Showing 45001 words to 48000 words out of 108953 words

Chapter 16 - Samarin-Bana-Complete

08 Sep 2026

33

wannan ai story ne

Cikin San tabbatar mata SAILUBAH ta

gyara kwanciya Tace Wlhi da gaske

XEE Tace kin rantse fah

😳

Kar kisa inxo yanxu dan tabbatarwa

Tace Allah ya kaimu gobe kixo kisha mamaki Amma yanxu ko kinxu a gajiye nake

XEE Tace ai ba'a qarya kusa da gida. Bani labari pls

SAILUBAH tayi dariya T

ace Allah sai mun ha'du gobe

Kinga bacci nake ji......

Ta katse wayan da dariya

Tagyara kwanciyarta

Sai kuma tafara kiran RAMADAN

Yace yane my Aunty

Tace lau kaci abinci Yace eh

Tace tsakani da Allah

Yayi Murmushi Yace Abba yayi fa'da ko

T

ace hmmm kadai bari Ashe maxa ma sun'iya yanko qarya

Yace Sosai mah

Ban labari plx

Tace bacci fah nakeji

Yace nasani pls bani ka'dan

👌🏻

mana my Aunty

Tayi Murmushi da kwashe yanda sukayi ta gayamai

Yace tab yanxu waxaki fidda

Tace ina xan sani

. Amma ai Kasan baxan rasa bah

Yayi Murmushi Yace Hakka ne. Musamman idan na tayaki xa6e

Tace hmm pls karka dawomin da halin ka fah

Yace Auntyna kenan. Karki damu da wannan kinji

Tace yauwa 'dan Qanina kaci abinci pls

Yace Allah naci

Tace toh g

udnyt

Tace Yah nyt my Aunty......

Haka sukayi baccinsu cikin kwaciyar hankali

Xuciyoyinsu cike da farin ciki

Washe gariko a Abujah junior ne ya fitoh cikin shiri Yace toh Dad ni natafi Kano.....

Alhaji Aminu Yace katenaken karkaje

Yace Wlh

i Dad ba abinda xai hanani tafiyar nan sai mutuwa.

Alhaji Aminu yayi shuru cikin wani hali

Ganin haka junior yayi Murmushi Yace Nagode da ilimin da kabani sasai kuma yanxu na canja shawara xanci gaba da kiranka Dad 'dina dan soyayyata da nake hangowa a

kwayar idanka.....

Yanxu sauramin sati uku hutuna ya qare. Xan qarasa shi acan. daga nan xan wucce skull akwai Wasu ku'dade a hannuna.

Na barka lafiya my Dad

Yana fa'din haka ya ficce daga falan

Wani mashin 'dinsa yagani roba-roba wanda yake m

atuqar yimasa kyau idan ya haushi

Shegen mashinne dan ya ha'du

Arayuqar junior Sam bai damu dasan hawa mota bah yafisan 'dalewa mashin 'dinsa. Amma yanxu ya xaiyi dole ya hau mota dan tarkacan kayansa

Hakan ya tada motarsa tagani tafa'da ya bar har

abar gidan yana yimata kallan qarshe dan yasa aransa baxai qara dawowa qaxamin gida irin wannan ba

Xan nemi nashi na kansa

( RAMADAN junior kenan. Idanshi ya rigada ya bu'de da lera shiyasa Sam bai maida Komai komai ba. )

Haka Yana motar nan wutta yan

a san isa cikin sauri

Qarfe 1:30pm na rana SAILUBAH ce me cin abinci cikin nutsuwa saiga XEE

Tace 'Yar Uwa ya haka

SAILUBAH Tace xauna kisha labari

Aiko XEE tabaje tana fuskantarta

SAILUBAH takwashe Komai ta gayama XEEE

Taqara dacewa naga

maseefa ganin idona.

Kan yarinya nagani ancire mata fah

😳

XEE ta doka salati Tace Allah ne ya temakeki daya cinye mana ke

😟

Tace kedai bari. Aini yanxu ni da alhazawan garin Abujah sai ido

XEE tayi dariya

😀

Tace naso ganin idanki lokacin da kika gan

o Gaskiyar shi Waye

Tace ai kika ganni alokacin tausayina xakiji

Tace hmm naji SAILUBAH dan Allah ya ku6utar dake hankali ya kwanta ta 6angaranki

Kishi ne yake damuna SAILUBAH yaxanyi da KHAMIS

Quruciya na damin shi

😂😂😂😂

Me SAILUBAH xata

yi imba dariya Tace ke tsinannan kishinki baxai barki kixauna lafiya ba

KHAMIS ko idansu ya da'de da bu'dewa akan mata

Kigafah yanda matan suke binsu suke sharesu

Sannan kice baxai ta6aki ba baxai kuma ta6a wata ba.

XEE tajah numfashi Tace Kinsan

abinda yafaru ne jiya

SAILUBAH Tace saikin fa'da

Tace ganinsa nayi da wata budurwarshi alayinsu Saudat

Ban lura ba da Farko sanda naga motarshi

Na qurama matar ido ina naxarinta

Ashe Xanyi mummunan gani

Dan kamashi nayi yana kissing 'din buduwar

tashi a motar.

Kinsan ni da kishi nan take ko hankalina ya tashi. Narasa ma me xan musu

Sai kawai na wuccesu nashige gidan Saudat

Ashe yaga wuccewar tawa

Dan haka bansan yanda akayi ba

Ina xama sai gashi ya shigo

Hankalinsa a 'dan tashe yana wa

ni Sosa qeya

Yace am so sorry my.....

Nayi saurin katseshi da fa'din. Karma ka yaudari kanka dan Wlhi ba saurararka Xanyi ba....

Kamar xaiyi kuka yafara cewa na rantse da Allah sharrin she'dan ban ta6a kissing 'dinta ba

Nayi banxa dashi dan gani nayi

yana san raina min hankali

Ya kalli Saudat dake tafitoh daga betroom ya durqusa a gabanta yace dan Allah dan Annabi Aunty ki temaken kibata hakuri wlhi sharrin she'dan kuma wlhi banxan qara ba

Saudat tace ni basan kan xancan ba faroshi daga Farko

Kamar xai gaya mata sai kuma Yace hmm ina San im mayar da ita gidane kuma taqi

Tace toh kabarta man

Bayan yanxu taxo

Xaiyi magana....

Ta ta katseshi da fa'din kamin rai KHAMIS kabarta ina cikin wani hali Wlhi. Shawara nake nema kaga ba SAILUBAH

Ya

kallan na gallamai harara

Cikin tsoro Yace in jiraki

Na bishi da mugun kallo da cewa Wlhi baxan bika bah. Katafi kawai idan nadawo xan nemeka

Daqar ya tashi ya tafi

Wlhi tun jiya haryau naqi saura ransa

Da xaran nagansa sai inji raina ya qara m

in xafi dashi

Sam narasa nutsuwa kwatakwata

Dan daurewa kawai nakeyi idan yakira nake qin 'dauka

Plx ya xanyi dan Allah

Wlhi ji nake kamar in sami yarinyar inja mata kunne akansa. Ke koma inci ubanta inhuta

SAILUBAH tayi dariya har sanda XEE ta

qulu Tace Kinsan me xakiyi yanxu kisami nutsuwa.

Cikin 6acin rai Tace dana sani koji xakiyi ne

Sarai SAILUBAH tasan ta qulu dan haka Tace toh kiyi hakuri naga ranki ya 6aci

Abu 'daya xakiyi kisaman muku nutsuwa da tabbatacciyar rayuwa

Shine Karki

saurareshi yanxu.

Dan natabbata damuwar da yake ciki tafi taki

KHAMIS yana maseefar sonki

Kece xaki juyashi yanda kikeso idan kinso

Naji da'din yanda kika nunamai fushinki gaba baxai qaraba

Inko xai qara baxaiyi kusa da inda kike ba.

Ki share

shi na tsawan sati 'daya na tabbata lokacin yagama gasuwa

Kin nemamma kanki mafuta mutunci dan xaiji shakkar qara aikatawa ko abayan idan nakine. Dan gani xaiyi kamar xaki gansa



XEE tajah numfashi Tace gaskiya baxan iya shareshi na tsawan sati 'daya

ba. Gaskiya yayi yawa

SAILUBAH tajah tsaki Tace toh ai shikenan kije kiyi abinda yadace miki

Dan gaskiya shawarar daxan iya baki kenan......

Kan XEE tayi magana wayarta ta'dau ruri

Tana dubawa taga KHAMIS 'din ne

Tayi shuru tana naxari

SAILUBAH

Tace ki'dauka kawai horan da kika masa jiyama ya isa...

Cikin sanyi ko ta'dauka. SAILUBAH taji kamar tashaqeta dan gatse tamata Amma sai ta'dauka.

Cikin sauri Yace Wlhi da baki 'dauka ba dasai dai kijini a gadan asibiti

Tace naji da Allah miye Yace k

iyi hakuri Wlhi baxan qara ba

Tace toh naji

Yace inxo in ganki yanxu

Tace aa

Yace dan Allah

Tace aa

Yace xan miki kuka fah Tace toh ina gidansu SAILUBAH

Yace toh ganinan

Tace ka nutsu kayi breakfast da wanka fah

Yace kamar Kinsan banyi k

o 'daya daga ciki ba

Tace toh kayi pls

Yace angama my Luv I Luv u

Tace me 2

Suka ajiye waya.....

XEE tabi wayan da kallo tana raya Gaskiya so maseefa ne

SAILUBAH Tace kin samu nutsuwa ko

Tace Sosai mah.

Agidansu RAMADAN ko Dad 'dinsa ne

ya sami momy cikin farin ciki yake CE mata Yayah Jibiril ne yakirani yanxu wai 'dan namu xai kawo mana xiyara yau yana kan hanya

Momy ta waro ido Tace da gaske

Yace sharrin ku kenan wasu matan ba dama megida ya fa'di xance sai kunsashi rantsewa

Tayi

Murmushi Tace ayya kayi hakuri abinne yaban mamaki yau RAMADAN xaiga 'dan uwansa

Yace aikuwa dai

Dan haka a shiryamai abubuwa masu da'di dan ya tabbatarmin baya wasa da cikinsa

Tace toh angama dadynsu

Yayi dariya Yace harnatashi daga Dadyn RAMADAN

nakoma Dadynsu

Tace eh mana. Dan ga 'dayan yana San bayyana

Yace yama bayya

Kinsan farin cikin da nake ciki kuwa

Tace aibasai kace bah.

Dan Komai naka ya bayyana hakan

Yace bari nakira Auwal na gaya mai

Tace ya dace kam

RAMADAN ko Tambaya

r wani 'dan department 'dinsu yayi qarfe nawa yau suke da lectures Yace biyu

Yace Owkie.

Hakan ne ya bashi damar sakankan cewa yaci gaba da baccinsa

Yana cikin baccinne FAWAS ya shigo 'dakin nasa ya tasheshi da cewa 'dan is ya Abujah

RAMADAN ya tash

i yana fa'din Kasan da Auntyna nadawo

FAWAS ya waro ido Yace ban gajine bah

Yace mijinne ya saketa FAWAS yace bani labari pls naji xuciyata na bugawa

RAMADAN yayi dariya Yace tadena toh dan Allah

Nan dai ya gayamai abinda yaga xai iya fa'damai

FA

WAS yacika da mamaki Yace hankalinka ya kwanta

Yace Sosai mah

FAWAS ya gyara xama yace mungano San Aunty LUUVAH ne yake damunka

Yace wai sai yanxu kuka Ankare da hakan

Yace eh mana

Yace hmmmm FAWAS ina maseefar sonta Wlhi

FAWAS Yace bama saika

rantse ba....

KHAMIS ne ya shigo cikin gayu yana wani murmurxa hannu alamun sanyi na damunsa duk dako yasaka suwaita

RAMADAN Yace baka xagi sanyin da yawa bane. Shi yasa yake damunka

Yace kadai bari

Ya kadawo lafiya lau yace eh na sameku lafiya kuma

Yace aini bana lafiya sai yanxu da safennan na samu nutsuwa

FAWAS Yace ta hucce kenan

KHAMIS yayi dariya Yace ba dole ba. Dabata hucceba narantse da Allah kuka xansa mata

RAMADAN Yace bani haske pls kun barni a duhu

Yace FAWAS ya baka bara na gan

ta cikin gidansu Auntynmu. Yama ka barota

FAWAS Yace xama ka ganta

Yace ban gane ba

Cikin lokaci qanqani FAWAS ya bashi haske

Yaja da baya cikin tsoro Yace wayyo Auntynmu Amma wannan akwai 'dan iska tsinanne me fuska biyu

FAWAS Yace jeka dawo KHA

MIS ya fitto yana mamaki

Amma me

😳

Yana futuwa sai ganin junior RAMADAN yayi ya tsaya da mota yafitoh yana qarema unguwar kallo

KHAMIS ya kallesa dakyau Cikin bala'in tsoro Yace RAMADAN yaushe kafitoh

Junior ya kallesa Cikin San basar da xancan na

sa Yace dan Allah ina tambayar gidan Alhaji Naziru ne

Cikin qara ru'dewa KHAMIS yajah da baya ya shige cikin gidansu SAILUBAH da gudu yana fa'din innalillahi.....

Junior ya ta6e baki idanshi ya sauka kan wata budurwa.

Yace 'dan jini ka'dan 'yan mata

Jamila wacce yakira da 'yan mata tamai fari da ido Tace hmmm RAMADAN kenan yau kayi ra'ayin kulanine

Yayi Murmushi Yace kiyi hakuri ba nakin bane wannan

Pls xaki iya nunamin gidansu

Tace Gaskiya kana da rainin hankali gidan nakunne ka manta gaka ga

shi

Junior yabi gidan da tanuna mai da kallo cikin takaicinsa

Bai qara kulata ba ya shige motarsa da juya kanta xuwa cikin gidan Yana danna alama.....

Megadi naji ya bu'demai

Jamila tabishi da kallan mamaki da kuma sawa arai ya gama rainata

By

Hajju

R

🇦

H

🇦

M

🇦

T

[20/03, 17:09] 80k: [11:46PM, 13/12/2016] Rahamat Nalele

👯

:

👯👯👯👯

*SAMAREEN*

*

👯

BANAH*



👯👯👯👯

*TASU SALAN SOYAYYAR*

👯

👯

*Ma Rahamat Muh'md Rufa'i Nalele

👯

*

*PART 89*

Aiko yanayin parking saiga Dad ya

fito kamar ance ya fitoh

Junior yafito Cikin San qarema gidan kallo. Amma sai idanshi ya sauka akan Dady

Kallo 'daya Alhaji Naziru yayi masa ya ganeshi duk dako ba abinda ya rabashi da senior RAMADAN

Da sauri yaje ya rungumeshi yana fa'din Allah na

gode mah daka dawo min da 'dayan 'dana

Junior qara rungumeshi yayi cikin farin ciki da jin da'di. Dan kallo 'daya yayi masa yaji qaunar tsowan aransa.....

Momy CE ta katsesu daga xancan xucinsu wajan fa'din

Toh Dadynsu ka qanqameshi ka hanani ganinsa

Jin haka yasasu raba jikinsu da juna Suna Murmushi

Kama hannunshi tayi sukayi falo

Sanda tatabbatar ya xauna tace nayi farin ciki Sosai da ganinka 'dana

Yace nagode Momy nine nake farin Cikin kasan cewata daku Gaskiya Naji da'din hakan Dadyna

Ya qa

re xancan da kallan Dady

Sai Dady yayi Murmushi ya xauna kusa dashi Yace Allah yaci gaba da albarkar rayuwarku

Yace AmEEn.......

Khairat ce tashigo falan tana fa'din Dady kaga ankwan bikin Qawata Amina

Ya kama hannunta Yace ga 'dayan yayanki ya dawo



Ta kalli junior tace Ya RAMADAN ne fah Dady

Dadyn yayi Murmushi Yace aa wannan 'dayan ne

Ta qurama mishi ido sai tayi Murmushi Tace Wlhi Ya RAMADAN ne

😀

Momy Tace shegen musu yayi miki yawa jeki kira RAMADAN 'din a 'dakinsa

Da mamaki Khairat tanu

fu shashin RAMADAN tana shiga sai taga RAMADAN da FAWAS.......

Tace

😳

lah lah lah

FAWAS Yace lpy qanwata

Tace Ya RAMADAN yaxama biyu

FAWAS Yace kamar ya fah

Tace gawani anan gawani acan falansu Dady

RAMADAN yaji gabansa ya fa'di Yace ke me kike

nuqunuqun cewa

Tace toh Momy na kiranka

Da sauri ya tashi yabi bayanta har xuwa falan..........

Yana ido biyu da junior gabansa ya fa'da cikin wani yanayi na mamaki da Al'ajabi ya nuna junior da hannu Yace innalillahi

Dady yatashi yaxo gareshi y

a kama hannunshi ya xaunar dashi Yace ga 'dan uwanka RAMADAN

Senior ya kasa 'dauke idanshi akansa

Yace ko bakace bah Dady kallan dana masa naji gabana ya fa'da tabbas wannan 'dan uwana ne

Dady Yace haka abin yake Ku 'yan biyune

Ahankali RAMADAN yak

ai hannunsa jikin junior ya ta6a kafa'darsa.....

Momy da Dady suka fashe da dariya. Junior yayi Murmushi Yace kanutsu brother nine dai 'dan uwanka

Momy Tace kai shi yayi wanka anshirya mishi abinci

Senior RAMADAN Yace toh Amma..... sai kuma yayi shuru

Suka tashi atare senior sai kallanshi yakeyi. Candai ya kasa jurewa sai kawai ya ware hannunshi alamar ya rungumeshi

Aiko nan take junior ya rungumeshi Yace I miss u my brother

Senior Yace miss 2 den I Luv u

Me 2 junior Yace

Momy da Dady da suke b

akin 'kofah suke kallansu sai xuciyoyinsu suka cika da tausayinsu musamman ma Dady

FAWAS sai ganinsu kawai yayi

Abinda yasa yagane senior RAMADAN abu 'daya ne

Shine kayansa

Yace FAWAS ga 'dan uwana yaxo garemu

FAWAS Yace kut

😳

wannan naganshi

ahanya aisai dai inta mishi xubah. Dan 'dauka xanyi Kaine

RAMADAN Yace mu 'yan biyu ne

FAWAS Yace Waye babba acikinku

Senior ya kalli junior Yace koka sani

Yace Sosai mah in gaya mai ne

Yace ya kamata

Yace toh Kaine Babban nine qaramin

Senior

yayi dariya Yace aha Naji da'din hakan Sosai. Kaga idan kamin lefi xan hukuntaka da tushe

Yace bama xanyi ba bare ka hukuntani

Yace ga toilet shige kayi wanka dan dama ban da'de da tara ruwa ba

Yace Nagode brother

Senior RAMADAN Yace karka sake

J

unior yayi Murmushi Yace wai godiyar

Yace eh

Yace toh brother

Yana fa'din hakan ya shige toilet 'din

FAWAS ya dafah RAMADAN Yace abin sha'awa dama nine nake da qani haka

Yace xaka samu

Yace kai haba Saidai 'dana Momy ai ta tsufah kaifah 'dan is

ka ne

RAMADAN Yace Naji qaunarshi Sosai Cikin raina

FAWAS Yace aidole ne

Amma meyasa tunta muke dakai baka ta6a bamu labarinsa bah

RAMADAN yayi Murmushi Yace toh Amin afuwa pls. dan naga gaya muku bashi da amfanine tunda baya tare damu......

K

HAMIS ko yana shiga gidansu SAILUBAH jingina yayi da bango yanata nanata inna'lillahi

Ya 'dauki lokaci kafin ya leqo.....

Baiga kowa bah. Dan lokacin har junior ya shige gidansu Yayansa RAMADAN

Ganin hakan KHAMIS yayi tunanin kodai idanshine ya nuna

mai haka

Ko kuma aljani ya gani ne

Haka dai ya dinga tsaqar xuci har ya kai falansu SAILUBAH

Anan yaga tauraruwarsa XEE

Yace Barka da ranah Aunty LUUVAH

Tace barka KHAMIS nasa meku lafiya

Yace lafiya lau

Tace sai kawai kaganni.....

Yace eh W

lhi ya abin yake

SAILUBAH takama baki Tace ni dana Aure 'dan shan jini me kisa kuma 'dan luwa'du

Yace dama fah ni ban wani yarda dashi bah

Tace hmm kaidai bari kawai

Yace nabari tunda bai ta6a mana lafiyarki ba. Dan da yayi gangancin yin haka da sa

i yayi tuntu6e da Babban maseefar da baxata barshi ba har qarshen rayuwarsa

SAILUBAH Tatashi tana Murmushi Tace hmm kunaji dani qannena

Yace Sosai my Aunty.

Ta qarayin Murmushi tanufi 'dakin Kakah tana fa'din kuji da'dinku masoya

Duk Murmushi suk

ayi

KHAMIS na ganin tashige 'dakin Kakah yayi saurin durqusawa agaban XEE idan shi cikin nata Yace kiqara yafemin my Luv dan Allah

Tace nace ya wucce ko.

Yajah numfashi Yace Nagode my wife insha Allah baxan qara bah

Tace kama

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login