Showing 39001 words to 42000 words out of 108953 words
yin duk yanda xaiyi ya fuddani
Kuma ya dinga turomin kai.
Sannan kace ina son shi ya kulamin da kansa. kuma ya daure ya dinga cin abinci bana San nima nayi toxali dashi arame.
Megadin Yace toh. Ya fitta
SAILUBAH tabishi da kallan ji
n da'di
Yanda yabar RAMADAN haka yasame shi. Ya gayamai duk abinda SAILUBAH Tace mai
Murmushi kawai RAMADAN yayi Yace toh sai gobe babah
Megadin Yace toh Amma in xakaxo ka qaramin farashi
RAMADAN yayi Murmushi Yace karka damu fatana in sameka
daidai wannan lokacin
Yace kan lokacin ma yayi xan xauna jiranka
RAMADAN dai ya shige mota ya tadata yana murmushi....
Megadin ya koma gidan da farin ciki
Daga nan RAMADAN direct gidansu shahuda ya wucce
Sanda ya shiga gidan cikin harabar gida
n ya kirata awaya
Lokacin ko tana kwance tana tunanin abin da yafaru jiya
Sai taji wayanta na ringing
Gabanta yafa'di ganin RAMADAN ne
Ta'dauka a tsorace
Cikin san wasa RAMADAN Yace toh shahuda Allah ya kawoni ina cikin gidanku yanxu
Ki sani i
n kika wucce minti biyu xan 6ace 6at in koma gidanmu
Cikin mamaki shahuda ta kalli wayan nata taqara karawa akunne Tace hmm kana nufin kaine wanda naji shigowar shi yanxu Yace eh
Da sauri tayi cilli da wayan tanufi 'dakin Dadynta tana kwala mishi kira
Fa'di Tace Dady gasu nan sun dawo suna harabar gidan nan fitoh da bindiganka
Cikin tashin hankali Dadyn nata ya waro ido shida momynta Yace da gaske tace Wlhi
Cikin burkicewa ko bindigar bai 'dauka bah. tunaninshi ya 'dauka suka nufu harabar gidan
ita dashi da momynta
Lokacin RAMADAN ya fitto daga motar yana jingine ajikinta.....
Sai ganinsu yayi a burkice
Dad 'din nata ya 'daga hannu wai shi xaiyi harbi sai yaga ba bundigar
Shahuda tafashe da kuka tace Ashe baka 'dauko ba Dady
Yace na bu
rkice da yawa ne
Sannan ya kalli RAMADAN Yace kadawo ka kashemu ne
Cikin mamaki RAMADAN Yace ban gane bah
Nan Dadyn nata ya qare mishi kallo yaga ba wani makami ajikinsa
Cikin sauri ya kwallama masu tsaransa kira....
Nanko sukayo kanshi da gaggawa
Ya nuna musu RAMADAN Yace Ku nanna mishi bindiga idan ya motsa Ku harbeshi
Aiko nan suka sassakama RAMADAN bindiga tako ta ina
Dad 'din nata yajah numfashi Yace Alhamdulillah yau xakaci ubanka kai da uban naka
Dan Wlhi in ba'a dawomin da ku'dina b
a saina kashe ka
Shegen yaro da aikin manya yau qaryarka ta qare. Bara na 'daukeka video sai in kira uban naka in turama masa.
👯
〰
👯
*New RAMADAN*
Wani Babban gidane wanda ya amsa sunansa
A cikin gidan cikin babban falan gidan Alhaji Jibiri
l ne da New RAMADAN da yaran aikinsa Suna ta6a hira cikin farin ciki
New RAMADAN ya kalli Alhaji Jibiril Yace Dad yarinyarsa shahuda cewa tayi ta sanni wai agarin Kano harda ambatan sunana........
Agigice Dad 'din ya kallesa Cikin tsoro Yace tace tasank
a kuma ta ambaci sunanka
Shuru New RAMADAN yayi
Can Yace eh
Amma me yasa hankalinka yatashi haka
Cikin San gyara kansa Dad 'din yayi yunkurin yin magana Saidai wayanshi ta katse shi dan kira daya shigo
[9:50PM, 01/12/2016] Rahamat Nalele
👯
: Ya kaf
e wayan da ido dan ganin Dadyn shahuda ne
Sai yaqi 'dauka
Junior RAMADAN ya danna wajan 'dauka ya qara volume dan yaga kamar Dad 'din nasa yana jin qiwar 'dauka ne
Aiko Dadyn shahuda ya fashe da dariya Yace Alhaji Jibiril kenan
Kaga kamun Allah k
o
Saiya dawo min da 'danka ba makami ba komai
Yanxu haka gashi a hannuna.
Alhaji Jibiril Yace wane yaran nawa
Yace kanada wani 'dane banda RAMADAN
Shinake nufi
Yanxu xan turo maka da video nasa narantse da Allah in baka dawomin da ku'dina yanxu b
a Wlhi saina kasheshi kuma nasa akawo maka gawarsa...
Yana fa'din haka ya kashe wayan
Iya gigicewa Alhaji Jibiril ya gigice ya kalli 'dan nasa RAMADAN ya maida kallansa ga wayan yana addu'a axuciyarsa Allah yasa kar asirinsa ya tonu yau.....
Kanya tat
taro tunaninsa videon ya shigo
Aiko da sauri junior RAMADAN ya 'dauki wayan ya duba videon
Abin mamaki sai yaga saurayi kamarsa ba abunda ya rabashi da wannan saurayin an sassaka mishi bindiga yana yin motsi Komai xai iya faruwa
Cikin tsoro da mamaki
yaba Dad 'din nasa waya Yace Waye shi Dad
Alhaji Jibiril ya murgina kai ya kalli videon Yace bansan Waye shiba
Qare ma mahaifin nashi kallo yayi junior RAMADAN na'dan wani lokaci yana naxarinsa
Kana ya tashi yana Murmushi yaxuba drink a cup Yac
e ko Dad
Amma da mamaki
Dan Kallo 'dayan nan dana masa na gane 'dan uwa nane fa'damin ya abin yake dan naji qaunarshi Sosai araina
Cikin wani hali Alhaji Jibiril Yace ban San ko Waye shiba kashare kawai......
Yayi saurin katseshi da cewa baxan iya s
harewa ba
Ina San inji Waye shi
Kafa'damin Dad. Idan har nayi bincike da kaina nagano Gaskiya Komai baxaiyi da'di ba
Cikin tsoron shi dan yafi kowa sanin 'dan nasa
Alhaji Jibiril Yace eh 'dan uwanka ne
Ku 'yan biyu ne
Kaine kuma ka haifemu. J
inior RAMADAN ya fa'da da San abashi amsa da sauri
Yace bani bane mahaifinku.....
Junior RAMADAN ya saki cup 'din hannunsa da wani murmushi wanda yaqara Alhaji Jibiril tsoro
Yace hmm ai dama nasan qarshen furucinka gareni kenan kace ni ba 'danka
bane.
Alhaji Jibiril ya kallesa da sauri
Junior RAMADAN ya juya kai Yace eh
Ba Uba na gari da xaisa 'dansa akan haiyar daka 'dorani akai
Wane ubane nagari ne xaisa 'dan yin fashi da makami.
Ko kana tunanin banajin ciwan abinda nakeyi
To ina ji
Alhaji Jibiril Yace ka saurareni
Yace bana buqatar jinta bakinka. Dan ban hango gaskiya a tattare dakai bah.
Ya fa'da dasan barin falan xuwa part 'dinsa
Alhaji Jibiril Yace RAMADAN.....
Cikin wani yanayi junior RAMADAN yajuyo Yace karka qara ki
rana haka daga yau.....
'dan iskan mutum kawai
Cikin fusata Alhaji Jibiril ya tashi yana nunasa da yatsa Yace ni wan Mahaifinka ne
Da 6acin rai junior RAMADAN ya kallesa Yace narantse da Allah kabari mahaifin yarinyar can ya ta6a min lafiyar 'dan Uwa
Wlhi ba abinda xai hanani 'daukar mummunar mataki akanka.....
Cikin tsoranaa Alhaji Jibiril ya xauna jagwab kan kujera
Yayinda junior RAMADAN ya kalli abokanayan aikin nasa yace ina san sanin meya kawoshi garin Abujah miye tushanshi ayau nakesan jin
Komai...
Cikin girmamawa sukace toh
Kana yayi tafiyarsa part 'dinsa cikin halin ko in kula
Goge xufah Alhaji Jibiril yahau yi Cikin tashin hankali shima ya kallesu Yace dole Ku kashe min shi
Atare sukace wah
😳
Yace RAMADAN.....
Sukace wannan na
nan gidan ko nacan hannun Babban yarinyar can
Yace nanan gidan.
Suka kalli junansu a hargitse.....
Kuma daidai nan junior RAMADAN ya dawo falan
Duk sai suka bishi da kallo
Yayi Murmushi da 'daukar wayarsa Yace lokaci na tafiya kasan fah yanda xak
ayi ka ku6utarmin da 'dan uwana
Sai ya qara barin falan
Direct part 'din shi Alhaji Jibiril 'din yayi ya 'dauki Wasu diaries biyu da duk lokacin dayaxo 'daukar su dan karantawa Dadyn nashi yake hanashi gashi xuciyarshi nasan yaji me suka 'kunsa
Cik
in sauri yayi shashinsa yana murmushin mugunta
By Hajju
👯
RAHA
â“‚
🅰
T
[20/03, 17:09] 80k: [12:26PM, 05/12/2016] Rahamat Nalele
👯
:
👯👯👯👯👯
*SAMAREEN*
*
👯
BANAH*
👯👯👯👯
*
👯
TASU SALAN SOYAYYAR*
👯
*Na Rahamat Muh'md Rufa'i Nalel
e*
*Bismillahir*-
*rahmanurrahim*
*PART 85*
Yana kaiwa ko ya shige bet room ya baje agado.
Xai kirata kenan Amar ya shigo 'dakin Yace brother ya kamata yau mu 'dan xaga gari
Yace toh bara inji nutsuwata sai muje
Amar yayi dariya Yace toh kaf
ito lafiya
Yace Allah yasa
Kiranta yayi Yace Auntyna
Tace naji dadi Sosai Wlhi
Yace nasan xakiji da'din yanxu bani labari
Tace farkwan labarin shine kaci abinci
Yace eh toh bandaici na yanxu ba Amma naci na safe
Cikin sanyi Tace kaci pls
Ya
ce Wlhi Auntyna konasaka agaba inna tunoki kasaci nake
Tace wayyo Qanina kaci dan Allah kasanfa bana san xamanka da yunwa
Yace nasani
Kinga nasami wata mafuta guda 'daya....
Tace toh fa'di inaji
Yace mexai hana ki'dan roqeshi ya kaiki ko gidan ma
tar abokinsa ne
Kinga daga nan sai musan yanda xamuyi yanda bazaki koma gareshi ba
Tace Yauwa kakawo shawara. Amma matsalar 'dayace ko ganinsa bana san yi natsaneshi bana qaunarsa.
RAMADAN yaja numfashi Yace kidaure my Aunty Wlhi nayi missing 'dinki so
sai ina buqatarki kusa dani
Tace nice nake buqatarka RAMADAN. Ka shagwa6a ganina da ganinka. Ba abinda nakeso ayanxu kamar in ganni gani gaka Qanina
Dan Kullun sai nayi mafarkinka.
Yace Allah Auntyna
Tace Wlhi Qanina
Yace toh kiyi abinda nasaki
Tace toh kaci abinci pls
Indai kanaso nasami nutsuwata
Yace angama my Aunty bye-bye den luv u
Tace love you more my futuna.....
Da Murmushi ya waro ido
😳
Yace nine futuna ko
Tayi Murmushi cikin sanyi Tace ko yanzu ganin bani kusa ka dena ne
Yac
e idan kika dawo xan 'dora akan inda natsaya
Tace aha.
Bana gajiya da hira dakai Qanina
Yace nima haka Auntyna
Tace kaci abinci yanxu bayan ka gama muci gaba
Yace Owkie
Da misalin qarfe biyar inuwa ya kawoma junior RAMADAN rahotan Koma
i na RAMADAN
Da yanda yake dasu KHAMIS da FAWAS da yanda ya shaqu da Auntynsa SAILUBAH
Komai dai sanda junior RAMADAN yaji
Yayi Murmushi kawai
Qarfe takwas ko nayi na dare junior RAMADAN sukama Alhaji Aminu dirar makiya
Yana Cikin 'dakin da Yak
ama a hotel 'din
Junior RAMADAN da Isma'il suka buqaci ma'aikacin wajan daya gaya musu wane 'daki yake
Da farko Yace dokace ba'a fa'din inda mutum yake a hotel
Amma dayaga ku'di ai bashiri Yace musu yana 'daki mai number goma Sha shidda
Haka ko suk
aje gareshi
Kofarma abu'de take
Sai kawai suka shiga suka dannama "kofar key
Alhaji Aminu Wanda yake cin abinci ga wani saurayi najiranshi yagama sufa'da masha'a. Sai kawai yabi junior RAMADAN da kallo
Cikin mamaki Yace RAMADAN meya kawoka nan
Junior RAMADAN yayi Murmushi ya 'dora qafarshi 'daya a table 'din da yake cin abincin yana juya bindiga Yace abu 'daya ne ya kawoni
Cikin tsoran yanda yake juya bindiga Alhaji Aminu Yace miye shi kuma meyasa naganka cikin wannan yanayin bayan nasan ka
ime nutsuwa ne gashi kamar ba imani atattare dakai
Junior RAMADAN Yace au haba
shege Alhaji dama kasan imani kake kashe qananan yara kake 6ata maxaje da ma'digo
Kake cikin kwingiya shan jini
Alhaji Aminu yayi shuru ya bishi da ido da mamakinsa da
kuma tsoran yanayinsa
Junior yaci gaba da fa'din. Toh dan ubanka idan kana iskanci mu asamanka muke
Duk da bama ko 'daya acikin abinda kakeyi Amma nafika iskanci Wlhi
So nake kasaki SAILUUVAH.......
Sai kuma ya kalli Isma'il Yace Hakka sunan yake
ko
Da Murmushi Isma'il Yace eh haka yake oga Saidai naji da'din yanda a ambaci sunan da alama kafi kowa iya fa'dar sunan
Ya tabe baki da maida kallan ga Alhaji Aminu Yace nima haka kawai naji sunan yayimin idan na ambaceshi inajin da'dinsa abakina Sosa
i
Alhaji Aminu Yace baxan iya sakinta ba.............
Aikam ya qarasa furucinsa junior RAMADAN ya sakar masa harsashi 'daya a kafa'da
Nan Alhaji Aminu yasaki wata furgitacciyar qara yadafe gun tare da tashi yajah baya cikin tashin hankali da tsoro
Junior Yace Shege angayama ana yimin musu ne acikin wannan yanayin da nake ciki
Kayi kuskure
Tayaya xa'ayi ka Auri yarinya ka ajiyeta batare da kana mata amfanin Komai ba
Ko An gayama ita 'din bishiyace da xata rayu haka bajin 'dimin mijinta kusa da
ita.
Cikin maseefar tsoro Alhaji Aminu Yace na roqeka da Allah karka kasheni inasan rayuwa ban gaji da ita ba.
Yace toh naji
Yanxu so nake kasaketa Cikin daran nan
Gobe kuma kinji barinta gidanka da misalin qarfe goma
Idan ba haka ba Wlhi kaji n
a rantse yanda nabaka wutta a kafa'darka haka xan qara baka a cikin xuciyarka
Ya fa'din haka ya fitta daga 'dakin Isma'il yabi bayansa
Iya tsorata Alhaji Aminu ya tsorata da junior RAMADAN
Jikinsa na rawa ya sallami wannan saurayin dan badamar ai
kata abun nasu yana cikin jini.
kana ya 'dora suwaita akan rigarsa shima ya fitoh dan xuwa ga doctor ya cire mashi harsashin
Bayan angama mishi Komai ya xauna hutawa kafin ya nufu gidan nasa.
Junior RAMADAN ko da qarfe goma Sha 'daya ya kwanta
dan jiyayi kansa nayi masa ciwo
Baiyi nisa a baccin bah yaran nasa suka tashe shi
Ya qare musu kallo ba Isma'il aciki
Yace kunxo kashe ninne kamar yanda yasaku ranar
Suka kalli junansu
Kana sukace ka yafe mana oga mun amsa mishi da xamu aikata h
akan
Saidai baxa mu iyaba musamman idan muka tuna halaccinka garemu
Yace gud ashe Ku 'ya'yan halak ne.
Kunyi kyan tunani
duk da ban ta6a kisa ba. Da ace bakuyi wanna tunanin ba dako nafara kisan akanku
Kuje gareshi kuce mishi baxaku iyaba shi yax
o da kansa ya kashenin
Haka ko suka juya suka fitta
Yabisu da kallo
Alhaji Jibiril 'din yana falansa suka gayamai baxasu iyaba
Yajah numfashi Yace hmm nasani baxaku iyaba. musamman idan kuka tuna alkairan da yakema iyayanku.
Kuje karku damu
xansan yanda Xanyi dashi.
Alhaji Aminu Lokacin da ya'isa gidansa qarfe 'daya ne na dare
A bet room yaga SAILUBAH tana Sallah
Ya xauna harta idar
Tabishi da mugun kallo Tace lafiya
Yace itace takawoni
Dama 'dan uwanki Shegen Yaro ne
Tace
duk da bansan wa kake nufiba nasan ko kusa bashi da kwatankwacin hali irin naka. Karka qara kiran wani nawa da shege. dan kaine shegen. 'dan iska. Fasiqi. mugu axxalimi. Mara imani me kashe qananun yara batare da tausayawa ba.....
Yace na sakeki saki
uku
Da sauri SAILUBAH Tace Alhamdulillah
Nan Tatashi da sauri Tace muje ka fuddani daga wannan qaxamin gidan naka
Ya tashi Yace xaki fitta Amma sai gobe da qarfe goma
Yana fa'din haka ya fitta
SAILUBAH tajah numfashi taxauna takira RAMADAN dan bas
hi labari
Saidai taji wayan akashe bayan yanxu suka gama waya tata6e baki da tura masa message
Kana takwanta bayan tatufe ko ina da addu'a
By Hajju
RAHA
â“‚
🅰
T
[20/03, 17:09] 80k: [8:29PM, 04/12/2016] Rahamat Nalele
👯
:
👯👯👯👯👯
*SAMAREEN*
*
👯
BANAH*
👯👯👯👯
*
👯
TASU SALAN SOYAYYAR*
👯
*Na Rahamat Muh'md Rufa'i Nalele*
*Bismillahir*-
*rahmanurrahim*
*PART 84*
Yusra CE take yunqurin shiga gidansu
Wani saurari ya tareta yana fa'din sannu 'Yan mata Tace Yauwa
Yace dan
Allah dama RAMADAN anan gidan yake
Tayi Murmushi kun san Yusra da surutu nan tafara mai xuba kamar kanya Tace ayya Ya RAMADAN ai 'dan kano ne ya kawoma Momyna da Dadyna da kuma wata Auntynsa SAILUBAH xirayane
Ina sanshi Sosai
Yace ayya haka kawai n
aji ina sanshi nima inasan inyi abota dashi ko xakiban adireshin Sa na garin kano
Tayi dariya Tace Sosai mah. Ina lefin me sanka
Nan taxage tagaya mai Komai akan RAMADAN Wanda ta'dan sani
Tana cewa Wlhi xakaji da'din abota dashi dan yanada hali mekya
u
Yace Allah qanwata
Tace Wlhi da gaske
Yayi Murmushi dayi mata godiya har yana cewa in tashiga tagai sheshi kuma tace mishi zaixo anjima
Ta gya'da kai Tace toh ta shige ciki
Kana ya tafi yana mamakin magana irin nata
Senior RAMADAN na bacci Yus
ra ta tadashi
Yace matsala ya akayi
Tace hmm wani ne ya tareni daxan shigo gida wai Yana sanka yana San yayi abota dakai
Na bashi bayanai akanka Sosai
Yace me kika sani akaina
Tace abubuwa da yawa
😀
Yayi Murmushi Yace ko
Tace Sosai mana
Yace
angaisheki jeki ha'damin Lipton
Tace aha Yayana
Tafita. Yabita da kallo
Batafi minti uku ba saigata da Lipton 'din
Yace nagode Tace dame fah
Yace haka dai
Tace Allah bana so ka dinga min godiya idan na maka abu
Yace dalili
Tace nima hakka
dai
Ya mata Murmushi kawai batare da Yace Komai ba
Junior RAMADAN ko yana tsaka da baccinsa yaransa suka tasheshi
Yace dafatan kun gano min shi
'Daya daga cikinsu Yace eh Amma ba dukkan labaran ba dan wasu sai sunkai gobe
Ayau Inuwa ya ta
fi garin da yake Kano
Dan ya sami bayanai agun wata yarinyar gidan daya sauka anan Yusra
Ta tabbatar mishi sunansa RAMADAN kuma agarin kano yake da xama awata unguwa Fage
Na tabbatar maka xai gano maka ko shi Waye
Yace gud... Hakka nakesan jiii....
..
Wani acikinsu Isma'il Yace oga naganshi 'daxu akofar gidan Alhaji Aminu
Junior RAMADAN Yace Waye kuma shi
Yace wani 'dan kwungiya ne ba abinda bayayi
Cikin mamaki