Showing 18001 words to 21000 words out of 108953 words

Chapter 7 - Samarin-Bana-Complete

08 Sep 2026

2

dan yanxu aka fara wasan

Inaso gobe kixo gida ki gani ganin idanki

idan kuma kin

tashi xuwa kixo da Wannan qaramar jakar taki dan ki sami rabanki

XEEE Tace abin mamaki dama nasan burinki xai cika. Xaki ganni qarfe tara gobe yanxu ma dan dare yayine

SAILUBAH ta kwashe da dariya Tace shegiya XEEE taji maganar nera aiko goban xaki wan

ke idanki dasu

Tace na sani aminiyata idan ina tare dake ban wanke idona da naira ba ai babu ranar daxan wanke idan dasu

SAILUBAH tajah numfashi Tace ya kikayi da qaramin yaran naki

Tace hmm ina sane ai naqi kiranki dan ya burkitani

SAILUBAH Wlhi Wl

hi Wlhi ina MASEEFAR SON KHAMIS Ya Xanyi

Nan takwashe Komai tagaya ma SAILUBAH.

SAILUBAH tayi mata dariyar rainin hankali Tace karkiyi yunqurin ki ransa. ki bari har sai shi yane meki akan ki bashi shawarar imba haka bah Wlhi ina tabbatar miki saiya

baki wahala yadinga garaki

Tace Kinga ko kiran shi ya shigo a qaramar wayata kamar yasan hirarshi muke

SAILUBAH Tace yauwa. Na sanki da rikicewa kinutsu karya rainaki da yawa pls

Tace hmm SAILUBAH kenan bakiji yanda jikina yake rawa ba.

SAILUBAH taj

ah tsaki Tace Gaskiya kinada matsala XEEE da Takaici

XEEE tayi dariya Tace hmm Allah ya jarrabeki dasan qaramin yaro kiji fiye da yanda nakeji..........

Cikin maseefa Tace ba AmEEn ba 'yar is.......

XEEE ta katseta da cewa saida safe ta tsinke hirar ta

su

SAILUBAH Tace tajah tsaki Tace Allah ya rabani da soyayyar qaramin yaro........

XEEE ko bajewa tayi agado tatattara nutsuwarta cikin bugun xuciya ta'dauki wayan KHAMIS Wanda saura ka'dan tayanke a karo na biyu

Tace hello

Yace inata kira Aunty

. Allah yasa jin da'dine da lafiya da kwanciyar hankali ya hanaki 'dauka

Tayi murmushi Tace toh bansan me xance maka ba KHAMIS Amma ina cikin lafiya da kwanciyar hankali musamman mah yanxu

Yace toh madallah dama nakiraki ne akan.........

Sai kuma yayi

shuru

Cikin sanyi XEEE Tace akan nabaka shawara kan budurwarka ko

Tace eh Aunty Allah yasa baxan takura miki ba. Wlhi xuciyata CE take san xuwa gareta yanxu gashi kuma idan naje bansan me zance mata ba

Shuru XEEE tayi kishi nacin xuciyarta.

Dama a

ce ina tare dake tana shafi gefan fuskarki na dawo dake daga tunanin da kika fa'da

KHAMIS ya fa'da Cikin sanyin murya....

[7:24PM, 19/11/2016] Rahamat Nalele

👯

: XEE tajah numfashi Tace hmm ba tunani na fa'da ba kawai......

Yayi saurin katseta da cewa

kar kiyi min musu Aunty inaso kawai naji me yajefaki cikin tunani

Taja numfashi Tace tunani nakeyi yanxu idan Nace kar kaje gunta baxa kabi umarnina ba kuma ni haka kawai Naji bana san kaje gunta wlhi kaje sai nayi kuka. shiyasa kaga nayi shuru

Kuma bax

an iya gaya maka dalilin hakan bah

KHAMIS ya lumshe ido tare da gyara kwanciya kallo 'daya xaka mishi Kasan yana cikin wani hali na tafiya a cikin SO da qauna

Yace yanso ki gyara kwanciyarki

Tace nagyara

Yace haba Aunty. Me xaisa baxan bi umarni

n ki bah.

Ki shareta kawai Wlhi ba xanje gareta ba na hakura. Dan da kiyi kuka gwara in hakura da ita gabaki 'daya dan nasan kukanki xaifi damun xuciyata fiye da soyayyar da nake mata

XEEE taqara qan qame wayan akunnan ta cikin muryar sanyi Tace ina

sanka Qanina da xaka ha'kura da ita gabaki 'daya da sai nafi kowa jin da'di.

Yayi Murmushi yana raina wayo irin nata. Ga wata xaxxafar soyayyarta da take cafkar xuciyarsa

Yace LA

Idan hakan xai saki jin da'di Wlhi xan iya hakura da ita har abada Amm

a sai dai in xaki.....

Sai ya kasa qara sawa

Cikin murna Tace Amma sai dai me

Yace ina jin tsoran qara sawa ne Aunty.

Tace kafa'da man. Karka damu. Tafa'da da San jin furucin nashi

Yace ki bani minti biyu kacal Xanyi addu'a kafin in fa'da miki. Xak

iji shigowar sako yanxu

Tace toh ina jira dan Allah karka wucce 2 minutes 'din

Yace angama Aunty....

Shuru XEEE tayi tana addu'ar Allah yasa ta mallaki KHAMIS a matsayin mijinta ita ka'dai. Dan yayi mata tako ta'ina. Sai juyi take

KHAMIS ko dariya

yayi Yace yes my Luv Allah yasa Ki xama mata agareni

Sannan yayi rubutu kamar haka......

_xan ha'kura da ita gabaki 'daya idan har xaki mayemin gwurbinta. Xanso Ki xama mata agareni Ki haifamin yara kyawawa kamarki_

Saiya tura mata

XEEE najin

shigowar sakwan tayi saurin dubawa....

Wani qara tasake cikin farin ciki ta kwashe da dariya......

Mamah tashigo hankalinta tashe Tace meya faru ne Zainab

XEEE Ta rungume maman tana Tace yau Xanyi kwanan farin mamah nasamu wanda yafimin Surajo

Din

gure mata kai mamah tayi tajah tsaki Tace Nina 'dauka wani abunne Wlhi

Da dariya XEEE Tace aa ba Komai koma gun BABAH kawai

Fitta mamah tayi tana fa'din Allah ya shirya

XEEE ta koma gado tana da'da karanta sakwan nasa.

Kafin ta kashe wayan nata gab

aki 'daya

Qarfe 11:30pm na dare SAILUBAH ta kwanta danyin bacci. Sai kuma tatuna bata tambayi Qanin nata ko yaci abinci ba

Nan tafara Ne mansa a waya. Sai kuma tatuna sunyi fa'da tajah tsaki da dai kiran nasa dan tasaba da hakan in bata kirasa ba ha

nkalinta baxai kwanta bah

Lokacin sun dawo kenan daga wajan 'yan matansu FAWAS yayi gida shi kuma ya kwanta kenan yaga kiranta

Yayi Murmushi dan yasan abinda xata tambayesa

Sai yaqi 'daukar wayan yana ji har takira sau uku

Daga qarshema ya kashe way

an gabaki 'daya yabi lafiyar gado

SAILUBAH tayi kwafah Tace Wlhi in dai akan Alhaji Aminu ne sai dai kata fishinka tajah tsaki takwanta

Can takasa bacci sai juyi takeyi

Ta da'de da sanin idan RAMADAN yayi fushi da ita qaurace mata yakeyi na Wasu

kwana Wanda hakan ba qaramin axaba bane agareta

Dan har ciwo takeyi na rashinsa

Salloli tadinga yi tunda baccin yaqi 'daukarta kamar yanda shima ya kwana Yana lafular

Washe gari Suna breakfast da Abbanta take bashi labarin Alhaji Aminu da kuma

bashi qarin bayanai akansa kamar yanda yabata jiya

Da murna Abban nata ya kar6i takaddun gannun nata yana dubawa

Can ya kalleta Yace ai wannan yaran Malam Saluhu ne

Kiga ikwan Allah ban sanshi da wannan 'dan ba

Kuma yaushe yayi ku'di haka

Hmm Alla

h me iko

SAILUBAH Tace Abba Waye mahaifin nasa

Yace baxaki sanshi ba

Amma acan baya da nake da ku'di yayi aiki a qarqashina mutumin kirkine

Tace ayya.

Yace Naji da'di Sosai da kika bi umarnina kika kawo min Wanda kikeso. Karki damu xan nemi mahai

fin nasa muxanta Tace toh

Abban nata na barin gidan tatashi dan xuwa lalla6o qanin nata

Sai matar Abban nata Tace xan samu dubu 'daya dan Allah agunki fita nake san nayi Amma ba ishash shan ku'di a hannuna

SAILUBAH Tace eh xaki samu na manta in gaya

miki jiya nasamu ku'di ahannun shi Alhaji Aminun da yawa xan baki dubu 'dari biyu Amma Karki gayama Abba

Da wata irin murna ta rungumi SAILUBAH Tace Allah ya miki albarka kinji ai Wlhi ba Wanda xaiji

SAILUBAH Tace toh Allah yasa

Nan taje ta ibo mata

mata tabata

Kana taje gun Kakah Tace Kakah na kawo miki Wasu ku'dine da wani Alhaji Aminu yabani

Tace aa ki barsu suyi miki amfani kinga ni ba abinda xasuyi min tunda na tsufah

SAILUBAH ta dafata Tace Karki damu dubu ashirin yaban shine nace bara na

baki dan ba'abinda Xanyi dasu yanxu kuma kinga inna ba Abba baxai kar6aba xaice in mayar masa da ku'dinsa kuma kinga bakyau maida hannun kyauta baya shiyasa nakesan kikar6a dan Allah

Kakah ta waro ido Tace har dubu ashirin gaskiya ku'din yay yawa Karki sa

ke kar6ar ku'dinsa haka

Tace toh. Da miqa mata

XEE na tashi da safe ko breakfast batayi tabu'de wayanta tana san qara karanta sakwan masoyin nata......

Sai kuma ga kiransa ya shigo mata...

Ita kanta batasan ya akayi tayi saurin 'dauka ba da cewa

hello.....

Kin hanani bacci jiya Aunty gashi yanxu yana damuna dan ma yau bani da lectures da abin ya ha'du min biyu. dan Wlhi baxan iya xuwa ba. Xuciyar tacika da tunaninki da fargaba. KHAMIS Yafa'da kamar xaisa ma XEEE kuka.....

Tace toh minene

Yace ina sanki ina qaunarki xaki Aureni

Tayi Murmushi Tace har na haifa maka yara masu kama dani kyawawa

Ina sanka KHAMIS

Yajah numfashi cikin farin ciki Yace na samu nutsuwa Aunty xan 'danyi bacci kafin naxo ganinki

Tace ina fatan xakayi mafarkina

Yace kwakwalwar tawa babu komai acikinta sai tunaninki. Mafarkin ki shi yadace da ita

Cikin murna Tace me xan ce ne dan Allah

Yayi Murmushi Yace da'dine yayi miki yawa my Luv. kawai ki kwanta kema xanxo miki cikin baccinki na tayaki hira. Kuma xanso

Ki canja min Suna daga Qanina xuwa.........

Tayi saurin katse shi da cewa xuwa my sweetheart....

Yace yayi Sosai saikin ganni mun ha'du

(Toh ha'duwar XEEE da FAWAS kenan. Rahamat na gaisheku

👯

)

Shuru SAILUBAH tayi cikin mamakin ganin kofar RAMA

DAN akulle da'alamar xai hukuntata ne kamar yanda yasa ban

Tayi kwafa xuciyarta nayi mata xafi tana kuma tsoranma kanta ciwo kamar yanda lamarin ya saba xuwan mata.

Da kuka tayi part 'din momynsa tana tambayarta ina jaye.....

Momy Tayi Murmushi Tace le

fin me kikamai haka.

Tace Wlhi Momy bawani abun xafi bane Amma yake san hukuntani kamar yanda ya saba. danya samin ciwo

😰

Khairat tayi dariya Tace Aunty LUUVAH wai yaushe xaku dena yin fa'dane ke da Ya RAMADAN ya dena miki haka yana saki kuka

Ta harar

eta tare da kallan Momy Tace dan Allah Momy ina yake.....

By Hajju

[20/03, 17:09] 80k: [1:12PM, 21/11/2016] Rahamat Nalele

👯

:

👯👯👯👯

*SAMAREEN*



👯

*BANAH*



👯👯👯👯

*TASU SALAN SOYAYYAR*

👯

*Na Rahamat Muh'md Rufa'i Nal

ele*

Part 46 to 50

Momy ta qarayin Murmushi Tace ban san inda yaje ba SAILUBAH. Amma ya shigo 'daxo Cikin jin yunwa harna lalla6a shi yaci abinci daqar...

Goge hawayanta SAILUBAH tayi Tace toh bara naje waje ko Allah xaisa na gansa

Murmushi M

omy tayi Tace toh Allah yasa ki ganshin

Khairat Tace nima futa xanyi Aunty mufuta tare

Sun fitoh harabar gidan ne SAILUBAH ta kalli Khairat Tace me Ya hanaki xuwa skull yau

Tace kai Aunty LUUVAH. Ya RAMADAN yana neman har gitsaki amma ai yau ba ran

ar skull bace

SAILUBAH tadafe kanta Tace na manta Wlhi

Haka suka dinga zagaye layin ba RAMADAN ba alamarsa.

Da takaici SAILUBAH tadawo gida

Tasan baxai ta6a yarda Su ha'du ba

Batafi minti biyu ba XEE ta shigo 'dakin nata

Aiko suka rungumi ju

na suka tafa. Kana suka xube agado

XEEE Tace yana ganki haka. SAILUBAH tajah numfashi kamar xatasa kuka Tace Wlhi duk na rasa nutsuwata XEE. RAMADAN yana gwarani san ransa imba bin umarninsa nayi ba baxai birni cikin nutsuwata bah.

XEE tayi dariya Tace

nasan tatsuniyar gixo bata wucce ta ko'di. Basai kince Komai ba. Nasan yana san ne kirabu da wannan Alhajin da yashiga xuciyarki farat 'daya

Tace Wlhi XEE hakkane. Ya xanyi da RAMADAN kwata kwata baya san ya ganni da wani 'da namiji sai yayi duk yanda za

iyi ya rabani dashi

Gashi idan Nace bai'isa ba ya qaurace min ya samin ciwan rashin ganinsa

Gaskiya XEE sabo da mutum matsala ne. Ba kiji yanda hankalina yatashi 'daxu bah. Kwata kwata nane meshi na rasa alayin nan kaf

Ban ta6a ganin 'dan iska irin RA

MADAN ba.

XEE tayi dariya Tace kice wannan karan mah saiya kwantar dake ciwo. Hmmm rikicinku yana tsamani

Ba wanda ya isa ya miki abinda RAMADAN yake miki

Shine yake miki duk iskancin da yaso kuma Ki rabu dashi

Shine Wanda idan yace miki Auntyna bar

abu kaxa iyi abu kaxa kike yi kuma Ki bari

Gaskiya yana burgeni Sosai Amma daga dukkan alamu baxai samu kanki akan wannan Alhajin ba

SAILUBAH tata6e baki Tatashi ta 'daukoma XEE ku'da 'dan nan ta dire a gabanta

Tace ayanda na rikice 'daxo. Kuma j

iya na kasa yin bacci wanda har yanxu hankalina atashe yake. Na kasa samun nutsuwa. Wlhi xan iya hakuri da Alhaji Aminu saboda RAMADAN

Da na'dauka xan iya jurewa Ashe abin ba haka yake ba

RAMADAN ya shiga raina Sosai. Ayanxu nagane farin cikinsa shine

nawa XEEE....

XEEE wacce tawaro dan ganin tulin ku'din da yake gabanta sam dena jin kalaman SAILUBAH tayi dan tarikice da ganin ku'din Tace tab Amma wannan mutumin yaxo da xafinsa. Kataqi

😳

SAILUBAH tajah numfashi Tace nayi kyauta da dubu 'dari biyu

da ishirin

Yanxu ki ibi yanda yamiki. Sai muje gidan marayu in basu yanda natsara sai muje wajan almajirai daga nan sai muje supermarket da biotic muyi siyayya ko

XEE ta washare baki Tace yayi yayi yayi SAILUBAH Gaskiya kin ha'du

Nan suka dinga tatt

aunawa har suka bar gidan

Kamar yanda SAILUBAH Tace haka ko sukayi

Sunje gidan marayu sun cike takaddu sun bada nasu tallafin inda SAILUBAH tasha kyakkyawar addu'a sukayi wajan almajirai nan ma sunsha saka albarka

Daga nan sukayi supermarket da bio

tic sukayi siyayyarsu suka dawo gida agajiya

XEEE Tace Kinga bara nayi gida dan yau ina da babban ba'ko KHAMIS

SAILUBAH tayi dariya Tace toh. Saiki shirya kalaman da xasu burkita shi

Tace hmm wannan shegen yaran aiya fini kalamai........

Bayan t

afiyar XEEE Alhaji Aminu ya dawo ma SAILUBAH

Ta kallesa Tace Ashe Abbana yasan mahaifinka

Yace aidama na gaya miki

Ni dai yanxu fatana Allah ya temaken kixama mata agareni cikin wata 'daya

SAILUBAH tawaro ido Tace wata 'daya fah kace

Yace yes. Yay

i ka'dan ne

Tace kwarai mah kuwa

Ya xa'ayi a wata 'daya in soka. Inji ka kwanta min arai. Yaushe na sanka Da har xan san ko kai waya cikin lokaci qanqani haka

Kuma mah ina da buruka araina wanda nakeso saina cikasu kafin nayi aure.

Kawai ka share ba

tun na'dan wani lokaci kafin nan na sanka ka sanni

Ya kalleta da kyau. Kallo 'daya yayi mata ya gane yarinyar xatayi gaskiya. Xata fa'deta komai 'dacinta yayi Murmushi Yace xaki soni Amma agidana

Ban ta6a soyayya ba sai akanki

A tunanina SAILUBAH

tsayawa soyayya atiti rashin wayewa ne. Akan me xan xauna in 6ata mana lokaci gurin so bayan Auranki xanyi

Me xai hana muyi duk abinda xamuyi agidanmu

Sam baxan ta6a tsayawa yaudararki ba.

Kiyar dani baxan ta6a yarda in 6ata miki lokaci abanxa ba.

I

na sanki. Xakiji da'din Aurena. Kuma xaki soni fiye da yanda xaki so kanki

Ina rokwanki da Allah ki yarje min in mallakeki nan mah da sati biyu

SAILUBAH ta kallesa Tace ragewa mah kayi.

Yace aike 'dince akwai burkita mutum

Wlhi tunda na ganki nadena

samun bacci Cikin kwanciyar hankali. Duk juyi idan nayi tunaninki ne yake damuna.

Juya ido tayi Tace hmm Gaskiya sai nayi tunani dan bana san aikin gaggawa

Yace OK. 'daxoma mahaifina yake cemin xaixo ga Abbanki

Tace ba lefi Allah ya tabbatar da al

kairi

Yace Ameen

Shuru SAILUBAH tayi a 'daki tana tsaqa da warwarwa

Shin ta AmEEn CE ne ko tabari na'dan wani lokaci

XEEE na xaune kan kujera tana danna wayarta addu'a take Allah ya kawo mata sahibin nata yanxun kamar yanda Yace mata....

Mama Tace naga kinyi wanka kinci ado kuma kin xauna badai fita xaki da'dayi ayammar nan ba dai ko

Tace ba inda xani mamah kawai.....

Bata qarasa bah saiga KHAMIS yashigo harabar gidan nasu da motar shi

Daga window XEEE ta han goshi.

Mama Tace ga mutu

minki KHAMIS

Tayi Murmushi cikin basarwa Tace bansan da xuwanshi bah dana fita shikenan yayi rashin sa'a

Mamah Tace aikowa dai......

Daidai nan ya shigo falan ya durqusa ya gaida mamah Tace lafiya lau yaran kirki ina ka baro RAMADAN da FAWAS yaran kir

ki

Yace Suna bayan layin nan wajan wani abokinmu nima inasan kar6ar wani abu ne gun Aunty XEEE. Tace ayya Allah yayi muku albarka. Yace AmEEn. Tatashi tabar falan

KHAMIS yabi XEEE da kallo ka'dan Yace my Luv Kinsan baxan iya sakewa anan ba ko.

Pls tema

keni muje mota kona samu na gaisheki cikin nutsuwata

Cikin sanyi Tace idan naqi fah

Yace sai in saka miki kuka

Tace toh 'danyi ka'dan inji ya kukanka yake

Tashi yayi yana murmushi Yace ba ruwana. Ina san kiyi bacci yau cikin kunciyar hankali idan ku

ma nayi miki baxa kiyi shi cikin kwanciyar hankalin ba. ina jiranki amota

Har ya kai 'kofah ya juyo.

Idan kintashi fitowa kifito min da dariyar ki me sani qara sanki. Yana fa'din haka yaficce daga falan

XEEE tabishi da kallan so

Lalle 'da namiji b

ashi da kunya. Kuduba yanda KHAMIS ya rufe ido yayi fatali da matsayin da yake bata ada na yayarsa yanxu ya juya shi ya koma na Masoyiya.

Tayi Murmushi Tace Allah na roqeka idan da aikairi soyayyata da wannan bawan naka ina rokwanka kasa ya xama miji agar

eni ya soni fiye da San da nake masa

Idan ko ba

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login