Showing 54001 words to 57000 words out of 108953 words

Chapter 19 - Samarin-Bana-Complete

08 Sep 2026

28

cewa YAYATA

Tace na'am

Yace xamu tafi

Tace tun yanxu

Yace eh Kinga dare yayi Tace toni ban gaji da hirar dakai ba.

Yayi Murmushi Yace so kike n

a kwana anan Taturo baki da cewa eh

Murmushi yayi ya hau lallashinta dayi mata da'din baki har yasami Kansa tabarshi

Ya miqa mata ku'di taqi kar6a. Sanda ya ha'da da rokwanta Allah Sannan takar6a a shagwa6e

Suna hanyar dawowa gida ne.

RAMADAN Yace

ko tawajan surutu HAMEEDA xata nisha'dantar dakai

FAWAS yayi Murmushi Yace kunji dai itama ansakota agaba ko

KHAMIS yayi dariya Yace Allah na roqeka kasa asako itama Aunty XEE agabah

RAMADAN yayi dariya Yace AmEEn

Bayan sallar isha'I ko KHAMIS Y

ana tare da XEE

Yake gaya mata halin dayake ciki

Yace pls my luv Karki bari arabamu

Komai wiya xan nace miki

Pls karkiyi yunqurin barina

Sanki yagama yin tasiri ako'ina na jikinsa

Cikin sanyi XEE Tace Musa addu'a agaba. Basan ya akayi nafa'da soy

ayyarka ba

KHAMIS in bakai baxan iya rayuwa bah

Shuru yayi mata danshi yafi jin tausayin kansa akanta

Haka suka rabu xuciya cike da damuwa

Itama hakan abin yaxo mata

Dan tana shiga gidan nasu iyayanta suka sata agaba

Akan tagaya musu Wanda t

akeso

Tace KHAMIS.....

Babanta Yace KHAMIS Wanne

😳

Tace KHAMIS dai BABAH

Mamah tadoka salati Tace KHAMIS qaninki

😳

Tace eh

Ni shi nake so

Baban nata yaxuba mata ido Yace Zainab baki da hankali

KHAMIS ba sa'an Auranki bane

Yayi yaro

Kin g

irmeshi da shekara kusan shidda.

Kiyi tunani mana

Tayi shuru

Yace kirabu dashi kinji

Hawaye ya xubo mata. Tace Wlhi BABAH baxan iya rayuwa ba KHAMIS ba......

Gauuu mamah tafalleta da mari

Tace sai yau nasan baki da hankali. Ko kinsha giyar wake

iyayansa ba yarda xasuyi ya aureki ba

BABAH Yace koni baxan yarda ta aureshi ba.

XEE tafashe da kuka da barin falan

Mamakinta yacika iyayan nata

Tana fa'dawa gado takira SAILUBAH wacce take kwance har lokacin tana tuna junior dana dariya wani l

okacin taji tausayinshi

Gashi tana so senior yaxo tabashi labari......

Ta'dauki wayan tana fa'din qawata yane

XEE tafashe mata da kuka wiwi

Tace SAILUBAH xan rasa KHAMIS

Tace bangane bah.......

Nan ta Kwashe Komai tagaya mata

SAILUBAH tayi da

riya Tace dalla Ki kwantar da hankalinki

Kinsan fah ba qaramin so iyayan KHAMIS suke masa ba

Idan sukaga ya kamu da ciwo aidole su aura mishi kee

6angaransa kenan

Naki ko duk yanda akayi dake kika kafe kikace shi kikeso aidole suma su hakura su bark

i dashi

XEE tajah numfashi Tace wato duk Wanda Allah ya jarrabeshi da SOO toh yagode masa

SAILUBAH ba ciwan dayafi so xafi da ra'da'di

SAILUBAH Tace hmm Allah ya futar da kowa daga matsalar da yake ciki

Tace AmEEn

Suka ajiye waya

SAILUBAH tay

i dariya Sosai

Tana cikin yine senior ya shigo

Yaqare mata kallo Yace Auntyna wannan dariya haka

Tace kadai bari so maseefa ne

RAMADAN yayi Murmushi Yace Sosai

Kin fa'da San wani ne

Tace ni

😳

Yace eh

Tace aa

Yace hmm dama naxone kibani lab

arin yanda akayi 'daxo junior yace baxai kwana a room 'dina ba

Na tambayeshi Yace in tambayeki

SAILUBAH tagyara xama tabashi labari tiryan tiryan

Abin yaba RAMADAN tsoro tausayin 'dan uwan nashi ya kamashi

Yace toh kidena dariya dan Allah

Tace tu

nda nasan me yake sashi tsoro ya shiga uku aguna Wlhi

Yace kai Auntyna

Tace sai da safe Yace Aunty

Tace miye

Yace kiyafe mishi pls

Tace hmmm kabarni dashi dan saina koya mishi yanda ake bin naga

Ta6e baki RAMADAN yayi yatashi yaje yayi mata ki

ss ahannu

Yace bye bye gud night Tace Yah night

By hajju

[10:35PM, 17/12/2016] Rahamat Nalele

πŸ‘―

: RAHA

β“‚

πŸ‡¦

T

[20/03, 17:09] 80k: [12:18PM, 18/12/2016] Rahamat Nalele

πŸ‘―

: RAHA

β“‚

πŸ‡¦

T

πŸ‘―

:

πŸ‘―πŸ‘―πŸ‘―πŸ‘―

*SAMAREEN*

*

πŸ‘―

BANAH*

πŸ‘―

*TASU SALAN SOYAYYAR*

πŸ‘―

*Na Rahamat Muh'md Rufa'i Nalele*

*Bismillahir-rahmanurrahim*

*PART 94*

Tabishi da kallo har ya ficce

Daqar Dady da Senior RAMADAN suka lallashi junior ya hakura ya kuma room 'din senior bayan an caje 'dakin tas an tabbatar ba wani kyenk

yaso

😬

Washe gari XEE tana tare da SAILUBAH Suna tattauna matsalolinsu

Senior ya shigo Yace Auntyna baki shirya bah

Tace eh jeka kawai nafasa

Murmushi yayi Yace Aunty

Tace RAMADAN

Yace Kusan darajar karatu fah

Tace toh

Yajuya ya fitta

XEE

Tace wa yaketa wani karatu anata luv

SAILUBAH tayi dariya

Tace ba wance ta fa'domin sai Saudat

XEE tajah tsaki tace Allah ya ha'data da shegiyar kishiya makira......

SAILUBAH tagyara xama tabata labarin junior tsaf

Mamaki da al'ajabi yacikata Tace

yanxu RAMADAN 'yan biyu ne Tace eh mana

In kintashi tafiya kilesa zakiga 'dayan kisha mamaki

Sam bashi da kunya

Kuma Wlhi baki isa Ki tantance kowa acikinsu bah

Jiyanma dan nasan nawan yayi skull ne shiyasani tabbatar da wancan 'dan iskan

XEE Tac

e aiko xanje in gansa.

Yanxu tashi ki shirya kinga lokaci na tafiya

SAILUBAH tajah tsaki Tace toh me xaku siya mata nema.....

Kan XEE tayi magana Kakah tasaka tata maganar Tace ina xakune

SAILUBAH Tace gidansu Maimunan da Nace miki yaune kamunta. Amm

a kafinnan saimun 'danyi siyayya a kasuwa.

Tace oho yarinyar kirki inkunje Ku gaishe min da mamanta

XEE Tace toh

Matar baban SAILUBAH CE tafitoh cikin shiri Tace Kakah nima natafi gidan Umma (qanwar ta)

Kakah Tace toh saikin dawo

Har takai 'kofa tad

awo Tace da ku'di awayarki ne SAILUBAH

Tace eh

Tace 'dan sammin nakira abbanki da Allah

SAILUBAH tamiqa mata wayan

Takar6a da danna number tasa

Kana tafito harabar gidan

Bayan tagama wayanne tamanta tawo waje da ita

Lokacin yayi daidai da fito

wan junior yauma Abbas yaxo 'daukarshi ya xaga dashi gari

Sai suka ha'da ido haka kawai ya tsinci kansa da gaisheta

Tace lafiya lau RAMADAN kaga namanta nafitoma da Auntyn taka wayarta ungo kaimata

Junior ya kar6a yana cewa toh adawo lafiya Tace AmEEn

Ya 'dauki minti biyu yana kallan gidan shin Ya shiga ne ko ya tura Yaro yakai mata.......

Abbas ya dafashi Yace abokina lokaci na tafiya fah

Yayi Murmushi Yace 'dan jirani ka'dan

πŸ‘ŒπŸ»

Yana fa'din hakan ya shiga gidan

A falan yasamesu lokacin Kak

ah tabar falan

XEE Tace ha'a kadawo ne kuma

Kallo 'daya yayi mata yasan itace Aunty XEE

Yayi mata kallan mutunci Yace eh

SAILUBAH ta harareshi Tace kaji maqaryaci harda wani cewa eh kamar shine

Toh qamshin Ku yasa naganeka

Meyakawo

Yayi Murmu

shi dayi mata kallan raini yana qarema falan kallo Yace mexai kawoni kuwa

Yafa'da da cillah mata wayarta

Yaci gaba da fa'din akwalar wayarki mamanki tasani kawo miki banda haka mexai kawoni

Tace wai kai meyasa kayi cos a rashin kunya ne

Ya hararet

a da jan tsaki xai bar falan

Takalli XEE wacce tasake baki tana kallan Junior Tace mata kingan shi ko

Sam bashi da kunya gashi 'dan iska me tsoran kyenkyaso

😬

Ya juyo ya kalleta cikin nuna rashin damuwa da furucin nata yanuna XEE da hannunsa Yace kinc

i darajarta dana nuna miki iskanci a falan gidanku kamar yanda nayi miki kashedi

Duk da haka kinci bashi. Shawara 'daya xan baki. kar kiyi kuskuran da xamu sake ha'du da juna ni da ke

Dan ba abinda xai hanani nuna miki ni tantirin 'dan iskane....

Ya q

arashe maganar Cikin nuna rashin kunya da raini

😬

Kana ya futta

XEE Tace heeeee

😳



Naga mara abun al'ajabi

SAILUBAH tajah numfashi Tace tunda uwata ta haifeni banta6a cin karo da Wanda ya bala'in rainani da cimin mutunci irin wannan shegen yaran ba

.

Sam kuma yau banji Komai ba akan kalamansa dama jiyane bakiga yanda yasani kuka bah

XEE Tace ni tsoro fah yabani

Gashi ba abinda yaraba shi da RAMADAN namu

Wlhi in ahanya ne naganshi 'dauka Xanyi RAMADAN ne

Harfa tsayinsu 'daya qaurin jikinsu 'd

aya

πŸ‘†πŸ»

SAILUBAH Tace ina ganesu dan qamshinsu

Na saba da RAMADAN kinga ko qamshinsa baxai bar hancina bah

XEE tajah numfashi Tace sai kiyi taka tsantsam dashi dan na hango abu 'daya atare dashi

Tace miye shi

XEE tata6e baki Tace baki lura idan sh

i a bala'in bu'de yake ba

Yafi RAMADAN bu'dewar ido Sosai

Tace hmm barni dashi na da'de da hango hakan tuni.

Kinga tashi muje siyayyar nan

kinmaqi fa'dar abinda xamu siya mata

Tace musiya mata kayan kitchen kawai.....

Junior ko yau rijiyar x

aki suka nufah

Abbas Yace pls abokina ka'daure yau dai kayi budurwa wacce xata xama mata agareka. Dan naga Shakira dai ba Auranta xakayi bah

Yayi Murmushi Yace hmm nakamu dasan wata Amma baxan sameta bah

Abbas Yace me yasa

Yace haka dai

Yace toh

basai kasamu wata ba ka.........

Abbas bai idda xancansa ba sakamakwan wata budurwa data Sha gaban motarsu......

Yayi saurin taka burki cikin 6acin rai ya fitto xai sauke mata maseefa.....

Saidai ganin hankalinta tashe shiyasa shi harararta Yace da Al

lah malama matsa min ahanya

Wawiya da yanxu na ka'deki fah

Cikin raunanniyar murya Tace dan Allah Ku tamakeni wasune suke bina xasu 6atamin rayuwa dan Allah kutemakeni........

Kan Abbas yabata amsa wata mota daxo tayi wani wawan parking a kusa dasu

Maxa hu'du suka fitto daga cikinta

Da sauri taje bayan Abbas tana fa'din kagansu ko

'Dayansu ne Yace kina 6ata mana lokaci fah

Dalla xoki shige cikin

Junior ya fitto Yace idan taxo ta shige uwarku xaku mata.....

Duk suka kalleshi ya Kawar da ida

n nashi daga Kansu yana jan tsaki

Wani cikinsu Yace kai 'dan gidan uban Waye

Kasan Waye ni

Duk yarinyar danaji sha'awarta dolene inyi amfani da ita

Tayimin dan haka kai baka isa ka hanani cinma abinda nakeso bah.

1 ni 'dan gidan ubanka ne

2 All

ah yasa kaine 'dan shugaban qasar Nigeria

3 toh daga yau kadena kusantar kowace 'ya mace. Idanko kayi nasarar cigaba da kusantar mace. Toh katabbatar nama gurin bugun wasa ne

4 Wlhi na'isa har nayi yawa. Indai kaso cinma burinka akan yarinyar nan

Toh

namaka alqawarin hakan baxata faruba.......

Junior ya qarasa maganar da kai mishi wani wawan naushi abaki

Ya saki wani qara dan atake haquranshi hu'du nagaba suka xube.

Bai ankareba ya kuma kai mishi wani naushin ta qafa. Ya sauka a gabansa.

Wannan ka

ran qarar daya sake tafurgitasu gabaki 'dayansu

Dan yana yinta ya fa'di sumamme

Cikin xafin nama wanda ya fara magana ya kawoma junior naushi

Baisan duk a ankare yake dasu ba

Dan haka bai samu nasarar samunshi bah

Amma shi junior yayi nasarar bashi

wani naushi aciki tawajan sunkuyawar da yayi wajan kare kansa da yayima naushin daya kawo masa

Bai barshi hakaba sanda ya qara bashi a gefan kunnansa

Nan ya saki tashi qarar da durqusawa a qasa cikin rikicewa

Ganin haka yasa sauran biyun suka afku m

asa

πŸ™†πŸΌ

Ai nan take fa'da ya kaure. Ji kake maxaje na nishi

Abbas yayi shuru kawai yana kallan yanda junior yake basu wahala

Yasan idanma yayi fa'dan dayafi haka daidai ne dan baya wasa da xuwa wajan koyan tirenin Sam a skull ( junior kenan )

Ba

qaramin doka suka Sha agunsaba

Abin daya dinga basu mamaki 'daya ne yanda duk yake kaucema dukkanin dukan da suke kai masa

Abbas ne ya janye junior xuwa mota da janta cikin sauri ganin mutane sun fara taruwa

Ya kalli buduwar Yace inane unguwark

u Tace bacirawa

Yace me yashigo dake nan

Tace naxo gidan qawata ne

Shinefah daga fitowata suka dinga bina wai tsaya

Niko na tsaya

sanda naga 'dayansu yana Neman ha'da ni da jikinsa shine nayi yunqurin gudu

Shine fah suka fara bina

Abbas ya ta6e ba

ki Yace Allah ya temakeki

Ta maida kallanta ga junior nan taga danne danne mah yake awaya

Tace nagode da temakwan da kayimin Allah ya saka

Shuru junior yayi mata.

Ganin haka yasa Abbas cewa AmEEn

Haka suka sauketa akan layinsu Tace mah Abbas dan Al

lah ban number naka mana

Baiyi musu bah ya bata dan yana lura da mayataccen kallan da take bin junior dashi

Sanda tajuya junior yabita da kallo kana yajah tsaki Yace kagafah shigar da tayi badole 'yan iska suji sha'awarta bah

Abbas dai jan motar tasu y

ayi yana cewa hmm sai ahankali

Ya kuma jan tsaki Yace Mai dani gida pls....

Abbas Yace tajama yawanmu kenan

Shuru junior yayi masa

πŸ™†πŸΌπŸ™†πŸΌ

wayyo ni Rahamat

πŸ™†πŸΌπŸ™†πŸΌ

Wa'yannan yaran da junior yama duka yaran manyan mutane ne

Wa'yanda gwamnati t

akeji dasu

Hakan yasa ko cikakken minti biyu basuyi agun bah labarin dukan da junior yayi musu yaje garesu

Da tashin hankali suka ibi yaran nasu xuwa asibiti

Suna mai fatan Allah ya ha'dasu da junior Su hukuntashi

Taqar akasamu Mubarak ya farfa'do



Wanda yafara cin mugun duka a hannun junior

Yo dole nace mugun Duka tunda bugi biyu yayi masa yasashi sumewa

😳



Sauran ko ansami kansu cikin sauqi

Har suke maidama iyayan nasu yanda abin ya kasance

Jin basu da gaskiya yasa 6acin ran iyayannasu s

auka ka'dan

Mahaifin Mubarak yasa ayima Mubarak 'din Duba na musamman cikin qanqanin lokaci dan tabbatar da lafiyan gabansa

Likitoci sun gano mararshice tayi bala'in buguwa Amma bugun bai ta6a gabansa bah



Ba mahaifin Mubarak ba hatta Mubarak

sanda yayi hamdala ga Allah

Amma yasa aransa baxai bar Junior ba Wlhi saiya nemosa duk inda yake yayi mishi fin abinda yayi mishi

Wannan kenan

Tafiya suke 'dagwas 'dagwas Cikin yanga da Jan aji

Kallo 'daya xaka musu kasan sunha'du

Kaso

mallakar 'daya daga cikinsu

SAILUBAH da XEE kenan

Suna hanyarsu ta dawowa daga gidansu Maimunan da sukaje kamun nata

Wani Mustafah yayi parking motarsa gabansu

Yafitoh Yana Murmushi wani ma ya biyo bayansa daga cikin motar Ameer

Mustafah ya kalli

SAILUBAH Yace 'yan mata jima

Ta 6ata rai

Yaci gaba da fa'din sunana Mustafah. Wannan abokina ne Ameer

Mun ganku munaso

Da fatan xaku bamu ha'din kai dan kar muyi rashinku mata masu ajii da hankali

SAILUBAH tajah tsaki taci gaba da tafiya

Am

eer yasha gaban XEE Yace kima Allah da Annabi kitsaya Ki bamu numbarku da gaya mana gidanku dan darajar Allah

Tace kaci ko darajarsu Amma kasani duk ba taku anan

Mustafah Yace eh munji

Haka tabasu numbar wayar dayi musu kwatance

kana tacinma SAILUB

AH tana cewa shegiya Qawata kina neman miji dan kar aha'daki da wanda bai dace bah Amma kina wani Jan aji

Tace aiko nayi sai sun bini

Kinga ko gwara naja musu dan Susan darajata

Tace da wannan dan wannan Amma......

Bata qarasa ba wani Alhaji ya tsay

ar da tashi motar agabansu yafitoh yana nuna maitarsa akan SAILUBAH

Sam sukaqi kulasa

Suna tafiya yana binsu a baya

Magiya yake musu akan Su shiga ya rage musu hanya Sam sukaqi

Can da sukaga 'dan naci ne sai suka ha'kura suka shiga

Gidansu XE

E ya fara xuwa ya sauketa kafin yaje ga gidansu SAILUBAH ya sauketa itama

Sam qin bashi damar maganarta tayi

Yace dan Allah in dawo anjima

Cikin gajiyawa da nacinsa Tace saidai gobe da safe

Xaiyi magana tayi cikin gidansu

Yayi Murmushi kawai ya t

ada motarsa

Akan idan senior RAMADAN da junior aka sauketa

Dan suna sama wajan barandar gidan nasu

Dan haka kowa da abinda yake kissimawa aransa

Dama senior kunsan tirketa zaiyi akan Waye ya sauketa

Yayin da junior zuciyarshi ta'dau xafi kamar

yaje ya na'da mata dukan tsiya dan nashi ganin bai dace tashiga motar qatan qarden mutum kamar wannan qaxamin bah.....

Ya jah tsaki

Senior Yace wani abu

πŸ‘±πŸ»

Ya kallesa ka'dan Yace no iz Owkie

By Hajju

RAHA

β“‚

πŸ‡¦

T

[20/03, 17:09] 80k: [12:44PM, 22/1

2/2016] Rahamat Nalele

πŸ‘―

:

πŸ‘―πŸ‘―πŸ‘―πŸ‘―

*SAMAREEN*

*

πŸ‘―

BANAH*

πŸ‘―

*TASU SALAN SOYAYYAR*

πŸ‘―

*Na Rahamat Muh'md Rufa'i Nalele*

*Bismillahir-rahmanurrahim*

*PART 95*

Senior Yace okay. Bara naje na'danga Auntyna ka'dan

Junior yayi Murmushi Yace

brother kenan xaka ka tirketa ko

Yace kamar kasani......

Junior yabishi da kallo har yabar gidan

Ilai kuwa. SAILUBAH na xaune tabaje a falo tana shan ice-cream senior ya cimmata

Ya xauΓ±a kusa da ita Yace my Aunty

Tace na'am 'dan Qanina

Yace wa

ye ya saukeki

Ta kallesa ka'dan. Ta watsar batare da tace mai Komai bah

Yaci gaba da fa'din ki gayamin mana Auntyna

Cikin fusata Tace wai RAMADAN me yake damunka ne.

Saika dinga sani agaba kamar wani abana kana tirkeni akan samarina. ina ruwanka das

u

Yayi mata shuru

Taci gaba. Toh saurayina ne

Yace yaushe kuka ha'du

Ta galla mishi harara Tace yanxu

Yace wai meyasa Sam Aunty bakya jama maxa ajii ne

Daga kin ha'du da mutum yace yana sanki sai

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login