Showing 3001 words to 6000 words out of 108953 words
dasu
Cikin yanayin sanyi ya kallesu Yace am sorry my Auntys
SAILUBAH ta gallamai harara Tace 'yan yara daku sai San mata yanxu idan aka baku su ya xakuyi dasu. Ta'ina xaku fara sarrafasu
Ina ja muku kunne Wlhi kufita daga harkar
mata dan sunfi qarfin Ku
kubari Ku qara shekara goma nan gaba saiku nemesu
KHAMIS da RAMADAN suka kalli juna
Inda sabo sun saba shan fa'dan Auntyn tasu
Cikin 'daure fuska RAMADAN Yace toh munji
KHAMIS Yace 20 years fah Aunty
XEE Tace eh baku ka
i soyayya ba. Na roqeku kubar kula mata......
Dai-dai nan RAMADAN yayi parking a'kofar gidansu XEE
Tafi toh tana cewa Qawata saimun ha'du anjiman
SAILUBAH Tace wane Kaya xamu sane aciki
Tace eh toh musa let 'din nan mana
Tace red 'din Tace eh shi
Kana takalli KHAMIS Tace toh kuhuta samari
Yace toh Aunty XEE sukayi gaba
Ita mah tayi gidansu tana tunanin KHAMIS itadai tana sanshi yaran na burgeta ga iya wanka kamar RAMADAN
Gashi hancinta baya manta qamshinsa
Maman ta kalleta Tace ya dai nagank
i kina Murmushi
Tace Wlhi mamah KHAMIS ne yake birgeni
Tace ayya KHAMIS ai yanada hankali
Tashige toilet tana cewa ba lefi kam
Hakama suka sauke KHAMIS agidansu
RAMADAN Yace karka damu abokina akwai mafuta
KHAMIS Yace nasan bama rasata. Xan nem
i FAWAS mah
RAMADAN na parking a farfajiyar gidan nasu SAILUBAH
Yace Auntyna
Na 'danga wayarki
Tamiqa masa da ficewa daga motar tayi falansu
Annan tatarar da Abbanta yana cin abinci Umma na gefanshi Wato matar Abban nata dake haka suke kirant
a Tace sannu da gida Abba
Yace sannu kundawo lafiya Tace lafiya lau
Yace toh Madallah in kin gama cin abincin naki kixo kisa meni
Gabanta ya fa'di Tace toh
Wanka tayi ko cin abincin batayi ba taje gunsa
Yace dama xan da'da tuna miki ne akan bat
un tsaida Miji
Wlhi kika cikamin ciki xan aurar dake ga wanda naga dama
Tace kayi hakuri Abba ka qaramin lokaci
Yace ke kika sani nidai na qara miki lokacin
Dan yana wuccewa baki kawomin Wanda kike so ba Wlhi kinji na rantse saidai kawai kiji Nace k
itashi kibi mijinki
SAILUBAH ta sunkuyar da kanta cikin ladabi Tace insha Allahu hakan baixai faru bah xan kawo Wanda nake so
Yace Allah yasa jeki
Nan Tatashi xuciyarta cike da tunani kala kala
RAMADAN ko gidansu yayi direct yayi part 'dinsa. Dan
gidan nasu acike yake tam da mutane 'yan biki
yaune walimar yayarsa Saudat gobe 'daurin Auranta
Ya baje a gado yanata bincikar wayan SAILUBAH.
Har yasami abinda yake nema watoh number Alhaji Jamilu Wanda SAILUBAH tayi waya dashi 'daxo
Nan ya kirash
i ringing biyu ya 'dauka cikin sauri yana fa'dan Allah yaja da xamaninki tauraruwa
RAMADAN ya runtse ido Cikin kamilalliyar murya Yace ba ita bace na kiraka ne in gaya maka wani abu
Alhaji Jamilu Yace toh ina jinka
Yace Kasan da cewa tarayyarka da
ita haramun ne
Dan babu kyau Nema acikin Nema
Dan da sadakin wani akanta yanxu haka baifi watanni bane bikinta
Cikin muryar tashin hankali Alhaji Jamilu Yace Wlhi ban san An kawo sadakinta ba
RAMADAN Yace toh yanxu nagaya ma danni qaninta ne
Ya
ce Nagode Sosai yaro Allah ya maka albarka
RAMADAN Yace AmEEn da kashe wayan
Sannan yayi blocking 'din number Sa da delete 'dinta
RAMADAN kenan ya tsani yaga kowa da Auntyn nasa. Shiyasa yake koran mata samarinta sanranshi. Tayi fa'dan tayi maseefa
r Sam bayaji. Iya kacinsa da ita shine ya bata hakuri
SAILUBAH ko daqar taci abincinta burinta tagama taje gun Qanin nata suyi shawara
Hakako akayi. Data gama Komai saitaje tasamu kakarta Tace kakane bara naje gidansu RAMADAN
Tace har lokacin w
alimar yayi ne
SAILUBAH Tace wai walimar walimar Saudat
Tace eh mana. Taxoma nemanki 'daxo keda XEE wai kimata lalle ne kome tacene oho na manta
Girgixa kai SAILUBAH tayi Tace sai qarfe hu'du walimar da sauran lokaci
Tana fa'din hakan tafito daga f
alan nasu
Tafi toh kenan idan ya sauka alungun Gidansu wata Baraka dake kusa dasu
Saita dinga jin kamar kukan yarinya. Cikin qarfin hali tayi lungun
Innalillahi wa'inna ilaihirraji'un. Tafurta hakan da qarfi. Dan Ganin wani narkeken qatan garde a'
kalla xaiyi shekaru arba'in 40 Ya danne wata yarinyar makwaf ciyarsu 'Yar miciciya batafi shekara goma ba
Aiko SAILUBAH me xatayi inba kurma ihu ba. tana fa'din jama'a kuxo ga wani axxalimin mutum yana San 6atama yarinya rayuwa.......
Kan kace me
😳
t
uni gun ya cika da jama'a Suna tafi da Allah wadai da shi da mamakinsa
mutumin ya saka wandansa SAILUBAH ta cukume masa riga Tace Amma kai kam Allah yayi tsinannan tsowo
Fasiqi axxalimi me mumunar xuciya 'dan iska
Kalli yarinya qarama kana san 6ata
mata rayuwa
Idan iskancin kakeji mexai hana kaje gidan karuwai kayi da wacce ta dace dakai. Tunda xuciyarka tamace da son abinda Allah bayaso
RAMADAN Wanda yafito dan rahotan da qanwarsa takai masa.
Xuciyarsa tacika da takaicin Auntyn tashi yayi dabara
i kwatan mutumin ahannunta........
Kan yayi magana sai gani sukayi
Iyayan yarinyar sun rufe mutumin da duka Sosai
Mutane na fa'din gwanda aci ubansa Suna tayasu dukansa
SAILUBAH takai hannu xata tayasu itama.....
RAMADAN yajah hannunta sai Gidansu
A farfajiyar gidan yasake mata hannun nata
Yace haba haba Auntyna meya kaiki aikata haka. Kamata yayi da kika gansa kimasa wa'axi tsakaninki dashi. Amma bai dace kitara mishi jama'a haka ba
Tunan asiri bashi da kyau ai
cikin maseefa ta hayyaqu miki tace
banyi hakan da kaso ba.
Irin sune 'yan iskan da in ba haka akayi musu bah baxasu dena abinda suke ba
Yace toh wai ke ina ruwanki meya shafeki kawai kinje kintara jama'a maxa da mata kowa yana kallanki harda wani kai hannunki jikin qaxamin mutumin. kin d
ai kwafsa kawai kiyarda da hakan
Yafa'da kamar xai rufeta da duka
Tace baxan yarda da hakan ba
danni abindayi dai-dai ne
Kana maganar abarsa ya6ata mata rayuwa kenan ko
dan ba kasan xafi da ra'da'din da iyayanta xasu shiba
Tafa'di hakan dasan fi
ccewa daga gidan
Yayi saurin kamo hannunta dan yafi kowa saninta sarai yanxu xata qara hurama wutar fetir .
Cikin sanyin Murya Yace toh yi hakuri Auntyna gwara da Allah yasa kika gansa
muje im baki wayanki pls
👏🏻
Ta'daure fuska xata kawo mishi matsa
la yayi saurin janta part 'dinsa
'Yan biki suka saki baki Suna kallansu har sanda suka qule Sannan suka cigaba da har karsu Suna tuno 'Yar cacar bakin nasu
By Hajju
[20/03, 17:09] 80k: [12:18PM, 09/11/2016] Rahamat Nalele
👯
:
👯👯👯👯
*SAMAREEN*
👯
*BANAH*
👯👯👯👯
*TASU SALAN SOYAYYAR
👯
*
*Na Rahamat Muh'md Rufa'i Nalele*
Part 11 to 15
San da ta xauna kan kujera. Cikin lallami Yace am sorry Auntyna bana san 6acin ran nan naki.
pls ki temaken Kisake min fuskarki ko
nasamu nutsuwa araina dan Allah
Ta harareshi dayin kwafah.
Ya marairaice mata tamkar xaiyi kuka
Tace najini dan Allah
Sai kace wani yayana ka wani rufeni da fa'da wai na kwafsa......
Saurin rufe mata baki yayi da hannunsa.....
Xirrrrr taji
I
ta dai akowane lokaci idan RAMADAN ya ta6ata saita tsinci kanta cikin wani hali kome yasa oho
Yace ina miki addu'ar Allah yabaki miji me ha'kuri da halinki Auntyna
Da Takaici Tace AmEEn. Wai kai baka jin wani abune idan ka ta6ani
Ya 'danyi jim can ya
ta6e baki Yace banajin Komai
Tajah tsaki ako wane lokaci ka riqeni jin xirrr nakeji tun daga Kaina har babban 'danya tsana
Yayi Murmushi da qara kama hannunta Yace qila ko danni Yarone.
Tace ko
Yace ba mamaki
Kasan miye matsalata
Ya girgixa mata
kai alamar aa da kuma kafeta da ido
Wlhi Abba ne yaqara min tuni akan Aurena
Yace toh miye
Tace da matsala mana
Yace ba wani matsala kawai kifitoh da wanda ya kwanta miki arai
Ta gallamai harara
Kana barina ne da samari
Da xakace in fito da wan
da ya kwanta min arai
Yayi murmushin jin da'di tare da murxa hannunta cikin wani salo Yace xan soki da qaramin yaro
Cikin 'daure fuska Tace dawa kake....
Kan ya bata amsa taci gaba wajan fa'din. Kafi kowa sanin tsarina da ra'ayina bana san naqara jin
wannan kalmar daga bakinka
Ina ganin xan janyo Alhaji jamilu jikina musaba kaga sai kawai na gabatar dashi matsayin mijina ko
tunda ya ha'du
Murmushi RAMADAN yayi Yace duk da ban gansa ba Amma hankalina ya kwanta dashi kifito dashi 'din kawai
Ta sa
uke ajiyar xuciya xatayi magana wayarsa tafara ringing.......
Sake hannunta yayi ya duba wayar
Amina ya gani
meenat ya akayine
Tace lpy lau my luv
Yanxu haka ina kwance a gado naci kwalliya Sosai dan xuciyata tacika dasan ganinka muje shan iska.
Allah yasa baka manta bah
Ya dafe goshi cikin marairai cewa Yace am sorry farin ciki na
Naso in cika miki alqawarin danayi miki Amma kaxai yuhuba
Xanso kiqara bani dama akaro na biyar
Amina taja numfashi cikin rashin jin da'di Tace Ashe kana sane
ba yau kasaba yimin hakan ba. Da gaske yau shine karo na biyar.........
Wani shegen tsaki SAILUBAH tajah da gallama RAMADAN harara
Yayi Murmushi da tsaida idanshi akan le6anta
Cikin sauri Yace eh kimin hakuri ina da wani babban uxiri ne xan kira pls
Yana fa'din haka ya kashe wayan batare da Yaji cewarta bah
Kamar yanda lamarin yasa ba faruwa mishi hakance tasake faruwa SAILUBAH taqara kai mishi harara Tace Wato kai baxaka fita aharkar mata bako
Qanqanin yaro dakai Kasan kadinga yaudarar mata ko
RAMADAN ya xuba mata ido da fa'dawa tunin wai sai yau she ne Auntyn tashi xata dena kiransa da yaro
Da 'daure fuska Yace shekarata ishirin xaki dinga kirana qaramin yaro
Haba dan Allah yanxu inda agaban budurwar tawace shikeban kinsa tarainani dan Alla
h kidena kirana qaramin yaro
Tayi dariya dan ganin yanda yayi kicin kicin da fuska tunba yau ba
tasan RAMADAN baya san araina shi shiyasa yake ganawa Khairat axama qanwarshi dan baqaramin tsoranshi take ba
Gashi dasan girma Sam baya SO ace wane ya g
irmeshi
Ita ka'daice xatace mishi qaramin yaro baxai CE mata Komai ba. Toh yau gashi yayi kicin kicin da fuska
Tashi tayi taje gabansa ta manna masa kiss a kumatu kamar yanda tasaba yimai idan ta 6atamai rai Tace sorry 'dan Qanina kai Babban yarone
Xaka kaimu walimar Saudat kajiramu.
Yace aa
Dan Allah
To naji
Tatashi xata fita Yace Auntyna yunwa nakeji
Tace toh bara na kawo maka abinci. Tafita
Yabita da kallo
Bata 'dauki lokaci ba sai gata da plate da drink ahannunta
Tadiremai a gaban
sa
Taliyace Momy tayima Dady dakai 'daxo
Yafara ci yana cewa idan baku shirya da wuri bah tafiyata xanyi
tashi tayi da 'daukar wayarta tana cewa bara nagama Amaryar
Ka'dan yaci ya kora da drink kana yayi wanka Cikin qananan Kaya yakira FAWAS da
cemai Su ha'du a gidansu KHAMIS dan shi KHAMIS 'din yayi wani banxan kamu. Yace OK
Tunda ya fitoh qawayan Amarya yayar tasa suke kallansa
Cikin maseefar sha'awarsa dan yayi kyau Sosai ya fitoh a bature sak
Dan yanayin shigar tasa sai qamshi yake
Ya
shiga falan Momy nashi annan yaga SAILUBAH tanata xuba cikin sanyayyiyar muryarta
Tanajin qamshin turaransa taja numfashi da lumshe
Yace momy ina xuwa yanxu
Tace da fatan kaci abincin da yawa Yace eh. da maida kallansa ga SAILUBAH Yace Auntyna bara
inje yanxu xan dawo
Ta shagwa6e fuska Tace pls karka shanyamu Yace Karki damu my Aunty. Yafita da sauri hotan fuskarta na manne cikin kwayar idansa yana hango shagwa6ar tata
'Yan matan suka bashi da kallo dan shi'din yayi
Wata Salma Tace nikam ina s
an yaran nan SAILUBAH....
Harira ta katseta da fa'din ai yayine tako ta ina
Saudat Tace ai shegen yarone yasan kan Komai daya dace dashi.
Haka kowa Yata fa'dar albarkacin bakinsa akan RAMADAN
SAILUBAH tayi shuru kawai tana jinsu
Ashe har qawayan Momy
n nashi sunyaba da shi
Shiko yana fitowa daga gidan nasu idan shi ya sauka akan Jamila
Wato Jamila wata 'Yar unguwarsu CE tana MASEEFAR son RAMADAN
Tarigada tasan duk wani motsinsa dan haka kanya fitoh daga gida take kafawa ta tsare akan wani dakal
i da yake fuskanta gidan nasu. Tun baya ganewa har ya ganota suka fara gaisawa
Yafara sakar mata da kalamai. Shikenan fah ya hargitsa mata tunaninta
Kowa yasan soyayya suke
Ya sakar mata Murmushi cikin sanyin murya Yace Jamis tauraruwata yau baxa ab
ari naxo bane
[5:35PM, 09/11/2016] Rahamat Nalele
👯
: Tace hmm nakasa hakurin hakanne shiyasa kuma......
Bata izza xan canta bah ummi 'yar uwar shi 'yar qanwar momynsa taxo shigewa cikin gidan nasu
da sauri Tace Ya RAMADAN tun safe naketa nemanka
Ya
xuba mata ido dan ya da'de da sanin yarinyar ta fa'da tarkwan soyayyarsa Amma Sam yaqi yarda ta bayyana masa
Yace ayya lafiya dai ko
Hawaye ya xubo mata Tace har yaushe xaka gane ina sanka
Asan mace da kame darajarta abin kunyane tacema namiji tana
sanshi. Amma ni nafurta hakan dan baxan iya jurewa ba
Aqallah ina da 'yan mata sunka 'dari idan na iyasce
Duk acikinsu ba wacce nafara furta kalmar so agareta. Kinga ko idan kinfara furtawa baxanji Komai ba
Ki shiga ciki xan tunani akanki. RAMADAN
Yafa'di hakan cikin rashin kulawa
Tace Amma........
Waccan mah budurwa tace ina santa. Ya katseta da fa'din hakan
Ummi talalli Jamila da tayi kicin kicin da fuska suka gallama juna harara sai tashige gidan kawai batare da Tace Komai bah
Jamila Tace
wacece ita. Yace wani abune. Tace aa kawai dai naji na tsaneta ne
Yace toh kiji kina santa dan 'yar Uwa tace
Yana fa'din yabarta nan tsaye
Duk 'yan unguwar kallansa suke cikin sha'awar tsaftarsa. Sam baxaka ta6a ganin RAMADAN FAWAS KHAMIS cikin qax
anta ba
Direct gidansu KHAMIS yayi yana xama FAWAS na xuwa
Momyn KHAMIS Tace nidai ina sha'awarku 'yan uku na
FAWAS yayi Murmushi Yace mungode momynmu
Haka suka fito sukayi wajan wankin motar da wannan yarinyar tabayar amata
KHAMIS Yace ta'
ina xamu fara.....
Kan suyi magana idan FAWAS ya sauka cikin motar inda ya hango kamar Passport 'dinta
Yace ashe baxamu sha wahala ba
Nan ya bu'de yaga akwai address 'dinta
Cikin murna RAMADAN Yace Allah ya tenake muyi sauri ina da fitta da Auntyna.
FAWAS Yace Aunty LUUVAH (dake haka suke kiranta da shi)
KHAMIS Yace Kasan 'daxo sanda ta maimaita karatunta da xamu dawo gida har Aunty XEE na tayata
Dama ai bakinsu 'daya. cewar FAWAS
Yace inaso nayi Aure cikin lokaci qanqani dan Aunty LUUVAH Wlhi
RAMADAN yayi Murmushi Yace ya kamata kam
Suka shige mitar sai Gidansu yarinyar
Bayan sunyi parking KHAMIS Yace kaduba yanda tayimin datti da mota
RAMADAN Yace toh miye
FAWAS Yace Bakomai tunda so ya kusan toka.
Suka fitoh Suna Tambayar megadi dan
Allah miye sunan me motar da suka kawo mata
Yace Ameera
FAWAS Yace dan Allah koxa kamata magana
Yace badamuwa
Nan ya kirata
Tafi toh da rangwa'da kamar yanda KHAMIS ya basu labari
Tace sannunku FAWAS ne kawai ya amsa
Tana cema kallan RAMADAN
Shiko ya 'daure fuska Yace anwuni lafiya. Da sauri Tace lafiya lau
Yace Xan iya samun key na motar can
tace mexai hana bayan takuce
Nan tamiqa mishi
Yayi gun motar da kunnata sannan ya juyata FAWAS ya shiga motar
RAMADAN ya xuge gilashin motar y
a kalli KHAMIS Yace muna jiranka a waje pls karka 'dau dogwan lokaci dan Kasan bana ha'da uxirin Auntyna dana kowa
Yana fa'din hakan yafitta da motar
KHAMIS ya kalli Ameera Yace da fatan nasameki lafiya
Tace lafiya lau
Naji da'din yanda kabani ma
makin Ashe kai 'din na da banne
Yace toh fa'damin
Ta'dan Sosa qeya Tace kai ya kamata ka fara fa'da
Yayi Murmushi Yace toh ina sanki sosai
Tayi cikin gidansu da gudu tana cewa nima ina sanka......
KHAMIS yayi dariya ya ficce daga gidan
Daga ya
nayinsa sukasan yaci nasara
Hakan suka dawo unguwarsu RAMADAN
Dai-dai lokacin SAILUBAH tafi toh daga gidansu ita da XEE da Amarya da wata qawarsu Jidda
Ba qaramin bala'in kyau sukayi bah
Cikin shigarsu ta net dogayan riguna red color tayi musu k
yau Sosai
Musamman SAILUBAH RAMADAN Yace toh sunfitoh mah wai gun walima xan kaisu
FAWAS Yace Aunty LUUVAH da Aunty XEE Yace eh
Nan suka qaraso Tace yauwa kunxo a dai-dai qannanmu
Saudat Tace toh gamunan muma.
SAILUBAH Tace toh
Suka shiga motar
XEE Tace harda kune arakiyar
SAILUBAH Tace eh mana Kinsan inba wani dalili ba ba'abinda yake raba kawunansu
Tace umm kumafa
Nan suka kaisu Shamsi hold
Sunyi parking sunfito kenan wani saurayi ya parka tashi motar da fitowa ya nufi SAILUBAH aqall
ah xaikai shekara talatin da 'daya