Showing 78001 words to 81000 words out of 108953 words

Chapter 27 - Samarin-Bana-Complete

08 Sep 2026

27

****

Toh ance wai rana

bata qarya wai saidai uwar 'diya taji kunya....

Toh mai xaisa baxan nuna farin cikina bah

💃🏻💃🏻💃🏻

da xuwan bikin FAWAS da HAMEEDA

Jibi jumma'a ne 'daurin Auran nasu masoyansu



Yau takasance laraba qanwar Momyn FAWAS CE da 'yan dangi xasu

kai kayan Auran HAMEEDA

Kowa ya biyoni ni Hajju dan asha kallo

👀

tare dashi

By R

🇦

HA



🇦

T

[10:17PM, 31/12/2016] R

🇦

HA



🇦

T Nalele

👯

.

[20/03, 17:09] 80k: [11:47PM, 04/01/2017] R

🇦

HA



🇦

T Nalele

👯

:

👯👯👯👯

*SAMAREEN*

*

👯

BANAH*

👯



👯

👯👯👯

*

👯

TASU SALAN SOYAYYAR

👯

*

*Na Rahamat Muh'md Muh'md Rufa'i Nalele*

👯

” بسم الله الرحمن الرحيم

*PART 106*

SAILUBAH tayi shuru dan tarasa memah xatace mishi

Sosai ta hango futuna atare dashi

Tasan indai bata bashi kalamai bah ba b

arinta xaiyi bah

Shiko shuru yayi mata Yana aika mata da wani shegen kallo fuska 'daure

Tace toh ina sanka 'dan Qanina. Shikenan

Yace be isheni bah

Jan kujerun roban gun tayi Tace toh muxauna

Baiyi musu bah ya xauna

Tace toh fara min hirar s

ai indinga baka amsa.

Shuru yayi mata kawai yana kallanta

Itama shurun tayi

Candai dataga baida niyar cewa Komai sai aikin kallanta kamar yasamu TV Tace RAMADAN nafara jin bacci fah

Yace ni kuma yunwa nakeji

Tashi tayi Tace toh bara nakawo mah abi

nci

Binta da kallo yayi kawai

Itako tsayawa tayi a kitchen 'din tana tunani

Wai wata irin futunace da RAMADAN....

Yaro kamar littafi

Ana gama wannan shafin saiya bu'do wani shafin.....

Ita wane hirar soyayya ta'iya

Tswww... Tajah tsaki.....

Auntyna meyasaki tsaki

Da sauri tajuyo da kallanta kanshi atsorace

Yace biyo ki nayi ganin kin da'de. Sai kuma naganki Cikin tunani. Me kike tunani haka

Tace kai nake tunani RAMADAN......

Ya ta6e baki Yace ai ba'abinda tunanina xai tsinana miki tu

nda kwakwal warki ashafe take

Tace ban gane bah

Yace ni natafi goodnight dan nadena jin yunwar mah

Tace baka ban amsata ba

Yace amsa kikeso

Ta harareshi da cewa eh mana

Yayi Murmushi Yace ayanxu baki amsa bashi da amfani Amma ki bari sai randa k

ika xama matata. Toh aranar xan fahimtar dake.

Na rantse miki saikin gane kuranki

Tace me kake nufi

Ban sani bah

Ya fa'di haka da ficcewa xuciyarsa cike da takaicinta

SAILUBAH tajah tsaki dan tarigada tasaba da wannan yanayin nashi yanxu

Watoh

ya gaya mata magana San ransa kuma a dun qule

Amma fah taso yaci abincin dan abin ya rigada ya xame mata jiki in baici bah hankalinta baya kwanciya

Washe agidansu FAWAS ko

Da safe Momy da 'Yar aikinta Hinde sungama Komai

Har Hinde takaima HAM

EEDA nata

Lokacin HAMEEDA na bacci haniqan

Dan tunda iyayanta suka rasu bata ta6a bacci me da'di irin na yau bah

Afurgice Tatashi jin ana kwankwasa mata kofah

Tayi shuru da kallan agogo qarfe takwas da rabi dai-dai tagani

Da sauri ta diro daga g

adon tayi toilet 'dinta

Nan 'dauro Alwala da tsaftace bakinta ta gabatar da Sallar Asubahi wacce ta wucceta tuni

Tayi mamakin yanda akayi tamakara duk da dama ko aqauyansu kawunta ne me tashinta sallar Asubahin

Amma ai yazama jinin jikinta meyasa yau

bata tashi da wuri bah

Ta kalli lafiyayyan gadanta

Tayi Murmushi Tace qila dan samunka danayi ne.

Ahankali tatashi tayi falon nata

Anan taga Hinde xaune.....

Tace kiyi hakuri dan Allah nabarki ko

Tace aa Amaryarmu ainaji motsinki shine nace

bari na xauna na jiraki mugaisa qila wani uxirinne ya tsaida ke

Tace aikowa ammafah kinsha jira

Hinde tayi Murmushi

HAMEEDA tadurqusa har qasa tagaisheta cikin ladabi

Hinde ta amsa cikin jin da'di

Tace abin kari na kawo miki

Tace har kun gama

Tace eh

HAMEEDA tadafe kai Tace naso tayaku

Hinde Tatashi tana cewa kedai kici abinci yanxun nan

HAMEEDA tabi bayanta tana cewa toh Amma saina gaida Momy

Tace aiko tana kitchen

Har kitchen 'din HAMEEDA tashiga. Amma bataga momyn bah

Tace Bab

ah inane 'dakin Momy

Tanuna mata

Sallama tayi a'kofar 'dakin

Momy dake saka turare tayi Murmushi Tace shigo mana

Cikin ladabi HAMEEDA tashiga da durqusa ta gaisheta

Ta amsa da nuna farin cikinta tana cewa kinci abinci ko

Tace aa yanxu dai xa

nci

Tace toh Maza kije kici in kingama kixo inasan magana dake

Tace toh Amma dan Allah Momy kiyi hakuri ban samu tashi da wurri bane shiyasa banxo na tayaki aiki bah

Murmushi Momy tayi Tace Karki damu kinji 'yata jeki dawo

Tace toh

Tana tashi da

nufin fitta sukaci karo da FAWAS

Yace o Am sorry

Ko mawa tayi ta Durqusa Tace ina kwana

Adamuwance ya qara tsaida idanshi akanta Yace lpy

Tatashi ahankali taratsa tagefansa ta wucce

Yabita da kallo

Kafin ya kalli Momy Yace gud Mrning myy momy

Tace Mrning my son katashi lafiya

Yace lafiya qalau Tace toh Madallah

Yace Dady na dining ke muke jira

Tace muje

Dady ya kalli FAWAS Yace ina 'yata take...

FAWAS ya kalli momy xaiyi magana....

Momy tayi saurin katseshi da cemah Dady ai 'daxo ta

xo muka gaisa

Nace tatsaya muyi breakfast tare dake me kunyace sai tatsaya min nuqu nuqu. Shine nasa Hinde takai mata nata

Dadyn ya kalli FAWAS Yace inasan mudinga break tare maxa kaje ka kirata.

FAWAS ya qara kallan Momy akaro na biyu

Tako galla mas

a hararah

Yace Dady konaje ba xuwa xatayi bah

Dan kunyarta tayi yawa

Murmushi Momy tayi Tace ai kallo 'daya nayi mata nasan wannan xamu sha famah da ita

Dady yayi Murmushi Yace toh ai shikenan.

Amma kisan yanda xakiyi tafara xuwa munaci tare

T

oh Tace mai

FAWAS dai mamakin Momyn nashine ya cika xuciyarsa. Ga tausayin kansa daya dami kwakwal warsa

Ahaka ya gamah yaje shirya kansa

Yace Dady sai kaxo

Yace yau ba lectures ne

Yace eh da ficcewa

HAMEEDA ko Bayan tagama Komai ta'dauki tu

rarukan cikin akwatinta tafeshe dukkanin 'dakulan da falan

Tayi wanka da saka shadda 'daya daga cikin akwatinan nata

Nan tafitoh a Amaryar

Tasa hijab dinta tayo shashin Momy

Momy takalleta da fara'a Tace toh dama abinda xance miki shine

Inaso

kima mijinki wani uxiri 'daya

Baxai dinga xuwa gareki bah harna tsawan wani lokaci

Sannan idan kika tashi da safe inaso kidinga xuwa muna ha'da breakfast abin karin kumallo dake

Haka da ranah haka da dare

Inaso kidinga tayani aikace aikacen gida

Kuma duk abinda yake damunki banaso Ki 6oyemin kidinga fa'dimin dan yanxu nice Komai naki

Bana San nuqu nuqu a tafiyata

Ki saki jiki Ki sake dani Ki 'dauke matsayin uwar data tsugunna ta harfeki

Sannan anjima wani telana xaixo shida yarinyar aikinsa

Kifitoh da kayan auranki tsaf xata gwadaki. Xan rabama telolina uku kayan. dan inaso a dinke miki Su tsaf

Dan kidinga shiga kina fata a cikin sutura me inganci

Kuma kidena saka hijabi nan

Da xaran kinyi wanka kinsaka Kaya kixauna haka cikin kyawunki



Da fatan kinji duk abinda Nace

HAMEEDA Tace eh Momy naji Insha Allah xaki sameni me ladabi akan Komai

Tace toh Madallah yanxu muje kitchen ki tayani ha'da farfesun ranah

Dadynku yana dawowa cin abincin ranah kinga dole ayi abu mekyau ko

HAMEED

A Murmushi

Haka Momy tasa HAMEEDA aiki Sosai tana koya mata yanda Komai yake ita da Hinde

Toh dama ita HAMEEDA akwaita dasan akoya mata abu dan haka taxage dantse ba raki tadinga yin Komai anutse

Sun ha'du Su uku

Cikin tagumi da damuwa FA

WAS Yace ya xanyi dan Allah

Qiri qiri Momy takesan tajefani cikin damuwa

KHAMIS Yace Wlhi FAWAS tausayin kaina nakeji danni bansan dawane salan momyna xataxo min dashi ba kasan duk bakinsu 'daya

RAMADAN yayi Murmushi Yace banajin Momynka xata maka wa

ni abu KHAMIS.

FAWAS Yace nima haka nake gani

RAMADAN yajah numfashi Yace yanxu fah Auranka da Aunty XEE xai riga namu da Auntyna ko

KHAMIS Yace eh mana koxaka jamana lokaci ne ka hargitsani

RAMADAN yayi Murmushi Yace wane ni

Ai wannan saisu Dady

Amma kamin tsiya kagani. Wlhi inban jefeka da addu'a kaga jan lokaci ganin idanka...

KHAMIS yayi dariya Yace dako Kullun natashi saina tsine maka

RAMADAN Yace ai ayanxu ba tsunuwar Wanda xata bini

FAWAS Yace pls kuji dani dan Allah

RAMADAN ya dafah

shi Yace ga samu ga rashi

Kawai shawara 'dayace xan baka akan HAMEEDA shine kadinga 6ata mata tunaninta in kun ha'du

Koka dinga rage xafi

Ga Momy ko katashi tsaye wajan bautar Allah cikin dare. kata jifanta da addu'a

Ina tabbatar maka zata canja tu

nani

Shuru FAWAS yayi

Can Yace Amma Kasan Tace bata yafemin bah inhar nanemeta awaya

Ta'ina kake ganin xamu 'dinga ha'duwa ina rage xafin

KHAMIS Yace kaduba mana

Naga duk kawani hargitse

Pls ka fahimta manah

Kadinga fakwan ranar da xata fit

ta unguwa

Da kuma lokutan daka fahimci HAMEEDAN na xuwa shashin Momy

Kaga in kana ankarewa da wannan Sosai xaka rage xafi.....

Tashi FAWAS yayi cikin murmushin jin da'di Yace duk da hakan kunsan bazankai da nisa bah

Dan kunsan yanxu ba samun lokac

in kammu muke bah

Koda yake xan 'dan sami salamah akan hakan ka'dan....

RAMADAN Yace yauwa abokina

Xan tayaka da addu'ar Allah yasa musamu baby nan kusa.

KHAMIS yayi dariya Yace tab ina tabbatar maka ayanda yace wai bata tunanin lamunce mishi ita na

n kusa

Na tabbatar maka saina rigashi samun baby

😀



FAWAS ya 'daka mishi duka Yace 'dan iska Insha Allah saina rigaka

RAMADAN yayi Murmushi kawai yana tuno ranar da xaixama kamar FAWAS Auntynsa ta kasance qarqashin ikwansa

Bayan sat

i uku da kwanaki biyu

RAMADAN ne da Auntynsa SAILUBAH suketa tabka rikici

Dan Kullun sai yaxo Yace mata yaxo tad'i

Idan tafitoh kuma shirune xai biyo baya

Can idan yagaji saiya fara sakar mata kalamai akan 'Yan matanshi yayita mata hirarsu

Tun bat

a kulashi yanxu tafara kulashi.

Abin ya bashi mamaki dan Sosai ya hango kishinsa a kwayar idanta duk da dama yasaba ganinsa lokaci lokaci

Dan haka yau da wani jiji da kansa yaxo mata ta'di (xance) acewarsa

Bayan tafitoh ne yafara bata labarin bud

urwar da take damunsa masana'antar tasu yau wai ita Iyami

Da maseefa ta katseshi da cewa bana San iskanci da wula'kanci kademeni ka fittineni akan wa'yan nan shegun 'Yan matan naka

Wai mah nina nemi kadinga ban labarinsu

Kullun saikasani agaba da

wani xancansu

Kana tadamin da hankali

Toh nagaji daga yau karka qara xuwamin da xancan kowacce 'Yar iska acikinsu

Shuru yayi mata da xubawa bakinta ido xuciyarsa nayi masa da'di dan kishi ya kusantota

Itako ganin ya xubama bakinta ido saita ga

llamai harara.

Yayi Murmushi Yace Aunty ki dena saka jambaki

Tace dalili

Yace saboda yana 'daukar hankalina

Ta qara gallamai harara dajan tsaki Tatashi xata tafi

Yace jimana

Tace wani Abu

Yace ban sallameki bah

Tace toni na sallami kaina

Yace Abba na falo ai sainaje na gayamai Komai

Tajuyo afusace kamar xata mareshi Tace kafuta daga harkata fah RAMADAN.....

Tashi yayi ya matsu kusa da ita Yace wai Fushin da maseefar da akemin ta miye ce

Tamai shuru dan ya ritsata

Sosai ya matsa ku

sa da ita yaci gaba da fa'din

Kawai dan ina miki hirar 'yan mata na saiki hauni da maseefa kamar wata masoyiyata wacce takamu da maseefar sonah

Tace kadena matsuwa kusa dani haka

Yace kinajin wani abune

Cikin sanyi kuma a shagwa6e ta 'dagamai kai

Yace hmmm toh gayamin kamar me kike ji

Tace dan Allah RAMADAN kabari

Yace me nayi miki Auntyna

Tace nidai kakai jikinka jikina xan iya rasa nutsuwata

Yace Auntyna nine xan rasa nutsuwata bakeba.

Tace to to toh kamatsa mana

Yace abu 'daya xan gayamik

i kedena yimin maseefa

Tace na dena

Yace promise Tace Ya am promise

Yayi wani shegen murmushi yana kallanta qasa qasa.

Ya shafi gefan fuskarta Yace kiyi mafarkina me kyau na 'dauke xuciyar masoyi Amaryata. Yana fa'din hakan ya juya ya 'dau wayarsa y

a ficce daga gidan

SAILUBAH tabishi da kallo tana 'dauke ajiyar xuciya........

XEE ko da KHAMIS sai sharya yanda bikinsu xai kasance suke

Inda KHAMIS yake cewa my Luv xanso muyi reception

Tace muyi dai walima honey

Yace kina ganin hakan s

hi yafi dacewa

Tace kwarai dan yafimah albarka

Yace toh shikenan angama

Sai kuyi taku muma muyi tamu ko

Tace Yauwa mijina ni ka'dai

Yace saifah kin iya dani xan xama naki ke ka'dan Tace mexai hanani iyawa dakai

Yayi Murmushi Yace Allah da gaske X

aki iya dani

Tace Wlhi da gaske hasken farin cikina......

Dake Momyn FAWAS ta'dora HAMEEDA akan mayuka masu tsada da gyara fata

Xo kuga yanda tayi wani maseefar kyau

Ta goge fatarta tayi kyau dan haskenta ya qara futowa

Ga girki kala k

ala Momyn take koya mata

Sosai HAMEEDA tayi kyau

Sai shiga take tana futa na sutura

Dan ankawo mata kayanta tsaf na wajan telolin da Momyn tabayar Su 'dinka mata

HAMEEDA talura Momy akwaita dasan tsafta da gayu

Tace aranta qila ita FAWAS ya gado

Ga maganin Mata masu kyau da nagarta da Momyn take bata

Sosai take k'ishirruwan San kasancewa da mijin nata

Amma ya xatayi ita dashi sai gaisuwa da bi da ido

Ga FAWAS ko duk yanda yaso ya ritsa HAMEEDA abin yaqi yuhuwa

Dan Sosai Momy tasa mai ido

👀



Yanxu Kullun cikin tunani yake

Ganin yanda matar tasa tawaye tayi kyau kamar kata6a jini ya fitoh

Gaisawar da sukayi shida ita yasa har yasan qamshinta

Sosai matar tashi ta tsolemai ido

Ga Momy ko taji da'din yanda 'dan nata yabi umarninta

Yau take Alhamis da miqalin qarfe 2:00pm XEE da SAILUBAH da qawayansu sai shirye shiryan xuwa walimar XEE suke

Dan gobe jumma'ane d'aurin Auran KHAMIS da XEE

Sosai sukayi kyau abinsu

Mototoci suka kwashesu xuwa wajan walimar

Wa'axi me

ratsa xuciya da 6argo ne yayima xuciyoyin duk Wanda yake gun mugun kamo

Sosai suka nutsu wajan sauraran malaman

Ahaka akaci akasha akayi hotuna abin gwanin ban sha'awa.

Xuwa qarfe hu'du suka taso

Alokacinne kuma Su KHAMIS suka 'dora tasu

Sosai

malamai sukayi wa'axi akan Maza suji tsoran Allah Su riqe matansu amana.....

Bayan antashi agajiye suka dawo

Xuciyoyinsu cike da tsoran Allah

A daran Momyn KHAMIS tasa 'yan uwanta suka kai kayan Auran na XEE

Akwatina manya manya irin na *MATAN

ALFARMA*

Sukansu SAILUBAH da XEE 'din sunsha mamakin dukiyar da aka kashe



RAMADAN ne yake tuqi ahankali lokaci lokaci yana kallan Auntynsa

Ya 'daukota ne daga gidansu XEE dan maidata gida

Yace Auntyna

Tace Mene ne

Yace Komai ya burgeki na

wannan Auran ko

Tace Sosai mah

Yace bakiji aranki dama kece Aunty XEE bah

Ta hararareshi Tace nibanji Komai bah

Yace toni naji Komai

Dan naso da'ace namu dakene xa'a 'daura gobe

Ta kallesa dayin Murmushi Tace in tambayeka man

Yace me xai hana

ni baki amsa Auntyna

Tace wai me kake tunanin xai faru ne idan naxama mata agareka

Yace tab

Abubuwa da yawa Auntyna

Tace kamar sume

Yace banda ra'ayin sanar dake yanxu. Ki bari idan lokacin yayi Xaki gani ganin idanki

SAILUBAH tata6e baki Tace

story kawai. Kasani Aurena dakai na wata biyar ne.

Karkayi kuskuran saka wani abu aranka

Yayi Murmushi Yace toh Auntyna

FAWAS ne kwance a shashinsa kusan qarfe 9:30pm

Momy tashigo 'dakin nasa

Tace yadai my son Yace kaina momy

Tace me

yake maka Yace ciwo

Da sauri Tace bari na'dauko maka magani kasha ko

Yace toh

Tafito daga 'dakinta kenan xata kaimishi maganin

Sai sukaci karo da HAMEEDA

Tace sannu

Momy tace Yauwa

HAMEEDA tamiqa mata wayanta

Momy tayi Murmushi tana fa'd

in. kin qararmin da caji ko

HAMEEDA tayi dariya Tace bani da irin cajarkice dana saka miki in kwana ina bugawa

Shine nace bara na kawo miki koma mutane xasu nemeki

Momy taqara yin Murmushi akaro na biyu da kar6ar wayan nata

Tace ai gobe baxan baki

bah Da sauri HAMEEDA Tace dan Allah kiyi hakuri

Tace toh nayi

HAMEEDA tayi Murmushi tajuya da cewa toh saida safe.....

Har takai 'kofah Momy takirata

Ahankali tadawo Tace gani

Momy Tace ungo wannan maganin kiyi shashin nan xakiga wata 'kofah kis

higa mijinki na ciki

kansa ne mai mishi ciwo. maxa kikai masa daga nan kyaje Ki kwanta

HAMEEDA ta kar6a da cewa toh. Ta nufi part 'din FAWAS

Momy tayi shashin Dady

Ahankali HAMEEDA bu'de 'kofar falan tashiga

Bata ganshi anan bah

Dan haka tanufi

bet room 'dinsa

Da sallamah abakinta

Da sauri FAWAS

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login