Showing 48001 words to 51000 words out of 108953 words

Chapter 17 - Samarin-Bana-Complete

08 Sep 2026

26

qara bani ba kai

Yace

toh ya xakiyi da Sonah

Tace saidai san nakan ya kasheni. Tafa'da da wurga mishi harara

Yayi Murmushi Yace kika mutu ainima binki Xanyi

Taqara harararsa da cewa bawani nan

Kama huta. saikaci gaba daga inda ka tsaya

Yace Wlhi my Luv na rasaki bink

i xanyi ina miki wani so Wanda yafi qarfin akirashi da MASEEFAR SOO

Tace toh naji gayamin

Yace mefah

Tace gayamin 'yan matanka nawa kuma bayan ni wacece kakeji aranka

Qura mata ido yayi kafin yayi Murmushi dan ya hango kishin natane yau yatashi. Abi

n takaicin wai dan tagirmeshi shine take neman mishi wayo

Ya qarayin Murmushi aqaro nabiyu

Yace ni bani da 'yan mata yanxu dan tunda nasameki kika shafe Komai na jikin wata bana ganin kyansu sai naki bana jinsu sai jinki bana ganinsu sai ganinki

Tace

hmmm toh ita wacce nagunku fah

Yace pls my Luv ki barni haka dan Allah mana

Tunda kika ganmu naji na tsaneta Sam. Kuma nagaya mata bani ba ita

Xatayi magana yayi saurin rufe bakinta da hannunshi Yace sanyi nakeji my Luv dama mun xama masoyan gaskiya

n inji 'dumin ko nasamu nutsuwa. Yafa'da da janye hannunsa yana jifanta da wani irin kallo

Aiko nan take jikinta ya mutu dan kallan daya aika mata dashi

Tace hmmm

Yasan dama hmm 'din xatace dan haka ya tashi yana cewa yau kin hanani xuwa skull.

Tace

ni.

Yace eh mana. Dan ko naje ba abinda xan 'dauka a kwakwal wata

Tayi Murmushi Tace gobe saimuje tare

Yace tarayo miki kenan

Tace eh

Yace hmm in xaki tsaya kiyi karatu kitsaya kiyi inba haka ba Wlhi na mallakeki ba qaramin mamaki xan baki ba

T

ace ko

Yace Sa wasa kiganshi gabanki

Tace Allah ya kaimu lokacin Yace AmEEn my Luv

Ni xan tafi sai Allah ya kaimu anjima ko Auntyna

Tace hmm saura ka fara xuwa gunta......

Yayi Murmushi da ficcewa daga falan yana cewa nidai bance ba kuma ba ruwa

na.....

'Dankin RAMADAN ya koma

Yana shiga yaga RAMADAN junior da senior da FAWAS

Junior yana yana canjah Kaya dan har Dady ya shigomai da kayansa

Ganin yanda ya qame shi yasa RAMADAN senior ya dafa kafa'dar shi Yace 'dan Uwa nane mu 'yan biyu ne.

KHAMIS Yace bar fa'damin dan Allah

Tunanina nayi gamo ne

😳

RAMADAN yayi dariya yana qara mishi haske akan lamarin

Nan hankalin KHAMIS ya kwanta yace Koda Naji. Nayi farin cikin kasan cewarshi garemu dafatan mun xama 'yan uwa

Junior yayi Murmushi Yac

e Sosai mah

Yace amma kamanninku yayi yawa. Bafah Wanda xai gareku

Junior qara kallansa yayi Yace xaku dinga ganemu mana.

FAWAS Yace ta ina Komai naku 'daya

Yaqara yin murmushi yayi Yace nan gaba ka'dan xakuce na gaya muku

KHAMIS Yace toh kai me su

nanka

Yace RAMADAN.....

Suka kallesa dukkansu har senior...

FAWAS Yace RAMADAN kuma

Har sunan naku 'dayane

Yace eh kai

Sai dai shi Senior ne nikuma Junior

KHAMIS Yace Yauwa gwara daka babbance mana

FAWAS ya tashi yana fa'din bara inje office

'din Dady na dawo

KHAMIS Yace nima Momy ta ha'dani da wani aiki wai inje in gaida wata yarinyar qawarta Ameera batajin da'di an sallamora daga asibiti. koni ina ruwana dasai naje gaisheta oho

Senior yayi Murmushi Yace kaje dai kaga matar da sukesan baka



KHAMIS yawaro ido

😳

cikin tsoro Yace what

FAWAS ya shege da dariya Yace wai kai nan baka gane manufar xuwan naka ba.

Yace Wlhi ban gano ba

😳

Junior yayi Murmushi Yace ya toh xakayi da Aunty XEE

Duk suka kalleshi atare sukace kasanta ne

Yace na

santa mana sanadinku

Suka cika da mamaki dan basusan yasan rahotan kowa a cikinsu ba

KHAMIS Yace na rantse da Allah akarabani da Aunty XEE mutuwa Xanyi

Bansan yaushe Santa yayimin mugun kamu bah

Senior Yace kata addu'a ba abinda xai faru

FAWAS Y

ace hmm Allah yasa

KHAMIS Yace kai barama naje yanxu dan tabbatar da maganarku

Atare FAWAS da KHAMIS suka fitta

Senior RAMADAN ya xauna daf da 'dan uwan nasa Yace xanso kaban labarinka

Junior yayi Murmushi Yace ahannun Dady Jibiril nataso

Sai

dai duk Wasu abubuwana a waje nake yinsu

Senior Yace kana nufin Kaine 'dan uwan da momyna take gayamin yana wajan Dady Jibiril

Junior ya gya'da mishi kai

Yace watoh 'dan Uwa akwai cakwakiya acikin tarihin rayuwarsu

Xakaji Komai Amma lefin nan bara

naci abinci muyi Sallah idan na hutta na baka labari ko da dare ne

Senior Yace Owkie

Suna xaune kan dining Suna cin abinci Amma banda Senior RAMADAN

Dan danne dannansa kawai yakeyi awaya

Junior ya kalli kwayar idan Dady Yace ba da'dewa Xanyi

ba.

Kwata kwata sati uku ne ya ragemin in koma skull

Senior RAMADAN Yace nayi tunanin kadawo garenine gabaki 'daya

Yace eh haka ne

Dan nabar hannun Dady Jibiril kenan ko Baku

Dady ya ajiye cokalin hannunsa Yace da gaske kakeyi

Yace gaskiyar kena

n dad

Tunda nagane akwai wani abu aqasa Wanda kuka da'de da 6oyewa shikenan fah naji banisan qara xama kusa dashi

Cikin sanyi Dady ya kalli Momy alamar ya shiga damuwa

Daidai nan 'din junior ya tashi yana yana goge baki da tishu ya ficce daga falan

xuwa part 'din senior RAMADAN

Momy Tace akwai matsala

Dady Yace damuwata kaddai ya gano Komai

Senior RAMADAN Yace Dad kaban haske bai kamata ka6oyemin abubuwa haka ba

Ace inada 'dan Uwa Amma sai yanxu naganshi.

Me yake faruwa ne

Dady yajah num

fashi Yace kayi hakuri my son banyi maka hakan daniya bah

Tashi RAMADAN yayi ya bar falan xuwa ga Qanin nasa

Shida da Momy suka bishi da kallo

Momy Tace lokaci yayi daxaku fayyace musu Komai dansu fuskanci rayuwa

Dady ya kalli Momy Yace Wlhi yand

a nake san yarannan ko 'ya'yana bana jinsu kamarsu

Momy tayi Murmushi Sam mijin nata bai iya 6oye gaskiyarsa ba

Shiyasa take qara sanshi

Idan abu ya kasance gaskiyar shine baya damuwa da ranta ya sosu ko karya sosu fa'da mata kawai xaiyi

Tace nima

ina matuqar sansu Allah ya dubesu ya rayasu

Yace AmEEn

Senior Yace pls 'dan uwana gaya min Komai

Junior ya tashi ya bashi diarys 'dinnan biyu Yace ka karanta nidai hutu nake nema brother

Da sauri senior ya kar6a yana cewa tnx.....

Sosa

i junior yake bacci hankali kwance yayinda senior yagama karance diarys 'din nan tsaf

Hawaye ne kawai yake sauka afuskarshi

Na Farko abinda ya sashi kuka na mutuwar iyayan nasu dan yasan da mahaifinsu yana nan dole ya bayyana garesu

Toh ya akayi ya mu

tu kasheshi akayi ko haka kawai ya mutu

Tabbas xaiso yaji wannan



Na biyu kuma yanda Dadyn shi Alhaji Naziru yanunamai qauna fiye da 'ya'yansa

Baya ha'da soyayyar da yake masa da kowa agidan

Tabbas yanuna mishi qauna ta qarshe

Yana nuna mishi S

OYAYYAR DA BATA DA QARSHE

😀

Ya maida kallansa ga junior da yake baccinsa hankali kwance.

Sai yaji wata masifaffiyar qaunarsa takamashi

Nan yaci gaba da kukan nasa Sosai.

Awannan yanayin ne junior ya tashi ya gansa

Ya kalli agogo yaga kusan shid

da da rabi Yace Ya Allah banyi sallar La'asar ba

Senior yaqi kulashi

Junior yayi Murmushi ya matso kusa dashi

Yace yane brother

Kuka haka

Kamar wanda xai rasa dukkanin farin cikinsa

Kar damu in haka ne kana dani

Ni kadai na isheka

Hmmm nasan

xaka fini shiga Baqin ciki idan ka karanta

Soboda koda wasa Dady bai ta6a nuna maka cewa bashine ya haifeka ba.

Saidai nafika shiga baqin ciki ayanxu dan nagano na rayune ahannun Wanda ya kashemin mahaifina

Senior ya kallesa da sauri Yace katabbatar D

ady Jibiril ne ya kashe mahaifinmu

Yace ko shakka babu dan bashi da imani

Na sanshi fiye da tunanin me tunani

Allah ya jarrabeshi da sona ne danya nuna mishi qarshansa

Karka damu brother xansan yanda xanyi dashi

Senior yayi saurin cewa aa banas

an kayi yunqurin yin Komai idan na isa dakai

Junior yayi murmushi Yace duk abinda kasani Xanyi

haka dukkan abinda ka hanani xanqi yinshi

Yace Yauwa 'dan uwana naji da'din wannan furucin naka

Yace kai ka'dai nake dashi in banyima ladabi ba. baxan

ta6a yafema kaina ba.

RAMADAN ya rungumeshi Yace kasoni pls inajin maseefar sanka araina

Junior yayi Murmushi hawaye yaxubo mishi Yace nasoka tun kan ka ganni.....

(Wato shidai "dan uwa da'dine dashi)

bayan sunsami nutsuwa

Toilet senior yashiga y

ana cewa ai nima banyi sallar ba. Dan haka saina rigaka Alwala

Junior yayi Murmushi Yace idan kada'de Saidai kasameni akan sallaya dan swn yanxu in rigaka......

Bai qarasa furucin nasa ba tashigo kamar an jefuta

SAILUBAH kenan

Junior yayi mata ka

llo 'daya xuciyarsa na bugawa fat fat fat

Ai bai ankareba yajita kusa dashi. Qamshinta ya bigeshi ya lumshe ido cikin basarwa

Tabishi da kallan shagwa6a ta kama hannunsa Tace Abban nan nawa kamar mai aljanu kaga yacanja tsarin nasa yanxu wai wata biyu

yaban nafito da Wanda nake so. Tunda wancan bai 'doramin idda ba.

Nufinshi yajanye wata takwas 'din da Yace kenan

Wai inda nafitoh da Wanda nakeso hankalinshi xaifi kwanciya Koda baxa'ayi bikin nan kusa bah

Pls ka temaken Qanina ya xanyi.

Taqarashe ka

mar xatayi kuka

Yanda take mishi maganar ba qaramin hargitsa mai kwanya takeyi ba

Dan haka ya xare hannunshi daga nata ya tashi

Tace kaji dani mana

Cikin rashin kunya da raini ya watsa mata harara Yace Karki qara ta6amin hannu malama

Kantayi maga

na senior ya fitoh daga toilet.

Yace Auntyna

😁



Tawaro ido

😳

Tace me nake gani

RAMADAN Yace 'dan uwana ne. Mu 'yan biyu ne. 'Daxu yaxo

Tace kut

😳

Amma shine Komai naku 'daya

Xama yayi kusa da ita lokacin junior ya shige toilet

Yace kema kin t

abbatar ba abinda ya rabamu ko.

Tace eh

Amma wannan bashi da kunya

Yace me yayi miki

Tace sanda nagama mai xuba yawani yimin rashin kunya

RAMADAN yayi Murmushi Yace toh kiyi hakuri

Tace kai dashi Waye Babba Yace nine

Tace toh kaja mishi kunne

ni Auntynka CE

Yace toh my Aunty

Tace naga xakayi Sallah bara inje. In ka idar kanemeni ko awaya ne

Yace angama my Auty

Har xata tashi sai kuma taxauna Tace toh meyasa baka ta6a gayamin cewa Ku 'yan biyu bane

Yace kiyi hakuri dama inasan yimiki

baxata ne

Kamar yau da kika gansa kika xata nine

Ta 6ata rai Tace karka sake

Yace shi ka'daine nawa kinga sakewa bada niba...

Tace Yauwa baka gayama momy tare muka dawo bane

Yace eh

Tace kamar nasani nafara xuwa gareta anan naga Dady mah

Ta

kallan da mamaki da San jin ya taganni

Shine nake gaya mata Komai

Dady Yace aiya mantane bai gaya mata ba Amma sunyi xancan da Abbana da safe.

Yayi min Nasiha Sosai

RAMADAN Yayi Murmushi Cikin wani yanayi ya qare mata kallo Yace kinyi kyau Auntyna

Takalli kanta. Wata rigace dogowa tasa sai qaramin gyane data yane kanta

Tace banyi fah wankan yamma bafah.

Yace aiko bakiyi wanka ba kyau kike

Xatayi magana junior ya fitto bai kallesu ba ya shinfi'da sallaya zai hauyin Sallah senior Tace am 'dan

uwa gafah Auntyna ta Kaina inaji da ita over kaso pls dan zanji da'din hakan....

Cikin maseefa SAILUBAH Tace karma yasoni mana

Junior ya kalleta araini Yace gaskiya brother na rainata. Ma'ana baxan sota ba

Dan banga abin San bah

Cikin sauri senior

RAMADAN Yace bafah wancan san ba.

Junior yayi Murmushi Yace ai in wancanne tayimin yarinya

Ina nufin baxan sota bane kwata kwata dan bakai nabata kowane irin matsayi na so ba......

Ya qarashe da tada abbara cikin halin ko in kula.

Kut

😳

SAILUBAH T

ace ta kalli senior. Yayi saurin marairaice murya cikin kunya da nadamar gabatar da ita gareshi

Yace am sorry my Aunty karkiji Komai aranki dan furucinsa Wlhi qarya yakeyi ke abar San kowa ne

Tace Amma wannan akwai 'dan iska mara mutunci shege

Nixai kal

la Yace baiga abin so ba

Ni sa'arsace

Shuru senior ya mata dan yasan ta shaqa kuma baisan me xai kuma CE mata bah

Itama shurun tayi tana jiran ya idar ta tsefeshi tamkar senior yasan me take saqawa saiya kama hannuta Yace kanya idar xo in nuna miki w

ani abu da Dady ya siyamin

Batayi musu ba tabishi har harabar gidan

Yace am sorry my aunty Ki yafe mishi banasan tashin hankalinki

Xan mishi magana Sosai akanki

Yasan girmanki daatsayinki

Tace dama wayo kamin dankar in tsefeshi

Yace aa ni na'is

a in miki wayo. Fatana dai Kiyi hakuri dan Allah

Tace toh naji

Wlhi saina mishi rashin mutunci baxan hakura ba

Dafe kai RAMADAN yayi. Yayi shuru dan ya hango rashin hakurin nata axahiri

Ita ko ganin shurun da yayi yasata cemai

Meya samu idanka

kamar kayi kuka. Tun 'daxo nakesan tambatarka.

Tafa'da dasan kawar da damuwar da tagani a fuskarsa

Yace kuka nayi Auntyna

Tace waya samin kai

Yace nayine dan ganin 'dan uwannan nawa

SAILUBAH tata6e baki da gallamai harara Tace hmm toh karka sake dan

ba irinsu akeyima kuka ba......

Kai bakaga idanshi tsaf na marasa kunya bane da tarbi.......

Da sauri senior ya tufe mata baki Yace kibar shi haka mana Aunty baxai qara yimiki rashin kunya ba promise

Tace hmm imma xaiyi ina daidai dashi

Nan dai RAMADA

N ya rakata gida yana lallashinta ya dawo

Sanda yayi Sallah ya fuskanci junior Yace 'dan Uwa ka....

Katseshi junior yayi Yace baxan qara yimata Komai ba...

Senior yayi Murmushi Yace Yauwa 'dan Uwa ka lura pls

Yace karka damu......

Wannan dare

Sam RAMADAN bai bar qanin nasa ba yana tare dashi yana nuna mishi tsantsar qauna

FAWAS ko sha'awa suka dinga bashi

KHAMIS ko damuwa da tashin hankaline yayi mishi yawa dan ya tabbatar da xancan senior RAMADAN akan Ameeran da Momyn shi Tace yaje dub

ata

Shegiyar yarinya qiri qiri tafitoh tace tana sanshi

Yanxu haka bayan Isha'ine

xaune yake a 'dakinsa sai saqa yake yana kwancewa

Shidai Aunty XEE ce aransa ba wata mace Sam agabansa........

Momy da Dadyn shi suka shigo 'dakin

Aiko ya 'daure

fuska

Dady Yace me yake damunka

Yace haba Dad meyasa mum xatayi min haka

Ni fah nayi qarami a Aure

Yace ko

Yace Wlhi

Yace toh saurareni dakyau kaji Wlhi Aure xan maka da ita Ameeran

Ko kana tunanin bansan me kakeyi bane na futan dare

Kuna

yawan xuwa club Kullun dare

Me kukeyi acan iye

Hakanne yasa nagane Aure kakeso dan haka acikin satinnan xancan sadakinka gidansu Ameeran

Ko kanaso ko baka so mutumin banxa kawai.........

Wani ihu KHAMIS ya kwalla

🙆🏼

ha'de da wani tsalle ya dire

agaban Dadyn nashi Yace Dady kamin rai Wlhi bana santa.

Ina skull Dady pls karkamin haka

Dadyn yayi murmushi irin nasu na manya

Yace Wlhi baxaka jawomin abin kunya ba saina maka Aure tunda kanuna shi kakeso

Yace wayyo Dady ina da wacce nakeso Wl

hi.

Momy Tace wacece ita

Da sauri Yace Aunty XEE

Momy da Dady suka waro ido

😳

cikin mamaki har Suna ha'da baki wanjan cewa Zainab....

Dan sunsanta Sosai.

Ya 'daga musu kai cikin tsoro Yace Wlhi ita kawai nakeso kuka rabani da ita mutuwa Xanyi

Gauuuu

u Momy ta falleshi da mari.....

Atarihin KHAMIS tunda yataso da wayansa bai ta6a ginin ranar da iyayan nasa suka dakesa ba

Amma yau sanadin masoyiyarsa yasha mari agun momynsa

Ya kalli Dadyn nashi cikin sanyin yanayi.

Dadyn ya 6alla mishi harara

Yace kamin magana saina qara maka wani Marin

Shashashan yaro kawai

Ina xaka kaita yarinyar data girme maka da shekaru kusan biyar ko shidda

Toh kasani ko xaka mutu baxan Aura maka ita ba

Yana fa'din hakan ya ficce daga 'dakin cikin 6acin rai

Momy

Tace Wlhi idan ina raye baxaka ta6a Auranta ba. Sakarai kawai

Ina xaka kaita yaxakayi da ita kana 'dan qaraminka....

Aikan tafuta KHAMIS yasa mata kuka fa'di yake mum ina Santa Wlhi kuka rabani da ita mutuwa Xanyi

Tace toh ka mutun mana....

Taficc

e

Kuka Sosai KHAMIS yasa

Toh yatake ne XEE

👯

matsala kenan

👯

By Hajju

[11:52PM, 13/12/2016] Rahamat Nalele

👯

: R

🇦

H

🇦

M

🇦

T

[20/03, 17:09] 80k: [11:03PM, 15/12/2016] Rahamat Nalele

👯

:

👯👯👯👯

*SAMAREEN*

*

👯

BANAH*

👯

*

👯

TASU SALAN SOYAYYAR*

👯

*Na Rahamat Muh'md Rufa'i Nalele*

*Bismillahir-*

*rahmanurrahim*

*PART 90*

Haka yaci kukansa ya share hawayansa

Kuma kamar ance mai karya kira 'daya daga cikin munanan nasa

Sam bai kira kowa acikinsu bah

Toh ga FAWAS ma hakan ta

ke

Dan Ashe Dadyn KHAMIS ne yasami Dadyn FAWAS Dana RAMADAN suka tattauna akan matsalar yaran

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login