Showing 21001 words to 24000 words out of 108953 words
alkairi acikin tafiyar Allah ka munsanya min da Wanda xai xama alkairi agareni.
Ahaka tafitoh dama ya bu'de mata qofar sai kawai tashiga tarufe
Yace ina wini my Luv
lafiya lau
da fatan kinkai yammac
i lafiya
lafiya qalau
Yace toh Madallah
Suka 'danyi shuru ka'dan can Tace ya kake jina aranka ne KHAMIS
Yace kamar yanda masoya sukeji aransu idan suka fa'da soyayya.
sai ya kama hannunta cikin yanayin damuwa Yace na sanki ina qaunarki my Luv dan
Allah ki riqeni amana.
Tace Kaine xaka riqeni amana
Bana san kishiya KHAMIS bana san in ganka da kowace mace ka temaken mu gina wata rayuwa dagani sai kai
Yayi Murmushi Yace na miki alqawarin inhar kika iya dani ba wata mace da xata mallakeni saike '
daya.
Tace Wlhi xan iya da kai Sosai masoyina
Yace toh Allah yasa
Can Tace wai ina RAMADAN ya shiga ne yau. Yace yata dama Aunty LUUVAH hankali ko
Tace sosai ma
Yace yana nan yana jinyar kansa. Ki share kawai. Dan kin san bayau suka saba ba.
Ta
ce Hakka ne Amma fah kasan bana san damuwar SAILUBAH
Yace kar wani abu ya dameki. Kibari xan lalla6a yaje gareta
Tace dako ka kyauta.......
Qarfe Tara na dare SAILUBAH na tare da Abbanta itada Kakah yana gaya musu mahaifin Aminun nata ne yaxo 'd
axu shida qannansa kuma sun xanta yasamu gamshash shan bayanai
Gashi yanxun sun bada kudin sadaki da nagani inaso da dai sauransu. Yaja nufashi ka'dan kana yaci gaba da fa'din
Saiki shirya na basu KE nan da wata biyu xa'a 'daura muku Aure...........
[
3:40PM, 21/11/2016] Rahamat Nalele
👯
: SAILUBAH ta waro ido da dafe qirji Tace kabasu ni
Yace eh dan sun nunamin yaran yana sanki Sosai kuma yana so ayi komai da wuri danshi ba maxaunaci bane
SAILUBAH Tace jiya fah na fara ganinsa Abba akanme xan Au
resa da wuri haka dan Allah
Abba yajah numfashi Yace ko yau kuka gamu da juna tunda kika nunamin kina sanshi kuma nayi bankice akansa nagane yaran kirkine dole Ki Auresa yanda na tsara
Tace haba Abba......
Yayi saurin katseta da fa'din kar kice min
Komai. Dan baxan canja maganata ba.
Da kuka SAILUBAH tabar falan
Kakah taja numfashi Tace nidai abi yarinyar nan ahankali banaso a matsa mata
Shuru Abba yayi mata dan yana kulata xatace abarta har susan juna....
SAILUBAH na kwance tana kuka da
n Allah ya sani batasan ayi mata Aure yanxu
Can tafara kiran RAMADAN tana addu'ar Allah yasa ya kunna wayan nasa
Aiko bai kunna ba. Dan haka tayi firo da wayan takaicinta ya xaman mata biyu
Can Tatashi daniyar taqara xuwa gun Qanin nata......
Loka
cin ko RAMADAN yana 'dakinsa shida FAWAS Suna gulmar wata yarinya da RAMADAN 'din ya burkitata yau
Fa'dama Fawas yake
Kasan kuna barin gurina 'daxu
Kawai saina fitoh dan shiga Jifatu.....
Basai kawai naci karo da ita ba.
Nace am sorry dan Allah bans
an kin tawo bah
Ta kasa min magana
Niko na kwashe mata kayan nata na miqa mata ina qara bata hakuri
Kasan meys faru
FAWAS Yace aa
Yace dana kalli fuskarta sanda gabana ya fa'di
Bayanta Wasu manyane masu tsaranta
Kallo 'daya xaka musu Kasan b
a imali atare dasu
'Daya daga cikinsu Yace kai Kasan wannan wacece da kayi kuskuran cin karo da ita.
Ayanda na lura suna da xafi
Sa6anin ita da takemin wani kallo me nuna alamun in ankare da ita
Ganin hakan yasa nayi Murmushi Nace Allah yajah da xama
ninki gimbiya tauraruwa kuskure nayi hakan baxata qara faruwa bah
Tace ayya karka damu me sunanka
Nace RAMADAN
Tace suna me da'di. Xansu kaban number naka dan ka iya kalamai idan naji sha'awar hakan xan kiraka
Nace ba damuwa
'Daya daga cikinsu ya
kar6i kayan ni kuma na kar6i number nata nakirata
Tayi Murmushi Tace saika jini
Nayi yaqe nace toh...
Muka rabu a haka
FAWAS Yace kyakkyawa CE ita 'din
RAMADAN yayi dariya Yace ina fa wani kyau mummuna da ita
Dana kalleta fah saida gabana yafa'di
FAWAS yayi dariya Yace saika shirya gaya mata kalamai idan ta kira ka
Kan yayi magana SAILUBAH tashigo 'dakin ahankali
Ta kallesa da muguwar harara.
Ya kafeta da ido Yace me yasa Ki kuka Auntyna
Cikin jin haushinsa Tace ban sani ba
Ina kashiga ya
u
Ya ta6e baki. Wani gu naje
Shine ban kai ka gaya min ba
Yace kinyi min lefi Auntyna ya xanyi in gaya miki.......
FAWAS Yace Barka da dare Aunty LUUVAH
Ta kallesa Sam batasan dashi bah Tace barka FAWAS ya Momynka Yace tana lafiya. Ya fa'di hakan d
asan ficcewa. yana me cewa kasameni a mota
RAMADAN Yace toh Amma fah sai naji da Auntyna
Yace nasan ai wannan dole ne
SAILUBAH Tace me yasa kake san jefani cikin damuwa ne RAMADAN
Kallanta yayi da qarasowa kusa da ita ya kama hanunta Yace ko wani
ne yayi yun qurin saki cikin damuwa saina 'dauki mummunan mataki akansa bare ni da Kaina
Ina San farin cikin ki Auntyna ki yarda dani.
Rai nane bai kwanta da wannan mumumin naki ba
Tace gashi har Abba ya basu ni wai nan da wata biyu biki da fashewa da
kuka......
Arikice RAMADAN yasaki hannunta cikin tsoro Yace bar fa'da min dan Allah Auntyna pls
Tace na rantse da Allah mana
Kuma gaskiya ni bana san Aure yanxu
Durqu sawa yayi a gabanta Yace innalillahi-wa'inna'ilaihir-raji'un
Haba Auntyna me y
asa xaki min haka
Xan iya rasa rayuwata akan hakan. ki temaken dan Allah. Yafa'da kamar xai fashe mata da kuka hankalinsa tashe
Cikin alamun damuwa ta durkusa. A gabansa cikin sanyi Tace me xaisa ka rasa rayuwarka
Ya kalleta idan shi jajur Yace nima ba
n sani ba....
Ta kama fuskarshi cikin tashin hankali Tace ka gayamin dan Allah pls fa'damin.....
By Hajju
[20/03, 17:09] 80k:
👯👯👯👯
*SAMAREEN*
👯
*BANAH*
👯👯👯👯
*TASU SALAN SOYAYYAR*
👯
*Na Rahamat Muh'md Rufa'i Nalele*
*Bismillahir-rahmanurrahim*
*Part 51 to 55*
Tace hmm ina San ganinka yanxu.
Yace muna qauyan takai fah
😳
Tace ko qauyan inane ina San ganinka yanxu nace. Tana fa'din haka ta kashe wayan
KHAMIS Yace yadai
Yace mukoma gida yanxu pls.......
FAWAS Yace kut. Kama isa
Gaskiya kai 'dan rainin hankaline
Toh bari kaji. Wlhi baxa mubar qauyan nan ba harsai na sace xuciyar yarinyar can
RAMADAN ya 6ata fuska Yace hankalina ya tashi.
Auntyna tana can tana kuka akaina
Bana san kukanta kai kasa
ni. Kabari mah qara xuwa
Yace Wlhi Wlhi ba'inda xamu saina sace xuciyar yarincan
Ta rikitani over baxan iya bacci ba wlhi. Gwara Ku tunda kun saba. Dan wannan ba bakwan abu bane awajanku
Shuru RAMADAN yayi dan yasan tunda FAWAS ya gigice saiya 'dor
ata akan hanya xaibar qaunyan
KHAMIS na jinsu yayi shuru yace aransa Allah ya tsallakar dani saura ku
Ahaka sukaje gidan me gari sukayi gaisuwa dake yaran jikan gidanne
Duk da yake agidan mutuwa suke. Hakan bai hana mutanan qauyan xuwa ganinsu ba
Bayan sallar axahar kowa ya Washe suma suka shige mota dan xuwa gidansu HAMEEDA
Wani yaro suka samu me surutun tsiya. KHAMIS Yace Kasan gidansu wata budurwa kyakkyawa haka
Tana da 'dan shekaru
Yaran ya 'daga kai yana kallan sama Cikin tunani Yac
e HAMEEDA wacce tayi bandaro.
RAMADAN Yace miye bandaro
Yaran ya kalli RAMADAN Yace yanxu bakasan miye bandaro ba
KHAMIS Yace eh miye
Yace bandaro shine abinda yaqi siyuwa a kasuwa
FAWAS Yace ita toh 'Yar tallece da taqi siyuwa
Yaran yayi dariya
Yace aa itafah ba wanda yake Santa ne dan sa'anninta duk sunyi Aure harda yara itako tana gida ba mashin shini
Koda yake tana hannun wata qanwar babanta ne Innah Hansai
Sam bata santa aiki take sata Sosai ba qaramin gana mata axaba take bah........
R
AMADAN Yace ya isa haka. Muje karakamu gunta ko itace wacce muke nema
Aiko yaran ya shiga motar tasu yanata murna yau gashi amota har suka iso gidansu HAMEEDA
Yace toh ga gidan
FAWAS Yace jeka kira mana ita
Yace aiko naje innanta baxata bari ta fit
oba
RAMADAN ya dafah yaran Yace akwai samari agidan
Yace eh mutum 'daya ne Alo
Yace OK yanxu dai ga wannan. Ya miqa mishi gudar 'dari biyu Yace ka sai littattafai na makaranta kaji
Cikin farin ciki da murna Yace Nagode Yaya Allah yasaka da alkairi
ya fitta daga motar
Har yayi nisa ya dawo idanshi nakan RAMADAN Yace ko in shiga in yima innan tata wayo sai in gayama HAMEEDAN xuwanku
FAWAS Yace Yauwa yaran kirki maxa jeka
Aiko ya shige gidan da gudu
A tsakar gidan yasamu HAMEEDA tana tanka'dan
masara
Cikin farin ciki Yace HAMEEDA kinyi baqi 'yan gayu 'yan birrni
Tace suna ina Yace suna 'kofar gida
Tace bari toh nayi sauri naje kan innah ta dawo
Yace bata nanne
Tace eh taje gidan jummai
Yace kiyi sauri karsuyi xuciya Su tafi
Tace ka
fiye surutu Ya'u kace ina xuwa
Yace toh
Da murna yake gayama su FAWAS gatanan xuwa sukace toh mungode ko
Yaran yana barin gun HAMEEDA ta fitoh
Dama RAMADAN da KHAMIS Suna cikin mota ya yinda FAWAS ya fitoh ya jingida da motar
Aiko ya xuba mat
a ido
Taqarasa gareshi Tace wai da gaske kakeyi
Yayi Murmushi Yace eh kai. Ko baxaki soni bane da gaske in qara gaba
Tayi dariya Tace aitunda kai 'dan birnine baxan qika bah
Sai dai matsalar kai qaramin yaro ne.....
Ya katseta da fa'din. Naji ni qara
min yaro ne Amma xan iya riqe mace ai
Tace kai yanxu kasan me ake kira da Aure
Yace ban sani ba Amma inna aureki saiki sanar dani
Tace aini ba 'Yar iska bace
Yace oho nine 'dan iska
Tace nidai bance ba. kawai kashere batun son da kake min
Yace b
axan share ba. Dan kinyi min tako ta ina
Tace me kake so kace
Ya wurga mata wani kallo nan take taji yayi mata wani bala'in kwarjini jikinta kuma ya mutu cikin sauri ta sunkuyar da kanta qasa
Yayi murmushi dan ya hango yanayin data shi
Yace inaso
ince ke kyakkyawace kuma abin San kowane 'da namiji
Da sauri ta kallesa Tace da gaske ni kyakkyawace
Kuma abin san kowane 'da namiji
Yace kwarai ma kuwa
Tace shege Iro 'dan iska Yace nafi kowa muni a qauyannan namu
FAWAS ya waro ido
😳
kamar gaske Y
ace wanene shi haka in hukuntashi
Tace wani me satan kajin Mutane ne duk qauyannan sun sanshi Sam bashi da hali me kyau
Dawai yana sona toh danace bana san shi shine ya gayamin baqaqen maganganu har dacewa ni mummunace kuma wai ahaka xan dauwama agid
an mu ba mashin shini bare inyi Aure.
Ta qarashe da nuna damuwarta
FAWAS yajah numfashi Yace kalleni. Ahankali takallesa
Yaci gaba da fa'din. kina sona.
Ta lumshe da 'daga mai kai
Yayi Murmushi Yace kin yarda zaki Aunreni Ki nunamin me ake nufi da
Aure
Ta rufe fuskarta Tace eh
Yace toh daga yau ko bananan Karki kuskura Ki kula wani saurayi dan ina da kishi xan iya illata duk Wanda naxo nasamu dake
Cikin shagwa6a da daure fuska Tace ni fah banda saurayi
😔
Yayi Murmushi da fa'din. Shi Iron f
ah
Tace ainace maka nace bana sanshi ko.
Yace toh naji
Nan sukayi shuru
Xuwa can kuma Kamar an muntsineta takallesa da Murmushi
Tace in kawo muku 'dan malele yana da da'di Wlhi
Da sauri FAWAS Yace aa barshi
Ta 6ata fuska kamar xatayi kuka harda j
uya mishi wai ita adole ranta ya 6aci kuma tayi fushi
FAWAS yayi Murmushi ya dawo gefan data juyamai bayan ya ha'da hannunsa biyu alamun ban ha'kuri Yace yi hakuri YAYATA jeki kawo min Amma ni 'daya
Da sauri ta kalleshi da dariya Tace da gaske xakaci Y
ace eh mana. kin san ai baxanqi abin Masoyiyata ba.
Tace naji naqara sanka Yace Allah yasa na mallakeki matsayin matata
Tace AmEEn da shigewa cikin gidan nasu ya bita da kallo
RAMADAN da KHAMIS suka fitoh daga motar suka sakama FAWAS dariya
RAMADA
N Yace xakaci 'dan saluhu ko 'dan talatu tace maka ne ko Mene
FAWAS yajah tsaki Yace ban sani ba
KHAMIS Yace katemaki kanka da kace takawo maka kai 'daya.
Kanya bashi amsa harta fitoh da wata tsohuwar robah ta ajiye akan dakalinsu
Kallo 'daya FAW
AS yayima robar gabansa ya fa'da
Dan Wlhi ko karansa na gidansu yafi qarfin cin wani a robar
Haka yaje gareta ya xauna a dakalin
Tace kaganshi ko. Yanxu na gama da xafinshi gashi yaji manja
Arayuwar FAWAS bai ta6a ganin irin wannan abun ba
Yace ai
kuwa gashi nan sai Qamshi yake ya ake cinsa
Tace kai
😳
bakasan 'dan 'danlele ba
Ya juya kai Yace tunda yanxu ina tare dake ai Xan sanshi ko
Ta 'dagamai kai Tace aha. Dake kai 'dan birni ne kaga harda cokali na kawoma.
FAWAS ya kalli cokalin wani ko '
dad'de dashi sai dai a tsaftace yake
Ya kar6a da Murmushi Yace Nagode
Nan ya gutsira ya kai bakinsa.......
Aiko cak ya tsaya shi bai ha'diye ba kuma bai xubar bah.....
Yayinda ita kuma ta kafeshi da ido. Ganin haka yasashi ha'diyewa da sakar mata Murm
ushi
Tayi dariya harda tafah hannu Tace yayi da'di ko
Ya 'daga mata kai cikin murmushin yaqe Yace Sosai mah
Tace Yauwa saika cinye dukka in qaroma kan Innah tadawo
FAWAS ya waro ido Yace in cinye fah kikace. Tace eh ko wani abune
Ya kalli Su RAMAD
AN cikin damuwa kamar xaiyi kuka Yace aa
RAMADAN ya kalli KHAMIS suka saki dariya
RAMADAN Yace bala'i. Watoh shidai SOO maseefa ne
KHAMIS yayi dariya Yace haka siddan gari banxa wani yaba FAWAS waccan jagwalgwalan sai mutum yasha mari Amma dake SOO
daban yake da Komai kaga ko xaiyi kuka sai yayi yanda takeso
RAMADAN yayi Murmushin mugunta Yace bari mugani koxai cinye idan ya cinye insa ta qaro mishin
KHAMIS ya waro ido Yace haba dan Allah ka tausaya mishi ai
😆
By Hajju
Kunce kunaso ko ka'
dan ne toh gashi nan
🙋🏼
[20/03, 17:09] 80k: [12:24PM, 22/11/2016] Rahamat Nalele
👯
:
👯👯👯👯
*SAMAREEN*
👯
*BANAH*
👯👯👯👯
*TASU SALAN SOYAYYAR*
👯
*Na Rahamat Muh'md Rufa'i Nalele*
Part 46 to 50
Yace Wlhi Auntyna ba
n Sani ba
Kawai dai ni bana san kixama mata agareshi ne
Tajah tsaki da sakin fuskarsa Tace nidai ina san shi dan ku'dinsa Amma ban shirya Auransa yanxu ba
Yace pls my Aunty Ki temaken Karki Aure shi.
Takalle shi ka'dan Tace har naji kuma bana san sh
i tunda baka san shi
Sai kasan yanxu maganar ba a hannuna take bah tana gun Abbana.
Shuru RAMADAN yayi duk ya burkice tunaninsa 'daya shine Abbanta Sam Baya magana biyu yanada xafi Sosai.
Ba abinda yafi dacewa kamar yata addu'a dan itace mafuta.
Ya ka
lli Auntyn tashi cikin damuwa Yace kiyi min alqawarin baxaki Soshi aranki ba
Ni kuma xanta jifansu da addu'a har Allah yasa xancan ya wargaje
SAILUBAH ta harareshi Tace wai in tambayeka man
Yace ina jinki Auntyna
Wai meyasa Sam baka san ka ganni da
wani 'da namiji
Yayi murmushi Yace nima ban sani ba. Amma xanyi qoqarin in sani nan gaba
Ta qara harararsa Tace hmm kafin kasani nixan fara sani dan nasan tabbas akwai manufarka akan hakan Yace Auntyna kenan xanso Ki rigani sani. Amma kiyimin alqawari i
dan har kika sani baxaki qini ba
Tace duk duniya bawanda nake jinshi araina kamar ka.. Ba ranar da xataxo min wacce xatasa in qika.
_Yayi Murmushi da fa'di aranse tana kan layi Amma takasa ganewa_
Afiliko cewa yayi hmm xanso in dauwama dake har qarshen
rayuwata
Tayi Murmushi Tace wai wane irin SO kakemin ne Qanina
Yace irin son da masoya Su.........
Sai kuma yayi shuru
Tace qarasa mana
Tashi yayi ya 'dau wayarsa tare da kama hannunta Yace idan na qarasa mummunan mari xansha agunki
Ta kulle 'kof
ar tasa suka nufi waje Tace kome yasa
Ya kalleta ka'dan da Murmushi Yace bansan me xance miki ba
Ta kallesa........
Wani kallo ya sakar mata wanda yake da tabbacin ya kulle maganarta kenan
Aiko tuni jikinta ya mutu mu'dus
Cikin wata wahalalliyar mur
ya Tace bacci yaxo min yanxu
Cikin sanyi murya Yace nasani Auntyna. Ya fa'da da kai hannunshi gefan fuskarta ya qara da cewa xaki iya kaiwa 'dakin ki koni in kaiki
Tace hmm Ba 'daukata xakayi ba bare inji damama
Inna ganni a'dakina dole qafatace ta
kaini. Karka damu Qanina xanje da sayyadata
Yayi Murmushi da janye hannunsa Yace in har baxaki iya takawar ba.
Ki fa'damin. Dan Wlhi 'daukarki baxai ban wahala ba. Kodako xanta yawo dakene ahaka
Tadaki