Showing 96001 words to 99000 words out of 108953 words
takeyi dama ai sanda nace kar kay
i Amma kaqijina
Shuru yayi mata kawai yana kallan yanda tarikice
Bayan tatsayar mai da da xubar jinin ne Tace toh jeka falo na gode ahaka mah
Yace aa
Tace pls mana
Yace. Kibarni Ba abinda xanyi kawai kallanki xan dinga yi Auntyna
Tace ahakan mah
ba barina xakayi bah
Isata xakayi da kira Aunty kaxa Aunty kaxa
pls muje in rakakah
Tana gaba yana binta abaya da qarema bayan nata kallo
Har dining takaishi Tace karka kuskura naqara ganin qafarka a kitchen d'ina
Yayi Murmushi Yace toh Aunty am
ma kika da'de saina biyoki
Tayi dariya da cewa nako xane ka
Ya waro ido ka'dan
ππ»
Yace baxan mah biyoki bah toh
π
Tayi Murmushi da mai gwalo Tace katemaki kanka
da kallan murmushi RAMADAN ya bita dashi yana godiya ga Allah daya bashi Auntyn tasa m
atsayin matarsa
Qarayin Murmushi yayi Yafa'da tunanin gashi shi da ita tah haifamai yara goma kyawawa
matan sunyo kamarta
Mazan sunyo kamarshi
Yana cikin tunanin nata ne yaji qamshi na bugar hancinsa
Da sauri ya lumshe ido ya kuma bu'de Cikin s
auri yana rarraba ido Ganin yanda tajeramai Komai na breakfast 'dib agabansa
Yace wow Aunty... yaushe kika jerasu haka
Tayi Murmushi Tace lokacin kana duniyar tunanin wata budurwarka. Har naje na kuma kaima Innah nata
Yace Wlhi Auntyna tunaminki nakeyi
Ta harareshi da fa'din nidai baxan xauna da kishiya ba. gwara kasani. Idan Wlhi kayi kuskuran yimin kishiya kaji narantse saina babbakaku
π³π³π³π³
Waro ido RAMADAN yayi cikin tsoro Yace yanxu Auntyna xaki iya 'kona ni
Tace sosai mah
Yace wayyo
Allah
Ya xanyi da Asma'u yanxu
Cikin 6acin rai Tace Allah kaqara kiran sunan wata 'ya mace a gabana Wlhi sai mun samu mummunan sa6ani dakai
Yace toh nadena
Mai mah xai kaini yimiki kishiya Bayan kintara dukkan wani da nakeso a jikin mace
Wlhi
Auntyna bansan yaushe nafara sanki bah
Sanki ya zamarmin tamkar wani abu ne Wanda in bashi baxan iya rayuwa ba
Murmushi SAILUBAH tayi Tace ina sanka mijina. Allah yabarmu cikin qaunar juna da aminci
Amiien AmEEn yace da tashi ya rungumeta Yana cig
aba da fa'din toh kixauna mana
Tace naqi wayan. In xauna ka 'danemin cinya ko
Ahankali ya 'daga mata kai da cewa pls Aunty kibani da sauri Kinga yau inadΓ lectures
Ta waro ido Tace shine baka gayamin tun 'daxo ba
Nagaya miki yanxu Aunty
Qara rungu
marsa tayi Tace yaushe xan koma ni.
Yace ba rana bare wata inji yara
π
Tace haba 'dan Qanina
ππ»
Yace Allah Auntyna
Xata qara magana yayi saurin hanata tawajan kaima bakin nata cafka
Taqar ta kwaci kanta ganin xai xarce
Tace Allah ka xarce kuk
a xan samah
Yace ina ankare dake ai baxan bari inkai nan gun ba
Sosai ya maqale mata kan cinyarta tana bashi Suna cigaba da hirarsu irin wacce yalura tafisu
Anan ya bata wayanta tayi mamaki Sosai da mai kallan tuhumah
Yace Karki tambayeni dalili
n da yasa na 6oye miki ita. Shuru tayi tarabu dashi dan tasan tunda yace haka bako xaice mata Komai bah
Bayan tagama bashi brek 'din da lallami ta lalla6ashi yatafi 'daukar darasin nashi badan yaso bah
Koda SAILUBAH tabu'de wayanta sakwannin XEE
tagani
Akan wai kudai tabar RAMADAN ne yanacin amarcinsa taji da'di shiyasa ta kashe wayan nata
Murmushi SAILUBAH tayi Tace tab niko SAILUBAH mexance miki XEE
π°
Nayi fariya da hakan Amma ko kwana uku banyi ba ya gyaramin tunanina.....
Tafa'di hakan
a bayyane
Daqar takira XEE Tace sister
XEE tayi dariya Tace najiki shuru duk kinsa hankalina ya tashi. Taqar KHAMIS yasami kaina bayan yayi min da'din bakinsa akan kina cikin kwoshin lpy...
SAILUBAH Tace hmmm kedai.bari 'Yar uwa
Tace kamar ya in bari
ya tone rijiyar ne
π³
Dajin Haka kunya taqara kama SAILUBAH Tace wane shi ai da wannan jiriyar
Ai mai samunta sai me shekarun daya xarce nashi
Dariya XEE tayi Tace shegiya Qawata kina wuta muna binki fetir Allah yakai RAMADAN matsayin Babba
_ayyΓ
kai shi matsayin. dan ya ban mamaki Sosai dayimin ba xata. tunda ya amshe budurcina dama ai nashi ne_
SAILUBAH Tafa'di hakan aranta dan tanajin kunyan tacema XEE ya haqe rijiyar
π
```Toh bara mugani jama'a idan ciki ya kusantoh tah
π
```
Amma m
eyasa kika kashe wayanki haka
XEE tatambaya Cikin san tasani
SAILUBAH Tace shiya 6oyamin Wlhi basan dalilinsa ba
XEE tayi Murmushi Tace dama ya haqe ne da sai ince ga dalilinsa Amma yanxu baxance ga dalilin nasa bah......
Yau she Xaki xone pls ina
san ganinki. SAILUBAH Tafa'di hakan dasan 6atar da xancan
XEE Tace tab ai sai kinyi wata hu'du kafin naxo dan wani ra'ayi nawa
SAILUBAH Tace miye shi ra'ayin naki
Tace sai RAMADAN ya gyaramin ke Wlhi xanxo
SAILUBAH tayi Murmushi Tace bangane bah
Tace Xaki gane nan gaba ai
Ta qarashe da dariya kana ta kashe wayan.......
Murmushi SAILUBAH taqarayi dan sarai tagane me XEE take nufi
Bata San har ya gyarata bah.
π
************************
Cin amarci yayimah RAMADAN da'di
Sos
ai ya ishi SAILUBAH da shagwa6a ta6ara marairaicewa
Ko batayi niyar yin abuba idan yasata agaba da magiya saitayi wannan abun
Gashi tarasa ganema kanta Cikin wata ukun nan
Kwa'dayi yayi mata yawa
Yau Tace kaxa gobe Tace kaxa
Sam tunaninta ya tus
he
RAMADAN na xargin wani abu agareta Saidai ya'dan bama Kansa wani lokaci kafin ya binciketa
*********************************
Tayi kyau Sosai cikin shigar doguwar riga me kalar jah
Kallo 'daya xaka mata Kasan akwai abinda yake damunta
FA
WAS yayi Murmushi bayan yagama qare mata kallo tsaf
Ya lura tayi nisa atunanin nata
Dan haka Ahankali ya qarasa cikin kitchen 'din da rungumarta ta baya aiko tana juyowa ta sakar mai wani amai gudun gaske
Saka makwan qamshin turaransa da ayanxu bata
san qamshinsa
Waro ido HAMEEDA tayi da marairai cewa Tace kayi hakuri HABIBINA
Cikin damuwa Yace meyake damunki YAYATA
Tace tun safe nakasa cin Komai kuma inajin yunwa ga cikina Yana min wani iri
Kuma banasan qamshin turaranka
Ta qarashe da rushe
wa da kuka wiwi dan Sosai takejin yunwa
Am Sowie HA
π²
IDA...
π
By Rahamat
Hajju
π
ππ»ππ»ππ»ππ»ππ»ππ»ππ»
[,10:32AM, 15/01/2017]
Sunana Kadeejah
Wllh samareen bana yayi dadi dan yataba shigen tawa rayuwar nima inason kanin
kawata shima yana sona sosai kuma kanina nake cemai shikuma yace auntyna munshaku sosai kamar da luva d Ramadan wllh dannima inyace karnai Abu to wllh bazanba amma ni
ππππ
akarshe iyayena suka hada aurena d wani bansaniba saida akakusa biki
πππ
akami
n auren dole Yusuf yaita rashin lpy nahakura yanzu yarana biyu shine Dana karanta samaren bana nakome irin nawa nida Yusuf amma karshe ya bambamta ina godiya dannayi farinciki lbr shigen nawa
ππππππ
Allah yakara basira
*AmEEN Amiien nagode ka
deejah*
*Haqiqa mutane da dama sukan kirani awaya ko suyimin message akan labaraina yana xuwa shige da labarin rayuwarsu*
*Ina jin da'din hakan Sosai kuma ina godiya ga Allah daya bani baiwar qiqirar labarai irin naku*
*nasan xaku karanta wannan 'da
n takaitattcan bayani nawa*
*ni Rahamat labaraina qirqirane kawai da baiwa da Allah da yayi min*
*nagode maka Allah daka 'daukaka darajata har ka'aramin tunin da nake rubuta labari batare dana hange na wani bah*
*ina rokwanka Allah daka barni da maso
yana mucigaba da qaunar juna har qarshen rayuwarmu*
*Ina sanku masoyana dan ina jin da'din kasancewata daku*
*xan fa'do muku yanda nafaro SAMAREEN BANAH insha Allah idan nagama shi*
*abin xai baku mamaki Sosai*.
ππ»
ππ»ππ»ππ»ππ»ππ»ππ»π
π»
ππ»ππ»ππ»ππ»
*Toh kadeejah naji SAILUBAH da RAMADAN sun birgeki har sukayi sanadin da kika tuna da Qaninki YUSUF masoyinki adah*
*Ina miki fatan alkairi Sosai Allah yabarki da mijinki*
*Yabarku cikin qauna da aminci*
*Da duk macan da take da
Aure wacce take karanta SAMAREEN BANAH ni Rahamat ina miki addu'ar Allah ya jarrabi maxajanku da MASEEFAR SOO na QAUNARKU*
*Ako da yaushe sukasance kune madubin dubawarsu aka da yaushe*
*Yasa duk mafarkansu yakasance hangenku suke a BIRNIN MASOYA*
*Ya
baku yara masu albarka in maxa kuka samu kusa mush SADEEQ da HAYATUDDEEN
π
*
*Idan kuma mata kuka samu 'Yan biyu kusama 'daya 'YAR QAUYE 'dayΓ r kuma 'YAR BIRNI
π
*
*Yasa kuma kuxama makirai wajan San ibada da faranta ran maxajanku.*
*Allah kabama 'Yan m
ata maxaje na gari masu sansu da qaunarsu*
π¬
[10:49PM, 19/01/2017] R
π¦
HA
β
π¦
T: R
π¦
HA
β
A
πΉ
[20/03, 17:09] 80k: [1:44PM, 26/01/2017] R
π¦
HA
β
π¦
T Nalele: [8:37AM, 26/01/2017] R
π¦
HA
β
π¦
T:
π―π―π―π―
*
πΈ
AMAREEN*
*
π―π§
ANAH*
π―
π―π―π―π―
*
πΉ
ASU
SALAN SOYAYYAR
π―
*
*Na Rahamat Muh'md Muh'md Rufa'i Nalele*
π―
β Ψ¨Ψ³Ω
Ψ§ΩΩΩ Ψ§ΩΨ±ΨΩ
Ω Ψ§ΩΨ±ΨΩΩ
*PART 114*
Ba qaramin rikicewa FAWAS yayi ba. Cikin tashin hankali Yace toh ya isa kukan haka pls
Ya fa'da dajanta xuwa part 'dinsu
Toilet ya shiga ya g
yara kansa itama tagyara nata kan
Takallesa anutse Tace bakasa turaran naka bah.....
Tura mata turarukan nasa yayi guda uku Yace kiji qamshin da bakiso aciki Kinga saina dena sashi
Ta shinshina Su....
Aiko taji qamshin da bataso. Ta nunama
i
Yace Yauwa saiki 6oyeshi karna manta nasa
Tayi Murmushi ha'de da tashi tana cewa meya dawo dakai ne yanxu
Yace Wlhi YAYATA buqatarki.
Tace wayyo masoyina
Rungumarta yayi Yace Karki damu YAYATA Xanyi miki hakuri xuwa dare.
Tace mace tagari xuciy
arta akullun so take tadinga farinta ran mijinta
Ya qara qanqameta Yace inyi abuna kenan
Ta 'dagamai kai Cikin wani salo takai bakinta cikin nashi tayimai mai kiss me 'daukar hankali. Kana Tace Komai ajikina mallakinka ne
Kayi yanda kakeso dani aduk l
okacin da kayi ra'ayi...
Da matuqar farin ciki yake sarrafata
Sanda yasamu nutsuwa Sosai suka tsaftace kansu ha'de yin Sallah Sannan Yace tashi muje asibity a dubamin ke YAYATA dan xafin jikinki yayi yawa....
Kinga daga nan saina kaiki gun shaqatawa
ko xakiga abinda ya kwanta miki arai kici
Rungumarsa tayi Tace toh HABIBINA.....
Sun fitoh gwanin ban sha'awa Tace yauwa na tuna Momy tana San magana dani 'daxo
Mu duba ko tadawo
Yace aitun lokacin da nashigo tadawo
HAMEEDA tawaro ido cikin sha
gwa6a Tace shine kuma baka gayamin bah
Ya watsa mata wani kallo Yace ai bansan da hakan ba
A falo suka tarar da momyn
Tace Yauwa 'yata meyake damunki
Na lura kwanakin nan akwai abinda yake damunki
Tace Wlhi Momy amai ne da kasala
Kuma kinga na
kasa cin Komai kwata kwata tun safe
Saina dinga jin ciwan kai kuma...
Fuskar Momy cika tayi da fara'a Tace masha Allah.
Kai Amma naji da'din wannan ciwo naki Allah ya saukeki lafiya
Sam HAMEEDA bata gane me Momy take nufi bah
Dan tunaninta tsaya
wa yayi akan dama ana murna idan mutum yana ciwo
π
FAWAS ko tsalle yayi ya dire agaban momyn tasa cikin waro ido Yace Momy xan samu baby fa kenan
π³
Tace ina tunanin haka my son
Maza tashi muje asibitin doctor Marwan ya dubamin ita
Da cikakken murna
FAWAS Yace Sha xamanki momy Xan kawo miki kyakkyawan sakamako. Tashi muje YAYATA....
Ya qarashe da kallan HAMEEDA....
Oho dai HAMEEDA tace aranta dan bata san inda xancansu ya dosa ba dan haka Tatashi suka ficce xuciyar momy cike da farin ciki .
F
AWAS na tuqi yana kallan HAMEEDA
Tace ka'ishe da kallo fah HABIBINA
Yace Ashe da biyu wannan kyan da kika qara
Tace ban gane ba
π³
Yace Xaki gane yanxu YAYATA....
Koda doctor Marwan ya gamah binkicansa ya gano cikine da HAMEEDA na watanni biyu
Da FAWAS ya gamah jin bayanan doctor 'din rugumarsa yayi
Cikin jin da'di Yace Allah na godemah
Doctor yayi Murmushi yana mamakin FAWAS
Gashi dai qaramin Yaro Amma sai murna yakeyi da samun Cikin matar tasa....
HAMEEDA kam shuru tayi tabarshi dan ha
r lokacin bata fahimci Komai bah
Dan da harshen turanci suke maganar
Sanda taga sun ke6e wajan ni'imantaccen shaqatawar Tace wai HABIBINA murnar miyene haka tun a gida gashi mah a asibiti
Kuma kana kallona kana Murmushi ko farin Cikin daga gareni yak
e ne
FAWAS ya qara fa'da'da murmushinsa Yace YAYATA gayamin
Tace me fah
Yace kina San yara .
Tayi Murmushi Tace Sosai mah
Jan ajiyar xuciya yayi Yace toh kinada ciki...
HAMEEDA tawaro ido
π³
Tace da gaske
Yace Wlhi da gaske.....
Da sauri tatashi
Tace wayyo da'di nima yanxu xan Haifa yara doxin doxin
π
Dariya FAWAS ya fashe da ita Yace aikowa kam. Kishirya bani yara masu yawan gaske Wlhi ina matuqar MASEEFAR sansu
Tayi Murmushi Tace Allah ya kawo masu albarka ni kuma nayi maka alqawarin xanta
baka Su doxin doxin
Yace nako gode YAYATA
Tace Amma kajama wannan yaran naka kunne ko yarinyace tadena hanani cin abinci....
Janta motarsu FAWAS yayi sanda suka bar wajan ya tsaida motarsa can gefan titi ya mannamah cikin nata kiss Yace pls baby ko
boy kadena hana YAYATA cin abinci
HAMEEDA tayi dariya Tace lallemah
An gayamah yana jine
Da sauri FAWAS ya harareta Yace angaya miki kurmane
Murmushi kawai tayi ganin yanda yake shafah Cikinta cikin farin ciki
Daqar dai suka dawo gida
Dan duk a
binda FAWAS yagani na kwa'dayi cewa yakeyi kinaso
Itako inya mata Tace eh in bai mata bah tace aa
Momy ko jin xarginta ya tabbata Su HAMEEDA na barin falan tatashi ta'dan taka rawa tana cewa Allah nagodema ka azirtani da 'daya
β
π»
ka azirtani da jikoki
masu yawan gaske.....
Amiien AmEEn taji ance
Tana 'dago kanta taga Dadyn FAWAS ne
Tace sirikarka tana da ciki Dadyn FAWAS
Yace ai tunda naga kintaka rawa nasan ba qaramin abu bane ya faranta ranki
Amma naji da'di Sosai Allah ya sauketa lpy
Tace
Amiien....
Kiran Su RAMADAN FAWAS yayi awaya Yace Suna gida ne
Sun tabbatar mishi Suna maqale da matansu
Yace toh ganinan xuwa gareku dan xan baku kyakkyawan labari baxan gaya muku ta waya ba
Yanayin parking a gidan RAMADAN ya tadda inn
ah Yalwa tana gyara kayan miya
Suka gaisa Yace naxo gun mutumina ne
Tace aiko yananan bai da'de da dawowa daka makarantar ba
Yace dama yace yana gida
Tace haka ne kam
Nan ya nufu shashin nasu yana kwankwa sawa....
RAMADAN na manne da SAILUBAH ya
na bata mata tunaninta dukta sakarmai imaninta
Sukaji kwan kwan
Awahale RAMADAN Yace Aunty FAWAS ne
Tace har yaxo
Yace kinsanshi da bada himma
Tace aikam tashimin a cinya Yace idan naqi fah
Tace saimu barshi yata tsayuwa har yagani yatafi. Kag
a kenan bai baka make news ba
Murmushi yayi ya tashi yana lakuce mata hanci Yace kin wani kananna'dani kin hanani xuwa ga Dad
dariya tayi Tace karka wani yimin basajah
Dan kaine kakanan na'deni
Yace oho dan ban samu nutsuwa bako
Tace nidai ba r
uwana
Fitta yayi yaje ya bu'dema FAWAS yana dariya
FAWAS Yace kanajin da'dinka 'dan uwa
RAMADAN yayi dariya Bayan sun xauna Yace yaxanyi toh tunda nasamu Aunty
Yace bako yanda xakayi sai jin da'dinka
Yace naxaqu naji pls bani labarin
FAWAS yay
i Murmushi Yace Kasan abinnan ya tabbata
Yace wane abu kenan
Yace my MEEDAT tana 'dauke da cikina wata biyu......
RAMADAN Yace kai haba. Kace ka kusa xama Dady
π
Yace kaidai bari Wlhi ina cikin farin cikin da banta6a shiga irinsa ba yau
RAMADAN y
a matso kusa dashi tacikin kunnansa ya ra'da masa ina tunanin Auntyna mah ta harbu Amma kasanta da rashin ganewa
Amma inasan tabbatarwa nanda 1week....
Kan FAWAS yayi magana SAILUBAH tafitoh
Ahankali FAWAS Yace Barka da ranah Aunty LUUVAH da fatan na
sameki Cikin koshin lpy
Tayi Murmushi Tace lpy lau FAWAS ya HAMEEDA da Momynka
Yace lpy lau
Idan SAILUBAH ne ya sauka akan agwali6an da FAWAS yashigo da ita
Tace Qanina...
RAMADAN Yace Aunty...
Tace xansha agwali6a....
Da sauri FAWAS ya miqa mata
Ya cewa danasan kinaso dana siya miki
Ta qarayin Murmushi Tace nagode da wannan mah
Ta fad'i da barin falan
RAMADAN yabita da kallo
Yace kagani ko
FAWAS yayi Murmushi Yace Wlhi ba makawa cikine da ita
Pls ka hanxarta kaita asibiti agano mana dan
Allah
RAMADAN ya xuqi drink Yace anjima kuwa
Amma fah na tayaka murna Sosai
FAWAS ya tashi farin ciki fal Cikinsa Yace Qananun yara damu Amma da mallakan manyan mata. Gashi har mun 'dirka musu ciki
π
Shima tashi RAMADAN yayi yana cewa Allah ya bamu
Su. Miye amfaninsu ban sutara mana yara.
ππ»
Saura mah Aunty XEE wlhi
π¬
FAWAS ya kwashe da dariya Yace Aunty Luv dai
Wlhi KHAMIS yagama da ita
π
RAMADAN yayi dariya Yace Sosai ma kuwa
'Dan iska ya da'de yana 6ata tunaninta ai
Kaga jiya yanda ta
fashe mai da kuka dan kawai yakai dare....
Tushe mishi baki RAMADAN yayi yana