Showing 42001 words to 45000 words out of 108953 words
junior ya tashi Yace toh meya ha'da 'dan uwana dashi
Yace eh toh. Idan kana buqata
r sani yanxu xan binkicuma
Yace dako naji da'di
Haka Isma'il yaje ga megadin gidan Alhaji Aminu
Yacika shi da ku'di akan yanasan yasan me yakawo RAMADAN gunsa 'daxu
Yace aidama sunansa RAMADAN
Isma'il Yace eh
Nan ko megadin ya gayamai Komai ak
an 'Yar uwarsa Alhaji Aminun yake Aure kuma ya hanata jin kowa nata
Nan dai da Isma'il ya samu abinda yakeso yayima megadin sallama ya tafi
Shiko yanata murna yau sai samun ku'di yake
Direct Isma'il ga junior RAMADAN yaje
Anan yagaya mai Koma
i
Junior RAMADAN yayi Murmushi Yace aha
Yana San ya futar da ita daga gidan ne
Dan shi da ita sungano ko shi Alhaji Aminun Waye
Isma'il Yace idanko haka ne ya kamata kasa mishi hannu oga dan baxai iya fidda ita daga wannan gidan bah
Yace Hak
ka Amma ya xanyi in gansa shi Alhaji Aminun
Isma'in yace nasan wani hotel da yake xuwa cin abinci qarfe takwas na dare
Junior Yace gud...
✔
Ina san gobe da qarfe takwas 'din muyi ram dashi dan wlhi saiya saketa dan ubansa.....
Isma'il Yace angam
a oga..
Washe gari ko kusan qarfe biyu RAMADAN yayi parking 'din motarsa a 'kofar gidan Auntyn tasa.....
Kamar yanda megadi yace mai xai jira xuwansa hakance ta kasance
Yace Barka da ranah me baba
Yace barka dai samari
RAMADAN yamiqa masa ku'di
da wani abu acikin Leda Yace wannan xaka bata Yace Amma ku'din yau yafi na jiya
RAMADAN yayi Murmushi Yace aikai ka buqaci aqara maka farashi
Ya washare baki Yace ashe baka manta ba samari
Yace ai dama bai dace na manta da hakan ba dan ayanxu ba abin
da yafika mahimmanci arayuwata kamarka
Dan kaine kake sadani da abinda yafi min Komai arayuwata
Megadi yayi Murmushi Yace kanasan yayarnan taka
Yace fiye da Komai mah
Nan dai megadin ya shige......
SAILUBAH na xaune tana kallo lokaci lokaci tana
kallan agogo addu'arta Allah yasa taji qanin nata yanxu
Kamar yanda take fata ko sai ganin megadi tayi
Tace yanxu naketa sake saken xuwanka
Yamiqa mata ledar hannun nasa cikin ladabi
Ta kar6a jiki na rawa
Tana bu'de ledan taga wata qaramar wayar R
AMADAN ce
Farin ciki kamar ya kasheta Tace shikenan babah megadi jeka
Yatafi yana Murmushi har yaxo ga RAMADAN.
Yace nabata samari
Yace Yauwa toh sai anjima
Yace gobema xaka dawo
Yace eh toh bandai saniba amman karka damu
Yace toh nidai ina s
aurare
Murmushi RAMADAN yayi yaja motarsa
Yana tuqi yanata ganin kiran Auntyn tashi
Amma yaqi 'dauka dan yana san sai yakai gidan kawun nasa ya 'dauka yafi jin da'din magana da ita
By Hajju
RAHA
Ⓜ
🅰
T
[20/03, 17:09] 80k: [10:31PM, 07/12/201
6] Rahamat Nalele
👯
:
👯👯👯👯
*SAMAREEN*
*
👯
BANAH*
👯👯👯👯
*
👯
TASU SALAN SOYAYYAR*
👯
*Na Rahamat Muh'md Rufa'i Nalele*
*Bismillahir-*
*rahmanurrahim*
*PART 87*
Isma'il Yace Amiien. Kana sukaja motarsu junior bai dena ga
nin fuskar SAILUBAH a idanshi bah
Direct gida sukayi. Anan falan junior yaga Dad 'dinsa
Batare da Yace mishi Komai ba yayi yunqurin barin falan xuwa ga shashinsa
RAMADAN......
Yaji Dad 'din nasa ya kirasa
Cikin 'daure fuska Yace na'am
Yace kayi
min afuwa duk abinda xakayimin karka nisanta kanka dani
Hakan xaisa nashiga cikin wani hali
Cikin nuna halin ko in kula Yace inasan xuwa ga Dady Naziru
Da sauri Alhaji Aminu ya waro ido Yace a ina Kasan shi
Kai tsaye Yace a diaryn daka hanani kar
antawa
Ina San 'dan uwana ya ganni inaso kuma inji Wasu bayanai
Cikin tashin hankali ya miqe Yana fa'din. Daka bar xuwan kawai
Sabo dame.....
Ya tambaya cikin San sanin amsa cikin sauri
Yace saboda na isa dakai
Yace daba. Amma banda yanxu
Yana
fa'din haka yabar falan yayi part 'dinsa
Tunanin dukiyar daya samu gurin Dadyn nasa yakeyi
Yasan yanada maqudai ku'da'de a banki banker
Cikin sauri yanemi yaran nasa awaya
Ko cikakken minti biyu basuyi ba saigasu
RAMADAN ya miqa musu ATM dins
a Yace inaso kuje Ku fitomin duk ku'din da yake ciki
Da mamaki sukace toh.
Dan dai sunsan ba qaramin ku'dine a ciki ba
Bayan sun tafi ne ya fa'da tunanin SAILUBAH da Yayan nasa
Sintiri yake tayi dan xuciyarsa cakarsa take tana qara cusa mishi soyayya
rta
Shi kuma yana quqarin yakiceta
Saidai so baisan haka bah
Bai San adadin lokacin daya 'dauka yana tunanin ba. Saida yaji xuciyarsa nayi masa xafi Sannan yayima kansa gata wajan yin Alwala ya gabatar da sallar axahar
Alokacin ne yaransa suka sh
igo garesa
Suka miqa masa maqudan ku'da'dan dashi kansa sanda yayi mamaki dan dama baisan yawansu bah
Yace no ku kasashi kashi hu'du
Sukayi yanda Yace
Yatashi yana ha'da kayansa cikin lokaci qanqani yagama ha'dawa Yace 'daya daga Cikinsu yakai masa
motarsa......
Bayan yaran ya dawo ne
Yace Ku hu'du ne cif....
Ina so kowannanku ya 'dauki kaso 'daya
Cikin tsananin mamaki kowa ya 'dauka
Yaciga gaba da fa'din
Na dena daga yau
Nadena fashi
Kuma inaso ne kudena
Shiyasa nabaku wannan ku'din d
an nasan xai tamaka muku kwarai da gaske wajan riqe kanku
Kuyimin alqawarin kundena dan Allah
Wlhi xuciyata tafasa takeyi idan natuna abin da mukayi arayuwa
Duk da banta6ayin kisa ba Amma mutane bila adadin sunsha harbi a danginsu qafa. Hannu. Kafa'd
a
Nayi nadama inaso kubari pls
Cikin sanyin yanayi sukace Wlhi oga mundena
Dama kaine uban tafiyan. Tunda bakayi ai ba harkar.
ko munyi yunqurin yi abin baxai mana dakyau ba
Yayi Murmushi Yace kuje karku qara tunawa dani arayuwarku
Kusa aran
ku kun barni kenan har abada. Kun rabu dani kamar baku ta6a sanina ba....
Da sanyi suka fitta Suna waiwayansa. Yayinda Isma'il yaqi tafiya ya tsaya da kasan sa ahannu
Da mamakinsa junior RAMADAN Yace me katsaya yi kai
Cikin xubar hawaye Yace Wlhi og
a nafisan kasancewata dakai akan in kar6i ku'dinnan na barka
Junior yayi Murmushi ya da'de da sanin Isma'il masoyinsa ne na Gaskiya yana hango soyayyarsa acikin kwayar idansa
Yace karka damu kana da number na. Xaka iya jina akowane lokaci kakeso
Yace
yanxu bakamin katanka da kanka ba
Ya 'daga mai kai da fa'din eh
Isma'il yayi Murmushi da 'daga mai hannu Yace bye Allah ya dubeka ya baka nasara akan duk abinda kakesan aiwatarwa
Da farin ciki Sosai Yace AmEEn nafah goge
Yace karka damu
Kana ya
ficce. Junior ya bishi da kallan qauna
Senior RAMADAN ko
Tafiyarsu suke ahankali. Sam basu damu da sukai da wurri ba
Hira suke cikin jin da'di dan kallo 'daya xaka musu subaka sha'awa.
Basu suka iso igadaba sai bayan isha'di
Da gajiya lis
suka rabu da juna
Sai dai 'yan unguwar sunyi mamakin ganin SAILUBAH...
Acewarsu bai kamata taxo ganin gida yanxu ba.
(Kunji saka ido irin na Mutane)
Ba qaramin mamaki Abban da Kakah sukayi ba.
Wajan ganin SAILUBAH tsulum a falan nasu.
Ta xube
jikin khakah Tace wash nagaji munsha hanya
Cikin sarqewar murya Abban nata Yace ya haka
meya kawoki gida yanxu
Tace Abba 'dan shan jini kuka auramin Wanda yake kashe qananun yara yake yin ma'digo. Bayan da ya fahimci nagano shi shine yayimin saki uku
.......
Da fusata Abban Yace qarya kike mutuniyar banxa kawai
Ai dama basan Auran kike ba. Nasan sai kinyi duk yanda xakiyi dan kirabu dashi
Cikin sanyi Tace Wlhi Abba da gaske nakeyi
Ya daka mata tsawa da fa'din xaki rufimin bakine ko saina mam
makeki anan
SAILUBAH tayi shuru tana turo baki
Ya 'daga wayansa Cikin 6acin rai yakira Alhaji Aminu
Lokacin yana cikin aikata masha'arsa a hotel
Cikin isa da gadara ya 'dan tsaida sha'anin nashi ya 'dauki wayan Ganin sirikin nasa. Ya 'dauka da fa'd
in hello....
Abban SAILUBAH Yace ganinta nayi yanxu tana gayamin abinda hankali baxai iya 'dauka ba
Nasani xata iyayima Komai dan tarabu dakai. Tunda daga baya tanuna bataso.
Inaso naji daga gareka ya abin yake
Alhaji Aminu yayi Murmushi ganin Abba
n nata bai yarda da abinda taceba tunda har yana neman jin ta bakinsa
Yace Wlhi Abba kamar kasani. Haka kawai tasani agaba wai saina saketa harda nunamin wuqa. Ni kuma na tsorata da yanayinta har ban san lokacin dana mata saki uku bah.
Sannan naji tana
fa'din wai saita kwullamin sharri agunka bansan me tace maka ba.
Cikin 6acin rai Abban Yace hmmm toh shi kenan tunda Komai ya abku
Yace kayi hakuri Abba dan Allah
Yace aa karka damu Allah yabaka wacce tafita
Yace AmEEn sukayi sallama
Da 6acin rai
Abban nata ya kalli kakah Yace hmm aidama nasani kin dai ji abinda yace da kunnanki
Kantayi magana SAILUBAH ta cafke cikin sauri da fa'din Wlhi qarya ya gaya maka Abba na rantse maka
Ya kalleta da Takaici yanaji aransa kamar yatashi ya na'da mata du
kan tsiya Amma ya 'daure Yace tunda ban isa dake ba ai shikenan kije xan nemeki Amma kisani nabaki watanni takwas kifitoh min da Wanda kikeso.
Na rantse da Allah kika xarce haka da Almajiri xan ha'daki dashi
Kuma kika qara kasowa Saidai kinemi wani uban
ba niba.
Tashi kiban waje
Oho dai SAILUBAH Tace aranta dan ta'dauka wani mummunar hukunci xai 'dauka akanta sai taga sa6anin haka. Dan wannan mesauqine xata tsaida wani
Nan tatashi sumi sumi tayi 'dakinta......
Kanta shiga kakah Tace ya 'dora miki
idda ne
Da sauri SAILUBAH Tace aa
Da saurin fa'dawa 'dakin nata
Tanajin Kakah na fa'din aigwara haka danni Sam dama bai kwantamin arai bah
Abba yatashi yayi 'dakin matarsa batare dayace mata Komai dan Takaici
SAILUBAH tajah numfashi dan ganin '
dakin nata Yana nan yanda yake harda kayanta dan ba'a kyautar ba kamar yanda tace
Tayi Murmushi da fara tsaftace 'dakin cikin rera waqar *M shariff*
Senior RAMADAN ko Bayan ya leqa ga mahaifan nasa na xahiri sungansa da mamakin rashin sanar dasu dab
aiyi ba. Sai kawun nasa
Sai yayi part 'dinsa yayi wanka Momy ta kawo mishi abinci
Da qar yaci
Yayi salla kana ya kwanta cikin farin ciki
Anan ne yakira FAWAS Yace 'dan iska
👯
na HAMEEDA dawo fah
😀
Yana fa'din hakan ya kashe ya kira KHAMIS Yace n
a Aunty XEE na dawo toh
😀
By Hajju
[10:32PM, 07/12/2016] Rahamat Nalele
👯
: RAHA
Ⓜ
🅰
T
[20/03, 17:09] 80k:
👯👯👯👯
*SAMAREEN*
*
👯
BANAH*
👯👯👯👯
*
👯
TASU SALAN SOYAYYAR*
👯
*Na Rahamat Muh'md Rufa'i Nalele*
*Bismillahir-*
*rahmanurrahim*
*PART 86*
Washe gari ko tun qarfe 6:00pm tayi wanka taxauna xaman jiran qarfe gomah
Alokacin ne RAMADAN yaga sakwanta
Cikin farin ciki ya kirata ta'dauka
Yace Auntyna da gaske
Tace Wlhi har yana cewa qarfe goma xai barni na
tafi.
Yace alhamdunillah
Yanxu kinga bara nafara shiri sai na musu sallama daga nan sai naxo kawai mu wucce
Tace toh ina jiranka Qanina
Yace Aha my Aunty
Kana ajiye wayan ya kalli Amar Yace yau xantafi fah
Da mamaki Yace mai yau
Yace yah. Da b
arin 'dakin
Amar ya bishi da kallo
Anan falan ya tarar da Momy da kawun nasa Yace dad mum kumin afuwa yau xan koma gida
Suka CE lafiya Yace Wlhi qalau
😀
Auntyna CE xata gida yau shine naga dacewar mutafi tare
Sukace Amma bamuji da'di
Yace hmm
aixan qara dawowa ne
Dad Yace kan kadawon ai saika ibi shakaru
Mum Tace qilama sai Auransa in munje ma gansa kawai
Yayi Murmushi Yace kai mum
Tace eh ai gaskiya ne
Yace toh bara naje in sharya xuwa 9:30am nakesan tafiya
Mum Tace toh Allah ya nu
na mana lokacin
AmEEn dad Yace
Yusra Tace gaskiya banji da'di
Yace Karki damu qanwata ina tare dake ai
Junior RAMADAN da Isma'il ko qarfe 9:00am dai-dai tayi musu ne qofar gidan Alhaji Aminu
junior ya matsar da motar tashi can gaba y
anda xaiga fitowar SAILUBAH da xuwan Yayan nasa
Yace naxa'ku naqara ganinsa
Isma'il Yace ai yanxu haka ma qila yana hanya
Yace Wato Isma'il Wlhi kallo 'daya namishi Naji qaunarsa cikin raina
Yace sai shima ya ganka na tabbata saiyaji sanka fiye da
yanda kaji nasa
Yace Allah yasa
Haka suka dinga hira har xuwa lokacin da Senior RAMADAN ya iso
Ya fitoh daga motar tashi yana kallan agogo
Junior RAMADAN ya qura masa ido tabbas ya ha'du sai kace ba tashin Nigeria ba ya iya wanka
Isma'il Yace haka
ne.
Kiran Auntyn tasa senior RAMADAN ya hauyi
SAILUBAH da take xaune xaman jiran lokaci ta'dauka ashagwa6e Tace kaga goman batayi ba ko
Yace xatayi Auntyna fatana kina cikin shiri Tace eh Amma......
Bata qarasa furucin nata bah Alhaji Aminu ya shigo
falan ya wulga mata takaddarta Yace asauka lafiya
Tatashi da sauri ta'dauka tabi bayansa. Har xuwa wajan megadi
Inda Alhaji Aminun ya bashi umarnin ya bu'de mata kofa tafitta.
Tana fitowa tayi ido hu'du da qanin nata
Aiko taje da gudu ta rungumeshi
..........
Yace Auntyna atiti nefah
😳
Tadaki qirjinsa ka'dan da dariya Tace ko a inane yanda nake cikin farin cikin nan Wlhi rungumarka Xanyi
Tace toh sakeji dan najiki da yawa karna shiga wani hali in 'dauka budurwata CE
Ta sake shi da harararsa Tac
e xamfah jimaka
Yace idan kika jimin sai kiyi jinyata
Tata6e fuska Tace yunwa nakeji Qanina
Yace idan kikamin kuka xaki jefani atashin hankali
pls
👏🏻
'dan rage ragwa6ar ka'dan
👌🏻
Ya fa'da da ha'de hannunsa biyu alamar roqo da kuma rage mata ido
'daya
Tayi Murmushi Tace kai
👈🏻
xaka fara kashemin jiki ko
Yayi Murmushi da bu'de mata mota yana cewa abinda ya dace ne my Aunty
Tashiga tana fa'din xanko hukuntaka
Ya tada motan yana cewa ba damuwa ai indai hukuncinki ne nafi kowa buqatarsa
Tac
e kaji dani pls
Yace ina ji dake Auntyna.
Ga wani dambun nama nan da mum tabani ha'de da cake kamar nasani nafitoh da drink 'daya
Tace yauwa Qanina...
Yanxu can muka nufah ko
Yace eh Kanon dabo timbin giwa ba......
Ta kalleshi da Murmushi tanajin da
'di Tace wannan motar fah
Yace Kinsan jirgi nabiyo. Yanxu kuma nace Amar yaban motarsa kawai
Dad Yace na'dau 'daya daga cikin tashi
Tace lallekam motar tayi kyau.....
Ya katseta da fa'din karkisa na riqe fah
Tace ni bance bah
Yace watoh har sake
baki kikayi kika qara kyau acanko
Tace toh yaxanyi dakai kaifa kabini qardin gwiwar hakan.....
Dan Allah Auntyna kinutsu kigayamin komai cikin nutsuwarki.
Ba haka kace ba.
Ta qarashe da kallansa tana dariya
Yabita da kallan jin da'di
Yace kin
manta da kuka kike cemin dan Allah kaxo ka'daukeni Wlhi kasheni xaiyi dan Allah Ni dai kaxo kawai ka 'daukeni.....
Ya qarashe da kwaikwayan muryanta
Ta kallesa ka'dan suka sheqe da dariya a lokaci 'daya
☝
🏻
Dai-dai nan suka wucce inda Su junior RAMAD
AN suke
Innalillahi'wa'inna'ilaihirraji'un
Shine abinda junior RAMADAN yafurta hannunsa dafe da qirjinsa
Nishi yake sama sama can jadawo normal 'dinsa cikin wani hali Yace bala'i......
Isma'il Yace karo na farko kenan da wata yarinya taburkitaka ar
ayuwarka
Yace tayi tayi tayi... Ta ha'du. Kuma tayimin
Kamar yanda kifiya take xuwa da gudu take cakar mutum wlhi haka naji maseefar sonta ya caki xuciyata.
Isma'il Yace ai kashiga kawai. Naga kamar bata da matsala.....
Cikin tsawa junior ya katses
hi da fa'din akwai matsala
Yace wacce iri oga
Yace na hango soyayyarta da qaunarta acikin idan 'dan uwana
Da alama itama tana ciki
Allah na roqeka dan San da kakema shugaban halitta tsaftatacce kayayemin abin da naji araina yanxu. Karka barni nafa'
da *MASEEFAR SOO* kamar yanda XARAH tafa'da ta aiwatar da qurorinta
AmEEn Amiien my RAMADAN
😭
By Hajju
[20/03, 17:09] 80k: [9:09PM, 09/12/2016] Rahamat Nalele
👯
:
👯👯👯👯
*SAMAREEN*
*
👯
BANAH*
👯👯👯👯
*
👯
TASU SALAN SOYAYYAR*
👯
*Na Rahamat Muh'md Rufa'i Nalele*
*Bismillahir-*
*rahmanurrahim*
*PART 88*
KHAMIS Yace da gaske Yace Sa wasa. Am inajij bacci sai gobe
Ya kashe wayan.
SAILUBAH mah da tayi wanka kiran XEE tayi Tace shegiya ta KHAMIS kina cikin kwanciya
r hankali kin cafke yaro kin hanashi saqat
😀
XEE da take kwance kanta na mata ciwo dan sun sami sa6ani KHAMIS jiya shine har yau abin yake damun xuciyarta.
Ai tuni Tatashi xuciyarta cike da San jin qawartata Tace haba Qawa me yayi xafi xaki tadamin hank
ali haka
Kinsan Allah gobe nake cewa Xan biyo RAMADAN
SAILUBAH tayi dariya Tace basai kin biyo shi ba. Dan yanxu haka ina gida
XEE tawaro ido
😳
kana kuma tayi dariya
😀
Tace anyi 'Yar iska anan.