Showing 93001 words to 96000 words out of 176422 words

Chapter 32 - YAR BANGAR SIYASA COMPLETE

bat

ai min ba na barta da Allah." Rashida tace"Ni dai da zaki min kwatacen gest house din da naje naci ubanta wallahi sai ta baki kudinki." Girgiza kanta tayi tace"Rashida ba zakije wannan gurin ba kawai dai tinda nace na kyaleta da Allah shikkenan."

Rashid

a tace"shikkenan bari na hada mana abin kari." Wasila ta mike suka shiga kicin din tare, sto ta bude tana duba abinda yay musu saura na kayan abinci shinkafa ce gatanan duka bata kai rabin buhu ba sai kwalin indomee biyu da taliya da macaroni mansu ma ya k

are da kayan maggi babu siga saura kwali daya gwangwanin madara da milo biyu ya rage, hankalinta yay masifar tashi tace"Rashida abinda yay saura kenan?" Rashida tace"Eh mana kinga ni dai.'' Frige ta bude wayam! babu komai a ciki sai robobin

lemo da ruwa wa

nda suka sha suka mayar ciki......Tace"Innalili wa'ina ilaihi raj'iun." Fita tayi daga kicin din ta koma palo ta zauna, tana kuka yanzu idan kayan abincin nan ya kare ya za tayi.......Shikkenan zasu komai rayuwar kuncin da sukayi a baya, Sai hawaye ya shi

ga zubowa daga idanunta tana tausayawa rayuwar da zasuyi nan gaba.

Tananan zaune Rashida ta fito da fulas din shayi da wata karamar kula data zubo musu indomee a ciki ta aje taje ta dauko sauran kayan da zasuyi amfani dashi gurin cin abincin, ta hada m

usu suka fara karyawa Wasila dai cin indomee kawai take hankalinta duk baya jikinta tunaninta ya ta'allaka gurin yanda za tayi asirinsu ya rufu....Rashida tace"Anti wasila ina gold din da kika siya kwanaki ba sai ki siyar dashi ba nasan kudin zasu isa ki f

ara sana'a dasu." girgiza kanta tayi cikin tsananin damuwa da neman mafita tace"Rashida kin mata ranar da Ahamdu ya dauke ni da sunan matarshi, ranar nayi ado da da gold din har nasa lifaya keda Camas! kuka dinga kwarzanta kyawun da nayi gabakid'aya gold d

ina na gidan Ahmadu in banda wannan zoben dake hannuna." Rashida jikinta yayi sanyi sosai babu shakka suna cikin tsaka mai wuya dama abinda takeji kenan gashi kuma ya faru, tace"Shiyasa tuntuni nake hanaki wani abun saboda dama ni tuntuni na dawo daga raki

yar Uwani wallahi duk wata masifa da muke ciki itace ta jefamu kullum burinta muje mu samu kudi ita tana zaune a gida, Allah ya baki miji nagari me kudi babba mai hankali wanda zai rike ki da kyau ta zugaki kin kashe auranki, gashinan komai ya jagu'be! dam

a abinda nake ta tunani kenan." Ajiyar zuciya ta sauke tace"Rashida mu bar wannan maganar don Allah hausawa nacewa tun ranar gini tun ranar zane duk abinda kikaga ya samu bawa to da sanin Allah, ammafa wani abun mutum shike janyowa kanshi Ni da uwani mun s

o zuciyarmu kuma gashinan ta kaimu ta baro amma babu komai Allah yasa ya zama izina a garemu ni da ita, yanzu mu gama karyawa sai muje can d'orayin gidansu Camas ko Allah zai sa mu same ta."

Uwani nacan na bacci suka shaida mata inda suka nufa cikin ba

cci tace dasu Allah ya kiyaye suka kadai kansu suka fita daga gidan.

Asabe mahaifiyar Camas! na zaune a kujera 'yar tsuguno tana tsince shinkifa taji sallamarsu, ta amsa tana musu sannu da zuwa tabarma ta shimfida musu tana fad'in "Wasila yau kece a g

idan

namu, Ina tace Hadiza zata rakani inga inda kuka koma Allah bai nufa ba sannunku da zuwa." Suka shiga gaisawa, Asabe na tambayarsu Uwani sukace tananan lafiya lou. Wasila tace"Camas! kuwa tanan."? Asabe tayi kasa da kanta ran nan a 'bace tace"Yaus

he rabon hadiza da kwana a gida ai tafi wata uku sai dai takanzo duk bayan sati biyu to wannan karon ma kinga satin ta uku bata zo ba." Wasila tace"Ayya! mybe tananan tafe." Asabe tace"To Allah yasa." Shiru sukayi kafin su ta mike Asabe tace"Har zaku tafi

bazaku tsaya kuci abinci ba." Wasila tace"A'a Asabe mungode." Har soro ta rakosu tana fadin su gaishe da Uwani da kyau kafin tazo.

Suna fitowa Wasila tace na fad'a miki dama kinga munyi asarar kudin motarmu ko? gashi bamu dana komawa gida tsakanin doray

i da tishima akwai nisa sosai dan da kyar ma aka kawo su a dari biyar kona pure watar basu dashi.....Rashida tace"Mu shiga gidanmu wanda muka bawa malam 'Dayyabu nasan idan yananan zai bamu kudin mota da zamu koma gida." Wasila taji dadin maganar Rashida s

ai suka nufi layinsu na da, suna shiga layin suka

hango, gidansu ya koma katin sai da kayan provision! tsayawa sukayi suna mamaki! wani yaro da yazo wucewa ya shiga kallonsu yaso ya ganesu Wasila tace"Kai waye cikin provision din can." Yaron yace."Jazuli n

e na gidanmu malam d'ayyabu ne ya siyar masa da gidan shi kuma ya ruge yayi kanti." Wasila da rashida suka shiga mamaki! ashe malam dayyabu haka yake sun bashi gida domun ya zauna ya siyar ya kar'be kudin ya gwammace yayi ta yawon haya da yara da mata, cik

in unguwar dama su Wasila da gidan malam dayyabu sune talakawa, gwara su wasila ma gidan kansu ne shi kuwa malam dayyabu gidan haya ne duk lokacin karbar kudi sai anyi rigima dashi masu unguwa sun taru a kanshi sannan zai bada kudin, shinda wasila ta tausa

ya masa suka bar mishi suna ganin tunda sun samu wani me zasuyi dashi ashe bayan tashin su da sati biyu malam dayyabu ya siyar da gidan ya kama haya ragowar kudin yasa a aljihu yana cin karansa babu babbaka dasu.......Ajiyar zuciya suka sauke a tare suka k

ama hanya suka bar gurin zuciyarsu cike da wasi wasin yanda zasuyi.

Sosai suka dingi tafiya kan titi wanda tun suna magana suka daina tafiya kawai sukeyi suna yanke yanken hanya har Allah yasa suka fito titin gadon 'kaya! Rashida ta sharce gumin dak

e goshinta tana haki! tace"anti wasila zama zanyi na huta na gaji wallahi." Wasila tace"Mu samu guri mu zauna nima nagaji." Suka sami guri dai-dai Gate din shiga Management suka zauna suna hutawa, sunanan zaune daliban dake makaranta suka soma fitowa 'yan

mata maza zawara da matan aure wasu na fitowa da motocin su wasu wasu kuma na tare abin hawa! Wasila ta dinga kallonsu suna bata sha'awa suna da gata suna da galihu sunyi dacen iyaye sun tsaya musu kan ilimi su kuwa fa! sune nan sune can! Sai taji zuciyar

ta ta karye hawaye ya tsinke mata! tayi gaggawar sunkuyar da kanta kasa tana sharewa bata so Rashida ta gani sannan kuma jama'ar dake gurun suma bata so su gani, tana dago kanta suka had'a ido da Suhairat ita da kawayenta bakin wata mota! Zasu shiga macace

take driving din, da sauri ta kauda kanta gabanta na faduwa tace"Rashida tashi mu tafi." Rashida tace"Anti wasila dan bari mu sake hutawa wallahi gurin akwai iska." Tace."Rashida hutun jaki da kaya kikeyi kawai ki tashi mu tafi mu samu mu fita babban titi

na sabon titi." Rashida ta mike tana yafa mayafinta sukayi gaba.......Motarsu Suhairat ce taci burki a gabansu, da sauri suka matsa baya Suhairat ce ta bude motar ta fito sauran suna ciki suna hangensu

Gabansu ta tsaya tana watsawa Wasila kallon banza

tace"Ke matar babban mutum ina zuwa haka? ya naga kina yawo a kasa ko satar hanya kikayi kika fito yawon tazubar d'in da kika saba."!? Wasila tayi shiru tana kallonta Rashida tace"Haba Suhairat wace irin magana ce wannan? kin manta anyi muku tsakani da an

ti wasila meye ruwanki da ita yanzu." ? Suhairat tayi dariya tana gyara zaman glass din dake idanunta tace"Rashida daga tambaya sai cibi ya zama 'kari! ai gani nayi bai dace ace kamar wasila matar *Ahamadu Musa* na yawo 'kasa ba, ai kamata yay mu ganta cik

in katuwar mota

wacce ta amsa sunanta, ko da yake dai ina jin satar hanya tayi ta fito, Okey karfa ku damu da maganata, ba wani abun nake nufi ba, saboda haka na barku lafiya." Wasila da Rashida suka bita da kallo har ta shige motar tasu suna kallonta

tana she'ka dariya tare da tafawa da 'kawayenta tana nuna wasila da hannunta su kuma sai dariya sukeyi, kafin wacce take driving din ta figi motar a guje suka bar gurin.

Wasila ji tayi gwiwowinta sunyi bala'in sanyi ta inda har ta kasa motsa kafafunta d

a niyar tafiya sai kawai ta nemi gefan titi ta zauna rana na kwallare mata fuska zufa! ta shiga ketowa daga jikinta

Rashida itama ta zauna kusa da ita tana fad'in"Amma wallahi suhairat din nan bata da mutunci shegiya guzumar banza wacce ta rasa mashins

hine anti wasila ki kyaleta don Allah mybe suna da labarin Ahamdu ya sake ki shiyasa suke murna da dariya amma babu komai ai duk abinda mutum yayi kanshi.

Ba tace komai ba tana dai sauraran Rashidan da duk rarrashin da take mata ita kuma sai nanata kalm

ar innalilihi wa'inna ilaihi raji'un takeyi a zuciyarta, ji tayi komai na rayuwa yayi mata zafi ta dinga nadamar kuskuran da tayi a baya, kanta ne ma ya soma yi mata ciwo, rana ce ko damuwa ce ko kuma rashin bacci ne? babu wanda ya sani sai Allah.

Ku

san mintina ashirin suka dauka a zaune a gurin masu babur din a dai-dai ta sahu sai tayi suke musu wai ko zasu shiga kowa na ganin lamun ba shiga zasuyi ba sai ya buga babur dinshi yayi gaba!..................

Cikin 'kwalleliyar ranar dake kan ganiyar

ta, suka fita, titin sabon titin gidan 'kankanra lokacin sunyi masifar galabaita mutuka gashi ko na pure watar babu Wasila taja hannun Rashida suka fake wata inuwa still dai a bakin titin suke zaune suna mai da numfashi suna kallon ababen hawan dake shige

da fice a gurun......."Wasila anti Wasila yunwa nakeji da shiru kinji ma'kogwarona kuwa kai anya ba zamu nemi taimako ba kuwa."?

Wasila tace"Nima nagaji Rashida taimako a ina zamu nema."? Anti wasila mu nemi left gurin masu motar gida sai sunfi sauki a

kan masu a dai-dai ta sahu tunda su kinga sana'a suka fito." Wasila tace"anya kuwa Rashida."

"Allah anti wasila ba zamu iya kai kanmu gida ba akwai fa nisa gashi ko rabi ba muyi ba." Wasila tace"Akan muyi left din nan ai gwara mu tambayi wannan me shag

on na tsalleke watakila ya taimaka mana." Rashida tace"Bari naje ki zauna dan na lura kamar jiri ke d'ibanki." Tace"Wallahi jiri nake rashida yi sauri kije Allah yasa ko dari biyu ya bamu." Rashida ta tsallaka titi domin zuwa gurin me shago........Mai sha

go najin bukatar Rashida yace "Duba daya ma zan baki amma shigo ciki na aunaki." Rashida ta gane abinda yake nufi duba da irin yanayi kallon da yake mata na iskanci! sai kawai taja tsaki! ta fita daga shagon......Ba tayi shawara da Wasila ba kawai ta soma

d'aga hannu tana tsaida motacin mutane........ Khalifa dake driving yay saurin kallonshi hankalinsa na kan jaridar dake hannunshi yana dubawa yace."Duba wacan yarinyar kamar Wasilan ka." Yay gaggawar hanya nan ya hango rashida na d'agawa motarsu hannu, ya

mai da kanshi kasa ya cigaba da abinda yake! Sai da suka kusa isa gurun rashida khalifa ya gane ba ita bace amma kuma gaskiya suna kama sai dai ita wannan tafi wasila haske! A hankali ya tsaida motar dai-dai inda Rashida take tayi gaggawar zuwa gurin......

..."Khalifa ya sauke gilashin motar a hankali yana kallonta, rashida ta marairace fuska muryarta na rawa tace"Dan Allah Yayana ka taimaka mana ka rage mana hanya nida 'yar uwata wallahi tun daga d'orayi muka zo nan a 'kafa kudin motarmu ya 'kare." Tunda ra

shida ta soma magana yake jin wani iri, maganarta sak! data

Wasila, ta gefan ido ya dan kalleta, sai gabanshi ya fad'i! wannan fuskar ai kamar ya santa yarinyar nan ce kanwar Wasila, shiru yay bai ce komai ba, shi kuwa khalifa da bai san abinda ke faruwa b

a yaji tausayin rashida yace."Ina 'yar uwar taki." Rashida tayi saurin fad'in gata can tsallaken titi." Yace."Yi maza ki kirata." Cikin farin ciki rashida ta tafi, dake hankalinta na kan khalifa sam! ba tayiwa Ahamdu cikkaken kallo ba ballanta ta gane shi.

"Anti Wasila taso ga mota can zat

a daukemu Allah sarki wallahi me motar nada kirki." Wasila na daga inda take zaune ta dinga kallon had'addiyar motar tana mamaki! anya kuwa, wata zuciyar tace wasila idan baku shiga motar nan fa babu wanda zai taima

keku gwara ku shiga ko bakin asibiti ne sai ya saukeku in yaso sai ki siyar da zoben hannunki." Sai ta yarda da shawarar da zuciyarta ta bata, ta mike tana karkad'e jikinta suka nufi motar.

Khalifa tun kafin su karaso yake mamaki! Fuskar wasila ba baku

wa bace a gurinshi itace wallahi." Ya furta ba tare da ya sani ba, kalmar ta sanya shi dago kanshi yana kallon inda yake kallo, kawai sukayi ido hudu da ita, sai dai ita bata ganinshi shike ganinta kasancewar gilashin motar me duhu ne.

Yace."Mutukar zak

a dauki yaran nan cikin motar ka ka saukeni dan Na rantse ba zan had'a nuffashina dana wannan yarinyar ba." Khalifa ya dinga kallonshi cikin tsananin mamaki! yace."Haba! taimako ne fa shin bakaji abinda 'yar uwarta ta fad'a ba, tun daga dorayi zuwa nan a '

kafa akwai wahala, kayi hakuri kawai a daukesu ai ba wani abun bane." Sai kawai ya hau kokarin bude mota zai fita.....Khalifa yace." A'a me yayi zafi! bari kawai na basu kudin abun hawa ba sai ka fita ba." Yace."Hakan shi yafi maka alkairi." Khalifa ya bu

de ma'adanar kudinshi dake cikin motar dubu ashirin ya 'kirga ya zuge gilashin motar, suka had'a ido da Wasila sai tay saurin matsawa baya gabanta na faduwa, dan ta hango gefan fuskar mutumin nata kanshi a kasa yana kallon jarida......Khalifa shima bai nun

a ya ganeta ba, sai ya mikawa Rashida kudin yace."Kanwata 'karbi kudin nan ku hau abun hawa, kinji ko abokina nada uziri shiyasa amma da da kaina zan dauke ku na kaiku har gida." Hannu na rawa Rashida tasa ta kar'bi kudin tana godiya ta kalli Ahamdu tana f

adin"Mungode sosai Allah ya saka da alkairi." A nutse ya dago kanshi yana kallonta, itama ta shiga shock ganin fuskarshi, Yace."Ki godewa Allah." Sai ya mai da kanshi 'kasa, Khalifa ya kunna motar yana fadin"A gai da gida ko." cikin nauyin baki tace"Mungod

e." ta bar jikin motar, sai da motar ta bar gurin sannan ta wuce cikin sanyin jiki ta nufi inda Wasila ke tsugune kusa da wata bishiyar darbejiya kanta na kasa gabanta sai faman faduwa yake tana fadin"Innalilihi wa'ina ilaihi raji'un a zuciyarta.

*_Ba cinye wa bace ba kuma burgewa bace ki dinga cushe cushen maganin matsi a matantakarki, ruwan d'umi kawai ya isa ya sanya gabanki ya matse ko da kuwa kinyi haihuwa goma ne, yana da kyau idan kin haihu a gida kije asibiti domin a duba matantakar ki k

o kin samu matsala a gyara miki in kika zauna a gida bakije asibiti ba, akwai matsala idan kin 'karu guri ya

had'e a haka mijinki ya shiga yaji kwararo! shikkenan kuma matsala ta afku a tsakaninku

🙋🏻

‍♀



_*

Littafin na kudi ne......![13/08, 6:3

7 pm] +234 906 803 2427: 'Yr Bngr Sys

*53*

Malam mai allo na shirye shiryen tafiya tsangayarshi, su Ahamdu suka sauka a garin......Tanimu d'anshi na biyu shine ya shaida masa zuwan ba'kin, Ya fito cikin babbar riga da koren rawani a nannade a kanshi, gan

in su Ahamdu tsaye jikin motarsu ya sanya ya washe bakinsa, ya shiga yi musu barka da zuwa yana fad'in"Gwara da Allah bai sa na fita ba, dama yanzu nake shirin fita gurin karatu da sai da muyi sa'bani sannuku da zuwa sannuku." Cikin gidan suka nufa akwai

wani babban zaure a soro wanda yake saukar baki a ciki dama kullum sai Bitan ta shiga ta gyara ta kunna turaran wuta dan haka ma yanzu dakin sai kamshi yake yi, Ahmadu da khalifa suka zauna......Malam mai allo ya zauna kan buzunsa yana fad'in"Wallahi ko ji

ya sai da nayi zancen ku nake cewa Hajara da Bittan su shirya suje suga dakin yarinyar nan akwai kuma 'kwan zabi dana aje mata sunanan da yawa nace su tafi mata dashi ta soya tunda nasan in tazo nan garin tana yawon soyawa taci."

mirmushi kawai Ahamdu y

ay yana tausayawa mutumin bai ce komai ba ya shiga gaisheshi ya amsa cikin walwala da farin ciki kai kana ganinshi kasan yana cikin farin ciki....suka gaisa da khalifa cikin farin ciki da barkwanci kafin ya tashi da sauri yana fad'in"Bari nasa bitan ta ka

wo muku abinci da ruwa."

Yana fita dakin yay shiru Khalifa yayi gyaran murya yana kallonshi yace."Yanzu baka tausayawa wannan mutumin ba! ya kake tsammanin zaiji idan ka sanar dashi abinda ka aikata dan Allah ka janye kudirinka ka kudurta a ranka ka ma

yar da ita, kar ma ka fada masa komai kawai kace kazo gaisheshi ne."

Shiru kawai yay baice komai ba, a zahirin gaskiya mutumin ya bashi tausayi sosai yasan zai shiga tashin hankali mutukar yaji da abinda yake tafe dashi, ammafa duk da hakan baya tunani

n yanje kudirinshi shi kanshi a yanzu ya rasa wace irin 'kiyayya yake wa yarinyar sam yanzu baya ma so a dangantashi da ita, dan haka gwara kawai ya sanar mishi da abinda ke faruwa hausawa nacewa ta inda aka hau tanan ake sauka.

Malam mai allo ya shig

a dakin yana gyara babbar rigarshi, sai fara'a yake yace." Kamar na sani yau na tashi Tanimu da sassafe ya tatso nono ashe ina da baki kai masha Allah naji dadin zuwanku Ahamdu." Yafada yana gyara zamanshi kan buzunsa.....Bitan ce ta shigo hannunta rike

da wata kwarya me zane zane da fefe a samanta da ludai guda biyu tana fadin"Sannunku da zuwa."Khalifa yay saurin kar'bar kwaryar

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login