Showing 108001 words to 108953 words out of 108953 words
Tace banyar
dakai bah FAWAS......
Jin haka yasa yayi Saurin cewa wani turarene fah na siyamah Dady tun jiya shine dana ganshi Cikin mota shine fa na'dan fesa
Tace hmm ai baka fitta da mota ba
Yace kanna fitane nayi niyar fita da motar sai kuma nafasa ganin t
uraran yasa nafesa
Murmushi Hameeda tayi Tace OK shikenan
Ya kama hannunta Yace pls kiyarda dani
Ta kallesa Tace Wlhi nayarda da abinda kace
Rungumarta yayi ya rayawa aransa yabar ta6a jikin Aymana daga yau dan bayasan xargin matar tasa
Shik
o KHAMIS da addu'a ya shiga falan masoyiyar tasa
Ahankali ya tura qofar bedroom 'dinta
Tana kwance tsakiyar gado taci kwalliya Sosai sai qamshi takeyi
Da sauri ya haye gadan Yace nadawo my Luv
Tace gada gun meenat ko aikan Momy
Yace daga Aiken Mo
my dai
Tace KHAMIS wacece meenat
Yace watace can da; da nasanta. Amma yanxu Wlhi tallahi bana tare da ita kiyarda dani kiga na rantse miki
Shuru XEE tayi tana qare mishi kallo Tace Amman ka bartan shine har ta'iya cewa xata shigo gidanka matsayin mat
arka ta biyu
Sosa qeya KHAMIS yayi Yace qila tafa'di hakan ne dan ta6a miki rai
Tace KHAMIS kaji tsoran Allah Wlhi kamin kishiya mutuwa Xanyi
😰
Qara Tsaida idansa yayi akan fararan idanuwanta wa'yan da suke birgeshi. Kuma sanda da qaunarta na qar
a mamaye xuciyarsa Yace Wlhi dake ka'dai nakesan rayuwa matata. Pls kikwantar da hankalinki narantse miki kika mutu nima binki Xanyi....
Ya fa'di hakan yana me rungumarta da kissing 'dinta.........
RAMADAN na shiga gidan nasa yayi part 'dinsu kawai d
an yasan Innah Yalwa tayi bacci yanxu
Qamshine yake ratsa hancinsa yana lumshe
Direct bedroom 'dinsa yayi ya GYARA kansa
Kana yanufu gun rikitacciyar Auntyn tasa
😆
Tana xaune tana karanta wani littafi waishi *BIRNIN MASOYA*
Yalequ dakansa 'd
akin yana cewa Auntyna a'dan furgice takallesa kana tagallamai harara da ajiye littafin
Tatashi tanufu bakin qofar. Aiko yana ganin haka yakoma baya ga falan. Biyoshi falan tayi
Tace wato kamin qarya wai momyce batajin da'di ko
Ya 'daga mata kai a sh
agwa6e
Tace ina kaje
Yace raka FAWAS da KHAMIS nayi wani gu
Tace kai basu rakaka bah
Yace Allah basu rakani ba
Shuru tayi kawai tana kallansa
Ganin haka yasashi shagwa6e mata yana wani yimata qif qif da ido da cigaba da cewa dan Allah Auntyna K
arki hukuntani kinji
Tunda nagaya miki gaskiya
😬
Murmushi tayi Tace naji Amma daga yau kadena fitta da daddare Wlhi
Yace indai baxaki hukuntani yanxu bah nayarda
Tace inasan jin 'duminka mijinta
Da sauri ya rungumeta Yace nima haka Auntyna
A
hankali takai bakinta cikin nashi tana tsotsa. Yana lumshe mata ido
Sanda taga yana qoqarin yi mata bacci atsaye sannan taxare shi daga jikinta tana cewa a tsaje xaka min bacci
Ta qara shi da xamah a dining
Yayi mata sanyayyan Murmushi Yace ina yarana
suke Aunty
Tace ai kasani Suna tare da Innah
Yace O yah Allah gashi sunyi bacci yanxu
Tata6e baki Tace aikasan da wuri sukayi dake yau bakaso jin 'diminsu ba shiyasaka shantakewa......
Ya 'dane cinyarta yana Murmushi Yace xomuje mukwanta
Tace sa
ina baka wannan madarar tukunna
Ya kalli cup 'din da madarar take ciki ya kalleta ashagwa6e. Ai wannan yayi min yawa Aunty
Tace Wlhi ko saika shanye dan ba abincin Karki kaci 'daxu ba
Kamar xai mata kuka haka tadinga bashi yana Sha
Can daya koshi
kuma ba barinshi xatayi ba sai kawai ya hau shafata yana lumshe ido
Ai ba shiri ta ajiye cup 'din tana harararsa
Tashi yayi yana janta yana cewa Wlhi yau saina gani dan nalura kamar yau kinyi sallar asubah
SAILUBAH tawaro ido Tace banyi fah
Ya wurg
a mata mugun kallo da cewa kinsan Allah saina gani.....
Da gudu tayi bedroom tana qoqarin rufe qofar ya shiga da nasa gudun
Numfashi tajah ta manne a bango ya harareta Yace wannan ka'dai ya tabbatar min da cewa da tsarkinki
Tayi mai shuru
Yayi mur
mushin Takaici da ciga da cewa watoh kinda'de dayin tsaki shine kika barni kicin bala'i ko
Tace toh ai jiya nayi tsarkin
Shuru RAMADAN yayi yana tunanin yanafah ganin tada'de dayin tsarkin qilamah ba jiya bane
Yace ai shekaran jiya ma naganki kina Sal
lah
Tace eh waccan shekaran jiyan nasamu tsarkin
Yace kikace jiya kuma
A shagwa6e Tace kana burkini RAMADAN pls kabarni haka
Yace koh
Tace eh
Yace ai ban burkitaki bamah tukunna sai kin tuna ranar farkonmu dana sami nasarar kar6ar hakkina
SAI
LUBAH Tace baxan tuna ba imma na tuna menene
😙
Yace Ba komai
😀
kawai dai wannan xafin da kikaji awannan ranar shixan qara maimaita miki shi awannan ranar
SAILUBAH tawaro ido Tace Allah 'dan Qanina
😳
Yace Wlhi Auntyna
👯
By Rahamat Hajju
[5:58
PM, 01/02/2017] R
🇦
HA
Ⓜ
🇦
T Nalele:
*Na gode da kulawarku sisters*
Zainab
Sadiya
Haleema Auwal
Salmah
Meelat
Hajjaju
😀
Sis Manuh geee Allah ya qara basira
Hindatu
Fatima
Maryam
Xarah
Maman sam...
Nagode da addu'arki
😀
Luvr gal
Zulfau Mustaph
Duk ina gaisheku MASOYA
Narasa contact naki masoyiyata
😰
Kinyimin xaxafar addu'a na biki da tawa 'daxo
Nasan kuma zaka gane kanki dan haka ina miki fatan alkairi daga HAUSA novel part 2 kika fito
👏🏻