Showing 39001 words to 42000 words out of 176422 words

Chapter 14 - YAR BANGAR SIYASA COMPLETE

ka cire min wando! dan girman Allah ka tsaya kar

ka tozartani!." Dariya yake so yayi amma ya dake! baiyi ba yace."Oya! maza dauko min." Yafada yana sakin ta.

Gefe guda ta matsa tana nishi da aika masa da harara! yana kallonta bai ce komai ba sai da ta gama hararasa sannan ta zura hannu cikin rigar ta

ta fara laluben sim card din......."Okey! nan kika boye ashe." Yafada yana bin nonowan nata da kallo. Banza tayi masa ta cigaba da lalube Yace."Bari kiga yanda za'ayi ki daina wani 'batawa kanki lokaci." Kafin tayi aune taji shi a jikinta ya sanya hannusa

daya ra kasan rigar yana lalubawa! Tsabar yanda yake lalube mata nono sai da ya balle mari'kin bireziyar sai cud'a nonowan yake da hannunsa guda, kamar jaraba ita kuma ta kasa hanashi ji take tsigar jikinta na tashi nipples dinta na wani irin mikewa suna

kaikayi sai taji kamar sosa mata yake

Cikin wata kasalalliyar murya yace."Wai ina yake ne umhum? ko dai sai dai anyi sintir din! Bakinta ya mutu murus! sai dai ido da take kallonshi dasu, Ya riga ya d'imauce dan yanda yaji yana lugwigwita brest din a ha

nnunsa so kawai yake yaga yayi tozali dasu a idonsa ya kama ta ya matse tsam! a jikinsa! ya dinga shafa bayanta da hannayensa dake cikin rigarta ya samu nasarar zare breziyar ya ciro ta ya yar ya gurun sai yaga nonowan sun sake masa girma a ido, tana kallo

nsa ya lumshe idonsa yana sakin zazzafar ajiyar zuciya bai ta'ba tsammanin shi cikakken mai lafiya ne sai yau!!!! Ganin yanda jikinsa ke kyarma! yasa ta dawo hayyancin ta tabi brexiyar ta dake kasa da kallo ta dawo da hankalinta kansa yana ta kallon kirjin

ta ture shi tayi dake jiki nasa ya shika sai ta samu nasar futa daga tsakaninsa ta dauki breziyar dake yashe a kasa ta zazzge sim card din suka fad'o kasa.

Futa tayi daga d'akin hannunta rike da breziyar ta zauna daya daga cikin kujerun palon tana rints

e idonta har yanzu bata dawo dai-dai ba tana tajin wani iri a jikinta ga nippls dinta ya dame ta da 'kyaikyayi tunani takeyi ya akayi har ta sake ya cire mata bireziya ya lugwigwita mata nono? Tsaki! taja "Amma mutumin nan ya shammace ni."

Tana futa d

aga d'akin ya shafa kanshi har yanzu yana jin wani irin shauki a tattare dashi shauki da sha'awa irin wacce bai taba ji ba, Ya dauki sim card dinshi ya nemi gefan bed ya zauna ya sanyawa wayarshi......Khalifa ya kira suka gaisa Khalifa yace."Nayi ta kiran

wayar ka bata shiga." Yace."Yanzu na kunna zaka shigo ko."? Yace."Kai da kake da amarya me zan zo nayi maka." Yace."Kai kyale amaryar nan dan Allah kawai ka shigo akwai shawawarin da zamuyi." Khalifa yace."Sai yamma zan shigo." Yace."Okey sai ka shigo." N

umbar Garba ya kira.....Palo ya fito ya zauna kan kujera suna waya da Garba Yace."Duk ka had'o min kafatanin ma'aikatan gidanan." Garba Yace.",Angama Yallabai."

Ya kashe Wayar yana kallonta idanunta sunyi Ja! Tsabar kuka da Halin sha'awar da take ciki a

halin yanzu wanda ta kasa gane me yake damunta san samu ace har yanzu yana matsa mata nono da sai tafi so......Ya cuce ta gaskiya da ya ta'ba mata nono da tasan haka mutum yake ji da bata

barshi ba.....Kallo guda yayi mata ya gane abinda ke damunta.....Ya

ce."Yana da kyau kije ki suturta jikinki."

A hasale tace"Kaine ka bani kayan da zan saka."

Harara ya watsa mata" Kinga tashi ki bani waje zan gana da yara na bana son rashin kunya."

Kin tashi tayi tana matse fuska!

Cikin tsawa! Yace."Ko bakyaji ne."?

Mikewa tayi a fusace! ta nufi bedroom dinshi! Ya bita da wani irin kallo mai cike da ma'anoni da dama yarinyar nan na nema ta sauya masa tunani.

Kika futa da book din nan Ke da Allah!/Kika karanta baki biya ba kema ke da Allah! Whasap numbar

*0

7084653262*

*BINTA UMAR ABBALE*'Yr Bngr Sys

*23*

'Daya bayan daya suka shigo sun kai su kusan bakwai ne Garba da Hadi sai securities su uku Abdulmumini mai wanki da goga da bawa shukoki ruwa sai kuma mai masa abinci (kuku) Duka suka mika gaisuwa

zuwa gareshi.....Ya amsa musu a sake kana ya d'ora da fad'in"Dalilin da ya sanya na kira ku shine domin in shaida muku cewar Allah ya nufe ni da d'aura aure jiya kenan Garba da Hadi tare mukaje dasu har can garin da aka daura auran.....Ya kalli masu gadi

yace."Jiya kun bata min rai sosai wanda har na yanke shawarar sallamarku ya za'ace yarinya karama kamar wannan ta iya futa daga gidan nan bayan kuna kallonta, abunda ya sanya na yanke shawarar rabuwa daku kan aikinku saboda nasan kuna da iyali dukaninku sh

ine dalili amma gargadi na na karshe shine Kada ku kuskura ku bar yarinyar nan ta futa ba tare da sani ba,Idan haka ta faru to sai na daure mutum.....Ya kalli su Garba da fadin"Ku kara saka ido sosai a kanta. Garba yace insha Allah Ya kai idonsa kan Rabe (

kuku) yace."Iyakacin ka kicin bana son wata alaka mai girma ta shiga tsakaninka da matata, kana gama abunda kake kayi tafiyarka." Rabe ya amsa da"Yes sir!." Yace.",AbdulMumini zaka cigaba da yin aikinka kaji ko duk sanda wanki da ya taru da kaina zan kira

ka ka karba bance ka dunga shigowa ba kai tsaye dalili kaga yanzu bani kadai bane a gidan."

AbdulMumini yace."Insha Allahu za'a kiyaye yallabai."

"Masha Allah." Yafada yana dan gyara zaman sa a nutse yace."A wannan watan nake tunanin yi muku karin alb

ashi, Insha Allahu." Sai duk suka saki fuska suna dariya godiya suka shiga yi yace."Kowa yaje ya rike aikinsa Allah ya taimaka." Suka amsa da "Ameen Allah ya kara maka suttura da tsawon kwana insha Allahu sai ka zama governor domin kaine muke saka ran za k

ayi adalci ga talakawa." Yace."Ku cigaba da addua dai Allah ya za'ba abunda yafi alkairi." 'Insha Allah kaine alkairi a jahar kano." Abinda suke ta fada kenan har suka bar palon.

Rabe ne ya fito daga wata 'kofa dake cikin palon, da alama kicin ne domin

naga anyiwa kofar ado da wani irin labule mai baza da kyalli hannunsa rike da wani faffadan tire na silba cike da kayan marmari irinsu inibi dabino kankana abarba lemo gwanda da sauraru an shiryasu tsaf gwanin ban sha'awa, wani dogon daining mai kujeru kus

an takwas naga ya nufa ya aje tiren ya koma kicin nan ya soma fito da kayan kalaci ya jere tsaf! a danining din ya iso inda yake zaune yana duba jarida Leadership ta wannan satin...."Sir an shirya daining." ba tare da ya d'ago ba yace."Okey." Rabe yace."A

tashi lafiya." Hankalinsa na kan jaridar har Rabe ya fita.....Ya kai minti talatin a haka kafin ya aje Jaridar ya mike ya nufi bedroom dinshi....Idanunsa ya sauka a kanta tana kwance a bed dinshi ta kifa cikinta ma'ana tayi irin kwanciyar da ba'a so. ya k

arasa inda take ya tsaya yana kallon bayanta mussaman bom!bom dinta yana mutukar daukar hankalinsa, zama yayi gefenta ya sanya a hannu a hankali ya burkitota kwanciya ya gyara mata ya kama gashinta daya wargaje ya had'e guri guda hannunsa yasa ya tufke mat

a ya zuba wa fuskarta ido gani yayi ta dan fad'a kwarmin idonta ya zurma ciki akwai alamun gajiya da yunwa a tattare da ita gashi bacci ya dauke ta ko da yake shima baccin rahama ne.....'Kirjinta ya zubawa ido yana kallo...Yaji tsigar jikinshi ta mike tsay

in shekarun da yayi babu mace bai ta'ba shiga mawuyacin hali ba sai tsakanin jiya da yau da jikinsa ke gogayya da nata, Ya mika hannu a hankali ya dan shafi saman lebunanta! ajiyar zuciya ya sauke! runkufawa yayi dai-dai fuskarta ya dora bakinsa kan nata l

e'bunanta ya lasa da harshensa yaji wani irin santsi, da sil'bi! yanda take sauke nuffashi ya sake kid'ima shi bai san sanda ya sake lasar lebanunan ba...Motsi tayi yayi saurin mikewa a gaggauce ya fita daga dakin yana sauke zazzafar ajiyar zuciya.

Ba

iyi wani cikakken karin kummalo ba ya bar daining din, Jikinsa duk ya mutu yana jin wata iriyar kasala ta dabaibaye shi, can palo ya koma ya kwanta kan doguwar kujera Fargabar komawa dakin yake saboda shi kansa bai yarda da kansa ba sam baya so zuciya ta j

ashi ya afka mata bayan bai shirya hakan ba....Rintse idonsa yayi yana hasaso yanayin tsarin hallitunta da manya manyan d'uwaiwakanta a duniya yana bala'in son mace mai wad'annan abubuwan nono da d'uwawuka!! mace ko mummana ce a fuska baya ganin muninta mu

tukar dai tana da wannan had'in!! Ya dora romat din dake a hannunsa saman kirjinsa yana lumshe ido....Oh! duniya kenan wai shine yau yake jin sha'awar 'ya mace ashe dai zai ga zuwan wannan rana.?

****

Rashida da Uwani dai sun soma shan jinin jikinsu

hankalinsu yayi masifar tashi sosai mussaman da suka kira Camas! a waya ta tabbatar musu da cewar tun a daran jiya suka rabu da Wasilar tace ta tawo gida, Ta shaida musu cewar itama tun jiya da daddaran take kiran wayarta bata dauka ba, dazu da safe ma ta

kira akace wayar a kashe take.

To jin wannan magana ta Camas! ta sanya hankalinsu ya tashi Uwani sai matsar kwalla take tana fadin"Allah yasa dai ba Magauta bane suka sace mata 'yarta, Rashida ma da taga abun dai ba na wasa bane sai ta hau kuka duk jiki

nsu yayi sanyi sun san Wasila nada makiya sosai suna zargin ko daga cikinsu ne suka sace ta Allah ma yasa kar su kasheta, adduar da sukeyi kenan kuma basu fasa neman wayarta ba.

****

Wajejan karfe uku da rabi na rana ta farka daga baccin da ya dauket

a, ta j idonta a bude kafin ta yunkura ta tashi zaune ji take jikinta tamkar anyi mata dan karan duka sai nu'kurkusa yake mata ga wata iriyar masifaffiyar gajiya data dabaibaye ta.....Salau! salau! ta mike ta nufi toilet...Ta hada ruwa mai dumi tayi wanka

ta dauro alwala ta fito. jikinta daure da towel mai girma, kwata kwata bata sha'awar mayar da kayan jikinta ta zauna gefan bed din ranta a 'bace! kawai an kawo mutum an ajiye bashi da sutturar sawa Hatta da pant da breziya ka'idar ta ce bata maimaitasu kul

lum sai ta sanja haka ta cure kayan da ta cire da lifayar da jins din da shart din da undis din guru guda ta ajiye ta fita palon kirjinta d'amare! da towel! Nan ta ganshi yana bacci kan kujera ya mike sam'bal hannunsa guda a saman kirinsa sai daya hannun k

uma ya dora saman kanshi.

Cikin sigar 'kuntatawa ta tsaya kanshi......"Ka tashi ka bani suturar da zan saka." Wannan kalma ta dinga nanatawa gatsal! "Ka tashi ka bani sutturar da zan saka zanyi sallah lokaci na 'kurewa."! Ya dinga jin maganar a cikin ba

cci tamkar mai mafarki, sai kuma ya bude idonsa da sauri!! ita ya gani a kanshi....Yaji kansa yayi bala'in sarawa! ya tsani yana bacci a tashe shi!!! Ya mike cikin yanayi na 'bacin rai yake kallonta......" Wai ke me yasa kike abu irin na dabbobi ne? bacci

fa nakeyi zaki tsaya min aka kamar doki."! Kwarai taji zafin maganarshi wato itace ma dabba......Itama cikin bacin rai tace"Akan na tashe ka ka bani sutturar da zan saka nayi ibadah kake kirana dabbah! meye laifina anan? ka dauko ni ka ajiye babu suttura b

abu ci babu sha dan nayi magana a zageni wallahi ka daina kirana da dabbah ki tinkiya domin ni ba ita bace."!

Bai ce koma komai ba ya mik'e tsaye ta d'an ja gefe tana masa wani irin kallo.....'Ka'ida idan yana bacci aka tashe shi sai yayi ciwon kai da j

iri dalili kenan da ya sanya yana mikewa ya tafi luuuuuuu! kamar zai fad'i! tayi saurin kaucewa! amma inaaa! sai da ya same ta ta fadi kan kujerar da ya tashi ya afko jikinta!!! Kanshi da fuskarsa tsakankanin 'kirjinta ya kwanta luf dashi sai kace yaro.

Nauyi ne ya isheta ta ture fuskarsa tana turje jikinsa da kafafunta "Daga ni dan Allah.''! Tafada tana kumbura baki.....Can 'kasan ma'koshi taji yace." Sai jiri ya sakeni zan mike daga jikin ki ai kece sila waye yace ki tashe ni ina bacci sai kiyi hakuri

har sai lokacin da na tashi."

Tabd'ijam! kana nufin kaina zaka kwanta har sai sanda ka ga dama! Ni wallahi nauyin ka ya isheni ba zan iya daukar ka ba ka d'aga ni jikina ya soma tsami."!!!! Tafada tana ture shi da fuskarsa dake kwance kan kirjinta duk y

a matse mata nono.

'Kara sakin jikinsa yayi sosai yana sake mikewa sosai a kanta, Wasila taga abun nasa kamar da zalinci sai ta soma kuka tana masa magiya ya daga ta da gaske nauyi ne dashi.....Yana jinta yayi mata shiru, tuntuni ya daina jin hajijiyar

kawai tsabar taushin jikinta ne ya sanya ya manta da komai yayi kwanciyarsa kamar wanda yake kan katifa.

"Dan girman Allah ka d'aga ni wallahi zaka kassarani bani da 'kwari! wayyo ruwan cikina da gwiwata duk sunyi laushi shikkenan jama'a zai 'karasa n..

.......Kafin ta 'karasa maganar ta ya mika hannunsa ya datse mata baki!! duk da haka ba ta daina magana ba....Mikewa yayi daga jikinta still hannunsa na damtse da bakinta, Ta mike zaune da sauri towel din tuni ya sunce daga jikinta yayi nasa guri cinyoyint

a da lafiyayyun nonowanta suka wanke masa ido tar!!! yake kallonsu kamar wanda ta samu tv ana film din soyayya!! ta tattaro towel din da sauri ta kare kirjinta duk da haka cibiyarta da wasu gurare na jikinta a waje suke! Ta dinga janyo towel din dake 'kasa

n sa tana so ta rufe, ya janye hannunta idananunsa kan mararta da cibiyarta.....Tsorata tayi kwarai daga nin yanda yake wani wulkita idonsa, sai tayi gaggawar doke hannunsa dake damtse da bakinta ta ture shi da karfin gaske taja towel din ta daure jikinta,

Tsaki! taja da fad'in" Allah ya isa."! Ya bita da kallo wanda ya rasa ko kallon menene Yayi masifar shiga rudani wai shin ina alwashin da yaci akan yarinyar nan ne? ina tanade tanaden da yayi mata suka tafi? karfa ace yarinyar nan ta rinjaye shi tun ba'aje

ko ina ba, anya ba zaiyi wa kansa fada ba kuwa ya kama girmansa 'kankanuwar yarinya na ganin dama a kansa tana fada masa ko wace irin kalma Anya kuwa.'!!!!!!?

Kika futar min da book Ke da Allah! Kika karanta baki biya ba kema ke da Allah! Whada

p numbar

*07084653262*

*BINTA UMAR ABBALE*'Yr Bngr Sys

*24*

Mikewa yayi cikin kasala da rashin kuzari ya nufi bedroom din, nan ya ganta tsaye gaban wardrobe dinsa tana masa bunkice, Tsawa ya buga mata "Me kika ajiye min a cikin kaya kike bunkit

a min."!? Yanayin yanda taga fuskarsa a murtuke yasa tasha jinin jikinta, Yayi mata wani irin karjini a ido, 'kas tayi da kanta tace" Kaya nake dubawa." Yana hararata yace."Ke kika ajiye a kayan a gurun da zaki hargitsa min."? Shiru tayi masa, ya nufi ward

orbe din sai tayi saurin matsawa daga gurin, a duk sanda zai tunkari inda take wata iriyar shakka ce take kamata, yana dubewa ya ciro mata wata jallabiyar sa mai faffadan wuya da hannu zurmemiya yace."Karbi kisa wannan nayi wanka yanzu na fita domin sanin

abinyi." Yanda yayi maganar ba alamun wasa a tare dashi yasa ta karbi rigar....Ya juya ya nufi toilet... Rigar take bi da kallo tana tunanin yanda za'ayi ta saka rigar nan katuwa tsayin ta yayi mata yawa fad'inta ma haka ga wuyan kurmame, haka dai ta haku

ra tasa rigar duk domin tayi sallolin dake kanta....Lifayar ta ta nada a jikinta ta hau kan dadduma ta tayar da sallah.

Ya fito daure da towel iya kungunsa sai wani karami a hannunsa yana gogo kanshi...Kai tsaye mirror dinshi ya nufa ya fara shafa mai

a jikinsa ya sanya turaran jiki kana ya gyara sajensa dama bai fiye barin suma ba a kanshi dai-dai misali ya taje ya gyara ta sannan ya shirya jikinsa cikin

yadin kufta brawon d'inki hannu ne wanda aka bata lokaci gurin dinka shi yayi kyau mutuka mafi akas

arin kayanshi ya dika ne masu kyau da tsada! Hula ya sanya ya daura agogo kana ya hau kan kafet din dake kusa da ita ya tayar da sallah.

Ganin ta idar da tata sallar ne yasa ta mike daga gurin can bakin bed ta zauna tana saka wasikar jaki! Har ya idar d

a sallahr shi yayi adduao insa bata sani ba sai alamun bude kofarsa ne ya dawo da ita hayyacinsa, Ga yanayin alamun da taga ni a tattare dashi ta gane futa zaiyi sai ta mike da azama tabi bayansa.

Yana tsaye tsakiyar palo suna magana da Garba, Ganin fit

owarsa ya sanya ya sallami Garban ya kalleta babu cikakkiyar walwala a tare dashi......."Don Allah ka bani waya ta da sim card dina kaji."! Tafada tana marairaice fuska.

Tsaki yaja ya kama hanyar fita, Tace"To dan girman Allah ka bani aron wayarka na ki

ra kanwata nasan gidanmu hankalinsu na atashe mussaman mamanmu." Ya dan tsaya yana kallona na minti biyu karamar Wayar sa ya ciro daga aljihu Ta iske inda yake da sauri ta karba har tana hadawa da hannunsa,

Numbar Camas! ta fara kira wayar nata ringin

g bata dauka ba Yace."Ke! bani wayata bana son 'bata lokaci." da sauri tace"Dan tsaya na kira daya layin na gani." Tsaki yaja ya fice daga palon....Ajiyar zuciya ta sauke da sauri ta zauna kan kujera ta sanya numbar Camas! test ta tura mata kamar haka.

_Camas! Ina cikin masifa da tashin hankali da ukuba yanzu haka ina gidan Ahamadu Musa babu iya ka wai yaje can garin su mahaifina ya nemi aurena kawu

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login