Showing 135001 words to 138000 words out of 176422 words

Chapter 46 - YAR BANGAR SIYASA COMPLETE

sai plate wanda ta hado mata da soyayyan dankali da kwai. 'kasa ta sauka ta dan mike kafafunta ta soma kur'bar tea din tana had'awa da dankalin.

****

*Camas! tare da Usaini dillali*

Malam Usaini dillali yayi nasarar damfarar Camas ku

din manya manyan filaye guda uku kud'in sun kai kimanin miliyan shida da rabi dan bayan kudin Wasila har da nata tasa a ciki kusam miliyan biyu usaini yayi mata roman baka inda yake cewa kafin shekara kudin filayen zasu kai miliyan goma ko fiye da haka, d

uk ya bata dakardun gaibu ya gudu ya bar gari dama ba'asan daga inda yazo ba..........Camas ta zama tamkar mahaukaciya lokacin da taje taga filayenta wani attajiri yana aikin gina gidan gona dashi, ihu! ta dinga kurmawa tana zagin masu aikin gurun wai fila

yenta ne waye ya basu damar ta'ba mata.....Tana wani irin huci! ta d'auko musu takardun filayen tana nuna musu, duk suka kar'ba suna dubawa, sai suka kwashe da dariya sunayi mata kallon mahaukaciya, babban cikinsu

yace."Amma ke jahila ce wallahi wane shege

n ne ya fada miki wannan takardar fili ce? hahaha! takardun wuta da ruwa ne saboda dakikiya ce ke baki fahimci abinda aka rubuta a jiki ba." suka dinga dariya suna kallonta........Wayarta ta dauko a fusace! take neman numbar husaini sai dai kiran duniya sa

i ace mata layin ma baya aiki kwata kwata, ta sharce gumin dake goshinta ta kallesu daya bayan daya tace''Idan kun san wata baku san wata ba, 'yan sanda zan kira muku sune zasu rabani daku shegu tsinannu barayi." Daya daga cikinsu yace."Zaki ci ubanki yan

zu." Waya ya ciro ya kira mutumin da ya sanyasu aikin......Minti goma sai gashi cikin wata arniyar mota, ya karaso gurin yana me neman karin bayani, kawai tsaurin ido na Camas! sai ta hau kund'uma masa ashar har tana 'kiransa 'barawo mutumin ranshi ya baci

da sauri ya kira *Anti daba* yace suje da ita su tuhumeta a inda yay sata idan ta'ki fada musu su ragargajeta! Tun a gurin suka dinga kwada mata mari suna haurinta da kafafunsu, sosai ta tsorata ta dinga kuka tana bawa mutumin hakuri yace."Ai sai kin fada

musu inda naje nayi sata." Camas hankalinta yay masifar tashi ta dinga kuka tana data sani, haka dai *Anti Daba* suka tasa kyeyarta har ofis dinsu.

****

Cikin kaya marasa nauyi ya fito palo yay bacci har ya gaji, baccin da ya jima bai yi irinsh

i ba.......Kai tsaye daining ya nufa dan da wata irin yunwa ya tashi daurewa yayi yayi wanka gami da sallah sannan ya fito palon , hankalinta a kanshi lokacin da ya fito palon sai ta fara yunkurin mikewa Rashida tace"Anti Wasila ki koma ki zauna ki fada

min abinda kike so sai nayi miki." Girgiza kanta tayi tace"Aikin lada zanyi Rashida." Hajja da rashidan suka bita da kallo lokacin da ta nufi inda yake wanda su sai lokacin ma suka san ya fito palon

Har ta'karaso inda yake idanunsa na ka

nta, ya dan s

assauta fuskarsa yana yi mata wani irin kallo wanda kana ganinsa kasan na tausayi ne.

A hankali tace"Ya jikin."? Sai ya tafi tunani shaf ya manta plan dinshi, da sauri ya dan ya mutsa fuska yace."Yanzu kam alhmadullhi." tace"Ka jima kana bacci dan har

nayi tunanin tashinka kaci abinci kasha magani gashi lokacin shan maganin ya 'kure biyar ta kusa."

Ya aje cokalin hannunshi yana kallonta a nutse yace."Gwara ma da baki tasheni ba dan da kin tasheni mybe ki 'kara min wani ciwon ne tunda kin san bana so

a tasheni ina bacci.'

Tace."Eh nima tunanin da nayi kenan."

Ya cigaba da kokarin zuba abincin, cikin nutsuwa ta kar'bi plate din tana kokarin zuba mishi ta hada masa komai ta tura gabanshi.

Yace."Allah yay miki albarka." Cikin zucci ta amsa, tana g

oge hannunta da tissue yace."Sai ki 'karasa ladanki ko." Ta kalleshi tana son karin bayani.

Girarsa ya daga mata fuskarsa da murmushi me kayatarwa, tayi kasa da kanta tana dan murmushi ta gane abinda yake nufi sai kawai tayi niyyar barin gurin, yace."Id

an baki bani da hannuki ba to ba zanci ba."

Ta juyo tana kallonshi cikin shagwaba tace"Bafa mu kadai bane a palon." Yace."Eh nasani tunda kina jin kunya dauko abincin muje daki.'" Makale kafada tayi tace"ka bari idan anjima sai na baka yanzu dai kaci wa

nnnan da kanka."

Ya wani lumshe idonsa yana mata shu'umin kallo yace."Idan anjima ba abinci nake so ki bani a baki ba, wani abu nakeso ki bani." Tace"Koma meye nayi alkawari kai dai kaci kasa magani." Yace."Kince Kinyi alkawari ko."? Daga kanta tayi ala

mun E yace."To zo ki zauna gabana naci abincin ina kallon fuskarki.'' Dariya tasa tana kallonshi, tace"Idan na zauna kusa da kai ba zakaci abinci sosai ba idan ka gama ci na dawo.'' Da murmushi a fuskarsa yace."A ganinki idan kina kusa dani zan kasa cin ab

inci ko? baki sani ba xaman ki a kusa dani shine zai sanya na cinye abincin ba tare da nasani ba." Kujerar daning din ta gyara ta zauna tayi tagumi tare da tsira masa ido tace"Shikkenan gani na zauna amma minti biyar na baka ka cinye abincin gabanka." Yan

da ta fad'i maganar ya bashi dariya yace."ki dai 'kara minti biyar su zama goma abincin fa nada yawa." Murmushi tayi tace"Tom na kara minti uku." Yace." Okey." Agogon hannunshi ya d'an duba biyar da minti da minti biyu......Sai yay bisimillah ya fara ci

n abincin da sauri da sauri yana had'awa da lemo Dariya take kunshewa ganin yanda yake cin abincin hannu baka hannu kwarya wai baya so lokacin ya cika bai cinye abincin ba...........Ya d'ago kanshi suka had'a ido lokacin ya cika bakinshi da abinci me cik

e da ganyayyaki ga nama dariya take tana nuna bakinsa da hannunta 'kasan ha'barshi kan gemunsa duk miya! ta dinga kyalkyala dariya tana kallonshi......'Bata fuska yay da sauri ya kalli agogon hannunsa yaga biyar da kwata....Kallonta yay da sauri! itama ta

yi saurin kallon agogon hannunta, biyar da minti goma sha shida, Still dai da mirmushi a fuskarta ta d'aga masa hannunta mai daure da agogo tana nuna masa lokaci,

'Bata rai yay yace."Agogonki na latti." tace."Agogona dai-dai yake tafiya kai ka 'kara

minti hud'u kan mintinan dana baka dan haka al'kawarinmu ya rushe. Murmushi yay wanda ya tsaya iya la'bbanshi ya mika hannunsa yana kokarin daukar tissue tayi saurin cirowa tana goge mishi bakinshi dai-dai inda ya 'bata a gurin cin abincin.....Kunyace ta

rufe ta ganin yana mata wani irin kallo ta juya zata bar gurin......Hannunta ya rike yana me narkar da kwayoyin idanunsa cikin nata.

Taji wani irin yanayi a jikinta, a duk sanda zai mata irin wannan kallon nashi takan ji tamkar wani mayen son shi a cik

in zuciyarta.

Mairairaice fuska yay ya mai da kanshi karamin yaro ya wani kankance murya yace." Ina so ki zama mutum mai cika alkawari kan abinda kika al'kawaranta, kada kice min komai kece kikayi min al'kawarin zaki bani du abinda na nema idan naci abi

nci yanzu kuma kice min alkawari ya rushe."

Yanayin yanda yake kallonta da kuma yanda yake magana kasa-kasa yasa ta fahimci inda ya dosa, sam dazu bata gane abinda yake nufi ba sai yanzu da ya nuna mata zahiri......Jikinta a sanyaye tace"To ai baka da l

afiya.

" Ya dan kalleta cike da bege gami da tsantsar sha'awa yace."Duk cutar dake damuna dana kusance ki za tayi nata guri ke dai kawai ki bada kai bori ya hau."

Gabanta na fad'uwa tana d'an kallon gefansu Hajja tace"Tom na amince amma dan Allah kad

a kayi min da karfi kuma sau daya za kayi." Da sauri yace."Haba!! ai nasan duk abinda ke faruwa ba zan mayi da kaina ba kece zakiyi abinki yanda kike so."

Cike da rashin wayo tace"Yawwa dama ni bana so ka dunga buguna da karfi bana so wani abu ya same n

i da abinda ke cikina." cikin rauni gami da tsoro take maganar

Yaji wani irin tausayinsa na ratsashi, hannunta ya rintse a cikin nashi yace."Ki kwantar da hankalinki bbu abinda zai sameki keda yarona lafiya zaki haihu, kuma nace miki yanda kike so zakiy

i sai dai idan kingaji na taimaka miki."

Ajiyar zuciya ta sauke tana kallonshi.

Da kyar ta iya cin abincin dare saboda tsabar fargaba motsi kadan gabanta sai ya fad'i! bayan sun gama cin abincin suna kallo a palo shi lokacin ma baya gidan ya dan fita

, Ta mike a hankali tana kallonsu Hajja da rashida tace"Hajja zan shiga na kwanta yau bacci nakeji." Hajja tace.''Nima yanzu zan tashi dan har na fara gyangyad'i. Allah y bamu alkairi." Rashida tace"Lallai wallahi ku tsaya ku 'karasa kallon film din nan y

ayi kyau sosai." Hajja da Wasila babu wanda ya kulata kowanne da abinda ya dameshi.

Ta jima zaune a gefan gado tana tunani ko kawai ta rufe kofarta ko ta gudu dakinsu Hajja tunda ta lura yana jin kunyar biyota dakin....Wani bangare na zuciyarta yace."Ki

daure kiyiwa mijinki biyyaya ki samu aljanna kika sani ma ko zaki haihu ko bazaki haihu ba ko ki mutu da cikin a jikinki." Xuciyarta ta karye hawaye ya shiga zubo mata

Jikinta a sanyaye taje tayi wanka ta kimtsa jikinta tsaf sai kamshi turarrika take t

a kwanta tana jiran shigowarshi....

Cikin baccin da ya soma daukarta taji alamun shigowarsa dakin....Idanunta ta bude tana kallonshi ya nufi toilet tasan wanka zaiyi.

Ya fito daure da babban towel ya tsaya gaban mudubi yana goge jikinshi......faffa

d'an bayanshi ta tsurawa ido tana kallo ta lumshe idanunta tana sauke zazzafar ajiyar zuciya.........Motsin zamansa taji a kusa da ita ta bude idanunta, cike da kulawa yace "Baki bacci ba." ? Dan d'aga masa kanta tayi tana kokarin mikewa zaune Yace."Ki kom

a ki kwanta mana." ta koma ta kwanta gabanta na dan faduwa tace"Kasha maganinka ko." Kallonta yay sai kuma yayi saurin cewa"Zan dai sha yanzu kafin na kwanta." Ya manta da wani magani dan bashi ne a gabansa ba, ashe ita hankalinta na kansa.

Ya mike ya

fita daga dakin, mintina goma ya dawo...... Paracetamol kawai ya 'balla ya watsa a bakinsa ya kora da ruwa, ya aje gorar ruwan saman fridge ya nufi bed din......Tana kallon zuwanshi sai ta rintse idanunta tana takure jikinta.

Bargon ya dan ja a hankali

ya shiga ciki idanunta ta rufe dai-dai lokacin da taji hucin numfashinsa a kusa da ita.........Hannunshi ya sanya ya d'an juyo da ita suna fuskantar juna........Ya sanya dan yatsansa kan le'banta na 'kasa yana shafawa a hankali.

Shuru tayi duk kuzarinta

yakare, cikin kunnanta ya kira sunanta, taji wani irin yarrrr a jikinta.

A hankali ya cire mata rigar jikinta ya kai kanshi kan cikinta ya sumbata tare da fad'in Allah yay maka albarka yarona." Wasila na jinsa nata magana da dan cikinsa kamar me magan

a da mutum, mamaki gami da tausayinsa ne ya kamata ta lura yana masifar son abinda ke cikinta tun bai iso duniya ba.

shafa sassan jikinta ya shigayi yana sa harshensa yana lasar sa'ko da luko na jikinta yana aika mata da wasu zafafan kesses masu hargits

a lissafi! wani irin rawa jikinta ya shigayi tsigar jikinta ta soma mikewa kamar dai koda yaushe jikinta ya mutu sosai ta saki jikinta ya dinga jagwalgwala iya son ranshi dan babu inda bai tsotsa ya lashe ba a jikintajagwalgwalata romantinc sukeyi irin wan

da basu ta'bayin irinsa ba, cikin jikinta bai hanasu aikata komai ba, Amadu ya aikata komai cikin nutsuwa dan ita ya barwa fagen tayi iya yinta mai gudun kada ciki ya samu matsala sai gashi ta manta dashi, tana biyan bukatar ranta, sai da tayi iya yinta

sannan ya shi ya soma nashi cikin nit

suwa tana taimaka masa tare da shashshafa sassan jikinsa, duk sun rikice sun had'a zufa fatar jikinsu sai mannewa takeyi guri guda, kusan tare suka samu gamsuwa suka rungume junansu suna sauke numfashi.

Littafin na kudi ne!

Kika futar min da book keda Allah! kika karanta baki biya ba kema keda Allah! Whasap numbar

*07084653262*

*BINTA UMAR ABBALE*alliya:

'Yr Bngr Sys

*71*

Can 'bangaran su Uwani kuwa, tun bayan tafiyarsu Wasila sai ta dan samu sa

ssaucin cuzgunawa daga gurin Kuluwa, ta daina kyararta tunda ta gane tana da amfani, shi kansa Kawu Madu din lallabata yake yi wai su shirye suje ga gidan Wasilan tunda basu ta'ba zuwa ba, Uwani ta shiga tunani kan maganarshi tana jin tsoron daukarsu suje

garin ganin gida suje su jawo mata abin kunya tasan ba komai ne yake d'awainiya dasu ba sai kwadayin abin duniya, kawu madu kullum cikin naci yake da dai ta gaji sai tace "Shikkenan zasuje amma sai karshen wata, kuluwa tamkar ta zuba ruwa a kasa tasha sabo

da murna da farin ciki.

***

Sosai *Anti Daba* suka sa'bawa Camas kammani saboda ta kasa kawo musu shaida gamshashshiya wacce zata nuna musu da cewar ita d'in me gaskiya

ce, kwanta biyu a hannunsu suka saketa bayan sun mata kashedi mai tsauri kan kada t

a kuskura ta kara zuwa filayen nan tace nata ne duk ranar data sake zuwa to sai sun mata dukan mutuwa......A jigace ta fito bakin titi inda tayi parking din motarta ta nufa, wayam! babu ita a gurin, ashe ranar saboda tsabar rud'ewa a jikin motar ta bar key

din, kuma akan idanun wasu matasa, aikuwa tana bada baya suka dauke motar, sai yanzu ta tuna abinda ya faru tsugunawa tayi bakin titi rana na dukanta ta dinga kukan bakin ciki, sai da tayi ta gaji ta samu babur ta hau government house ta nufa.

******

Yau dai basu samu damar zaman karatu ba dan basu tashi da wuri ba, Rashida ma gajiya tayi da zaman jiransu ta bar gurin, basu fito palo ba sai takwas saura, lokacin Hajja da Rashida har sun karya suna zaune suna hira...... Kai tsaye inda Hajja ke zaune su

ka nufa a nutse suka gaisa Wasila sai sinne kai takeyi kunyar hajja takeji sosai, barin gurin tayi ta nufi daning shi kuma ya zauna suna magana da Hajjan.........Suna break fast ta d'an kalleshi sai akaci sa'a shima ita yake kallo, kasa tayi da kanta, ya

gane duk sanda take son yi masa magana kunya na hanata, yace."Akwai abinda kike bukata ne."? Ta dago kanta a hankali tace"Ina so ka dan bani waya ta ina so mu gaisa da Kawu duk da dai bani da numbar wayar Kawu Habibu wacce zata sadani dashi nasan baza'a

rasa a gurinka ba.'

Murmushi yayi yana goge bakinsa yace."da akwai numbar Kawu Habibu a wayata sai da kwanaki nayi ta kiran wayar baya dagawa nasan fushi yake dani kan abinda ya faru.'' A hankali tace"Kawu Habibu fushi ne dashi nima bama shiri sosai mun

fi yi da mai allo." Wayarsa ya mika mata yace."Ki duba sunanshi nayi serving da Habibu garko."

Wayar ta amsa tana budawa taga hotonsu ita dashi a fuskar wayar hoton da hafsa ta daukesu lokacin da suka zo hoton yay masifar kyau......... 'Dan kallonshi ta

yi hankalinsa na kan karamar wayarsa yana dubawa, ta dauke kanta tana sauke ajiyar zuciya bata ta'ba tsammanin haka yake da saukin 'kai ya mai da kansa karamin yaro duk dan saboda farin cikinta.

Tayi ta kiran layin Kawu Habibu gashi dai tana shiga amma

bai dauka ba, Ta dan kalleshi sai taga yayi murmushi, a nutse yace."Mutukar fa zai ga numbarta ce ba zai dauka ba har yanzu nima kunyar hada ido nake dashi nasan abinda nayi ban kyauta ba amma ai na bada hakuri kuma ya cancanta a yafe miki ko." Cikin wani

irin yanayi yake maganar.......Sai taji tana jin zafin Kawu Habibun meye abin ri'ko da daukar gaba, ai itace mai laifi tunda duk abinda ya faru itace ta jawowa kanta itama yanzu ta daina ganin laifinsa bisa ga sakin da yay mata ta wani gefan ma farin ciki

take da hakan ta faru tunda gashi tayi hankali tasan inda yake mata ciwo.

Rau-rau tayi kamar zatayi kuka tace"Kawu Habibu haka halinshi yake kayi hakuri." Yace."Nine zan bashi hakuri ai kada ki damu duk sanda Allah ya saukeki lafiya zan daukeki muje ha

r gidanshi na bashi hakuri ai tunda ina sonki babu abinda ba zanyi ba." Hawaye suka zubo mata ta tsira masa ido tana kallonshi ta rasa wane irin so yake mata! Yace"Ke kam bakya gajiya da koke koke goge hawayenki." Ya mika mata tissue kin kar'ba tayi tana

shashsheka, hannunta ya rike ya mikar da ita suka nufi dakinshi.

Rungumeta yay ya rarrasheta tayi shuru kana ya bud'e wata drowar dake gefan gadonshi ya dauko mata wayoyinta da

jakarta, cinyarta ya aje mata yace."Ki duba kiga abinda baki gani ba sai k

i fada min."

A hankali ta bude jakar tana dubawa komai nata data sani na ciki ga sabbin kudinta nan na sadakin auranta da sauran tarkacenta a ciki ta aje jakar tana kokarin kunna wayar, ya kar'ba ya kunna mata.

Numbar Kawu Habibu ta dauka a wayar tata

ta soma kiranshi, aikuwa ya dauka duk suka cika da mamaki.

Muryarta na rawa tace"Kawu Ina kwana" Ya amsa yana tambayar wacece.''?

Tace."Kawu nice Wasila." Tana ji ya sauke ajiyar zuciya yace."Wasila ya kuke ina fatan kunanan lafiya ko? ina mijin naki

."?

Ta dan kalleshi yana zaune yana jinsu, tace"Kawu gashinan kusa dani yana jinka." yace."Masha Allah." Tace"Kawu dan Allah kayi hakuri ka daina fushi nice fa mai laifi dan Allah ka yafe masa kamar yanda mai allo ya yafe masa."

Kawu Habibu yace."Wasil

a ni tuntuni na yafe masa abinda ya faru kawai duk sanda na tuna sanda yazo gabanmu yace ya sakeki raina yake 'baci sosai, amma ni bana rikon mijinki." Tace"To Kawu me

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login