Showing 99001 words to 102000 words out of 108953 words
waro ido
Yace kayi shuru danni ba qaramin gasani jiyan nan Auntyna tayi bah
Wlhi qarya kalakala nashirya mata kafin nasamu kanta
Kayi shuru pls karka jamin jangwal
😰
Dariya
😂
Sosai FAWAS ya kwashe da ita Yace kace ni an'dan min sausaici ka'dan
RAMADAN Yace hmm yanxu ina xaka
Yace ga KHAMIS xani pls muje muji tare dan Allah
RAMADAN Yace toh ban minti 'daya pls
Yace nabaka minti biyar dai kasa meni amota
RAMADA
N yayi Murmushi Yace baxance yayi yawa ba kaqaramin biyar ya xama goma
FAWAS ya ficce daga falan yana cewa kaika sani Amma kashanyani Wlhi tafiya Xanyi....
Tas tashanye agwali6an tana xaune tana karanta wani Littafi waishi *LEEKITAN ZUCIYAH*
```ita
ka'dai Rahamat tabama aranshi banda su siS ummu Yahaya da siS Hajjaju masu leqan samareen banah```
😂
RAMADAN ya 'dane kan cinyarta yana leqa fuskarta Yace lalle Aunty. Shine harda shanyewa baki ragemin bah.....
Kantayi magana yayi saurin ha'de bakins
a da nata
Ta tureshi Tace baka gajiya RAMADAN
toh ai bakin naki ne me laushi. Yafa'da yana shafa la6anta
Tace pls kasiyomin bai isheni bah
Yace hmmm naga Cikinki yana 'dan tasowa
Tace haka yake Yace aa fah kidai kalla dakyau Tace te6ace fah
Yac
e baki da ita Auntyna
Tace toh me kake nufi. Ta qarashe da waro ido
😳
Yace kawai dai na lura kamar nayi ajiya acikin ne
Tace tame
😳
....
Shafa fuskarta yahau yi cikin annuri Yace Aunty kinada ciki
Da sauri SAILUBAH ta kalli Cikinta kamar xatayi kuka
. Tace ciki RAMADAN fa kace
😰
Yace eh man. Ko baki sone
Tace bafah yanxu nake sanshi bah
Yace saboda kinaso kici amarci dakyau ko
Tace wayyo ni SAILUBAH
😬
Kama fuskarta yayi Suna kallan juna Yace kiso cikin nan Auntyna. Dan ina sO
Soko sosai mar
a misaltuwa
Pls kiban farin ciki dan Allah ina San yara da yawa Auntyna
Shuru SAILUBAH tayi
Aiko sai ya hau kissing 'dinta yana cewa kinji Auntyna
A shagwa6e Tace naji
Ya rungumeta tsam Yace Yauwa Auntyna bara muje gidansu KHAMIS
Tace yau ba xu
wa office kenan
Yayi Murmushi Yace ai ina fitowa daga skull nakira Dady nace mai yayi hakuri kina buqatata
😀
SAILUBAH tawaro ido Tace haba RAMADAN da gaske kakeyi dan Allah lace mai haka
😳
...
Gyara xamansa yayi yana shafata Yace da gake nakeyi
Shuru
SAILUBAH tayi tasan ta6ara irinta RAMADAN xai iya fa'din abinma da yafi haka......
Jin yana neman fitoh mata da breast ne yasata riqe hannunsa Tace FAWAS yatafine
Yace aa
Tace meyasa kamin qarya toh agun Dady
Yace wasa nake miki daga gidansu KHAMIS 'd
in xan wucce dan akwai wani lissafi da xamuyi mu uku Dad da junior da Ni
Amma Dady yakira junior ya gaya mai awaya Yace muyi kawai
Auntyna xan baki mamaki akan wannan kasafin da xamuyi
Xatayi magana Yace bansan kice komai sai kin gani kawai....
Ya fa
'di hakan da mannama breast 'dinta kiss kana ya tashi daga jikin nata yana cewa bye my Aunty my wife my baby... Nutsuwata
Murmushi kawai tayi ta'daga mai hannu
Sanda taji tashinsu Sannan tayi gun Innah Yalwa
Cikin murmushi Innah Tace na lura ciki
ne dake
kidinga yawaita cin wake da hanta na manja SAILUBAH xai qara miki lapia keda abinda yake cikinki
Sannan da safe kidinga shan manja cokali 'daya kafin kici Komai xai dinga wanke duk dattin da yake jikin yaro yasa fatarshi tayi kyau na bam mamaki
Toh SAILUBAH Tace dan xuciyarta cike take da mamakin kanta yanda akayi takasa gane ciki ya shigeta har RAMADAN ya gane.
Ita sai yanxu ma tatuna batayi al'ada ba wannan watan
Fakar idan Innah tayi tashafa cikin nata soyayyar shi tacika xuciyarta
🙂
Sun sami KHAMIS ya baje yana xubama XEE kalamai na luv
XEE takalli FAWAS Tace yadai naganka Cikin farin ciki haka
Yace kedai bari kawai Aunty XEE
Tace baxa dai agayamin bah kenan
Murmushi kawai yayi mata
Takalli RAMADAN Tace 'dan Qanina gay
amin
Yace Karki wani damu dasai kiji Aunty XEE dan Bakomai banda gwulmar HAMEEDA da take cinsa arai
Tace nayarda da maganarka RAMADAN
Kace mah SAILUBAH gobe ina xuwa gareta.
Ta fa'di hakan da kallan KHAMIS tana cigaba da cewa. Toh my luv bara nayi
shashin momy in kun gamah najika
Yace no daga nan wuccewa kawai xanyi dan nayima momy lefi
Tace gayamin mekayi mata dan in fara yimaka kanfen kan ha'duwarku
😀
Murmushi yayi yace xan gaya miki amma saikin fara amai
😀
Harararsa tayi tace kariqe abink
a Toh
Tafa'di hakan ranta 6ace da ficcewa daga falan
Murmushi KHAMIS yayi yana rayawa aransa yaushe xaiga ranar da xata fara laulayi
Kullun maganarsa gareta kenan
Da farko dai baso takeyi ba. Aganinta bataci amarci ba
Dan haka takemai da'din ba
ki akan tana so
Amma yanxu da taga yana so Sosai sai kawai tasa aranta itama tanaso
Amma har yanxu shuru kakeji...
Abin ai na Allah ne
😀
wai budurwa da jika baxawa bata samu ba
Mun ajiye wannan kwan tunda kai katsa wasa....
FAWAS ne yayi furucin
nan
RAMADAN ya cafke da fa'din HAMEEDA nada ciki SAILUBAH na da ciki
Sauran kai kaqara dagewa
KHAMIS yawaro ido Yace wayyo Allah kadubeni kabani
😃
nima.
Amiien RAMADAN Yace
FAWAS ko Murmushi yayi Yace lokacine KHAMIS namu dai ya riga naka
Yace natayaku farin ciki nimah kutayani addu'a pls
RAMADAN Yace Insha Allah
FAWAS Yace tashi karakamu yimusu siyayya kayan kwa'dayi
😀
Haka KHAMIS yatashi sukaje suka suyo masu kayan kwa'dayi kala kala
Kafin suka rabu kowa yayi office
Lissafi sukeyi sosai RAMADAN da Dadyn shi
Dady Auwal ne ya qarasa qar6o musu dukiyarsu
RAMADAN ya tsorata da yawan axxiqinsu
Tashi yayi ya kalli Dadyn nashi Yace bara nakira 'dan'uwana muyi shawara
Yace toh ba lefi
Kiran junior RAMADAN yay
i
Lokacin ya dawo daga cikin skull kenan xai xauna yaga kiran brother nasa
Yace kaga Su brother Aunty SAILUVAH.... Ta maqaleka sai yanxu tabarka kajini ko
Yace Allah Sarki ka'dauki haqqinta
Junior yayi Murmushi Yace toh fa'damin dan Dady ya kiran
i 'daxo akan maganar wannan ku'da'dan har kun gama lissafin ne
RAMADAN yayi Murmushi Yace eh Kasan na tsorata da dukiyan
Yace nasani ai dan idanka bai bu'de akan naira ba
Yace sonake muba Dadynmu da Dady Auwal da Dady Jibiril wani Abu a cikin duniyar
.
Junior yajah numfashi Yace ya dace kam kabasu abinda ya dace cikin nawa kasan Amma banda Dady Jibiril
Haka kaima banyarda ka bashi naka bah....
RAMADAN Yace mexai haka muyafe mishi mubarsa da Allah mudena Duba abinda yayi mana abaya mu fuskanci g
aba
Tsaki junior yajah Yace kana da takaici brother nagayama ban yarda kacire ko sisi cikin dukiyarnan kabashi ba
Idan kuma kaqibin xancena kayi abinda xakayi kawai
Yace am Sowie 'dan uwana
Naji xanyi yanda kakeso aman muyafe mishi
Yace mudai barsh
i da Allah kawai
Ba wani maganar yafiya
Ya kashe mana iyayan namu bamu 'dauki fansa ba sannan kace muyafe masa inaaa
Wannan kuma shida mahaliccinsa
RAMADAN Yace rayuwar daxamu barta mexai kawo rashin yafiya cikinta.....
Junior ya katseshi da cewa s
ai anjima da Allah
Amma kafin nan kashafa cikin matarka ka gaisar min da Babyna
Dan jiya nayi mafarkin harta haifa maka twice bye.....
Yana fa'din haka ya kashe wayan
RAMADAN yabi wayan da kallo yana mamakin xafin rai irin na 'dan uwannan nasa
Tunani yayi Sosai kafin ya koma ga Dadyn nasa yana cemai toh Dady abin da yadace yanxu araba dukiyata kashi biyu aban kashi 'daya
Sauran Kusan yanda xakuyi da ita kai da Dady Auwal
Hakama ta 'dan uwana
Murmushi Dadyn yayi Yace RAMADAN kenan
yanxu t
sofa yaxo mana ba'abinda Xamuyi da dukiya me tarin yawa haka
Xadai mu 'dauki abinda yadace mubar muku sauran
RAMADAN Yace toh
Karabata kashi uku ka'dau 'daya kaban 'daya inyaso saika ajiyemin 'dayan
Hakama xakayimah ta 'dan Uwana
Yace toh Madal
lah
Amma kana ganin xaka iya riqe kaso 'dayan RAMADAN dan naga dukiyar tanada yawa fah
Yace karka damu Dady xanbi da ita kan tafarkin addanin musullinci kuma dama inason cikama Auntyna wani burinta
Nidai fatana shine duk alkairin da kaji nayi mah wani
kar kaji Komai aranka Dady
Yace toh Allah yayi muku albarka Yace AmEEn
Nan Dadyn yakira junior RAMADAN yake qara labarta miki yanda sukayi da RAMADAN Yace ba Komai ai Dady albarkarku kawai muke nemah
Yace kunsamu my son ayi kararu lapia Yace toh D
ady
Daga gun Dadyn bank RAMADAN ya wucce
Transfer wasu maqudan ku'di RAMADAN yayimah SAILUBAH
Kafin yayo gida cikin farin ciki da nisha'di
Tana kitchen tana 'dan wanke wanke ya rungumeta ta baya Yace Auntyna...
Ta wanke hannunta da juyo ta
rungumeshi tana cewa Wlcm 'dan Qanina kuma mijinta..
Jan ajiyar xuciya yayi jin yanda qamshin sanyayyan turaranta yanda yake shigarsa
Ya lumshe ido ya 'dago da kansa a hankali suka ha'da ido
Yace Aunty....
Tace kadawo da futuna ko
'Daga mata kai
yayi Cikin yimata kallan qaunah Tace toh baqona yaxo
'Dan waro ido yayi Yace aike dashi saikin haifamin Babyna...
'Dan uwana yayi mafarkin kin haifa min kyawawa biyu masu kamarki
Tace waya ganni da 'yan biyu. Kabarni dai da 'dayan
Qara rungumeta yay
i Yace Wlhi xaxxafar addu'a nayi miki akan Allah yabaki 'Yan biyu sau uku
Kafin ya bara baki 'yan 'dad'daya
😀
SAILUBAH tawa waro ido
😳
Tace tab wannan story ne
A'inama kata6a jin anyi haka
Yace xa'a fara daga kanki
Nasiya miki kayan kwa'dayi da y
awa tunda nalura babyn nawa kwa'dayayyene
Tace aidama shine yake sani kwa'dayi
Yace eh mana kuma shinema ya qara miki da'din wannan abun
Ya qarashe maganar da shafa bayanta
Murmushi tayi dakai nakinta cikin nashi yana aika mata da sakwanni itamah t
ana bashi nata salan....
Ganin da tayi yafara rikice mata ne tajashi bedroom nasa
Ya rigada ya sabar mata dayi masa wanka dan haka yanxu mah itace tayi masa
Saidai Suna fitowa ya ya rungume abarsa sanda yasami cikakkiyar nutsuwa da gamsuwa sannan ya x
uba mata ido
Yace Auntyna dana rasaki matsayin matata dana shiga uku.
Tace ai tun ran farko ni taka CE RAMADAN
Shiyasa kake samun sa'a akaina kaketa juyani San ranka.......
Wasa yahauyi da qirjinta yana cewa jifan ki nadinyi da addu'a shiyasa
Shuru
tayi masa Ganin yana san qara samin nutsuwa
Sosai taqara bashi ha'dinkai. Sanda suka 'dauki lokaci me tsawo kafin suka tsaftace jikinsu
Tana gyafan gado tana tsame gashinta ne taga message 'din nasa
Gyara xamah tayi Sosai ta waro ido Cikin matuqa
r raxana Tace kaikakai
RAMADAN ya rungumeta ta baya Yace lapia Aunty
Tace kaduba maqudan ku'din daka turomin
😳
Toh menene
Yafa'di hakan da kissing 'din wiyanta
Tace miliyoyun ku'dine fah RAMADAN kaduba fah
😳
Yace eh nagani
Tace toh ai ban san
ka dasu bah......
Juyowa yayi gabanta ya 'dane cinyarta hannunsa saqale da wiyanta ya manna mata kiss Yace kinutsu Auntyna kijini dakyau
Cikin damuwa Tace ina jinka mijina
Yace Ni da d'an Uwa na junior marayune fah...
Arikice ta qara tsaida idanta ga
reshi
Kwantar da kansa yayi ga qirjinta yafara bata labarinsu. Tas ya gaya mata Komai
Tuni xuciyar SAILUBAH tacika da qaunar mijinta da 'dan uwansa
Ita bata ta6a sanin Dady da Momy basu suka haifesu bah
Rungumar mijinta tayi Tace Allah yasaka muk
u MUH'MD RAMADAN yabi muku haqqin kisan da Dady Jibiril yayi ma Dadynku
Sannan Allah yaji qan Momy da shi
Ina sanka mijina xanci gaba da baka farin ciki na har abada
Tafa'di hakan hawaye na xubar mata
AmEEn RAMADAN Yace Yana lasar hawayan nata da
yi mata nuni akan tadeba bayaso
Sam sun shagala dajin 'dimin juna sai kawai jin kiran sallar Isha'i sukayi
Anan suka ankare
Washe gari Suna breakfast Tace ni mai Xanyi da wa'yannan ku'da'dan mijina
Sunyi yawa sun xarce burika nah
Murmushi
RAMADAN yayi Yace kisan yanda xakiyi dasu Auntyna nidai nagama nawa
Tace toh kaini gida inyi shawara da Abbana da Kakah
Pls ka kashe wanan ranar gareni kakaini gidan marayu asibitoci da sauransu
Yace sai dai gobe muje
Tace meyasa
Yace Aunty XEE
tace min in gaya miki xataxo yau
Tace ok Allah ya kawota
Yace Amiien sai kiyi addu'a Allah yasa gobe banda lectures
Tace hmm kundai kusa gamawa muhuta da maganar karatunnan
Yace kifara shan allurai bah
😀
Dariya tayi kawai
Haka suka gamah tarak
a shi mota daqar yabar mata bakinta ya huta wajan tsotso
Murmushi tayi gaskiya RAMADAN baya gajiya da jikinta...
ko Minti ishirin RAMADAN baiyi Da fitta ba saiga XEE Tace qawata naga sai kyau kike kina wani cika
SAILUBAH tajah numfashi Tace keda
i bari XEE
*Ciki ne dani*
Waro ido XEE tayi Tace ciki
😳
SAILUBAH ta'daga mata kai cikin shagwa6a Tace Ashe wayo RAMADAN yaymin
😰
XEE tasheqe da dariya Tace ya'ayi kika bari qaramin Yaro ya haqe rijiyar manya
😂
Tace yanda naki qaramin yaran yabi
ya haqe taki rijiyar haka RAMADAN yabi ya haqe tawa
.dariya Sosai XEE tayi Tace kuma har yanxu da sauranki ko....
Da sauri ta katseta da cewa aa Wlhi ba Saura ko ka'dan
👌🏻
Ashe ba'a raina namiji...
Ya nuna min shi na mijine kuma jarimi
Gaskiya RAM
ADAN yaban mamaki
XEE ta qara yin dariya Tace ga xahiri nan tunda ya 'kunsa miki ciki
😂
Tace hmm RAMADAN 'dan wayo ne
Kin San wani abu
XEE Tace saikin fa'da
Tace wasu ku'da'de yaban bansan mexanyi dasu ba
Tace ina burikanki suke
Tace Wlhi du
k burina XEE ku'din sunyimin yawa
XEE tajah numfashi
Tace ki'ajiye wasu dan nima akwai wasu ku'da'de da KHAMIS xai ban inasa ran sunada yawa
Kinga saimu fara harkar kasuwanci irin kayan mata danginsu sutura takalmah da jakunkuna sarqoqi da dadai saur
ansu
SAILUBAH rungumarta tayi tace masha Allah
Haka ko yau 'din SAILUBAH na ha'duwa da Abban nata da Kakah
Shawara Sosai suka bata akan dukiyar
tadai bama Abban nata abinda ya dace
Da Kakah harda matar Abban nata
Sannan sukayi gidan ma
rayu ita da mijin nata RAMADAN daga nan suka yi asibitoci
Basu tsaya ananba sanda suka shiga ga talakawa yana bada nasa tallafin itama tana bada nata
Sai yamma can ya sauketa a gida ya kalleta cikin murmushin soyayya Yace Ki kulamin da kanki da kum
a Babyna yanxu xan dawo pls karkayi Komai kihuta dan Allah kinji
Tace angama mijinna
****
Bayan sati 'daya RAMADAN ya mallaka ma SAILUBAH wata xaxxafar mota
SAILUBAH tayi murna Sosai da wannan kyauta
*************
Haka dangi kowa ya
san da xuwan ku'dinsu RAMADAN
Albarka yabo fatan alkairi ba irin Wanda RAMADAN baya Sha
Haka agyefan SAILUBAH mah
Ba qaramin murna KHAMIS da FAWAS sukayi bah.
Wajan kyautar da RAMADAN yayi musu
Fa'di yake RAMADAN na baku ne kawai dan jin da'dina
bawai dan wani Abu ba nasan kunfi qarfin haka dan Allah ya hore muku Amma kuqara da nawa Allah yasa muku albarka a Cikinta.
Amiien AmEEn sukace
Zuciyarsu cike da qaunarsa
.
[8:37AM, 26/01/2017] R
🇦
HA
Ⓜ
🇦
T: Bayan watanni shidda
******************************
Allah Sarki rayuwa yau taxo maka da da'di gobe sa6anin haka
Ayanxu HAMEEDA CE a toilet tana tsaftace bakinta
Taji wani maseefaffan ciwan mara ya riqeta
Nan tadurqushe tana ihun azaba
Sam tamanta da wata addu'a
Ni dai Rahamat nasan wannan na qudace tah kamata
Ina cikin saqar xucin yanda Xanyi in temaketa
dan karna fitto adirkeni ace me ya kawoni
😳
har cikin toilet 'din mata
😀
Idan naqi fitowa kuma ladan temakwan ta ya wucceni......
Kamar anjafo Momy f
alan nata taji ihunta
Nan Tace lapia 'yata
Cikin axaba HAMEEDA Tace Momy xan mutu cikina......
Ai Momy bata jira qarashen xancanta ba Tafa'da toilet 'din
Cikin tashin hankali take kwa'dama baba me aikinta kira
Nan tabaiyana
Tace temakamin muka
ita mota aihuwa CE taxo mata
Tun safe HAMEEDA take naquda bata tashi aihuwa ba sai Cikin dare kusan qarfe 1 'daya
Lokacin FAWAS yana kan sallaya yana yima matar tasa addu'a
Sai kawai yaji Momy na dariya
Aiko da sauri ya shafah addu'arsa yaje g
areta
Ganin jariri ahannunta shi ya tabbatar mishi da cewa yaxama Dady
😀
Baibi takan Babyn ba saboda kunya. Sai kawai yaje ga matarsa Yace sannu my MEEDAT
Tace Yauwa
Yace nagode da baby sai naga ko
Da sauri tawo ido da harararsa Tace Wlhi na g
amah
Yace tab mekikayi
Aisai namiki kinta ban doxin doxin
😀
Kuka tasa mishi wiwi
Momy tashigo tana cewa ina kuka ya qare tunda kin sauka 'yata
Tace wlhi momy shine yasani kukan
Momy takallesa Tace aa toh tashi kabar nan toh
Murmushi yayi kawa
i
Washe gari aka sallamesu da yamma
KHAMIS ne riqe da babyn ahannunshi XEE na