Showing 120001 words to 123000 words out of 176422 words

Chapter 41 - YAR BANGAR SIYASA COMPLETE

rarrashin mai allo kan yay hakuri ya basu har rashidan zamanta tare da 'yar uwarta zai d'ebe mata kewa sosai mai allo dai sun gama kashe mata

jiki sai kawai ya amince musu amma kam zai sha kewa dan d'an zaman da sukayi dasu na watanni uku sun saba da juna sun sha'ku sosai.

Bitan na kicin ta kwalawa rashida kira ta fito da sauri ta nufi kicin......Bitan ta kammala abinci tsat tsaf ta jera kwan

ukan silba kan wani katon faranti shima na silba sai she'ki yake kwanuka uku ne akai d'aya lafiyayyan towon farar shinkafa ne tas dashi a nad'e cikin leda d'aya miyar taushe ce da taji gyada da alayyahu da yakuwa, d'aya kwanon kuma farfesun naman zabbi ne

sai kamshi yake yayi shar shar dashi, tace"Dauki ki kai musu sai kizo ki dauki wancan jug din ki kai musu ruwa." Rashida ta dauki abincin ta fita.

Mai allo ya mi'ke ya bar gurin domin su samu sakewa suci abincin a nutse Ahamdu ya saki jikinshi yaci a

bincin sosai irin wanda ya Jima baici irinshi ba, hakika ya yarda da kula da tsabtar matar shiyasa ya zage sosai ya cika cikinshi

Rashida kam na daki na rarrashin Wasila suci abinci ta'ki hawaye kawai take! tarasa abinda yake damunta, mai allo ya d'

aga labulen dakin yana fad'in "Ina Wasila."? Da sauri ta goge hawayen ta tace" Gani Kawu, Yace."Kiyi hakuri kinji ko kiyi hakuri ki kyautata hakuri a karo na biyu na umarce ki da kiyi biyayya kibi abinda nace miki insha Allah zaki samu alkairi a gaba, ban

i na fad'a ba Allah ne ya hukunta hakan! duk macen da mijinta ya saketa saki d'aya kafin ta 'kare iddah mijinta ya dawo yace ya janye sakin ma'ana ya mayar da ita ko bata so dole ta koma ta cigaba da zama dashi a matsayin mijinta, dan haka nake sake baki h

akuri nake kuma ro'konki da kibi mijinki ki koma d'akin ki insha Allahu za kiji dad'i kuma kiyi alfahari anan gaba." Mai allo ya gama kashe mata jikinta da maganganunsa shiru tayi tana tsiyayar da hawaye mai allo ya saki labulen dakin zai tafi tace"Kawu in

a da magana." Ya dawo da baya yana kallonta......Tace"Kafin na koma to ina so muje can pataskum gurin Uwani kaga tunda muka zo ba muje saboda yanayin rashin lafiyana ba kuma musan halin da take ciki ba."

Mai allo yayi shiru yana nazarin maganarta ta Y

ace.''To babu laifi sai kuje domun ki shaida mata abinda yake faruwa, yana da kyau a fita hakkinta a matsayinta na mahaifiyarki tasan halin da ake ciki, bari na sanar da Alhajin abinda ke faruwa." Labulen dakin ya saki ya nufi inda suke zaune Sun gama cin

abinc

i suna hira mutumin ya saki jikinsa sosai dan har ya kira Khalifa a waya ya shaida masa abinda ke faruwa.....Mai allo ya dan jingina jikin bango a nutse yace."Anya Alhaji tafiyar nan zata yiwu yau kuwa."? Yayi saurin

kallonshi yana so yaji dalili

n da zai hana yiwuwar tafiyar......Mai allo yace."Yarinyar nan na bukatar ganawa da mahaifiyarta hakan nada kyau sosai mahaifiyarta tasan halin da ake ciki ta kuma sanya mata albarka, a zamantakewar auranta, dan haka nace ko zamu bari rana ita yau! insh

a Allah sai kadawo ka d'aukesu kafin sannan sunje sun dawo ta sake nutsuwa tukkuna.

'Dan 'bata fuska yayi yace."A'a malam ina ganin rana d'aya ma zamu iya zuwa mu dawo

Ba tare da anja dogon lokaci ba, ni da kaina zan kai su su dubata insha Allah gobe z

amu dawo tare da khalifa sai su shirya muje daga can sai mu wuce kawai.'' Mai allo yace."Babu laifi hakan Allah ya kaimu lafiya." Hajjah tace "Amin amin ya rabbi mungode malam Ubangiji Allah ya kara girma da dattako." Mai allo yace."Babu komai hajiya mudai

fatan anan shine Allah yasa anyi kenan Allah ya d'orar da zaman lafiya."

Ya d'an gyara zamanshi as'usel kamar ko da yaushe dai ya ciro kudi masu yawa a jikinshi ya dora saman buzun mai allo yace."Malam zamu koma Allah ya saka da alkairi." mai allo yac

e."Alhaji Ahmadu baka gajiya kullum cikin hidima kudin nan sunyi yawa." Yace."Babu komai malam Allah ya bamu mu bayar meye amfaninsu in ba'a badasu ba." Mai allo yace." To maddalah mungode kwarai Allah ya kara arziki da wadata." Ya amsa da "ameen." yana gy

ara babbar rigarshi.

Hajja ta le'ka d'akin su Wasila tana gyara lullu'binta tace"To Ina kuke zamu tafi Wasila kina ina.''? Wasila dake kwance kan kafita ta fara kokarin mikewa zaune Hajja ta shiga dakin tana fad'in "A'a yi kwanciyarki kinji ko sannu! Da

n Allah kiyi hakuri karki sa damuwa cikin ranki insha Allahu abinda ya faru a baya bazai faru ba yanzu ki kwantar da hankalinki ki daina damuwa kuma ki daina kuka." Kanta a kasa tace"Insha Allah Hajja nagode ki gaida gida." Tace"Gida zaiji insha Allahu gob

e inanan ina jiran zuwanku." Shiru tayi tana mayar da 'kwallar dake kokarin zubo mata......Hajja ta fito daga d'akin kawai sai ta ganshi ya 'kurawa kofar dakin ido kamar zai shiga, kai kana kallonsa kasan a dame yake daurewa kawai yake yana kokarin dauke

abin daga ranshi duk dan kar girmanshi ya zube a idon yarinyar da mutanan gida.....Hajja tace"To ko zakuyi sallama ne naga kanata kallon dakin....Girgiza kanshi yace "Tunda kunyi sallama babu damuwa ai gobe zamu had'u insha Allah." Tace"To babu lefi." Bit

an ce ta fito daga daki hannunta rike da wata roba mai murfi mai kamar kwanon sha robar da fulani ke zuba nono a ciki, daya hannun nata kuma ledar fura ce a cure tace"Hajjah ga wannan babu yawa, tun zuwanku naso in dama muku ayyuka sunyi yawa." Hajja ta ka

r'ba da walwala a tare da ita tace"To godiya muke Bitan Ubangiji Allah ya saka da alkairi kwarai naji dadin yanda kika kar'bemu hannun biyu mungode sosai." Bitan tayi murmushi kawai tana fad'in "Babu komai hajiya mune da godiya ai ku gaishe da gida Allah s

auke ku lafiya." Hajja ta amsa da ameen kana tabi bayan Ahmadu da ya riga yayi gaba." Suna tsaye da mai allo suna sallama, Garba dake zaune cikin mota ya fito suka gaisa da mai allon kana ya koma ya jingina jikin motar yana ganin tawowarshi ya hude mishi m

ota ya shiga Hajja ma shiga ta zauna da sauri ya zauna a maxauninshi , Ahmadu ya shiga dagawa mai allo shima yana daga mishi hannu gami da yi musu fatan sauka lafiya.

Bitan ta le'ka dakin nasu sai ta tarda rashida ita kadai a zaune Wasila tayi bacci

Tace"Au bacci tayi kenan."? Rashida tace"Eh tun dazu nayi nayi taci abinci ta'ki ci." Bitan tace"Kyaleta na fad'a miki tana tashi daga wannan bacci xata nemi abinci da kanta." Rashida tayi dariya tana fad'in "Aikuwa yanzu ma kawai dan tana cikin 'bacin ra

i ne amma anti Wasila da abinci ba dama." Bitan tasa dariya tare da fitowa daga dakin.

Aikuwa hakane ya kasance da wata masifaffiyar yunwa ta tashi da kyar taje ta wanke bakinta ta nufi kicin Bitan tace"A'a kar ki fara da abinci d'azu malam yace." Kafin

kici komai kisha wann

an rubutun." Dakin bitan din ta nufa ta kar'bi rubutun ta tsuguna da bisimillah a bakinta tasha ragowar ta shafe cikinta dashi kamar yanda ta saba.....Bitan ta mike da kanta taje ta dauko mata abincin ta gyara zama sosai zauna kan

a tayi bisimillah ta fara cin abincin........ Sai bayan da ta kammala cin abincin ne tace "Bitan ina Rashida."? Tace" Bata jima da tafiya gidan Innar ku ba, malam yace taje ta fad'a mata abinda ke faruwa.

Ta sunkuyar da kanta kasa a hankali tace"Yanzu B

itan sai na koma gidan mutumin nan."? Bitan tace"To ya zakiyi Wasila shine alkairi don Allah kiyi hakuri ki daina wasiwasi insha Allahu babu wani abunda zai sake biyowa baya kuma insha Allahu zaki haihu lafiya." Shiru tayi tana tunanin shin idan ta koma gi

dan ko wane irin zama zasuyi dashi, ita yanzu ta daina jin sonsa a ranta, kawai zata koma ne ta zauna tare dashi saboda an rinjayeta.

Bayan magariba da mai allo ya shigo ya sake tabbatar mata da maganar ya kuma umarcesu da su had'a kayansu su kuma shir

ya da wuri don kar yazo yana jiransu.........mai allo kwana yayi yana karatun al'kurani mai girma sai da ya had'a izifi sittin kana ya tofa cikin tsabtattaccen ruwan sama, ya samu jarka mai kyau ya zuba ya rufe da murfinta ya aje a guri guda, kana ya mike

a nutse ya fito ya d'aura alwala ya wuce massalaci.

Karfe tara shaura na safe sun shirya duk suna zaune a tsakar gidan har da Inna Hajara data dako sammako tazo gidan, ita da mai allo sun tasa Wasila a gaba sai fada suke mata mai tafe da nasiha irin fada

n da iyaye kan yiwa 'yayansu a lokacin da za'a kaisu dakin mazajensu, Gatan da bata samu ba a farko, sosai take share hawaye tana jin wani iri a jikinta tabbas duk wanda yayi rashi iyaye nagari yayi babbar asara, Ada babu mai nuna mata ga yanda za tayi it

ace ke zartar da hukunci kan mahaifiyarta da 'yar uwarta dan sai abinda tace sannan Uwani da Rashida keyi, shiyasa takejin wani irin a jikinta, gaskiya babu abinda za tacewa mai allo da Hajara da ita kanta Bitan din dan sun nuna mata kauna da so da kulawa,

duk mutumin zai fad'a gaskiya yayi maka fad'a kan wani kuskure naka to babu shakka masoyinka, dan haka sai ta dauki aniyar zama lafiya gidan Ahamdu kamar yanda suke bukata ta kuma yi musu alkawari kan insha Allah za tayi mishi biyayya iya iyawarta."albark

a suka shiga sanya mata suna cike da farin ciki mara misaltuwa

Wannan karon cikin babbar mota (Sieana) sukaje garin wacce ke dauke da kayan abinci dana masarufi, Ahmadu yayi niyar farantawa mai allo kamar yanda shima ya faranta mishi saboda ya fahimc

i tsayuwar shi kan Wasilan da abinda ke cikinta yasan bashi da abinda zai biyashi a bisa abinda yayi mishi, sai dai hausawa nacewa yaba kyauta tukwici.....Almajirin

malam ne ya hangi zuwansu lokacin da yake kokarin shiga gidan malam din, dan haka koda ya

shiga gidan sai yake shaidawa malam din zuwansu, Wasila taji gabanta ya fadi har sai da ta rasa miyau a bakinta, tayi shiru tana kokarin maida kwalla ita har ta gaji da zubda hawaye..........Mai allo ya shigo dasu, cikin gidan yana musu barka da zuwa, Gar

ba da Hadi sune suka shiga shigo da kayan abincin cikin gidan malam ya cika da mamaki yana so yayi magana Khalifa yayi saurin tareshi da fadin malam kada kace komai don Allah ba wai munyi hakan bane domin mu biyaka mun san bamu da abinda zamu biya dashi wa

nnan ihisani ne kawai mukayi maka saboda karamcinka." Mai allo ya girgixa kanshi yana fadin anya abun baiyi yawa ba kuwa? Khalifa yace."Beyi yawa ba malam ka sanya albarka kawai." Yace."To nagode kwarai Allah ya sanya alkairi ya kara arziki da wadata." Kha

lifa ya amsa da ameen ya rabbi."

Inna Hajara kuwa mamaki take sosai ita bata ta'ba 'karewa mijin Wasilan kallo ba sai yau! sai take ganin kamar ma yafi karfin wasilan dama haka Allah ke tsara lamarinshi Addua ta shigayi kan Allah ya xaunar da ita lafiya a

dakinta.

Malam ya sanya Tanimu ya dauki jakar kayansu ya kai motar, kana dukaninsu suka fito daga cikin gidan......Ita dashi aka bari a baya, sai ta dinga ra'bewa tana so yayi gaba shi kuma ya'ki tafiya da sauri yana tafiya sannu sannu yana kallonta ta

gefan ido sai 'boye fuskarta take ci

kin mayafi, tana kauda kanta, tuntu'be tayi da bakin 'kofa yayi gaggawar rike mata hannunta yana d'an janyota jikinsa, da sauri ta bude fuskarta tana zumbura bakinta, jikinta ta janye daga nashi, ya danyi gyaran mu

rya a hankali yace."Meye amfanin rufe fuskar da ki keyi ke ba amarya ba."? Shiru tayi mishi ta dan 'kara sauri gabanta na fad'uwa bata so wani ya juyo ya gansu suna jerawa, ganin yanda take tafiya da sauri da sauri yasa shima ya 'kara sauri har suka iske i

nda motar take......Khalifa da kanshi ya bude mata bayan mota ta shiga, Rashida na kokarin ta shiga ta zauna kusa da ita yace."kanwata zo ki zauna nan." Sai ta zauna inda ya nuna mata,Inna Hajara kuwa hawaye ta fara sharewa ta kasa daurewa, ganin hakan ya

sanya su Wasila suka fara kuka mai allo yace."Wannan shirme ne hajara Alhaji ku tafi kawai idan ba haka yanzu xata sanya yaran nan koke koke."! aikuwa yana ganin Wasilan na kuka yayi saurin shiga motar ya zauna kusa da ita, yana d'aga musu hannu mai all

o ya mi'ka mishi ma dai-dai ciyar jarkar rubutun dake hannunsa yace."Kullum ta dinga tsiyaya tana sha safe da dare tana kuma shafe cikinta dashi." Ahmadu ya kar'bi rubutun yana godiya da fad'in "Insha Allah malam Allah ya biya bukata."

Mai allo ya d'a

ga masa hannu yana fad'in "Ku sauka lafiya Allah ya tsare Alhaji Allah ya saka da alkairi." Shi da khalifa suka amsa da "Ameen malam Allah ya saka da alkairi." sai da motar ta 'bace daga gurin sannan suka koma gida duk jikinsu a sanyaye mussaman Bitan

da Inna Hajara, to shima dai mai allon daurewa kawai yake yi saboda yayi mutukar sha'kuwa da yaran kuma yana jinsu cikin ranshi.

Hawaye take sharewa tana d'an kauda kanta tare da kare fuskarta da mayafinta, 'kamshin turaranshi da hucin numfashinsa duk

ya isheta ta rasa ya za tayi gabanta sai fad'uwa yake, sai kawai taji hannunshi a jikinta ya kamo hannunta dake cikin mayafinta ya ri'ke cikin nashi a hankali ya soma murxawa yana kallonta ta gefan idonshi.......Kokarin cire hannun nata ta shigayi ya rike

tam! ya had'e 'yan yatsunsa da nata guri guda ya

rintse gam gam! kamar wanda yake bata amana ko kuma yake d'aukar mata al'kawari!!! Ajiyar zuciya ta shiga saukewa ta kauda kanta tana kallon hanya, a hankali taji hucin numfashinsa dai dai fuskarta, a razane

ta juyo sai kawai fuskarsu ta had'u guri guda! bakinshi ya sauka kan nata bai jira komai ba, ya sanya harshensa ya lashi le'bunanta yana sakin ajiyar zuciya! ya d'auke fuskarshi ya gyara zamanshi kamar bashi ba,

Ta dinga jin wata irin fargaba da fad'uw

ar gaba sai kawai ta shiga rarraba idanunta cikin motar tana kici kicin kwace hannunta dake rintse da nasa.........

Littafin na kudi ne.....!

Kika futar min da book keda Allah kika karanta baki biya ba kema keda Allah Whasap numbar

*07084

653262*

*BINTA UMAR ABBALE*

*BINTA UMAR ABBALE*alliya:

'Yr Bngr Sys

*63*

Jin yanda yake sake rintse hannunta dake cikin nashi ne ya sanya tayi saurin kallonshi, suka had'a ido tayi saurin saukar da nata 'kasa tana motsi da bakinta, so take tayi magana

amma saboda tsabar kwarjinsa ya sanya takasa, sai kawai ta cigaba da kallon gefe guda tana jin yanda yake shafa tafin hannunta a hankali a hankali, lokaci 'kankani taji duk jikinta yayi sanyi idanunta suka soma lumshewa da alamun bacci a tare da ita, kan

ta ta dora jikin murfin motar tana takure jikinta hade da runtse idonta gam! wannan abin da yake mata sam bata so wani ya gani a cikinsu khalifa dake gabansu, Allah ma yasa hirar da sukeyi ta dauke musu hankali da yake rashida akwai saurin sabo duk garin

da suka wuce sai ta tambayi khalifa sunan garin shi kuma ya fada mata tare da cikakken bayani.......Yana kallonta ta takure jikinta a jikin murfin mota idanunta a rufe, sai ya sake matsawa jikinta sosai ta bude lumsassun idanunta da suka soma sauyawa bacci

ne ko meye oho! a hankali ya kamo ha'barta ya d'ora kanta kan kafad'arshi kana ya zura hannunsa 'kar'kashinta ya ri'ke 'kugunta sosai ya matso da ita jikinsa ya ri'ke da kyau!! Rintse idonta ta sakeyi tana sauke ajiyar zuciya gabanta na d'an fad'uwa kad'

an-kad'an! Kamshin turaran jikinsa ne yayi masifar tafiya da imaninta abinda ya sanya ma kenan ta sakeyin luf a jikinsa tana sauke ajiyar zuciya, jikinta ya soma shikawa bacci na fizgarta mai dad'i......Jin shirun tayi yawa ne ya sanya Khalifa d'an juyowa

yanayi masa magana, sai kawai idanunsa ya gane masa abinda ke faruwa, Abokin nashi ya gani ya wani yi la'kas! dashi hankalinsa kacokan na kan Wasilan da bacci me nauyi ya dauketa a jikinsa, shi kuma ya kurawa fuskarta ido fuskarshi dauke da wani munafikin

murmushi.....Khalifa ya danyi gyaran murya yana fad'in "Kaga yanzu mun wuce gaidan! garinsu Alhaji Yunusa mutumin nan dake kawo mana shanun sallah." Ya dago kanshi yana kallon khalifan yana ya mutsa fuska yace."Nagane shi koba wannan madamfarin mutumin ba

? kasan akwai sallahr da ta gabata nasa shi ya kawo min shanu irin wanda nake sadaka dasu, ya kawo marasa lafiya cikin guda goma uku ne suka rayu naji ciwon abinda yayi min shiyasa na daina siyan shanu a gurinshi." Khalifa yace." Nima

tuntuni munyi hannun

riga dashi dama ai nine na had'aku dashi ko?" Gyad'a kanshi kawai yayi ya sake gyara zamanshi wanda hakan ya sanya kanta ya sauka a kirjinsa a maimakon kafadarshi, gyara ta yay sosai ya tallafeta da hannunshi guda.....Khalifa ya kalleshi shima ya kalleshi

sai yayi mishi nuni da Rashida da bakinshi, basarwa yayi ya nunawa Khalifa shi ina ruwanshi da wata rashida! Abinda basu sani ba kuwa shine ba rashida ba har su Garba sun d'an hango abinda ke faruwa basarwa kawai sukayi......Murmushi kawai Khalifa y

ayi ya juya yana mamakin abokin nashi, idan

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login