Showing 81001 words to 84000 words out of 108953 words
ya bu'de idansa dan jin muryar YAYAR tasa
Tashiga a sulkunce ganin yanda ya xubah mata ido kuma da yanda yayi mata wani maseefar kyau.
Ta durqusa gaban gadan Tace barka da dare
Ya lumshe ido
Sannan ahankali ya bu'de Yace Barka YAYATA.....
Tace momyce taban magani nabaka wai kanka nayi maka ciwo ko
Tashi yayi yaje ga wani aqaramin furiji ya 'dauko wata sanyayyiyar madara ya xuba a cup yaxo ya mika mata
Ahankali Tatashi tsaye ta kar6i T
ace mexanyi da ita
Yace sonake kisha
Tace toh baka Sha maganin naka bah
Yace narigada na warke tunda na ganki adaidai lokacin da nake buqatarki
Tace Amma........
Yayi saurin katseta da cewa pls kisha niba surutu na tambayeki kiyi min bah
Shuru HAM
EEDA tayi masa takafah kai tasha kusan rabi
Ya kar6i cup 'din ya ajiye yana cewa dts gud my baby...
Yanxu Kinga naci minti 'daya da sakwanni alokacina dan haka gyaramin da kyau nayi abun ranar
Yafa'di hakan dayi mata wata kyakkawar runguma.
Ya kama
qugunta cikin wani salo ya fara aika mata da sakwannin da sukafi na ranar daya sami damar kissing 'dinta
Arikice Tace wayyo Allah na
Yace ai Allan ba naki bane ke ka'dai
â
ð»
kinsan rokwanshin da nayi akan yasa namusa ganinki kamar yanxu.
By Hajju
Jamu muje Rahamat
ð
[11:47PM, 04/01/2017] R
ðŠ
HA
â
ðŠ
T Nalele
ð¯
: R
ðŠ
HA
â
ðŠ
T
[20/03, 17:09] 80k: [2:40PM, 03/01/2017] R
ðŠ
HA
â
ðŠ
T Nalele
ð¯
:
ð¯ð¯ð¯ð¯
*SAMAREEN*
*
ð¯
BANAH*
ð¯
ð¯ð¯ð¯ð¯
*
ð¯
TASU SALAN SOYAYYAR
ð¯
*
*Na Rahamat Muh'md
Muh'md Rufa'i Nalele*
ð¯
â ØšØ³Ù
اÙÙÙ Ø§ÙØ±ØÙ
Ù Ø§ÙØ±ØÙÙ
*PART 105*
Kayane nagani na fa'da Wanda Dadyn FAWAS 'dinne da Kansa yaje Dubai dan ha'do mishi tunda Momy taqi bada ha'din kai
Wasunsu a 'dinke suke dangin Su shadda
Masha Allah Komai yayi d
aidai agun 'yan birni
Ga 'Yan qauye ko yaxama abin kallo agaresu.
Hakan suka dawo Cikin farin Cikin karramawar da akayi musu.
HAMEEDA taxubama kayanta ido xuciyarta cike da farin ciki
Tana San gayu Ashe sai agidan mijinta xata samu yi
Kirrrrrr
taji wayanta na neman agaji
Ta 'dauka da sauri ganin FAWAS ne
Yace YAYATA sun tafi ne
Tace yanxu suka tafi
Yace toh sun ganki
Tace tab aiban bari sun ganni ba
Yace meyasa
Tace kunya mana
Yayi Murmushi Yace toh bani labari
Tace labarin gixo
da ko'di
Yace no labarin soyayya
Tace hmm ban shirya kalamai yanxu bah
Amma kasani. Idan ka mallakeni matsayin matarka xan baka kulawar daba masoyiyar da tata6a bah masoyinta
Yace Allah YAYATA
Tace Allah
Yace toh lokacin yaxo ai
Tace aikowa dai
.....
Sosai RAMADAN da KHAMIS da Ango FAWAS suke shiri dan xuwa 'daurin Aure.....
In da sukayi kyau Sosai cikin shigar manyan Kaya.
Abinka da wa'yanda basu saba sawa bah. Duk sai sukayi wani iri aciki
KHAMIS Yace Wlhi baxan iya da wannan rigar
ba (Watoh 'Yar saman )
FAWAS Yace Allah nima
RAMADAN Yace aikai ko kaqi Allah saikasata
Dan Ni kam xansa dan tun yanxu Auntyna tasa aranta namu yana xuwa
KHAMIS yayi dariya
Yace wayaga Aunty LUUVAH da kai matsayin ma'Aurata
Yace hmm Wlhi ina tun
a ranar wane farin ciki xan shiga
FAWAS yayi Murmushi kawai batare da Yace Komai bah
Sanda suka gama tsaf Suna shiga gidansu SAILUBAH suka ha'du dasu ita da XEE da wata qawarsu Maryam
RAMADAN Yace Auntyna munyi kyau
SAILUBAH tadafa XEE ta kwashe d
a dariya Tace Sosai mah
Ni dai wannan abu yaqi wucce min arai
Wai yanxu kai FAWAS Kaine xa'abama mata yau
Yace kai Aunty LUUVAH me kikesan cewa ne
Tace gaskiya mana
KHAMIS yayi dariya Yace idan kabiye na Aunty LUUVAH harsai a 'daura muna tare da i
ta tana bamu Takaici dan haka pls muqara gaba
RAMADAN Yace Auntyna.....
Tace wani abu
Yace koda yake saidai nadawo
XEE ce tace musu kudawo lafiya 'Yan qannanmu
KHAMIS yaje kusa da ita cikin ra'da Yace aini na wucce qani tunda miji nake San xama
ko.
Karab SAILUBAH Tace hmm xaka iya fa'din Komai tunda tabada kai
Yayi Murmushi Yace kai Aunty LUUVAH badai kunne bah
Haka suka ficce daga gidan Cikin farin cikin yau Abokinsu FAWAS xai xama Ango
SAILUBAH tabisu da kallan mamaki
Sosai Qauy
an yacika da manyam mutane
*Ahaka aka 'daura Auran ABDUL FAWAS da HAMEEDA*
Sosai FAWAS yake sauke ajiyar xuciya
RAMADAN Yace Shege kace Alhamdulillah
Yayi Murmushi Yace Alhamdulillah
KHAMIS Yace masha Allah.
Allah naroqeka yanda ka mallakama
FAWAS HAMEEDA
Ina roqanka da kamallaka min ZAINAB matsayin matata
Haka kuma ina roqanka ka mallakama RAMADAN FATEEMA SAILUBAH
Allah dan qarfin mulkinka
AmEEn RAMADAN da FAWAS sukace
RAMADAN ya qara da fa'din naji da'din addu'ar nan Allah ya amsa
Mata uku ne na dangindu FAWAS sukaxo 'daukar Amaryar HAMEEDA
Sosai suka raina gidan dan basune wa'yanda suka kawo kayan Auran nata ba
Amma ganin yanda akamusu kar6a ta mutunci hakan ne yasa sukaji da'di aransu suka tabbatar eh da gaske mutumin qau
ye bai iya wulaqanta bakwanshi bah
Toh Madallah HAMEEDA dai taxama ta FAWAS
Dinginta ba qaramin rud'ewa sukayi ba da ganin gidan da suka kawo HAMEEDA
Toh dama bawai sun ta6a shigowa cikin gari haka bane
Momy dai ta 'daure ta basu kulawarta
Inda suka danqa mata amanar HAMEEDA
Ta nuna masu shashinta suka Kaita da qafar dama
Washe gari suka tarkata suka tafi sukabar HAMEEDA da Momyn FAWAS agida d'aya
â
ð»
Suna tafiya HAMEEDA taxura hiyabi tayi shashin Momy
A falo tatarar da ita tana m
agana da wata 'Yar aiki
Ta durqusa har qasa tagaisheta kanta na qasa
Tun shigowarta falan momyn taxubah mata ido gabanta kuma ya fa'di
Sam batayi tunanin HAMEEDAN haka take Yarinya kyakkyawa da ita bah
Cikin mutuwar jiki Tace lafiya lau da fatan ki
ntashi lafiya
Tace lafiya lau
Shuru bamai magana cikinsu
Can dai HAMEEDA Tace Momy kinada wani aikine
Jim Momy tayi ka'dan can Tace aa Saidai gobe
HAMEEDA Tatashi Tace toh Allah ya kaimu
AmEEn Momy tace
HAMEEDA tafitta daga falan
Momy
tabita da kallo da k'udirce wani abu aranta akan HAMEEDAN
ð³
FAWAS ko ayau 'dinne yake saran jin 'dimin matar tasa
Amma kuma saime
ð³
Bayan su KHAMIS sun rako FAWAS gun Amarya HAMEEDA
Harda wa'zinsu akan tayima mijinta ladabi da biyayya
Bayan s
untafi
FAWAS ya matso ga matar tasa Yace YAYATA 'dan bu'de idan mana
Taqi kulashi
Ganin haka yasa yayaye lilli6in nata ya xubama fuskarta ido
Yace kinyi kyau Sosai
Tace nagode
Yace nayi farin cikin Kasan cewana mijinki na miki alqawarin idan ha
r kika iya dani. Toh bake ba kishiya
Tawaro ido
ð³
Tace idan kuma nakasa iyawa fah
Yace sainayo miki kishiyoyi uku arana 'daya.
Ta shagwa6e fuska cikin shagwa6a Tace bana San kishiya HABIBINA
Murmushi yayi da cewa. Toh Ki iya dani mana
Tace idan ka
koyar dani baxanqi iyawa bah
Yace toh naji. tunamin mah
Tace me kenan
Yace abin ranar danace naji kamar na kama fuskarki in tsotsi bakin kiiii.........
Ya qarashe da wani salo
Ta waro ido
ð³
Tace lah
ð
na 'Yan iskannan
Yace Yauwa toh yanxu in
aso nayi miki
Tace iskanci ne fah
Yace eh. agurin wa'yan basuyi Aure bane yake iskanci
ð³
Tace ko nima yanxu kayi min iskanci ne
Yace ba iskanci bane
Danni yanxu mijinki ne dan narigada na mallakin Komai naki
Ko kin MųÅÄ ne
Ta girgisa kai Ci
kin sanyi
Yace toh matso in tsotsa da kyau
Kantayi wani motsi harya fara 6ata mata kwakwalwa
Sosai yabata make
â
kiss
Yana Cikin hargitsata ne. wayanshi tafara qara
Yana dubawa yaga Momyn shice
Cikin sanya ya saketa Yace Momy CE da alama wani a
bune bari naje in dawo
D'agamai kai kawai HAMEEDA tayi
Yana xuwa ga Momyn nashi Yace Barka da dare Momy
Tace Barka
Na kiraka ne dan nagamah
Yace ina jinki Momy
Tace ayanxu banasan kak'ara yin shashin HAMEEDA......
FAWAS ya kalleta da sauri
Ta gya'da mai kai da cigaba da cewa aika jini
Tun farko basan auranka nake da itaba
Kanace har Sanda Dadynka yaje ya nemo maka Auranta
Toh yanxu umarni nake baka amatsayina na mahaifiyarka karka kuskura ka qara shiga shashinta
Cikin sanyi FAWAS
Yace meyasa Momy kuma har sai yaushe
Tace haka kawai nayi ra'ayi kuma lokacin da xan lamunce maka xuwa gareta banajin yana xuwa nan kusa
Shuru FAWAS
Taci gaba da cewa
La amince maka idan taxo shashin nan kugaisa
Ko kuma xance taxo 'dakinka ku
gaisa
Kuma shima banaso Ku wucce minti biyar
Idan kadawo kasameta anan kuyi gaisuwar yamma idanko baku ha'duba shikenan.
Kuma Wlhi ko shiga 'dakinka kayi kakirata awaya ban yafe maka bah.......
A hargitse FAWAS ya kalleta cikin tashin hankali
Tace kuma naji ka gayama dadynka wani Abu cikin abinnan da nace Wlhi sai kaga 6acin raina irin Wanda baka 6ata gani bah.
Tana kaiwa nan Tatashi da cewa.
kabani guri nagama maganar dakai
Cikin damuwa FAWAS yayi shashinsa
Yafi awa yana saqa da war
wara
Can yakira RAMADAN ya kwashe Komai ya gayamai
Ya qara da cewa Momy nasan kasheni da raina RAMADAN
Nasa araina Xan fara rayuwa da HAMEEDA yanxu Ashe fatanka xai bini....
RAMADAN Wanda yake kwance agadansa yana huta gajiya da tunanin Auntyns
a SAILUBAH akan yanasan yaje ya ganta koya sami nutsuwa.
Da sauri ya tashi xuciyarsa cike da tausayin FAWAS
Yace amatsayina na 'dan uwanka FAWAS xanso kama mahaifiyarka biyayya dan bamusan me take nufi da hakan bah
FAWAS Yace koma me take nufi ayan
xu cutarwane gareni
RAMADAN Yace aa banasan ka k'ara fa'din haka. Dan duk abinda kaga iyaye sun xartar akan 'ya'yansu toh sunada manufah akan hakanne
FAWAS yajah numfashi Yace bara na kira KHAMIS Naji
Yace Owkie Amma kayi tunani me kyau abokina
K
oda FAWAS ya gayama KHAMIS Komai
Arikice KHAMIS ya kira RAMADAN Yace yanxu nima haka momyna xata rabani da Aunty XEE
RAMADAN yayi Murmushi Yace toh waya sani ne
Cikin fusata KHAMIS ya qara fa'din pls kagaya min
Yace Wlhi ban sani ba KHAMIS
Ci
kin damuwa KHAMIS ya kama kansa Yace Allah katemakemu kacire mana damuwa a tafiyarmu .
Amiien RAMADAN Yace suka ajiye waya
HAMEEDA ko ganin HABIBIN nata bai dawo bah sai kawai takwanta abinta
RAMADAN ya sauka daga kan gadansa cikin tausayin
FAWAS yayi gun Auntynsa
Ya sameta da Kakah Suna hira
Yace Auntyna......
Tace Kaxo ne ka fara damuna da kira da surutu kamar aku
Yayi Murmushi Yace naxo tad'ine yau
SAILUBAH ta waro ido
Kakah Tace saiki tashi ai
Tace shareshi Kakah wasa
yake yi
Kakah tayi Murmushi irin nasu na manya da takaicin SAILUBAH dan ita dai tafi shekaru tana ganin soyayyarta a idan RAMADAN Amma dake shashasha CE Sam takasa ganewa
Tace mijin Auran naki ne kike cewa in shareshi
Tace toh ai ba'a 'daura Auran
bah
RAMADAN yayi Murmushi Yace Amma ai ankusa ko
Lefine dan yau 'daya na buqaci muyi xance
SAILUBAH ta gallamai harara
Yabi bakinta da kallo
Kakah Tace ba lefi bane RAMADAN
Ke tashi kije
Da kwafah SAILUBAH Tatashi dan ganin ko tama Kakah ga
ddama a nacin RAMADAN baxai barta bah
Sunfitoh rahabar gidan ta kallesa Tace wane saban salone kuma wannan.......
Karfa kaga na nemi hakan ta kasance na Auranka kanemi raina min hankali
Tafa'da cikin 6acin rai da San komawa falan nasu........
Da
sauri ya katseta da cewa
Wlhi kika tafi sainaje na gayama Abbah Komai
Tajuyo Tace mexaka gayamai
Yace ince mai ba Auran Allah da Annabi xakiyi bah Auran biyan buqata ne na watanni biyar
Kinga ya ankare dake ya afasa Aura miki ni
Sai ya ha'daki d
a almajiri hakan ko shiyafi dacewa dake.
SAILUBAH ta kallesa a tsorace da dawowa gareshi
Cikin sanyi Tace toh gani me xakamin
Yayi mutmushin idansa akanta Yace kawai kimin hirar soyayyah inji da'di araina
Tace Amma aini ba sa'arka bace.
kaje g
un 'Yan matanka mana
Yace baxan jebah naki kalamanki nakeso yau
SAILUBAH tatsaida idanta sosai akansa nan tagano futunar tasa CE tatashi yanxu
Tace toh ni me xance maka
Yace me kike cemah samarinki
Tace kana barina dasune bare insan wasu kalmom
i
Bayan kasan ni bansan wani abu waishi so bah.
Ya harareta Yace yau kisan miye shito
Tace tayaya
RAMADAN ya dafe kai. Daba dan yayi alqawari aransa bah daya kai hannu gareta ya nuna mata yanda ake so yake
Ya 'dago da kansa agankali Yace oho
kawai kalamai nake buqata na SOO shine magana
Dan idan naje wajan 'Yan mata nah kalamai suke gayamin masu da'di
irinsu
Ina sanka Honey
Ina sanka baby
Inasan ka xama uban 'ya'yana
Ina sanka har qarshen rayuwata
Ina sanka Darling
Ina San in
kasance tare dakai........
Shuru RAMADAN yayi ganin tasake baki da waro ido tana kallansa
Ya harareta
Yace saina gaya miki ko xakice bakisan wa'yannan bah
Kai
ðð»
innalillahi. duk Wanda ya mallakeki matsayin Matarsa Auntyna xaisha fa
ma kafin ya 'doraki akan hanya
Danke ba abinda kike ganewa wlhi
Ina cikin matsala ni RAMADAN
ð
By Hajju
[2:41PM, 03/01/2017] R
ðŠ
HA
â
ðŠ
T Nalele
ð¯
: R
ðŠ
HA
â
ðŠ
T
[20/03, 17:09] 80k: [5:16PM, 05/01/2017] R
ðŠ
HA
â
ðŠ
T Nalele
ð¯
:
ð¯ð¯ð¯ð¯
*SAMAREEN*
*
ð¯
BANAH*
ð¯
ð¯ð¯ð¯ð¯
*
ð¯
TASU SALAN SOYAYYAR
ð¯
*
*Na Rahamat Muh'md Muh'md Rufa'i Nalele*
ð¯
â ØšØ³Ù
اÙÙÙ Ø§ÙØ±ØÙ
Ù Ø§ÙØ±ØÙÙ
*PART 107*
Shuru HAMEEDA tayi hankalinta tashe jin yanda yake sarrafata abin ya bata tsoro da mamaki
Cikakken
kiss yayi mata wanda yatafi da komai nata
Sosai yake sarrafata san ransa
Can ya fara qoqarin rabata da rigarta tafara hanashi.....
pls YAYATA Karki hanani ina cikin wani hani ina buqatarki plsss. Yafa'di hakan da kwantar da ita akan li'imantaccen gad
ansa...
Jikin HAMEEDA yacigaba da karkarwa daidai lokacin yasamu nasarar ganin dukiyar funaninta......
Nan yafara aikin daya furgitata....
Saidai kash.....
Baiyi nisa ba wajan cinma burin nasa kamar yanda yaso qarar wayansa ta katse mishi abinda yake
muradi
jin hakan yasa HAMEEDA tayi saurin kare k'irjin nata da hannu cikin yiwa Allah godiya
A wahale ya 'dauki wayan nasa batare da ya duba bah. Nan yaji muryan Momy tana cemai ina fatan dai HAMEEDA tatafi 'dakinta
Da sauri FAWAS ya rintse id
o ya aro jarumta da saita muryarsa Yace Momy tatafi
Tace toh Madallah ka kula da kanka my son
Yace toh Momy
Cilli da wajan yayi cikin baqin ciki.....
Dama HAMEEDA tagyara kanta cikin sauri tanemi ficcewa daga 'dakin
Yace Kinga
Ta juyo ahankali
taqi kallansa
Ya tashi yaje ya rugumeta tsam
Cikin sanyi yakai hannunsa bayanta yajah mata zif 'din rigar Yace ki kulamin da kanki YAYATA
Ta 'daga mai kai
Ya qara mata kiss Sosai daqar ta kwaci kanta taficce daga 'dakin tana waigansa
Yabita da m
urmushin yaqe wai kafi kuka ciwo......
Tana xuwa part 'dinta Tafa'da gado tana maida numfashi tare da tuno Komai
A hankali numfashinta ya daidaita
Ta lumshe ido tana rayawa aranta duk randa mijin nata yayi nasarar samunta xataci ubanta agunsa
Da
n yamata baxata Sosai Ashe dama haka Yake.
Tana mishi kallan biri ashe shi kallan ayaba yake mata......
Da tunaninshi Sosai ta kwanta...
Shiko FAWAS Sosai yayi jinyar kansa dan wannan dare yayi dana sanin ta6a matar tasa
Dan daxaran ya rufe ido
saiya dinga cin karo da dukiyarta wacce ganinta yasa yayi mamaki Sosai
Haka yadinga juyi yana tsaki
Can yaga dare yayi nisa bacci yaqi xuwa mishi. sai kawai ya tashi yayo Alwala ya fara lafuna na RAMADAN
ð
Washe gari Bayan sun idar da breakfas
t sai yayi shashinsa dan shiryawa
Dady ya ficce yana cemah Momy kice my son yayi sauri yaxo ya saman
Tace toh
Xata tashi kenan taga HAMEEDA na qoqarin shiga kitchen
Takirata tana cewa yau kamar baku gaisa da FAWAS ba
HAMEEDA ta sunkwai dakai Tace
eh Momy dan ban ganshi bah
Tace jeku gaisa saiki kira min shi Tace toh
Da nufar part din nasa bakinta 'dauke da addu'ar karya ritsata irin na jiya
Bu'de kofar tayi da sallama lokacin ya gama Komai yana 'daukar laptop 'dinsa
Tadur qusa Tace ina
kwana
Yayi Murmushi jin da'di ya 'dagota da rungumarta yana cewa banaso kina durqusawa haka
Daxaran kinga dagani sai kene toh rungumeta nakeso ki dingayi
Tace toh naji sakeni
Yace idan naqi fah
Tace Allah na falo tana jiranka. Kiranka Tace nayi