Showing 102001 words to 105000 words out of 108953 words

Chapter 35 - Samarin-Bana-Complete

08 Sep 2026

5

gyefanshi

Tace kai wannan Yaro yaxo dakyau

FAWAS yayi Murmushi Yace kai Aunty XEE

KHAMIS Yace aigaskiya tafa'da

Yace toh ai mamansa yayo

HAMEEDA dai shuru

tayi tana Murmushi qasa qasa

XEE ta qanqame KHAMIS kamar xata shige cikinsa Tace wayyo Allah

Yace menene

Tace kuliya

Dariya FAWAS yayi ya futar da ita daga 'dakin yana cewa harna tuna ranar da junior ya sumar da Aunty LUUVAH sanadinta

XEE Tace

au dama kai kabashi

Yace eh

Tace ai banta6a ganin 'dan iska irin junior ba

Ko tausaya mata baiyi ba ya callah mata

KHAMIS Yace naso dake ya cillamah inga ya xakiyi

Tace tab

😳

ainima sumewan Xanyi kamar ita......

Kan KHAMIS yayi magana saiga RAMA

DAN da SAILUBAH sai wani qanqameshi takeyi tana tafiya daqar daqar da wani tulelen cikinta

πŸ˜†

aihuwa yau ko gobe

Da sauri XEE Tace bana ce Karki xo ba

Tace tab'di inajin yanda RAMADAN yake xuxutamin kyan yaran saina xauna kallo ya shigeni....

KHAMIS ya

miqa mata babyn Yana cewa dan Allah Aunty LUUVAH kidena fitta

Tace ai daga wannan KHAMIS nadena

RAMADAN Yace sannu me jego

Tace ina yininku

SAILUBAH Tace lafiyanki

Dariya sukayi atare

XEE Tace yaushe Xaki dena hausar qauye ne HAMEEDA cewa fah

xakiyi Barka da ranah

Tace Aunty sai ahankali xan saba

SAILUBAH Tace yanxu kuma saina miki fatan Allah ya kawo wani cikin kiqara bamu wani kyakkyawan

Da sauri HAMEEDA Tace aa Aunty Wlhi nagamah daga kan wannan

Dan ciwan naquda yafi kowane ciwo xaf

i aduniya

SAILUBAH ta kalli RAMADAN Tace ina cemin kayi ba wani xafi

😳



FAWAS XEE KHAMIS suka bushe da dariya

RAMADAN yayi fuska Yace nata ne yaxo mata da xafi Auntyna

Tace toh nawa fah

😳

Yace aina gaya miki kina xaune kawai saidai kiga babynmu t

afitoh sulubbb

HAMEEDA ta waro ido

😳

Tace kai ka kai.

Sai kuma takalli FAWAS taci gaba da cewa wai haka

'Daga mata kai FAWAS yayi yana Murmushi

Saitaja bakinta tayi shuru

XEE ko maida kanta Bayan KHAMIS tayi tana dariya ciki ciki ahankali Tace pls m

y Luv tashi mutafi tunkan na 6atama RAMADAN shirinsa SAILUBAH ta hargitse masa

Tashi KHAMIS yayi yana murmushi da kallan SAILUBAH yana rayawa aransa lalle RAMADAN ya sami SAILUBAH

Yace toh mu muntafi

FAWAS Yace tnx abokina sai munyi waya

XEE kall

i SAILUBAH dariya fal ranta Tace 'Yar Uwa saikin jini. Me jego sai Allah ya kaimu

Suka tafi Suna rungume da juna

Amota XEE Tace wai yaushe SAILUBAH xata dinga ankarewa da abubuwa ne

KHAMIS yayi Murmushi Yace kibarta indai RAMADAN ne xai gyara tunan

inta da ankarar da ita cikin salansa

SAILUBAH ko Su XEE nafitta kuliyar nan tashigo 'dakin

Wani ihu SAILUBAH tasake....

Da sauri RAMADAN ya rungumeta yana cewa lapia

Tarintse idanta mararta tam da futsari Tace kuliya

FAWAS Ya fita da ita da sau

ri

Taqara qanqame RAMADAN Tace mutafi gida pls

Yace toh Auntyna

Ba shiri suka bar gidan HAMEEDA nayin dariya FAWAS Yace ke Kinsan yanda takejin tsoran kuliya kuwa

Tace aikam gashi nagani tafi Aunty XEE tsoranta

Yace har fah sumewa take......

Ba

i kai qarashen xancansa ba momyn shi tashigo 'dakin tana cewa tashi kikoma part 'dina

FAWAS yaarairaice Yace pls Momy kibarta anan

Tace aa nagyara mata 'dakina

Baxata dawo nan ba sai tayi arba'in kashiryo mata kayanta yanxu

Shuru FAWAS yayi

Tash

i ko HAMEEDA tayi sukayi part 'din Momyn tare

FAWAS yajah tsaki aciki tare dajin haushin Momy tashi .

Yana shirya kayan nata yana mita

πŸ˜€



Ahankali RAMADAN ya xaunar da SAILUBAH kan kujera

Yace in kawo miki drink Tace aa barshi

Yace kinfah kus

a sumewa 'daxo ko

πŸ˜€

Tace shegiyar kuliya ba

Wlhi RAMADAN bani San kuliya Sam

Yace nasani Auntyna

Ya fada yanamai kissing 'din cikin nata cikin so da qauna

Tace naxaku yafito na huta

Yace ya kusa ai

Washe gari da FAWAS da KHAMIS sukayi qau

yan takai suka fa'dama Innah Hansai aihuwar HAMEEDAN

Sosai tayi mamaki dan kwanaki da taxo mata Sam bata lura da Cikin ba

Tace Insha Allah ana gobe Suna xasuxo sai sukwana washegarin sunah sai sudawo

FAWAS Yace toh Allah ya kawoku

Hakan ko akayi

ana gobe Suna dangin HAMEEDA sukaxo gidan nasu

Sosai Momy ta kar6esu

Yau ta kasance Suna

Yaro yaci Suna Ahmed.

πŸ˜€πŸ’ƒπŸΌ

RAMADAN da KHAMIS sunma Yaro hidimah ta bam mamaki banda matansu

SAILUBAH bata sami xuwa ba dan ciwan maran da yake damunta



Amma ta nuna halin girmah Sosai wajan siyamah mejego Kaya nagani na fa'da

Washe garin Sunan ne ko da qarfe goma sha biyu na ranah SAILUBAH tana xaune a 'dakin Innah Yalwa naquda tatasan mata.....

Dama Innah a ankare take da ita dan haka tafara

temakwanta irin nasu na manya

Nanko cikin ikwan Allah sulu6o 'yarta mace

Xucan taqara sullu6o wata

Innah Yalwa tayi hamdala ga Allah ta qyarata Sannan taqyara yaran kyawawa masu kama da ubansu sak

RAMADAN yana gidansu yaga kiran wayan SAILUBAH



Nan ya'dauka da sauri yana cewa Auntyna

Innah ta amshe da cewa nice kana'inane

Yace gidanmu yanxu nake shirin dawowa

Tace toh kagayamah momynku Allah ya sauki SAILUBAH lapia tasamu yara biyu duk mata......

Sakar wayan RAMADAN yayi yarungumi Dadyns

a yana cewa Dady Auntyna ta haifamin twice

πŸ˜€

Sosai Dadyn ya biyemishi yana cewa masha Allah

πŸ˜€

Momy xura hijabinta tayi tana Murmushi Tace Maza muje



Da dugu yayi mota Momy da Khairat sukabi bayansa Suna masu farin ciki

Dady da dariyar jin da'di

yabisu da kallo

Khairat Tace yah RAMADAN ga wanyan ka

Qar6a yayi yana tuqin yakira Junior ya gaya mishi Yace aidama na gaya maka ka shafamin Kansu kafin naxo garesu murmushi RAMADAN yayi

haka KHAMIS mah yagaya mishi kana ya kira FAWAS shima y

aji

Momy ko dangi tadinga kira tana gaya musu

By Hajju

*toh wai me xai hanani miqa gaisuwata gareku*

*siS Hajjaju nagode da bani kulawa wajan kira da tambayar lapia tah*

*Haka siS Umma Yahya sisin mamah nagode Sosai*

*haka siS Manuh Geee n

agode da nuna soyayya ga SAMAREEN BANAH*

*Haka sauran makaranta wannan littafi nawa SAMAREEN nawa ina muku fatan alkairi Sosai nagode da kulawa

πŸ˜€

ina miqa gaisuwata gareku*

[1:53PM, 26/01/2017] R

πŸ‡¦

HA

β“‚

πŸ‡¦

T Nalele: R

πŸ‡¦

HA

β“‚

πŸ‡¦

[20/03, 17:09] 80k: [4:06PM, 28

/01/2017] R

πŸ‡¦

HA

β“‚

πŸ‡¦

T Nalele:

πŸ‘―πŸ‘―πŸ‘―πŸ‘―

*

πŸ‡Έ

AMAREEN*

*

πŸ‘―πŸ‡§

ANAH*

πŸ‘―



πŸ‘―πŸ‘―πŸ‘―πŸ‘―

*

πŸ‡Ή

ASU SALAN SOYAYYAR

πŸ‘―

*

*Na Rahamat Muh'md Muh'md Rufa'i Nalele*

πŸ‘―

” Ψ¨Ψ³Ω… Ψ§Ω„Ω„Ω‡ Ψ§Ω„Ψ±Ψ­Ω…Ω† Ψ§Ω„Ψ±Ψ­ΩŠΩ…

*PART 115*

Ahaka sukakai gidan cikin farin ciki....

Hmmmm RAMADAN takan yaransa yafara bi. Sam baibi tΓ kan SAILUBAH

'Daya na hannun Momy 'daya na hannunsa sai Murmushi yake

Ya kalli Momy Yace idan Auntyna sukayo Momy kuma kiduba yatsunsu irin na junior ne

Tace aikowa gashi nan kam

Saidai Komai na jik

in junior irin naka ne ai

Innah tayi Murmushi Tace aiya fa'di Hakkanne dan yasan shi sukayo

Momy tace lah na sha'afah wlhi

Murmushi RAMADAN yayi kawai ganin Innah ta ramfoshi

suna cikin nuna farin cikin nasu ne.

FAWAS da KHAMIS XEE suka bayyana

da matuqar farin ciki KHAMIS yake cewa waw Aunty LUUVAH abani wannan

Murmushi SAILUBAH tayi Tace anbaka KHAMIS

FAWAS Yace xamu rabaki dasu gabaki 'daya dan nima 'dauke 'dayar zanyi

Tace Bakomai FAWAS 'dauketa kaima

XEE Tace ka 'dauka Wlhi xuwa x

anyi in 'dauke Ahmad

FAWAS yayi Murmushi Yace ainaki ne Aunty XEE baxanji Komai ba

Murmushi Momy tayi Tace Allah yayi muku albarka yarannan kucigaba da kulawa da Kansu

AmEEn sukace gabaki 'dayansu Cikin farin ciki

Tace Innah ba wani matsala atare

da ita ko.

Innah Tace eh. Abin yaban mamaki ai

kigansu manya dasu Amma basu qarata ba

Momy Tace toh Madallah bara in kira doctor Anisa taqara dubata

Innah Tace ya kamata kam

Ko minti gomah doctor Anisa batayi ba sai gata

Sosai ta duba SAILUBAH

tagano ba wani matsala Sannan ta kwashe mata jininta sai Wanda ba'a rasa bah

Saidai tabata wani magana wanda xaiyi saurin fitar da sauran jinin nata

Taba nanda kwana gobe sha biyar tace xata dena fudda jinin

Sannan kuma taba wasu magunguna Tace Bay

an 'daukewar jinin nata tayi amfani dasu na kwana biyar xasu tsuketa tamkar budurwa taqara da cewa magungunan Suna da kyau Wlhi tayi amfani dasu marabarta da budurwa shine furta Auran da tayine

SAILUBAH tayi mata godiya Sosai Tace xan qara dana HAUSA dan

banaso ni kaina nayarda na aihu

Doctor Anisa tayi dariya Tace shegiya SAILUBAH kin camke RAMADAN pls karki xautar dashi dan Allah

SAILUBAH tayi Murmushi tayi Tace hmm Aunty kenan. xan kiyaye

Kantayi magana XEE tashigo 'dakin Tace wai Aunty Anisa wane

gwulma kukeyi ne haka

Tace ina GYARA qanwar tawa ne

XEE ta waro ido Tace kai Aunty tun yanxu

Tace eh mana. Sauran ke ki haife kiga GYARA

SAILUBAH Tace ita kam tukunna dan haryansu shuru

Tace Ayya zansa qanina KHAMIS ya qara dagewa

XEE Tace tab

ya kasheni kenan

😰

Dariya suka mata

Doctor Anisa ta numfasa. Inya kasheki yarasa nutsuwarsa kenan har abada dan ban manta kallan tsantsar qaunar da naga yana yi miki 'daxo bah.

SAILUBAH Tace kai Aunty dasa ido kike

Tace Wlhi ba qarya nayi bah na lur

a Sosai kun asirce maxajanku

XEE Tace da ayar Allah ba

Ni dai ba ma'a bociyar sallar dare bace Amma danaga kansa na rawa Sosai natashi tsaye wajan gaida Allah cikin dare ina jifansa da addu'a

SAILUBAH tayi dariya Tace Allah Sarki RAMADAN shiyake tash

ina yanxu dan da'din 'dumin jikinsa sani yake namanta kaina

XEE Tace ai RAMADAN ba daga nan ba

Duk shi ya 'durasu akan hanya

Doctor Anisa Tace shiyasa duk fuskarsu take cika da annuri da hasken kwarjini

Pls kuriqe maxajanku dan Wlhi kunfi kowa tash

in hankali ayanxu

Dan maxajanku yara ne masu aji da tashen balaga da ku'di ga kyau da Allah yayi musu kallo 'daya xakuyi musu kusan dole mata subisu

Toh bare insu kansu sun furta kalmar sO agaresu

Kunga sai Luv kenan Su Auro muku su

Araxane SAILU

BAH tawaro ido

XEE Tace afurgice. Wlhi inna tuno haka gabana mugun fa'duwa yake

yayinda hankalina yake tashi

Yanxu ya xamuyi ni ZAINAB

Tace abinyi shine ku kula dasu

SAILUBAH Tace Allah duk wacce tayi gigin Shuguwa gidana saina babbakata

😬

Ta

ce toh SAILUBAH ya xakiyi da qadda idan tahau kanki

Tace haquri

Tace toh kidage daba mijinki kulawa kawai

Tace xan qara dagewa

Anisa taqara jan numfashi Tace Da xanga matar FAWAS dana ja mata kunne Sosai akansa

Dan akwai wata yarinyar unguwarmu Ay

mana Sosai takesan FAWAS kuma haryanxu Suna tare. Ba wani makawa FAWAS Yana Santa dan Sun da'de da juna mah

XEE Tace tabbas nata6a jin KHAMIS yana cemah FAWAS 'din yau wajan Aymana zamu ko

Dake lokacin kishina na kusa bakiga rikicin da mukayi ba

Duk

dako ya rantsemin ba budurwarsa bace

Tace toh Wlhi ta FAWAS CE

Haka dai doctor Anisa tatafi tabarsu da tunanin maxajan nasu

Candai suka ware

XEE ta kalli SAILUBAH cikin tsokana Tace ya dai Qawata kina xaunan kika haife biyun. Saiji kawai kikay

i sun fitto sululub ko

πŸ˜€

SAILUBAH ta harareta Tace Allah na'dauka da gaske RAMADAN yakemin

Ashe gaskiyar HAMEEDA ne da tace ciwan haihuwa yafi kowane ciwo xafi aduniya gaskiyane haka abin yake

Dariya XEE tayi kawai

Bayan su XEE sun tafi ne RAMADA

N ya lalla6o gareta yabarsu Momy a falo

Duk da hutun da SAILUBAH take nemah bai hana shi d'anewa kan ciyarta ba. Ya hau kissing 'dinta yana cewa wayyo Auntyna na gode miki dan kinbani abinda yafi Komai faranta min rai ayau

Tace naji tashimin ajiki

Ya m

aqale mata kafa'da alamar aa

Yana shafata tako ta ina

Tace haba 'dan Qanina nifah yanxu me jego CE

Yace toh wani Abu nayi miki Auntyna

Tace eh mana. bagashi kana neman Breast ba

Yace ganinsu kawai fah xanyi inga ko yarana sunsha

Tace toh basu s

haba

Yace har yansu

😳



Ta 'dagamai kai

A shagwa6e Yace toh na d'an ganiiii ni dai Auntyna pls

Yafa'di da marairaice mata

Tace katemaken RAMADAN kaje dan Allah

Yace korata kikeyi Auntyna

Tace aa ni na'isa.

Kadai bari nida kaina xan xo in nunamah

anjima insu Momy suka tafi

Yace promise

Tace yah am promise

Ya manna mata kiss Yace I Luv u matata

Tace me 2 mijina.

Yace toh 'dan bani aran bakinki nasha ka'dan

Tace idan innah ko momy sukaxo suka gammu fah

Yace sai ince kece kikace nayi miki..

......

Haka dai da wayo da dabara ta lalla6a yabar 'dakin

Momy kalli Innah Tace toh Innah saiki komah 'dakin SAILUBAH har tayi arba'in

Tace aikuwa haka xa'ayi dan nalura yaran naki ba damah

Cikin jin kunya Momy Tace ai yaran xamani ne Innah

Momy na tafiya Innah tatattara kumotsanta takoma 'dakin SAILUBAH

SAILUBAH ko taji da'din hakan dan ita tasan halin mijin nata...

RAMADAN ko tsaki yajah dan Sosai yaji haushin hakan

Bayan kwana uku kowa yasan da haihuwar SAILUBAH da Qaninta RA

MADAN.

Takanas ta Kano 'Yan unguwarsu sukayo group dan kawai suga babis 'din SAILUBAH da RAMADAN 'din

Sunko ganowa kansu dan sunga kyawawan yara gwanin ban sha'awa

Kallo 'daya xaka musu kasan ubansu sukayo

Ba abinda yarabasu da RAMADAN Senior n j

unior

Saidai wata rabuwa inji 'Yan caca

😳

Samfah yara sunqi kar6ar nono

Anyi anyi Amma shuru kakeji

Haka aka dama musu masarar yara ta jinjiraye kamarsu

Cikin ko ikwan Allah suka qar6e suka dinga Sha abinsu

Ganin haka yasa hankalin Su Momy da RA

MADAN ya kwanta.....

A 'dakin Innah ya ritsata taje 'dauko wasu magungunanta

Cikin qasa qasa da murya RAMADAN ya rungumeta ta baya yake ra'da mata ta cikin akunnanta

Qila sunbarma ubansu ne

Yafa'da yana qoqarin kama breast 'dinta

Aiko cikin sauri

ta kwaci kanta

Harara SAILUBAH tagalla masa Tace kakamasu Wlhi kuka xansa maka

Yace ai nasani musamman da yanxu suka cika suna buqatar me shansu Saidai anyi rashin sa'a masu shan sunqi Sha toh abarni nasha mana Tace anqi

Yace zasu miki tsami fah

😳

Tace toh ina ruwanka suyi mana

Murmushi Murmushi yayi Yace xan miki afuwa xuwa kwana arba'in 'din

Wlhi kosunfi haka cika saina xuqesu dan baxan barki da Kaya Suna daminki bah

Ta qara gallamai harara Tace kabarni da abuna haka mana. bana so katakura

min su pls

Yace Allah baxan barki dasu bah. Naji da'din yanda Babyna suka barni dasu. Kuma ki qara hararata kigani Wlhi ayanxu xan maqureki naxuqe abuna

Gaban SAILUBAH ya fa'di taqarema 'dakin kallo taga xahiri daga ita saishi ne. Xai iya yimata Komai

dan tasan futunarsa tafi qarfin tunaninta gata da jego dan haka saita hau lalla6a shi har tasamu ya barta batare daya ta6osu bah

Haka dai ya ficce daga 'dakin yana Murmushi dan sarai ya gane lalla6ashin da tayi bana Allah bane



Yanako fitta Innah tas

higo 'dakin tana cewa meya fitta da ita haka.....

Shuru SAILUBAH tayi mata har sukayi part 'din nata

πŸ‘―πŸ’ƒπŸΌπŸ‘―πŸ’ƒπŸΎπŸ‘―πŸ’ƒπŸ»πŸ‘―πŸ’ƒπŸ‘―πŸ’ƒπŸΏ

Munga baqaqe munga koraye munga jajaye munga farare a sunan *KAULAT DA KAULET*

Yara kyawawa sunci Suna Khamsa'

u da Aminatu.

Ana kiransu da *KAULET DA KAULAT*

Komai anyishi cikin bajinta da nuna Komai ba Komai ba

Jama'a da dama sunyi farin cikin xuwansu wannan Suna dan suntafi da arxiqi me mugun yawa

Junior yaga hotonan babys 'din nasa dan FAWAS ya tura

masa

Haka KHAMIS

Bare gogan RAMADAN harda Wanda ya tadama da Junior hankali sanda RAMADAN ya tura masa.

Wanda suke qale da juna shi da Auntyn SA

Aiko da sauri junior ya goge xuciyarsa na bugawa fat fat fat

😰

******************

FAWAS ya shi

ga tashin hankali Sosai dan baqaramin buqatar Matarsa yakeyi ba

Gashi Momy tasaka mishi ido Sosai

*to kai kayi hakuri mana tunda mah acikin jini take. Me xata iya yi maka. Rahamat Nalele CE mai wannan furucin*

πŸ˜‚

Yau yayi ram da ita a kitchen tan

a tana San 'daukar Abu

Yace dan Allah Aunty MEEDAT kitemaken nasamu nutsuwa

Dariya ta kamata wai harda wani cemata Aunty. Tadai gimtse dariyar Tace Wlhi ina jini HABIBINA

Yace qaryane in gani

Tace Wlhi da gaske

Janta part 'dinsa yayi na falan

Yac

e toh nunamin

Ba musu tanuna mai

Yayi saurin runtse ido Yace nashiga uku ni FAWAS

Murmushi tayi dan tuno da garga'din da SAILUBA tayi mata dan haka ta qara tsaida idanta akansa

Tace karka damu dan dai nan da wata biyu

Ya waro ido Yace what

😳



T

a gya'da mishi kai Tace ai kaji kuma Allah hakane

Yace ina kwana arba'in ne

dariya takama HAMEEDA ganin yanda yayi furucin cikin tabbatarsa

Tace xa'a barmu mudinga kwana ba Amma

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login