Showing 96001 words to 99000 words out of 176422 words
furar yana amsawa, ta dan tsuguna gefe tana gyara lullu'binta suka fara gaisawa, Ahamdu duk nauyi da kunya ya isheshi ganin ya
nda mutanan ke rawar jiki a
kansu, Bitan na kokarin fita Kawu Habibu da Haraja suka shigo suma suna cike da murna da farin ciki, Mai allo ne ta tura danshi, Tanimu yaje ya sanar musu da zuwan su.....Suka gaggaisa cikin mutunci da mutuntawa Ahamdu duk jikin
sa yayi sanyi da karamancin mutanan, Mutanan nada kirki da mutunci da kara babu shakka da karamcinsu Wasila ta dauko to da taji dadi, wannan mugun halin mybe daga can dangin uwarta ta daukoshi, abinda yake ta fada kenan a zuciyarsa......Khalifa ne ya iya s
han furar shi kam ko ludai daya bai sha ba, tun daga sannan mai allo yasha jinin jikinshi dan bai san Ahamdu da irin wannan fuskarba babu walwala babu sakewa tun dazu suke hira da khalifa yayi shiru abinshi sam ba'ayin doguwar magana dashi zaiyi shiru mai
allo jikinsa yay sanyi sosai,
Gyaran murya yay ya mai da hankalinsa kan Ahamadu yace."Jikina na bani akwai babban al'amarin dake tafe daku dan hauwasa sukance labarin zuciya a tambayi fuska hakikanin gaskiya alhaji Ahamdu ba haka nasan fuskarka ba, a sani
n da nayi maka kai mutum ne mai walwala da sakakkiyar fuska ina fatan ba wani laifin wannan yarinya tayi maka ba, dan dama kullum cikin addua nake ubangiji Allah ya zaunar da ita dakinta ya kareta daga rudin duniya dana mahaifiyarta."
Khalifa dai 'kas y
ay da kanshi kunyar had'a ido yake da mai allo din da kaninshi Habibu, dan yanzu da ya sani ma yake da bai rako ahamdun ba sam baya son abinda zai daga hankalin mutane......'Dan numfashi ya sauke a hankali kafin yay gyaran murya yace."To Alhamudullihi arra
ma! naji dadi da ka dan fuskanci wani abu daga kallon yanayi na, Da farko dai kaine ka bani auran wannan yarinyar ni kuma biya sadaki na kar'ba bisa amana, to wani babban dalili ya sanya na yanke hukunci a kanta wanda nasan ba zai maka dadi ba, kayi hakur
i haka Allah ya kadarta bazan boye maka ba Allah ya gafarta malam naso na rike amanar da ka bani amma zuciyata ta'ki aminta, da hakan.......Wannan yarinya tayi min abun da ya sanya naji na tsaneta gabakidaya bani son ganinta cikin gidana, ba kuma na son c
igaba da zama da ita a matsayin matata, dalili kenan da ya sanya ni na saketa saki day........Kafin ya 'karasa mai allo yayi saurin fadin kalmar "Innalilhi wa'ina ilaihi raji'un!!!! Ahamdu yayi kasa da kanshi, mai allo ya shiga goge zufa da babbar rigarshi
gumi ne kawai yake karyo masa,
Kawu Habibu kuwa fad'i yake " Garin yaya haka ta faru!? me yarinyar nan tayi maka me zafi da har zaka saketa Alhaji Ahamdu kada kayi mana haka."
Shi dai shiru yayi kawai kanshi a kas......Mai allo yace."Alhaji Ahamdu k
a sanar min abinda ke faruwa me wasila ta aikata maka ka saketa nasan dai tabbas ba zaka aikata wannan abu ba sai da kwakkwaran dalili ina so kar ka rufe min komai ka shaida min abinda ke faruwa.
Cikin nutsuwa ya shiga warware musu irin badakalar dake f
aruwa ya kuma kunna musu muryar Wasila da As din a lokacin da suke kulle kullensu, ya kuma tabbatar musu da cewar dalilin kenan da ya sanya yaji zama da ita ya fice masa daga rai! bayan haka kuma koda ya zauna da ita to zuciyarsa za tayi tai masa wasiwasi
a kanta ba zai iya yarda da ita ba........Mai allo yace."Banga laifinka ba Ahamdu banga laifinka. Hakika yarinyar nan ta cuci kanta ta cuci rayuwarta, tunda irin rayuwar data za'bawar kanta kenan to babu mu babu ita, duk wani hakki nasu munyi kokari mun sa
ukeshi amma kullum cikin bin zugar shaidan takeyi da bib zugar mahaifiyarta, Wasila ta cuci kanta ta samu dama ta watsar babu komai Ahamdu mungode sosai da jajurcewa kuma naji dadi matuka da kazo kasanar dani abinda ke
faruwa dan da baka sanar dani ba ba z
an sani ba, kullum zan ta tunanin yarinyar na dakinta tunda dai ni nasan ba zasu zo inda muke ba, amma babu komai, zamu kyalesu mu zuba musu ido dan ba zamu inda suke ba, duk sanda duniya ta koya mata hankali na tabbata zasu zo su nemi inda muke." Muryarsh
i na rawa ya 'karashe maganar wanda har Ya dan bashi tausayi sai dai baice komai ba kuma ya gagara hada ido dashi ballanta khalifa da tunda aka fara maganar kanshi a kasa baice komai ba........A hankali ya dan gyara kadan ya zura hannu cikin aljihu kudi
masu yawa ya ciro ya aje gaban mai allo din yace."Allah shi gafarta malam mu zamu wuce saduwar alkairi insha Allah zumuncinmu ba zai yanke ba ka kwantar da hankalin ka banyi haka da nufin in 'bata maka rai ba, nayi hakan ne dan ganin kamar shine maslaha."
Mai allo ya mike yana gyara babbar rigarshi yace."Haba Alhaji ai wannan yarinya ba zata rabamu ba kuma ni ban 'kullace ka ba kasan shi aure da mutuwa rai garesu dik sanda kwanasu ya kare shikkenan Ubangiji Allah yasa haka shine alkairi amma ba zan gaji da
fad'in cewar yarinyar ta cuci kanta ba."
Har bakin mota suka rako su, Kawu Habibu kuwa ai tsabar bacin rai ya hanashi magana sosai yake ganin hauka da wautar yarinyar ta auri babban mutum attajiri irin wannan ta cutar da kanta, shi kam ai da yana da
'ya mace da yay masa huce haushi da ita.......Suna tsaye a gurin har sai da motar ta 'bacewa ganinsu.
Suka juya suka koma cikin gidan jikinsu duk a sanyaye...........Khalifa na drving yana girgiza kanshi gaskiya da ya sani kawai yake gurin rako Ahamdu
mutane masu mutunci da karamci kawai ya watsa musu ' kasa a ido! meye rayuwa! yarinyar nan tayi laifi ta gane kuranta tayi nadama ta bada hakuri me ya kamata ayi sai a yafe mata Allah ma hakuri yake da bayinshi, kwata kwata baya son wannan d'abi'a ta ab
okinshi, ri'ko da ramuwa ba d'abi'a ce me kyau ba, ko babu komai yarinyar nan taci darajar masu daraja irinsu mai allo amma ya watsa wa idonshi kasa ya kalli tsabar idonshi yake shaida masa ya sakeki 'Yarshi.
"Kasan Allah wannan abu da ka aikata ina m
e tabbatar maka da cewar sai kazo kayi nadama a gaba! Allah da kanshi shine ya halatta saki ya kuma umarce mu muyi amma ka sani duk ranar da akayi shi sai al'arshi ya girgixa! Ubangiji baya son kalmar gashi dai shi ya hallice ta, kuma kasan dole akwai jara
bta wanda ubangiji keyi wa ma'aurata da irin haka ta ritsa dasu, ita yarinyar tata me kyauce tunda dai ta baka hakuri, ta kuma nemi yafiyarka, ka daina ganin kamar kasha wallahi Allah sai ya jarrabeka da masifar kaunar yarinyar a kuma lokacin da tayi maka
nisa."! Khalifa ya karashe maganarshi cikin bakin ciki da damuwar abinda abokin nasa yake yi.......Yace." Sai dai kai Allah ya jarrabeka amma bani ba ni babu wani nadama da zanyi dan na rabu da wannan yarinyar Allah da zuciya yake aiki ba da wani abu so k
a daina wannan maganar kawai."
Khalifa bai sake cewa dashi komai ba kan maganar suka shiga wata hirar khalifa ya kudiri aniyar daga yau ya daina sanya bakinsa kan maganar tunda dai haka yake ganin shine dai-dai da rayuwarshi shikkenan
**********
Kwanaki hud'u da faruwar al'marin, Wasila nata ciwo a tsaitsaye amma bata bari Uwani ta fahimci komai saboda duk sanda amai zai taso mata a sace take zuwa toliet ta kalato shi wani ya fito wani yaki fitowa ita da kanta ta zargi ciki a tare da ita sai dai
tana so ta saci jiki Rashida ta rakata suke asibiti domin a tabbatar mata......Watarana haka takw wuni ba taci abinci ba saboda yanxu ba komai ke mata dadi a baki ba, wani sa'in ma abu in ta kalla bai mata za tai ta kalato amai tana ya mutsa fuska, duk dar
an duniya kuwa da zazzabi take kwana, Rashida taso ta fuskanci wani abu to amma ganin kamar wasilan na nuna mata lafiyarta lau yasa ta yi shiru da bakinta.
****
Camas duniya sabuwa, ganin Wasila ta daina kiran wayarta ya sanya ta saki jikinta ta so
ma fito da kudi suka hada kai da wani babban dillali dake harkar filaye da gidaje cikin unguwani masu kyau da tsada, ya kaita wasu manya manyan filaye a unguwar rijiyar Zaki cikin masu kudi, ya nuna mata su, yace."Kinga idan kika siyi wannan filayen to ina
me tabbatar miki da cewar shekara me zuwa kudinsu ya ninku kin mayar da kudinki kinci riba, mai kauri, yanzu idan kina bukatar siyan filayen zaki biya miliyan hudu duk biyun kowane guda daya miliyan biyu ne, kafin shekara guda nasan zaki siyar dasu gabada
ya miliyan takwas kinga kin zama hajiya babbah." yana dariya yake maganar yana kuma kara tabbatar mata da maganarshi, jin uban kudin da zata ci riba akai yasa ko neman ragi bai ta ta amince tace"Suje ya dauko mata takardun filayen sai su wuce banki ta bash
i kudin.....Jiki na rawa Usaini dillali yay gaba tabi bayansa
****
As dai sarkin kulafuci da binbini bai hakura ba kusan kullum sai yazo gidan Wasila yayi ta magiya ta fito idan ta ga dama ta fita watarana kuwa haka zai karaci zamansa a mota ya taf
i.......Yanzu ya daina so yayi lalata da ita so kawai yake ta amince masa ya aureta sabida jahlici kuma yake neman aure ba tare da ya bari tayi iddah ba, As din da ita Wasilan dik basu san abunda suke ba gwarama Wasilan zamu iya cewa bata sani ba tunda ba
ilimin addini tayi cikakke ba shi kuwa As ya sani yake takewa yake zuwa zance...........Da dai yaga ta'ki bashi had'in kai sai kawai yace."Ya basu notice na wata biyu duk wani abu da suka san nasu ne to su kwashe su bar gidan idan ba haka ba to zaiyi musu
tozarci da wulakanci tunda dai basu gaji mutunci ba, Uwani ta dinga bashi hakuri tana kwantar da kai, shi kuma ya dinga fad'a mata ba'kaken maganganu a fakaice! takaici ya sanya Wasila barin gurin, ta rasa yaushe Uwani za tayi hankali ta daina zubda mutun
cinta saboda taulaci, sai wani rarrashin As din take kamar za tayi masa sujjada.
****
Yau satin ta biyar da fitowa daga gidan Ahamdu rayuwa tayi musu tsanani sosai dan tuntuni kayan abincinsu sun kare sai dai kullum rashida ta fita bakin titi tayi mu
su cefane, watarana ma basa karyawa da safe da rana suke cin abinci suci da dare........Wasila ta rame tayi uban haske sosai dan duk wanda ya kalleta yaga mace mai yaron ciki nonowanta sunyi girma
ainun! hannayenta da kafafunta sun dashe goshinta kullum ci
kin zuba kyalli yake yi........Uwani tayi masifar tashin hankalinta ta dinga zazzaginta tana fad'in "Wato ni zaki munafurta ko? to tun kafin na haifeki na san meye duniya ni zakiyi wa duniyanci ko!? to wallahi ko 'kinki ko kinso sai an zubar da wannan ciki
n dan ba zaki haifeshi ba."
"Uwani nifa ba zan aikata sa'bo ba wannan cikin fa da ubanshi ba shege bane kawai ki kyaleni ki tayani addua Allah ya rabumu lafiya." Uwani tayi kwafa tace"Ashe dama kina sane kikayi cikin har zakice min babu abinda ya shiga
tsakaninki da me cikin tom shikkenan gobe da wurwuri mu shirya dani daku muje can gidan wanda yayi miki cikin mu shaida masa abinda ke faruwa domin ba zamu bar garinan ba sai ya sani tunda kince baza a zubar ba to sai a sanar da me shi."
Ajiyar zuciya ta
sauke tana kallon Uwanin tana nazarin maganarta, tana ganin kamar shawarar Uwani abar dubawa ce, hakan nada kyau, gwara kafin su bar garin yasan da zaman cikinsa a jikinta...
Littafin na kudine.....!
Kika futar min da book keda Allah! Ki
ka karanta baki biya ba kema keda Allah! Whasap numbar
*07084653262*
*BINTA UMAR ABBALE*
[13/08, 6:37 pm] +234 906 803 2427: 'Yr Bngr Sys
*54*
Da tunanin maganar Uwani bacci ya d'auketa, aikuwa gari na waye wa Uwani ta azalzalesu kan suyi shirya da wu
ri suje gidan dan kar ya suje basu sameshi ba, jikinta a sanyaye tayi wanka ta shirya cikin daya daga cikin shaddodin da ya kawo mata lokacin tana gidanshi, vasilin akwai ta shafa a jikinta ta daura dankwalinta kana ta zura hijab ta fito palo, nan ta tarar
dasu suna cin dumamen towon masara da rashida tayi musu jiya shine suka aje d'umame domin su karya dashi da safe Rashida tace "Anti Wasila gashi can na aje miki naki nasan ki da son dumame." Girgiza kanta tayi tace"Bana jin zan iya cin wani abu yanzu sai
dai idan mun dawo." Uwani na sud'e yatsun hannunta tace"Wai meye tun jiya da nayi maganar zuwa gidanan mutumin nan kike wani salo salo ne? ko kina zargin xaice cikin ba nashi bane."?
Girgixa kanta tayi tace"Nifa Uwani gani nakeyi da mun hakura da zuwa w
allahi bana son wulakanci gidan akwai tsaro sosai bai zama lallai ma mu samu ganinshi ba, maganar ciki kuma ni bana jin wani tsoro ko shakka ciki nashi ne tunda yafi kowa sanin yanda ya sameni."
Uwani tace"Ai yau komai tsaronsu sai sun bari mun shiga gi
dan ai dalili me 'karfi ne yake tafe damu." Rashida tace"Ai shine dan Allah anti Wasila ki kwantar da hankalinki."
Sai da suka fito
Babban titi a kasa kana suka suka samu a dai-dai ta sahu ta daukesu har zuwan Unguwar tudun yola.
Tunda suka doshi
bakin gate din gabanta ke gaduwa! tafiya suke fakam fakam! dama tun a bakin babban titin mai babur din ya sauke su, ya juya , sai suka shiga layin gidan da kafafunsu.......Suna shiga Estete din Su hango Garba a bakin gate din gidan, Gabanta ne ya fad'i so
sai sai ta soma kiran innalilihi wa'ina ilaihi rajiun....To shima Garba shigowarsu estete din ya dauki hankalinsa dan da yana niyyar komawa cikin gidan sai yaja ya tsaya yana jiran isowarsu.......Ganin Wasila ya sanya ya shiga mamaki sosai suka gaisa Uwani
tace"Munzo gurin mai gidane muna tafe da muhimiyyar magana dan haka ayi mana iso zuwa gurinshi."
Garba yace."To babu laifi bai jima da shiga ciki ba ya dawo sallahar asubah bai kuma sanar damu zuwanku ba amma babu matsala bari na farar sanar dashi a w
aya tukkuna." Garba ya matsa gefe guda yana laluben numbar Ubangidan nashi.......Cikin sanyin jiki ta jingina jikinta jikin gate din gidan tana dan sauke numfashi gami da adduar Allah yasa idan ya fito ya gansu ya mutuntasu, a rayuwarta ta tsani wulakanci
da tozarci!
Garba yay ta traying din numbar Ahamdun ana ce masa wayar a kashe take, sai ya karaso inda suke da wayar a hannunsa yace."Kunga wayar tashi a kashe take wallahi mybe bayan shigarshi ya kasheta dan wani sa'in idan zai kwanta baya barinta a ku
nne saboda baya son damu idan yana bacci idan ba sauri kuke ba zaki iya jira nan da awa biyu ko uku ya tashi, ko kuma kuje ku dawo." Uwani tace"A'a bari dai mu jira d'in." Yace."Shikkenan." Har ya shiga gidan sai kuma suka bashi tausayi yace."Ku shigo ciki
ku xauna cikin wancan rumafar." Wasila tace"Babu damuwa kawai zamu tafi ba sai mun shigo ba." Uwani ta harareta tana fad'in "Kina da tabbacin dawowa gidan ki sameshi domin ki shida masa abinda kike dauke dashi da har zakice ga zance ga magana tunda dai mu
na da tabbacin yana gidan bacci yake ai sai mu jirashi ya tashi."
Ranta ne ya d'an baci! shin wai dole ne sai ya san tana da ciki ne, idan ta haihu ta kawo masa d'anshi ko 'yarshi kada ya kar'ba! Ina dalili kawai zasu zauna cikin maza sai kace wasu al'
majirai! Tace"Tunda dai ku zaku zauna to ni zanyi gaba sai kun taho." Uwani tace"Ai sai kije me kunnan 'kashi wacce ba'a fada mata magana guda taji." Ba tace komai ba ta kad'a kanta ta wuce wani irin ba'kin ciki na sasakar zuciyarta, Allah yasa duk wannan
abin da suke Garba baya gurin ya koma ciki amma ya bar musu karamar kofar a bude, sai suka shiga, can cikin rumfar suka nufa suka samu guri suka zauna zaman jiran fitowarshi........Wasila kam bakin titi ta nufa ta samu babur ya dauketa ya mai da ita gida,
sam ba zataje ta zauna masa a gida ba ciki dai nashi ne komai za'ayi in ta haifu dole ya dauki abinshi.
Bacci yake yi mara d'ad! sai mutsu mustu yake yana rungume pillow ya juya can ya juya nan! ya takure jikinsa guri guda yana sake matse pillow da ci
je bakinshi, da alama mafarki yake yi mafarkin kuma mara dad'i ga yanayin yanda yake ta juye juye yana ya mutse shimfidar gadon...........Ya jima cikin wannan yanayin kafin naga ya bude idanunsa da sauri bakinshi na motsi da alama salati yake......Idanunsh
i na kalla
nagansu tamkar garwashin wuta saboda ja! kuma sun dan risina........Ya mike a hankali tare da zuro kafafunshi kasan gadon yana me dafe kanshi da hannunsa guda, kimanin minti goma ya dauka kafin naga ya mike tsaye! yana layi da tangad'i! idanunsa
ya sauka gaban rigarshi, wani abu ne a mi'ke tsaye carr! yana nema ya huda rigar ya fito! Toilet naga ya nufa cikin wata iriyar tafiya kamar wani sabon d'an kaciya.............Wani mugun mafarki yay wanda yayi mugun daga mishi hankali da ya sanya duk wata
sha'awarshi ta tashi cikin mafarkin burinshi kawai ya samu biyan bukata gami da abinda yake muradi, Tun bayan rabuwarshi da yarinyar tsayin sati biyar bai ta'ba mafarkinta ba sai yau da ya kwanta baccinsa na bayan sallahr