Showing 63001 words to 66000 words out of 108953 words
nasa
Dad ya kalli mum Yace lalle idan yadawo kisashi agaba yaci abinci
Dan xan iya jure Komai aka
nsa Amma banda abinda xai ta6imin lafiyarsa
Mum tayi Murmushi Tace toh
Inaga fah yafara fushi da mune
Dad Yace eh ga alamu sun nuna kam
KHAMIS ya kalli direban gidan nasu Wanda yake kai Momy unguwa Yace yau banajin fita da mota pls kaini gidansu
RAMADAN
Yace toh ranka ya da'de
Senior RAMADAN da junior ko wani Kaya suka saka iri 'daya Wanda ya bala'in kar6arsu
Dadyn nasu ne ya kawo musu
Duk iya ha'duwarka idan kayi tuxali dasu saikaso ka qaraci kalanka akansu
Senior da junior sun ha
'du iyakar ha'duwa
Baka isa ka banbance tsakaninsu waye kasani bah
Kamar tasu ta6aci
Abu 'dayane xai saka gane waye wannan waye wancan shine wayewarsu
Junior yafi senior wayewa nesa ba kusa ba
Dan daga idanshi da kallansa xaka gane hakan shiyasa
yakejin kansa as big gay
Yayinda Senior yafi junior shagwa6a abayyane
Da iya makirci da bin ra'ayin mutum ya 6oye nasa
Idan ko yaso baiyana nasa ga Wanda yakesan baiyanawa
Saiya marairaice yadinga aika sakwan nasa cikin hikima da aiki da hanka
li da nutsuwa
Hakanne yake sawa mutane da dama suke ganin wayewarsa da tabbatar da cewa ya iya da kansa
Junior ya kalli 'dan uwan nasa Yace 'daxo kada'de agun Auntynka Allah yasa dai ta yafe maka
Yayi Murmushi Yace ai bayanda xatayi dani 'dan U
wa dole ta yafemin
Junior yayi Murmushi Yace salan soyayyarku tana burgeni Sosai brother.
Idan kuka xama ma'Aurata abin xaiyi da'di da bada sha'awa.
Senior Yace hmm kaidai bari
Ina tausayama soyayyya da qauna idan muka xama ma'Aurata nida ita
J
unior ya qara yin murmushi
Yace kayi kyau Sosai wannan wankan na Waye
Yace natane Amma xanyi rakiya. Qila in duba wata budurwata idan nayi ra'ayi
Kan junior ya qara magana saiga FAWAS ya shigo ya tsaya yana kallan wannan yana kallan wancan
Yace gay
s baxai iya gane waye senior o junior ba Wlhi
Junior Yace harda rantsewa
Yace ai gaskiyane...
Senior ya dafa shi Yace toh gani senior
FAWAS yayi dariya Yace aha
Yanxu nagane tawajan qamshin ka
Kasan naka da nashi ba 'daya bane
Junior Yace s
hine yasa ai nace muku xaku dinga ganemu nan gaba
FAWAS ya xauna kusa da junior yana bashi amsa da cewa aikuwa kayi gaskiya
Senior Yace yadai
Yace kaidai bari
Yau ina cikin farin ciki over
Senior Yace kamar ammaka albishir da cewa gobe HAMEEDA xa
ta xama mata agareka
FAWAS yayi dariya Yace kusan haka
Nan ya kwashe yanda sukayi da Dadyn shi ya gaya masa
Junior yayi Murmushi Yace angama da shafinka Saura KHAMIS da brother
FAWAS yayi Murmushi Yace aikowa danni yanxu 'dan tayasu addu'a ne
Sen
ior yayi yaqe Yace hmm kunsan Auntyna ahannuna take sai yanda nayi da ita
Ina tabbatar muku har ayanxu nafiko kwanciyar hankali a soyayya
FAWAS ya 6ata fuska Yace ban gane bah
Senior yayi dariya Yace nufina kai momynka bata lamunce maka ba.
Kaga
Akowane lokaci xata iya jefaka a matsa
Haka KHAMIS baida goyan baya akowane bangare
Ni kuwa fah
😳
ina yin ihu na kwanta ciwon qarya ayanda Abban Auntyna yake kan dukin xuciya da ita Nace ita nake so xai Auramin ita.
FAWAS yayi shuru
Juni
or Yace idan kuma tace bata sanka fah.
Senior yayi wani shegen Murmushi
Yace baxata CE ba
Saidai xata ban wahala Sosai
👌🏻
Dan dana kwanta ciwan saitafi kowa rikicewa
Nina san da hakan
👈🏻
Tanajin silar ciwan xata bada ha'din kai
Da
xaran mun xamah ma'Aurata saita fara ban wahala
Idan kuma na mata ciki
🙊
sai tafara sonah
😊
Ya qarashe xancan da Murmushi.....
Wanda hakan yayi daidai da shigowar KHAMIS
Ya kallesu Yace anyi gwulmata
Junior Yace Sosaima
Yayi Murmushi da xama
yana cewa kutayani Baqin ciki gobe xa'akai sadakin shegiyar yarinyar nan
Senior yayi dariya Yace to saime
Cikin fusata KHAMIS Yace Aunty XEE mana.
Atare suka saka mai dariya.
FAWAS Yace baka fara rikicewa Dad mum bane shiyasa
Yace hmmm ai kab
arsu kawai xan gyarosu
Dan inaji Dad na fa'din idan nadawo tasani gaba naci abinci xai iya jure Komai Amma banda lafiyata
Kaga tunda naji Wlhi Suda kansu xasu nemi bani XEEE
Senior Yace yes kace kasamo mafita
Yace Sosai
Yandai kurakani inje gunta
dan Allah Wlhi haka kawai yau tun Asuba idanuna sukesan ganinta
FAWAS Yace munji Amma kafin nan bara na baka labarin yandau tawa matsalar takau
KHAMIS yawaro ido Yace kana nufin dad mum sun yarda da HAMEEDA matsayin surukarsu
Yace eh Amma waccan 'dan
iskankan ya rikitamin kwanya akan Momy
Kasan duk abinda Yace 'dad'dai kune basu yuhuwa
Yafa'da yana kallan senior RAMADAN Wanda yake Murmushi
KHAMIS yajah tsaki Yace shareshi gayamin pls
Nan FAWAS yabashi labari
KHAMIS yayi dariya Yace da gaske
indai Hakkane Momy xata iya bata maka shiri
Shawara 'dayace shine kadinga lalla6ata duk abinda Kasan tanaso kadinga yi mata
Insha Allahu xata hakura
Kaga Komai yayi daidai kenan
Yace toh xan gwada in gani kasan tsohuwar tafiya rikici ne
KHAMIS Yac
e har takai nawa tsofaffin
Junior yayi Murmushi da girgixa kai
Senior Yace toh yanxu ina muka nufah
Da sauri FAWAS Yace Qauyan takai.....
KHAMIS ya gallamai harara Yace gun Aunty XEE dai
Senior yayi Murmushi Yace toh muje ko
Junior yatashi Ya
ce bara in rakaku mota
FAWAS Yace baxaka bimu bah.
Yace aa Wlhi ina buqatar hutu Sosai yau. Gawani littafin Auntyna Rahamat da nake karan tawa
KHAMIS Yace me sunanshi
Yace wai shi SADEEQ
🍇
Senior Yace aisai kata fama...
Sunfitoh harabar gidan na
su ne sukaga fitowar Momy tana cewa Yauwa Ku kiramin Auntynku SAILUBAH nakirata har yanxu shuru
Kan suyi magana saigata tashigo
Momy taqara she da cewa Yauwa gatamah
'Daya Bayan 'daya SAILUBAH take gallansu
Duk sunyi Sosai sai qamshin turare suke
Tace kaga samarin banah. Sai ina haka
FAWAS Yace Aunty qauye
Atare SAILUBAH da Momy sukace qauye
Yace eh
Momy Tace gunwa
Ya Sosa qeya dayin shuru
Ganin haka yasa Momy shigewa cika tana cewa maxa xo nan SAILUBAH
Tace toh Momy
Ta maida kal
lanta ga senior da junior takasa babbance Waye natan acikinsu
Tata6e baki da shigesu...
Har takai 'kofar falan senior Yace Auntyna
Tajuyo
Yayi saurin xuwa gurinta Yace kinyi kyau Sosai
Dama tasan tayi kyau dan yanxu tayi wanka
Tace kaima haka 'da
n Qanina
Yace toh tsaya na mana photo
Tace toh
Ya karkace ya 'daukesu
Yace wow munyi kyau Sosai tamkar masoyan cikin film 'din *luv story*
Tace ban San film 'dinba
Ya watsa mata wani kallo cikin shagwa6a Yace kina San kigani
Tace aa
Yace toh
shikenan saimun dawo
Tace katawo min da ice-cream pls
Yace angama my Aunty
Tana kallo suka shige mota junior ya rufe yana fa'din saisun dawo suka ficce daga gidan
Lokaci 'daya suka ha'da ido da junansu
Junior ya 6alla mata harara dayin part '
dinsu
SAILUBAH tayi Murmushi Tace xaka gane kuranka ne yanxunnan 'dan iska
Tafa'di hakan da shigewa cikin falan Momy
Aikine da Momyn
xatayi wasu baqi 'yan uwanta shine takesan Su ha'da musu abinci merai da lpy
Kafin sufara SAILUBAH Tace bara
na'dauko wayata agida Momy Tace toh kiyi sauri
Tace toh
Direct SAILUBAH gun megadin gidansu tayi Tace BABAH megadi kasamo kyenkyasun Yace eh. Yamiqa mata Su a baqar leta taduba taga sunkai biyar tayi murmushin mugunta Tace nagode Sosai
Ahankali
tatura 'kofar 'dakin.
Junior yajuyo ya kalleta
Yayi Murmushi Yace 'Yar daqiqiyar Auntyn brother ya akayi ne
Tamai shuru
Ya ta6e baki
Dallah malama meya shigo dake
Nanma shuru mai
Saiya tashi yana Murmushi Yace Allah nagode. Maka daka turomin
wawiyar nan yau xan nuna miki yanda ake iskanci. Bani kike kira 'dan iska bah
SAILUBAH dai shuru tamai tana jin rashin kunyar da yake xuba mata
Bata ankare ba sai ganinsa tayi agabanta Yace waye 'dan iska.....
[3:46PM, 24/12/2016] R
🇦
HA
Ⓜ
🇦
T Nal
ele
👯
: By Hajju
R
🇦
HA
Ⓜ
🇦
T
[20/03, 17:09] 80k: [5:33PM, 25/12/2016] R
🇦
HA
Ⓜ
🇦
T Nalele
👯
:
👯👯👯👯
*SAMAREEN*
*
👯
BANAH*
👯
*TASU SALAN SOYAYYAR*
👯
*Na Rahamat Muh'md Rufa'i Nalele*
” بسم الله الرحمن الرحيم
*PART 98*
Tayi Murmushi
Tace kaine
Shiko xira hannuwansa yayi a qugunta yana Murmushi Suna qeshar numfashin juna.
Xai kai bakinsa cikin nata ta'daga mai ledar hannunta Tace kyenkyaso
😊
.....
Da sauri ya saketa yajah da baya yana xaro ido
😳
Yace pls dan Allah Karki cutar da
ni plssss
Tayi murmushin yaqe Tace daga shigowata kakirani da daqiqiya da wawiya ko
Yace narantse miki da Allah baxan qara fa'da miki bah
Tace rantsuwarka tabanxa
In tambayeka man
Ya xuba mata ido atsorace
Tacigaba da fa'din. Meyasa ka rain
ani kamai dani tamkar sa'arka
Ya Sosa qeya Yace Wlhi Auntyn brother na dena raina ki
Tace amsa nakeso kaban
Yace nima bansan meyasa ba
Tagallamai harara Tace o baka sani bako
Yace eh
Aiko nan tabu'de ledar saiga kyenkyaso 'daya yafitoh
Wani i
hu junior yasaka ya daka tsalle sai ganinsa tayi kan gado
Idan shi ya fara juyawa hankalinsa yayi bala'in tashi
SAILUBAH tazauna gefan gadan tana qoqarin sakar masa wani.......
Aiko ya fashe mata da kuka cikin qaramar murya Yace am sorry......
Yana
fa'din haka yayi baya luuuuuuu asume SAILUBAH tayi dariya tajuya ta make 'dayan da takalmi
Sannan ta'dauko ruwa ta yayyafa masa
Aiko nan ya farfa'do yana raba ido
yana kallo ta share wanda ta kashe tasa a abun xuba Shara tadawo Tace nayi alqawarin
saina saka suma sau uku.....
Agigice junior ya waro ido Yace so kike Ki kasheni
😰
Ta gallamai harara Tace kamutu man ina ruwana
Ya marairaice Yace dan Allah dan soyayyarki da manxan Allah kiyafemin Wlhi baxan qara yimiki Komai
Tace maqaryaci kawai
Tafa'di hakan da take mishi wani akan gadan
Aiko ganin yandan kyenkyason yake nufushi shiyasa yawun bakinsa kafewa
Jikinsa yafara karkarwa
Ya rumtse ido
Yabu'de ahankali.
Lokacin yayi daidai da hawan kyenkyason kan qafarsa
Nan take idanshi ya
yi qasa. Jikinsa ya mutu
Ashe da'da sumewa yayi
SAILUBAH dake yau taso mugunta ko tausayinsa bataji bah taqara make wannan tasashi agefe Sannan taqara yayyafah mishi ruwa
Wannan karan bai farfa'do ta da'di ba
Dan haka hankalinta saiya tashi ta qa
ra yayyafamai
Nan ya farfa'do
Suna ha'da ido yayi mata shuru kawai yana kallanta
Tayi Murmushi yana kallanta. tada'da futa da wannan Wanda taqara kashewa tadawo
Yanda yaga tana qoqarin sakar masa wanine shiyasa shi runtse ido. hawaye ya xubumai Ya
ce AUNTY..... Dan Allah kibarni haka....
Cak SAILUBAH tatsaya dan yanda ya ambaci sunan nata saitaga kamar senior ne yake rokwanta....
Tayi shuru....
Jin shurun yayi yawa ne shiyasa ya bu'de idansa ya sauke akanta
Ta hararesa dayin kwafah Tace kaci
darajar Yayan ka
Tafa'da da ficcewa .
Junior yajah numfashi ya dafe kansa
Yace Wlhi baki sani kuka abanxa bah
xamu ha'du ne Wlhi saina ramah.......
Tashi yayi yabita cikin gidan
A kitchen yasamesu ita da Momy har sun fara aiki
Yace Momy
T
ace na'am SADEEQ
SAILUBAH ta kallesa da sauri Tace mah Momy dama sunansa SADEEQ
Tace eh duk dai ana kiransu da Suna 'daya ne
Tace OK
Yace Momy me kikajin tsoro
Tace tsoro kuma
Yace eh. Kingani inajin tsoran kyenkyaso
Tayi Murmushi Tace ka'dan
gare nakejin tsoro junior
Yace toh Auntyn brother fah
Tace SAILUBAH
Yace eh......
Kantayi magana SAILUBAH Tace aini ba abinda nake jin tsoro ko momy
Momy tayi Murmushi Tace kinman kina jin tsoran kuli.......
SAILUBAH takatseta da cewa dan Allah
Momy Karki qarasa
Junior murmushin mugunta Yace Wato tsoran kuliya takeyi ko
Momy Tace harda sumewa ma kuwa
Yace yes........ Yayi Wlhi
Yana fa'din haka ya ficce
Tsoro ya kama SAILUBAH
Su senior ko direct gidansu XEE suka nufa Saidai KHA
MIS yayi mugun gani dan sun tarar da ita XEE 'din tana hira da Ameer
Wato abokin Mustafan dayaso SAILUBAH
Ikwan Allah kuma shima xuwanshi kenan
Tunda XEE ta hango motar RAMADAN tasan KHAMIS na cikin motar
Nan take sai hankalinta yakaso gida biyu
S
am sai tadena jin me Ameer 'din yake CE mata
FAWAS Yace ga Aunty XEE da wani can fah
RAMADAN yaqi qarasawa inda suke yadai tsayar da motar tashi nesa dasu. Yana cewa kut
😊
KHAMIS... Wannan xai iya yi maka kwacanta fah
😳
kaduba yanda suke daf da ju
na.....
KHAMIS dai shuru yayi musu danji yayi xuciyarsa na masa xafi kuma tana bugawa fat fat fat
Nan take hankalinsa ya tashi
Ya qurama Ameer 'din ido yanaso ya hango me tagani atare dashi dahar yaburgeta yasata tsayawa dashi....
Bai hango Komai b
ah. acewarsa sai muninshi daya gani da kuma rashin dacewarsu
😬😬😬
Cikin 6acin rai ya bu'de motar ya fitoh RAMADAN Yace kayi aiki da hankali 'dan Uwa danna lura da yanda hankalinta ya bar kansa yayo kammu
KHAMIS yajah tsaki Yace story kenan..
.
Atare FAWAS da RAMADAN suka samai dariya. Yana jinsu ya sharesu
Ayanda XEE taga fitowar KHAMIS sanda taji gabanta ya fa'di
Tun daga nesa yake aika mata da mugun kallo
Ganin yakusa xuwa garesune yasata 'dauke idanta akansa
Ya qaraso cikin lada
bi Yace barka da ranah yayana
Ameer ya kallesa cikin Murmushi Yace Barka Qanina.
KHAMIS yayi mishi kallan raini afaqaice Sannan ya maida kallansa ga XEE wacce ta dawo kallansa ya gallah mata harara Yace in gaya masa ne
Cikin 'dan rikicewa Tace me ken
nan
Bai bata amsa bah ya maida kallansa ga Ameer Yace yayana ammata miji.....
Ameer ya qara tsaidai idanshi akan KHAMIS Yace eh tagayamin
Ahankali KHAMIS yajah numfashi Yace ai Ashe kaji
Yace eh saidai ai ba'a 'daura ba
Afusace KHAMIS Yace Amma d
ai Kasan bai dace kanemi qara aya akai ba.
Ameer Yace eh
Yace toh itadin ta Yayana CE
Dan haka kabarta kawai
Ameer yayi Murmushi Yace naga alama samaree
Danga kishi na yawo a kwayar idanka
Yace nifah ba neman maganarka nake bah. Kawai kabar nan
Saura sati 'daya bikinta Amma kawani xo kana san ka 6ata mata tunani
pls Malam jeja da Allah
XEE taqurama KHAMIS ido tana hango maseefar kishin da yake mishi yawo a fuskarsa
Ameer yayi Murmushi dan yaran yayi masa kwarjini
Ya shige motarsa
yana cewa toh samarii nabarka da matar yayanka lpy Allah ya baka ha'kuri.
Yana fa'din hakan yajah motarsa
Idan KHAMIS ya sauka kan na XEE
Tace ya tafi fah
Ya bita da harara Yace ko Xaki bishine
Itama hararar tashi tayi Tace ban sani bah
Ya wurg
a mata wani mugun kallon daya sata shigewa gida batare data shirya ba
Yana niyar juyawa ya tafi Babanta ya fitoh....
Cikin ladabi KHAMIS ya gaisheshi
Ya amsa da kulawa yana cewa Yauwa dama ina nemanka
KHAMIS yayi Murmushi Yace Allah yasa ba lefi
nayiba Babah
Yace aa bakayi lefiba
Dama inaso in tambayeka ne da gaske kai da ZAINAB kuna San junanku
KHAMIS yayi qasa dakai Cikin kunya da ladabi Yace eh Babah
Kuma ina rokwanka da Allah karka rabani da ita Wlhi ina Santa
Babah yayi Murmushi Y
ace KHAMIS kenan ai Zainab tayi maka girma kaje kanemi daidai dakai mana.....
Annabi Muhammadu ya Auri Nanah khadeejah wacce taxarce shakarunsa.
BABAH karka rabani da Aunty XEE ina santa inna rasata mutuwa xanyi
Babah yayi shuru
can Yace toh jeka
Allah ya shige mana gaba
Yace AmEEn
Da barin BABAN anan
Yana shiga motar RAMADAN yajasu
Suna tafiya KHAMIS na tsaki
Dan daya rumtse idansa saiya dinga ganin hotan XEE da Ameer yanda suka tsaya
FAWAS da RAMADAN sun fahimci meyake damunsa kis
hi. dan haka sukaqi kulasa Sai hirarsu sukeyi har suka iso qauyan takai
Anan FAWAS yanemi Yaro yakira masa HAMEEDA
Kamar Kullun tana cikin hayaqi innah na surfah mata bala'i dan yau tunsafe take mata shi
Dan kawai tayi mata asarar tulu wajan ibo
ruwa......
Yaro ya shigo yana fa'din ana sallama da HAMEEDA
Nan HAMEEDA takalli yaran Tace FAWAS ne
Yace eh dan haka yace in gaya miki....
Da sauri tatashi daga gindin murhun tajah hijabinta xatabi yaran.....
innah takatseta da cewa uwar 'yan san
maxa bidai ahankali karki kwasomin ciki kan lokacin yayi
HAMEEDA tayi shuru tana jinta. Tana kuma rayawa aranta FAWAS meyasani da har xaiyi mata ciki
😬
.......
Innah taqara katseta da cewa. Kisan yanda xakiyi kisamammin ku'din tulu na
Toh