Showing 51001 words to 54000 words out of 108953 words

Chapter 18 - Samarin-Bana-Complete

08 Sep 2026

32

/>
Toh FAWAS bayan ya rabu da RAMADAN senior da junior gida ya nufu

A falo yaga iyayan nasa

Momyn shi Tace xonan FAWAS yaje cikin ladabi

Dady ya bashi w

asu pix hotuna Yace kallesu dukka

Cikin sanyin yanayi FAWAS yafara duba hotunan

Kyawawan mata ne agani na fa'da Su goma cif

FAWAS Yace Dady nagama gani

Yace toh xa6i 'daya acikinsu

Da sauri FAWAS ya kalleshi dan ya gane abinda yake shirin San f

aruwa

Bakinsa na rawa Yace Dady ba wacce xan iya xa6a aciki

Momyn shi ta harareshi cikin 6acin rai tace kafita daga idona tunkan raina ya6aci dakai kaxa6i 'daya acikinsu

Yace toh momy miye ma'anar hakan

Dadyn nashi ya fusata cikin tsawa yace Aure x

an maka tunda kaxama 'dan iska ashe kullun yawan xuwa club kukeyi

So kake kajawomin abin kunya agari ko

Toh baka isa ba Wlhi

Maxa xa6i 'daya acikinsu ko ranka ya 6aci

Turo baki FAWAS yayi Yace ina fah da wacce nakeso fah Dady.....

Gaskiya acikins

u ba wacce tamin. Ni HAMEEDA kawai nakeso

Cikin sanyi Dadyn nasa Yace wacece HAMEEDA

Yace a qauyan takai take ina Santa Sosai......

Cikin fusata momyn nashi Tace HAMEEDA a qauyan takai

Yace eh

Tace kana da hankali kuwa

😳

FAWAS ya lalleta cikin san

yi Yace Wlhi ita nakeso kuma tama girmeni da kusan shekara hu'du

Tana sona Sosai kamar yanda nake Santa

Dan Allah Momy Dady karkuyi yunqurin rabani da ita

Gauuuu Momy ta falleshi da mari Tace Lalle Dadynka ya shagwa6aka da yawa

Toh bari kaji kayi g

aggawan cireta aranka

Dan Wlhi ba wanda xaije nema maka Aure a qauye

Shashasha mara hankaki

karasa wacce xaka nema sai 'yar qauye wacce ta girmemaka mah. Mara hankalin Yaro kawai

Hawaye ne ya xuboma FAWAS

Ya kalli Dadyn shi yaje ya kwantar da kan

sa akan cinyarsa cikin muryar rauni Yace dan Allah Dady karka bari momy ta rabani da ita

Wlhi na rasata mutuwa Xanyi

Dadyn da mamakin 'dan nasa ya hanashi motsi shafah kansa yayi Yace karabu da ita my son

Yace ina Santa Dady

Shuru Dadyn yayi

Can Y

ace toh tashi kaje kayi wanka kaci abinci ka kwanta

Ya 'dago da kansa Yace toh Dady baxaka rabani da itaba ko

Yace sai nayi tunani. Yafa'da da shafa fuskarsa cikin kulawa.......

Wani dogwan tsaki Momy tajah Tace Wlhi baxaka Aureta ba.

FAWAS ya marair

aice fuska Yace Dady kajita ko

Dadyn yayi Murmushi Yace jekayi abinda nace ko

Tashi FAWAS yayi yana bin Momy da kallo tana banka mishi harara

Ahaka yayi part 'dinshi

Daqar yayi wankan dan yasan Momyn tashi sarai bata fa'din abinda baya yuhuwa

Gw

ara dadynshi yana da 'dan sanyi

Abincinma daqar yaci

Sanda yakira HAMEEDAN tagama mai shirmen soyayyarta yana jin da'di Sannan ya sami nutsuwarshi ka'dan

😟

Senior RAMADAN ko sai kusan sha'daya yasami kiran Auntyn tasa

Lokacin junior yana waya

da wata wai Shakira yanayin maganar da ita tamkar yana mata ra'da dan sanyin murya

Senior yayi Murmushi Bayan ya fuskanci qanin nasa yayi nisa a tafiya da kalamai

Ya ta6e baki da fa'din nima bari naji da Auntyna aransa

Lokacin SAILUBAH na chat aw

ata sabuwar wayarta da XEE tasiyo mata 'daxu

Tace yane Qanina

Yace qalau my Aunty

Da fatan ba abinda yake damunki kamar yanda nakeji araina yanxu

Tace nifa Komai damuna yakeyi

Ai kasani

Yace toh gayamin menene

Tace ya rage yawan watannin

daya ban

Kana tunanin xan iya rasa damuwa ne atare dani

RAMADAN ya waro ido Yace da gaske Aunty ya rage

😳

Tace da gaske mana

Yace wayyo toh yanxu ya xamuyi

Tace shine abinda ya kawoni 'daxu kenan mu tattauna

Yace toh mubarma gobe ko

Tace aidol

e

Yace toh kihuta my Aunty

Tace hmm kaci abinci Yace naci da 'dan uwana

Tajah tsaki Tace kace da 'dan iskannan mara kunya

Shuru RAMADAN yayi

Tace kayi shuru

Yace sai da safe Auntyna kiyi bacci me da'di da mafarkai....

Sai kuma yayi shuru

Tace

da mafarkai masu da'di ko

Yace yes my Aunty bye bye. Ya kashe wayan

SAILUBAH tajah numfashi fuskarta cike da annuri ta gyara kwanciya da cigaba da chat 'dinta

RAMADAN mah gyara kwanciyarsa yayi. Yana sauraran junior Wanda har lokacin bai gama way

an nasa bah

Can yagama ya kalli senior Yace brother dawa kayi waya

Yace Auntyna SAILUBAH

Yace naga alama kam

Senior Yace alamar me kagani Yace nalura da farin cikin da nagani a fuskarka ne

Yace Hakkane 'dan Uwa

Idan ina tare da ita ina samun kai

na Cikin nutsuwata

Idan kuma ina waya da ita ina tsintar kaina cikin farin ciki

Junior ya ta6e baki Yace kana Santa kenan Yace Sosai mah.

Yace toh Allah yabarku tare

😊

AmEEn Senior Yace kana ya'dora da fa'din wacece shakiran da kaketa wani amsa wayar

ta kamar bakaso

Junior yayi Murmushi Yace kai brother har kariqe sunanta daga furtawa so 'daya

Senior yayi Murmushi Yace sunan nata ne so sweet

Junior Yace tnx

Sunanta kenan

Ban ta6a Santa bah

Saidai ina more rayuwa da ita Sosai

Dan tasan daraj

ata

Karuwace ada

Amma ayanxu tawace ni 'daya

Tana xama a Dubai balarabiyace ta gaske gata 'yar babba haka

Dan ayanxu xata kai 26 years

Senior yajah numfashi Yace idan na fahimceka kana harkar xinah kenan......



Junior ya katseshi da fa'din no

no no no brother.

ba Hakka bane .banayi da kowa sai da ita

Kuma ban 'dauki hakan atsayin xina bah

Tunda da ita kawai nake harka....

Senior ya katseshi da cewa xinah kake aikatawa 'dan uwana

Dan duk mutumin da xaiyi harka da mace irin yanta ma'aura

ta sukeyi. Batare daya mallake ba. Ma'ana ya Aureta ba. Toh ba shakka xina yake aikatawa daga shi har ita

Barama kaji 'dan akwai xinar ido ta kallo

Akwai ta hanci ta wajan shaqar qamshi

Akwai ta baki tawajan kalamai

Xinar ido itace wacce........

juni

or yayi saurin katseshi da cewa karka damu brother

Nasan xakamin wa'axinnan ne dan indena toh nadena

shikenan

😊

Senior yayi Murmushi Yace kamarko kasani shikenan kuwa

Da tsakar dare junior na kallan senior RAMADAN yanata Sallah

Abin yadinga b

ashi mamaki da sha'awa

Harya kasa hakuri Santa ya tambayeshi da safe

Yace brother

Senior Yace na'am

Yace kuma kullun kake tashi yin Sallah cikin dare

Yace eh Sosai mah

Yace Amma kana qoqari .

By Hajju

[11:05PM, 15/12/2016] Rahamat Nalele

👯

: RAHA



🇦

T

[20/03, 17:09] 80k: [2:36PM, 17/12/2016] Rahamat Nalele

👯

:

👯👯👯👯

*SAMAREEN*

*

👯

BANAH*

👯

*TASU SALAN SOYAYYAR*

👯

*Na Rahamat Muh'md Rufa'i Nalele*

👯

*Bismillahir-rahmanurrahim*

*PART 92*

👯

Yafara tunanin ta inda xai la

llasheta

Aiko dabara tafa'do masa

Yacire bell 'din jikinsa ya miqa mata Yace gashi Ki xanenin dan sauri nake amma ahannnu xakimin

SAILUBAH ta kar6a dan xuciyarta xafi take mata

Amma me

😳

Kunsan ance kowane bawa da qaddararsa arayuwarshi

Wani K

aga Allah yasa mishi tsoran abinda bai taka kara ya karya ba.

Toh hakance tafaru da junior

Tun yana qarami Allah ya jarabce shi da tsoran kyenkyaso.....

Idan ya ganshi har sumewa yakeyi

Shiyasa idan kaje 'dakinsa na waje ko na abuja xaka rantse da

Allah ba'a rayuwa acikin 'dakin

Dan koyaushe ma'aikata acikin aikinsu suke

Toh Yanxu mah kamar ance ya kalli gefansa

Aiko yaga kyenkyaso

Wani tsalle yayi sai gashi abayan SAILUBAH

Cikin bala'in tsoro Yace kyenkyaso kyenkyaso

Yafa'da afurgice



SAILUBAH ta kallesa da mamaki furgicewar da yayi

Yana mammannewa abango cikin tsoro yake nuna mata shi da hannu

SAILUBAH tabi kyenkyason da kallo kana ta kallesa tana rayawa aranta gaskiya bata ta6a ganin 'dan iska 'dan rainin wayo kamar junior ba



😳😳😳

Abin mamaki hawaye tagani yana xubamai pls dan Allah Ki kukoreshi xan mutu

Nan taga idanshi yafara juyawa yana kakkafewa jikinsa na rawa

Yana kallan kyenkyason cike da tsoro

SAILUBAH tasaki baki tana kallansa

Bata ankareba sai ganinsa

tayi luuuuu.....

Ya xube aqasa

Tana kai hannuta gareshi taga Ashe sumewa yayi

Aiko nan take tayi cilli da bell 'din hannunta ta bu'de furiji ta 'dauki ruwa ta watsa masa

Ina Junior bai farfa'do ba

Tayi sauri tabu 'kofar hankalinta tashe xata f

utta

Sai kuma taji mutsi

Nan tajuyo da sauri

Aiko sai taga kyenkyason ne ya hau kan wata leda yake motsi

Taje takashe shi da takalmi tayi waje dashi

Kana tasake yayyafama junior ruwa.

Nan yajah numfashi ya bu'de idansa ahankali

aiko yana ganint

a

Ya qanqameta fa'di yake dan Allah kifitar dashi

Tace sakeni

Yayi saurin saketa ka'dan

Tausayinshi ya kamata Tace na kasheshi na futar dashi tanunamai 'kofa. Kaganshi can mah.

Junior ya koma bayanta Yana cewa xanbar 'dakin nan yau

Baxan iya d

a kyenkyaso ba

Ya fa'da da tsoro atattare dashi

Kunsan SAILUBAH da tausayi

Nan tafa'da tunani tana rayawa aranta

Ikwan Allah Wato kowa da abinda yake tsoro

Kalli yanda kyenkyaso ya rikita junior harda sumewa

Tayi nisa atunaninta ya durqusa a ga

nta Yace dan Allah ki'daukeshi nasamu na hucce

Ta kallesa yayi sanyi qalau abin tausayi

Tace meyasa kakejin tsoransa

Yace nima bansani ba

Inaga dai tunda aka haifeni idan naga kyenkyaso nake sumewa

Bana sanshi

Xai iya kashe ni wata rana

Pls '

daukeshi na wucce baxan qara kwana a'dakin nan bah

SAILUBAH tayi Murmushi nan kuma tatuno da rashin kunyar da yayi mata

Tace baxan 'dauke ba

Ya waro ido

😳

cikin tsoro Yace sabo dame

Tace saboda baka da kunya baka da mutunci Sam bakasan darajar na g

aba dakai ba

Junior ya kalli 'kofa sai yaga kamar kyenkyason bai mutuba

Hakan yasa ya matso kusa da ita yana kallan kwayar idanta

Ya fashe mata da kuka Yace dan Allah dan Annabi kitemaken Wlhi ina maseefar tsoran abunnan

Kuma baxan qara yimiki rashi

n kunya ba har abada indai Xaki temaken ki'dauke shi

Hankalin SAILUBAH ya tashi. ta hango tashin hankalin da tsoran da yake tare dashi. cikin sauri Tatashi Tace toh kayi shuru manah.

Hankicif ya 'dauka ya goge fuskarshi dashi.

Yana kallanta ta'dauk

i kyenkyason ta'daureshi a baqar leda tasa a abin xuba sharan senior tarufe shi

Sannan Tace kaga nasashi Cikin nan kuma yana leda mah shikenan

🙅🏼

ko

Yayi saurin 'daga mata kai tare da xuwa gefanta ya sakar mata kiss a kumatu Yace nagode Auntyn broth

er yafa'da da Murmushi akan fuskarshi

Tace kaifah 'dan iska ne

Wayace kamin kiss

Yace namiki ne dan nuna godiyata gareki bawai dan kinkai ba

Ai kinsan baki kai wannan matsayin da xankai tsaftataccan bakina kumatunki ba

Tace ko

Yace gaske

Tace

hmm xakaci gaba daga inda katsaya min arashin kunyar ko

Yayi mata kallan raini Yace eh

Tayi Murmushi ganin ya ficce daga part 'din.

Tace aranta xaka gamu danine tunda nagane abunda yake hargitsaka ni dakai ne

shegen Yaro kawai

By Hajju

[2

:37PM, 17/12/2016] Rahamat Nalele

👯

: RAHA



🇦

T

[20/03, 17:09] 80k: [10:34PM, 17/12/2016] Rahamat Nalele

👯

:

👯👯👯👯

*SAMAREEN*

*

👯

BANAH*

👯

*TASU SALAN SOYAYYAR*

👯

*Na Rahamat Muh'md Rufa'i Nalele*

*Bismillahir-rahmanurrahim*

*PART 93*

Haka tabar gidan xuwa nasu

tana jinjina lamarin tana mamaki Ashe akwai mejin tsoran kyenkyaso

Tana xama takira XEE

Mamah CE ta'dau wayan take gaya mata tana skull

Tace toh intadawo takirata. Maman Tace toh

Daga jiya xuwa yau har 'yan

unguwar sunsan Auran SAILUBAH mutuwa yayi

Dan ita kanta in katambayeta cewa take mijin bame halin kirki bane shiyasa barinma Auransa

Can wajan qarfe uku RAMADAN senior ne da FAWAS da KHAMIS agidansu FAWAS

RAMADAN Yace wai Dady Aure xaiyimin

a shekarar nan

FAWAS yagyara xama ya gaya musu yanda sukayi da dadynsa

KHAMIS mah yafa'di yanda sukayi.

Duk hankalinsu tashi yayi

KHAMIS Yace yanxu haka Dady ya kori babah me gadin gidanmu

FAWAS Yace nima haka

RAMADAN Yace Ku gwaraku tunda kunb

u'de hanya

Auntyna batasan kanta bah haryanxu

FAWAS Yace baka dai nemi tasani ba

Ni yanxu damuwata HAMEEDA. Pls kurakani gareta yau

KHAMIS yajah tsaki Yace idan narasa Aunty XEE toh Wlhi mom Dad sun rasani kenan.....

RAMADAN yayi murmushi Yace g

a shawara

Yace ina jinka

Yace tunda baka nuna mata komai bah a skull toh anjima idan kaje gidansu kagaya mata

Sai kaji me xatace

Yace ko

RAMADAN Yace kwarai

Yace toh Allah ya kaimu dare

RAMADAN ya dafah FAWAS Yace toh kai kuma sharri mu wucce k

awai

Da sauri FAWAS yashige toilet

Minti biyu ya 'dauka yafitoh

Ya shirya kansa suka nufu qauyan takai

Suna xuwa ko suka sami Yaron aike

FAWAS ya kirashi Yace yakira mishi HAMEEDA aiko da gudu yaran yashige gidan.

Tana gaban mulhu kamar Ku

llun. Yaran Yace ana sallama dake HAMEEDA

Tace Waye

Yace wasu 'yan gayune a mota

Da sauri ta 'dauki hijabinta dake rataye a igiya

Tashige 'dakinta tafeshe shi da turare tasaka

Kana tayi niyar ficcewa......

Inna tace toh akuya me San Maza sunyi ki

ra jiki na 6ari anfeso hijabi da turare ko

Tace aa fah Innah

Tace nayi qarya kenan

Shuru HAMEEDA tayi

Innah tajah tsaki Cikin baqin ciki Tace saiki gaya masa sakwan kawun naki

Wlhi idan bai turo iyayansa acikin sati biyu bah toh kitabbata Auran A

lo ya hau kanki.

Tace toh xangaya mai

jah tsaki innan tayi

HAMEEDA ko tayi futowarta

Allah Sarki takwana biyu bataga masoyin nata bah

Dan haka tana ganinsa tawage haqura

FAWAS yayi Murmushi Yace aminci ya tabbata agareki ya masoyiyata kuma YAY

ATA

Tace kaima ya tabbata agareka kaxo lafiya

Yace qalau matata da fatan yau kin shirya min kalamai

Tace eh kuma masu da'di

Yace toh Madallah gayamin

Tace kawuna da inna sunsani agaba wai dole saina gaya maka katuro magabatanka nan da sati biyu

inba hakkaba Su Aurar dani ga Alo....

Gaban FAWAS ya fa'di cikin 'daure fuska Yace waye kuma Alo

Tace wanine adanginmu

Yace kina sanshi

Ta kallesa da harararsa Tace Amma ai Kasan ba wanda nakeso sama dakai

Shine xakamin wannan tambayar

Yace toh k

unta6a hira dashi

Tace aa

Yace Ki gayamin gaskiya

cikin fusata Tace wai xanma qarya ne

Yace nasa ni

tunda 'dan uwanki ne ai xaki iya muna funtata kuna tare kicemin bakya tare

Ran HAMEEDA ya 6aci ta 'dago ta kallesa. Nanta hango kishi mala mala

kwance a fuskarsa

Ganin haka yasa tamayar da 6acin ranta Tace hmm qaxami ne fa

Kuma bashi da ilimin arabi bare na boko

Bakinsa wari yakeyi idan yaxo gaida inna

Na tsaneshi Sam bana sanshi

Shiyasa da maganar tashi tafitoh na sona da yake yin nace

bana sanshi

Shine fah kawuna yace toh in gayama ka turo magaba tanka

Sanyayyar ajiyar xuciya FAWAS yasake dan yanxu hankalinsa ya kwanta dayaji gar

Yace yauwa YAYATA dan Allah Karki bari kalma 'daya tashiga tsakaninki dashi

Tace toh

Yace batun i

yayena ko xan gaya musu

Tace toh

Yace toh gayamin

Tace wani abu

Yace dabaki ganni kwana biyu bah me kikaji aranki

Tace baqin ciki da tashin hankali mana

Ya gya'da kai

Yace dama kina sona har haka

Tace Kaine farin cikin ruhina Kaine farin Ciki

n xuciyata Kaine farin cikin idanuna

Ina sanka FAWAS

Kana hanani bacci

Idan na rufe idona ganinka nakeyi cikin mafarkaina

Idan nabu'de hotan fuskarka nake gani ga kowane halitta idan nayi ido hu'du da ita

Idan ina aiki tunaninka yafiyin aikin na

wa yawa

Sai inta kwa6a innah tata xagina

Ina sanka ina sanka ina sanka

Bansan yaushene xuciyata takamu da sanka har haka ba.

Farin ciki yacika xuciyar FAWAS Yace Allah kanunamin ranar daxan mallakeki amatsayin matata

Tace AmEEn

In kawo maka 'da

n wake

Yayi saurin girgixa kai alamar aa

Tace meyasa

Yace haka dai

Tace haka kawai

Yace naci abinci ne

Tace toh meyasa kaci Bayan nace kidenaci in xakaxo gareni

Yace mantawa nakeyi

Tace meyasa dukkan wani abu baka mantashi sai wannan

F

AWAS yajah numfashi Yace kibarni haka dan Allah

Kwakwalwata ta tushe damuwata yanxu in San yanda Xanyi iyayena suxo Su mallaka ma iyayanki sadakinki

Kona samu in mallakeki cikin watanni biyu



Tawaro ido Tace wata biyu fa kace

😳

Yace eh

Tace yayi

ka'dan

Ina lefin wata biyar

Kaga lokacin dangi sunsan da tafiyata gidanka

Sai suyimin kayan 'daki anutse

Amma wata biyu yayi ka'dan

Ko tsintsiya banga innah da kawu sun siya min ba

Bare aje kan kujeru gado randa ledar 'daki tukunya.........

Xuwa yanxu FAWAS ya saba da surutu da shirmen HAMEEDA

Ganin da yayi dare nayi shiyasa shi katseta da

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login