Showing 6001 words to 9000 words out of 108953 words
Yace dan Allah kijini ka'dan dan tun daga layinmu nake binki
Ta 'daure fuska Tace inajinka.......
Kan yayi magana RAMADAN ya fitoh yaxo garesu Yace sannu
Cikin kulawa mutumin Yace yauwa Qanina da ganinka kai qanintan
e
RAMADAN ya gya'da kai Yace hakane
Mutumin yayi Murmushi Yace dan Allah ka bu'de min hanya dan nalura Auntyn taka xata ban wahala
Yace kome yasa
Yace ina Santa ne ina qaunarta daxa ta ban ha'din kai Wlhi xanji da ita fiye da tunaninta
Bu'dar baki
n RAMADAN sai cewa yayi tab ai ammata miji.......
SAILUBAH da XEE da KHAMIS FAWAS suka saki baki da mamaki
Cikin wani yanayi mutumin ya kalleta Yace ayya kiyi hakuri dan Allah bansan sani bane
RAMADAN yasan baxata iya cewa Komai ba awannan lokacin
Dan haka Yace la karka damu ai akwaita da yima irinku afuwa
Mutumin ya shiga motarsa ya tafi
SAILUBAH ta kalli RAMADAN Cikin bala'in 6acin rai
Sami sami yayi cikin motarsu yajata dan yasan ya bari tayi furucin bakinta bamai kyau bane xai fito gareshi
By Hajju
[20/03, 17:09] 80k:
👯👯👯👯
*SAMAREEN*
👯
*BANAH*
👯👯👯👯
*TASU SALAN SOYAYYAR
👯
*
*Na Rahamat Muh'md Rufa'i Nalele*
Part 16 to 20
SAILUBAH tayi kwafah. Wlhi xan gyarama yaran nan xama. Cewarta
XEE tayi
dariya Tace baxaki iya masa Komai bah aikun saba hakan
Haka suka shiga da jera kayansu drink da sauransu
Baifi minti biyar ba saiga Su Amarya Saudat
Nan aka fara gabatar da walima kamar yanda kuka sani. Anayin walima irin wannanne dan Jan hankalin Am
aryar tabi mijinta
Toh Madallah Gaskiya nasihar da Jan kunne ta ratsa xuciyar duk Wanda yake gun
Haka akaci akasha aka Washe
Surajo saurayin XEE shi yadawo dasu SAILUBAH gida
Tana kwance baje baje agado lokacin ana kiran sallar isha'i dama tan
a period shiyasa batayi yun qurin yiba
Tunani take meya hana Alhaji Jamilu kiranta ko dama irin mayaudaran nan ne
Ta danna wayanta tana neman numbarsa.
Duk daba kiransa xatayi ba. Amma me sai tanemi numbar sama ko qasa ta rasa
Shuru tayi tana tunani
n ya akayi haka itadai bata gogeba toh waya goge mata
Ai kamar an muntsineta tatashi. Ba shakka wannan aikin RAMADAN ne
Kut Amma fah yaran nan ya rainani
Baqin ciki ya cika xuciyarta
Ta'dau kusan awa 'daya tana saqa da warwara tasan bayan ya goge h
ar blocking yayi
Tashiga tunanin sosao dan tanasan tasan hanyar da xatabi da Qanin nata
In zagine ba irin xagin da bata masa akan samarin nata ba. Ba irin jan kunnan da bata masa ba akansu ba
Tabbas tasan indai xataci gaba da bayyana samarinta afili
kuma ya gansu ba shakka Saidai ta tsofe agida batayi Aure ba
Ta 'daga wayan nata takirashi
Kaxo ina San ganinka yanxu
Abin da Tace kenan ta kashe wayan
Canko sai gashi ya shiga 'dakin nata da xama ahannun kujera. Amma Sam baiyi gigin kallan
ta bah
Yace Auntyna gani......
Tashi tayi taxo taxauna agabansa kamar me neman gafara ananne suka ha'da ido
Cikin sanyin murya Tace me yake damunka ne RAMADAN
Yayi shuru
Ya kakeso nayi da rayuwata. Duk wani saurayi daka ganni dashi saika koreshi h
ankalinka yake kwantawa.
Na xageka naci mutuncinka akan haka Amma kamar tunxira xuciyarka nake
Me nene dalilinka nayimin hakan
Ya shagw6e fuska cikin wani yanayi Yace hmm matsalar 'daya CE Auntyna shine duk wa'yanda suke xuwa gareki basa dacewa dake.
..........
Cikin maseefa ta katseshi da fa'din.... Ya isa Ya isa haka. Nagaji dajin wannan kalmomin naka. Kullun abu 'daya kake fa'damin. danka rainamin hankali
Toh bari kaji narantse maka da Allah tatsaya anan. Karka kuskura ka qureni
Ganin da tayi S
am maseefar tata bata shigesa ba shiyasata fashewa da kuka
Anan ya rikice ya durqusa gabanta yahau lallashinta ya saka hankicif 'dinsa yana goge mata hawayan nata
Cikin kamilalliyar murya Yace yi shuru Auntyna indai nine baxan qara yi miki haka
Dan A
llah kiyi hakuri Wlhi nadena kukanki maseefa ne agareni
Ta tsaya da kukan. Ta kallesa yayi kalar damuwa Tace ka'dau alqawarin Gaskiya wannan karan
Ya 'daga mata gira da cewa eh
Ta'dan daki qirjinsa. Kai yanxu baka tausayina kaga yanda Abbana yasani g
aba in fidda miji Amma kake korarmin Su
Yace nadena
Shuru sukayi ahaka
Can Yatashi Yabu'de furiji ya 'dauko madara da xubawa akofi ya bata
Sha Auntyna xai temaka miki wajan saki nisha'di yanxu
Ta kar6a da 'Yar harararsa Tace kaci abinci
Xama ya
yi suna fuskantar juna Yace eh. Kana ya fara danna wayarsa
Tsakaninka da Allah
Ya kalleta ka'dan da jifanta da wani kallo sanda taji gabanta ya fa'di. Yace Wlhi naci
Shuru tayi mai
Yasan dame ya bita dashi dan duk macan da yayima wannan kallan rasa
nutsuwarta take. Yayi Murmushi yatashi. toh sai Allah ya kaimu safiya my Aunty.
Har yakai 'kofa tace xa'aje gidan she'dan kenan yau
Yayi Murmushi yana gyara takalminsa dan ya gane club take nufi gidan rawa...
Yace bakin hanani xuwa bah
Tace shine d
ai abinda har yanxu banyi nasarai hanaka bah
Ya kalleta da Murmushi ya futa daga 'dakin
Sam SAILUBAH bata san idan sunfara hira da Qanin nata surabu.
Ta yarda tana samun nisha'di Sosai agareshi kodako fa'da sukayi
Haka ko akayi kusan sha'dayan dar
e sun gama xagaye 'yan matansu
RAMADAN FAWAS KHAMIS sukayi club
Kamar yanda suka saba
'Yan matan mu musulmai sunfi yawa agun Wa'iyaxubillah
Yarane xaka gansu qanana dagasu sai rigar mama da 'dan qaramin siket Suna 'dirkar rawa agun
Duk masu xu
wa gun sunsan Su KHAMIS farin sani
Xasu xone sukaraci kallansu susha drink kala kala Su rungumi mata da 'dan tsotse tsotse Amma har yanxu dai basu xama mazunatan ba
(Toh Allah ya karesu ko agaba. HAYATUDDEEN Yace hmm da wiya in har xasuci gaba da xuwa
irin gura rannan Aunty Rahamat)
Toh yau abin yaxo musu wani iri
Inda wata she'daniyar yarinya bata wucce 13 years ba ta'dane cinyar RAMADAN hakama sauran suka 'dad'dane cinyoyin Su KHAMIS
RAMADAN ya xubama breast 'dinta ido ta qara ban qarosu. ya lums
he ido tare dakai hannunshi Kansu yanasan wasa dasu.....
Tace honey na da'de ina sanka dama......
Warin giyan da tasha ya bugi hancinsa tuni ya han ka'deta tafa'da qasa. Wasu suka bita da kallo wani yaxo ya jata yana murna xai biya buqatarsa
RAMADAN ya
lumshe ido cikin maseefar sha'awar mace
Yace innalillahi-wa'inna'ilaihirraji'un
Nan ya maida kallansa gasu FAWAS. Inaaaa... sunyi nisa Sosai baxasuji kira cikin Sauqi ba
Dan haka yajanye matan daga garesu ya tasasu agaba suka fitta daga gun.
loka
cin kusan qarfe 2:30am
Shika'dai ne me hankalin cikinsu dan bai shiga da yawa ba
FAWAS ya kalli KHAMIS Yace naso hutawa yau Amma 'dan iskannan ya kwafsa mana.
KHAMIS yayi shuru yana tuno saura ka'dan ya fa'da mummunan yanayi Allah ya temakeshi
Ya
ce hmm sa6an Allah da da'di yake
FAWAS Yace Wlhi kuwa dan yau Allah ne ya ku6utar damu kai gaskiya nagaji ina sha'awar mace
KHAMIS yayi dariya Yace kayi Aure kawai awucce gun
Yace kasan Dadyna ba barina xaiyiba. Cewa xaiyi ban kai ba kai kasani
RAMA
DAN najinsu yayi shuru shidai burinsa. yaje gida yayi jinyar kansa
KHAMIS suka fara saukewa
Sannan RAMADAN yayi parking a kofar gidansu ya kalli FAWAS Yace toh sai da safe ya fita daga motan FAWAS yajata
Kamar yanda yasaba buga gidan yayi ahankal
i megadin nasu ya bu'de mishi kofa. RAMADAN ya bashi dubu biyu yayi part 'dinsa cikin san'da
SAILUBAH tayi Murmushi dan duk lokacin da RAMADAN ya dawo daga club idanta biyu tana kan sallaya
Cikin baqin ciki ta kira wayansa
RAMADAN na Ganin kiranta ya
jah tsaki da fa'din ita wannan wai me yake hanata bacci ne dan Allah Kullun sai taji dawowata .
Ya dai 'dauki wayar Tace ya maka kyau. kadawo ko
Yace Allah banje ba fah Auntyna
Tajah tsaki ta kashe wayan
RAMADAN yabi wayan da kallo......
By
Hajju 07038260028
[20/03, 17:09] 80k: [4:32PM, 10/11/2016] Rahamat Nalele
👯
:
👯👯👯👯
*SAMAREEN*
👯
*BANAH*
👯👯👯👯
*TASU SALAN SOYAYYAR
👯
*
*Na Rahamat Muh'md Rufa'i Nalele*
Part 21 to 25
Kana yayi calli da wayan Yace
matsala
Sannan ya shiga wanka yayo alwala yayi Sallah Raka'a goma Sha biyu wannan ya xama jikin RAMADAN dan akwai shi dasan ibada
Sannan ya 'daga hannu sama yanata xuba addu'a
Addu'ar RAMADAN tafarko itace Allah ya bashi masoyiyarsa wacce yake bala'i
n so kana kowace addu'a take biyowa baya
Sanda ya idar yabi lafiyar gado
Ya lumshe ido yana tuno yarinyar da tahau kan cinyarsa a club.... Nanya sake shiga wannan yanayin daya shiga 'daxo
SAILUBAH ko qa'idar tane ko tana period qarfe 2:00am nayi
xata tashi tahau kan sallaya tayita xikirorin Allah da yima Annabi salati wannan RAMADAN ne yayi nasarar cusa mata ra'ayin hakan dasan ibada
Tunanin shi da rana kawai takeyi har abin ya shiga jikinta har cikin dare
Shi dai ya nuna mata ba halittar da A
llah bayaso kamar mushe akwance
(Wato mutum yasaki baki yata bacci kamar wani wawa)
Yace tadinga tashi qarfe hu'du sallar Asuba tadinga samun
Ita kuma ganin xata iya tashi qarfe biyu shi yasa take tashi
har ya xaman mata jinin jikinta .
Ta juya ta
kwanta tana tunanin wacce hanya xatabi tahana RAMADAN xuwa club
Nan bacci yayi awan gaba da ita tare da mafarkai barkatai duk nashi
Shima RAMADAN wani lamarine ya faru dashi acikin mafarkinsa
Gaskiya ne ya kwanta da sha'awar mace Amma abinda ya bu
rkita kwa kwal warshi shine yanda ya gansa yana saduwa da Auntyn tashi har yana mata sambatu
Kiran sallar Asubahi ne ya farkar dashi
Yafi minti talatin axaune yana tuna mafarkin nashi kana ya tashi yayi wankan Sarki Sannan ya gabatar da sallar
Da
misalin qarfe tara lokacin SAILUBAH tagama shiri
Surajo yaxo shida XEE 'daukarsu dan ita takira XEE tagaya mata yau ba mota a hannun RAMADAN dan bata manta tashin motar da taji Cikin dareba tasan FAWAS yayi da ita gidansu
Suka gaisa da Surajo Yace
yau gani nixan kaiku
Tace hmm ai ka kyauta. Bara nakira RAMADAN Yace OK
Nan tashiga gidansu direct part 'dinsu Dadyn shi tayi suka gaisa da Momy
Sannan tayi part 'dinsa
Ya gama tsaf yana fesa turare tashogo 'dakin
Ya qura mata yana tuno mafarkins
a
Ta gallamai harara da cewa Lafiya
Yayi murmushi Yace qalau my Aunty dafatan kin tashi lafiya Tace lafiya muje ko
Ya'dan Sosa qeya cikin rashin gaskiya Yace jiya Wlhi.......
Ta katseshi da fa'din na tambayeka
Ya girgixa mata kai
Tace hmm Wanda
yayi da kyau ai ya sani. Fatana katemakeni kadena xuwa hankalina na tashi yayinda xuciyata take ciki da ba'inci
Yayi shuru dan xancan nata ya shigesa.....
Ya kama hannunta xan dena pls kici gaba dayimin addu'a
Ta hararesa ai kullun acikin ci gaba dayi
maka nake
Ya kaima hannunta kiss da sakin hannun suka fitoh gwaninban sha'awa
Bayan sun shiga motarne cikin tsokana XEE Tace wannan wanka haka RAMADAN
Yace Aunty XEE kenan
Tace yau Asma'u ko Amina suka ganka saisun tsure.
Tayi Murmushi kawai
S
urajo Yace kema kin yaba kenan
Tace kasan qannan namu akwai iya wanka Gaskiya na yaba Sosai Yace gashi ni ba gwanin iya wanka ba bare inqara shiga ranki Tace karka damu soyayyarka ta isheni ma haka. Inka qara da wanka xaka cutar dani.
Bana ganin wankan
kowa sai naka wan nan ma dan qaninmu ne. Shiyani Yaba masa
Cikin jin da'din furucinta Yace Naji da'din furucinki....
Nan fah suka fara kalaman luv
RAMADAN ya kalli SAILUBAH cikin muryar can qasa kuma a shagwe6e Yace sun fara damun kunnena fah A
unty
ki duba yanda suke kalamai agabana ina qanin su
Kan tayi magana XEE ta cafke da fa'din ayya Qanina mundena kaji.
Shuru yayi yana fa'din axuciyarsa Aunty XEE ba dai kunne ba
Dai dai nan sukayi faking cikin skull
Kuma atare sukayi departmen
t 'dinsu. RAMADAN na murnar yau Allah bai ha'dashi da 'yan matan nashi ba
Lokacin da suka tashi KHAMIS ya gyara faking 'din motarsa. Dan shi sun da'de da futowa
XEE tashiga SAILUBAH ta shiga
RAMADAN xai shiga kenan Yaji an kirashi.
Cak ya tsaya
harta qarasu Yace Asma'u ya dai
Ta'dan harareshi har yanxu kaqi ban kalmomin naka
Kuma dan baka damu da niba shine har xaka tafi baka Neman ba
Yace am sorry my baby
Yau xan baki mamaki insha.........
Bai qarasa ba SAILUBAH tafara mai maseefa karka
shanyamu kamar Wasu kayan wanki pls. Cewar SAILUBAN
Ya kalli Asma'u Yace sai munyi waya Tace hmm Amma Gaskiya Auntyn nan taka mafa'da ciyace
Yace ke Auntyna cefah
Tace eh ko Auntyn takace saina fa'di gaskiya
Ya 'daure fuska Yace toh ya isa haka sai
anjima
Tace dan kawai nayi maganarta shine.........
Eh dan kinyi maganar tane. Ita'din sa'arkice
Tace aiba wani abu nace ba
Ya katseta cikin tsawa da cewa ke nagajima dake kije na baki hutun shekara 'daya
Tace hutu ame
Yace a SOYAYYA
Yana fa'
din haka yashige motar
KHAMIS ko ya jata
Asma'u ta dafe kai Tace ban ta6a ganin 'dan iska 'dan rainin wayo irin RAMADAN ba. Ko a ina ya ta6ajin an bada hutu a asoyayya oho
😆
[11:10PM, 10/11/2016] Rahamat Nalele
👯
: Dake SAILUBAH Tace kanta na mata
ciwo sai kawai KHAMIS yasha Sha taletale ya fara saukesu ita da RAMADAN
Sannan yakai XEE ya wucce gida
Aranar ne aka 'daura Auran Saudat da mijinta Aminu
Qarfe bakwai RAMADAN yana gaban SAILUBAH yana lallashinta tatashi aje kai Amaryar da ita
Ta
ce dan Allah karabu dani kaina namin ciwo
Yace haba Auntyna bata da qawar da tawucceki pls dan Allah badan niba tashi kije
Sanin halinsa da naci yasata tashi tayi wanka tashirya kicin wasu riga da siket na atamfa sun amsheta matuqa
XEE tayi dariya Ta
ce aigwara da 'dancin naki yasaki tashi dan abinda kikasoyi Sam bai dace ba
Ta feshe jikinta da turare suka fitoh
Lokacin yayi daidai da xuwan angwaye masu 'daukar amarya
Nan samari masu ji da kai suka yimusu cah akai wannan Yace sushiga motarshi wan
nan Yace tashi
Ahaka dai suka shiga motar wani Abbas yajasu Cikin sauri sanda ya fitta daga layin ya fara tafiya ahankali
Ya kalli XEE Yace qawarki tayimin dan Allah kiban ita
Tayi murmushi Tace indai SAILUBAH ce nabaka ita
Nan yacika da murna yace
xan iya samun numbarta Tace eh mexai haka
Ahaka yadinga Jan XEE da xance tana biye mishi duk akan SAILUBAH ne
Tana jinsu tayi shuru
In ta 'kaice muku awannan daran SAILUBAH tayi samari kusan shidda masu aji da nera
Kuma sanda suka Nace suka samu
numbarta
Dukda ba magana take musu bah. XEE CE take aran bakinta
Gidan Amaryar Saudat yayi kyau Sosai dan Babban gidane. Saidai tana da abokiyar xama Rabi'a.....
Abin takaici
😔
Sunfito xasu koma gida. motar Abbas suka shiga inda yajasu sun hau
titi yana jansu ahankali dan bayaso yadena kallan masoyiyar tasa SAILUBAH
Basai XEE tahango saurayinta Surajo da wata mace a motarsa ba. Kasan cewar sun kunna wutar motar yarinyar tana duba wani book dake hannunta
Kallo 'daya xaka musu Kasan suna cik
in nisha'di.
Gaban XEE ya fa'di hankalinta ya tashi toh dama XEE kishine da ita Sosai akan sahibin nata Surajo
Aiko cikin qara Tace Abbas yabi mata Su
Cikin rashin fahimtarta ko ya bishi
Har suka kai wata unguwa wai ita bacirawa inda sukayi parking
a'kofar wani gida
Abbas ma yayi parking kusa dasu
Cikin Xafin nama tayi yunquri fitta daga motar... SAILUBAH tariqe hannunta Tace karkiyi wani abu pls kibarsu mukuma gida
cikin xubar da hawaye Tace naga alamar bakisan kishi bah bakisan miye so ba
. Tunda baki ta6a tsaida mutum 'daya ya mantar dake duniyar marasa SOO bah
Wlhi kinji na rantse miki 'daukewar numfashine kawai xai hanani xuwa ga waccan maci amanar
Nan tafuzge hannunta tafuta daga motar
Tana xuwa ta kwankwasa musu gilashin motar
Budurwar tabu'de tana fa'din kai karima kincika naci toh munsiyo miki ice-cream 'din
XEE Tace karimar uwarki........
Aiko da sauri Surajo ya fitoh daga motar cikin tashin hankali danjin XEE Yace meya kawoki nan My XEE
Cikin maseefa Tace sunan nan ya
fitta daga bakinka
Munafiki axxalimi makiri dan iska ni xaka yaudara
Kana tare dani. Kuma kowane lokaci fa'damin kake ni ka'daice budurwarka.
Ashe qarya kake.
Ta fashe da kuka tana fa'din na tsaneka
Kasa nabaka yardata gabaki 'daya....
Yau Au
rena da kai saura wata biyu amma kake Neman wata......
Kuttumar uba Auran ki dashi wata biyu
Budurwar tatambayi XEE da mamaki
XEE tamata mugun kallo Tace bagaki gashi