Showing 48001 words to 51000 words out of 176422 words

Chapter 17 - YAR BANGAR SIYASA COMPLETE

ya sai da kayan miya duk wata sana'a da Yahuza mai rasuwa yasan zaiyi yanayi duk dan asirinsu ya lullu'bu! Sai dai kash! Allahn da ya hallici Uwani ya hallice ta ne mara godiyar Allah duk irin dauki ba dadin da Babansu yake yi a kans

u bata gani, tun suna yara kananu take so ta koya musu bin maza tallah babu irin wanda bata dorawa Rashida, saboda itace mai dauka ita kuwa duk ranar data dora mata tallah to sai ta zubar da kayan a kwata tana sane dan haka sai ta daina dora mata, lokatan

baya samari yan banabakwai har sun soma latse Rashida tun bata kai shekarun hakaba, wannan dalilin ne ya sanya bacin rai ya kwantar da Yahuza ashe kwanciya yayi wacce ba zai tashi ba yazo yayi mutuwa fuju'an!! Sai suka sake shiga tsananin takura da damuwa

da rashi da kuma kangi na talauci!

Uwani itama marainiya ce ita sam bata ma taso tare da iyayenta a hannun Kanin babanta ta rayu rayuwar da tayi a gidan Kawunta mara dadi ce tasha wuya sosai matansa suka mayar da ita yar aiki komai itake musu ga yayans

u baza su sanya su aiki ba sai ita tanaji tana gani zasu tura yayansu makaranta amma ita tana zaune dan da Kawun nata yayi niyar sanya ta a

makaranta sai su ka nuna rashin amincewarsu saboda suna ganin duk sanda ta fara zuwa makaranta to aikin gida zai daw

o hannunsu, shi kuwa dama mutum ne da baya kaunar bacin ran matansa da yayansa, sai ya kyale Uwani ta dawwama cikin bauta babu a rabi babu boko...

Gurin yawon cefane suka hadu da Yahuza a lokacin yana siyar da kayan gwari! Aikuwa tsabar kyawunsa ya sanya

Uwani makancewa a kansa, duk da a lokacin manya mutane masu hannu da shuni sun fito suna sonta, ciki harda Ubangidan Kawun nata, tace Ita Yahuza take so, Kawu yayi yayi da ita ta amince da Ubangidansa ta'ki fafur! Gefe guda Matansa na kara ingita kar ta au

ri Alhaji Bala, domin suna ganin idan ta aureshi to ta wuce takaici sai suke bakin cikin hutun da zata samu suka dinga zugata da fadin"Idan ta aureshi matarsa sai ta kasheta dan Hajiya Larai bata zama da kishiya tasha haukawa kishiyoyinta, da jin wannan ma

gana tasu sai Uwani ta sake rikicewa ta tsorata ta tuburwa kawu dole ta sanya yace da ita maza maza ta sanya Shi Yahuzan ya turo magabantanshi......Yahuza ya dauko Malam mai allo da Kawunsa suka zo har gurin Kawun Uwani aka tsaida maganar daurin aure......

..... Ranar da aka daura auran Kawun ya bata sadakinta a hannunta yace."Uwani tunda ke baki dauke ni a matsayin uba ba kina bujerewa umarnina to shikkenan kije na yafe ki daga zuria ta tunda Yahuza kika zaba kije babu ni babu ke kar in sake in sake ganin k

afafunki a gidana duk sanda kika zo min gida to sai nayi miki korar kare kije yan uwan Yahuza su zama yan uwanki." Uwani ta dinga kuka tana bashi hakuri, fatafata! yayi mata ya kore ta....... Wannan shine dalilin da ya sanya Uwani take rayuwarta ita kadai

daga ita sai 'Yayanta, kuma tun sanda Kawunta ya koreta bata sake taka kofar gidansa ba kana kuma bata barin su Wasila suje gidan.

Abinda ya janyo musu rashin jituwa da Kawu mai allo lokacin da Yahuza ya mutu da yazo ya dauke mata 'yayanta tayi magana ya

farfada mata magana mai zafi! ashe dama tun lokacin daurin auranta da Yahuza Kawunta ya dinga fadawa Malam din bata da hali bata jin magana gararrariya ce bata da biyayya dalili kenan da ya sanya yayi mata aure, to tun daga lokacin Kawu Malam yake mata ka

llon mara tarbiya gaba mai muni ta shiga tsakaninsu A cewarsa ai tunda ba tayi wa Kawunta biyayya ba to waye kuma za tayi wa....Da fadin wannan magana tasa ita kuma sai ta kudiri aniyar cewar in dai itace mahaifiyarsu Wasila to itama ta dauki alkwarin ba z

asu ta'bayi masa biyayya ba zai ga rashin tarbiyarta a zahiri.

Wasila kuka take sosai tana 'kara kulatar malam mai allo a ganinta duk shine silar fadawarta cikin wannan halin da take ciki, haka kawai zai kama ya daura mata aure da wanda bata so alhal

in bashi ke ciyar da ita ba kuma bashi ke shayar da ita ba asali ma kullum cikin aibatasu yake ita da mahaifiyarta ta tabbata kudi Ahamdu ya sakar masa shiyasa ya rude ya yanke mata wannan hukuncin tayi al'kawarin insha Allahu daga shi har Ahamadun sai ta

basu kunya auran da suka daura dashi da babu duk daya domin tananan a kan bakanta, sai ta kufce daga gidan.

*_A jikin d'an yan zogale akwai Wani abu kamar fure zaku ganshi saman zogale to wannan abin ba karamin sirri bane a tattare da 'ya mace

yana mutukar saukar da ni'ima nan take! duk bushewar ki da rashin ni'imar ki idan kina tauna wannan abun na jikin zogale kina matsi dashi sai kin

zama 'korama! 'yar uwa ki gwada ki gani zaki bani labari! Ki cire ki sa a bakin ki ki tauna yayi laushi sai

ki cusa a gabanki kina zaune a inda kike zakiji wandonki ya jik'e yini zakiyi kina tsarki, amma kuma 'yar uwa ki yawaita tsarki da ruwan d'umi domin in kina da ni'ima! kuma a bude kike kinga anyi biyu babu namiji naso yaji gam!gam! sannan yaji ruwa na guda

na a jikinki inda yana sanya jijiyarsa a jikinki zai shi tamkar a cikin teku.....Wannan sirri na baku saboda kauna, k

i gwada 'Yar Uwata

🙋🏻

‍♀



_*

Kika futar min da book! Na barki da Allah! Kika karanta baki biya ba kema ke da Allah! Whasap numbar

*07084653262*[07/08, 11:49 pm] +234 803 238 4602: 'Yr Bngr Sys

*28*

Da sassafe Uwani ta shirya tsaf lokacin ma Rashida bata tashi ba ta kama hanyar Garin garko....lokacin da ta isa garim Malam mai allo na tsangayarsa, ta iske matarsa bitan tana aikace

aikace kamar yanda ta saba, Bitan ta shimfida mata tabarma tana mata barka da zuwa Uwani sai cika take tana batsewa tana fadin"Ni fa ba zama nazo ba nazo gurin mai gidanki." Bitan tace."Ayya aikuwa yana tsangaya tare da almajirai sai bayan sallahr azuhur z

ai shigo! Uwani tayi shiru tana dan tunani, Bitan ta kawo mata ruwa cikin kwanan silva ko kallon ruwan ba tayi ba ta mike tana fadin"Ni zanje tsangayar tashi domin inyi abinda zanyi in tafi." Bitan! tace"Haba Uwani idan hankali ya 'bata nutsuwa aka sawa t

a dubu shi kiyi hakuri ki zauna mana har ya shigo gidan sai kuyi maganar ni nasan abinda yake tafe dake.

Da fadin wannan magana ta Bitan Sai Uwani ta hau masifa dama 'kiris take jira tace"Ashe kin san abinda ke tafe dani amma kike cewa na zauna wato tare

dake aka hada baki aka daurawa 'yata aure ba tare da na sani ba ko? kunga kudi kun rud'e daka ke har Mijin naki gashinan lokacin kankani har naman wuya kinyi to wallahi da sake kamar yanda malam ya tozartani ya wulakantani ya nunawa duniya ni ban isa ba t

o nima sai na kunyata shi gaban almajiransa.

Bitan tace"Ki daina wannan maganar Uwani itafa rayuwa da kike ganinta 'yar sannu ce wannan balo'kokon da kikeyi duk a banza tunda dai aure an riga an daura ai magana ta kare kuma kina maganar munga kudi karya

kikeyi mu ba makwadaita bane abin wani bai dame mu kije ki tambaya kiji yanda al'amari ya faru.''

"Babu wanda zan tambaya aini ba yarinya bace da zaki zaunar dani kina min wannan maganar na dauka wallahi idan nice na haifi Wasila sai nasa ta kunyata

mijinki tunda bai san ya kamata ba."

Bitan! tace"Ai sai kije kiyi tayi mai dora 'yayanta kan turba mara kyau kece zakiyi nadama mara amfani." Uwani ta zura takalmata tana fadin" Ke da mijinki ne zakuyi nadama amma bamu ba aure kun daura saboda kuna samu

kwabo da dari to ba zaiyu ba sai na kwance wannan auran wallahi."

Bitan! ta bita da kallo cikin tsananin mamaki! tabbas babu abinda yake damun Uwani sai jahilci a irin wannan zamani 'yarki ta auri mutum mai

hankali kamar Ahamdu amma kice sai kin warwar

e auran tabbas gaba tana tare da nadama.

Uwani na fita kai tsaye tsangayar malam mai allo ta nufa, tun kafin ta 'karasa ya hangota domun uwani ba bakuwa bace a gurinsa, Sai ya gyara zaman sa kan kujerar karfen da yake zaune yana sauraran isowarta,

G

anin ta iso inda yake tayi masa 'kerere a ka tare da fadin"Gurun ka nazo." sai ya fara kokarin mikewa daga kujerar ta daga hannunta "Dakata malam yi zamanka ba sai ka tashi ba." Ido ya zuba mata suma almajiran tun sanda ta fara magana suka dakata da karat

un da takeyi suna kallonta.

"To an yanka ta tashi! duk wani 'kumbiya 'kumbiya da munafurcin da kuka kulla ya fito sarari Allah ya toni asirinka ni Uwani na samu labarin abunda kukayi wa yarinyata Wasila, Na farko dukaninku da kai da 'yan uwanka baku san

ci da shan Wasila da Rashida ba tsawon shekaru goma sha, kwabonku bai ta'ba shiga tsakaninmu daku ba, Kuna katsina muna daura muyi aikatau muyi sirfau muyi daukau da duk da sana'ar data kama domin mu ciyar da kanmu kuna a matsayin iyayen Wasila da Rashida

baku sani ba, to tur! da wannan zumunci naku Allah ya wadaran irin wannan zumuncin......Sai da na gama shan wahala da 'yayana suka girma suka kawo munzali sannan ne zaka nuna min iko a kansu! bai zai yiwu ba! Shin malam wane irin zagi ne ba kayi min ba wa

ce irin kalma ce bakayi jefe ni da ita ba ! amma kuma saboda tsabar son zuciya katsaham! sai na tsinci labari a gari cewa ka daurawa 'yata aure saboda kwadayin abin duniya! Yanzu bakaji kunyar wannan abun da ka aikata ba."!? Ta kare maganar tana tsare shi

da manyan idanunta.

Malam jikinsa yayi kwata'kes! tunda yake a duniya ba'a ta'ba tsinkashi cikin jama'a ba irin yau!!! amma babu shakka Uwani ta gawurta gurin rashin kunya da rashin arziki.....Ta sake tsareshi da ido tana fad'in"Kai nake jira ka bani am

sa malam."? Gefan babbar rigarsa yasa ya goge gumin goshinsa, Yace."Idan kin koma gidana a nutse zanzo nayi miki bayanin yanda al'amura suka kasance."

"Babu wani gidanka da zan koma in koma inyi me? hukunci na riga na gama yankewa shine idan kana takama

r kaine waliyin Wasila to nice nan na tsuguna na haifeta saboda haka ka kwana da shirin wannan auran da ka daura shi da niyar biyan bukatar ranka sunanshi lalatacce don ko sati biyu baza'a cika ba sai Wasila ta fito, mu zuba ni da kai." Tana kare maganarta

ta kade zaninta ta kara gaba, zuciyarta wasai! yau ta rama irin rashin arzkin da malam yake mata shekara da shekaru.

Uwani na barin gurun malam ya sunkuyar da kanshi 'kasa masifar kunyar al'majiransa yake yi babu shakka dukanin maganganun da Uwani ta

fada a kanshi gaskiya ne, tun bayan rasuwar dan uwansa Yahuza da ya dauko su Wasilan suka bujere masa tsayin shekaru goma sha biyu bai sai waiwayar inda suke ba daga shi har sauran 'Yan uwanshi, Uwani ita ya kasance take dauki ba dadi da 'yayanta har Allah

yasa suka kai munxalin girma.....Hakikanin gaskiya yanzu shima ya gano laifinsa, zumunci ba abun wasa bane a lokacin da su Wasilar suka bujere masa a kwai kuruciya a tare dasu bai kamata yace zai wofintar dasu ba a matsayinsu na wad'anda basu da kowa a g

arin kano Uwani tayi namijin kokari a kansu da rayuwarsu.......Yanzu ya gano abunda suka aikatawa yaran sam bai cancanta

ba kuma duk abinda Uwani tayi masa a halin yanzu bata dai laifi tabbas hakane kamata yayi kafin daurin auran a sanar mata kome zatayi d

ai na lokaci kankani ne magana ta wuce amma ga yanayin yanda yaga ta dauki lamarin da zafi dole yayi wa tufkar hanci idan ba haka babu shakka tana iya zuwa ta girgid'e wannan auran da ya daura wanda yake sanya ran mutuwa ce zata rabashi.....Ya sake sanya g

efan rigarshi ya goge gumi kana ya dago yana kallon almajiransa sai hayaniya suke! bulala ya d'aga Yace."To a cigaba a cigaba.''!!! Su rud'e da karatu ko wannensu da allo a hannunsa.

*****

Camas! na tsaye a bakin gate din gidan Ahamdu suna fafatawa

da masu Gadi! Magiya take musu suna sake botsarewa "Kinga Hajiya Wanzu Mai gidan ya fita kuma bai sanar damu zuwanki ba, a 'ka'idar shiga wannan gida sai kana da shaida idan kina so mu barki ki shiga to ki nuna mana shaidarki."

Daya daga cikin masu gadin

ne yake wannan maganar.

"Ni bani da wata shaida da zan nuna muku amma nace ku shiga ku shaidawa matar gidan cewar 'kawarta tazo Mai suna Hadiza 'Yar Camas! nasan kuka sanar mata da cewa nice zata baku Umarnin kan ku bude min kofa na shiga.

Wanda yayi

magana da farko shine ya sake magana da fadi'n " Kinga Hajiya ita kanta matar gidan da kike magana a kanta bata da wannan power din Itama cikin tsaro take babu wanda ya isa ya bamu umarni mu bi idan ba mai gidan ba."

Camas! ta saki murmushi tana girgiz

a kanta, jakarta dake rataye a kafadarta ta fito da ita ta zuge zif din kudi ta dauko daure cikin kyaure ta lissafa dubu ashirin ta mikawa mai maganar....."Kar'ba na lura toshiyar hanci kake bukata babu damuwa idan kun kwantar da hankalinku ma yanzu zan fi

to."

Shiru yayi yana kallon kudin hannunta, Sai ya juya yana kallon sauran 'Yan uwanshi, Sundu'ki! ne ya d'aga masa gira alamun ya 'karbi kudin....Sai ya sanya hannu ya karba da fad'in"To ki shiga amma minti ashirin kacal muka baki kiyi ki fito domin ya

llabai na iya dawowa da ko wane lokaci." Camas! tace"To babu damuwa yanzu zan fito."

Suka bude mata 'karamar kofa ta shiga....Sundu'ki! ne ya tashi da kyar! dake irin mutanan ne masu masifar ki'bar tsiya shiyasa ma ake kiransa da suna Sundu'ki!!! Yace.

"Dan tsaya anan." Tsayawa tayi ya tafi tinkis tinkis yana duddubawa, Abdulmumini yake nema bai ganshi yaji dadin hakan yasan yaron munafiki ne zai iya fadawa Mai gidan abinda ke da akwai.....Ya dawo inda take tsaye yace muje na raka ki kofar da zata sadaki

da cikin gidan....Tare suka jera ya nuna mata kofar daga can nesa godiya tayi ta 'kara gaba da sauri.......Wani abu ta dinga matsawa a jikin kofar......Wasila na takure kujerar palon ta mike zumbur!! bakin kofar ta nufa, "Waye."!? Tafada Camas! Tace" Yi s

auri ki bude min Wasila." Jin muryar Camas! ya sanya da sauri ta bude mata kofar!! Tana shigowa suka rungume juna Wasila ta fashe da kuka ta jata suka nufi cikin palon

Camas! sai bin ta take da kallo tana bin palon da kallo........A cikin wannan daular

Wasila take ita nacan tana yawon bid'id'i! da maza! Tab!!! ai kam ba zatayi yawo ita kadai ba duk yanda za tayi sai tayi ta turgud'e mata wannan auran sun taru sun zama d'aya. Shawarwarin da take tayi kenan da zuciyarta

A zahiri kuwa cewa tayi "Wasila

ban ta'ba ganin yan iskan mutane ba kamar masu gadin gidanan shegu tsinannu zuwana uku sun hanani shigowa sai da na basu dubu ashirin tukkuna shima da sharadi kan minti ashirin kacal suka yarda nayi na fito......." Rabu da 'yan iska nima ranar sai na mari

daya daga cikinsu ai ba laifinsu bane na ubangidansu ne babu babban mara mutunci irinsa."

Camas! ta cire karamin gyalan dake jikinta tana kallon Wasilan tace"Wai dan Allah da gaske kike aure ne tsakanin ki da Ahamdu."? Wasila tace."Wannan wace irin mag

ana ce Hadiza? ko zanyi miki karya ai ba zanyi miki irin wannan ba Yau tsayin kwanaki biyar kenan da daurin auren inda yaje jan garinmu aka dauro."

Camas! tayi kwata'kes! itafa duk ta susuce! komai na gidan Ahamdu ya tafi da imaninta kai shi kanshi ma s

o take taji yanayin Jijiyarsa a jikinta sha'awarsa takeyi sosai da sosai.

"Tabdijam! amma mutumin nan ya karya miki alkadari sai da aski yazo gaban goshi sannan zai miki haka wallahi ki san yanda zakiyi ki fece! daga hannun wannan mugun mugunta zai miki

Jiya da muka zauna metteng Governor yake cewa mutukar ya sake samun hawa kujerar mulki ke zai baiwa mukamin mai bashi shawarwari! saboda ya yaba da kokarin ki a wannan tafiyar shine dalilin da yasa ma nayi duk yanda zanyi na shigo gidanan domin in shaida

miki abinda ke faruwa Governor da sauran 'kososhin gomnati hankalinsu ya tashi da faruwan wannan al'mari sunce kuyi kokari ku kufce daga hannun Ahamdu ya aure ki ne ba kyakkyawar manufa ba, kuma kema ki zauna kiyi nazari da kyau ki gani sai da dadin yazo s

annan zai miki wannan wulakancin ai wallahi ki nemi mafita tun kafin dare yayi miki.

Wata zazzafar ajiyar zuciya ta sauke tace" Camas! na rasa yanda zanyi da mutumin nan Ahamdu! duk inda kike tubaninshi ya wuce nan wallahi! mugu ne! duk wata kafar mugun

ta da kika sani ya santa, tsakankanin kwanaki biyar din nan ni kadai nasan irin wuyar dana sha a hannunsa sau biyu yana sumar dani.......Har jinya na kwanta, yau ne kawai na dan samu sauki in kin lura zaki gani, babban tashin Hankalina Uwani da Rashida duk

da nasan akwai kayan abinci a gidana babu wannan matsalar to amma nasan suna can hankalinsu a tashe saboda rashina."

Camas! tace"Gaskiya kam hankalin Uwani ya tashi sau biyu muna zuwa gidanan dasu bamu samu damar shigowa ba to amma jiya naje can gidan

naki na kwantar musu da

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login