a da mai allo mutukar zai zagi Uwani a gabanta sai tayi masa rashin

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login