Showing 87001 words to 90000 words out of 108953 words

Chapter 30 - Samarin-Bana-Complete

08 Sep 2026

14

harara dayin kwafah taturo bak

i gaba Tace shine harda wani cewa kanaso na xama cikakkiyar karuwa agidanka kuma......

Da sauri RAMADAN ya rufe mata baki kuma ya waro ido ka'dan alamar nuna tsoro

Yace kiyi ahankali mana Aunty kar Kakah da mamah sujiki

Tace baxanyi ahankalin bah

Yace toh kiyi hakuri baxan qara cewa bah

Tace toh meyasa tun jiya bakaxo kaban wayata bah

Yace soboda karna qara 6ata miki raine.

Tace waya kirani

Yace Aunty XEE.

Tace kaci abinci

Ya girgixa mata kai

Saita koma ta xauna ta ha'da mata Komai t

atura mai gabansa

Yace qiwarci nakeji Auntyna

Tace hmmm in baka kenan

Yace eh

Aiko tamatsa kusa dashi tadinga bashi yana mata hirar junior wai sun gaisa 'daxo har yana cewa agaisheta

Tace hmm ina amsawa

Yace yanxu fah saura wata 'daya da sati biy

u bikinmu

Tace Kullun saika fa'da adadin kwanakin wai baka gajiya ne

Yace ina xan gaji da lissafi adadin kwanakin da xan mallakeki

Ta hararesa Tace nadai gayama kadena wani xumu'di

Yace Auntyna kenan wai tunaninki wani abu xai farune

Tace daga du

kkan alamun yanda kake nunamin bah

Yace hmm Karki xargi Komai Tace nidai nagayama wata biyar ne xamu rabu

Yace ainaji

Tace aha

Tashi yayi ganin ya qoshi Yace bye bye my Aunty saina dawo Tace toh kadawo lpy katawo min da ice-cream

Yace toh Auntyn

a uwar babis nawa......

Da sauri SAILUBAH tawaro ido

😳

wasa nake mikifah

Tace toh kadena kar yaxama gaske

😔

RAMADAN yayi Murmushi Yace na dena toh karkimin kuka..

Ya fa'din hakan da ficcewa yana Murmushi

Yana ko futan XEE takirata

Sosai SAILU

BAH tagyara xama ta'dauka da fa'din Amarsu

XEE Tace shegiya kixo da labari Wlhi

SAILUBAH Tace gaskiya baxan xo bah

XEE ta marairarce mata

SAILUBAH tayi shuru can Tace sai jibi toh

Bakin XEE na qaiqayi batabar SAILUBAH haka bah sanda tabata la

barin wahalar da KHAMIS ya bata

SAILUBAH tawaro ido Tace 'dan qaramin yaran nan ne xai wahalar dake

😳

Wlhi qaryane

😀

XEE Tace narantse miki da Allah

SAILUBAH tayi dariya Tace story kawai amma maixai iya wannan yaran

😂



Tsaki XEE tajah takashe waya

nta dan tafi kowa sanin rashin ganewa irin na SAILUBAH idan akan abin data raina ne

FAWAS ne xaune a office 'dinsa yana kallan wani fatan daya futar na wata atamfah da sukesan Su futar.

Bayan ya gama ne yakira Momyn shi yana cewa mum kin dawo n

e

Tace aa saidai ina....

Sam bai jira qarashan xancanta bah ya kashe wayan dan jin yaji abinta yake fatan ji....

Yana qoqarin tashi Dadyn nashi ya shigo yana cewa naga naka my son

Ya juyo mishi da laptop 'din gabansa

Murmushi Dadyn nasa yasakar

masa da shafah kansa yana cewa dts gud my son

Hmmm Yayi kyau Sosai

FAWAS yayi dariya Yace dama Dady inasan xuwa gida yanxu ne

Yace ba lefi my son Amma karka 'dau lokaci Yace toh

Gudu Sosai yakeyi burinshi kawai yakai gidan nasu ya rage xafi da mat

ar tashi

[5:45PM, 09/01/2017] R

🇦

HA



🇦

T Nalele

👯

: Aiko yana yin parking ya fitoh da gudunsa

Sam baiyi shashin HAMEEDAN bah. Dan yasan uwar 'Yan surutu CE yana da tabbacin tana tare da babah Hinde

Dan haka yayi part 'din Momyn nasa.

Nan ko sukaci ka

ro da juna. Ita tatawo da niyar fitta shikuma ya sawo kai

Da sauri tamatsa baya tana cewa kayi hakuri bansan katawo ba.

Yayi Murmushi yana cewa ashe ramukwan nawa sunada yawa.

Ta waro ido

Yace eh mana

Jiya ban sallameki ba kika tafi yanxu kuma da

n mugunta kinganni sarai kika bari muci karo

Da sauri HAMEEDA Tace toh dan Allah kayi hakuri shikenan

Yace inafah shikenan naxo ne kinunamin wan'yannan abubuwan

HAMEEDA taqara jah da baya ganin yanda yake matsowa kusa da ita

Ga kuma momy afalan.

Ta lura Sam baisan da xaman Momyn ba. Kuwai iskanci ne agabansa

Dan haka saita fara mishi nuni da ita da ido Amma ina FAWAS yayi nisa

Innalillahi...... Kawai HAMEEDA Tace Ganin yanda ya rungumeta

Yana qoqarin xuge mata riga Yana cewa so 'daya kawa

i xan gani

Kuma kikaqi Wlhi xakisha wahala. Dan narantse Allah saina gansu...

Kunya Baqin ciki takaici suka cika HAMEEDA tamkar xatayi kuka Tace Momy Momy Momy fah.....

Bai bari ta qarasa ba ya katseta da cewa kimin Shuru uwar 'yan magana. dan nas

an momyn bata nan Kinga kuwa idan zakiyi iwun duniyar nan sai dai baba Hinde tajiki

Kuma ita ba kawo miki 'dauki xatayi bah dan taganni. Tasan nine na ritsaki...

Waima in tambayeki

shin baki San aljannah ne.

Yafa'di hakan da nufin kai bakinsa cikin

.

Da sauri Tace gafa Momyn nan.....

Ahankali FAWAS yakai kallansa inda take mishi nuni da Momyn nashi.....

Yayi daidai da lokacin da itama momyn takai kallannata kansa

Aiko da sauri yasake HAMEEDA ya ficce daga falan da wani shegen dugu saboda wat

a kunyarta da takama shi.....

Haka batare da wani 6ata lokaci ba. itama HAMEEDA tabishi da nata gudun xuwa part 'dinta tanaji kamar qasa tatsage tashige ciki

Momyn tayi Murmushi jin tashin motar 'dan nata

Abayyane Tace my son kenan.

FAWAS na

tafiya yana tuna mema yake gayama HAMEEDA ne

Allah yasoshi zif kawai ya xuge mata

Innalillahi... Yace abayyane dan Sosai yaji kunyar mahaifiyar tashi

Ahaka ya komah office 'din nashi yana saqa da warwara

😂😂😂



Yamma can suka ha'du Su uku in

da suka xubama KHAMIS ido

👀

ganin yanda yake cikin nisha'di

RAMADAN Yace shegen ka kashe bos kenan irin wannan annuri haka

KHAMIS yayi Murmushi da tashi ya dafah RAMADAN Yace fatana kayi saurin mallakar Aunty LUUVAH. Nasan idan kaji Komai daga nesa xa

ka dinga sakar mana dariyar farin ciki....



FAWAS yajah tsaki Yace gay yau na kwafsa

RAMADAN Yace ka share kawai kaje mata yanda kasaba xuwa mata

KHAMIS yayi dariya Yace nifah ina ganin har sai anyi bikinka da Aunty LUUVAH Sannan Momyn shi xata saka

r mai mara

😆

Wata shegiyar dariya RAMADAN yayi Yace tab kace Kullun saiya kwana da ciwan ciki kenan

KHAMIS Yace toh yaxaiyi

RAMADAN yace ai ina tabbatar maka baxai kai wata ahaka ba

Dan nasan in yagaji cire kunya xaiyi ya saka momyn tashi agaba ya

sa mata kuka akan tabashi Matarsa.

Aiko KHAMIS ya qara saka dariya

FAWAS najinsu yayi musu shuru har suka qaracimai iskancinsu suka barshi

Da dare daya koma gida momyn bata nunamai Komai ba

Dama haka yakeso. Sai yayi fuska yadinga janta da hir

a

Momy dai Murmushi tayi tace aranta nakusa baka matarka my son barmin wani kwana kwana

Bayan kwana biyar

Sanda HAMEEDA takai kwana biyar Sannan tafara sakewa da Momy kamar da

Momyn na kallansu duk da HAMEEDAN bata shigowa saita tabba

tar da FAWAS yabar gidan Sannan xatayi part 'din Momyn tagaisheta

FAWAS ko danne xuciyarsa kawai yakeyi danba yanda xaiyi

KHAMIS ko yasami XEE yanda yakeso sai kwasar amarci yakeyi abinsa

Yana wani qara haske sheqi daga shi 'din har ita

RAMADAN ko kallan Aunty kawai yakeyi yana addu'a Allah ya nuna masa ranar da xata xama mata agaresa

Sai wani killaceta yakeyi

Sam bayasan yaji tace xata waje kaxa

Haka ranar takallesa afusace Tace wai me yasa kake takuramin ne haka

Yace Auntyn

a nima ban san dalilina na takura miki bah

tajah tsaki Tace kabarni nasha iska pls

Yace baxan barki bah Auntyna.....

Yau take laha'di Bayan sunkaima 'Yan matansu xiyara Su biyu Suna Hanyar dawowane wayar FAWAS tafara ringing

Da sauri ya 'da

uka Ganin momyn shice

Yace yes mum

Tace kaxo gida yanxu ina nemanka.

Yace ganinan toh

Dake XEE tama KHAMIS kamun kaxar kuka Sam Mantawa yayi da wasu 'Yan matansa

😆

Sai yabar RAMADAN da FAWAS sunata fama

Dan haka yanxuma Su biyu ne suka fitta

R

AMADAN Yace sai kayi sauri ka saukeni da alama yau ango kake

FAWAS Yace kai share banji hakan ajikina bah

RAMADAN yayi Murmushi Yace idan hakan ta kasance ka 'daukar min alqawarin xaka jajirce har Allah yasa kasamar mana baby acikin wannan daran

FAWA

S yayi dariya Yace idan har hakan takasance nayi maka alqawarin wannan sallar da xamuyi xan roqi Allah yasa nasamu baby acikin daran

RAMADAN yafitta daga motar yana cewa toh ina maka fatan alkairi

Yace nagode Sosai 'dan uwa...

RAMADAN ya qarayin Murm

ushi Yace Wlhi kayi guxurin kaxar cin amarcin naka dan da gaske naji ajikina

Toh FAWAS Yace mai yana dariya

Gun Auntyn nashi RAMADAN yanufah da rikici dan yau iskancin nasa ya motsa

Sosai yakesan ya kalle bakinta da tsokanarta

Saidai kash ya sa

meta afalo tana bacci

Ayan Kakah Tace mai wai kanta ne mai mata ciwo tasha magani shine tasamu bacci

Yace Allah ya bata lafiya....

Aiko Momy nasiha tayima FAWAS Sosai akan Aure

Daga bisani Tace yaje ga Matarsa Allah yayi mishi albarka

Da

murna ya kwantar da kansa kan cinyar Momyn nasa Yace Amiien Momyna

Bacci Sosai yasami HAMEEDA tanayi cikin kwanciyar hankali

Qamshi ne yake tashi ajikinta me sanyi sanyi

Ya xubama rigar da tasaka ido dan tayi mishi kyau Sosai

Wanka yaje yayi

da 'dauro Alwala

Yasaka kayan bacci Sannan ya haye gadan dayi mata cakulkulu

Ai da dariya Tatashi tana xare ido

😂

Yace tashi mana YAYATA

Tace meya kawoka

Yace hukuntaki

Taqara waro ido ashagwa6e Tace bana San hukuncinka Wlhi

Yace naji tashi kiyo

Alwala muyi Sallah

Tace ainayi

Ya jefah mata wani kallo Yace wannan tagodiya ga Allah xamuyi Tace toh

Yana kallo tayo Alwala ya tashi sukayi sallar yayi mata addu'a Sosai da tambayarta yanda take tsarki

Tagayamai Komai anutse

Duk yanda FAWAS

yaso da HAMEEDA taci kaxa Samqi tayi

Acewarta in bataci kaxar bah ai baxai kusanceta bah.

😀

Daqar dai ya lalla6ata tasha madara

Daga nan yafara burkitata

Ita dai batayi yunqurin hanashi ba.

Sanda taji Maza

😳

Sannan tasamai kuka wiwi

Yana m

ata ihu tana kuka

Daqar tasamu kanta Bayan uwar wiyar da tasha agunsan

Tana kuka yana bata hakuri da temaka mata kintsa kanta....

Sosai ya rungumeta kamar wani xai kwacemai ita yana wani lalla6a kamar kwai

Tanajinsa talangwa6e mai tana kuma yima

Momy addu'ar Allah yasaka mata da alkairi

Washe gari haka FAWAS yadinga nan nan da ita cikin so da qauna

Da wayowayo sanda ya qara jin da'dinsa da ita. Nan tafara jin 'dan tsoransa ka'dan

Kallo 'daya xaka mishi kasan yana cikin tsananin farin ciki



Dadyn shi ya kalli Momy Yace yau banga my son bah

Tace hmm Kasan saiyau nasakar mai Mara

Yace ban gane ba 'dan ban haske in fahimceki

Tagyara xama Tace ina tunanin yaudai ya girmah

Dady yayi Murmushi Yace na dauka ya kwan biyu da girma ai Tace

aa

Nan dai ta'dan bashi labari Ka'dan suka rufe hirar da addu'ar Allah yabasu jikoki na gari

Dariya KHAMIS da RAMADAN sukayima FAWAS sukace Alhamdulillah mun tayaka murnah

Yace Allah abin godiya nagode yanxu Saura kai.

RAMADAN yayi Murmushi Yace

nima gani akan hanya ai

👯👯👯👯

.....

____________________

Gida ne mai kyau Wanda ya amsa sunansa

[7:27PM, 09/01/2017] R

🇦

HA



🇦

T Nalele

👯

: Gashi qarami sai wadatar fili..

Babban falo ne sai kitchen da toilet da dining da wasu 2 bet roo

m a falan

Sama kuma 2 bet room ne na mata da miji sai qayataccen falo da ke6antaccen wajan hutawan masoyan da suke shirin mallakan gidan

Idan kafito harabar gidan babbar barandace gefe guda wacce xata iya 'daukar motoci uku batare da takura bah

Idan kuma kakalli 6angaranka na hagu qaramin ciki da falone ta toilet aka fittar dan xaman wanda yaxoma masoyan xuwan xuwan baxata

Idan kakalli Arewa kuma kaga dan 'dakin me gadi ne

Bishiyoyi uku ne agidan suke bada ni'imantacciyar iska me da'din b

usowa

RAMADAN ya kalli Dadynsa Yace gashi qaramin gida sai dai yaxo da kyau kuma tsarin ya burgeni

Dadyn nashi yayi Murmushi Yace toh my son anan xaka xauna kai da Matarka.

Kan kayi tunanin fitar da naka tsarin gidan

RAMADAN yayi Murmushi Yace

nagode Dadyna Amman wannan ciki da falan daka ke6ance shi fah

Yace kakar ka tawajan momynka CE xataxo tayaku xama

Yayi Murmushi Yace Innah Yalwa kenan ko

Yace eh ita Yace naji Sosai

Haka suka fitoh daga gidan sunama megadin sallama.

RAMADAN

da yake tuqa Dadyn nasa Yace kaga Dady tunda sauran sati 'daya da kwanaki bikin xanso inje inga junior kafin lokacin

Dady Yace balefi sai kuje da Momynka...

kufara shiri tun yau gobe jibi saiku 'daga

Da murna RAMADAN Yace tnx my Dad

Amma fah banaso ka

gayama junior xuwanmu dan inaso in masa baxata

Yace balefi

Ahaka suka dawo gida Suna hira cikin jin da'di Sosai

A daran RAMADAN yake gayama SAILUBAH xaije kaima 'dan uwan nasa xiraya tata6e baki Tace daka barsa dan Wlhi baqaramin kewarka Xanyi bah

Yakama fuskarta Yace Karki damu Auntyna Bayan kwana uku kawai Xanyi

Cikin shagwa6a Tace nidai.....

Ya katseta dacewa kedai Mene Tace kayi kwana biyu

Tace angama Auntyna ko kwana 'daya kikace haka Xanyi fatana dai ki kulamin da kanki

Tamai kiss ag

oshi Tace kaima kakula min danaka kan

Yayi Murmushi da cewa Kullun a kula miki da kaina nake

Washe gari Dady yagama shirya musu Komai

RAMADAN Sosai ya hango damuwa a idan mutanan nasa KHAMIS da FAWAS

Ya dafasu Yace kwana biyu fah Xanyi suka t

oh Allah kaiku lpy ya dawo daku lpy Yace AmEEn ya Allah

Haka Washe gari har kuka sanda SAILUBAH tamai. Daqar dai ya lallasheta....

Suka samu suka cilla qasar England

Dama da gidan da Dadyn nasu yake sauka

Bayan sun huta RAMADAN yayi wanka Khai

rat na bacci Yace mah Momy bara naje na rigaki ganinsa

Tace hhmm aini sai gobema xan gansa

Yace nikam natafi gashi khairat na bacci

Tace ka tasheta mana

Yace no bartama kawai

Haka yaje ga 'dan uwan basa

Junior najin da'dinsa da shakira Se

nior RAMADAN ya shigo falan

Baiga kowa ba

Dan haka sai yayi bet room 'din yana fa'din 'dan Uwa nahh

Karab suka ha'da ido.

Senior RAMADAN ya runtse idansa

innalillahi Yace da saurin ficcewa daga bet room 'din

Junior ya rikice da ganin 'dan uwan

nasa dan haka da sauri yabar harkar tashi da Shakira wacce tasaki baki tana kallan junior Tace dama Ku twice ne

Yace eh shine Babba pls kiyi sauri kibar nan yanxu

Yafa'da lokacin da yake xuwa jallabiya

Ahankali ya fitto falan yana cewa am so sorry b

rother

Senior RAMADAN ya gallamai harara kan yayi magana Shakira tafitoh

Da sauri junior Yace Wlhi brother nadenayi kwana biyu itace taxo gareni 'daxo gata ka tambayeta

Shakira xatayi magana dan fudda kanta.

Aiko junior yabata harara da cigaba da ce

wa kok'arya na miki Tace aa da ficcewa tana dariya dan bata ta6a ganin rikicewar junior irin na yau bah yau

Junior yamarairaice mah Senior waishi ala dole saiya yarda dashi

Senior RAMADAN yayi Murmushi Yace wai na tambayeka ne...

Cikin sanyi junior

ya girgixa masa kai alamar aa

Yace ya isa haka....

Dan haka bani rungumah inji 'duminka kafin in hukuntaka...

Da sauri junior ya rungumeshi sukayi dariya cikin qaunar juna

By Hajju

👇🏻👇🏻👇🏻👇🏻👇🏻👇🏻👇🏻👇🏻👇🏻

N

i 'Yar Luv CE ba abinda nasani kamar soyayya. Dan haka kumin afuwa masoyana dan so yayi min mugun kamu

👯



Haka xanta suburbu'do muku Littattafan akan sOO

💔



👯

Na gode da kulawarku gareni

Masu kirana ina jin da'din Kasan cewata daku Sosai

Allah ya b

armu cikin qaunar juna

By Hajju

[7:35PM, 09/01/2017] R

🇦

HA



🇦

T Nalele

👯

: R

🇦

HA



🇦

T

[20/03, 17:09] 80k: [11:59PM, 11/01/2017] R

🇦

HA



🇦

T Nalele

👯

:

👯👯👯👯

*SAMAREEN*

*

👯

BANAH*

👯



👯👯👯👯

*

👯

TASU SALAN SOYAYYAR

👯

*

*Na Rahamat Muh'm

d Muh'md Rufa'i Nalele*

👯

” بسم الله الرحمن الرحيم

*PART 110*

Bayan sun gama murnar ganin junannasu ne senior ya hauyima junior wa'axi me ratsa jiki

Yana nunan mishi illar xina da abinda take haifarwa

Sosai jikin junior yayi sanyi ya 'dau

karma 'dan uwan nasa alqawarin xaiyi qoqari wajan ganin ya dena aikatata

Senior Yace kadena kawai. Junior yayi Murmushi Yace nadena brother Insha Allah

Sosai suka xanta da junan nasu

Kiran Momy RAMADAN yayi Yace mata xai kwana da 'dan uwansa kawai

Tace ba lefi

Sosai suke shan hira junior yayi Murmushi Yace yanxu fah Saura kwanaki kaxama Ango ko

Senior Yace kana mamaki ko

Yace kwarai kuwa

Yace toh kadena mamakin dan ina tabbatar maka Saidai kaxo ka sameni da babyn ka

Junior ya qarayin Mur

mushi Yace idan hakan ta kasance xanfi kowa farin ciki

Yace xata kasance ......

Karo na farko kenan da junior

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login