Showing 45001 words to 48000 words out of 176422 words
karamin towel ya
tsoma a cikin ruwan......Yana zuwa ya cire rigarshi ya janyota jikinsa ya zare mata jallabiyar jikinta, tayi tik da ita tamkar yanda uwarta ta haife, yarda ya kalli sassan jikinta ba dalili baya so wani abu ya darsu a zuciyarsa taimako zaiyi ba wani abu..
..manne ta yayi a jikinsa suka sauko kasan kafet, ya ware kafafunsa ya sanyata a tsakiyar shi, Ruwan ya shiga tsanowa da towel din yana goga mata a jikinta sa'ko da loko ko ina yake shafa mata yanayi yana korar shaidan tare da kau da kansa daga barin kallo
n muradan zuciyarsa, Ya jima yana matsa mata ruwa a jikinta ko gezau ba tayi ba, a lokacin yaji wata iriyar nadama ta kamashi yana tsoron kar yarinyar mutane ta mutu a hannunsa, Kwantar da ita yayi ya mike da sauri yaje ya dauko wayarshi.....Kai tsaye numb
ar dector din sa ya kira yace maza yazo gidanshi akwai mara lafiya Emagency.....Ya dawo inda take yana kallon saman idonta dake motsawa, tsuganawa yayi ya sanya hannu ya dan ta'ba gurin! Yaji ta sauke wata iriyar ajiyar zuciya!! Da sauri ya cire hannunsa y
a rike tafin hannunta sai yaji tana motsawa, ya damke hannun cikin nasa yana kiran sunanta a
hankali........Hawaye sirara yaga suna zubowa daga idanunta gasu a rufe....Hamdala yayi ga Allah tabbas tunda yaga hawaye na fita daga idanunta ta dawo....Ya cicci
beta ya dora kan bed ya zauna kusa da ita hannunsa na rike da nata ya tsurawa fuskarta ido.......So yake kawai ta bude ido amma babu hali tsabar ciwon da kanta ke mata ya sanya idanunta sunyi nauyi sam ta kasa budewa jijiyon kanta sun tashi rad'a-rada hatt
a saman idanunta sai da jijiyo suka bayyana......Karaf! idanunsa suka sauke kan tsayayyun nonowanta da suke kallon rufin dakin....Yayi axamar dauke kansa yana sauke wata gawurtacciyar ajiyar zuciya, ji yayi gabanshi na wani irin zillo! yana so ya sake kall
onsu yana jin tsoron abunda ka iya zuwa ya dawo, sai ya mike hannunsa ba tare da kalleta ba ya janyo bargo ya rufe mata jikinta still hannunsa na makale da nashi.
Jin saukar bargo a jikinta ya sanya tayi wata iriyar zabura!! Idanunta ta bude suka sauka
a kanshi! tayi saurin mayar da idanunta ta rufe tana jin wata iriyar tsanarsa cikin ranta da tana da yanda zatayi a kansa da sai tayi ta kassara shi bashi da imani bashi da tausayi nema yake yaga bayanta a duniya bata da babban makiyi da ya wuce shi.......
Jin d'umin hannunaa cikin nata ya sanya ta tattaro ragowar karfin da take dashi ta fizge hannunta.....Ya dan kalleta, ta mayar da idanunta ta rufe hawaye na sake zuba....Mikewa yayi ya fita daga dakin ba....Yana fita dector Nasir ya shigo, suka gaisa kana
yace dashi yana zuwa,Dakin ya koma tana kwance amma ta sake takure jikinta....."Tashi ki dan sa riga Dr zai shigo ya dubaki." Cikin taushin murya yayi maganar. Tana jinsa tayi masa shiru ya sake maimaita maganarsa nan ma kamar da dutse yake magana, bai sak
e cewa Uffan ba ya nufi inda ledojin kayanta suke ya dauko wata dakarkariyar shadda wacce akayi wa dingin doguwar riga ya nufe ta da rigar a hannunshi.....Jin tayi ya yaye bargon jikinta, tayi saurin bude idonta, Zabura tayi da mugun sauri! ta fuzge bargon
hannunsa tana kare jikinta dashi wata lafiyayyar harara take! watsa masa, bai damu ba ya mika mata rigar a sar'ke yace."Karbi kisa a jikinki."! Kin 'karba tayi tana ji tamkar taje ta shakeshi tabbas ita dai tasan akwai kayan a jikinta jallabiyarsa da ya b
ata to ya akayi kuma ko dai shine ya cire mata to waye kuwa in bashi ba, sai ta shiga motsa kafafunta taji wai ko yayi mata wani abun, ba taji wani sauyi ba a jikinta ta sauke ajiyar zuciya ta koma ta kwanta tabarshi da tsaye da riga a hannu.....Hawa bed d
in yayi ya janye bargon tayi azamar mikewa zaune kallon juna sukayi ita dashi Yace."Bana son taurin kai kar'bi suttura kisa baki da lafiya likita zai shigo ya duba ki." Fuzgar rigar tayi daga hannunsa ba da son ranta sai dai kawai dan bata son katsalandan
din da yake mata sai wani bude mata jiki yake....A gabanshi ta zura rigar tana gyarawa yana taimaka mata, mikewa yayi yaje ya dauki ledar pant cikin kayan da ya siyo mata ya farke ya ciri guda ya mika mata! Karba tayi tana kauda kai, Yace."Yi azama kisa Ya
na tsaye yana jiranki." Kin sawa tayi saboda nauyi yayi tsaye a kanta saboda rashin kwarin jiki sai ta koma ta kwanta tana takure jikinta.
Yarinyar nan na so ta jaza masa matsala pant din dake hannunta ya karba ya runkufa kanta rigar jikinta ya soma tat
tarewa yana daga kafafunta da pant din a hannunsa yana kici kicin zura mata, Lokacin ta dinga jin wani irin hajijiya da rashin karfi a jikinta dalilin da ya sa ta kasa hanashi tana ji ya yaye rigar gabad'aya ya zura mata pant din sai gogar mata jiki yake m
ussaman duwawukanta ya matsa su da hannaye sa babu a dadi kafin ya sa mata pant din....Tabbas ba karya tayi ba Ahamdu sai da yayi ta maza ya iya sakin kafafunta dan a lokacin ji yake tamkar ya afka mata ji yake
babu abinda yafi dadin ta'bawa a duniya kamar
mazaunanta wani irin taushi da santsi ya dinga ji a fatar hannunsa yaji da hannuwansa zasu dawwama gurin mulmula gurun ba zai ta'ba gajiya ba, Ya jima zaune a gefanta yana saisaita kansa da tunaninsa gudun kar Dr ya ankara da wani abu, sannan ya mike ya
fita.
Tare suka shiga dakin da Dr Nasir dake rike da jakarshi irin tasu ta likitoci.
Dr Ya tsaya a kanta da fad'in "Sannu Madam."! Daga masa kanta kurum tayi ba tare da ta bude idonta ba, Dr Yace."Madam ya kike jin yanayin jikin naki Yallabai yace zaz
zabi ne ke damunki."? Bude idonta tayi Kallon Farko da Dr din yayi mata ya gane cewar bata da ishashen ruwa a jiki kana kuma akwai alamun zazzabi mai zafi a tare dai ita.
Ya kalli Ahamdu dake tsaye yana kallonta " Yallabai Madam na bukatar ruwa leda uku
yanzu kuma alamu sun nuna tana jin jiki kwarai da yunwa da kuma gajiya, Yanzu dai ko yaya ne tasa wani abu a cikinta sai na daura mata ruwa insha Allah zata samu relief. "
Ahamdu yace."Okey." Wayarshi ya kira Rabe (kuku) yace ya kawo abinci plate daya,
Minti biyar Rabe Ya kwankwasa kofar dakin yayi azamar bude kofar ya karbi abincin....Dr Yace."Yallabai bari naje palo kafin ta gama cin abincin....."Okey." Abinda yace kenan Ya karasa bakin gadon hannunsa rike da plate din abincin.
"Tashi kici." Yafad'
a babu alamun wasa a tare dashi.
Ta mike zaune hannunta na rawa ra karbi abincin ganinsa yasa jikinta har kyarma yake tsabar yunwa....Loma uku tayi amai ya dinga taso mata ta dai daure tana ci tana ya mutse fuska.....inaaa! da sauri ta jefar da plate din
ta mike da sauri tana tangal tangal ta iske toilet ta dinga kakarin amai dan wanda taci sai da ta amayar dashi.
Bakin toilet din ya tsaya yana kallonta tana rike ciki saman goshinta duk ya tara zufa sai hawayen wahala take, Tausayi ta bashi ya shiga t
oilet din ya debi ruwa yana wanke mata baki da hannuwanta da kafafunta, ya kamo hannunta suka fito sai lauyewa take tana lanjarewa jiri na dibarta, zubewa tayi tsakiyar dakin....Ya dauketa cak ya kaita bed din ya ajiye....Gumi kawai take shar'bawa tana daf
e kirjinta, sosai ta bashi tausayi da gani tana jin jiki kamar yanda Dr din ya fad'a....Plate din abincin ya dauka ya de'bo cikin cokali ya kai bakinta.
Kauda kanta tayi tana ya mutsa fuskarta kokari ma takeyi ta kwanta Yace."Yi kokari kici loma uku ko
hud'u sai ki kwanta ko kin dai san yunwa ce ta janyo miki wannan aman." Shareshi tayi Ya sake magana tayi masa banxa, duk sai yaji rashin dadin hakan ya ajiye plate din ya fita.....Minti biyu suka shigo da Dr din yana fadin "Dama dole abinci ya'ki zama a c
ikinta saboda dad'ewar da tayi ba taci ba ta tara yunwa tayi mata yawa Yanzu bari nasa mata ruwa insha Allahu za taji kwarin jikinta idan tayi bacci ta tashi da kanta zata nemi abinci." Yace."Okey babu matsala." Dr Nasir ya soma hada ruwan shi kuma ya zaun
a kusa da ita yana me zura hannunsa cikin bargon yana kokarin fito da hannunta guda tana no'kewa had'e da fuzgewa ga idonta a rufe duk wasu maganganu da sukeyi tana jinsu......Rike hannun yayi da kyau duk kokarinta ta kasa kwacewa ya shiga matsa hannu yana
nemo jijiya....Dr yayi saurin kama
hannun inda ya gano jijiyar ya daura ruwan akai.....Ta danji zafi kadan ta dai daure har aka gama, ya mike hade da gyara mata bargon suka fita dashi da Dr din.....Lumshe idonta tayi bacci na fuzgarta tana tunanin Mahaifi
yar ta da Kanwarta yanzu ko cikin wane hali suke tasan dai duk inda suke suna cikin damuwa da tashin hankali.
_*Akwai Wani sirri da zan fad'a muku wanda ba kowa ne yasan wannan sirrin ba, Idan kinyi kin gwada to karki manta da Binta
😀🤝🏻
Aha!!
Kina fama da 'karanci ni'ima da bushewar gaba! Ko kuma idan mijin ki na saduwa dake kina jin zafi gurin na tsagewa yana miki zafi da rad'dadi a maimakon kiji dadi sai kuma a samu akasi shi oga na kwasar dadi ke kina cije baki na wahala, ni'ima itace tu'kah
on duk wata 'ya mace komai kyanki da dirin ki idan baki da ni'ima kin zama hoto a gurin mai gida zakiyi ta fuskantar Matsaltsalo iri iri....Wannan dama ce ta samu a garemu a sau'ka'ke!!!!
🙋🏻
♀
️
*_
_*Matsala ta budewar Gaba na da ala'ko'ki dabab daba
n budewar gaba babban kalubale ne a gare ki 'yar uwa akwai matakan da zaki bi gurin ganin kin gyara matantakar ki duk domin kiyi martaba da mutunci a idon mijinki
🙋🏻
♀
️
*_
Littafin na kudi ne.....!
Kika futar min da book ke da Allah kika karanta
baki biya ba kema ke da Allah! Whasap numbar
*07084653262*
*BINTA UMAR ABBALE*
[07/08, 11:50 pm] +234 803 238 4602: 'Yr Bngr Sys
*27*
Uwani da Rashida ne zaune a palon gidan Wasila abin duniya ya taru yayi musu yawa, ga dai abubuwan more rayuwa da ji
n dadin amma kuma rashin Wasila a tare dasu ba karamin gi'bi yayiwa rayuwarsu ba, suna mutukar kaunarta mussaman mahaifiyarta Uwani, tabbas sai yanzu tayi tunanin irin had'arirrikan data jefa kanta duk dan suji dadi su samu walwala, Wannan al'amari da ya f
aru da Wasilar ba ko wane ya silar shi ba sai mai allo Saboda haka taci alwashin zuwa har can inda yake tayi masa wankin babban bargo, ta tabbatar da cewar Ahamdu kudi yaje yasa ya siyi Wasila a hannunsu su kuma sunga kudi suka yanke wannan hukuncin ba tar
e da saninta ba a matsayinta na mahaifiyar ta dan haka dole taje ta nemi hakkinta kuma ta ci musu mutunci iya son ranta.
Rashida tace"Gaskiya Uwani da zaki bi shawara ta da sai nace kiyi hakuri ki bar wannan maganar, mutumin fa da aunty Wasila ta aura b
abban mutum ne mai kudi wanda duniya tasan shi, kema in baki manta ba nasan ba zaki mance alkairinsa ba shine fa mutumin nan da ya taimake mu ranar da mukaje
siyayya da daddare 'barayi suka biyo mu, ni a ganina ma kamar gata Kawu Malam yayiwa aunty Wasila
da daura mata aure da mutumin wallahi ba tsaran auranta bane." Uwani tace"Koma dai menene ni ba zan yarda ba sai naje naji ba'asin abinda ya faru, a kan me zasu daurawa 'Yata aure ba tare da sanina ba.'' Rashida tace"To sai dai ki tafi ke d'aya ni bazan bi
ki ba dan gaskiya ina jin kunyar hada ido da Kawu Malam." Tace"To ai dama kin fi kaunarsa a kaina sam! bakya kishina Rashida to sai me! kije kiyi tayi shiyasa nake alfahari da Wasila saboda tana kishina da kaunar abinda nake so." Uwani ta dinga zazzagawa R
ashida masifa kamar za tayi mata baki kan kawai tace ba zata raka ta Garko ba gurin malam mai allo.
'Bangaran Gidan Governor kuwa duk wanda ya san muhimancin Wasila a tafiyarsa ta siyasa sai da ya jajanta al'amarin mussaman governor da babu irin zagin
da baiyiwa Ahamdu ba, shawarwari suke 'kullawa kan yaya za'ayi su fito da Wasila daga cikin gidan.....Camas! da yanzu ta zama a madadin Wasila tana zaune kusa da mutumin nata Alh Ma'aruf tace"Ga shawara nasan za tayi mutukar tasiri da amfani." Duk suka ma
ida hankalinsu kanta....Tace." Mai zai hana kawai a dauki matakin she'kashi barzahu ta hanyar 'Yar gasken Tayi kwance kwance ta saki jiki dashi tanan ne zamu samu dama mai sauki a kanshi a take sai kaga anyi masa kwaf daya ba tare da mutane sun ankara ba,
kaga mun ci riba biyu a kansa.
Governor yayi murmushi yana fadin"Hakika wannan yarinya 'kwalkwarki naja sosai wannan shawara taki itace dai-dai a halin yanzu duk abunda mukayi jama'a zasu gane mu da sauri shi kansa ma zai gane mu abinda zamuyi shine mu
dauke hankalinmu daga kanshi ta bangaran auranshi da Wasila, mu cigaba da harkokin siyasarmu kamar yanda mukeyi......As yace."To yanzu meye abinyi."? Camas! tace"Ku bar komai a hannuna da sannu zan aiwatar mana da 'Kudirinmu insha Allahu duk yanda zanyi z
anyi in samu nasarar shiga gidan duk dai ya zuba matakan tsaro amma hakan bai zai hana na samu hanyar shiga ba, zan samu Wasila zamu tattauna kan maganar da muka yanke daku."
As yace."Ban ta'ba ganin d'an akuya ba kamar *Ba Iya ka!* ashe kwance kwance yay
i mana, yasan wannan yarinya nada amfani a tafiyarmu sai da ya san hanyar da yabi dare da rana ya rabamu da ita, Zai gane shayi ruwa ne."!!!!
To kamar yanda Dr Nasir ya fada hakane ya kasance da Wasila misalin karfe goma shabiyu na dare ta farka lo
kacin ruwan da aka daura mata ya kare, Ta farka da wata matsananciyar yunwa cikinta sai 'kugi yake, hannunta ta dan daga kadan tana rintse ido sosai hannun yayi mata tsami! ta sanya daya hannun ta cire abin da akayi mata karin ruwan tana dan matsa gurin...
..Tana zuro kafafunta da niyyar sauka daga bed din ya turo kofar dakin ya shigo.....Yana sanye da Pyjamas kirjinsa a bayyane kasancewar bai daure igiyoyin rigar ba....Da sassarfa ya karasa kusa da ita yana tambayar ta jikin nata....kasa kallonsa tayi ta ra
sa wane irin iskanci ne wannan haka kawai sai ya dinga zuwa inda take da kirji a bude shi gashi 'kato, duk sanda idanunta suka sauka a kan faffadan kirjinsa takan ji wani iri a tare da ita, shiyasa ko da wasa bata son kallonsa cikin irin wannan shigar....Y
ana tsaye yaga ta mike tsaye jikinta da kwari bata tangadi da layi irin na dazu nan ya fahimci ta dan samu rangwame ya bita da kallo har ta shiga toilet......Minti biyar tayi a ciki ta fito,Bakinta ta wanke ta dan dauraye fuskarta babu abinda take muradi
sai abinci ko
wane iri ne....Ta zaune gefan bed, shi kuma ya fita, Bai jima ba ya shigo dakin hannunsa rike da plate mai murfi ya ajiye mata kasan kafet...A nutse yace."Ga abinci nan dauki kici kafin kisha magani." Ya dauka za tayi masa musu sai yaga ta sa
uko kasan kafet din da sauri ta bude plate din abincin, tana juyawa.....Pride rice wacce tayi kayan lambu da hanta a take taji yawun bakinta ya tsinke ta ciko cokali da sauri ta tura a bakinta....Fita yayi da niyar dauko mata magungunanta, Yana dawowa ya i
ske ta cinye abincin nan tas! ko 'kwallon shinkafa ba ta bari ba, sosai ya shiga mamaki! ya dinga kallonta yana kallon plate din....Kunya ce ta kamata sai ta dinga dauke kanta tana zumbura baki.....Gyaran murya yayi yace."Kar'bi magani kisha idan kuma abin
cin bai isheki ba akwai a kicin Okey."!
Kamar ta'ki karbar maganin sai dai ta karba sai taga kuma kanta zata cuta ta mika hannu ta karba....Ya kama hanya ya fice daga dakin abinsa......Ajiye maganin tayi tana tunani, Ita abincin nan bai isheta ba gashi
tana jin kunyar zuwa ta 'karo....Mikewa tayi ta bude kofar dakin a hankali! Taga baya palon ta dauki plate din ta fita, da lalube ta iske kicin din, ta tsaya tana kare masa kallo, kicin sai kace d'aki anyi masa jere iri iri da na'urori har da Ac freezer
irin na kwance guda uku shin kanshi Gas din dake kicin din bata ta'ba ganin irinshi ba, kicin din yayi masifar burgeta, ta dinga kalle kalle sai da ta gaji ta bude tukunyar dake kan gas din ta d'ebo abincin ta fito......Sun kusa buga karo dashi yayin da y
ake kokarin shigowa cikin palon ita kuma ta fito daga kicin din...Da sauri ta matsa gefe gabanta na faduwa! Ya kalli plate din hannunta yaga ta ciko da abinci , kamar yayi magana sai kuma yaja bakinsa ya kulle, ya nuna mata hanya da hannunsa, Simi-simi ta
wuce kunyar duniya duk ta isheta karfa guy nan ya dauka ita mayunwaciya ce ko zulamammiya asali ma ita abinci bai dame ta ba takan iya yin ci biyu kacal a rana ko taci sau daya in dai za tayi ciye ciyen ta.
Koda ta sanya abincin a gabanta kasa ci tay
i tunda tayi loma uku sai ta ajiye cokali ta zabga uban tagumi tunanin rayuwa ta shiga yi, tun da suka taso ita da 'yar uwarta da mahaifiyarta suke shan wahala a duniya babu irin wuyar da mahaifinta bai sha kan asirinsa ya rufu har wanki da goga yayi kana
kuma yayi faskaran ice