Showing 90001 words to 93000 words out of 176422 words

Chapter 31 - YAR BANGAR SIYASA COMPLETE

Camas! ita ke kara inginza Uwani tana sake baud'ewa! Yayin da R

ashida ta fahimci haka sai ta hau cuccusawa Camas! ashar tana fad'in ta fice ta bar musu gida su dai Allah yasa sun gane gaskiya kuma karuwanci insha Allahu ba zasuyi ba, ita dai tunda ta dauki karuwanci sana'a to taje tayi! Camas! ta rataya jakarta ta fic

e daga gidan bayan sun gama zage zage da Rashida.

Littafin na kudi ne......!

Kika futar min da book keda Allah! Kika karanta baki biya ba kema keda Allah! Whasap numbar

*07084653262*alliya:

'Yr Bngr Sys

*50*

As ne zaune a tsakanin 'ya

n sanda sai zare ido yakeyi rigar jikinsa duk tayi jirwaye fuskarsa duk tayi burd'in burd'in da cizon saura idanunsa sunyi jawur! fuskarsa ta kara baki sai maikon yake yi tamkar wanda rana ta daka!......."Yanzu Yallabai tinda kace baka son kowa yaji magana

r nan daga mu sai kai sai kuma Ahmadu to mun amince zamu rufa maka asiri amma tare da alkawarin muma zaka yi mana ihisani baka so sunanka ya 'baci a gari mutane suyi maka kallon kwarto manemin matan mutane to zamu lullube sirrinka baza mu watsa a media ba

muna so muji nawa zaka biyamu." As yace."Ku fadi ko nawa ne wallahi zan baku bana so Ahamadu yazo gurin nan ya sameni saboda nasan karon mu dashi ba zaiyi kyau ba, kuma ni ku daina zargin na nemi matarshi harkar siyasarmu ce ta hadamu da ita ba wani abun b

a." dan sandan yace."Ka daina maganar Ahmadu domin tuntuni mun kirashi a waya ya tabbatar mana da cewar mu sake ka saboda bashi da lokacin ka, yanzu tsakaninmu da kai ne." As ya sauke ajiyar zuciya yana jin sanyi cikin ranshi yaji dadi sosai da Ahmadu ba

i tona asirin abinda ke faruwa ba.....As yace."Nace ku fadi ko nawa kuke bukata zan baku." Babban cikinsu yace "Za bamu miliyan hamsin." As ya zare ido yana kallonshi. Ba zaku samu miliyan hamsin ba yanzu." Dan sandan yace."Ashe kuwa kana so muyi maka tona

n silili." As yace."Bana so kuyi min tonan silili wallahi zan duba nagani amma dai yanzu zan fara sa muku miliyan talatin daga baya

sai na cika muku sauran." Sukace Su basu yarda ba As ya shiga tunanin ina zai samu kudi cash a hannunshi duk kudinshi yana

siyan filaye ne da gidaje da gonaki! yanzu duka kudin accont dinshi basu fi miliyan saba'in ba dama yana sanya rai kan governor zai bashi wata kwangila to anan yake so yayi cuwa-cuwar shi, wata shawara ce ta fad'o masa yace."kuyi hakuri ku kar'bi! Miliyan

talatin nayi muku al'kawari nan da sati biyu zan baku ashirin din." Sukayi a rubuce ta da sharadin idan bai cika musu ba sun shirya tsaf zasu tozarta shi.

Ya mike yana karkade rigarshi ya dauki hularsa yasa kana daya daga cikin 'yan sandan ya daukeshi a m

ota ya kaishi gidanshi, dake Tarauni.

Bacci yayi mara dad'i mai cike da mafarkai marasa dadi, sai wajejen azuhur ya tashi yay wanka ya fito damuwa fal cikin ranshi, bayan yay sallah ya dauki waya ya kira Khalifa tare da shaida masa cewar yazo gidanshi

yana son zasuyi magana! Hausawa sukace abokin kuka shi ake fadawa mutuwa.....Baici wani abincin kirki ba, ya kwanta a kan kujera yana duba wayarshi, nan yay ta ganin numbers din mutane da rocuding din Wasila da As duk wani magana da Wasila keyi da As da C

amas sai da ya gani dake wayarshi tana adana mishi abubuwa koda kuwa ya goge su, Al'amarin yayi ta bashi mamaki! ashe haka yarinyar nan tayi nisa, dama duk sanda ta dauki wayarshi abinda takeyi kenan! sosai ya dinga mamakin hatsabibancin ta, yana ganin rab

uwa da ita shine yafi al'kairi a rayuwarshi.....Amma kuma har yanzu yana jin wani irin tsunkuli da zuciyarsa takeyi masa mussaman idan ya tuna da abubuwan da suka faru a tsakaninsa da ita a cikin zamantakewar da sukayi sai yaji gabanshi ya fadi sai ya kira

sunan Allah yake samu sassauci! Hannunshi ne ya subce ya danno ma'adanar hotunanshi kawai hotunan da sukayi ita dashi ranar da al'amarin zai faru, suka wanke masa fuska, ya dinga duban hotunan yana mamakinta, sam! babu wata alama data nuna masa a ranar d

a zai gane ta shirya plan! Aje wayar yay dan baya son ya cigaba da kallonta sakamakon wani irin abu da yaji yana taso masa a cikin zuciyarsa, girgiza kanshi kawai yake yi babu shakka yarinyar nan tayi mishi ba zata!

****

Bayan shigarta daki kuka taci

ta 'koshi kana taje tayi alwala tai sallah ta fito palo nan ta tarar dasu Uwani zaune suna mai da magana ita da rashida zama tayi kan kujera kafin tace"Rashida bani abinci naci rabona da abinci tun jiya dana bar nan." Rashida ta mike da sauri ta nufu kici

n....Ta kalli Uwani dake shan kunu! tace"Uwani ina Camas."? Tace"Tuntuni tayi tafiyarta bayan rashida ta gama zaginta." Tace"Wane irin zagi kuma? Ke rashida me Camas! tayi miki kike zaginta." Tafada tana kallon Rashidan

dake kokarin ajiye mata abinci a

gabanta." Tace."anti Wasila bayan shigarki daki Camas! ta dinga zuga Uwani wai sai munyi karuwanci kamar yanda takeyi shine nace ta tashi ta fita amma ban zageta ba." Uwani tace"Ma'karyaciyar banza da wofi kika zageni ma ballanta Camas." Wasila ba tace ko

mai ba dan ba taji haushin zagin da rashida tayi wa Camas din ba saboda itama ta tsani tayi mata maganar karuwanci wato saboda taga bata gurin shine take zuga Uwani tana kara hawa! aikuwa da yardar Allah ba za suyi karuwanci ba........Abincin take cuccusu

wa tana ya mutsa fuska duk da abincin me kyau ne amma sam bata jin testing dinshi a bakinta

abubuwan da suka dame suna da yawa....Rashida ta mika mata ruwa tasha kana tace"Ki bani wayarki in kira Camas muje atm zan ciro kudi kudin dana cire jiya na bar ja

kar cikin motarshi bani da ko kwabo yanzu sai dari takwas da sukayi min shaura."

Rashida tace "Aikuwa babu kudi a wayar." Tace dauko min jakata dana zo da ita a daki." Rashida taje ta dauko mata jakar ta bata dari biyu tace taje ta siyo kati." bakin titi

.

****

"Wai shin kiran me kake min ne? da alama dai an samu harka dan idan naga irin wannan kiran naka har dadi nakeji wallahi." Khalifa ne ke wannan maganar lokacin da yake kokarin zama kusa dashi

Ya dan gyara zamanshi yana fad'in"Ba alkairi ne

yasa na kira ka ba." Khalifa yayi saurin kallonshi fuskarsa ta rage walwalar da ya shigo da ita yace."Allah yasa dai lafiya." ? Ya mike tsaye ya nufi bakin window hannuwansa duka a bayanshi, Khalifa ya bishi da kallo yana nazarin palon baiji motsin mutum

ba, jikinsa yayi sanyi a hankali ya mike ya iske inda yake tsaye ya dafa kafadarsa a hankali yace."Meke faruwa ne? ina matar gidan take."? Ya juyo da wata iriyar fuska mara dad'in kallo yace."Na saketa."!!! Kalmar ta dinga yiwa Khalifa amsa kuwwa! a kunnan

sa, ya bude bakinsa na sar'kewa yace."Ka saketa."!? Girgiza kanshi yay yana so ya tabbatar masa! Khalifa ya dinga binshi da kallon mamaki kafin yace"Me ya faru! me yasa ka saketa!? me yasa ka yanke irin wannan hukuncin mara dad'i! duk da Allah ne ya hallat

ashi amma ba abune mai dad'in ji da fad'e a baki ba wallahi bakaji yanda naji a jikina ba fad'ar wannan kalma da kayi."

Ba tare da ya cewa khalifa uffan ba ya wuce shi yaje ya nemi guri ya zauna! hade da rufe fuskarshi da tafukan hannayeshi! Khalifa ya

zauna kusa dashi yana me dafa kafadarshi da fadin"Ka fad'a min abinda ke faruwa ni ka barni cikin duhu."! Ya jima hannunsa rufe a fuskarsa kafin ya cire ya tsirawa khalifa ido tiryan tiryan ya shiga fad'a mishi abubuwan da suka faru ya kunna mishi rocoudi

ng muryar Wasila da As da irin tsare tsaren da sukeyi a kanshi, ya kuma tabbatar mishi da cewar ajiya Allah ne ya tsareshi dan a yanda 'yan daban gidan gomnati suka zo mishi to babu shakka zasu iya kasheshi ko suyi masa rauni.'

Khalifa ya jima yana mama

ki gami da jajanta al'amarin! hakika abinda wasila ta aikata babban abune wanda ya cancanta da ayi mata ko wane irin hukunci, to amma kuma baiji dadin hukuncin da ya yanke a kanta, da tayi shawara dashi da farko ba zai yarda ya saketa ba, zai fahintar das

hi cewar sakin bashi ne sulotion, ya zauna da ita tinda yayi wa kawunta alkawari kuma yayi mata uziri! duba da cewar akwai kuruciya a tattare da ita in yaso yayi mata horon da za tagane abinda ta aikata babban abu ne, shawara ta karshe da zai bashi shine

yayi aure yayi rayuwa da matarshi a cikin gidan tana kallo yasan dole za tayi hankali ta shiga taitayinta amma yaji zafin sakin da yay wa yarinyar mutune ya mai da ta karamar bazawara.

Ajiyar zuciya ya sauke yace."A gaskiya banji dadin wannan abu ni da

kayi shawara dani ba zan bari ka saketa ba, amma yanzu tinda har haka ta

kasance please ka dauki niyya ka kuma 'kudirta a ranka kan cewar ka mayar da ita ni da kaina zanje na dawo maka da ita, sai shawara ta biyu shine kayi gaggawar yin aure domun ta gane

kuranta.

Ya kalleshi yana ya mutse fuskarsa yace."Kafi kowa sanin idan na bar abu na barshi har abadah! a yanzu idan da wacce na tsana a duniya to wannan yarinyar ce na natseta wallahi, bani kaunar ganinta, saboda haka maganar ma in da

wo da ita bat

a taso ba, aure kuma sai na huta zanyi."

Khalifa yace."Kar kayiwa mai allo haka Ahamdu! ka duba daraja da furfurar dattijon! ka duba amanar da ya baka! aure baifi sati hudu ba har anyi an gama! wannan wace irin rayuwa ce."! Kai ya shiga girgizawa yana

wani irin mirmishi na takaici yace."Komai abinka ba zan dawo da yarinyar nan ba taje kawai! shi kuma mai allo da kaina zanje nai mishi bayanin komai." Khalifa ya dinga kallonshi yana girgiza kanshi tabbas yasan halin abokin nashi! da zuciya da kuma ramuwar

gayya ba tun yau ba! Yasan bai da hakuri ko kad'an! mutukar kayi mishi abu bai rama ba to shine yaga dama.

***

Ta kira wayar Camas! ta kai sau ashirin bata dauka ba, sai abu ya shiga bata mamaki! taje wayar tayi tana fadin"Ko bata kusa da wayar ne bar

i anjima na sake kiranta......Ita kuwa Camas! a lokacin suna tare da As yana shaida mata abinda ya faru dashi itama tana shaida masa irin hukucin da Wasila ta yanke kan cewa ta bar harkar Siyasa kuma ta tabbatar masa da cewar Ahamdu ya saketa yanzu haka ta

na gidanta.

As yaji dad'in labarin Camas! sai dai kuma baiji dadin furucin da tayi ba na cewa ta bar harkar siyasa hakika ta zama wani jigo a tafiyar tasu, dole ya shirya yaje gidan domin ya rarrasheta ta dawo kawai su cigaba da fafatawa,

Camas! na fit

a daga gest house din As kira ya sake shigowa wayarta koda ta duba taga Numbar Rashida ce sai ta kashe tana jan tsaki tasan dai zancen gizo baya wuce na 'koki! Tana kokarin shiga motarta text ya shigo ta bude tana dubawa.

_Camas! kina ina ne? inata kira

n wayarki baki dauka ba dan Allah kizo gidana yanzu zamuje banki zan cire kudi yanzu ina jiranki_

Tsaki taja mai tsayi lokacin da tagama karanta text din ta bude mota ta shiga tana fad'in"Shashasha kawai ai kud'in nan sun shiga accont dina kenan! ke kin

tsira da gida ni na tsira da kudi a tafiyar nan! babu abinda baki mallaka ba dan'kareran gida iyayen kudi gwala gwalai, ni kuwa fa in banda wannnan fankon motar babu abinda na tsira dashi, saboda haka na cinye kudi wallahi komai za'ayi sai dai ayi." Tuka

motarta tayi ta bar gurin hankalinta a kwance.

Littafin na kudi ne.....!

Kika futar min da book keda Allah! Kika karanta baki biya ba kema keda Allah! Whasap numbar

*07084653262*

*BINTA UMAR ABBALE*alliya:

'Yr Bngr Sys

*51*

Wasila

tayi ta tsammanin amsar Camas! taji shiru har wajejen karfe goma na dare bata daina kiran Camas! a waya ba, gashi dai tana shiga amma kuma taki dauka......Uwani tace"Wai kiran me kike mata ne? ni nasan da wuya Camas! ta dawo gidanan dan baki ga irin zagin

da rashida tayi mata ba." Tace."Uwani ba wannan matsalar bace, kin san na fad'a miki jiya Ahmdu yace zai min bincike cikin accont dina sai na yanke shawarar kwashe kudina dake ciki na mayar accont din camas! kudin suna da yawa fa kusan miliyan biyar ne z

uwa shida, a jiya na ciro dubu hamsin to jakar tawa na motarshi, ban dauko ba, wannan dubu dayan ma da nayi kudin mota gurin zuwa nan na siyi kati Allah ne ya taimakeni na tsinta cikin jakar dana zo da ita, kinga yanzu duka sau dari biyar a hannuna gashi i

na ta kiran Camas a waya taki dauka."

Uwani ta soma tunani cikin fargaba da faduwar gaba tace"Anya Camas! ba amanarki zata ci ba kuwa irin wannan kira da ake mata ai yaci ace ta dauki wayar idan ba da abinda ta shirya ba.

Rashida tace"Aikuwa wallahi

ko tana yawo da ubanta sai ta fito da kudin nan tabd'ijam! miliyan shida za ta cinye lallai bata da hankali.

Wasila tace"Allah nima jikina ya soma sanyi da al'amarin anya kuwa! amma dai bari na sake kiranta mu gani." Nan ta shiga kiran wayar Camas! gas

hi dai tana shiga amma babu amsa! dukaninsu hankalinsu yay masifar tashi mussaman Wasila da tasan wannan kudin su kadai ne suka rage mata kuma sune zasu taimaka mata ta 'bangarori da dama tunda dai ta 'kudiri aniyar barin harkar jagaliya......Sai kusan kar

fe daya na dare sannan sukaje suka kwanta dukaninsu babu wanda yay baccin arziki sai juyi sukeyi mussaman wasila da abubuwa suka taru sukai mata yawa, kuka take sosai shashshekar kunanta yasa Uwani mikewa zaune tana kallonta, Tsakanin d'a da mahaifi sai A

llah sai taji tausayin 'yar tata itama ta hau share hawaye tace"Wannan kukan bashi ne mafita ba a gurinki, wai shin meye abun damuwa da tashin hankali dan wannan mutumin ya sakeki ke ba abin alfahari bane a gurinki za kici karanki babu babbaka yanzu fa wat

a dama kika samu da zaki cigaba da neman kudinki gashi Allah ya sanya miki nasibi a cikin harkar kina nema ki 'barar da damarki, ni dai idan zakiji maganata shine gobe idan Allah ya kaimu ki shirya ki tafi gidan gomnati domin cigaba da gudanar da harkokin

siyasarki."

Wasila taja majina tana goge fuska tace"Nifa Uwani na fada miki bazan sake yin wannan harkar ba na fada miki ni yanzu babban damuwa ta shine idan Camas! ta salwantar min da kudina ya zanyi da rayuwata da wane kudi zan kama sana'a me zan juya

ni ba zanyi karuwanci ba kuma ba zan koma wannan harkar ba."

Uwani tace"Idan ya kasance Camas! ta salwantar miki da kudi ba sai ki maka ta kotu ba, sannan kina maganar sana'a to tunda kince ba zaki koma harkar siyasa ba kuma kince ba zakiyi karuwanci b

a to me zai hana ki shiga wasan hausa (film) nasan mutukar kin shiga wannan harkar zakiyi arziki na ban mamaki."

Wasila ta dinga kallon mahaifiyar tata cike da tsananin mamaki! wai me yasa uwani take hakane? kullum bata da buri illa taga ta dorasu turba

mara kyau! idan akwai abinda ta tsana a duniya bai wuce wannan harkar ba film! duk lalacewa ta tattare a gurin koda kai mutumin kirki ne kana wannan harkar jama'a ba zasu kalleka da kima ba.

Ba ta sake cewa da ita koma ba ta koma ta kwanta tare da juya

mata baya tana addua cikin ranta tana jinta tana sake kwarzanta mata nasarorin harkar film din da yanda 'yan mata ke samun mahaukatan kudi mutukar sun shiga harkar....Uffan bata sake ce mata har dai taji shiru hakan ya tabbatar mata da cewar bacci ya dauk

e ta, sai ta mike a hankali taje ta dauro alwala ta fito a nutse ta tada sallah nafila tayi raka'a biyu ta dade sujjada karshe tana kuka da addua da fadin"Allah ya kawo mata agaji ya yafe mata kusa kuranta na baya.....Addua ta shafa ta kwanta kan daddumar

bacci me nauyi ya dauketa.

Asubah suka tashi sukayi sallah Uwani ta koma tayi kwanciyarta, Wasila da Rashida suka zauna suna shawarwarin ya za suyi, Tunda yanzu ma sun sake kiran Camas! din bata dauka ba, Rashida tace",Anti Wasila bari gari

yay

haske sai muje gidansu shegiya macuciya dama ni tuntuni bana kaunar abotarku da ita na tsaneta wallahi." Hannunta rike da wayar tana ta trying tace"Rashida bamu da tabbacin samun Camas! a gidansu shin ko kin manta ne? ko lokacin da muke unguwar sai tafi

sati biyu bata kwana a gidansu ba tana can yawon bin maza watarana ma gidanmu take zuwa ta kwanta." Rashida tace"Na tuna yanzu to ya za'ayi a same ta."? Shiru tayi tana nazari itafa ba tasan ya za'ayi a sami Camas! ba dan bata tantance in da take ba......R

ashida tace",Anti Wasila ki shirya sai na raka ki government house din nasan za'a iya samunta a can." Girgixa kanta tay tace"Har abada na bar wannan gidan tunda banda ala'ka dashi a halin yanzu, kuma bai zama lallai a samu Camas! a can ba, ban'ki ma idan a

nje gest house din Alhaji Ma'aruf mybe a iya samunta a can."! Rashida tace"To ki shirya muje can d'in." Shiru tayi tana naxari kafin tace"Rashida ba zanje ba kawai kyaleta don Allah ni na hakura taje kanta tayi wa in ta min maganar kudin shikkenan idan

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login