Showing 30001 words to 33000 words out of 108953 words

Chapter 11 - Samarin-Bana-Complete

08 Sep 2026

35

dai ya gida.

Tace lafiya lau

Yace toh Madallah

Tac

e ai baxanqi fitowa bah

Yanxu hakama innah bacci takeyi shine na lalla6a na fitoh naganka kona sami sanyi araina

Da Murmushi FAWAS ya kalleta Yace na 'dauka ni ka'dai na rasa nutsuwata Ashe harda ke

Tace kai

😳



Hmm dama haka masoya sukeji idan sun fa

'da soyayya

Yace wani abu ne YAYATA.......

KHAMIS da suke Cikin mota shida RAMADAN Yace wannan 'Yar surutu CE

RAMADAN Yace nalura kam. idan suka cigaba ko kisa tayi xata gaya masa Komai. Saurara kaji cewa xatayi takasa bacci ranar daya tafi ya bar

ta

KHAMIS yayi dariya Yace da tayi hakuri shi xai fara gaya mata

RAMADAN Yace kaidai jisu ka'dan kaji

Tace daka tafi ban shiga gida ba har sanda Innah tadawo

Har mari nasha wajan shagalewa da tunaninka

Ata qaice wannan ranar ban iyayin bacci b

ah. Tunaninka yadami xuciyata

FAWAS ya qura mata ido Yace yayi daidai hakan dan nima hakance ta faru dani

Yakai hannun shi faskarta yana shafawa ahankali yaciga da fa'din Wlhi da badan Innah bace ta mareki da anyi 'dan qaramin yaqi akan hakan

Kanta t

ayi magana Innah ta leqo idanta ko ya sauke a fuskar HAMEEDA Wanda har lokacin FAWAS bai cire hannunsa bah

Innah ta doka salati tana fa'din mexan gani haka ni Hansai

FAWAS ya janye hannunsu

Cikin tsoro da tashin hankali HAMEEDA Tace Wlhi innah baiyi

min komai bah

Kuraje yagani afuskar tawa shine yake ta6awa dan yaban magani

FAWAS yabi HAMEEDA da kallo dan jin yanda ta tsara magana cikin sakwanni qalilan

Ta kallesa cikin shagwa6e fuska tacigaba da fa'din. Ina hakane....

Da sauri FAWAS 'daga mata



Taqara shagwa6e fuskar hawaye nasan xubo mata Tace kayi magana mana

Cikin wani yanayi FAWAS ya kalli Innah Yace xan iya rantse miki da Allah abinda tafa'da hakane

Innah ta gyara tsayuwa

Tace Naji

Ku suwaye

RAMADAN yafitoh Yace aikomu akayi

Tace Waye ya aiko ku

Yace gwamnati CE

Innah tawaro ido

😳

Tace miye ha'dinmu da gwamnati

Yace kayane taturo mu mu rabama mutane. Toh acikin wa'yanda xamu rabawa hadda HAMEEDA aciki

Yanuna FAWAS

Wannan yanada sani akan quraje shine yake tambayarta y

a akayi quraje suka 6ata mata fuska

Innah tasaki ranta Tace aiho toh ina kayan

FAWAS yabu'de motar suka ibo kayan da suka siyama HAMEEDA suka dire mata agaba

Tabi kayan da kallo Tace Naga harda kayan 'yan iska

KHAMIS ya fito yana cewa eh haka oganm

u na 'yan sanda yace tasasu haka ba'a yarda wani yasa mata ba. Duk Wanda yasa mata xai turo 'yan sanda Su kamashi

Cikin Innah Hansai ya 'doru ruwa cikin sanyi da tsoro Tace insha Allahu bamai Sa mata

Ganin tsoran data shiga yasa RAMADAN qarawa da cew

a yana nuna FAWAS yace wannan 'dan shugaban 'yan sanda ne

Yana San HAMEEDA dafatan Allah yasa Ki amince ta aureshi

Da sauri Innah Tace Xanyi magana da ita wannan aiba matsala bane

Yanda jikinta yake rawa shiyasa KHAMIS yin dariya cikin ransa yake fa'

din 'dan qauye da tsoran 'dan sanda

Har cikin gidan RAMADAN ya rakata da kayan suka fitoh

HAMEEDA ta kafe FAWAS da ido jikinta na 'dan rawa

Tace yanxu babanka 'dan sanda ne

Ya kalleta ka'dan yayi Murmushi Yace Ki nutsu YAYATA idan kinasan kwanci

yar hankalina

Tace toh gayamin

Yace aa

Tace har hankalina ya kwanta

Yace kema kina tsoran 'Yan sandan ne

Tace Sosai mah

Yace toh kidena dan ina tare dake

Tace toh

Inje in ha'dama 'dan malele Yace yau naci abinci basai kin wahalar da kanki ba

Tace toh yaushe xaka dawo

Yace ko yaushe kikeso

Tace toh da daddarema kadawo

Ya waro ido Yace 'dan qaramin ka'dan mana

Tace toh gobe

Yace Yauwa YAYATA bara mutafi Kinga dare nayi

Amma kafin nan bara in 'daukeki a photo ko yau na sami cikakken

bacci me da'di

Tayi dariya ya 'dauketa.

Kana ya bata wayar daya siya mata tadinga murna yana binta da kallan jin da'di da Murmushi

Haka ya dinga nuna mata yanda wayan take da yanda in aka kirata xata amsa da kuma yanda ita xata kira da saka waqa da kas

hewa da kunnawa

Ta kalleshi da murna Tace toh samin hotanka nima indinga ganinka

Yace toh

Nan yatura mata hotunan shi

Tace Yauwa shi kenan

Yace bashi kenan bah

Tace toh miye

Yace kidinga saka wannan kayan

Tace toh Amma fah idan ya matseni b

axan saba dan xa'acemin 'Yar iska

FAWAS yayi shuru. can Yace toh muntafi

Tace xansa toh karka tafi

Yace Karki damu YAYATA dare ne yakeyi kinga fah kamar ruwama xa'ayi

Tace toh sai goban in kaxo

Yace Allah ya kaimu

Amma gayamin kalma me da'di wa

cce xata sani farin ciki

Tarufe fuskarta Tace ina sanka

Ahankali ya ra'da mata akulle bai isheni bah

Da ta6ara Tace toh xan gayama idan kakirani a waya anjima

Yace yayi saikin jini bye bye

Yashige motar ta'daga mai hannu tana fa'din karka kalli w

ata mace fah

Yace ke ka'dai ce



🏻

RAMADAN yajah motar yana qaryane yanada Aymana

Bata jishi ba ta shege gidansu da murna

👯👯

Qarfe Tara FAWAS ya kirata

Lokacin tana 'dakinta Wanda ya kasance daga kayanta sai taburmar kunciyarta

Jira

n kiranshi takeyi tun bayan isha

Tana ganin kiran ta'dauka da sauri tana fa'din salamu alaikum

Yace AmEEn wa'alekis-salam

Tace ka sauka lpy

Yace lpy lau lau

Tace toh Nagode Allah

Yace gayamin meya faru Bayan tafiyata

Tace ina shigowa gida nanu

ma innah wayar da kaban saitaja tsaki tace in bata guri

Can Tace min wai ina sanka Nace eh

Tace toh ai shi kenan

Na San ta tsorata ne daku tunda kuka ambaci 'dan 'yan sanda

Yace toh tabar miki kayan nan

Tace ba'abinda tata6a dan ta tsorata Sosai

Yace toh yanxu gayamin Kalmar da kikace saina kira xaki gayamin

Tace toh ka rufe idanka

🙈

FAWAS ya gyara kwanciyar shi kan gadan RAMADAN

Yayi Murmushi Yace na rufe

Tace toh kaine farin cikin na Kaine me sani nisha'di

A kwana biyu ka hargitsa m

in tunanina. Bana fatan kabarni ko da wasa

Ina sanka Sosai

🙈

Ta qarashe da rufe fuskarta kamar yana gabanta

FAWAS yayi Murmushi yama rasa mexaice mata. Wlhi shi mamaki ma take bashi

Yace nima ina sanki Sosai da ace kina tare dani yanxu dana nuna mik

i *WATA RAYUWA*.

RAMADAN ya kalleshi Yace 'dan iska duk abinka saika 'daga mah wannan qafa

FAWAS ya shareshi yaci gaba da fa'da mata kalamai masu kashe jiki

Tace toh Xanyi bacci Yace toh kiyi mafarkina

Tace toh

Ya kashe wayan Yana kallan RAMADAN

Yace basai ka fa'da ba wannan nata na cikin gidana ne

Kasan Allah xan gayama Dady Aure nakeso dan inasan in wayar da ita da wurri

RAMADAN Yace dayafi kam

Kafin ka lalatata mata tunani.

KHAMIS Yace nayi gun Aunty XEE sai jini

Suka bishi da kallo

FAWAS Yace yau inasan mukai uku a club

RAMADAN Yace imma biyar ne mukai ya rage min qewarta Sosai.

FAWAS Yace wah

RAMADAN ya kallesa ka'dan Yace farin Cikin ruhina

FAWAS yayi dariya Asma'u ko Amina

RAMADAN ya waro ido Yace wama naba hutu a cikin

su.

FAWAS ya harareshi yace ban sani bah

Kan yayi magana wayarsa ta'dau qara

Yana dubawa yaga shahuda ce

Tsaki yajah Yace Wlhi baxan 'dauka bah

FAWAS ya leqa wayan ganin shahuda yasa ya fashe da dariya Yace kai wannan 'yar naci ce

RAMADAN Yace bar

shegiya kullun ni kenan a tsarata tamayar dani me magana kamar aku.........

👯👯

Jama'a mulequuuu SAILUBAH...

SAILUBAH tanemi wayanta sama ko qasa ta rasa. Ita kuma da kanta ta ajiyeta Bayan tafiyarsu XEE

Tafitoh falan nata taga wata 'yar bud

urwa kyakkyawa haka tana kwashe kayan abincin dasu XEE suka 6ata Tace ke bakiga waya ba da Allah anan gun

Tace aa Saidai yanxu Alhaji ya 'dauki wata akan kujera ya futa

SAILUBAH tayi shuru wato ya shigo ya fitta bai nemeta ba Tace Samsung ko

Tace tab

bas ita nagani ahannunsa

Tace ke miye aikinki agidannan Tace jiya aka kawoni wai xandinga temaka miki da aiki

A ina kike

Tace suleja

Owkie SAILUBAH Tace tashige bet room.

Dare yayi SAILUBAH taji ango baixo gareta ba. Har safiya

Abin fah yaba

ta mamaki yanda taga ta'dau sati ba Ango ba alamarsa

Saidai taci abinci tayi wanka tayi kallo damuwa da kewar gida da RAMADAN 'dinta ya dameta

Yau dai ta'dau alqawarin saitayi waya da RAMADAN ko XEE da Abbanta

Amma me duk tanemi waya agun 'yan aiki

n sunce basu da waya

Hankalin SAILUBAH yatashi taxauna gun shaqatawa tana tunanin me Alhaji Aminu yake nufi da ita ya 'dauke mata waya bata ganinsa me yake nufi da hakan

Kamar ance takalli can ta hango shigo yana fitowa daga motarsa

Wani shashi taga

yayi shida Wasu yara uku biyu Maza 'daya mace

Aiko Tatashi tanufi shashin fatanta taga dama anan yake kwana kuma me ya ha'dashi da Yara

Taxo daf da shiga falan gun wani murtuqeqen mutum Yace sannu Hajjiya wani abu kike buqata.......

Kan tayi magana

sai taga wani qatan mutumin baqi qirin dashi yaxo ya wucce da sauri da kan yarinyar da taga Alhaji Aminun ya shigo da ita. Wato anfille mata kai ga jini nan kaca kaca ahannun mutumin Sam bai lura da itaba yashigesu ya shiga wani 'daki da kan yarinyar ba ga

ngar jiki.........

Kan SAILUBAH yajuya hankalinta ya bala'in tashi

Tayi mutuqar shiga furgici.

Ainan take taxube sumammiya........

Wannan qatan mutumin ya'dauketa kamar wata baby ya kaita shashinta. Kana yaje yagama ogansu Alhaji Aminun Hajjiya f

ah taga kisan da yayi

Cikin maseefa Alhaji Aminun yace ya'ayi kabarta taxo tagani

Yace nima ganinta kawai nayi

Yace yanxu tana ina

Yace nakaita shashinta

Ya tashi ya nufi gunta cikin xafin rai

Wanene Alhaji Aminu

Alhaji Aminu wanine Wa

nda ya taso agidan marayu

Bashi da komai bashi da kowa

Daya mallaki hankalin kan saiya tsere daga gidan marayun

Ya fantama garin Abujah

Anan yasamu wani ogansa meyin harkar ma'digo da qananan yara da manya kuma 'dan ungiya Wanda duk sati saika kawo

jinin yarinya qarama wannan xaunanne ne

Aminu ganin irin ku'din da ogan nasa yake sake masa shi yasashi cemai yanaso ya xama kamarshi

Ogan yayi Murmushi Yace xaka iya kisa kuma kasha jini kuma kullun akayi amfani da yara da manya ishirin arana

Amin

u Yace eh kai. inhar xan xama me ku'di kamarka

Ogan yayi Murmushi Yace toh daga yau kaxama Alhaji Aminu



A sati 'daya kacal Alhaji Aminu yaxama cikakken me ku'di

Yaga SAILUBAH ne abikin Saudat da yaxoma abokinsa taya murna

Sai hankalinsa ya t

ashi akanta yaji yana San ya mallaketa a matsayin mata

Gashi shi ba iyayene dashi bah

Nan yasa amasa bincike akanta da kuma Abbanta

Nan aka bashi tabbacin Abbanta yayi ku'da kuma ita tana da burin Auran me ku'di

Yace toh acikin wa'yanda sukayi aiki

a qarqashin Abban nata da can'din anemo masa 'daya



🏻

wanda yake cikin talauci yaxama uba agaresa dan maganar gaskiya xai Auri SAILUBAH dan tayi mishi tako ta'ina

Nan suka samo masa Malam saluhu Wanda Abban SAILUBAH yayarda da gaskiyanshi da Amanarsa

Alha

ji Aminu ya cikasa da ku'di da siya mishi qaramin gida da xuba mishi 'danyakun abinci kala kala

Sannan ya gabatar mishi da 'kudirinshi nasan mallakar SAILUBAH gashi bashi da iyaye yanaso ya xama uba agareshi

Sam Malam Saluhu bai wani yi mishi gaddama b

a. ya amince da 'kudirinsa tunda yanxu rayuwar taxama babu

🙅🏼

. marasa tsoran Allah komai akace suyi yi suke dan kare kansu daga yunwa.

To yanda akayi kenan Alhaji Aminu yasamu SAILUBAH batare da wata matsala ba

_______________

Da xafin rai yashi

ga falan SAILUBAN......

Saidai ganinta kwance kan kujera asume shiyasa shi 'dauke fushin nashi ya xauna daf da ita yana qare mata kallo musamman kyakkyawar fuskarta.

Ya xubama breast 'dinta ido ya lumshe idon dan bashi da damar amfani da mace wannan do

kace a kwungiyarsa

Ya dinga bin kowane lungu da saqo na jikinta da kallo

Maseefar sonta na qara mamaye masa xuciyarsa. Yaji aduniya ba abinda yake so kamarta.

Yayi murmushi Yace abayyane shegiya kintara abubuwan more rayuwa da yawa. Wannan duk Wanda

yanemi hutawa dake xai more Sosai

😍



.

[6:43PM, 27/11/2016] Rahamat Nalele

👯

: Ya 'dauki ruwa ya watsa mata...

Ta farfa'do ta xubamai ido

Nan take ta tuno meya faru

Da sauri tatashi ta kallesa sama da qasa xatayi magana.Yace dakata. Nasan me xaki

ce bara nabaki haske

Ni 'dan ma'digo ne kuma 'dan kwungiya me kisa nasan Kinga kisan da nayi

Karki tada hankalinki akan hakan pls

Tace kutumai uba....

Me kace...

Karna tada hankalina

Wlhi qarya kake mugun axxalimi...

Narantse da Allah saika

sakeni

Ya tashi da waro ido Yace saina sakeki fah kikace.

Tace kwarai

Yayi dariya Yace canja tunaninki dan Wlhi baxan sakeki bah

Karki damu xan sama miki ramari masu lafiya kamar goma kixa6i 'daya a cikinsu Wanda xaki dinga hutawa dashi

Ina sanki S

AILUBAH

Na aureki ne kawai dan in dinga ganin kyakkyawar fuskarki da surarki

Ina San ki saki ranki dan xan mallaka miki duk wani Abu da kike buri arayuwarki

Cukumeshi SAILUBAH tayi cikin maseefa Tace kai ka Isa ka rainamin hankali Wlhi kayi nadamar

sanina dan saina tona asirinka 'dan iska mugu axxalimi mara imali

'Yar yarinyar nan me tasani meta sani daxaka fille maka kai

Saika sakeni

Yace ke kina da hankali kuwa

Taqara cukumeshi Tace bandashi

Xanci uwarka im baka sakeni ba

Nafika maseefa

da tashin hankali kwanciyar hankalinka 'daya ka sakeni

Yace ni kuma baxan sakeki bah

Bari kiji Wlhi inxaki ihun duniya ba Wanda xai jiki agidan

Ba kuma Wanda xai barki Ki fita daga gidan.

Sannan xanja miki kinne Karki qara gangancin cukumeni danni.

.....

Aikan ya qarasa SAILUBAH ta falleshi da mari ji kake tassss

Taqara cukumeshi Tace natsane ka bana qaunarka

Wlhi in kana nema xaman lafiya karabu daniii

👈🏻

Da matuqar mamaki Alhaji Aminu yake kallan SAILUBAH

Yace ni kika Mara

Tana niyar

bashi amsa ta hango wayarshi na shirin fa'diwa daga ajjiwun wandansa

Aiko tayi saurin xarota ta sakeshi da fallewa da gudu xuwa bet room 'dinta ya bita da nashi gudun

Aikan yakai tasaka key ta xareee

Cikin kuka ta fara saka numbar Abbanta bai shiga

ba

Aiko tayi saurin saka numbar RAMADAN tana kuka duk hankalinta atashe

Lokacin RAMADAN Suna shirin xuwa qauyan takai shika'dai FAWAS da KHAMIS suke jira amota ya tsaya saka wani takalminsa

Kwana hu'du kenan suna jelan xuwa qauyan dan FAWAS ya Riqe

wutta Sam baya wasa da xuwa gun HAMEEDAN sa.....

RAMADAN Ya picking da Aloo

Cikin kukan SAILUBAH

Tace RAMADAN

RAMADAN

RAMADAN na mutu na lalace

Gaskiyanka ne meshan jinine

me kashe mutane ne 'dan ma'digo ne

'dan ungiyane xai kasheni Wlhi kas

heni xaiyi RAMADAN.....

Da tashin hankali RAMADAN Yace Ki nutsu Auntyna kidena kukan nan kimin magana Cikin nutsuwarki pls

Taqara fashewa da wani kukan......

Da sauri RAMADAN ya xauna yana cewa Naji

Tace ka fahimta

Yace eh

Tace xai kasheni im

baka xo bah.

Yace addu'ata akanki baxata barshi ya ta6amin lafiyarki bah

Tace RAMADAN

Yace Auntyna

Tace wannan wayarshi CE yanxu nasan Komai akansa Bayan tunda akayi Auran banga idanshi ba.

Yace Karki damu ba abinda xai miki

Tace kaxo yanxu katafi

dani dan Allah

Ya kalli agogo yaga kusan uku

Yace xanxo gareki Auntyna Amma kidena kukan nan kuma Karki nuna mishi munyi waya.......

Bu'de 'kofar taji anaji

Ta qara fashewa da kuka Tace ni Wlhi kaxo yanxu kaga yana qoqarin xuwa gareni

Yace toh kas

he wayan Ki goge numbar tawa saiki qara kirana

Tace baxan katse ba.

Cikin maseefa Yace ke wai wacce irin wawiyace Nace Ki kashe kigoge numbar tawa Sannan Ki qara kira

Nan take ta kashe tayi yanda Yace mata Amma sai yaqi 'dauka........

Daidai nan Al

haji Aminu yayi nasarar bu'de 'dakin

Yana shigowa ta cilla mishi wayan tasa

Ya 'dauka yafara duba wa takira

Nan yaga numbar Abbanta yakira yaga bata shiga

Sai yakira RAMADAN nan ya 'dauka

Yace Waye kai.

RAMADAN Yace RAMADAN ne

Alhaji Aminu Yaja

numfashi Yace Qanin SAILUBAH

Yace eh kai Waye

Yace mijinta ne

RAMADAN Yace ayya yanxu nake shirin kiranka Allah yasa lafiya dan naga miss call har uku

Alhaji Aminu Yace ita takira Ashe baka 'daka bah

Yace eh ban 'dauka ba dan ina toilet lokacin

Yace toh yanxu na fita idan nashiga gidan anjima xan kiraka kugaisa

Yace toh nagode

Aminu ya kashe wayan yana kallan SAILUBAH da murmushin mugunta Yace kinci sa'a ina sanki...

Yana fa'din haka ya ficce daga 'dakin

SAILUBAH ta rushe da kuka wiwi

RAMADAN ya tashi yana safa

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login