Showing 57001 words to 60000 words out of 108953 words

Chapter 20 - Samarin-Bana-Complete

08 Sep 2026

36

kawai Ki lamunce masa sai kace wacce take neman

kai da kanta

Ran SAILUBAH ya6aci

Tasan ko xaginsa tayi indai akan samareenta ne bayajin komai

Dan haka tajah bakinta tamai shuru

Shiko ya nace saitayi magana

Dan haka ya ta6e baki Yace baiyi bah

Sam bai dace dake

Ina xaki kaisa da munin nan na

sa

Tayi dariya Tace ina sanshi haka.

Komin muninsa yayi min

Shikenan ko

Ya harareta ka'dan xaiyi magana wayarta ta'dau qara.

Tana jinta har takatse taqi 'dauka

Can kiran yaqara shigowa. Ta'dauka da fa'din hello

Daga can me kiran nata Yace Musta

fa ne

Tace ayya ya akayi

Yace muna 'kofar gidanku dan Allah karkice baxaki fittoba

Tace aiko baxan sami fitowa bah

Dan Allah kayi hakuri kaxo gobe

Tana fa'din haka ta kashe wayan gabaki 'daya

RAMADAN daya gama jin Komai

Sai yayi kalar sanyi Y

ace Aunty

Ta kallesa

Shi kuma wannan Waye

Tace Mustafah

A ina kuka ha'du

'Daxu. Tabashi amsa

Yace kut

😳

Ta kallesa da mamakin yanda yaxaro ido

Tace menene

Yace ina xaki kai maxa biyu alokaci 'daya

SAILUBAH tagyara xama Tace kaga wannan M

ustafan kyakkyawa ne kuma da alama me ku'dine gashi nutsattse na lura baxaiyi girman kai ba....

Naji ina sanshi da gaske RAMADAN wannan shine maganar Gaskiya

Katayani da addu'a Allah yasa mutumin kirkine na tsaidashi amatsayin mijina.

RAMADAN yayi wa

ni shegen Murmushi Yace ai daga jin muryarsa nasan wannan ha'daddene

Tace Ashe kaji

Yace Sosai mah. Amma baki bashi lokacin daxaixo goben bah

Tace inna kunna wayata anjima ya qara kira na gaya masa

Yace Yauwa inkin gaya masa saiki gayamin dan nagans

a

SAILUBAH takallesa Tace aa basai ka gansa bah

Yace Allah ba abinda xai fa'ru bayan namiki alqawari ko kin manta ne

Tace hmm ban yarda dakai ba kabarni kawai

Yace haba Aunty yanxu yadace wanda yakesan Auntyna yaxo naqi xuwa gaidashi

Tace hmm mak

ircinka nake jin tsoro RAMADAN

Indai akan samarina ne kota ina 6ullomin kakeyi. Gwara kawai kasha xamanka Nagode

Ya matso kusa da ita da 'daukar ice-cream 'din nata ya fara bata tana Sha

Yace Allah Auntyna wannan karan ba abinda xanyi kiyarda dani.

Tace ka'dau alqawari

Yace eh

Tace toh shikenan

Sanda ya gama bata tas Sannan Yace toh shi wannan daya saukeki yaushe xai dawo. Tace nadai CE mai da safe

RAMADAN yajah numfashi Yace bara naje nayi Sallah in rokwan miki Allah ko

Tace yauwa Qanina

Ya shafi gefan fuskarta Yace Aunty fuskarki da'din ta6awa

Ta harareshi

Yajanye hannunsa yana cigaba da cewa ina sanki Auntyna

Tace nima haka 'dan Qanina

Ya tashi Yace toh bye bye

Tace kaci abinci fah Yace toh da ficcewa

Tabishi da kallan jin da'

di

Shiko yana fittowa yaga Jamila Tace ashe Ku 'yan biyu ne

Yace eh

Tace toh Kaine RAMADAN 'dina ko wancan

👈🏻

tanuna mai junior dake barandar har yanxu

Dake Senior baya buqatar magana ayanxu sai Yace mata wancan ne nakin

Tace oho nagode

Yace

aha bye bye da shigewa gidan nasu

Ya kalli junior dake danne danne a waya Yace nadawo 'dan Uwa Yace ta gayama Waye shi

Yace ai dolanta

Yace toh Madallah

Senior Ya 'dan jah tsaki ka'dan Yace harsy biyu ne fah......

Allah yasa gobe bamu da lectu

res kaga na 6ata mata Komai

🙅🏼

Junior yayi Murmushi Yace kai brother nalura akwai ka da kishi

Yace hmm ba'dan ka'dan ba

Danta shagwa6ani da soyayyarta kagako dole na haukace akan kishinta

Junior ya kallesa yajah numfashi Yace wai danma kanada nu

tsuwa ne shiyasa har yanxu takasa ganoka.



Yace kai dai bari. Ina ganin harsai na mallaketa nayi ram da ita xata ankare da soyayyata

Junior yayi Murmushi Yace mai xai hana in gaya mata dan tadena cutarmin dakai

Yace barta kawai mutafi ahakan xan gya

ra mata tunaninta

Junior yayi dariya Sosai Yace wayaga LEEKITAN ZUCIYAH

Senior ya camke da sauri Yace inji AUNTY RAHAMAT tace yaxo ya gyara tunanin NUFAISAT da TAUDAT.

A tare suka bushe da dariya

😂

Washe gari KHAMIS ne yafitoh daga wanka yasaka

kayansa wa'yanda suka kar6esa ya shafah mai 'dinsa me da'din qamshi. Ya feshe jikinsa da turare

Kana ya kalli agogo yaga kusan sha'daya 11:00Am haka kawai yakeso yau yaga taurayuwar tasa yanxu......

Cikinsa ne ya mur'damai da sauri ya fitoh falo ya ad

du'ar Allah yasa yanxu mum 'din tasa ta ajiyemai breakfast 'din nasa

Yana duba dining ko yaga Komai da xafinsa yaxauna yaci ya koshi. Sannan ya nufi falan mum 'din......

Kaga Dadyn KHAMIS mukai sadakin yarinyar nan kawai amasa Auran nan da wuri in yaga

haka ya ha'kura da Zainab 'din

Dady Yace shashaba bah. Ko ina xaikaita oho

Momy tayi dariya Tace hmm bar yaran nan Dady kana rainasu sai subaka mamaki

Yace ai na hango hakanne shi yasa hankalina ya tashi akansa sai ya iya jamin abin kunya

Tace aiku

wa

Yace toh yanxu xanje gidan Yayan Madi na gaya masa Komai ko xuwa gobene sai akai sadakin ko

Cikin murmusawa Momy Tace hakan shi yafi.......

Wani qara KHAMIS yasaka ya shiga 'dakin da sauri da durquwa gaban iyayan nasa Yace pls mum Dad kutemakeni

Wlhi bana santa nidai Aunty XEE nakeso....

Momy tajah tsaki Tace kafita saga idona fah KHAMIS in rufe

Aiko sai yafe da kuka Sosai yana fa'din nidai Wlhi bana Santa Zainab nakeso kuma aka 'daura min Aure da wannan narantse wahala xataci aguna.

😰

Momy

da Dady suka xubamai ido ganin irin kukan da yake. Sam sai suka kasa cemai Komai

Can dai Dady Yace sai dai kabata wahalan dan saimun aura maka ita

Kuma Aure tsakaninka da Zainab babu shi

Tashi KHAMIS yayi hankalinsa tashe ya bar 'dakin

Yayinda jik

in Momy yayi. Batasan abinda xaisa ma KHAMIS 'dinta kuka Amma duk da haka itadai batasan Auransa da XEE

Yana xuwa 'dakinsa ya fa'da gado

Nan ya kira RAMADAN Yace abokina mum da Dad sunsani agaba fah

yanxu haka wai gobe xasu kai sadaki gidansu wannan

shegiyar yarinyar

RAMADAN yayi dariya Yace shine kayi kuka

KHAMIS yayi tsaki Yace kaifah 'dan iskane. Ya xa'ayi baxanyi kuka ba

Kasan wane irin so nakema Aunty XEE

Yace toh Sowie yanxu mu ha'du xuwa qarfe 1

KHAMIS yajah tsaki Yace Allah RAMADAN su

ka rabani da Aunty XEE akwai tashin hankali.

RAMADAN Yace karka damu

Dan baxa sukai nan gurinba xasu hakura

Yace toh Allah yasa

AmEEn RAMADAN Yace suka ajiye waya

Junior Yace soyayya tana wahalar daku brother

Senior Yace hmm duk acikin mu nafi

tausayama KHAMIS tunda bai samu goyan baya agun Dad 'dinsa ba

Junior ya kalli agogo Yace ya kamata muje baranta dan ganin ko wannan qatan saurayin Auntyn naka ko yaxo

Da sauri Senior yatashi Yace kuma fah.

Haka suka haura farandar saman gidan nasu suk

a kafama gidansu SAILUBAH ido da 'kofar gidan nasu

Aiko ko cikakken minti biyu basuyi ba saiga wannan Alhajin daya sauke SAILUBAH jiya yaxo yayi parking motarsa a'kofar gidan nasu

Suna kallo yaciro waya yayi kira kafin ya ajiye

Aiko kamar yanda su

ka xata ita ya kira hakanne. Dan sai Ganin SAILUBAH sukayi tafitoh tana bah me gadinsu Amarni ya bu'de get tana da baqo.

Nan tajanyo kujerun roba da suke harabar gidan tasaka Su a'inda ya dace kafin takoma cikin falansu

Senior yayi Murmushi yace wannan

ya samu shiga da yawa

Junior ya ta6e baki Yace kar dai ka barta ta xaqe da yawa dan komai xai iya faruwa

Senior Yace ban gane bah

Junior ya kallesa da kyau Yace idan kabari hirarsu tayi tsayi. Ina tabbatar maka xata baka mummunan labari

Senior Yac

e ko

Yace ko shakka babu. Da maida kallansa cikin harabar gidan wanda har SAILUBAH tafitoh cikin kyakkyawar shiga tajera abin Sha agaban Alhajin wanda ya kame akan kujerar rubar kana ta xauna tana fa'din Barka da safiya Alhaji

Yace barka SAILUBAH da f

atan kintashi lapia

Tace lafiya lau

Ya akayi kasan sunana. Kuma kasamu number ta

Yace nasani ne lokacin da qawarki XEE tace miki toh SAILUBAH Allah ya tashemu lapia.

Number mah agunta nasamu dan jiya daga nan gidansu nakoma

Tace ayya

Yace wato SA

ILUBAH agurguje nake akan San da nake Miki

Ina sanki sosai. na yaba da tarbiyarki da halayanki. dan nasamu bayanai akanki Sosai tsakanin jiya da yau.

Sai Naji naqara kwa'dai tuwa daki xama mata agareni.

Sunana Alhaji Auwal me katifah

Inada mata biyu

. Xanso ki xama ta ukunsu idai kin iya da al'amurana to shikenan kin rufe musu qofah ba xuwanta hu'du

Ina da yara goma cif.....

Da sauri SAILUBAH ta xaro ido

😳

Tace tab

Yace wani abu Tace aa kawai naji yaran naka ne

Yace sunyi ka'dan a wayan shakaru

na ko

Tace Sosai

Yayi dariya Yace inasa ran kibani goma daga gareki

SAILUBAH Tace hmm Allah ya kawo masu albarka

Yace AmEEn

Junior Yace yanxu me kakeji aranka brother agame dasu

Senior Yace Wlhi ba abinda banaji

Yace toh maixai hana ka t

urani in bashi tsoro dan nalura ya fara tafiya da ita bakaga har Murmushi take ba.

Xuwa anjima xata fara dariya

Kaga daga wannan lokacin xuciyarka xata iya samun matsala

Senior yayi tsaki yana bin SAILUBAH da muguwar harara batare da tasan yanayi ba.

......

Hmm sunfa fara 'daukar lokaci fah.

Junior ya katseshi da fa'din hakan

Senior yayi murmushin yaqe Yace yanxu idan naturaka mai xaka mata

Yace abu mai sauqi aguna Amma agunta me xafi

Yace toh jeka.

Junior yayi murmushin jin da'di ya juya

yabar barandar

Senior ya bishi da kallan qauna

Yana kallo ya shiga gidansu SAILUBAN

Alhaji ya gyara xama Yace yanxu kin kar6eni a matsayin wanda xaki tsaida matsayin Mijinki.......

Shuru SAILUBAH tamai ganin junior Yana nufusu cikin Murmushi t

unaninta senior ne

Yace Barka dai Alhaji

Yace Yauwa barka SAMAREE.

Junior ya kalli SAILUBAH Yace Aunty Waye shi

Tace ban sani bah

Yayi Murmushi yana wani kallansu qasa qasa

Yace Alhaji in gayama wata Gaskiya

Yace eh SAMAREE

Junior ya nuna

SAILUBAH da yatsa Yace Wlhi tana da miji.....

Atare SAILUBAH da Alhaji suka waro ido

😳

Alhaji Yace Miji

Junior Yace kwarai da gaske

Alhaji ya kalli SAILUBAH data sake baki da tana kallan junior wanda ko kallanta bai qara yi bah

Yace Amma a binci

ken danayi banji ancemin tanada miji ba.

Junior yayi murmushi Yace Toh a ina xasu gayama

Bayan jiyannan aka 'daura Auran

Ita kanta sanda kasauke ta jiya Abbanta yake gaya mata

Nan take tanuna furgicinta da nuna rashin amince warta.

Kuma kawu

na ne mijin nata

Yanxu haka yana kan hanyar xuwa nan gidan

Aure ne Wanda dukkansu basuyi xatonsa bah

Maganar gaskiya Alhaji ina santa da kawuna

Dan haka dan Allah katashi kabar gidan nan tunkan tsautsayi ya hau kanta mahaifinta ya ganku yayi mat

a baki ko shi mijin nata ya ganka ya xargi wani abu

Kuma nima idan ina ganinka xan iya yin Komai dan qetarar da Auran kawuna daga tanga'din da takesan yayi

Alhaji Auwal me katifah yagoge gumi ya tashi yana kallan SAILUBAH Yace kima iyayanki biyayya

h hakan xaisa kidace duniya wala hira

Yana fa'din hakan yanufi barin gidan

SAILUBAH na kallansa harya ficce daga gidan cikin damuwa

Kana takalli junior Wanda duk tunaninta senior ne Tace mexance maka

Ya 6allah mata harara dayi mata kallan raini

kamar yanda yasaba..

Yace oho miki

Nan ta tsaida idanta akansa Sosai taga 'dan iskan nata ne.

Ashe ba senior bane

Tatashi cikin 6acin rai Tace meye ha'dinka dani da xaka.....

Yayi saurin katseta da cewa kinga malama dakata Karki wani gayamin mag

ana nima sani akayi

Da mummunan 6acin rai Tace Waye yasaka

Yace kidinga min magana cikin sanyin rai kar ranki ya6aci da yawa dan temakwanki nayi narabaki da qaxami mummuna

Tace ko buri ne shi na buqaci hakan ne

Ya xuba drink yana Murmushi ya miqa ma

ta Yace Sha Auntyn brother kiji sanyi aranki hakan xaisa ranki yayi sanyi

Ta kar6a ta 'daga sama ta xuba mishi aka.

Ya kalleta Yace biyu kenan

Wlhi bashi kikaci xan rama alokacin da ranki xaifi haka 6aci

Tajah tsaki Tace kai innalillahi

Ya xan

yi daku ne ni SAILUBAH

Wancan ya kasance makira

Kai kuma ka kasance 'dan iska

Waini sa'arku CE

Junior ya kalli sama inda senior yake. Yaga yana nan yana kallansu

Hakan yasa ya mayar da abinda xuciyarsa ta kisa masa yayi mata ayanxu

Amma yasa ar

ansa Wlhi saiya aikata mata shi da ita. Qila daga wannan ranar tadena kiransa da 'dan iska.

Yace xan hukuntaki ne saina baki mamaki wawiya kawai me tunanin jarirai

Ya qarashe da nuna mata senior da hannu Cikin raini yaciga da cewa shiya turoni

Aiko

SAILUBAH Suna ha'da ido da senior yayi saurin ha'de hannunsa biyu

👏🏻

alamar ban haku'ri da furta kalmar Sowie my Aunty

Tagane abinda ya fa'dane da yanda ya sarrafah bakin nasa

Tayi kwafah da cewa ka gaya masa inasan ganinsa

Junior ya fara tafiy

a yana cewa baxan fa'da b. Idan kin matsu da San ganin nasa Ki kirasa mana. Ko angaya miki ni sakaran namjine da qaramar mace kamarki xata aikeni kuma naje

SAILUBAH tayi Murmushi baqin cikin rainin dayayi mata

Tasa aranta xatayi maganin rashin kunyar

sa yau dan Wlhi saita nemo kyenkyaso tabashi gwale gwale dashi.

By Hajju

RAHA



🇦

T

[20/03, 17:09] 80k: [12:28PM, 23/12/2016] RAHA



🇦

T Nalele

👯

:

👯👯👯👯

*SAMAREEN*

*

👯

BANAH*

👯

*TASU SALAN SOYAYYAR*

👯

*Na Rahamat Muh'md Rufa'i Nalele*

*Bismillahir-rahmanurrahim*

*PART 96*

Sannan tamaida kallanta ga senior Wanda har yanxu kallanta yake

Ta shige cikin gidan nasu

Senior ya kalli junior Yace me yasata xubama drink aka

Junior Yace yayi Murmushi Yace Kaine brother

Senior yay

i dariya Yace alamu sunnuna tsowan ya tafi kenan

Junior Yace inaga har abada bashi ba qara waiwayarta

Yace naji da'di Sosai

Junior ya 'dan bugi kafa'darsa yana cewa hakan nakeso ka kasance ako yaushe

Bara naje na tsaftace Kaina ko

Yace ba matsa

la. Nima bara naje wanke kaina

Junior yayi dariya suka gangaro daga barandar tare

Shuru SAILUBAH tayi tana naxarin yanda xatayi da senior da junior

Tana Cikin tunaninne senior RAMADAN ya shigo

Ta xubamai ido

Ya 'dan Sosa qeya yana Murmushi q

asaqasa

Ya xauna kusa da ita Yace Aunty.....

Taji sunan har cikin ranta. Amma bata da niyar amsa masa.

Lura da hakan da yayine yasashi cewa dan Allah kiyi hakuri Aunty

Wlhi baxan qara bah kinji

Yafa'da dasan tayi mai magana

Amma sam taqi

Saiy

a marairaice mata kamar xaiyi kuka Yace Aunty yunwa nakeji

Tace toh ina ruwana

Yayi Murmushi dan dama maganar tata yake buqatar ji Yace haba Auntyna

Tace kallesa dakyau nan tagano shagwa6ar tasace yau tamotsa.

Tace nima yunwar nakeji

Ya tashi ya

je kitchen 'dinsu anan yaga kayan breakfast 'dinta dankali da kwai ne da farfesun kayan ciki sai ruwan tia

yanda yaga gurin a tsaftace shi ya tabbatar masa da cewa da gaske batayi bah

Kuma daga dukkan alamu ba ita taha'da bah



Dan haka saiya dinga '

daukawa yana direwa agabanta 'daya Bayan 'daya har yagama

Kafin ya xauna agabanta ya ha'da tia ya 'dauki dankalin 'daya Yace toh bu'de bakinki in baki

Sam batayi musu bah yadinga bata Komai tanaci tana kallansa

Sanda taji taqoshi Tace toh kaima kaci

mana

Yayi Murmushi Yace naci 'daxo

Tace saika rantse xan yarda Yace narantse miki

Shuru sukayi na'dan wani lokaci. Candai Tace nahakura da samari RAMADAN tunda na fuskanci har abada baxaka barni dasu bah

Yace kiyi hakuri Auntyna xan samu miki daida

i da xa6inki me kyau me ku'di me aji me meshakaru

Kallansa kawai tayi

Yaciga da fa'din hmm Auntyna...

Tace menene

Yace shi Mustafan da kukayi waya dashi jiya xaixo ne anjima

Tace xaka koreshi ne

Yayi Murmushi damarairai cewa Yace eh.

Dan bana sa

nki da kowa Auntyna

Janyo wayarta SAILUBAH tayi Tace tamiqa masa Tace xakaga Mustafah aciki daga nan saika 'dora makircin naka akansa

Ya kar6a a sanyaye ha'de da jin tausayinta

Haka yanemo number na Mustafah yakira

Ringing 'daya biyu ya 'dauka

R

AMADAN yagyara xama idanshi Cikin nata Yace kana magana da Qanin SAILUBAH ne

Yace ayya ai naga numbar tane mah

RAMADAN ya ta6e baki Yace kana da sanin ansaka Auranta nan da wata biyu....

Cikin wani hali Mustafah ya furta kalmar ban sani ba Gaskiya

Y

ace toh yanxu kasani kuma Auran xuminci ne xa'a mata dan haka kabarta pls

Mustafah ya cije baki da kashe wayan

SAILUBAH na kallo yayi blocking number nashin Sannan ya kalleta Yace akwai wani

Mamaki Al'ajabi ya cika SAILUBAH tayi shuru kawai tana ka

llansa

Ya matso kusa da ita.

Kifa'da man Aunty

Sam rasa me xatace mishi tayi

Ganin da tayi

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login