Showing 33001 words to 36000 words out of 108953 words

Chapter 12 - Samarin-Bana-Complete

08 Sep 2026

38

da marwa fa'di yake am sorry Auntyna........

By Hajju

[20/03, 17:09] 80k: [2:09PM, 29/11/2016] Rahamat Nalele

👯

: [12:18PM, 29/11/2016] Rahamat Nalele

👯

:

👯👯👯👯

*SAMAREEN*

*

👯

BANAH*



👯👯👯👯

*

👯

TA

SU SALAN SOYAYYAR*

👯

*Na Rahamat Muh'md Rufa'i Nalele*

*Bismillahir-*

*rahmanurrahim*

*PART 81*

Abin da RAMADAN yake ta fa'di kenan yana ciga da safa-marwa

FAWAS yashigo yana fa'din ka shanyamu fah

Ya kallesa Yace baxan iya xuwa ba k

uje kawai

FAWAS Yace me yasa Yace yanxu Auntyna ta kirani........

Da sauri FAWAS ya katseshi da kar6i wayan nashi da murna yake cewa Aunty LUUVAH

Yace eh

Yace nayi missing 'dinta ina number na kirata pls.

RAMADAN ya dafa FAWAS Yace akwai matsala

Jikin FAWAS a sanyaye Yace wacce irin matsala. Kar dai fatanka ya bita

Yace nasan xai bita Amma ba kamar yanda na xata ba

Kashare kawai xan gyarota.....

FAWAS yayi shuru Yace Allah Sarki Auntynmu......

KHAMIS ya shigo ganin yana yinsu Yace lpy

FAWA

S Yace hmmm fatanshi ne yake san bin Aunty LUUVAH

KHAMIS ya waro ido Yace what

Tana ina yanxu

RAMADAN yayi Murmushi Yace tana gidanta mana

Fahimtar dani pls Naji gabana ya fa'di am serious.

RAMADAN Yace kirana tayi yanxu muka gaisa daga yanayin mur

yarta ya nuna min akwai matsala.

KHAMIS ya xauna kan kujera cikin sanyi Yace wayyo Allah Aunty LUUVAH Allah ya kareki

Amiien FAWAS Yace

RAMADAN Yace karku damu xan gyarota cikin sauqi. Inaga mah gobe xanje Abujan in ban ganta bah hankalina baxai kwant

a ba

FAWAS Yace amma tare xamu ko

RAMADAN yayi Murmushi Yace kadinga cika alqawari a rayuwarka hakan xai qara maka daraja da kima ako kake

Nasan yau ka fasa xuwa ga HAMEEDA inaso gobe kaje gareta pls

KHAMIS Yace saimu tafi tare

RAMADAN ya qara yin

Murmushi Yace kaima kagare man.

Kasan Aunty XEE da ru'dewa bana San tasan wani abu pls

Kubarni naje. akwai waya ai nadinga muku bayani

Yanxu dai muje ga Aunty XEE tayi min bayanin inda gidan nata yake......

Sun sami XEE a harabar gidan tana wa

nke gyalinlikanta sai surutu takeyi ita 'daya cikin damuwa

Duk suka fito daga motar ta sakar musu Murmushi Tace kaga *SAMAREEN BANAH* Na Aunty Rahamat daga ina haka kuma xuwa ina

KHAMIS ya saka hannunshi cikin wankin yana tayata da jefah mata wani k

allo irin na tuhuman nan

FAWAS Yace daga gida Aunty...

RAMADAN ya xauna kusa da ita Yace Aunty XEE bayani xakimin akan inda gidan Auntyna yake

Ta kallesa da sauri tace aha.....

Yanxu kuma kana buqata ne

Yace Sosai mah dan xuwa xanyi gobe

Tace hmm

yanxu nake magana kamar wata ta6a66iya akan na rasata awaya kuma gabana sai fa'duwa yake Sosai akanta. Tafa'da da damuwa akan fuskarta...

RAMADAN Yace hmm Karki damu insha Allah ba wani Abu.

Tace Allah yasa

Yace AmEEn

Nan tayi mishi bayanin gidan. Y

ako fahimceta Sosai dan bayau yasaba xuwa Abujah ba dan Qanin Dadyn shi acan yake

Tace kushiga falo mana

RAMADAN ya tashi Yana cewa aa

Ya maida kallansa ga KHAMIS daya xage yana tayata wankin. Yace muna jiranka a waje

Yace OK. Suka fitta

XEE ta

kalli KHAMIS Tace my Luv baka iya wankin nan ba pls bar shin kawai

Ya kalleta yayi Murmushi Yace dama ke kike wanki ina injin 'dinku

Tace aa yau dai nayi niya ne bakaga bashi da yawa ba kuma dan ba wutta ne

Yace toh kidena bana so

Me yasa

Hakka

dai

Fa'di dai dalilinka

Jiya na barki kina mura. Har yau bata canja xani ba. Kin wani kama wanki da yamman nan. Kalan Ki jaxa min tashin hankali ciwan yafi haka muni ko.

Tayi Murmushi da kallansa yanda ya 'daure fuska shine abunda ya burgeta

Tac

e nayi lefi

Ya harareta

Tace toh am Sowie

Yace daga yau......

Tayi saurin katse shi da cewa. Baxan sake bah

Yace Promise.....

Tace Aha promise

Yace gashi mun gama a ina Xan shanya miki

Tace xan busar a injin naga sun kawo wutta kalli

Yace b

asu burge bah

Tace yanxu ina xaku Yace da wai qauye Amman mun fasa Tace mexa kujeyi can

Yace xance

Wajan wah

Wajan wata kyakkyawa

Miye ha'dinka da ita

Yace ha'a

SO mana

Tatashi cikin maseefa Tace toh tashi kaje sai ka dawo

Shima tashin ya

yi yana murmushi Yace ki temaken Ki Kawar da wannan fushin naki ko nasamu nutsuwa

Ta gallamai harara fuska 'daure Tace kafita kafin raina yafi hakan 6aci

Yace kwantar da hankalinki my luv Ki sakarmin mara dan da gaske kin sani jin futsari...

Na rants

e miki da Allah ba budurwata bace

Tayi Murmushi da cewa ban yarda ba

Yace ki yarda pls

ina tare dake baxan ta6a ganin kyawun wata 'ya mace bah

Tace har kasa hankalina ya kwanta. Je kayi futsarin karya dameka

Ya harareta da cewa hmm gidan suruk

ai fa nake rufamin asiri kar wani yaji

Tace dan kayi futsari

Ya shafi gefan fuskarta da murmushi Yace Ki kulamin da kanki bye

Tayi Murmushi Tace bah bye my baby

Yafita yana Murmushi da 'daga mata hannu

XEE ta 'dauki butikin wankinta tayi ciki xuciy

ata cike da qaunar masoyin nata

.

[2:08PM, 29/11/2016] Rahamat Nalele

👯

: Misalin qarfe takwas ne 8:00pm ne na dare RAMADAN yasami mahaifan nasa a falo Suna hira cikin kwanciyar hankali

Ya xauna kusa da Dadyn nashi bayan ya gaidasu Yace ina San

xuwa Abujah dad

Dadyn nashi ya waro ido Yace me yasa

Yace xanga Auntyna Sannan na da'de banga Dadyn Yusra ba

Dadyn shi yayi shuru Yace skull fah

Yace akwai sauran lokaci ba damuwa

Dadyn ya gyara xama cikin damuwa Yace yaxo garin Abujah yau kwana

nsa uku bana San Su ha'du

Momy tayi saurin cewa bafah ni ka'dai bace

Cikin sauri Dadyn yanemi gyara kansa da cewa Nace wani abu ko

RAMADAN ya kallesa da mamaki Yace kace mana dad

Waye shi da bakasan na ha'du dashi

Dadyn Yace ba dakai nake nufi ba



RAMADAN ya ta6e baki Yace Owkie yanxu dai afara min shiri dad



Dadyn ya kalli momy Yace afara mishi shiri

Cikin damuwa Momy Tace toh

RAMADAN Yace ina buqatan ku'di dad na hannuna sun qare Yace kaje 'dakina ka 'dauka

RAMADAN ya manna mishi kiss

a goshi Yace tnx my Dady. Yayi shashin Dadyn da murna

Momy ta gya'da kai Tace akwai matsala Dadyn RAMADAN

Yace babbama kuwa

Washe gari RAMADAN ya cale garin na Abujah dake jirgi yabi

Baiyi mamakin ganin direban Su Yusra yana xaune xaman saukar

shi ba

Dan haka suka tafah da Adam direba Yace mutumina ka ha'du fah. Kaga yanda ka girma

RAMADAN yayi Murmushi Yace Yaya Adam kenan har yanxu kananan da barkwancin ka

Yace toh yaxanyi RAMADAN bayan gaskiya nake fa'da

RAMADAN Yace kaga Malam muje

daga nan ka 'dorani akan inda katsaya

Da dariya Adam ya tada motar

Ayanda RAMADAN ya fuskanta gidan Auntyn nashi bayi da wani nisa da gidan kawun nasa

Sun isa gidan babban gida murna ta cika gidan Wlcm Ya RAMADAN Wlcm

Baiyi mamakin farin cikin

su ba dan yasan masu qaunarsa ne

Su uku ne yaran gidan

Amar shine saran RAMADAN watanni RAMADAN ya bashi

Sai Yusra wacce take maseefar son RAMADAN tun tana qarama take sanshi sai Ameer qaraminsu yaro me hankali

Cikin Murmushi Amar Yace sannu da

i brother.

RAMADAN yayi Murmushi Yace Yauwa na sameku lafiya

Yace lpy lau Wlhi

Toh Madallah. RAMADAN ya fa'da da maida kallansa ga Yusra Yace qanwata yadai rufe bakin mana Tace Ya RAMADAN kenan nayi farin ciki Sosai da wannan xuwan baxatan da kamana



Yace naji da'di da kika ji da'din hakan

Dady da momynsu sai Murmushi suke dan Allah ya 'dora musu san RAMADAN Suna sanshi Sosai

Dady Yace jiya ai Dadyn naka yake gayamin wai haka kawai kace kanasan xuwa garemu

Yace eh Dady kuma inasan Ganin Aunty

na mah

Momy Tace SAILUBAH ko

Yace eh Momy ita

Yusra Tace xan rakaka in xakaje gareta

Yayi Murmushi Yace ai kuma tunda naxo shikenan fah na shiga uku agunki

Duk sukayi dariya ya tashi yana kallan Amar Yace toh brother muje inyi wanka in huta...

D

ady Yace badai har ka qoshi ba

Yace ai naci da yawa

Yusra tayi dariya Tace nifah na dafa maka

Yace hmm ban yarda ba dan nasan baki iya girki bah

Tace Allah nice nayi Yace na yarda dama nasan qanwar tawa ta iya girki wasa nakeyi

tayi dariya....

Ya

tasa Amar agaba sukayi shashinsa

Bayan RAMADAN yayi wanka ya miqe a gado yana san yin tunanin Auntyn tashi da yanda xaije gareta gobe. Kiran wayan shi ya katseshi

Yana dubawa yaga shahuda.....

Da jan tsaki ya picking da Alo

Tace haba RAMADAN lefin

menayi kadena 'daukar wayata

Yace wane ke da lefi ai bakya lefi

'Dan jini ka'dan kiji

Tace ina ji

Yace kwana biyu ban riqe wayar bane shi yasa naketa kar6ar hukunci agun mutane pls kar kema Ki hukuntani dan Allah

Tace wane ni

Kana ina ne yanxu

Yace bu'de kunanki kiji dakyau

Tace aha na bu'de

Yace ina garinku kuma inda yake shashinku

Tace dan Allah fah

Yace fa'di abinda xan miki ya tabbatar miki da hakan

Tace yanxu naganka

Yace wa'yanda nake gidansu baxa su barni fitta yau ba

Tace

toh gobe na ganka Yace Allah ya karmu

Tace bara na barka ka huta gajiya ko

Yace Saidai ban gaji da jin dad'dar muryarki bah

Tace hmm baka da dama Wlhi

Yace Gaskiya

👯

wata sabowa inji 'yan caca

👯

Al'amarin tafaru ne a ranar

Misalin qarfe

goma na dare

'Yan fashin suka shiga gidansu shahuda bayan sun buge kawukan masu tsaran gidan da ma'aikata suka shiga cikin babban falan gidan.

Duk Suna falan Suna hira

Shahuda. Dadynta da momynta sai wani 'dan uwanta 'dan Qanin Dadyn nata

'Yan

Fashin nan suka musu dirar makiya Su biyar

Nan suka kwanta da tashin hankali

'Daya daga cikinsu Yace ku'di ko rai

Shahuda ta kalli Wanda yayi maganar cikin sauri jikinta na rawa Tace RAMADAN

😳

Saurayin ya kalleta da mamaki Yace a ina kika sanni

Ta

ce nice shahuda da mukayi magana 'daxo dakai

Ya 'dauke kallansa daga kanta xuwa ga mahaifinta cikin 6acin rai Yace bakaji me Nace bah

Yace Naji samarii ku'din Suna cikin 'daki. Yafa'da cikin matuqar tsoro..

Saurayin da shahuda takira da RAMADAN ya ka

lli Wasu maxaje biyu yayi musu nuni da 'dakin

Nan suka shiga cikin gaggawa suka binkico ku'din suka fitoh da direwa a gabansa

Saurayin yayi Murmushi Yace ba wa'yannan bane

Cikin tashin hankali Dadyn shahuda yanuna wani 'daki Yace Suna can

Saurayin

Yace kaqara yin kuskuran nan Wlhi saina 'dauke ka

Cikin sauri mutane Biyun nan sukayi 'dakin da yayi nuni

Aiko saigasu da kinki memiyar jaka

Saurayin Yace dakyau Alhaji. Katara da yawa ka qara Tarawa sufi haka xai qara turomu muqara amshewa mun bar

ka lpy

Har sun kai qofa.....

Shahuda Tace Allah ya isa tsakanina dakai RAMADAN

Duk samarin suka juyo da sauri

Saurayin ya dawo kusa da ita Yace mai maita abinda kikace.....

Xatayi magana Dadyn nata Yace ina neman mata afuwa

Saurayin ya 'daga mis

hi hannu Yace ke agidan uban wah ma kika san sunana

Shahuda tayi shuru.....

Yako daka mata tsawa.

Cikin rikicewa Tace a supermarket 'din jifatu na garin Kano mana. Har kayimin 6ari kaban hakuri nabaka number na kaban taka.

Ko 'daxo ma ai munyi waya ka

cemin kana cikin garin nan xakaxo gareni gobe Ashe kaxo yashe mahaifina ne.

Ya durqusa ya kama fuskarta yakai bakinsa cikin nata yabata wani make

✔

kiss me tsayawa arai

Yace shegiya Kinga 'dan saurayi ko.

Nafi qarfinki Wlhi

Haka kawai kin shirya ma

gana dan kinaso nayi kissing 'dinki ko

Ta girgixa kai cikin matuqar 6acin ran abunda yayi mata

Yace sunana RAMADAN kamar yanda kika fa'da Amma ni ban ha'du dake bah. Dan ban ta6a xuwa wani gari waishi Kano ba

Dan haka ki kula idan muka sake ha'duwa

kika nuna kin sanni Wlhi saina bundige kanki

Yana fa'din haka suka bar falan. Iyayanta suka fashe da kuka danjin tashin motar SAMAREEN......

Tofah

😳

.

By Hajju

[2:11PM, 29/11/2016] Rahamat Nalele

👯

: RAHA

â“‚

🅰

T

[20/03, 17:09] 80k:

👯👯👯👯👯

*SAM

AREEN*

*

👯

BANAH*



👯👯👯👯

*

👯

TASU SALAN SOYAYYAR*

👯

*Na Rahamat Muh'md Rufa'i Nalele*

*Bismillahir*-

*rahmanurrahim*

*PART 83*

Senior RAMADAN ko mamaki ne fal Cikin ransa.

Me yayima shahuda da Dadynta da xaisa Su qaqaba mishi

bindigogi haka

Ya kalli shahuda Cikin wani hali Yace wai me nayima Dad 'dinki ne daxai qaqabamin bindigogi haka

Ta qura mishi ido takasa bashi amsa dan rasama me xatace mishi tayi....

Bata idda tunaninta ba taji Dadyn nata yana bashi amsa

Yace Lal

le kacika 'dan iska xahiri

Ko Mantawa kayi in tuna maka

Kuxo jiya kumin fashi yanxu kafara tambayar me kayi

RAMADAN Yace fashi

😳

.....

Wlhi bani bane. Yafa'da cike da tsoro da kallan shahuda

Tayaya Xanyi fashi

Me nake nema haka dana rasa dahar xan

yi fashi.....

Cikin fusata shahuda Tace Amma kai dai kacika 'dan rainin hankali....

Dadynta ya amshe da cewa bar 'dan iska yaudai qaryarka taqare kai da uban naka

Wlhi kaji narantse indan har uban naka bai dawomin da ku'dina ba na rantse saina kasheka

natura mishi da gawarka kuma........

Bai qarasa furucinsa ba

Saiga wasu samari biyu sun shigo gidan da manya manyan jakunkuna sun dire agabansa da fa'din wai xaka iya qirgawa ko daidai suke

Dadyn shahuda ya washare baki da murmushin jin da'di Ganin ku'

dinsa sun dawo

Yace shege Jibiril yaji anta6o farin cikinsa

Ya fa'da yana mai bu'de jakunkunan. Aiko saiga ku'dinsa nan muraran

Ayanda yalura ko 'daya baiyi ciwan kai ba.

Ya kalli wa'yanda suka takura RAMADAN da bindigogi Yace kusake shi ya tafi.



Nan ko suka bar gun.

RAMADAN yajah numfashi yana kallan ikwan Allah da mamakin abin....

Cikin sanyin yanayi ya shige motarsa shahuda tabishi da kallan harara

Shidai ya fitta yana hamdala ga Allah daya ku6urar dashi

Da wannan tunanin ya iso gidan

kawun nasa

Wanka yayi yayo alwala yayi sallah dake lokacin La'asar ta gabatoh

Saiya kwanta yana tuna lamarin

Har bacci ya 'dauke shi bai gane me lamarin yake nufi ba.

Junior RAMADAN ko bajewa yayi agadansa da niyar karantawa

Sai kuma ya ts

aya tunanin 'dan uwan nasa. dan tunda yagansa yaji qaunarsa aransa Sosai

Yaji yanasan ya qara ganinsa

Yasan tunda yacema Dad 'din nasa yasan yanda xaiyi tabbas xaisan yanda xaiyin ya ku6utar mai da 'dan uwan nasa.

Yin tunanin nan dayayi shine yabashi

qarfin gwiwar fara karanta diaries 'din......

*Asaninsu*

Malam habibu wani shahararran malamine acikin garin kano awata unguwa da ake kira bacirawa

Yana da mata biyu Hauwa da Asabe.

Hauwa itace wacce ta Haifa mishi yara uku wato Jibiril

da Naziru da Auwal

Sai Asabe ta Haifa mishi Jabiru

Yaransa sun kama hu'du kenan

Jibiril shine Babba sai Naziru sai Auwal sai autansu Jabiru

Bayan sun girma sun mallaki hankalin kansu Allah yayima iyayan nasu rasuwa

Farko Asabe mahaifitar Jabi

ru CE tafara rasuwa sai Hauwa tabi bayanta sai megidan nasu Malam Habibu

Haka suka taso gurin kawunsu wato qanin mahaifinsu Wanda yayi musu rikwan tsakani da Allah yabasu tarbiya da ilimi

Duk cikinsu jabiru yafisu ku'di nesa ba kusa ba

Ga shi yan

ada NASIBI dan duk abinda ya ta6a daniyar kasuwanci sai kaga Allah yasamai albarka aciki

Mahaifinsu Malam Habibu ya mutu yabar musu dukiya me tarin yawa

Dan haka aka raba musu gado dan kowa yaje ya juya kayansa dan sun mallaki hankalin kansu

Jabiru

yana ma Yayun nasa ladabi da biyayya Sosai

Kowa ya shaida hakan

Sam jabiru bayasan 6acin ran 'yan uwansa Sam

Lamarin yafarune lokacin daya farayin ku'di duk saiya doke yayun nasa aku'di

Abinda yasa Jibiril kenan yafara mishi hassada da Baqin c

iki

Tun baya ganewa har yaxo yafara ganewa

Yaje ga sauran yayun nasa yana nuna musu baidace yaya Jibiril yadinga nuna masa Hakka ba

Ha'kuri suka bashi dan dukkansu tsoran shi Jibiril 'din suke

Ahaka Naziru yayi Aure yatare da amaryarsa nan ci

kin Fage

Haka ma Auwalu shima yayi Auransa yatare da matarsa a garin Abujah dake shi yana ha'dawa da aikin gwannati

Jibiril ko San mata yasa agaba damuwar shi ya aikata xina da 'Yar mutane ya biyata

Anan duk ku'din da yake samu suke qarewa yaqiyi

n Aure sam

Jabiru ko neman ku'di kawai yasa agaba

Shine siyan filaye gidaje da dai sauransu gashi dasan yasaka hannun jari a garuruwa

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login